ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cinyewa pant bazai Kara wata uku duniya ba, ahankali shiga ba ya bude wannan hankerchiref din, idanuwa ya waro yana kallon Wanda ke dauke da sperm din safwan, wani irin ihu ya saki yana cewa
"The biggest gifts...zuria  biyu..." Yafada cikin turanci, safwan bai gane Abunda yake nufi da two linage ba, he tries to check abinda yake cewa but he's too powerful to read he's mind,
,"arzikinka da karfin fa bazaiyi iyaka ba...you're indeed limitless..." Yafada yana mikewa snake din daya handkerchief Mara sperm sai kuma Mai sperm shi da kanshi ya saka a Baka idanuwa suna sauya kala, safwan ji yayi kaman Ana zaran wani Abu daga jikinshi,
"Isshhh..." Safwan ya fada looking at he's body, kallon Shugaban yayi yaga sai lumshe idanuwa kawai yake kaman ba dirty stinky handkerchief yake ci ba,
"So sweet..." Yafada yana cin wannan handkerchief
"So many children..." Ya fada still eating that hankerchiref, safwan ji yayi duk jikinshi ya mutu kaman ya fadi kasa haka yake ji, he's feeling something is being taken away from him, Shugaban ya kusa kaiwa minti talatin Sannan ya cinye wannan handkerchief, safwan na nan tsaye har ya gama cinyewa Sannan yace
"Limitless..how about your assignment..." Ya tambayeshi,
"An ce ya haukace...ban ganshi ba..." Ya fada atakaice, gira daya Mutumin ya daga yace
"Amma you know wannan assignment Dinka né Wanda ya zama dole Kayi..." Shugaban ya fada mashi,
"Yanzu ya zama naka...dole ka kasheshi..." Shiga ba yayi commanding dinsh, ahankali safwan ya girgiza mashi Kai Sannan yace
"Aa..it's not a must..,ban ganshi ba,,,kawai mu mance dashi kawai..." Yafada kaman he's the boss, duk baki aka bude Ana kallonsu,
"No...wannan bazai taba faruwa ba..dole ya mutu...in bai mutu ba yana iya tona mana asiri nan gaba...ya zama dole ya mutu..." Shiga a ya fada da turanci yana zaro idanuwa kaman zasu fado
"Ai nace ya haukace..." Safwan ya amsa mashi
"Ai tunda bamu ganin halin da yake ciki komai na iya faruwa...dole a kasheshi..." Shugaban ya fada atakaice m
"Tou ka kasheshi da kanka mana.." Safwan ya fada mashi, Shugaban idanuwa ya zaro yana kallonshi sabida yanda yayi maganar kaman he's talking to he's mate, tunda yake Shugaban wannan kungiyar babu Wanda ya taba yi mashi magana haka babu respect or fear,
"Wannan is your assignment....dole Kayi..." Shugaban ya bashi umarni idanuwa safwan yayi rolling looking fed up yace
"But why must it be my assignment?.. You're the one with multiple powers..." Yafada mashi, afusace Shugaban yayi Mike tare dacewa
"Kneel..." Yayi commanding dinshi, safwan ji yayi kaman ya durkusarr dashi din saidai ya ganshi durkushe kasa,
"Don't argue with me...never argue with me...all you do is obey me..." Yafada sounding like thunder sabida yanda wajen ke amsa maganar shi,
"yes my lord..." Safwan ya fada mashi, shi har lokacin bai bar Jin wannan sanyin jiki ba, he feels so weak,
"Now go..,have no peace until you find him and kill him...bazaka taba samun sukuni ba sai ka kasheshi..." Yayi cursing dinshi, ahankali safwan ya Mike ya koma seat dinshi ya zauna, kanshi kasa yana Jin Yanzu babu abinda ke mashi dadi Sannan bashi da gurin daya wuce yaga habib ya kashe shi. As usual suka ci suka sha Sannan akayi dismissing.

Mahaifiyar rabia ce. Tsaye Tana salati,
"Wallahi rabia ciki gareta...ciki gareta Wallahi..." Tafada cikin tsananin tashin hankali yayinda rabia Tana durkushe compound rike da wata yar bag Tana amai, yanda take aman tamkar hancjinta zai fita yasa mahaifiyar ta kura mata Ido, daman ta fito compound né da niyyar zuwa hospital a bata poisonous poison ta kashe kanta, Tana fita kamshin abinda ake soyawa kitchen ya sata  sakin amai wajen har mutanen gida suka fito, hannu mom dinta ta Dora akai ta dinga kuka kaman ba gobe, wannan maganar ciki ya kusa kashe alhaji Ibrahim, yasan he's not a good person but he don't deserve this, shi kanshi kuka ya dinga yi a inda yake kwance yana sauraron abinda ake cewa, mahaifiyar rabia kallon ta tayi tace
"Na yafeki duniya da lahira...ki nemi wata uwa bani ba,,," tafada cikin matsanacin kuka wannan maganar yasa rabia mikewa da sauran karfinta tayi waje da gudu Tana kuka, wasu yan unguwar kallonta suke not knowing abinda ya sameta, a daidaita ta tsaida ta hau ta fada mashi sunan hospital da zai kaita, har suka isa bata Diana kuka ba, Tana isa ta bude bag dinta ta biya sai lokacin ta tuna bata dauki wayarta ba, gani take Yanzu she don't even need a phone tunda she's about to die. Cikin kuka ta shiga office din Doctor luckily bai dade da shigowa ba, kallonta yayi yaji ta bashi tausayi he still remembers her saboda daga baya he hates himself for not collecting her number Don yayi contacting dinta yaji ya suka kare da saurayin dayayi mata cikin. Da sauri rabia tayi kneeling gabanshi da idanuwanta da suka koma kaman ba nata ba tace
"Dan Allah..Dan..annabi...ka bani wani..Abu insha in mutu..." Tafada sounding so fed up with life, mikewa yayi tsaye tare dacewa
"Stand up..ki zauna..." Ya umarceta kaman zaiyi kuka, most doctors basu da tausayi amma wannan is nice, idanuwanshi sun sauya kaman ba that guy with pure white eyes ba, cikin kuka ta girgiza mashi Kai,
"Aa Dan Allah..,kawai ka taimaki rayuwata...uwata ta tsine min...nayi sanadiyar cutar da ubana..I have nothing to live for anymore..." Tafada cikin kuka,
"Just seat down..." Yafada mata calmly, ahankali ta Mike ta zauna
"Pls kiyi shuru..kome ya samu bawa rubuce yake..now tell me have you tell him about the pregnancy?.." Ya tambayeta, cikin kuka ta daga  mashi Kai,
"Me yace,,."
"He said..in zubda,,,kar in kara yi mashi maganar cikin..." Ta amsa mashi atakaice still crying,
"Oh god...now fadamin...what's the story behind your relationship dashi..." Doctor ya tambayeta, cikin kuka ta fada mashi yanda suka hadu da safwan da yanda ya yaudareta ta gano mom dinshi da sauran su, babu abinda Doctor keyi sai girgiza Kai, he's so sad about the innocent girls story,
"Kiyi shuru pls..." Yafada cikin sanyinmurya, rabia batayi shuru ba ta cigaba da kukan ta,
"Ki dauki abinda ya same ki as kaddara..,you're a good person and Allah will see you through...bazaki zubar da cikin ba...Sannan you won't commit suicide...everything will be alright..." Yafada kaman yana magana da kanwarshi,
"aa..so nake in mutu..,am hopeless..." Bai Bari ta karasa ba yace
"You're not...you're a good person...kinyi laifi kuma kinsan kinyi so you're not hopeless...naga yanmata da dama da zasu zo suna cin chewing gum zasuce Doctor pls abortion zaka yi min...kinga basuyi nadama ba..amma ke kinyi daman..and  Insha Allah komai zai wuce..." Kallonshi rabia ta dingayi Tana hawaye, sai da ya gama tace
"Nawa ya kare..,I don't want to live anymore...bani da kowa Yanzu...kawai mutuwa nakeso..., tafada mashi cikin kuka,
"Listen ko baki da kowa you have me...ban taba Jin inason taimaka kowa kaman ke ba...they're somethings that is bad but feels good..Don haka zan taimaka maki..zan baki shelter...zan baki food har Allah ya raba ki da Abunda ke cikin ki lafiya..." Rabia girgiza Kai ta dingayi Tana ganin is another way to use her,
"Aa.,banaso...kawai I want to die..." Ta fada mashi,
"Am serious...I will help you..." Yafada calmly,
"aa Nidai ban so...banason taimakon namiji..namiji have ruin me...kawai mutuwa nakeso... "
"Listen ni ba mugu bane..kawai nasan in har na barki and you harm yourself Allah will not forgive me because Ina da daman taimakawa amma naki..Don haka Allah kadai yasan dalilin komai...da akwai hospital da dama a cikin gari amma Allah ya kawo ki nan Sannan ni kuma cikin duk patients da nakeyi banga wacce ta bani tausayi kaman ke ba..nasan in har Allah ya bani ikon kula dake har kika haihu ba karamin lada zan samu ba..Sannan zan roki Allah ya Kai ladan ga mahaifiyata data rigani gidan gaskiya...Don haka pls give me the chance to do this...I really want to do it...ban taba Jin Ina shaawar yin Abu kaman wannan ba" ya fada mata, rabia hada Kai tayi da table din gabanta Tana kuka, she's so speechless sabida he sounds so truthful, maganar da yayi yasa ta danji sauki cikin ranta, bayan kaman minti daya tace
"But Ai gidanku bazaa yarda ka zauna Dani ba.." Bata karasa ba yace
"Don't worry about that..ba gidan mu zan kaiki ba....Ina da gida inda in Allah ya yarda zan zauna da iyalaina...chan zan kaiki...In Allah ya yarda kafin a Kai kudin néman aurena a sa biki ayi komai kin haihu..."
"In na haihu what will happen to me...kan titi zan koma da abinda na haifa?.." Ta tambayeshi still crying,
"Don't worry about that.?.insha Allah they will be a way out of it..." Ya fada mata Sannan ya Kara dacewa
"Sunana Doctor salim bello ...nice meeting you...,rabia..." Yafada yana wearing a smile.
"Yanzu dai zansa a kawo maki abinci...Sannan zanje kasuwa in San sayi wasu abubuwan da zaki bukata...babu Halin inje dake sabida dad Dina zai iya samun labari...Don haka ki shiga nan ciki..da akwai resting chair ki kwanta ki huta kafin a kawo maki abunci...ba Lallai in dawo da wuri ba saboda my dad called me to meet him..Don haka just relax, if you need anything ask the receptionist..." Yafada mata sounding so friendly, zama tayi Tana kallonshi da yanda yake magana, sai taji ya burgeta, duk yanda mutanen cikin duniya ta lalace da akwai few people with the heart of daimond, they want to shine in the life of others, Doctor salim is the first son of Alhaji bello mahaifiyar shi was the first wife na alhaji bello who lost her life during giving birth to him, shi kadai mahaifiyar shi ta haifa, bayan rasuwarta aka auro mahaifiyar su mufida wacce ta kula dashi tamkar ita ta haifeshi, in ba Wanda yasan family din sosai ba you won't know ba ita ta haifeshi ba, yana da aure da yaranshi biyu, he's like he's father when it comes to he's generosity, daman a lion never begets a sheep, yanda halin ubanshi yake shima haka yake. Lokacin da yaga rabia for the first time she reminds him of mufida, saboda kusan age dinsu daya, kawai he pitied her so much that he promised himself if har Allah ya kaddara zai taimaka mata she will sure come back and when she does he's going to help her, it's an act of charity for him and luckily she came back, yana da gidaje da yawa a cikin garin Kano and have decided ya bata daya ta zauna har ranar da Allah yasa tayi aure, dalilin dayasa ya fada mata he's not married is Don ta samu kwanciyar hankali. Ya rabbi ka bawa duk Mai Hali yiwa na kasa dashi. Because shine na chan, life is vanity upon vanity, (I love you so much my anty...your generosity yafi na kowa that I have ever come across. Allah ya baki ikon ida nufinki akan masu karfin Hali..."


Inna kam tunda taga wannan abun mamaki ta dinga aduar gari ya waye Don ta tari safwan da wannan maganar, amma the following day tun da asuba karar fit an da mota ya tashesu, wannan abun ya yiwa Inna ciwo sosai, kawai gani take safwan ya gama rainata,
"Fasikanci fa...a gabana safwan yake kawo mace ...suyi fasikanci..Kai wannan yaron da abun mamaki yake.." Tafada cike da Jin haushi, asiya kam bata cewa komai sai tunanin Abunda yasa safwan ya Chanza haka kawai take, Tasan ko kadan safwan ba haka yake ba duk Wanda yasan safwan yasan he has Changed so much, he's change is everywhere saboda attitude dinshi da komai ya sauya, ko kadan ba'a taba tunanin safwan zai iya kawo matar banza har gida Don lokacin in ya samu kudi zaiyi masu Kayan sallah bai yarda ayi masu dinki Mai matse jiki Sannan bai yarda su saka gyale, ko cikin gida Bai Bari su zauna babu dankwali amma yau wannan safwan din né Mai dauko matar banza har cikin gidanshi.
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun.?.! Ta fada Tana sakin ajiyan zuciya., Inna kallon ta tayi taja tsoki tare da kauda Kai
"Inna yaya safwan yana bukatar adua...Inna mu tashi tsaye muyi mashi adua..." Tafada hawaye na fita daga idonta, harara Inna ta watsa  mata Tana cewa
"Kina ganin mutum ya zAma dan iska kina maganar adua?.. Kin Taba ganin inda adua ya sauya halin mutum?.. " Bata karasa ba asiya tace
"Eh Inna..babu abinda adua bai sauyawa?...kawai muyi mashi adua...nasan komai zaiyi daidai..." Tafada Tana kuka,
"Allah dai ya maidashi lafiya...zai gane Ai.." Tafada atakaice.

Sai bayan kwana uku safwan ya dawo inda har lokacin jikinshi babu dadi, wannan abun daya sameshi lokacin da Shugaban ke cin hankerchiref bai sake shi ba har suka dawo Kano. Inda suka ajiye cars dunsu alhaji idris ya ajiyesu kowanne ya shiga motar shi ya Kama hanyar gida, suhail tuki ya dingayi ahankali kaman Wanda bai da bone a jiki, he's still wondering what happened, why he's feeling kaman something has been taken away from him. Yana zuwa gida yayi horn maigadi ya bude mashi, Inna na ganin ya shigo da mota tayi saurin fitowa sai sauri take kar ya shige, shikam cikin kasala ya bude mota ya fito looking exhausted, yana ganin Inna ya hade rai kaman bai taba dariya ba, hankalinshi kwance yazo ya wuceta
"Kai Baka ganina ne?.." Ta fada cikin matsanacin tsiwa, banza yayi daita ya cigaba da tafiya ya nufi Kofar part disnhi,  asiya na zaune daki Tana kallonsu, Inna sai binshi take Tana magana amma ko juyawa baiyi ba balle ya amsa mata, cikin fushi ta jawo bayan rigarshi aikam sai ya juyo, nan Inna tayi meeting the big biggest shock of her life, idanuwanshi says it all.

Thank you for your cooperation. Ayi azumi lafiya. See you after sallah.29💚💜💙❤️💛
Sirrin wasu gayun
💜💚💛💙❤️



® zuwairat (ummumaryam)



2️⃣9️⃣



Don't read if you didn't pay, if you do I owe you.






Happy sallah to all my sweetheart out there, Allah ya karbi ibadunmu ya sa muna cikin masu ganin many more eid to come.


Duk idanuwanshi sun sauya from the real him, he looks so furious and scary, Inna faduwa tayi garin ja baya,
"Meye?.." Ya tambayeta yana zaro idanuwa, asiya dake zaune cikin daki mikewa tayi not knowing exactly what is happening ta dau ga Inna naja baya alhaji safwan na tsaye kanta,
"Wai meye?.." Ya sake tambayan ta, Sam ya mance he easily change when he's angry, Inna Kara ja baya tayi idanuwanta duk waje, idanuwa ya lumshe ya saki ajiyan zuciya Sannan ya budesu, da sauri Inna tayi blinking Tana kallonshi,
"Wai menene haka?.?"ya tambayeta kaman he don't know whys she's scared, Inna ja baya tayi har sai da tayi nisa dashi sosai Sannan ta Mike, distance dake tsakaninta dashi was so far sai nishi take amma har lokacin idanuwanta cikin nashi, step ya dauka zuwa kusa daita sai taja baya Tana cewa
"Ka tsaya nan..." Tafada looking so afraid, bai tsaya ba har sai da yazo kusa daita ita kuma sai ja baya take yana biye daita, maigadi rike waist yayi yana kallonsu, shi dai baisan Abunda ke faruwa ba amma yasan it's not something good, daman shi ya lura safwan bai da respect ga iyayenshi amma na yau ya bashi mamaki, kawai yana kallon Abunda yasa Inna ke ja baya haka kaman taga dodo,
"Inna ki tsaya mana..." Yafada yana karasowa wajenta, sai nishi take Tana kallonshi,
"Safwan..." Ta kirashi looking straight into he's eyes,
"Naam Inna...ya aKayi...." Ya tambayeta idanuwanshi cikin nata,
"Safwan.?."ta sake kiranshi
"Inna pls in kina da magana kiyi..a gajiye nake." Ya fada looking fed up,
"Ka tafi kawai....." Tafada ahankali, Dan guntun tsoki yaja ya juya ya kama hanyar part dinshi,  duk idanuwan Inna waje sai mamakin abinda ta gani take, she can swear she saw he's eyes ya Chanza tare da yanayin face disnhi, wannan shine the most scariest thing she have ever seen in her whole life, bata taba ganin abinda ya bata tsoro irin wannan ba, cikin tashin hankali ta shiga ciki ta zauna idanuwa ta duk waje sai salati kawai yake nan asiya ta fara tambayanta abinda ke damunta, kasa magana kawai tayi Tana nishi hannunta daya kan chest dinta not believing exactly abinda ta gani,
"Inna Dan allah menene?.." Asiya ya tambayeta cikin damuwa, ahankali Inna y daga Kai ta kalleta tare dacewa
"Asiya....yau kilan gamo nayi...bansani ba ko safwan né ko kuma idanuwa ne...safwan na juyowa gareni naga idanuwanshi kaman ba nashi ba, sun sauya launi zuwa na Abu Mai ban tsoro.?.Idanuwa kaman na dodo...duk fuskarshi kaman ba nashi ba..gaskiya in har safwan né tou da akwai damuwa...amma da wuya in shine...bashi bane.." Ta kwantarwa kanta da hankali, asiya shuru tayi yana kallon yanda Inna ta shiga damuwa tace
"Hmm Nima Inna Na taba ganin shi haka?..lokacin da yake dukana naga idanuwanshi sun sauya amma ni ban dauki haka komai ba...kawai nayi tunanin kilan Don naci duka né yasa idona bai gani da kyau...tou Inna meye abun yi...kodai mu bar mashi gidan shi...." Da sauri Inna ta kalleta tace
"Mu bar gidan mu koma Ina?.. Wannan gidan zamu koma?...kawai dai mu fita harkar shi..ai in bamu je kusa dashi ba babu abinda samu gani...Don haka daga yau Kema ki fita harkar shi." Ta fada mata atakaice, asiya hates abinda Inna takeyi, duk Abinda zaa fada mata she never reason, when you think she will say something good sai kaji ta fadi wata magana daban
"Inna mufa bamu saba da kudin da bazamu iya komawa rayuwar mu ta da ba..." Asiya ta fada mata cikin sanyinmurya, Bata karasa ba Inna tace
"Ke rufemin baki..Yanzu bayan duk wannan dadin dake nan sai mu koma wancan rayuwa kuma?..gaskiya bazai yuwu ba...kawai ki fita harkar shi...fakat..." Tafada mata atakaice tare da mikewa, ahankali asiya ta juya ta kalli waje Tana kallon part din safwan,
safwan na shiga dakin ya wulla kanshi kan sofa dinshi looking weak and tired, hannu ya Dora kan mararshi yana shafawa ahankali through and fro, shi kanshi yasan something is wrong with him amma baisan ko meye ba, he's feeling so empty and vulnerable, kwantawa yayi kan kujera before you know bacci ya dauke shi,

Habib kam ya kwana uku a hospital amma har yau ko motsi baiyi ba, kawai abinda yasa ake ganewa he's alive shine wannan machine dake indicating he's alive, he's in a critical condition that alhaji bello yace ayi flying dinshi waje,amma doctors suka ce condition bai kamata a fiddashi kasar waje a haka ba, ko kadan alhaji bello ya shiga tashin hankali sabida halin da habib ke ciki, ya tsaida komai nashi saboda shi, duk yasa pa dinshi yayi cancelling duk appointment dinshi da meeting, kawai he's hospital daga safe har dare sai dai a kawo mashi Abinci yaci  kadan, family dinshi ma kullum su mufida suna hospital tare da mahaifinsu, sai sunyi da kyar yake cin abinci, doctors suna kokari sosai kanshi Don wannan Doctor na shiga wannan na fita haka sukeyi, sun maida hankali kanshi sosai bisa command din alhaji bello, wasu doctors daga wasu hospital inviting dinsu ake azo a duba case dinshi, kowa ya maida hankali Ana jiran ya tashi, wasu are like is it because of a mad person that alhaji bello ya tada hankali shi sosai Don duk Doctor da aka Kira in ya shiga sai yayi mamaki Ashe mahaukaci né, yau wajen karfe biyar na mairaice duk suna hospital din, Alhaji bello na tsaye idonshi kan habib dake kwance ciki kasancewan ba'a bari  Ana shiga dakin da yake,  alhaji bello ya kura mashi Ido ta space da aka bada domin ganin Wanda ke ciki alhaji bello yaga big finger dinshi yayi motsi
"He moved.?." Ya fada da karfi, duk su mufida dake zaune mikewa sukayi sukazo inda alhaji ke tsaye yana pipping, duk kura mashi Ido sukayi suna kallonshi Don su gani if he will move again,
"Dad he didn't...maybe imagination né..." Mufida ya fada ahankali,
"No sweetest.?.he moved...na ganshi da idona...he moved..." Alhaji bello yafada idanuwanshi kan habib. Yanda yace he moved da farkon yasa doctors da nurses zuwa da gudu,again for the second time habib ya Kara motsa finger dinshi, this time ba shi kadai ha gani ba har da mufida, tsalle mufida ta farayi Tana cewa
"Alhamdulillah...alhamdulillah...daddy he moved..." Itama ta fada kaman wani babban mutum a family dinsu né kwance, kawai sun maida hankali kanshi kaman yanda dad dinsu ya maida hankali kanshi. Doctors né kaman uku né suka shiga ciki, nan aka fara dubashi looking and observing yanda yake kokarin bude idanuwanshi amma ya kasa, sai nishi yake ahankali, oxygen dake cikin hanshinshi.
Har karfe bakwai habib bai bude Ido ba amma he's breathing Wanda yasa alhaji bello sake ajiyan zuciya like a zillion times saboda ya samu assurance cewa he will make it, habib dake kwance not knowing exactly what is happening a rayuwar shi yayi kokarin bude Ido this time he succeeded, kawai sai suka ga ya kafawa sama Ido, mikewa alhaj bello yayi yana kallon Idon shi, doctors ma dubashi sukayi suna duba if he's seeing amma ko zaa saka hannu a donshi bai blinking. Daga baya sai  ya rufesu kaman yana bacci, a ranar aka dauke shi daga wannan care unit din aka maidashi wani dakin daban.

Rabia kam alhaji dr salim ya kaita wani gida Mai two bedroom flat inda ya saka duk abinda mutum ke bukata for a normal life, rabia kam babu abinda take sai godewa dr kan Abinda yayi mata, ba komai yasa ya Kara burgeta ba illah yanda ko kadan bai nuna mata he need anything from her ba, tunda ya kawota ya sayo duk abinda yasan zata bukata from na abinci to na abinsha bai Kara zuwa gidan ba, kawai sai dai ya kirata cikin small phone daya saya mata da new SIM card ya tambayeta if she needs anything amma sai tace she's alright, cikin na bata wahala sosai Don kullum cikin amai take bata iya cin komai saboda halin da take ciki, yau wayarta na gefe yana ringing amma ta kasa sabida yanda ta kwanta kasa sai juyi take sabida azaban ciwon da take ji a ciki ta, wayar gama ringing yayi aka sake Kira tasan dr né because he's the only person that knows about the number, a bangaren doctor kam ganin bata piçking yasa ya baro office Don yasan da akwai matsala tunda she's not picking, bayan kaman minti arbain ya iso gidan nan ya ganta kwance cikin amanta da kanshi ya kaita bathroom ya taimaka mata ta wanke kanta Sannan ya maidota ciki, fita yayi ya sayo su drips da magani ya dawo ya bata Sannan ya samu tayi bacci, zama yayi yana tunanin he can't leave only her alone haka gidan, he's thinking inda zai samu maiaiki ya kawo mata, daga baya he decided to talk to he's own house help ko zata samu mashi wata secretly. Rabia kam ta dauki cikin as a punishment for not obeying Allah, babu abinda take sai kuka nadama, she hates her life da kullum sai tayi tunanin kashe kanta kawai amma sai ta tuna da Wanda ya rufa mata asiri ya kawota gidanshi.

A gida kam itama Fatima ciki na nan yana developing inda mamanmu ta maidata Her concerns to see her eats, kome Fatima takeso sai ta saya mata a bangaren abinci, bata barinta da yunwa ko kadan, she's, tunda ta gano Fatima nada ciki ta San fara rage damuwa kan habib, still dai she prays for him amma kula da ita yana rage mata zafin dake cikin zuciyar ta.

Two weeks later,

Safwan né kwance cikin blanket sai rawar sanyi yake, duk ya rame sosai kaman bashi ba, tunda ya dawo daga anambra he's so dull and tired that it leads to fever, tunda ya dawo bai fita ba he's always at home, ahaka har yayi sati biyu yayi, wanka yayi ya dawo ya kwanta, waya ya dauka yayi dailing number rabia kaman yanda yakeyi kullum still ji yaji still off, tsoki yaja ya ajiye wayar tare da mikewa,
"I need to see her, kar ya kashemin da, " yafada kaman he knows already her child is he's Last hope, Kaya ya saka ya fita looking so lean, ramarshi har face, mota ya shiga ya fita zuwa unguwar su ta da, mutane ya gani da yawa Kofar gidan zaune kan tabarma sai motoci da yawa, he's thinking kilan rabia ce

Please Login or Register in order to submit comment