ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

why are you here?.."
"Big mama ce....nace ban iyawa....tace..dole in zo..." Dariya yayi sabida yanda take magana kaman numfashinta zai dauke,
"Dalla rufe min baki munafuka...now just tell me about yourself...tell me ya akayi beautiful girl like you kikayi choosing wannan hanyar ..." Yafada while massaging her chest, he's so interested in her chest, Allah bai taba hadashi da small  Mai such Kaya ba sai ita, cikin galabaita da wahala nana ta bashi short and brief story of her life, yana kwance kanta yana sauraron abinda take cewa, sai da ta gama ya daga Kai ya kalleta yana cewa
"Yanzu kina da uwa da uba da suke kaunar ki amma you're here...daman ku yanmatan nan haka kuke, parents dinku zasuyi hustling su saku a school sabida ku samu good future amma karshe sai kuce Ai ku ba haka kuke so ba...sai ku fara bin Maza...that's abinda kuke saka masu dashi...very few girls ke graduation with virgnity dinsu...gaku da son big boys kaman mayu...see let me tell you something assuming when I was looking for a Job San samu wani ya taimaka min da aiki ko na dubu ashirin né da I won't be here...mu Maza we can manage har sai if there's no way out...ku kam ko da iyayenku are trying amma you still end up doing bad things..." Ya karasa maganar shi out of regret, shifa har kullum bai daina tunanin inda ya samu taimako da bai shiga halin da ya shiga ba,  ita dai nana jinshi kawai take, chest dinta da yake mulmula ma ya isheta, ga azaban both front and back Sannan ga lousy story. Ko second daya bata sonjin voice dinshi balle ta saurari abinda yake cewa,
"Hmmm wato bakison Jin voice Dina kou...well let's go back to business.." Da sauri nana ya zaro idanuwa, aikam bai saurara mata ba, duk kumburin da tayi baisa ya tausaya mata, nana bata taba tunanin such thing will happen to mutum bai mutu ba amma after he's through she was still breathing, duk wahala da take gani gidansu bai sai ta taba samun sleepless night ba, duk aiken da mahaifiyar ta keyi mata baisa ta samu sleepless night ba, nagging mahaifiyar ta baisa ta taba samun sleepless night ba amma yau duk wahalal data sha hannun safwan daya kamata tayi bacci batayi ba, ko moving kafarta bata iyayi sabida wahala, dukda ya daina she still feels him in her, idanuwanta biyu har garin Allah ya waye, safwan kam bacci yasha sosai Don ko juyawa baiyi ba har garin Allah ya waye, yana bude idanuwa ya hangeta ya sake saduwa daita, this time ko kuka batayi sau yarfa hannuwa kawai take, wannan Karin kam data ji azaban zai kaita lahira she try fighting him amma sai ya Kama hannunta biyu cikin nashi while striking through her with all he's got. Yana gamawa ya shiga yayi wanka ya hada ruwan da suka fi na jiya zafi ya wullata ciki ta dinga ihu Mara sauti amma bata iya moving balle ta fita daga cikin wannan ruwan, she never knew she's was a princess but thinks she's a slave, kullum maganar ta mum dinta ta maida ta baiwa ko house girl amma she's never knew cikin  take ba, she can't talk loud amma kawai she's saying in har ta bar nan alive she will never argue with her mom again, atakaice not her mom, kowa ma, ko fita bazata karayi ba,  bayan kaman minti talatin safwan ya shigo sanye cikin expensive clothes da suka amshi jikinshi, yana shiga nana ta daga Kai ta kalleshi ta maida kanta kasa,
"Ki fito...kar ki Kara barin inzo kiranki...am not your slave....oya ki fito..." Ya fada sounding so angry, nana ko motsi batayi balle ta tashi, kara daka mata tsawa yayi yaga she's not even moving, tsoki yaja ya fice daga bathroom din, kitchen ya koma ya sayowa kanshi Kwai tare da hada tea Sannan ya dawo falo ya zauna ya ci yasha ya koshi ya kwanta kan kujera sai bacci, bayan kaman hour daya da rabi ya bude ido, he was thinking Tana bedroom yana shiga yaga wayam, da sauri ya shiga bathroom ya ganta zaune cikin ruwan Tana bacci,
"This is serious.." Yafada yana zuwa bakin tub din, bending yayi ya dauketa tayi saurin firgita, baki ya tabe ya kaita bedroom ya jefa ta gado ya rufe mata blanket ya koma falo, nana komawa bacci.

Bayan kwana uku aka fara aikin company din safwan inda yake barin nana gida yaje site  ya dawo, still dai ko sau daya bai taba daga mata ba, duk private part dinta yayi peeling saboda azaba amma a haka safwan ke kwanciya daita, Yanzu bai zama gida da rana amma in ya dawo gidan bai bacci har garin Allah ya we, safwan irin mazan nan né masu jaraba ko ince hariji, he don't mind being stuck in a woman from morning to night, abinka da young guy dake ji da karfi da kudi, vacancy aka lika a site din na néman maiakta da laborers, the following day yana zuwa yaga wajen cike da matasa da kuma tsofi mutane, zama yayi cikin motarshi yana kallo su yana imagining kanshi few months back, turawa da suka sone masu kula da yanda tsarin komai yake, tunda ake aikin leberanshi nobody pays like safwan, in Ana bada 1k shi zai bada 3k, he triple the payment Wanda yasa kullum matasa zuwa suke, at least da akwai wajen mutane Dari biyu dake aiki a site din amma duk Wanda yazo sai an daukeshi, turawan cewa suke mutane sun isa amma sai yace the more people the faster the work will come to an end. Yanda tsarin ginin company din yake babu Mai irin wannan company a whole of Africa, sai dai kasar turawa, most yan cult suna farawa ahankali Don kar a sa masu Ido amma safwan don't care, yau da alhaji idris maisaa da usman Mai dala sukazo wajen they were surprised, alhaji idris cewa yayi he should slow things down kar ya tona masu asiri, tsoki safwan yaja yana cewa
"I owe nobody any explanations...duk ubanda yake tunanin I owe him yazo ya tambayeni...." Y amsa mashi sounding so stubborn. Shi kanshi alhaji Mai saa yasan safwan ya damashi yasha in every way, saboda yanayin character disnhi na determination abun tsoro né, in har gari zai yi irin safwan goma sai an samu remarkable problem. Dukda abubuwan nan da yake he's so hungry for one thing wato hallaka habib, tunda Shugaban yayi mashi baki yake Jin kanshi bai da total satisfaction sai ya kashe shi da hannunshi.

Nana kam Tasha wahala ta fita hayyacinta, Tana kwace daure da towel Don tunda tazo gidan bai barin ta saka Kaya Wai he don't have to to undress her Don haka ya zauna babu Kaya, daman ko pant bata iya sawa saboda azaba, Sannan bai damu taci ko bataci ba, shi dai yasan da akwai abinci Sannan in sai ci zai kirata only once if she comes good in bata zo ba kuma it's her business, in yaci sai ya hau aiki because da dare kawai yake gida Yanzu da rana kuma yana site din company dinshi, nana sai kuka take Tana kwance daure da towel da kadan ya rufe bombom dinta, daga nesa you can see how injured she is, babu Abunda take sai sakin ajiyan zuciya, wani irin yunwa take ji amma ciwon da take ji a every part of her body ya hanata cin komai, her mouth is so dry to her throat, bata San big mama haka take ba sai Yanzu, ita tace she should call her amma unkownly ta dauke mata waya daga cikin bag dinta, she was thinking tazo gidan da phone amma babu waya ciki, ahankali ta Mike daga inda take kwance  Tana Dan saki nishi tare da cije lebenta, ta rame sosai idanuwa duk sun koma ciki, Tana nishi ta zauna hannunta rike da bedsheets gam kaman life line, da gefen ass dinta daya ta zauna Don ko kadan bata gigin zama daidai, tafi minti daya a haka Sannan ta Mike ya fita daga bedroom din zuwa falo, she's was walking with her two legs wide apart Don tamkar she's walking how to walk, Tana zuwa falo ta tsaya Tana kalle kalle, gani tayi komai na dakin na jujjuyawa saboda yunwa, ahankali ta taka ta nufi inda fridge dinshi ke tsaye kusa da dining table ta bude, duk Kayan sha da Akwai ciki, wani youghut ta dauka ta kafa Kai ta shanye tas Don tamkar magnet haka cikinta ya koma, ji tayi jikinta na rawa saboda sanyin abinda ta sha, ahankali ta rike kujera dining ta zauna gefe guda Tana sakin nishi, Kai ta hada ta table Tana ji kaman zatayi amai, sai da ta Kai kusan minti biyar a haka Sannan ta dawo daidai, tunda tazo gidan yau 4 days kenan amma bata taba yawo falon ba balle taga what the house is made of, ji tayi she still wants more, her stomach was still rumbling saboda yunwa, ahankali ta shiga kitchen taga trakacen left over food, Wani big leather ta gani ta bude taga kaza da chips da aka ci aka rage, ahankali ta dauki cinya ta Kai bakinta taji bai lalace ba, nan take ta cunye tas Sannan taji ta koshi, cikin tafiyarta Mai Kama da tatata ta koma bedroom ta tsaya gaban mirror Tana kallon yanda ta rame, tasan big mama ta kashe wayarta kuma in har mom dinta zata kirata for some time bata samunta she will come to school looking for her ko kuma ta Kira Maryam taji what is happening, ajiyan zuciya ta saki hawaye na rolling, she hates her life and she's so wise to know that Allah is punishing kan gardama da tayi wa mum dinta da kuma kwadayin big life, sai Yanzu tagane kowa ka gani da kudinshi kawai a ka kalleshi, Baka San exactly what he went through to have that ba,
"Indai haka ake zama big girl Wallahi gwanda in mutu da talauci..." Tafada cikin kuka, sai ma ta tuna Ai gidansu babu yunwa mahaifinta yana kokarin fita hakkin yaran shi kawai dai she's greedy to herself. Stool dake gaban mirror ta Dan Dora kafa tare da yaye towel dake jikinta, da kyar ta ware kafarta Tana kallon gabanta cikin mirror, baki ta rike Tana kuka, Tana mamakin wane irin mutum né wannan bawan Allah da aka hadata dashi Wanda ko sunanshi bata sani ba.

Habib né zaune kan gadon hospital kanshi daure da new bandage da alaman an sake mashi dressing, mufida ce zaune gefen gadon Tana bashi tea a baki sai she yake kaman bai so, alhaji bello dake zaune sau Sannu yake mashi saboda yanda habib ke squeezing face, yasan he's feeling so much pain né, in alhaji yayi mashi Sannu sai ya amsa da yauwa, Doctor né ya shigo yana kallon shi,
"Muhammad..."ya Kira sunanshi yaga bai daga Kai ba, mufida kallon Doctor tayi Sannan ta maida dubanta ga habib, kawai Tana Jin tausayinshi sosai, tasan he's family will be missing him dukda he have been mad, Yanzu babu alaman hauka jikinshi sabida daman kafin ayi mashi aiki sai da aka yi mashi aski, kawai dai wannan rama dayayi da duhu Sai kuma legs dinshi dake dauke da faso as a result of tafiyar  kafa dayasha, wani sunan Doctor ya kirashi still bai kalleshi, damanalhaji yace a barshi with time zai tuna komai, kawai a maida hankali kan warke wan shi, tambayan shi Doctor yayi as usual abinda ke damunshi ya nuna mashi Kai kaman yanda ya Saba nuna. Mashi kullum,

Mamanmu kuma alhamdulillah her little business was booming, har cikin gidan ake shiga Don a sayi Kayan da take saidawa, Allah yaga halin da take ciki kuma ya sakawa yar sanaar albarka Sannan it's taking her heart away from lots of things, dukda yanda take shiga busy Yanzu bai hanata tunanin danta habib, kullum dai Tana cikin yi mashi aduar kariya a duk inda yake, Fatima kam ciki is coming out fine.

Rabia kam she can't still believe she's carrying twins a cikinta, kawai she cant believe yasan safwan né a jikinta, she hates him with passion despite har lokacin bata samu labarin mutuwar mahaifinta ba, kullum sai ta tsinewa safwan sau goma or more.

Nana kam ta cika sati guda gidan safwan with so much pain and agony, ko tafiya bata iyayi Yanzu sabida daren jiya was quite different from the previous ones, ko kadan bai tausayawa swollen private part dinta ba, haka ya dinga stroking da karfi har garin Allah ya waye, gari na wayewa ya kalleta yana cewa
"Sugar nawa zan kara maki ...I want you to stay for a month..." Yafada yana kissing wuyarta, bata yi magana ba sai dai ta girgiza mashi Kai,
"Shikenan Ai..tunda bakison kudi...zan samu wata Ai...irin ki basu karewa a garin Kano."Yafada yana mikewa,
"Yanzu dai da dare kikazo Don haka da dare zaki tafi..." Yafada yana shigesa bathroom, nana dai Tana kwance Tana sakin ajiyan zuciya sabida ita kadai tasan what she went through but didn't die, Yanzu dai tasan wahala bai kashe wa sai in kwana sun kare, Jin yau zata bar gidan nan yasa ta saki wani ajiyan zuciya, she can't wait to step out of the gate dukda batasan inda zata nufa ba amma tasan in har zata samu abun hawa dole zaa kaita unguwar su, safwan na fitowa daga wanka ya shirya ya tafi site bai dawo ba sai bayan sallah magrub, sai da ya sake saduwa daita Sannan ya umarceta ta shirya while he was calling big mama, dole yasa ta Mike daga kan gado ta shiga bathroom while Tana dafa bango, ko hannu bata iya sawa ta wanke wajen kawai ta watsa ruwa a wajen ta fito Tana Jan kafa kaman wata crippled, wannan Kayan da big mama ta daya mata tafiddo cikin bag dinta taga duk ya maida mata kudinta cikin bag din, kaman ta ajiye Sai kuma taga she's the loosing one, rufe bag din tayi ta shirya ko maganar saka pant bata iyawa. Falo ta fito bayan ta shirya tayi tsaye while safwan na kwance kan doguwar kujera kiran big mama né ya shigo safwan baiyi piçking ba ya Mike ya Kama hannu nana sukayi waje, dukda bata iya tafiya janta ya dingayi har suka isa bakin gate, yana sakin hannunta big mama dake tsaye jikin motarta ta nufosu, ko kallon inda take nana batayi ba ta fara dingishi Tana tafiya facing the road, safwan tsayawa yayi ya kurawa bayanta Ido sai yaji kuma ya tausaya mata, big mama kallon safwan tayi then back to nana tabi bayanta Tana kiran sunanta.

Duk Wanda yace baiji will sure learn his or her lesson one way or th other.35💙💛❤️💜💚
Sirrin wasu gayun
💚💜❤️💙💛


® zuwairat (ummumaryam)



3️⃣5️⃣


Don't read if you didn't pay, if you do Allah yaisa.


Safwan jingina yayi da gate while big mama was calling nana then Tana kallon ya da nana ke ware legs Tana tafiya da kyar, yanda take tafiya ko  blind person will know she's bleeped, kuma not anyhow bleep, hardcores bleeping,
"Nana Ina zaki Wai...bakiga am here to pick you up ba..." Big mama ta fada sounding a little angry, ko kallon inda take nana batayi ba kawai she will crawl and leave for safety, for as long as she's concerned big mama so tayi a kasheta, Allah né yayi da sauran kwanan ta gaba, taki biyar big mama tayi ta isa inda nana take kasancewan she can't walk fast, cikin fishi ta kama mata hannu da karfi nana ta kwace Tana cewa
"Muguwa....kar ki tabani..." Tafada cikin low voice Tana hawaye, safwan dai na tsaye yana kallon su kasancewan da akwai haske koina despite it's night abinka da unguwar manya, yasan he's mean and dangerous amma yasan he teaches her good lesson that hardly ta Kara bin wani kato for the rest of her life, daman he always promised himself Indai yarinya zata zo gareshi sabida kudi he will handle hot and hard that she won't do such that again, rabia ce kawai ya Dan tausayawa , itama because she's not in for he's money, she's in to see he's sick mom,
"Rabia..." Ya furta ahankali remembering her, daman sai ya dade bai tuna daita ba, but when ever he does yana Jin haushi for God  knows why.
"Nana nice muguwa?.." Big mama ta fada Tana nuna kanta, cikin kuka nana ya ce
"Kece muguwa....azzaluma....Allah yaisa...." Ta fada cikin matsanacin kuka, big mama rike Baki tayi while Ita kuma nana ta juya Tana tafiya with legs wide open kaman an toshe gabanta da wani Abu, kallon yanda take tafiya big mama tayi ta juya ta kalli safwan dake rungume da hannunshi a chest dinshi, gira daya ya daga mata wearing a wicked smile, big mama tasan in har nana ta Kai gida a haka she will reveal her don dole zaa San something happened to her, a fusace ta juyo ya nufi motarta, safwan dake kallon ta ya gano what her intention is Don haka takawa yayi ya tare ta yana cewa
"Wallahi kika sake kika kasheta you're dead too.." Ya fada mata babu wasa, big mama daga Kai tayi ta kalleshi tare da sakin murmushi Tana cewa
"A cikin yan cult din ma Mai mayene mind reader kou....I can't let her go home like this....zata tonamin asiri...I can't let that happen..." Tafada Tana bude motarta, still yana ganin her determination to end nanas life, taki biyu yayi ya riko shoulder dinta yana cewa
"Don't touch her...if you do you will have me to face..." Yafada yana rike da shoulder dinta sosai kaman he will pull her down, cikin zafin rike shoulder dinta ta fixge Tana cewa
"Don't you dare threats me..don't know what am capable of,.,," tafada cikin tsiwa, kallonta yayi for a second yana kallon next plan dinta, kawai Tana son bin bayan nana ahankali har sai tazo inda babu hasken fita Sannan tabi kanta da mota and make it look like an Accident,
"You might know lot of people...amma bakisan limitless ba...Wallahi am unthinkable...kar Inji wani Abu ya samu wannan yarinyar...am warning you..." Yafada mata idanuwanshi na sauya kala, kallonshi tayi taji she's so frightened, zubawa juna Ido sukayi Tana kallon yanda idanuwanshi suka sauya, dukda it's night she can see he's dark eyes clearly, sauke Idannuwa tayi tace
"Wurin iyayenta zata ..kuma am sure zata fada masu komai sabida duk Wanda ya ganta yasan da akwai matsala...so now you're saying should fold my arms and watch her tarnish my image..." Ta tambayeshi cikin sanyinmurya, daddaurewa yayi yace
"Don't just harm her..." Ya fada mata Sannan ya juya ya bar wajen. Big mama dai ba haka taso ba but bata da zabi haka ta wuce nana dake tafiya da kyar da gudu kaman zata haye kanta.

Nana bata iso gida ba sai wajen 9:30 na dare, daman duk rashin Jin yaro sai ya kwasowa iyayenshi matsala, amma lokacin da ake basu shawara basu ji, sai in abun ya chabe masu sai su gane hanyar gida, Kofar ta dinga bugawa da karfi kasancewan lokacin an rufe kofa, da touch light mahaifinta yazo yana cewa
"Waye?.."
"Nice.." Nana ta amsa mashi cikin voice dinta Mara fita, mahaifinta kam bai ji abinda take cewa ba, ya sake tambayan waye, still magana tayi amma baiji ba, sai da tace nana Sannan ya bude kofa, he was so surprised da yanda ya ganta at the time of the night, touch ya dinga haskawa face dinta yana kallon how lean her face is Sai kuma how swollen her eyes are.
"Nana..." Ya kirata yana kaucewa Don ta shiga ciki, da kyar ta iya daga kafa ta taka tudunka dake Kofar gidansu, kallon mamaki ya tsaya yana mata, mahaifiyar ta dake kwance tsakar gidan naji ance nana tayi saurin mikewa, nan suka ci karo da nana that is walking inside, dad dinta haska legs dinta kawai yake yana kallon yanda take tafiya kaman gurguwa, Tana ganin mahaifiyar ta ta saki jikinta fadi jikinta ta fashe da sabon kuka, kawai tasan rashin Jin maganar mahaifiyar ta yajaza mata wannan balain, salati mahaifiyar ta ta dingayi while da dinta na tambayan ta what's wrong with her, nana dataji uwar Bari bata cikin kuka ta fada masu abinda ya faru form big mama to safwan Wanda bata San sunanshi ba, kudin da aka bata ta fiddo cikin bag dinta,  hannu mahaifiyar ta ta Dora a Kai Tana kuka sosai Tana
"Na shiga uku...na shiga uku...na shiga uku..." Shine kawai Abunda take maimaitawa, mahaifinta kam komawa yayi ya zauna kasar cement yana saki ajiyan zuciya akai akai, sai Shafa kanshi kawai yake da gani yana cikin tashin hankali, abinka dana miji baiyi hawaye ba amma he's more disturbed than her mother, nana na kuka haka mom dinta Sai kuma yar sister dinta,
"Wallahi ban yarda...." Mahaifinta ya fada yana mikewa, jiki na rawa ya Kama hanyar waje, da gudu matarshi ta bishi ya kirashi, cikin kuka Yafada mashi yayi hakuri zuwa gobe.

Safwan kam he missed nana because he feels he's lonely nobody to quench he's never ending desire with. Kawai juye juye ya dingayi har garin Allah ya waye, thank goodness yana da abunyi da yawa a gabanshi Don haka bai damu ba sosai, kawai he feels satisfied for no good reason. A gidansu nana kam gari na wayewa mahaifinta ya kama hanyar police station, nan ya fada masu komai aka zo har gidan aka dauki statement din nana, nan suka tafi buk da mahaifinta da police officers har guda biyar néman big mama, ko da sukaje bata school, she knows it will happen and she stayed at home, daman lecturers da dama are at her beck and call Don haka basu wani maida hankali kan abinda ke faruwa ba, har gidanta akayi tracing akaje, nan akayi arresting dinta zuwa station, koda ta shiga ko complete hour batayi aka fiddata, kawai sai aka kama maidawa dad din nana laifi Wai Ai sharri yarshi tayiwa big mama, kuka malam tanimu ya dingayi yana masu Allah yaisa, he never knew babu justice sai Yanzu, he was pleading yazo da yarshi Don suga juna da big mama amma duk aka ha nashi magana, a haka ya koma gida ya hada Kai da gwiwa tare da family dinshi, nana kam ko kadan bata ga laifin big mama ba, laifin kanta kawai take gani da irin kwadayin da take dashi, gashi yau kwadayi ya kaita ya Baro, she always fancy big boys da kuma yanmata masu class, duk Sanda ya hangi mace da jeep ko Mota sai tace
"Nima zanyi motar nan..." Now she know wannan motar bai da saukin samu, har wajen yamma babu Wanda yasha ko da ruwa gidan, gashi nana is in so much pain Don tafiyarta kaman it's getting worse and worse,
"Malam mu kaita hospital..." Mahaifiyar ta tafada cikin gajiyawa, malam bai ce komai ba ya fita da sauri kaman wani mahaukaci, nana dake ragube jikin bango sai kallo su take Tana hawaye kawai Tana tausaya masu, she can't believe itace sukewa wanna kukan bayan ita ta Kai kanta, bayan kullum babu abinda take gani suna mata sai tsana da takura, daga idanuwa tayi ta kalli karamin gidansu taga tamkar aljanna Sannan it feels so save and secure, sai Yanzu ta gane wannan mutane biyu wato uwa da uba are the number protector apart from our creator. Bayan kaman minti goma mahaifinta ya shigo yana cewa su fito su tafi, komawa yayi ya zauna cikin adaidaitan yana jiran fitowa su, maman nana hijab ta dauko Sannan ya ddaukowa nana doguwar hijab din islamiya ta saka mata, da kyar nana ta Mike ta fito waje sai wawware legs kawai take to each angle, suna fitowa wata neighbor dinsu ta leko ta gansu, kallon mamaki tayiwa nana Tana cewa
"Subhanallahi....me ya sameta?.." Matar ta tambayesu looking so concerned,
"Dan kanoma ne yayi mata tsiro..." Maman nana ta amsa mata Tana rufawa yarta asiri, idanuwa nana dake shiga cikin adaidaitan ta lumshe sai new tears, ko zama bata iyayi sosai,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...daman Tana dashi?.." Matar dake néman bayani ta fada,
"Eh..." Maman nana ta amsa mata atakaice sounding so fed up

Please Login or Register in order to submit comment