ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

with the question,
"Yanzu Ina zaki kaita?.. " matar tambayeta Tana lekawa cikin adaidaitan,
"Asibiti..." Ta amsa mata Tana yiwa Mai adaidaitan alaman ya tashi,
"Gaskiya da kunyi mata na Hausa..ai asibiti basu da maganin daya dace daita...." Bata Ida maganar ba taji an tada adaidaitan, bata Kara cewa komai ba ta koma cikin gida Tana wasu small talks su kuma suka tafi hospital, Doctor daya duba nana was asking mutane nawa né sukayi mata hakan Don basu fada mashi exactly what happened ba, shuru sukayi suna kansu kasa,
"Gaskiya anyi mata illah...daga gabanta har bayanta an bareta da yawa...gaskiya mutane babu imani..." Doctor din ya fada sounding so disturbed, Jin ance har bayanta yasa both parent new tears kuka, Don nana bata fada masu cewa har ya baya yake nemanta ba,  to the extent yau kusan 8 days kenan bata iya gigin cewa she will enter toilet to excrete, daman ba wani abincin kirki takeci ba,
"Yanzu dai gaskiya dole ayi mata aiki kar a samu matsala...." Doctor ya fada masu, da sauri mahaifinta yace
"Wane irin matsala...." Ya tambayeshi cikin tashin hankali,
"Well abinda ke faruwa is kowa yasan alauran mace kuma yasan abinda ake da wajen...tou in sperm din na miji ya shiga wajen yasan ya da zaiyi ya sarrafata da kanshi...amma bayan mace kuma daban yake...kowa yasan Abunda ake da wajen...ba'a son wani Abu na shiga Don da wuya ya fita....tou in spermatozoa ya shiga wajen ya dade yana komawa tsutsa Wanda zasu dinga cunye junansu har ya rage babban guda daya...wanna guda dayan zai dinta néman abincinshi wato spermatozoa, in bai samu ba zai dinga cin naman jikinta Wanda ke haifar da anal cancer...." Nana sai yarfa hannuwa kawai take Tana kuka sosai saboda tashin hankali, a rayuwa kome zakayi kar ka yarda hakkin iyaye ya shiga saboda in naka tashin hankali yazo sai ya katare da kowa,
"Na shiga uku..." Kawai nana take ta maimaitawa, Doctor yacigaba dacewa
"Abinda yasa nake fada maku hakan is because anyi releasing a bayanta...Don haka sabida risk of having the anal cancer ya kamata ayi mata aiki a wanke wajen completely.." (Ya rabbi duk shegiyar ko shege dake bada bayanta ko bayanshi saboda abun duniya Allah yasa duk balain duniya ya taru a kanta ko a kanshi...duk laifin abinda kuke ke shafan mu...Allah yaisa matsiyata. Tabewa ta duniya da lahira ya tabbata a kanku laannanu..duk ranar da akayi luwadi tattare duk arzikin duniya ake a kaishi ga rabbi a kasa kanshi dubu sabain a maido mana kashi daya tak...amma sai a dorawa shuguba laifi...ai dole wahala da talauci suyi yawa...Allah kasa mu gama lafiya ameen.) baban nana sai zufa kawai yake sabida abinda Doctor ke fada.
"Yanzu Doctor nawa né zaayi aikin... " ya tambayeshi duk jikinshi na rawa, shuru Doctor yayi for a moment while ita kuma mama nana Tana ta kuka gwanin ban tausayi, ajiyan zuciya Doctor ya saki Sannan yace
"Personally inda ni zanyi aikin da bazan amshi ko sisinku ba..kawai sai dai ku nemi na magani amma ba field Dina bane.,..wasu manyan Doctor zasuyi aikin kuma aikin ba karamin aiki bane...Don haka zaku bada dubu dari biyar ..." Bai karasa ba duk suka saki salati Jin kudin da ya kira, ita kam nana kudin basu tada mata hankali ba sabida tasan kudi da aka bata zai isa ayi mata aikin, shi kam mahaifinta mikewa yayi saboda tashin hankali, shi mutum né Mai rufin asiri amma in zaa yankashi baida 200k a account dinshi, he's a civil servant. Ahankali nana ta daga Kai ta kalleshi Tana mashi alama da Ido, sai lokacin shima ya tuna da wannan kudin, ko kadan baiyi niyyar taba wannan kudin ba, yayi niyyar ya badasu sadaka duka Don Allah ya bi mashi hannkinshi cikin gaggawa amma now he have no choice,
"Doctor babu saukin da zakayi mana?.." Ya tambayeshi muryar shi na rawa,
"Gaskiya malam iya taimakon da zan iya kenan..." Ya amsa mashi atakaice, mahaifiyar nana ya kalla yace
"Ina kika ajiye wannan kudin..." Ya tambayeta kasancewan ita ya umarta da ta ajiye wannan kudin, nan tafada mashi inda ta ajiyesu, bai bata lokaci ba ya kalli Doctor yace
,"tou zan dauko kudin Yanzu...sai ayi Abunda ya kamata..." Ya fada yana ficewa daga office din da sauri, mikewa Doctor yayi ya fice daga sakin few minutes ya dawo da waya nurse da irin kujeran nan na mara lafiya nana ya koma ya zauna tana kallon mahaifiyar ta, kwantar daita akayi Doctor yayi contacting wayanda zasuyi aiki akayi fixing ranar aikin.

Seven months later.
Fatima ce kwance sai kuka take sosai saboda azaban da take ji, mamanmu  sai Shafa kanta take Tana mata Sannu Sannan Tana rike da rubutu cikin cup Tana kokarin bata amma bata iya amsa sai kauda Kai kawai take,
"Zara kisha...zakiji sauki..." Mamanmu ta fada mata,
"Maman...mu....ban..iyawa...." Ta amsa mata voice dinta na rawa,
"Aa Zara...sha zakiyi...bude bakinki..." Mamanmu ta umarceta, ahankali ta bude baki mamanmu Tana zuba mata Tana hadiyewa, ungozomar dake amsar haihuwan yawancin matan kauyen da basu zuwa hospital ce tayi sallama mamanmu tayi saurin amsawa, shigowa tayi ta fara aikinta Tana duba Fatima, tasan Fatima zata sha wahala sosai Don sau daya kawai ta San namiji kuma anason mace Mai ciki ta yawaita kusantar mijinta saboda ta samu sauki wajen Haihuwa amma ita bata samu hakan ba, parents din Fatima kam suna cikin masu gidan sun kasa zaune sun kasa tsaye ban da adua babu abinda amminta take mata, rubutu kam kala kala haka ake bata amma nothing sai wahala da take sha sai, ungozomar cewa tayi Mamanmu ta fita daga dakin amma ta rufe Ido taki fita, ganin har kusa hour biyar Fatima na kwance cikin azaba yasa mamanmu ta fita hayyacinta, fita tayi daga dakin ta shiga inda take ajiyan kudin Kayan sanaar ta ta tattaro kusan 30k ta fito tayi gidan su Fatima Tana cewa a nemo motar da zai Kai Fatima hospital, mahaifinta kaman yana jira ya fice daga gidan ko minti goma baayi ba yadawo da wani Dan garin dake da mota, nan aka tattara Fatima data fita hayyacinta aka sata a mota sai cikin gari.

A gidan alhaji bello kam alhaji né tsaye jikin mota driver na bude mashi, bayanshi habib né Wanda ake Kira da Muhammad saboda har lokacin baiyi regaining memories dinshi ba, yana rike da wata brief case, he has changed so much that in ba Wanda yayi mashi sani ba sosai will never recognize him, yayi kiba haskenshi ya fito sosai Sannan duk Wanda ya ganshi yasan yana cikin kwanciyar hankali, saboda yanda ya koma, alhaji bello yasa Ana kokarin wajen ganin ya tuno koshi waye amma hakan yaci tura saboda there's nothing to help him remember, Yanzu kusan one month kenan da akayi giving up kan memory dinshi kawai saboda alhaji yace a barshi insha Allah in da rabon ya tuno koshi waye he will, Yanzu dai kusan duk meeting da alhaji zashi tare da habib yake zuwa, ya daukeshi tamkar Dan da ya Haifa yana bashi kulawa kaman yanda yake bawa yaranshi, habib don't talk much amma he's always having a little smile on he's face, sunaa mutunci da mufida sosai as she likes the quite and gentle Muhammad, if you remember a farko novel din habib is the most stubborn of them all as shine ke zuwa gidan alhaji Ibrahim yayi knocking Don néman taimako as many times as he can dukda Ana masu wulakanci he never give up, a rayuwa those you see as gentle people can be as dangerous as the devil himself and wayanda akewa kallon marasa Jin magana can become the gentle ones saboda the kind of people we have in our lives. Ana budewa alhaji mota ya shiga mufida ta fito da sauri Tana cewa
"Daddy don't forget sautu na..." Ta fada cikin shagwaba,
"Aa bazan saya ba...ba kullum ake sauya waya ba...ki rike na hannunki until next traveling zan sake maki...." Ya fada yana shiga mota, baki ta tabe kaman zatayi kuka ta kalli habib tace
"Pls ya Muhammad ka tunawa daddy ya saya min waya..." Murmushi kawai ya saki without saying a word, horn akayi bakin gate duk suka juya ga gate din, maigadi me ya bude gate mota Mai tsada ya shigo, dr salim né ya fito daga cikin mota, wurin shi mufida taje ta rungume shi tare da gaidashi, amsawa yayi looking so disturbed, hannunshi cikin nata suka iso wajen alhaji daya fito daga cikin mota yana kallon face din danshi, he knows something is wrong with him, gaidashi Muhammad yayi ya amsa mashi wearing a smile,
"Dr are you alright?.." Alhaji ya tambayeshi, daman tun yana yaro dr yake Kiranshi har Allah yasa ya zama dr,
"Dad I have important something to discuss with you...sai dai kaman fita zakayi..." Yafada cikin damuwa,
"Yes am traveling to Germany amma lets go and talk..." Alhaji ya fada yana Kama hanyar part dinshi,
"Ok Bari in gaido mummy..." Dr ya fada yana Kama part din mummy din mufida har lokacin yana rike da hannun mufida, ahankali habib ya bude gabar mota ya shiga ya Dora hannu a gaban goshinshi yana saki ajiyan zuciya, idanuwa ya lumshe, duk sanda ya rufe Ido yana ganin faces da baisan ko na waye ba, it's like a dream to him,.
Sallama dr yayi ya shiga part din mahaifinshi, zama yayi ya saki ajiyan zuciya ya fara bashi labarin rabia after like ten minutes yace
"Kuma Yanzu dad am scared saboda I have never seen anything like that...kusan wata biyu kenan bata iya yiwa kanta komai sau anyi mata...har zama sai an mikar daita zaune...Yanzu cikin is 8 months two weeks.,inason ayi aiki a fiddo Abunda ke cikinta, I don't know who to talk to about it...shiyasa nace I should confide in you..." Yafada cikin damuwa, shuru alhaji yayi yana sauraron abinda dr ke cewa, sai da ya gama Sannan alhaji yace
"Insha Allah it will be successful...Allah na ganin niyyar ka kuma am proud of you as a son...saboda Kai many people are coming to the world...kawai what will do is kar Kayi aikin..you look disturbed...kayiwa Doctor ayuba magana sai suyi..." Ajiyan zuciya dr ya saki yace
"Now I feel relaxed...."
"Yanzun it's due kenan?" Alhaji ya tambayeshi sounding so excited that danshi ya dauki footpath dinshi na tausayi da taimako,
"Yes dad...kullum Ana mata scanning...banason ta shiga labor because already ta gaji...kullum abinda take furtawa is a cire ta huta kar ta mutu..."Yafada sounding so concerned,
"Allah sarki..,Allah yabiyaka dr..."
"Amen daddy..."
"Maryam tasan da maganar?.." Alhaji ya tambayeshi, Kai ya girgiza mashi yana cewa
"Aa she don't know daddy..."
"Tou shikenan...insha if I get back zan ga yarinyar..if you need any financial assistance kayiwa mujahideen magana..." Alhaji ya fada yana mikewa, shima salim mikewa yayi suka fito waje, cikin mota ya shiga ya tafi driver da habib da alhaji suka bar gida zuwa airport.

Thanks36💛💜💙❤️💚
Sirrin wasu gayun
💚💜💛💙❤️



® zuwairat (ummumaryam)





3️⃣6️⃣




Don't read if you didn't pay, if you do I owe you.


Dr salim na tuki yana tunanin what will happen today, tausayin rabia yake ji tamkar sister dinshi dukda he can't feel her pain he knows exactly what she's going through, yanda cikinta yayi tsaga da nauyi Don tafi wata biyu bata tsayuwa da kanta saidai nurses biyu dake kula daita su riketa, nauyin cikin ya kashe mata legs, kukanta da magiyarta ma abun tausayi né, dole ya zame mashi ya dinga zuwa ganinta kullum amma deep down ganinta scares him saboda yanda ta kumbura from head to toe, duk kammaninta ya sauya, in ba Wanda ya Santa ba ba sai ganeta ba, kullum babu abinda take kirawa kanta sai mutuwa because she's so feed up with life, in ya Kai karfe 12 bai zo ba zata kirashi Tana kuka Tana cewa yazo ya taimaka mata tunda shi yace ta ajiye cikin kar ta zubda, ajiyan zuciya ya saki hannunshi daya kan staring daya wajen saitin bakinshi sai sakin ajiyan zuciya kawai yake, har bincike yake kan pregnancy dinta abinda yasa bai ganin iyakan yaran dake cikinta, yana ganin uku clean clear amma da ganin ba hakan kadai bane saboda suna shifting positions at duk sanda yake aunata, he has never seen anything like that, wani lokacin she makes him feel as if he's not a doctor saboda yanda abubuwan ta ke confusing dinshi, he's a qualified Doctor from a qualify university of the world wato Cambridge Massachusetts. Amma her case is making him feels so useless, hospital din dr ayuba wato personal doctor din dad dinshi da kuma sauran family dinsu, direct ya wuce office dinshi ya fada mashi abinda ke tafe dashi, shima he was proud of him,
"Yanzu yau she zaayi aiki?.." Doctor ayuba ya tambayeshi,
"Gaskiya if kana da komai zanso ayi yau...she's so tired..." Agogon hannunshi Doctor ayuba ya kalla Sannan yace
"It's ten ...if kana iya kawota nan before eleven sai ayi kawai...ai you know it's not something serious..." Doctor ayuba ya fada mashi, ajiyan zuciya kawai ya saki baice komai ba,
"So get her here tear the quadruplet out..." Yafada mashi,
"We will need an ambulance...sai a biyoni da taka...amma pls Banda wannan ihun...I don't want her to be scared..." Ya fada yana mikewa, dariya kawai Doctor ayuba yayi shima ya Mike yabi bayan dr salim, driver din ambulance dr ayuba ya Kira yabi bayan dr salim quietly.
Rabia ce zaune in ba Don na San gidan ba da bazan iya ganewa she's the one ba, halittarta ya sauya completely saboda kumburin datayi, sai nishi kawai take sama sama Tana daure da zani iya chest dinta, da sauri kuma ta jawo zanin kasa swollen boobs dinta suka kumbura suka fito waje ko kunya bata ji saboda azaban da takeji na gajiya da rayuwa, still Kara jawo zanin tayi makeken cikin ta dake kyalli kaman zai fashe ya fito sai shafawa take, in cikinta yayi motsi sai ta saki ihu saboda yanda suke birkita mata ciki, abun kaman ka saka many things cikin container ka rufe su nemi fitowa babu hanya haka suka mata,
"Anty Aisha...." Ta Kira da karfi, wata old nurse ce ta shigo sanye sa Kayan gida, da sauri rabia tace
"Dan Allah bayana keyimin kaikaiyi...scratch it for me..." Tafada Tana kokarin kuka, da sauri matar ta dawo bayanta ta cire jerin pillow dakewajen tayi mata scratching har saida tace yayi Sannan ta maida pillow din ta Mike,
"Kasar marata na min zafi...fitsari...zanyi..." Tafada voice dinta na rawa saboda fargaban fitsari, at time in aka dauko mata potty da take fitsari ciki Tana iya minti goma cur dingon fitsari bai fito ba, sai tayi kokarin mikewa sai ta sake shi, daga baya data gane hakan sai ta daina saurin mikewa, sai tayi zaune har sai yaran sun bada hanya tayi fitsari,
"Bari in kirawo sauran..." Matar ta fada Tana kokarin mikewa, da sauri rabia tace
"Aa ki tsaya...Dan Allah Dan annabi ki fadamin.kin taba ganin Mai ciki irin wannan?.." Tafada hawaye na taruwa Idanuwanta, murmushi matar ta saki Tana cewa
"Eh mana..har Wanda yafi naki ma..." Bata karasa ba rabia tace
"Wallahi karya kike..." Tafada directly not caring about the age of the woman
" Wallahi matan ubana suna samun ciki...wasu ma bana gane suna da ciki saidai in sun haihu...amma dayake nawa na balai né...gashi zasu kasheni..." Tafada Tana fashewa da kuka, hannu sister Aisha ta Dora mata a baki rabia ta buge hannun da karfi kaman she's the one that send her into safwans arm in the first place, tasan halin da take ciki Don haka ko kadan bata fushi da duk abinda zatayi mata,
"Yanzu dai kiyi hakuri...kin kusa hutawa in Allah ya yarda.." Harara rabia ta watsa mata da wet face dinta Sannan tace
"Kinfi wata biyu kina cewa na kusa hutawa...sai na mutu kilan in huta kou?.."ta fada cike da Jin haushinta, mikewa sister Aisha tazo yi rabia ta sake cewa mata kar ta tafi, lokaci guda cikinta ya juya ta saki ihu, sister Aisha kam sun saba, dayan nurse dince ta shigo da gudu, sai ta tsaya Tana kallon yanda cikin rabia ke juyawa kaman Ana juya tuwo, da sauri ta karaso ta Kama hannunta da take yarfawa while Dayan Tana Shafa mata cikin ahankali,
"Wayyo .wayyo..wayyo..." Kawai take Maimaitawa, tafi minti goma Tana ihu Sannan ya lafa, idanuwanta cike da hawaye sukaji sallama salim a falo, da sauri sister Aisha ta maida zanin kan chest dinta, cikin zafin nama rabia ta ture zanin har mararta na fitowa,
"Dr né yazo..." Sister Aisha ta fada mata,
"Sai me?.." Rabia ta amsa mata atakaice kaman wata sabuwar mahaukaciya, sallama dr salim ya sakeyi a Kofar bedroom dinta sister Aisha ta sake kokarin maida wrapper din rabia ta buge mata hannu da karfi, da sauri ta dauke hannunta Tana yarfawa saboda zafi, dr né ya shigo yaga rabia dake zaune almost naked, this is not the first time tunda ta shiga watanta, at times sai ya tardata ba koma jikinta sai Dan zani da ake rufe waist dinta dashi, in ya yiwa su nurses complain a bar barinta haka sai suce it's her order Wai Tana Jin zafi, Tana ganin shi ta fashe da kuka sosai Tana mika mashi hannu, face dinta ya kurawa Ido bai kalli c neck dinta downward ba ya tako zuwa bakin gadon ya Kama mata hannu yana cewa
"Lil sis meye haka kuma?.." Ya fada mata looking into her wet eyes, hannunshi ta rike gam Tana biting lips kaman wani Abu ya cijeta tace
"Yaya salim...am tired....pls do something before in mutu". Tafada Tana nishi kaman tayi gudu, Dayan hannunshi ya Dora kan nata yana Jin tausayinta na kamashi, Shafa bayan hannunta yayi yace
"Sis ki kwantar da hankalinki...insha Allah yau zaki huta..." Idanuwa ta zaro cikin mamaki da kuma tsoro,
"Yay...yau zan huta?.." Ta tambayeshi voice dinta na rawa,
"Yes dear..Yanzu ki shirya sai mutafi...mota na jiranki waje..." Ya fada mata,
"Wai aiki zaayi min?.." Ta tambayeshi sounding so scared,
"Yes..ko baki so kuma?.."
"Aa...inaso..."
"Then tashi ki shirya..." Bai karasa ba tace
"Babu shirin da zanyi...kawai mu tafi..." Tafada kaman wata new shigar mahaukaciya, Dan dariya salim yayi yana cewa
"a haka?.." Ya tambayeshi yana kallon chest dinta for the first time tunda ya shiga dakin,
"Nidai kawai mu tafi...I want to be free from this....." Tafada Tana kokarin daga legs da da sukayi mugun kumburi, kasawatayi ta kalli salim tace
"Dan Allah yay salim ka dagani..." Ta fada sounding like a princess in distress, juyawa yayi ya kalli Kofar ya Kira sisters da tun shigarshi suka bar dakin, suna shigowa rabia tayi saurin cewa
"Yau zan huta...na kusa hutawa..." Tafada hawaye na cikowa eyes dinta again, kanta ya Shafa yana cewa
"Yes kin kusa hutawa..." Kallon sister din yayi yace
"Ku shiryata ambulance is waiting for her out side..." Yafada yana kokarin sakin hannunta dake cikin nata tunda ya shigo, da sauri tace
"Yaya ambulance kuma?.." Tafada idanuwanta duk waje saboda kalman ambulance,
"Yes mana..,hospital zamu...sister in dai baki so let's just forget about it kiyi labor ki haifeshi da kanki..." Yafada cikin zolaya kaman yanda yake mata magana cikin kwantar da murya, ajiyan zuciya ta saki without saying another word, katon baby bag suka shirya mata kaman yanda Doctor ya fada masu, daman dr ya sayi Kayan yara da yawa Mara adadi, kawai inshort tamkar shi yayi cikin, saboda yanda yake kula daita ba'a taba cewa he's not responsible for the pregnancy, kawai dai nurses dinshi sun San shi ba mutum banza bane amma at times yanda yake maida hankali kan rabia yana sa suna samun second thoughts, tun Tana Kira shi da sunan Doctor ya dawo ya fada mata she should stop calling him Doctor sai yaya, duk ranar da rabia ta tsinewa safwan sai tayiwa salim adua, yasan without him batasan how life would have been with such hell as pregnancy ba, ita bata cewa ciki gareta sai tace balai me gareta saboda yanda take Shan wahala, nata Kayan suka fara fiddowa ta kallesu Tana cewa
"Wallahi banason Kaya...damuna kawai yake..mu tafi a haka pls... " tafada har lokacin Tana rike da hannun Doctor,
"Haba rabia ki saka Kaya mana..." Sister Aisha Bata karasa ba Doctor yace
"Kawai ku bata hijab..." Ya umarcesu, wata katuwar hijab Wanda take sakawa in zata zauna compound aka dauko suka zumbula mata, har cikin bedroom din aka dauko wheelchair aka kamata har da dr ta zauna babu abinda take sai nishi, dr yasan she has suffered a lot, shi mutum né Mai saukin Kai amma duk sanda ya tuna da Wanda is responsible for her pregnancy sai yaji kaman ya tsine mashi, Sai kuma ya tuna what will be will always be nor matter what, yasan komai kaddara né as our life is on scrip and we're the actors and the creator the director, you can never do otherwise, sake Kama hannun Doctor tayi Tana kallon shi wearing a smile dake Kama da kuka, bayan an turata ciki ta kalli de tace
"Pls ka shigo nan mana..." Ta fada mashi,
"Then Bari in shiga da mota cikin gidan sai mu shiga na tare..." Yafada mata, da sauri ya juya ya shiga ya bude gate Sannan ya dawo ya shiga mota ya shiga daita ciki ta dawo ya shiga bayan ambulance din ta sake Kama mashi hannu, daga Kai yayi yana kallonta,
"Nagode..." Ta furta mashi ahankali, gira daya ya daga mata yace
"For what?.." Ya tambayeta kaman baisan abinda take cewa ba,
"For everything....I don't know what would have happened to me without your intervention...Dan Allah koda ban rayu." Da sauri ya Dora hannu a mouth dinta Jin zata kashe mashi jiki,
"Yanzu dai tell me wane suna kikeson bawa yaranki.." Ya fada yana murmushi kaman he's not so much sympathizing with her, , ajiyan zuciya ta saki tace
"In kana magana sai inyi tunanin yaran nan halal né...amma the fact is they're haram..they don't even deserve to be named..." Dariya yayi yana cewa
"Sister you're funny...ai the fact that yara ba'a samesu ta hanyar halal ba those not means yaran basu da right a kula dasu kaman wasu yaran...ai da na Allah ne...kuma duk Wanda ya zalunci yaro kanshi ya zalunta...zaki kula da yaranki a basu duk  hakkin da yaran sunna suke dashi..." Yafada mata giving her hope,
"Hmmm even though basu da uba?." Bai Bari ta karasa ba yace
"Ai na dade da fada maki stop saying basu da uba...yaran nan can become the president of Nigeria..." Murmushi ta saki Tana girgiza mashi Kai,
"Even when ubansu is mean and heartless?.." Ta tambayeshi hawaye na taruwa idanuwanta,
"Yes sosai ma...it's just by the grace of Allah.." Dan Kara ta saki lokacin da ambulance din yayi stumbling upon bumps, sai yayi mata Sannu, ahaka aka shiga  hospital daita, shi kanshi Doctor ayuba yaga kokarin dr salim dayayi keeping dinta to himself for all this months, babu wasting of time aka shiga da ita theater, har da doctor salim rabia sai kuka take Tana yiwa Doctor salim Godiya amma bai barin ta tayi magana sai ya kawo wata maganar, ahaka akayi mata allurar kashe zafi Doctors suka shiga aikinsu, kusa. Doctor hudu né bisa kanta sai magana kawai take Tana dariya.

A bangaren usman kam ya zaman babban car dealer a grin Kano, Mai dala Motors are the best and most expensive Don duk tsadar mota in kazo wajen usman Mai dala zaka samu in kuma babu zaiyi Maka order dinta, kudi sun zauna sosai Don ya sauya har da tumbi kaman bashi ba, he's the kind of guy da basu damuwa da yanayin weight dinsu, kawai holewa yake hankalinshi kwance, bashi da wani Dana sani a life dinshi he's always looking forward to more and more money, yayi wata uku da auren wata cousin sister dinshi a bisa umarnin iyayenshi ba Don yanason auren ba amma ya bi umarnin su, duk abinda usman zaiyi tamkar jaririn goye yake a wajen safwan because limitless ya zama sunan dake reigning a bakin mutane da dama daga manya zuwa yara, limitless international company is the largest a Africa gabaki dayanta, atakaice mutane sun San kudin limitless bana Allah bane Don nothing will give you such billions in a short time sai bad thing amma babu Wanda zai iya magana Sannan despite komai mutane basu da burin daya wuce su sanshi, kullum yan news zuwa

Please Login or Register in order to submit comment