ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata Leda ta mikawa nana, jiki na rawa nana ta amsa Tana budewa taga kwalin wayar sabuwa dal, idanuwa ta zaro looking so speechless,
"Yau Dana ga phone dinki sai nayi tunanin beautiful babe kaman ki should not use such a small phone, ..so sai nayiwa wani kanina magana ya sayo maki wannan...kiyi managing zai Kara maki babba nan gaba..." Big mama ta fada mata
"Yanzu wannan nawa né?.." Nana ta tambayeta sounding out of word,
"Eh mana.,indai Ana tare wannan is small...iPhone x sai nasa an saya maki...ki kwantar da hankalinki, godiya nana tayi Wanda yasa big mama Kara Jin dadi, da sauri ta Mike ta Kama hanyar dakinsu, duk Wanda yanda ganta yasan she's in a good mood.

Pls Ina bukatar aduar ku, wata antyna bata da lafiya zaayi mata surgery ranar Friday, pls am begging ku sata a prayers Allah yasa ayi mata a saa Sannan ta dawo gida lafiya. Pls no prayer is small, nor matter how little kuyi mata Dan Allah, ko bakuyi mata adua ko bata comment ba, just  say Allah ya bata lafiya and am grateful. Thanks.12💙💜💛❤️💚
Sirrin wasu gayun
💜💛💚💙❤️


® zuwairat (ummumaryam)


1️⃣2️⃣



Don't read if you didn't pay, if you do you owe me,
Kar ki karanta baki biyaba in kika karanta na biyoki 🙅🏿

Dedicated to my anty....your love is unconditional, Allah ya kara rufa maki asiri ya doraki Kan makiyanki Ameen.




Da gudu nana ta shigo dakinsu lokacin Maryam ta debo nata indomie Tana ci,
"Besty look..." Nana ta fada sounding so happy,  da sauri Maryam ta kalleta Tana cewa
"Menene?" Cikin rawar nana ta fiddo kwalin wayar Tana cewa
"Look at this,,," Idanuwa itama Maryam tazaro tana cewa
"Nawaye..." Ta tambayeta
"Nawane...kyauta aka bani..." Tafada Tana bude kwalin wayar,
"Kyauta?... Bangane kyauta ba..."
"Wallahi wannan wacce akecewa big mama ta bani...tace kaninta ya saya min..." Tafada Tana fiddo wsukayi tayi saurin rungume danta tare da sakin ajiyan zuciya, ayar daga cikin kwalin,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...nana kika amshi abun Wanda bakisani ba?.. " Maryam ta fada sounding so scared, Kai nana ta daga ta kalleta tare dacewa
"Wannan salati kaman anyi maki mutuwa?.. Rokonshi nayi?.. Bashi ya gandama ba?.. Gaskiya baki da tunani..." Nana ta fada sounding so harsh
"Haba nana...kikasan ko waye shi?... Kikasan Ina yake,,," nana bata Bari Maryam ta karasa ba tace
,"nadai San  he's a big boy...babe kalli irin wannan wayar...Nima San fara social media kaman kowacce classy babe..." Tafada cikin excitement, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Amma gaskiya kinyi kokari da kika iya amsa abun hannun wannan matar...Wallahi nana da ganin wannan matar ba mutuniyar kirki bace...ni tsoro ma take bani...kuma in mama taga wannan wayar hannunki me zaki fada mata...nidai nana in da zaki biyewa nawa sai ince ki maida mata abinta.." Ai Bata karasa ba nana ta watsa mata wani irin kallon haushi tace
"Ashe haka kike Maryam bansani ba?.. Ashe ke muguwar kawace bansani ba...daman kina bakin ciki da ni bansani ba sai yau?.." Nana ta fada sounding so harsh, Maryam nuna kanta tayi tace
"Nana ni keyi maki bakin ciki?.." Ta tambayeta hawaye na taruwa Idonta,
"Daman bakisan bakin ciki kike ba?..  Daga nuna maki waya Kim fada wata magana har da in mama ta gani..,tou ke zaki nuna mata?...nidai pls banason harkar bakinciki..if you can't be happy for me then keep quiet..." Nana Tafada sounding so angry, Maryam fashewa tayi da kuka Tana sauraron abinda nana me fada mata, it hurts so much Wai best friend dinta ta kirata da yar bakin ciki,
"Nana Wallahi Allah na ganin ba bakimciki nake maki ba...nasan yanda duniya tazo karshe da wuya namiji ya dauki kudinshi ya saya maka wani Abu without a string attached,...amma tunda kince bakin ciki nake maki Wallahi daga yau nayi maki alkawarin baza kara saka baki ciki issues dinki ba balle in fada maki ba daidai ba..." Tafada cikin matsanacin kuka, kallon ta nana tayi ta watsa mata harara tace
"Wannan kukan fa?.. Lallai ma..nidai Allah na gani ba zaginki nayi ba..kawai na fada maki ki bar yi min bakin ciki...in Banda abinci cikin mates dinmu waye bai da babban waya...amma maimakon kiyi min murna zaki zo ki nunamin mugun Hali...." Nan ta fada Tana bude old phone dinta domin fiddo SIM card dinta,
"Naji..kiyi hakuri...bazan Kara ba..." Maryam ta fada mata still crying, tsoki nana taja Sannan tace
"Better.."  Ahankali Maryam ta dauki indomie dinta data zuba amma Ta kasa ci saboda harsh words din nana ta maida cikin pot ta haye kafitarta ta kwanta Tana kuka, ko kallon inda take nana bata yi ba balle taji remorse kan abinda ta fada mata.

A wata makeken Falo wannan yarinyar da safwan ya bawa offer ce zaune rike da wayarta, da gani she's so lost in thought, wata mata ce zaune opposite to her itama Tana latsa wayar  hannunta,  ba komai wannan yarinyar take tunani ba sai 500k, kawai she's thinking in ka samu such amount of money a account dinta just for one round of sex which she thinks won't take 30 minutes won't be bad, she's a virgin kuma tasan sex at first night hurts amma 500k is huge, kallon agogon bango tayi taga 6:30, she have only one hour thirty minutes to decide, whatsapp ta hau ta fara rubuta
"Kece kika hadu da wani Wanda bakisan ko waye ba...sai haka nan yace maki kizo inda yake karfe kasa zai baki 500k zaki je?.. Kuma kinsan in kinje ba barinki zaiyi ba and you're a virgin...pls ku bani shawara..." Ta rubuta ta turawa private number dinta Sannan tayi sharing a groups, nan aka dinga comments wasu suce ko a billion ba zasuyi ba while majority suna cewa Wallahi zasuyi after all mazan Yanzu ba wani value din virginty suka sani ba, kowacce na tafo albarkacin bakinta while yarinyar Tana zaune Tana kallon response dinsu, abinda ya bani mamaki is that inda yarinya ke zaune gidan masu kudi né...ita kanta da gani babu abinda ta rasa then why is she giving this a second thought, shin Tana da niyyar zuwa né ko yaya, Tana nan zaune har aka Kira sallah magrub mahaifiyar ta ta kalleta tace
"Mufida tashi kije kiyi sallah.." Tafada mata Tana mikewa
, ahankali yarinyar ta ajiye wayar ta nan falo tabi bayan mahaifiyar ta.

Sai bayan sallah asar Fatima ta dawo daga talla, before then abbanta ya fadawa Mai gari zai bawa Dan wanshi ita kuma ya yi maraba da Hakkan like wise yayi magana da mahaifiyar ta itama ta nuna amincewanta, one good thing about matan kauye is that basuyi wa hubby dinsu gardama, duk abinda mazansu ke so shi sukeyi abinda yayi karanta a wurin matan city kenan, su kawai they're classy and a man should stand in their way, my dear nor mata how hot you're you can never boil water or make a woman pregnant so man will always be a man, Sannan abban Fatima ya je ya fadawa gwaggo da bakinshi inda itama tayi murna kaman ba old woman ba, daga nan abban Fatima ya leka daku nan dake nan tsakar gidan yana duba abubuwa da ya Kama ayi masu kafin lokacin da akeson ayi bikin, ko kadan bai da niyyar cewa Habib ya kawo kudi ko wani Abu wajen bikin ko gyaran dakunan, kawai abinda yake so shine zai dauki cows biyu cikin nashi ya sayar sai ayi duk abinda ake bukata, lokacin da fatima ta dawo habib da abban fatana suna zaune nan waje abban Fatima na cewa
"Yanzu dai nayiwa wayanda ya Kamata su sani magana...Mai gari yace zaa yi magana a masallaci gobe da asuba kan daurin auren" ya fada mashi, , daman su kauye babu ruwan su da wani zance dole sai weekend ayi biki, duk sanda ya Kama yi suke, habib dai sadda Kai yayi kasa yana sauraron shi he can't believe he's doing this, he want to destroy innocent girls life before dying, kawai yana tunanin it's better he died with he's virginity amma kuma deep down he want to taste what guys always talks about,
"Kawu Ita Fatima zata amince?..naga har an kusa gama magana ita ba'a tambayi raayinta ba,..." Habib ya fada cikin sanyinmurya.
"Haba Ai nan mu yaran nan da kake gani sai yanda mukayi dasu...ai hakkinane in zaba mata miji kuma Alhamdulillah Allah ya kawo na gida...Don haka ka kwantar da hankalinka...nidai kawai damuwata shine wannan saurin da kake..."
"Ai kawu saboda tafiyar da zanyi...shiyasa..." Habib yayi mashi karya,
"Tou gobe in Allah ya kaimu zaa Kai shanaye biyu kasuwa a saidowu...sai a samu kudi a gyara wannan dakunan...,"Bai karasa ba habib yace
"Kawu kar ka damu da gyaran wajen...zanyi da Kaina....kawai a nunamin wayanda suke aikin sai muyi magana dasu..." Inji habib,
"aa kar ka damu modibbo...Kai Dana né...Don haka kome gareka ka ajiye ka ja jalli...ba sai ka takura kanka ba..." Inji abban Fatima, still Kai habib ya girgiza yana cewa
"aa kawu..zanyi wannan...Dan Allah kar kace aa...Ina da wa wasu kudi zasu isheni har indanyi mata wasu siyayya..." Yafada sounding calm.
"Tou shikenan...Allah yasa albarka..duk sanda kaji yana bukatar wani taimako ka fadamin..kaji kou..."
"Tou kawu..." Habi ya fada, sallama akayi masu habib ya daga Kai yana kallon the most Gorgeous girl, he wish he will have lot of time with her. Abbanta kawai ya amsa sallama shikuma was lost in thoughts,
"Yaya Ina wuni..." Tafada mashi wearing a smile, sai lokacin Habib ya dawo mind dinshi ya kalleta tare dacewa
"Kun dawo.?.." Ya tambayeta looking at her
"Eh yaya..mun dawo.,Wallahi nagaji..yau anyi rana sosai..." Tafada mashi,
"Yaya Sannu..hope dai kin saida?.." Ya tambayeta,
"Eh yaya duk na saida...yaya kaci awara dazun?.."
"Eh mana..,na cinyesu duka..kuma da dadi sosai..." Ya amsa mata, mikewa tayi tace
"Gobe ma zan Baka..." Tafada mashi Tana juyawa, Dan kallon ta yayi yace
"Allah ya kaimu.." Amma deep down he's thinking if what he's trying to do is the right thing, hira suka Dan taba Sannan shi ya Mike yana cewa zai Dan leka yaga gari. Fatima Tana shiga gida tace
"Ammi bani kudin awon waken suya..." Ammi dake bawa awaki ruwa ta juyo ta kalleta Sannan tace
"Ki jirani..." Ta amsa mata, zama tayi Tana wasa da gashinta Wanda aka daure aka tubke jelar ke kan shoulder dinta, bayan ammi ta gama basu ruwa ta dawo ta zauna Sannan tace
"Zara.." Ta Kira ta
"Naam ammi..."
"Abbanki ya yanke shawara aurar dake..." Da sauri Fatima ta daga kanta ta kalli amminta Sai kuma tayi saurin sadda kanta kasa, ahankali ta Dan dafa chest dinta da tiny hand dinta,
"Wai baki ji abinda nace ba?.." Mahaifiyar ta Ta tambayeta
"Naji..." TafAda kanta kasa,
"Tou daga Yanzu baki Kara zuwa talla...tunda nan da sati zaa daura aurenki da modibbo..., Tana Jin modibbo ta sake kallon mamanta, she can't believe da yayanta modibbo zaa hadasu aure, a tunanin ta me zaiyi da ita tunda shi Dan birni né,
"Yanzu ki shiga daki ki duba Kayan da kike tarawa m duk abinda ya rage sai kiyi magana a saya maki..." Amminta ta fada mata, ahankali ta Mike ta shiga daki Sai kuma ta dawo tace
"Ammi Ai lokacin makaranta yayi ...in na dawo na duba..." Tafada Sannan ta dauko hijab dake kan igiya ta saka ta dauko allo ta fice daga gidan, Tafiya kawai yake amma babu abinda take sai tunanin abinda amminta ta fada mata, murmushi ta saki Tana tunanin she's lucky yaya modibbo zai aure ta,daga nesa habib dake tahowa ya hangeta, dai dai inda ta biyo shima ya bi ya taho, Fatima tafiya kawai take sai yaji sunyi karo da habib, da sauri ta daga Kai , Tana ganin shine tayi saurin wucewa without saying a word,
"Fatima ki tsaya mana..." Ya fada mata amma tamkar ya Kara mata fuel ta bar wajen, yaja tsaye yana kallon har ta shige har makaranta su ta kauyen. Murmushi ya saki ya juya yana cewa
"An fada maki kenan..." Yafada hannunshi cikin aljihunshi,

Safwan kam yana barin restaurant suka shige cikin gari da usman ya sayi Samsung s10 plus which is the latest, daga nan suka dawo hotel room dinsu, plugging wayar yayi ya zauna bakin gado yana tunanin wannan yarinyar,
"Pls don't fuck me up..." Yafadawa kanshi, Yanzu yana mamakin yanda ya koma, he don't mind being in a woman for a whole night, yana samun desire amma not like now, a da sai yayi sati bai samu desire ba, kafin ya samu desire sai ya samu yaci ya koshi yake Jin shaawar mace amma Yanzu tunda suka dawo daga anambra yake ji kaman anyi unlocking wani hidden part of  him, he wants woman like crazy, kallon gaban wandonhi that is getting erected yayi ya saki numfashi,
"I know you will come..." Yafada cikin ranshi yana Tunawa da wannan yarinyar Mai silky body, bayan wuyanta daya gani looks so hot, he really wants her tonight, ji yake if bai kwanta da ita ba zai mutu, agogo ya kalla yaga bakwai da yan mintuna, bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito daure da towel, zama yayi ya Dora kafa daya kan daya yana jiran tazo, bayan kaman minti ashirin aka bude kofa da sauri safwan ya daga Kai sai yaga usman, tsoki yaja usman ya kece da dariya yana cewa
"Ya dai?.."
"Ka San am expecting someone..sai ka shigo..so sai nayi tunanin she's the one..." Yafada mashi cikin bacin rai, dariya usman ya sake yi yana cewa
"Gaskiya you're funny...why do you think she will come...ni gaskiya bana tunanin zata zo..." Baki safwan ya tabe yace
"Ni kuka I can feel she will come...ai ko yar president ce she won't want to miss 500k, ,,kawai nasan zata zo..." Yafada with confidence,
"Anya dai..ya zaayi saboda 500k yarinya tazo ga Wanda bata sani ba...ai da wuya a samu yanmata , masu wannan attitude din, .." Usman Yafada mashi
"Hmmm. Kai dai ke wannan tunanin...money are like magnet dake Jan mata..in shot ba mata kadai ba...har da Maza kowa kudi na janshi..ko mu Yanzu ubanme yasa muka bi wannan hanyar?... Hanyar da muka San babu komai cikinta sai balai..ba kudi ba?.. Kawai money is the root of all evil...kuma ka jira ka gani zata zo..." Yafada mashi,
"Tou mu mun bada mutane sacrifice saboda kudi kilan itama zata bada kanta saboda kudi...Allah da yasa ka bita ahankali..." Inji usman, Dariya safwan yayi yace
"She will definitely pay my 500k in kind..." Yafada yana dariya sosai,
"Nidai Yanzu gida zani ko Allah yasa kudin sun zo..." Inji usman
"Nasan kilan dakinka na chan cike da kudi...kawai abun takaici shine ganin spirit..." Ai kam da gudu usman ya hau kan gadon yana kalle kelle yace
"Ba gane ba..." Ya tambayeshi cikin rawar jiki, nan safwan ya fada mashi exactly abinda ya gani yau da Safe. Hannu Usman ya fara yarfawa yana cewa
"Na shiga uku...Wallahi I can't stand seeing a spirit..." Harara safwan ya watsa mashi yace
"Ni ba'a gaya min ba...amma I tried Kaima tunda Allah yasa ka sani sai ka bi ahankali..Don cewa alhaji idris yayi in kaji tsoro dayawa you will run mad....Don haka kawai ka kwantar da hankalinka...she will try to punish you for killing her..." Safwan ya fada mashi hankalinshi kwance kaman he's not talking about rayuwa, idanuwa usman ya lumshe yana cewa
"Habib ya huta...bai saka kanshi cikin wannan matsalar ba..." Usman Yafada cikin sanyinmurya, tsoki safwan yaja ya koma ya kwanta, shima usman tsoki yaja yana cewa
"Nidai Bari in tafi...duk yanda akayi zan Kiraka...or better still in kwace kudin in dawo...ni da wannan unguwar saidai suganni da hummer jeep Dina, ..."
"Nidai in ka dawo don't disturb me..nasan I will be busy firing someone's ass..." Safwan Yafada yana biting lips dinshi, dariya usman yayi yana cewa
"Kai dai you're sure kenan.."
"Very sure kam..." Safwan ya amsa mashi, barin dakin yayi safwan ya sake kallon agogon, safwan Dan kwantawa yayi yana danne gaban towel dinshi
"Pls come mana..." Yafada yana lumshe idanuwa.

Mufida kam karfe bakwai da kwata nayi tayi deciding taje wannan hotel din, gani take she have nothing to loose, dakin mom dinta taje ta tarda mamanta dake  zaune kan carpet har lokacin tace
"Mom zanje amso dinkina wajen fashionista..." Kallonta mom dinta tayi tace
"Yanzu zakije?.. Baki ganin it's late?.. Shine zaki Kama hanya ki fita Yanzu?..salon mahaifin ki ya dawo ya hauni da fada..." Mom dinta ta fada cikin fada,
"Ai mom Yanzu zan dawo.." Tafada Tana tunanin in the next few minutes she will be back with half a million,
"Tou driver ya kaiki..."
"Aa Yanzu zan dawo..banson dad ya dawo yaga babu mota yasan ban nan...kawai zan hau adaidaita..." Surprise look mahaifiyar ta tayi mata Sannan tace
"Wai Ina zakije sa driver bazai kaiki ba?.."
"Wajen amsar dinki..." Mikewa tayi Tana cewa
"Mum Bari inyi sauri in dawo kafin dad ya dawo..." Bata jira amsar ta ba ta fice daga dakin, dakinta ta koma ta saka wasu nice gown sai sauri take ta fita ta taka zuwa bakin titi ta hau adaidaita sai hotel din da safwan yake.

A unguwar su safwan kam ba karamin tashin hankali suka gani basabida same thing daya samu habiba shiga samu murja, both miserable death, duk unguwar sai adua suke Allah ya tsaremasu yaransu Don sun San same cause of death né, ko kadan basuyi tunanin matasan su sune suka jawo masu balai kawai tunanin da suke shine bakaken aljanu né suka sauka unguwar su suke kashe masu yara, dukkan su sai fadawa yaransu suke su dinga adua Sannan su rage yawo mussanman dare. Mutuwar yaran biyu ya razana da tsorrata su.

Safwan na zaune inda yake har karfe 8:20, tsoki yaja yana cewa
"No deal kenan..." Yafada yana mikewa , inda ya ajiye kayanshi yaje ya dauko wasu compact wando da Riga ya saka da niyyar fita Don samun wata to bleep, mean while mufida ta iso Tana  tsaye bakin Kofar ta kasa knocking saboda fargaba, safwan na bude kofa ya ganta, ajiyan zuciya ya saki yana jingina da bangon lobby din,
"Wow...I know you will come..." Yafada mata with confidence, kanta kasa tana wasa da yatsunta,
"You are highly welcome sarauniyar mata...pls come in..." Yafada cikin zolaya, still she was quite, kofa ya bude ya koma ciki yayi mata bowing yana cewa
"Pls ki shigo mana..." Yafada mata sai kuma yayi saurin cewa
"Oh na mance...I promised zan baki kudi from the door kou..,wait a minute..." Yafada yana shiga ciki, inda ya ajiye 500k ya nufa ya dauko su fari tas ya mika mata, ahankali ta daga Kai tace
"What do you want from me?.." Ta tambayeshi voice dinta na rawa, Bata karasa ba ya kwace da dariya yana cewa
"So babe you're asking what a guy like me want form a hot girl like you?.. Or you're asking why am giving you 500k?.. Anyway ki shigo in nuna maki..." Yafada mata yana naughty smile,
"Am scare..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka baki ya tabe yace
"Then go back...I won't force a woman while I have my money...if you're scared pls go back..." Yafada mata yana kokarin maida kofarshi kaman he means it, ahankali ta Dora hannunta kan Kofar alaman kar ya rufe,
"Ban taba ba..." Tafada mashi, Dan dariya ya saki yace
"You will love it..." Yafada yana fita, Kama hannunta yayi ya shigo daita ya maida kofa ya kulle tare da zare keys din ya zuba a aljihunshi, yanda yayi behaving ya bawa mufida tsoro, kudin ya mika mata Sannan yace
"Your money...ki rike Don kiji dadin bani hadin Kai..." Yafada sounding so naughty, sadda Kai kasa tayi taki amsar kudin, amshe yar bag dake hannunta yayi ya tura kudin ciki ya ajiye bag din kan drawer Sannan ya fara cire Kayan jikinshi, sai da ya rage dagashi sai boxers ya nufi inda take tsaye, ja. Baya ta dingayi Tana yarfa hannuwa taja cewa
,"pls ban taba yi ba..." Tafada kaman zatayi kuka, kamata yayi ya hadata da bango har saida bayanta ya amsa ta saki Kara Tana dafa kanta yace
"Welcome...lets the fun begins..." Ya fada mata yana mata wani irin kallo kaman ba mutum ba, kuka ta farayi Tana cewa
"Na Bari..banson kudin...bazan iya ba..." Tafada Tana nishi saboda yanda bayanta ya amsa buguwar datayi, dariya yayi yace
"haba baby..ai it's a little bit late for that...no going back now..." Yafada yana smelling kamshin perfumes dinta, Sannan ya Danneta a bango da ko mostin kirki bata iyayi, gaban rigar data saka ya Kama ya ketata from head to toe ta saki ihu Tana ganin kasheta  zaiyi, danne shoulder dinta yayi a bango ya dinga kallon ta from her chest to her pink pants.
"Now tell me..in ni talaka né zaki bini?.." Ya tambayeta Idanuwanshi na Chanza kala, shuru tayi idanuwanta rufe Tana kuka, daga ta yayi daga jikin bangon ya sake maidaita da karfi yana cewa
"tell me!!!." Ya daka mata tsawa, ihu ta sake fasawa Tana girgiza mashi Kai
"good sweetheart...Yanzu zanyi maki abinda ko billion zaa baki bazaki yarda ki koma wajen wani namiji ba..." Yafada yana wullata kan gado da karfi har Tana buga Kai da  kan gadon.

Thanks..13❤️💙💜💛💚
Sirrin wasu gayun
💙💜💛❤️💚




® zuwairat (ummumaryam)




1️⃣3️⃣



Don't read if you didn't pay, if you do you owe me
Karki karanta baki biyaba, in kika karanta na biyoki🙅🏿



Dedicated to a special person wth a special heart my anty, Allah ya Kara rufa maki asiri duniya da lahira. Ameen,

Bintayayi kan gadon ya jawota sai numfashi take sama sama kaman wata Mai asthma bra dinta ya cire tare da pant dake jikinta yayi mata zindir haihuwa uwarta yace
"If you want my money you will have to work for it..." Yafada yana murza nononta da karfi, hannu tafara yarfawa unable to talk amma tamkar zai cire mata saman boobs take ji, baki ya saka kan nipple dinta ya dinga sha yana biting dinta cikin keta, mufida ji tayi da ba'a haifeta duniya ba ya fiye mata kwanciyar hankali saboda yanda ya saka free hand dinshi kasar ta yana in and out kuma with force Don ko kadan babu alaman tausayi tattare dashi, 
"Are you feeling me?.." Ya tambayeta cikin  wata irin. Murya, kuka kawai take unable to say a word, sai da ya gama jagwalgwalata ya daga waist dinta sama ya tura pillow karkashin ta ya bankare gaban ta da kyau Sannan ya fara saduwa daita kaman dabba, ihu ta dingayi Tana kuka Tana rokanshi Tana bashi hakuri amma kaman she's asking for more, babu abinda yake cewa sai
"If you want money you work for it...Mai cin kudina sai ya shirya..." Yake maimaitawa while riding as hard as he can, before the first round was over ko numfashi batayi sosai, yana samun natsuwa ya Mike daga kanta ya kalleta yaga kaman she's not breathing, hannu ya saka wajen hancinta yaji yana numfashi amma sama, mikewa yayi ya shiga bathroom ya fito daure da towel, ya zauna kan kujera dake kallon gadon yana kallon jini dake gabanta, amma ko kadan wani tausayinta ba,
"Ke tashi ki gyara kanki...." Yafada mata atakaice, ahankali ta danyi motsi da leg dinta Don ji take kaman ba'a jikinta yake ba,
"Wallahi in na hau wannan gadon sai ranki ya baci...ki tashi nace..." Ya daka mata tsawa, jiki na rawa ta mike zaune, idanuwanta sun kumbura kaman ba nata ba, da kyar ta iya rarrafawa zuwa bakin gado babu komai jikinta, kirjinta ya kurawa Ido yana shuumin dariya,
"Baby you're so hot....am happy I have you and will have you all night long..." Yafada mata, , ahankali ta daga swollen eyes dinta ta kalleshi tace
"Pls,...gida...zani..." Tafada cikin low voice, dariya safwan yayi da karfi yana cewa
"You mean one round for 500k?.. No way..." Gani yayi Tana girgiza Kai Tana kuka
"Pls...banason kudin...banason komai...I want to go..." Bata karasa ba ya katseta dacewa
"Ai dear when you make deal with the devil there's no going back,baki taba Jin ance indai da kwadayi da akwai wahala ba?... Well baby welcome...babu inda zaki yau sai gobe..." Yafada mata atakaice yana Shafa gaban towel din sai lumshe idanuwa yake,, kuka kawai take Tana rike da bedsheets din gam saboda azaba ji take kaman there's still something in a private sector,  kallon ta yayi yace
"Tashi kije ki wanke wajen..." Yafada mata atakaice, ahankali ta kalleshi with her wet face tace
"Towel pls,.." Tafada cikin matsanacin kuka, nashi dake jikinshi ya wulla mata shi ya zauna naked yana Shafa manhood disnhi that is getting erected for the second time, daure towel, din tayi ta Mike ta dinga dafa bango tana kuka ta shiga

Please Login or Register in order to submit comment