ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

her just a name then she will be able to figure out the rest herself amma sai yayi shuru ya cigaba sa kuka,
"Nasan alhaji idris né yayi maku wani Abu"""Ta fada mashi, da sauri ya girgiza Kai yana cewa
"Aa mamanmu..Dan Allah kar ki Kira sunanshi..,zato zunubi...mamanmu Dan Allah ki dingayi min adua..mamanmu kar ki Bari su dauke ni..." Yafada cikin kuka kaman wani karamin yaro, shuru mamanmu tayi  Tana tuna irin yakin datayi a daren jiya, mutanen basu irguwa, kokarin su kawai su rabata da habib dake manne a jikinta, they're powerful but itama she's powerful, janshi suke amma itama Tana janshi, she becomes a one man's army trying to save her beloved son, ahaka ta farka
"Insha Allah babu Abinda zai sameka...ka kwamtar da hankalinka kaji kou?"" Ta fada mashi with confidence, ahankali ya daga mata Kai, sun Dan dade nan tare Sannan habib ha Mike bayan mamanmu ta tofeshi da adua, yana fita compound ya Lura da yanda aka fara aikin, wajen dakin ya nufa ya fiddo wayarshi ya kunna touch light kasancewan babu hasken wuta wajen sai a tsakar gidan, dakin ya shiga yaga yanda aka yiwa duk inda ke bukar cement paci, it looks ok for the village life, fita yayi da wannan ya sake duba daya shima an fara Don har da cement dun Kofar dakin duk anyi, San murmushi ya saki yana tunanin despite he wish for a buoyant life he still ends up like this,
Yarinyar da sufwan ya dagargaza kam da kyar ta Kai gida, Tana sauka daga cikin taxi ta buga gate dinsu yanda take tafiya ko yar yaye albarka, Maigadi na bude mata kofa yayi saurin cewa
"Jamaa gata nan..." Ya fada da karfi ita kuma mufida ta saki jikinta fadi nan bakin gate, sai nishi take idanuwanta na juyawa, da gudu parents dinta da wasu police guda biyu sai danuwanta suka fito waje,  ganinta nan kwance kasa yasa mahaifiyar ta fashewa da wata sabuwar kuka dukda cikin kuka ta kwana, tunda tayi trying layinta taji kashe saida mufida kashewa tayi ta ajiye gida saboda kar a dameta, tambayan mufida kawai ake ta koina abinda ya sameta amma ko baki bata iya budewa balle tayi magana Banda yarfa hannu babu abinda take, wanta né ya durkusa ya tallabo face dinta yana kuka saboda Jin zafin abinda akayiwa sister disnhi, the blood on her leg says it all, no body will believe ita takai kanta gani suke raping dinta akayi, tunda ta baro hotel din takeji wani Abu na bin kafarta, Dan dubawa tayi lokacin data hau taxi taga it's blood, she's bleeding kafin ta dawo gida jini ya bushe a legs dinta, yayanta ya dauketa kaman wata new born baby ya shiga daita cikin gida yana kuka, nan dai aka Kira family doctor yace she was raped several times, data samu bakin magana sai cewa tayi Tana fita zuwa bakin titi wasu mutane guda biyu suka Shaka mata wani Abu suka tafi daita, Wai bata San inda hankalinta yake ba sa yau da safe kuma duk sukayi believing abinda tace.

Three days on suhail né zaune cikin wata expensive car kirar Nissan Altima 2019,  wani na zaune kusa dashi in a very large field da alaman he's learning how to drive, safwan ke tuki kaman ya dade yana yi, Yanzu two days kenan daya fara koyo amma because of he's determination he's driving kaman ya shekara yanayi, yawancin masu koyon tuki sunayi in one to two hours amma shi sai yayi Hours biyar yana koyon tuki, Yanzu ko yau shi yayi tuki da ka su har zuwa wajen, he don't drive fast Sannan da akwai learner gaban motar, jiya ya sayi new brand duplex building a wata estate, dake wajen gari, wurin babu hayaniya Sannan babu mutane da yawa balle a sa maka Ido, duk manyan mutane né area, he now lives life da matasa da dama suke shaawa, life that ladies are dying for people that have it, life that if you have nobody will ask you questions or intimidate you, he feels like a king saboda he have all he has been walking on street looking for, begging for cleaner job when all those that are suppose to help pay deaf ears, kawai he feels if he can handle all the rich people that refused to help them, sai karfe biyar ya bar inda yake koyan tukin mota, ahankali yake tuki yana kallon yanda yanmata suke kallon hot guy dake tukin latest car, he looks so peaceful and happy
"Duk sai kunci jan buroubanku..." Yafada yana tuki a gajiye ya isa new apartment dinshi ya sauka ya budewa kanshi gate Sannan ya shiga yayi packing motarshi, fita yayi yana kallon new home dinshi, cikin gidan part biyu né babba da Karami kallon Small part din yayi yace
"Inna wannan ya isheki...hope dai Yanzu bazaki kara kirana matsiyaci ba..." Yafada face dinshi daure, Kofar babban part din yayi ya bude ya shiga makeken flat dinshi da babu komai ciki tukun, kwantawa yayi kasar dakin yana rolling kanshi, he can't believe this is him,
"Wayyo Allah dadi...duniya da dadi in dai da kudi...money monger watch out for me..." Yafada yana rolling kasar dakin, sai da ya gama rolling ya Mike ya shiga dakin da kudinshi suke ya bude bag din, yaga kudin babu yawa sosai,
"Need more..." Yafada yana daukar wayar shi, number alhaji idris yayi dailing bayan yayi piçking sun gaisa yace
,"Wai tambaya nake...nace zan iya sacrificing wata ko wani?.. " ya tambayeshi Kai tsaye, dariya alhaji idris yayi yana cewa
"Take it easy mana..,ba'a gama concluding initiation dinku ba and you want to use two people for sacrifice?.." Idanuwa safwan yayi rolling looking angry Sannan yace
"Can I?.." Ya sake tambayan shi
"Eh mana...ai it's the money maker...ko sau goma kakeso you can do it..."
"Ok still a Virgin?.."
"No...na farkon kawai most be a virgin...Yanzu kam you can use anyone...kawai dai be careful..." Alhaji idris Yafada mashi, bai wani saurareshi ba ya kashe wayar yana cewa
"The fact that you're old in the system does not make you smarter than me..." Yafada yana mikewa,  wannan yadin ya dauko Don it's a special thing to him, ajiyeta yayi gefe daya Sannan ya shiga wanka, bayan ya fito ya shirya kanshi looking like original smart person, one thing about safwan is determination, duk inda yasa gaba Mai madaiwa baya, he does exactly abinda ya sa kanshi, Yanzu duk Wanda ya ganshi will not think he's poor few weeks back saboda ha tarbi kudin with two hands, dukda Yanzu skin dinshi bai fara nuna Hutu ko kudi ba he still looks cute, fesa kanshi yayi da perfume fito ya hau mota ya Dora glasses ya fice daga gidan, tukinshi a tsanake yau isa cikin gari, he's not asalin big boy so he don't know big boys hangout ko wani joint, duk inda ya samu yayi mashi yake cin Abincin shi, wata restaurant ya shiga yaci abinci ya koshi Sannan ya fita zuwa hunting next money maker dinshi. Yanzu shi da usman basu wani damu da haduwa ba, atakaice dai the friendship da calls and loves is no more, all they both know is money, iyaka su danyi call suna tambayan how you're enjoying new life.

A bangaren nana kam bata da wurin zuwa Yanzu sai wajen su big mama, she loves the kind of their life style, komai nasu burgeta yake sosai, the way they dress and behave, abinda yaf burgeta is yanda sai tayi Hours Tana waya a kan phone, it shows she's a big girl full Time, ko kadan bata tunawa da Maryam datayi forcing ta dawo hostel su zauna tare, Yanzu data dawo daga school area sai tayi dakinsu big mama, she's you g and beautiful and so suma suna sonta Don in big mama zata bada kudi asaya mata abinci a city sai ta hada dana nana, ita she thinks it's love it kuma big mama takes her as investment, tasan yanda take din nan she will fetch her millions, Don she knows her alhaji will pay any amount to have her, yau bayan sallah magrub ta shiga dakin big mama,
"Ya uwa Yanzu zan aika kiranki...take this..." Tafada Tana mika mata wata Leda, jiki na rawa nana ta amsa ta bude taga cream Mai kyau Wanda aka rubuta makari,
"Ki dinga shafawa zaiyi maki kyau sosai... " big mama ta fada mata,
"Nagode anty...nagode sosai..." Tafada Tana kallon cream din, she's so happy big mama likes her, ita kuma sai shige mata take, we should all stay in our limit except if Allah ya hadaka Dana gari,
"Daman anty inason in fada maki zanje gida gobe Saturday..." Bata karasa ba taga big mama ta daure face dinta alaman she's not happy about that
"Me zakiyi gida kuma?.. Weekend is for jolly jolly Ai...you meet new friends.,go to parties..clubbing da sauransu..kawai sai kije ki zauna gida?.." Big mama ta fada mata,
"Ai anty mama tace duk weekend in dinga dawowa gida...kuma ni ban taba zuwa party ba..." Dariya big mama da wata sukayi Sannan tace
"Lallai..Ashe haka nan kike Kama da shiga kaman big girls..in baki taba party ba then baki San dadi ba...kuma Ai ko mama tace ki dinga dawowa duk weekend ba dole kije ba..you can give her excuses...." Big mama ta fada mata,
"Hmm anty mamana bazata yarda ba...dole yasa ta amince na zauna nan hostel...babu yanda zatayi né..Yanzu in na fara bata excuses zata sa abba ya cireni in koma gida..."
"Aaaa gaskiya bazan so haka ba...kawai ki cigaba da zuwa weekend...amma duk ranar da muke da big girls hangout bazakije gida ba...kawai zakice you have lectures on Saturday shikenan..." Big mama ta fada mata,
"Tou shikenan..." Tafada tana relaxing kasar carpet dinsu, kwanciya tayi har sai sa ta gaji Sannan ta koma dakinsu, Maryam na zaune bakin gado Tana karatu hankalinta kwance, Yanzu bata ce mata komai tunda ta fada mata she's jealous of her, iyaka Ido, duk sanda nana ta dawo daga dakin su big mama she most definitely come back with gift or something amma Maryam bata tambayanta.

Yanzu da an gyara dakunan Fatima, Abu kaman wasa it's becoming serious Don har paint anyi then an jawo electri dakinta, habi kullum sai karewa yake saboda yanda yake countdown remaining days dinshi on earth, in yana zaune sai ya dinga firgita then th most scary part is the bad dreams dake increasing, jiya ya biya ayi mashi adua a masjid when abban Fatima asked him kan me yasa yake néman aduar sai yace saboda maganar tafiyar dayayi mashi, yau ana wayen gari mamanmu ta kirashi wajenta Tana tambayanshi abinda yasa bai yiwa Fatima siyayya ba,
"Kuma kasan sauran kwana uku daurin aure...in kudin né basu isheka ba kayi magana a Kara maka amma bai kamata yanda kawunka ya taimaka maka a bar wannan yarinyar haka ba..." Mamanmu Tafada mashi, shuru yayi for a moment Sannan ya saki wata doguwar ajiyan zuciya yace
"Mamanmu da akwai sauran kudi...kawai dai hankalina bai kwanta baneshiyasa banje na sayo ba..." Kura mashi Ido mamanmu tayi for a moment ta Dan Shafa kanshi Sannan tace
"Ka kwantar da hankalinka,,,kawai ka tashi ka samu yan gari su rakaka kasuwa...sai ka sayo mata abubuwan da suka kamata kaji kou?.."
"Tou mamanmu..Bari Inje tunda rana ya fito..." Yafada yana kokarin mikewa, kanshi mamanmu ta dafa ta tofa mashi aduoi Sannan tace
"Kaje Allah ya tsare..."
"Ameen mamanmu..." Yafada yana Jin dadi cikin ranshi,  mikewa yayi ya shiga dakin da yake ya Chanza Kaya Sannan ya dauki dubu dari cikin sauran 170k ya fito, sallama yayiwa mamanmu da sauran yan gidan ya fice, Yanzu kam tun ranar da Fatima ta shigo gidansu bai kasa ganinta ba,, shi kuma bai shiga gidan ba kar abun ya zama takura, wucewa yayi ya Kama hanyar tasha, karfe 12 yana cikin kasuwar kwari, Ai adua kawai yake yana kallon yatsan duk wani babban mutum daya gani Don gani yake most rich people are into cult, jiki dai na rawa ya fara siyan akwati Mai guda uku at 25k Sannan ya Dan sayi atampopi da sauran Kaya  zuwa karfe uku ya gama ya koma Tasha. Karfe 6 ya dawo gida da wannan Kayan duk gwaggo ta bajesu Tana kallon su Tana cewa
"Fatima tayi goshi..."

Safwan tuki yake ahankali cikin gari yana kalle kalle, tamkar a predator looking for its prey ( ladies be warned..kar kuce it's a novel, akwai irin wannan mutane da gaske, wayanda suna fita né Don farauta wasu mutanen,.,in kunne yaji jikin ya tsari) yana cikin zagayen gari har bayan ishai
"Unlucky girl show yourself pls..." Yafada sounding impatient while driving, wasu yanmata biyu ya gani tsaye bakin titi sai tsayar dashi suke, daga nesa ya kallesu ya saki tsoki yana cewa
"Daya kawai nake bukata not two..." Yafada yana wucesu, bayan kaman minti goma ya hangi wata daga nesa, Kayan jikinta sai daukan Ido yake,
"This look like my prey..." Yafada tare da yi mata horn, horn daya yarinya ta juyo gareshi face dinta daya sha makeup ya kalla ya kwace da dariya,
"Zaki aikatu yarinya..." Yafada yana dariya, sake kallon yayi ya saki, dariya yana. Cewa
"Kin fito evening show kenan..." Yafada yana parking kusa daita, yarinyar na ganin beautiful and expensive car yayi gabanta ta saki murmushi ta samu big boy, Dan dukawa yayi yace
"Yanmata how far?.." Ya fada in a human being voice, yarinyar kauda Kai tayi cikin Jan aji tace
"Hi..."
"Yanmata you're too hot ki tsaya cikin wannan dare...were are you heading to". Ya tambayeta,
"I visit my friends that leave off campus...am going back home..." Ta fada da alaman she's a student,
"An turoku karatu amma sai yawon banza..." Yafada cikin ranshi Sannan yace
"Oh pls in rage maki hanya?.. Kin dauke min Zuciya at first sight, .." Yafada mata yana murmushi, Dan kallon shi tayi for a second deep down she's glad she caught a big fish amma sai tace
"Aa nagode..." Ta fada kaman she's not interested,
"Haba yanmata...babu kyau Wulakanci fa...pls ki shigo..." Ya fada cikin pleading, banza tayi dashi har saida ya sake rokonta Sannan ta shiga kaman bataso, motar ya tada yana cewa
"Ni sunana shaheed...am a business man..." Yafada mata Sannan yace
"And you're..."
"Rukkaya musa...I study at buk,,,"
"wow...ashe yar bokoce...so nice meeting you..." Yafada yana mika mata free hand dinshi while driving, kaman bataso ta Dora hannunta a palm dinshi sai ya fara shafa tsakiyar hannunta da yatsan shi, zarewa tayi yacigaba da driving,
"Yanzu rukkaya lets talk..inason ki fadamin how much zan biya in samu duk wannan a gadona from now till tomorrow morning..." Yafada mata Kai tsaye,
"haba malam...daga daukoni sai kace wata karuwa?.. Gaskiya ni ba haka nake ba...kawai ka saukeni..." Tafada sounding serious,
"Am so sorry dear...kiyi hakuri...kawai I was thinking you will collect like 300k for just a night..." Yafada yana bude inda yake ajiye kudi,
"Malam ka ajiyeni nace..." Tafada sounding serious but 300k yana yawo a kunnenta, baiyi parking ba ya fiddo bundle din 1k guda uku ya Dora kan kafarta yace
"Ko in kara?.." Ya tambayeta, shuru tayi bata ce komai ba yace
"I will take that as a yes..." Ya fada yana Kara mata bundle daya,
"Now hope hakan yayi?.." Ya tambayeta, Dan kallon shi tayi ta Dan marairaice tace
"Nidai ina tsoro..." Baki ya tabe yace
"of what?.."
"I don't really know..." Tafada voice dinta na rawa,
"Follow your instincts..." Yafada cikin ranshi Sannan yace
"Baki taba bane?.."
"I was raped one.." Tafada mashi Tana dafe da kudin
"Hmmm don't worry..I will be as gentle as a wool..." Yafada yana kama hanyar da sai kaishi gidanshi.15💙💛💜❤️💚
Sirrin wasu gayun
💛💙❤️💚💜




® zuwairat (ummumaryam)



1️⃣5️⃣





If you read without paying you owe me🙅🏿



Dedicated to my anty....more blessings



Tuki ya dingayi not saying anything, kawai tunani yake if he should sleep with her before using her or he should just sacrifice her, ita kuma ganin he's not looking yasa ta Dan bude bag dinta ta wulla kudin ciki Tana kallon shi ta wutsiyyar ido, he knows exactly what she's doing but pretend he's not looking,
"You won't need that money..." Ya fada cikin ranshi, Dan kallon ta yayi yace
"Iyayenki suna nan gari?.." Ya tambayeta yana tunanin Ina zata mutu and who will be there with her
"Suna kaduna...karatu ya kawoni,.." Ta amsa mashi
"Oh...Ashe yar kaduna ce...kina da family nan garin?.."
"Aa sai dai school friends..." Ta amsa mashi in a calm way, she's having a bad feeling but don't want to quit because of the money,
"Ayya...Sannu dear..." Yafada yana shiga area dinsu, sai kalle kalle kawai yake, inda zata kalleshi she will know he's dangerous saboda yanda yau ke kallon koina, bakin Kofar shi ya isa ya tsaya ya fito ya bude gate sai kallon area din yake if anyone is watching but nobody, mota ya shiga suka shiga ciki ya dawo ya kulle gate din, baki ta bude Tana kallon yanayin gidan, it's so big and quite,
"Kai kadai né gidan nan?.." Ta tambayeshi cikin fargaba, dariya yayi yace
"Eh mana...Sabon gidane......Yanzu ma ba'a saka komai ciki ba..." Yafada yana zagaya inda take, hannu ya zagaya waist dinta  ya jawota jikinshi Sannan yace
"It's just you and I in this whole gigantic house..." Yafada yana Shafa hancinshi a wuyar, ji tayi dukkan tsigan jikinta yana tashi then her heart beat increased in an instant,
"Let's go inside...let me do you..." Yafada yana rike da waist dinta yana yin Kofar falo daita, kaman tace bata zuwa amma she can't, Kofar falo ya bude ya wani ingizata ciki da karfi har Tana néman faduwa, da sauri ta juyo ya kalleshi taga kaman ba Saurayin da suka shigo tare ba Don he's face has changed a lot, he looks so bad,
"Ya dai...wannan kallon fa?.." Ya tambayeta cikin wata irin murya, ahankali ta sauke kanta tace
"ba komai..." Tafada voice dinta na rawa, yar dariya yayi yace
"Am smelling fear..." Yafada yana taking step zuwa inda take tsaye a tsakiyar dakin, Dan ja baya tayi,
"Yan mata tsaya mana...kinsan ba biya fa...baki ji tsoron amsar Abu daga hannun total stranger ba..,bakiji tsoron fitowa evening show ba sai tsoro na?..Pls tsaya..." Yafada kaman bashi ba, shi kanshi baisan yana da irin wannan husky voice ba sai lokacin,  ahankali yarinya ta sake ja baya Tana cewa
"Aa in Don kudinka né gasu..." Tafada Tana fiddo kudin daga cikin bag dinta, mika masu tayi tace
"Pls take your money back and plsss Ina rokonka don't hurt me..." Tafada jikinta na rawa, yar dariya ya saki har da clapping hands Sannan yace
"It's not about the money in your hand anymore...it's about more...I will advise if you are lucky to come back to life again don't follow strangers....we're dangerous..." Yafada mata da karfi yana takowa zuwa inda take, da gudu ta ja baya tare da sakin kudin hannunta Tana cewa
"I beg of you...kar kayi min komai Dan Allah...I beg you I won't do anything again...zan daina fita da dare,,,zanyi duk abinda kakeso..but pls don't hurt me..." Tafada Tana hawaye, sake clapping safwan yayi yana cewa
"What a touching pleadings....shey big boys kuke so...ba already made guys kuke Kauna ba?.. Ko Baku San abinda yake ba indai da kudi zaku bishi..." Yafada yana zuwa inda take tsaye , ja baya ta dinga yi har ta Kai bango Sannan ta tsaya Tana kuka da karfi Tana ihu Tana kiran help amma ihun ka banza kururwarka wofi né gidan, yana zuwa inda take tsaye ya saga jaw dinga ya saki murmushi yana cewa
"Ashe kina da tsoro haka kika fito da dare in the first place?.." Yafada yana kallon yanda take zubar hawaye kaman tap,
"Aa...gidan kawata naje...bansamu abun hawa ba...sai..." Ta kasa magana saboda kuka, ahankali ya zagaya hannunshi a waist dinta,
"Ashe kina da tsoro kike hawan motar Wanda baki sani ba...baki tsoron ranki gaskiya..people that are afraid always stay far away from trouble..." Yafada yana Dora hannu a chest dinta,
"Kayi hakuri..." Tafada cikin kuka sosai, gira daya ya daga Jin full chest dinta, matsasu yana yana cewa
" relax..,I was joking..." Yafada yana jawota kan chest dinshi, still bata bar kuka ba saboda yanda life dinta is flashing before her eyes, an juyar daita yayi ya umarceta ta dafa bango, no argument tayi yanda yace, hannunshi daya ya Dora kan chest dinta yana pressing da karfi amma batayi kuka ba saboda kawai she's thinking if sex zaiyi daita without hurting her she will never follow stranger again, free hand dinshi ya daga doguwar rigarta dashi har ya Kai ga pant dinta, bai tsaya wasa ba ya ja pant din kasa ita kam ta rike bango gam, yatsa ya tura cikinta yaji she's as open as well, yar dariya ya sai yana. Cewa
"Ba raping dinki kadai akayi ba...it's what you do..." Yafada cikin whisper while he's hand is working down there, shuru tayi bata ce komai ba, saida ya tsalleta da kyau Sannan yasa tayi bending to he's satisfaction yayi yanda yake so daita in a bad and hard way, sai da ya gama ya maida trouser dinshi daman ba cirewa yayi duka ba ya nuna mata dakin da wannan yadin yake yace
"Enter and freshen up ki fito..." Yafada mata, jiki na rawa ta shiga dakin da babu komai sai wannan yadin kasa da kuma bags, da akwai bathroom ciki, jiki na rawa ta shiga bathroom din, safwan bude Kofar yayi ya shigo ya rike da wannan yadin yana jiran ta tafito, daman bai cire Kayan ta ba kawai dagawa yayi, bayan kaman minti biyar ta fito, Tana daga Kai ta kalleshi ya rufeta da wannan yadin, itama bankaewa tayi kaman an zafi wani Abu daga jikinta ta yaye yadin ta bude Kofar ta fita walking like and idol, babu Abunda ke motsi jikinta sai legs dinta that is walking her out of the door, da sauri safwan ya bita da bag dinta da vail, yafa mata yayi while she's walking Sannan ya rataya mata bag dinta yana cewa
,"Don't hunt me..if you do I will use you for the second time..." Yafada mata yana bude mata Kofar falo, ficewa tayi yayi saurin bude mata main gate tazo ta fita, komawa ciki yayi ya kwace kudin dake kasa yana cewa
" idiot...ba gidan ubanki na daukoki ba..." Yafada yana komawa dakin, yadin ya linka ya boye Sannan ya fito ya kwanta kasar tiles, yarinyar kam Tana tafiya straight har ta isa bakin titi, duk Wanda ya ganta will till she's  normal lady walking home, koda ta isa bakin  bata tsaya ba ta wuce direct nan wani Mai mota ya bugeta kadan ta fadi kasa, nan sai yayi rushing dinta hospital, yanda ta fito haka take Don ko ciwo bai ji mata amma data rasu sai akace internal injuries né babu Wanda yasan ainahin cause of death sai Allah da ita kanta da kuma safwan,

Bangaren usman ma abun babu sauki, shi sauran kadan daya haukace daya ga ghost amma tunda yasan of he's not careful zaa gane shi sai ya basar har ya wuce, Yanzu shi gurinshi ya dinga ganin alert, tsakanin shi da safwan Allah kadai yasan who's more dangerous, the difference between them is shi safwan yana da target and goals while shi kuma babu, kawai ya samu gida ya saya baya fita sai dare, shima don néman who to quench his thirst with. Yanzu wannan friendship din babu, kowa it's on he's own,
the following morning wajen karfen ukun dare Habib ya dinga yi yana kiran
"Kar ku kasheni ..kar ku kashe...wayyo mamanmu..." Duk neighbors suna Jin wannan ihun dayake da gudu mamanmu ta tashi rike da touch light ta  shiga dakin, ganin shi   tayi yana zuwa sai magana yake yana cewa
"I can't...I won't...I will rather die...." Yafada yana fighting, adua mamanmu zama tayi Tana dafa shi Tana cewa
"Modibbo..." Takirashi amma baiji sai tirje2 kawai yake yana cewa
"Pls kar ku kasheni..." Yafada yana fashewa da kuka da m, adua mamanmu ta fariyi Tana tofa mashi, kuka kawai yake yana rokon kar a kashe shi, adua mamanmu ta cigaba sayi har ya daina wannan ihun da magana sai ajiyan zuciya kawai yake, har lokacin bai bude Ido ba mamanmu ta sa hannunta goge zufan gaban goshinshi, har garin Allah ya waye mamanmu Tana dakin, ta Lura bbai minti goma bai firgita ba, da safe bayan duk su yi sallah

Please Login or Register in order to submit comment