ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sannan yace
"Tou Ai ni inaso...kuma in Allah yasa kika samu ciki a Daren yau in namiji né a bashi sunana in kuma macece a bashi sunan mamanmu ..." Ya bar mata wasiya, baki ta turo tace
"Lallai ma..,ni ban so.." Ta sake fada mashi sounding frank
"Hmm Dan Ina tausaya maki kou?..ba matsala..ni shikenan tashi ki koma dakin mamanmu tunda bazaki bani hadinka ba..." Yafada cikin nuna fushi, Aikam da sauri ta Mike ta barshi nan zaune, dariya ya saki deep down yayi deciding he's making her a woman tonight, yau is he's last chance and he's not playing with it, Tana fita ya cigaba da karatu yana rokon Allah ya tserar dashi daga hannun azzaluman daya shiga, ahaka sai har dare yayi, bayan ya dawo daga sallah ishai ya Kira sisters disnhi gefe guda ya dingayi masu nasiha batare daya Bari mamanmu ta sani ba Don yasan she will be mad at him, da wata sister dinshi taga nasihar yayi yawa sai cewa tayi
"Wai yaya wannan nasihar na meye?.." Ta tambayeshi sounding so surprised
"Nidai kuyi yanda nace..Dan Allah Mamanmu da Fatima sune damuwata..San Allah ku kula dasu kunj kou?.." Yafada sounding very serious, eh kawai suka amsa mashi Sannan yace
"Allah ya kawo maku mazaje na gari...".
Wurin mamanmu ya shiga ya zauna yayi mata kuri da Ido yana mata kallon bakwana, da ta juyo sai yayi saurin dauke kanshi, da ta juya sai ya cigaba da kallon ta, ganin yazo
Yayi mata zaune babu magana yasa tace
"Ka tashi kaje wajen matarka..." Ta umarceshi, zama yayi kanshi kasa hawaye na taruwa idonshi, he may not see her ever again, still yana nan zaune not saying a word and not moving, ahankali mamanmu ta kalleshi tace
"Modibbo..." Ta kirashi, kanshi kasa ya amsa mata,
"Ka koma wajen matarka..." Ta sake umartarshi,
"Dan Allah mamanmu ki Bari in tayaki hira..." Yafada kaman zaiyi mata kuka
"Ai ba hira kake yi min ba...naga ka zuba min idanuwa..ni kuma banason hakan...Don haka kaje wajen matarka kar ta dauke ni muguwar uwar miji..." Tafada wearing a smile, ahankali habi ya daga Kai ya kalleta trying to capture the moment when she smiles,
"Nidai mamanmu ki bar ni nan tukun nan..." Ya fada mata,
"Naji..amma in so kake kayi hira nan to kaje ka kirawo matarka sai ayi tare..yafi dadi..." Ta fada mashi, ahankali ya Mike yana cewa
,"tou mamanmu barin in kirawo ta..." Yafada yana barin dakin, mamanmu raka shi tayi har bakin Kofar har sai da ya fita ta kirawoshi ya juyo Sannan tace
"Sai da safe Allah ya tashe mu lafiya.." Tafada Tana dariya, baki ya turo ya dawo kusa daita yace
,"mamanmu Dan Allah ki kwana yi min adua yau...kinji mamanmu?.." Yafada yana kokarin daidaita voice dinshi, kura mashi Ido tay Tana kallon yanda duk ya rame tace
"Tou naji..zanyi maka..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, zata maida kofa yayi saurin rungumeta jikinshi, itama rikeshi tayi not knowing exactly what to think of, da kyar ta kwace daga gareshi, kawai sai ya fashe da kuka
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Mamanmu ta fada Tana kallon shi,hannunta ya Kama da niyyar zai yi mata magana sai yaji kaman an shake shi, he want to tell her he's going to die tomorrow, yanda ya rike wuyar shi yasa mamanmu saurin mika mashi ruwa, Tana Shafa bayan shi, shi kadai yasan abinda yaji at the moment, sai Yanzu ya gane da gaske any attempt to say anything about them is equal to death warrant, mikewa yayi yana nishi Jin an saki wuyarshi, duk idanuwanshi sun Chanza kala, bai Kara kokarin cewa komai ba ya juya ya Kama hanyar dakin su yana rike da wuyarshi, mamanmu tsaye Tayi tana kallon danta gabanta na faduwa, ita a tunanin kwarewa yayi yayin da yake kokarin yi mata magana, ahankali ta koma ciki gabanta na faduwa like never before, komawa tayi waje tayi alwallah ta shiga dakinta tafara sallah as usual yanda yake yi kan yaranta,
Ahankali habib ya shiga dakin, Fatima data kasa barshi na ganinshi tayi saurin mikewa tsaye Tana cewa
"Sannu da zuwa.."
"Yauwa...kinyi sallah?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai, takowa yayi zuwa inda take ya rike shoulder dinta, he wants to say something to her but he will wait until after, yau yayi deciding no going back, jawota yayi jikinshi ya dinga romancing dinta har ya raba da komai na jikinta, saida yayi aduar saduwa da iyali Sannan ya kusanceta, bakinshi nata saboda kar tayi ihu, Idanwanta cike da hawaye, shima hawayen yake yana imagining baisan duniyar dadi ba sai yau and he's leaving it soon, saida ya samu natsuwa ya zare bakinshi daga nata, Fatima kam sai kuka take Tana jin daga waist dinta zuwa kasa ba nata ba, habib kallon yanda take sakin ajiyan zuciya yayi ya Dora kanshi kan chest dinta yana zuba mata albarka, babu abinda bakinshi ke furtawa sai kalmar godiya gareta, Fatima sau kuka take batason ko Jin one word daga gareshi for she hates him for thinking he's a wicked man for injuring her, ji take kaman ta koma gurguwa saboda azaba, jawota yazo yi ta buge mashi hannu while still crying with her swollen eyes,  murmushi yayi yana kallon ta,
"Gimbiyata Bari in baki tukuici..." Yafada yana mikewa daga kan gadon babu komai jikinshi, sauran kudin dake hannunshi dubu hamsin ya dauko, yasan he won't need it anymore, bakin gadon ya dawo ya Kama hannunta ya Dora kudin yana cewa
,Wannan shin tukuicinki...nagode Fatima...duk abinda nayi maki daya bata maki rai ki yafemin...kuma Nima duk abinda ki kayi min wala na sani wala ban sani ba na yafe maki...nagode Fatima Allah ya baki aljanna..." Ya karasa maganar gwani ban tausayi, ahankali Fatima ta fada jikinshi still crying, rungume ta yayi yana Shafa kanta tare dayi mata fita da hand fan har tayi bacci, zamewa yayi daga gareta ya saka jallabiya ya fita wanka yayi ya dawo daki, yana son sallah amma he feels so weak for doing what he has never done, sai yaji he wants to rest for just few minutes Sannan ya tashi yayi salla, bakin gado ya zauna ya Dan kwanta with he's legs down few minutes later yaji bacci ya daukeshi.
Karfe 12 dot yaji wani irin dariya Mai karfin gaske Wanda ya sa ya zabura daga bacci, wannan shugaban ya gani sanye da Kayan cult dinsu Sannan hannunshi rike da wata katuwar wuka, ihu Habib ya saki yana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mamanmu !!!'" Ya fada da karfi Wanda yasa both mamanmu da sauran yan gidan farkawa, daman mamanmu batayi bacci ba Don bacci Sam yaki zuwa, Fatima ma bude idanuwanta da sukayi mata nauyi tayi taga habib tsaye idanuwanshi duk waje yana ihu yana kiran mamanmu,
"We didn't force you to come to us..you came yourself...I gave you order...you refuse to do it..now your time is now...you going to die..." Shugaban ya fada cikin wata irin murya,
,"Mamanmu..mamanmu..mamanmu...zasu kashe...ni..." Yafada da karfi while wannan shugaban ya daga katuwar addan hannunshi sama, da gudu Mamanmu ta shigo cikin dakin not minding their privacy, shigarta yayi daidai da sanda Mutumin ya bugawa habib wannan wukar hannunshi a Kai, Fatima dake zaune bakin gado Tana kallon demonstrations din da habib keyi ta dinga kuka dukda bata gani kowa sai shi dake ihu, a kaidar cult dinsu duk Wanda bai cika umarni ba zaa kasheshi spiritually which nobody will know the real cause of death, Sannan wannan wukan na hannun shugaban na taba mutum zai mutu, so lokacin da mamanmu ta shigo shi kuma ya bugawa habib wannan wukan sai yaji wannan dakin ya zama in conducive, you Don't have to be rich to be powerful, some people are spiritually fit, habib dafa kanshi yayi yana kalle kalle cikin dakin, kawai sai ya fashe da dariya Mai karfin gaske.

Thanks19💙💛❤️💜💚
Sirrin wasu gayun
💙💜💚💛❤️




® zuwairat (ummumaryam)




1️⃣9️⃣



Don't read if you didn't pay


Dedicated to my anty...



Wani irin dariya ya saki looking and Sousa weird, mamanmu ko kallon Fatima dake zaune kan gado babu Kaya batayi ba sai modibbo da duk idanuwanshi sun birkice kaman ba nashi ba, jiki na rawa mamanmu ta rikeshi Tana
"Modibbo gani..." Ta fada cikin rawar murya da kuma matsanacin tashin hankali, afusace habib ya juyo gareta da idanuwanshi da suka juya Sannan he's looking at her kaman bai taba ganin Mai Kama daita ba, sai dariya kawai yake kaman Wanda ya haukace, ahankali mamanmu ta zo zata sake Tana shi ya wani ture ta kasa ta fadi, Fatima dake kare chest dinta da zanin gado fashewa da kuka tayi gami da sakin ihu,
"Modibbo..." Mamanmu dake zaune kasa rike da waist dinta Ta sake kiranshi amma babu abinda yake sai kuka San an hannun shi biyu rike da kanshi, 
"Modibbo Dan Allah ka kalleni..." Mamanmu ta fada cikin rawar muryar amma ko kallon ta baiyi sai dariya,
"Fatima kirawo abbanki..." Mamanmu ta a fada cikin tashin hankali, Fatima kam ko moving kafarta bata iyayi balle tace zata  tashi taje inda aka aiketa, sai lokacin mamanmu ta maida hankali knata taga idanuwanta kumbure Sannan babu kaya jikinta, batayi tunanin first night sukayi ba Don a tunanin ta tuntuni suka wuce wajen, mikewa mamanmu tayi Tana kiran modibbo Sannan zata Kara Kama mashi hannu ya sake wurgata da karfi Don hannunta tamkar electri shock né, wannan Karin ihu mamanmu ta saki Tana cewa
"Ku taimakeni.." Da karfi Wanda yasa sisters dinshi fitowa, su ji ihun habib da farko amma basu San exactly abinda ke faruwa ba sai da suka ji ihun mamanmu suka fita da gudu zuwa dakin, kasa suka gan mamanmu Tana kuka while habib na tsaye laughing so Loud, da gudu suka zo shigowa sai habib ya bisu da gudu sukayi waje shima yayi waje, yana dariya yana binsu, kowacce daki  ta shiga Tana ihu suna kiran kawu,  habib na ganin sun shiga daki sun kulle ya nufi gwaggo dake fitowa daga dakinta, itama tsohuwar komawa tayi ciki Tana salati Don tamkar bashi ba, duk  gidan su kowa ya shiga tashin hankali, da kyar mamanmu ta iya mikewa ta fito taga habib ya nufi Kofar waje, duk abinda akeyi habib bai bar dariya ba, da sauri mamanmu tabi bayanshi Tana kiranshi sai ya juyo gareta sai tayi baya da gudu sai ya koma ya cigaba da tafiya, har waje ya fita daidai lokacin da abban Fatima ya fita daga cikin gidanshi, da gudu mamanmu taje wajenshi Tana cewa
"Ka taimaka min...habib né...bansan abinda ke damunshi ba..." Tafada cikin kuka
Tana kallon bayan habib daya Kama hanya sai tafiya yake yana dariya,  da gudu abban Fatima ya bi bayanshi yana kiran modibbo amma ko juyowa baiyi balle ya  saurareshi, duk yan gidan da wasu makota sun fito waje, dukda cikin duhun né da akwai hasken wata sosai, abban Fatima na zuwa inda habib yake yayi saurin kamashi, shima shakeshi yayi ya daga shi sama Sannan ya wurgashi kasa, ihu abban Fatima ya dingayi yana kiran jamaa gari su taimaka mashi, gudu habib ya fara Sosa kaman yana race, abban Fatima na kwance kasa ya dinga ihu jamaa su taimako, Ai kafin mazan gari su fito habib ya dade da barin garin, gudu kawai yake not knowing exactly where he's going, nan waje mamanmu ta kwanta ta dinga rolling mutane da suka cika wajen suka dinga bata hakuri,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Kawai mamanmu take maimaitawa, abban Fatima da wasu sun Kai goma Suka bi bayan habib ko Allah yasa su kamoshi,  dawo ba har wajen 4 na asuba har lokacin mamanmu da sauran yan cikin gidan suna waje suna kuka, Tana ganin mazan basu kamo habib ba ta nufo su Tana cewa
"Modibbo fa...jamaa...Baku ..kamo..modibbo ba?.." Ta fada maganar na fita daga bakinshi, abban Fatima zama yayi kasa kanshi kasa yana hawaye,
"Jamaa Ina modibbo..." Mamanmu ta sake fada masu idanuwanta cikin na mutane, duk mazan sai nishi kawai suke alaman sun sha tafiya da gudu, Jin anyi mata shuru yasa mamanmu ta yanke jiki ta fadi kasa, ammin Fatima da saurin wasu mata suka yi kanta Sai kuma yaranta, girgizata kawai suke suna kiranta amma bata jinau balle Ta amsa masu, daukota sukayi kowa na kuka especially yaranta. Fatima na zaune kan gado ta kurawa waje daya Ido sai hawaye take, she can't believe what is happening si real, ba komai take ji ba sai abinda habib ya dinga fada mata while making her woman, yana fada mata daga yau shikenan,,he won't do ta again, Sai kuma ta tuna yanda yake cewa in Allah yasa ta haihu yanda zaayi naming abinda ya samu, yau ya kasance rana mafi muni da azaba a rayuwarta , yau ta rasa budurcin ta Sannan ta rasa mijinta, Tana nan zaune a kan gado har akayi sallah asuba, idanuwanta sun kankance saboda yanda suka kumbura, ganin haske ya fara bayyana yana tayi kokarin saukowa daga kan gadon taji bata iyawa, she's so sour to the core. Ahankali ta lullube kanta da zanin gado ta kwanta ta cigaba da kukan ta. Mamanmu kan da kyar aka samu ta farfado da sunan habib, kalle kalle kawai take Tana tambayan Ina modibbo dinta, kowa da wurin babu abinda suke sai kuka, yau ya kasance rana mafi muni a rayuwar su, mamanmu rasa hawaye tayi sai hummmm kawai take hannunta biyu tsakiyar kafarta sai karkadasu kawai take data kalli wannan sai ta kalli wancan, wayanda suka shigo sai fadin albarkacin bakinsu suke,
"Modibbo..." Mamanmu ta fada Tana fashewa da kuka Mai karfi, Tana ganin rana ya fara fitowa ta Mike Tana cewa
"Bari in nemo modibbo da Kaina..." Tafada Tana lalubo hijab dinta,
"Dan Allah Mamanmu kiyi hakuri..su kawu zasu nemo shi..." Inji kanwar habib, ko kallon ta mamanmu batayi ba har ta dauko hijab dinta, ammin Fatima ce ta Mike ta rike ta Tana cewa
"Haba meye haka yaya...kiyi hakuri mana...ai mazan zasu San abun yi..." Ta fada Tana rike daita, mamanmu dake hawaye ta kalleta tace
"Aa..Bari in nemoshi.,,Ai Dana né...zan nemo...shi..." Tafada cikin matsanacin kuka, da kyar aka shawo kanta ta zauna. Ammin Fatima kam bata ga yarta ba cikin tarin mutane dake cikin gidan, ahankali ta Mike dukda dai tunda akayi bikin bata ganta ba, ahankali ta Mike ta fita waje tayi hanyar dakinta dukda Tana Jin kunyar hakan amma yau ba ranar wannan kunyar bane, sallama tayi a falo ta bude taga babu kowa Sannan ta bude Kofar bedroom dinta ta  bude ta ganta kwance sai sakin ajiyan zuciya take, Dan juyawa tayi taga baby Mai kallonta Sannan ta shiga
"Zara,,." Ta kirata Tana nufo gadon, ahankali Fatima ta daga kanta Jin muryar amminta,, yanda idanuwanta suka Chanza sunyi mugun bawa ammi mamaki, da sauri ta karaso gaban gadon ta zauna Tana cewa
"Zara meke damunki?.." Ta tambayeta Tana kallon dakin da kuma ita kanta da babu komai jikinta, shuru Fatima tayi Tana kuka mara sauti,
"Kinsan abinda ya faru gidan nan Sai kuma ji zauna haka babu Kaya jikinki..baki da kunya?.." Ta fada mata sounding a little bit angry, still Fatima bata ce komai ba sai kuka,
"Maza tashi in dauko maki riga ki saka..." Tafada Tana mikewa, wurin da akwatunanta suke amminta nufa, juyowa tayi taga Fatima dake cije lebe Tana musu musu Don sauka daga gadon, she was surprised by what she's seeing, ta gane abinda ya faru, ammi bata ce komai ba ta dauko mata zani da Riga cikin babban bag dinta ta dawo ya ajiye Sannan ta fita, ko da ta fita bata koma cikin gidan ba ta fita waje, Kofar gidan cike da mutane yan jaje lokacin abban Fatima da wasu suna shirin  sake komawa nemo habib, cikin gidanta ta shiga ta Dora ruwan zafi a wata karamin murhu, amma Fatima né ya shigo ciki ya fada mata Abunda zaa dafa tare da bata kudi ya kuma shaida mata zasu sake komawa , nan dai suka tafi ita kuma ta zubo ruwan zafin cikin bucket ta koma gidan, big baho ta dauko ta zuba hot water ta sirka da ruwan sanyi Sannan ta rike Fatima ta shiga ciki, nan cikin dakin tayi wanka mahaifiyar ta na goge kasa da wata zaninta, Tana gama wankan taji ta Dan samu sauki but the wound in her heart is so fresh. Kaya ta saka tayi sallah ta koma ta zauna Tana kuka, gidan bai da banbanci da gidan rasuwa Don Banda kukan sisters din habib babu abinda ke tashi. Ammi komawa tayi gidan ta ta Dora rice da wake da Mai da yaji.

Tun karfe eight safwan ya saka waya gaba yana jiran call din rabia, zama yayi kan katuwar katifa dake tsakiyar falon yana karkada kafa yana kallon wayar, he's going to have so much fun with her,  har 10 yaji shuru ya kirata bata daga ba, 
"You're trying me..." Yafada sounding very angry, zai Kara Kira sai ita ta Kira piçking yayi yaji tace
"Kayi hakuri..wanka nayi...dad kuma ya fita...so I will be out soon..." Tafada mashi in a calm and respective manner, safwan murmushi ya saki tare da biting lips dinshi, ita kam ko kadan batayi tunanin komai ba Don tasan it's hospital and it won't take time,
"I love you so much ...nagode babyna..." Yafada cikin murmushi,
"Love you too..." Ta amsa mashi sounding happy, katse wayar safwan yayi ya shiga bathroom shima, ruwa kawai ya watsa yana fitowa ya dauki makullin motar ya fito, yana daf da zuwa inda suka shirya Ta kirashi tare da fada mash she's waiting for him, nan ya fada mata shima ya kusa zuwa, yana daf da zuwa wajen Ramadan supermarket ya hangeta tsaye wajen wearing blue Arabian gown, she looks so beautiful and decent, da ka ganta kasan she's afraid saboda tayi abinda bata taba yi ba, yana parking ya bude mata tayi saurin shiga, ajiyan zuciya ya saki tare da sakar mata murmushi yaja tada motar, gaidashi tayi ya amsa yana cewa
"Baby Ashe ke kadai kika taho..I was Thinking zakizo da water sister  Dinki..." Yafada mata Don Jin if she told anyone she's coming to him, idanuwa ta zaro Tana cewa
"Kam Wallahi babu Wanda yasan na fito sa Maigadi...shima zai tsaya bincike na bashi kudi..sai cewa yayi inyi sauri in dawo kar dad ya rigani dawowa, ..." Tafada Tana dariya, shima safwan dariya yayi yana cewa
"Ashe shima kin bash ya latsa,,,Yanzu dai kowa sai da kudi...nasan inda baki bashi kudin ba sai dai ya tsaya yin aikin tsakani da Allah yana nuna cewa he's perfect, amma yana ganin kudi ya amshe..hmmm kudi masu gidan rana..." Yafada yana tuki,
"Hmmm..." Kawai Ta fada silently,
"Hmmm naji kince...ai gaskiya na fada...kinga da akwai wayanda in Baka da kudi ko unguwa daya kake dasu babu abinda zai shiga tsakanin ku saboda kilan ajin ba daya ba..amma muddin kana da kudi komai ba da kowa ma kaci..." Yafada intentionally Don Jin Abunda zata ce, shuru ita kuma tayi Tana tunanin statement dinshi na karshe na kowama kaci, kowa like mutum kenan or something
"You're funny...kowa ka..." Sai kuma tayi shuru, dariya yayi yace
"Allah da gaske né...in har kana da naira you can dine wth the kings and queens....Abincin that is meant for big people will be yours...for example Yanzu da akwai inda Abinci suke amma masu abuncin sun ajiyeni sai manya...talaka bai isa yazo kusa da inda Abincin yake ba balle yace zai ci...amma the moment yayi kudi wannan abuncin sai yazo ya biya yaci..kingane manufata?.." Ya fada yana dan juyawa Don ganin if she's listening to him, shuru tayi bata ce komai,
"Allah baby kudi yayi...I will lavish money on you...you're so lucky babyna...ni Wallahi kin kama good side Dina..." Yafada mata, Dan murmushi kawai tayi Tana cewa
"Nidai tell me ..ya Mai jikin ta kwana?.." Ta tambayeshi calmly,
"Wallahi dear da sauki..she was so happy dana fada mata zan kawo future daughter inlaw...tun eight tace inje in dauko ki..l" yafada mata yana dariya deep down he's thinking he's joystick is he's mommy,
"Ayya...Nima I can't wait..Allah yasa kar tace in dade..." Tafada calmly,
"It depends dear..in kin lallabata Tana iya barink ki dawo da wuri..." Dariya tayi tace
"Zan lallabata..." Ta amsa mash feeling so happy and lucky to be with such classy guy, suna cikin tafiya suka zo kusa da wata restaurant, slowing down yayi yace
"Baby momma tace in taho mata da wani Abu...ki jirani...I will be right back..." Yafada mata yana ficewa daga cikin motar, cikin restaurant din ya shiga yasa ayi mashi take away na delicacy masu dadi da tsada, ita kam  rabia Tana zaune sai tunani take, Kofar restaurant din takalla taga bai fito ba, ahankali ta bude inda ya bude jiya  ya dauko mata kudi, Tana budewa taga kudi tile da wajen, da sauri ta maida ta rufe Tana cewa
"Wannan yafi dad kudi sosai...hmmm am lucky..form naira to naira..." Ta fada calmly, few minutes later safwan ya dawo rike da manyan Leda, baya ya bude ya ajiye Sannan ya dawo gaba ya shiga yana cewa
,"baby sorry I kept you waiting..."  Yafada mata wearing a lovely smile, Dan juyawa tayi taga Leda har da take away ciki
"Wai Baku da Mai aiki né?.." Ta tambayeshi,
"Da akwai..kawai dai she want to eat from outside..,kinsan Abunda da Mara lafiya..." Ya fada mata yana tuki, bata Kara cewa komai ba har suka iso wajen wasu masu saida fruit ta nuna mashi ya tsaya ta sayi fruits ta Kai mata amma sai ya nuna Ai da akwai fruits da yawa gida,
"Nidai ban iya zuwa babu komai..da kunya Ai..." Ta fada mashi Tana turo baki, bai Kara cewa komai ba yayi parking daidai inda masu saida fruits din suke,
"Je ki sayo duk abinda kikeson ki saya..." Yafada mata, murmushin Jin dadi ta saki Sannan ta fita daga cikin motar taka zuwa inda masu fruits suke ta saya da yawa har ledar gari yayi zafi guda biyu suka dauko mata wurin mota suka ajiye baya, safwan dake zaune yana kallonta tunani yake, he's thinking if he should just let her go amma he's been dominated, babu abinda yake shaawa Yanzu kaman ya ganta naked a gabanshi, he want to see what alhaji Ibrahim's children are made of, kawai shi ba komai ke bashi haushi gane da yaran gidan are made of da babu Wanda ya ishesu kallo balle su tanka masu, duk unguwar babu Wanda suke gaisawa dashi, Sannan the worst part is their father da kullum cikn gori yake, Mai mantawa last Ramadan su uku suna zaune suna tunanin abinda zasu Kai gida ayi buden baki alhaji Ibrahim ya zo wucewa da bayan booth dinshi cike da buhun shinkafa, they decided to ask ko zai taimaka masu da just Tiya daya na shinkafa amma kirikiri yace shi ba gona bane Wai bai da shi, haka suka koma hannu biyu, that day babu Wanda ya Kai komai gida ba. Before kullum he's prayers is how to handle him personally...har tunanin ya auri yar shi daya yayi in har Allah ya bashi kudi Don ya ci ubanta amma now he don't want anything like marriage, yasan if he touches the children tamkar ya taba shi né saboda yasan yana kaunar yaranshi da yawa.  Suna kulle motar ta koma wajen ta yaja motar suka bar wajen, yana shiga lonely area din da gidanshi take rabia ta fara kalle kalle saboda babu gidaje da yawa wurin saidai duk Wanda ke wajen da manyan mutane né,
"Ni banga hospital nan wajen ba.." Tafada voice dinta na rawa, yayin da taga he's slowing down alaman zai tsaya
"Oh Ashe you think Tana hospital..ai Tana gida..da Akwai Doctor dake kula daita a gidan...dukda son zata tafi abroad for treatment..." Yafada saboda yaga tsoro karara a face dinta, still she did not believe him, haka nan taji gaban ta na mugun faduwa, sai kalle kalle take lokacin da ya kawo gate dinshi, the area alone says it all, it's so quite da ko yanka mutum zaay babu Mai sani,
"Nidai I think bazan iya shiga ba..,how am is sure your mother is in the house?.. Nidai kawai ka maida ni gida.,,just take me back home pls,,am having a crippy feeling..," Tafada Tana kokarin fashewa da kuka, safwan da yayi  zuru yayi saurin cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...baby what do you mean by what you just said..na shiga uku..so kina tunanin I tricked you?.. Kinsan

Please Login or Register in order to submit comment