ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suke Don su ssamu interview dashi amma ko gani shi basuyi balle suyi mashi tambaya, kawai babu Wanda yasan takamaiman Mai limitless company shiyasa suke kokarin sani shi amma Sam bai bada wannan daman ba, Yanzu he's very busy that bai da time din zalunci, kawai he's paying attention to he's company, gani yake he don't have to be wicked anyone tunda he have nothing to look for,yayi sacrificing mutane biyar Wanda yasa ya samu kudi ya gama company dinshi Don yaci kudi sosai fiye da tunanin Mai karatu, cikin Wayanda yayi sacrificing da akwai big mama, bai da niyyar hurting dinta but she was on he's nerves Wai dole ya sake biya Don ya samu labarin har da anal sex yayi da nana kuma babu wannan maganar a cikin deal dinsu, he try to make her understand he paid a lot Don haka yana da right over amma sai taki Tana cewa dole ya Kara biya tunda har iyayen yarinyar sun kaita police station, he tries to stop her amma sai ta dinga threatening dinshi, ko kadan she knows he's a monster amma Tana ganin she's too special to be dealt  with, he called her har cikin gidan for More money, Tana shiga taga dai da akwai mutane so nothing bad will happen to her, Tana  shiga yayi sacrificing dinta kaman yanda yakewa sauran mutane.  Mutuwar big mama ya batawa manyan mutane wayanda take kawowa mata da Maza rai, lokacin alhaji Mai saa ya Kara tsorata da halin safwan, dukda he warned him on not killing her sai da ya kasheta, tsakanin alhaji Mai saa da limitless sai respect Dom yasan already safwan yace kauce bani waje babu abinda ka iya, Yanzu shi bai da wannan yadin Don ranar da yayi fifth sacrifice ya bace daga gareshi,  Yanzu safwan ya zama hot cake that ganinshi ba kowa da kowa ba, bai da lokacin lalata da mata kawai wani ya samu yana bashi 100k akan any woman pant da zai kawo mashi, duk meeting da zasuyi pant din safwan sai yafi na kowa yawa Don kudin da wannan matashin ke samu yasa bashi da sanaa sai satar pant din mace, har cikin hostel yake shiga as masu kwace shara yana kwace pants da ake zubawa a bola ko pad da akayi amfani Dashi a bisa umarnin safwan, yanda ake sace pants din yanmata haka ake samun mysterious death na mata especially yan mata,, safwan kam hankalinshi kwance Don rabon da ya samu mace har ya mance, he's so busy traveling from one country to another can company dinshi, Inna kam sai tayi wata biyu bata ganshi da idonta ba, ko magana bata iyayi sabida yanda take tsoron shi, asiya kam ta kwantar da hankalinta Don gani tayi babu hanyar fita daga wannan gidan, tsakanin su dashi shine ya kawo damin kudi ya ajiye masu yace su sayi duk abinda sukeso, Inna duk son kudinta wannan yafita ranta Don tasan ba na Allah bane kuma batasan yanda zatayi ba, old car dinshi ya ajiye masu in zasu fita driver ya fita dasu, ya saka younger siblings dinshi a the most expensive school a garin Kano.
Yana zaune sanye da farin expensive shadda sai kanshi da hula, sai Yanzu yayi kudi Don duk Wanda ya ganshi yasan yana hutawa, gashin hannunshi kwance Yake luf yana sheki, yayi mugun kyau that da farko ba kyau yayi ba sai Yanzu ya amsa sunanshi limitless, ajiyan zuciya ya saki tare da turo hulan kanshi ya Dan dawo gaban goshinshi, idanuwanshi dake dauke da thick lashes ya lumshe looking so disturbed,
"Kai...wannan wane irin balai né...Yanzu I have to slee da kato irina....kudi kudi kudi...Kai kudi bakayi ba...." Yafada yana sauke ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, mikewa yayi ya koma bakin glass window dake sama kusan na goma a company dinshi, tsayawa yayi yana kallon matasan dake aikin part din da ba'a kammala ba, samarine sunkai su hamsin suke aiki wajen.
Bai kaiwa minti daya sai ya saki ajiyan zuciya, dukda baida tausayi kawai yana tunanin yanda zaayi ya taushe namiji kamanshi ya kwanta dashi har ya samu natsuwa kuma nit once, through out the whole months the minimum is 4 times,
"Shegu kuma suce you will die if you don't do it..." Yafada yana pacing up and down cikin Crystal office dinshi da in ka shiga karyarka ka tuna a Nigeria kake tsaye, sai ka rantse you're in abroad saboda yanda aka tsara wajen, ga sanyin ac da kuma wani irin kamshi da bakasan ko na meye ba amma  in bakauye ya shigo wurin duk wayewanshi sai dai bacci yayi gaba dashi sabida yanda sanyin wurin ke ratsa jiki, tsoki yaja ya maida hannunshi cikin aljihunshi,
"Allah yaisa tsohon banza..." Yafada referring to alhaji Mai saa,
"Kai zaka nemo abunyi..." Ya fada yana dauka fita daga office dinshi ya shiga elevator da hannunshi cikin aljihunshi har lokacin, yana fitowa sai gaidashi ake amma bai wani daga Kai sosai sai dai ya daga masu hannu, yana fitowa driver yayi saurin bide mashi bayan mota ya shiga cikin looking young, handsome, gorgeous, cute and above all buoyant, Don ko makaho ya ganshi yasan ba talaka bane saboda yanda Hutu ya amsheshi, driver kallon shi yayi ya tambayeshi inda zashi, relaxing yayi Sannan yace
"Mai saa estate..." Ya amsa mashi atakaice, expensive and luxurious car din driver yaja suka bar wajen, har wannan lokacin safwan bai da gurin daya wuce yaga Allah ya hadashi da habib ya kasheshi Don he's still hungry to kill him, karar wayarshi yasa ya bude idanuwa, kawunshi musa ya gani, sai da yaja tsoki Sannan yayi piçking da sallama kaman wani mutumin kirki, maganar dai ce na hada su aure da baraka kanwar Aisha daya kashe, yasan he was talk about her amma tunda ya fara aikin company bai da lokaci balle yayi wannan maganar amma kusan duk kwana biyu sai kawunshi ya kirashi kan maganar, always yana fada mashi he's busy but Yanzu da aka kammala ginin company din zai duba,
"Kawu zan shigo gobe..." Shine maganar  dayayi mashi bayan yayi mashi   Sallama,
"tou gobe da akwai manya a gidan mu kenan..Allah ya kaimu..." Ya fada jikinshi na rawa ga limitless zaizo gidanshi, nikam nace da kasan har da jinin yarka da you will run far away from him, bai kara cewa komai bai ya katse wayar tare da Kara relaxing.

Nana ce zaune gaban iyayenta looking fresh as if she was not torn from limb to limb Don she looks ok and beautiful than ever, sai da tayi wata biyu a hospital ta warke, kudin kam da ta amsa bai ishe kudin maganintaba Don her drugs was expensive sosai Wanda ya cinye sauran 200k din har sai da dad dinta ya Kara more money, har yau Tana mafarkin safwan kaman yana zo mata, duk Daren data ganshi bata Kara bacci saboda fargaba da tsoro, Yanzu kam nana bata da gardama,  she have become a good girl and so obedient, kawai Abu daya né Wanda iyayenta suka yi har suka hakura wato komawarta makaranta, babu irin magiyar da ba'a yi mata ba amma nana tace ita da karatu har abadan, Maryam tazo ta basu labarin mutuwar big mama amma that does not make nana feel better, ita kawai she don't want to step out of their house, she feels so save a cikin gidansu, shiyasa ko fita batayi tunda wannan abun ya faru, ko best friend dinta Maryam batasan exact reason dayasa nana ta bar zuwa school ba, in fact babu Wanda yasan abinda ya samu nana har elder brothers dinta, kawai lokacin da yake asibita cewa mutane sukayi aikin dan kanoma Mai tsiro akayi mata, mahaifinta né yayi gyaran murya Sannan yace
"Nana.." Ya kirata cikin natsuwa, kanta kasa Ta amsa mashi Don tunda ta dawo gida bata Kara hada Ido da kowa daga cikin su ba, wani irin nauyinsu take ji  that In ba aiki take ba Tana cikin dakinta.
"Yanzu fadamin last decision kam maganar karatunki..." Mahaifinta ya tambayeta cikin natsuwa,

Thanks37💙💛💜❤💚
Sirrin wasu gayun
💛💜💚💙❤

® zuwairat (ummumaryam)


3⃣7⃣

Don't read if you didn't pay, if you do I owe  me

Nana shuru tayi Tana sauraron abinda dad dinta ke fada mata, she don't know how to explain to make them understand a duniya babu inda she feels save kaman cikin gidan nan, she don't know how to tell them cewa ita Yanzu komai nata has stop, bata da wani ambitions ko plans kan rayuwa, kawai she wants to be obedient a gidan iyayenta har ta mutu, now she have seen how dangerous outside world is,
"Nidai gaskiya banason karatu baba..." Ta amsawa dad dinta cikin sanyinmurya, kanta kasa Tana wasa da yatsunta,
"Haba mamana...ai we all experience in life...the ability to learn from it matters,..ilimi is good Don you will have your future from it..." Mahaifinta ya fada sounding so calm, ahankali nana ta girgiza Kai Tana cewa
"Baba ni bani da wani future kuma..not after what happened to me...Nidai banason karatu...banaso fita daga gidan nan..." Tafada voice dinta na rawa, bata fita daga gidan ba amma duk ranar datayi ,mafarkin safwan bata iya bacci sai kuka, Ai gani take in ya fita he might still get a way to get her and hurt her, mahaifiyar kallonta kawai take Tana mamakin yanda akayi taurinkai da gardaman nana ya tafi, she don't argue, she don't protests, Yanzu aikin gidan ba'a fada mata before tayi komai, she knows what to do at the right time to do it, her mother was thinking in ba Don abinda akayi mata is an extremely bad Abu da ta godewa Wanda tayi mata haka Don She's a totally changed person,
"Nana baki cewa baki da future...babu Wanda ya San abinda ya sameki...kawai inason ki koma school dinki pls mamana..." Dad dinta ya fada mata cikin rarrashinta, nana dai rufe Ido tayi Tana cewa
"Nidai banaso baba..." Bata karasa ba mahaifiyar ta tace
"You're crazy...Ana maki magana kinawa mutane gardama...who is your mate a nan...tou listen to me...bazai yuwu ki zauna cikin gida kina kallon mu haka ba...ko ki koma kiyi karatu ko kuma ki fiddo miji kiyi aure...daman ba manema kika rasa ba...." Nana najin zancen aure ta Dora Hannu a chest dinta dake bugawa kaman zai fita, she can't believe her mother will suggest marriage after what she's been through a hannun na miji, namijin da bata San ko sunanshi ba, Ai Yanzu duk duniya mahaifinta kawai né bata tsoro amma har elder brother dinta tsoronshi takeji, ko duniya zata dane bazata taba yin aure ta kebe da wani kato ba, not after what she's been through, ko shaidan bata tsoro kaman yanda take tsoron namiji,
"Zan koma makaranta.." Tafada gabanta na dukan uku uku, kawai shahada zatayi taje amma gani take kilan big mama Tana raye ta biya Maryam ta fada mata ta rasu, Don Yanzu she knows big mama is as dangerous as the viper itself, Sannan tunda take bata taba sanin how protective gidansu is ba sai Yanzu, gidansu is small amma tamkar a mansion haka take ji sabida security,
"Aa banason iskanci...in kinsan ba karatun zakiyi ba kawai ki fiddo miji..." Mahaifiyar ta Bata karasa ba nana tayi saurin cewa
"Wallahi zanyi karatu...zanyi Wallahi..." Tafada cikin ta na rawa,
"Good shikenan...Yanzu dai dole sai kin maimaita complete section.,..Zansa yayanki yaje yaji ya zaayi ..." Inji mahaifinta. Nana dai shuru tayi bata ce komai ba, sabida ita kadai tasan abinda take ji, she's so screwed up that she don't want anything a rayuwa than ta kasance cikin gidansu, ahankali ta Mike ta bar dakin ta koma ta kwanta Tana tunanin rayuwar ta.

Fatima kam suna hanyar ta dinga pushing sosai amma da bai fito ba, kafin su iso hospital na local government dinsu ta fita hayyacinta , duk ko numfshin kirki batayi saboda wahala, mamanmu rike take daita sai Sannu take mata, ji take kaman tayi kuka amma tasan hakan ba taimakon ta bane, suna isa hospital ko dubata basuyi ba suka we a wuce daita babban general hospital na cikin garin Kano, aikam sai mamanmu ta fara kuka Tana rokan a taimaka mata a amsheta nan amma suka nuna mata situation dinta yafi karfi su kawai a tafi birni, babu irin rokan da batayi ba amma basu amsa ba, wani ya kirata gefe yace mata aiki zaa yi mata su kuma basu da Kayan aikin, dole tayi saurin kaita kar a samu matsala, cikin kuka mamanmu ta dawo cikin mota, Fatima kam bata San inda kanta yake ba, Banda jini babu abinda ke bin kafarta, mamanmu kuka ta dingayi while driver yayi cikin gari dasu, suna zuwa babban hospital ba'a bata lokaci ba aka amsheta, nan aka rubutawa mamanmu abubuwan da zaa bukata, Allah ya taimaka General hospital né basu amsar kudin kirki sai dai ka sayi drugs, da gudu kaman sabon shigar mahaukaciya mamanmu ta fara tambayan  inda ake sayan magani, da taimakon mutane na gari ta sayo maganin ta dawo aka fara mata aiki, luckily ba'a bata lokaci ba aka dauko abinda ke cikinta which is baby boy, Ana tambayan mutanen Fatima habib mamanmu tayi saurin mikewa nan aka fada mata anyi aiki kuma am samu baby boy, tsalle mamanmu ta daka Sai kuma ta fashe da kuka sosai Wanda ya maida hankali mutane da dama kanta suna kallonta,wasu suna mamakin what's wrong with her while wasu suna tunanin kilan mahaukaciya ce , wasu kuma suna dariya suna kallonta not knowing why she's crying, wata sister ce ta kirata Tana tambayanta abinda yasa take kuka, cikin kuka ta basu labarin abinda ya faru da danta yanda ya haukace for Allah knows why. Adua suka dingayi mashi kan Allah ya bashi lafiya ya kuma bayyana shi. Bayan an gama gyara Dan aka fiddowa mamanmu shi, har lokacin mamanmu bata bar kuka ba, babu abinda take cewa sai
"Modibbo ga danka..modibbo zo ka ga danka...." Kawai take maimaitawa cikin tsakanin kuka, sisters suka dinga bata hakuri suna bata baki kasancewan duk Wanda ya ganta sai ta bashi tausayi.

Dr salim a cikin theater Ana bude cikin rabia ya zaro idanuwa ya ya kasa komai saboda abinda yake gani, he's a doctor amma bai taba ganin irin wannan abun ba, dr ayuba kallonshi yayi yaga Sam bai cikin hayyacinshi, da sauri yasa wani ya maye gurbinshi, gefe daya ya koma idanuwa duk waje while doctor ayuba yana zaro yara daga cikin rabia, he was counting aka fiddo uku, he's lucky rabia bata kallon shi, with the look on he's face she can have hypertension saboda tashin hankali, bayan an gama fiddo ukun da suka boye s aka zaluko another two making five, Doctor Dora hannu yayi saitin bakinshi not remembering hand glove dake hannunshi, kallonshi dr ayuba yayi ya Dan saki murmushi dukda bai ganin bakinshi because it's closed,
"It's done..." Ya furta mashi, salim couldn't believe yara biyar aka fiddo, kuka kam kaman suna competition Don ihunsu ya cika koina, rabia Tana kallo ake fiddo yara daga  cikinta Don idanuwa biyu akayi aikin, she'd don't believe yarane ake fiddowa, dukda Tana gani clearly, bayan an gama komai dr salim ya dan taka kaman Mara bones a jiki yaje inda yaran suke yana kallon yanda suke harba legs da hands, murmushi ya saki hawaye na taruwa idanuwanshi, juyawa yayi ga rabia dake kwance Tana kallonshi Tana Jin kukan yaranta koina, murmushi ya sakar mata Sannan ya juya ya dauki daya daga cikin yaran kaman yanda Doctor ke daukan yara su nunawa iyayensu," look at this meye sex din.." Ya tambayeta wearing a smile that shows he's so happy,
"Mace..." Ta amsa mashi, maida ta yayi ya dauko another one ya sake tambayan ta ta sake amsa  da mace, na uku ya dauko ya sake tambayan ta still mace ta c mashi, sai ya dauko na hudun Tana kallon shi nit knowing in dukan yaran are hers saboda yawansu,
"Sis wannan kuma fa?.." Ya sake tambayanta, idanuwa ta lumshe ta bude  tace
"Namiji..." Karamin cikin su Wanda kankantarshi is beyond words dr ya dauko ya nuna mata she replied with namiji, bayan an gama gyarata aka  dawo kan yaran Ana duba lafiyar su, wannan karamin bai fi hour ba ya koma remaining four, har lokacin confusion bai bar rabia ba, she don't really know what's happening, yaran aka shiryasu and cikin expensive baby wears Da dr ya sayo masu, rabia sai kalle kalle kawai take ko kadan bacci baida niyya daukarta kaman Yanda in akayi aiki patient ke bacci sosai, I her eyes was wide open looking at dr salim dake shige da fice dakin. Shigiwa yyi hannunshi rike da phone yana kokarin magana da dad din shi.
"yaya... " rabia ta kirashi voice dinta na rawa kaman zatayi kuka, da sauri ya dawo gaban gadon ya zauna ya kama hannunta yana
"shuuuush.... Karkiyi magana... You should rest... You deserve it... " ya fada yana shafa kanta, idanuwanta ta lumshe sannan tace
"yaya wannan yaran dukkansu nawa ne? " ta fada kaman zatayi kuka, I
"siater... Alhamdulillah... Dukkansu namu ne.... Haihuwa daya Allah ya baki duk wannan kyautar... You're in deed a lucky person... " ya fada mata cikin whisper, hawaye ta farayi,  da sauri ya goge face dinta yana cewa
"in bakison raina ya baci you should stop it... Close your eyes and sleep kafin su sutashi..." ya fada mata, ahankali ta lumshe idanuwanta amma ko kadan bacci is not close to her eyes,  kawai she's thinking what sort of mistakes is this, how come ita kadai zata haifi bastards har guda biyar, sake bude idanuwanta tayi tace
"duk duniya my mistake is worst than na kowa.... Wannan yaran sunyi min yawa... " tafada tana fashewa da kuka, daure fuska dr yayi sannan yace
"rabia zaki ga bacin  raina if i hear one more word from you... Kina jina?.. " ya fada sounding angry, bata taba ganin fushin shi ba don haka da sauri ta daga mashi kai tana sake rufe idonta, fita doctor yayi ya shiga office din dr ayuba ya fada mashi ayi mata alluran bacci,
" wa zai kula da yaranta while shes asleep?" dr ayuba ya tambayi dr salim, nan salim ya shaida mashi da akwai nurses biyu dake kula daita tun gida zasu kula da yaran, nan dr ayuba da kanshi ya sa mata alluran bacci cikin drip dake hannunta sannan ya bawa nurses kudi
Incase zaa bukaci wani abu before ya tafi because sai yanzu ya samu kwaciyar hankali,  yanda ya dinga jin rabia a jininshi ko sister dinshi albarka, tausayinta yayi yawa sosai acikin zuciya,  he always thinks about how she's  feeling har matar shi taso ta gane something is wrong with him, hakan yasa sai yaje office yake sakewa yayi tunanin rabia and how she's feeling da kyau, and now that Allah yasa ta haihu lafiya he can sleep peacefully at night .

Safwan kam yana kwance a bayan mota har suka isa gidan alhaji mai saa,  he was quite all the way, safwan baya behaving bossy da workers dinshi, but it depends on he's mood, yau kam he feels so calm and cool, yadai san ba maganar sleeping with he's fellow man ke dawainiya dashi haka ba, kawai he's feeling so down for Allah knows why, in ba dubawa akayi ba baka taba tunanin da akwai kowa bayan mota, ya kwanta yana dan duba phone dinshi har driver ya shiga ciki yayi parking, bude mashi akayi ya mike zaune yana maida expensive palm sandlers dinshi kafarshi, fitowa yayi looking sleepy, part dinshi ya nufa walking slowly, bako sallama ya yaye curtains alhaji na zaune sanye da singlet, daga kai yayi ya kalleshi sai yaji gabanshi na faduwa, 
"wai limitless how come babu sallama.. Hope you're alright... " ya fada yana kirkiro dariyar kafin hali, ahankali. Safwan ya zauna tare da dora kafa daya kan daya Sannan yace
"am alright... Kawai dai nazo ka bani mafita ne kan wannan sleeping with fellow man...bani da wanda zan yi hakan dashi... " bai karasa ba alhaji ya dinga binshi da kallon haushi yana cewa
"lallai wannan yaron... You're so annoying.... Matar dake bamu mutane you have killed her... Bani da wata hanya... Kawai yanzu kowa will go and look for hes own victim..." ya fada mashi sounding so angry deep down yana aduar he should go soon don yaranshi will soon come in, safwan kura mashi ido yayi yana reading mind dinshi, murmushi ya saki tare da bitting lower lips dinshi sannan yace
"nidai its not my fault... Kawai find way out of this... Bani da wani way da zanyi... Don haka am depending on you... " ya fada mashi hankalinshi kwance,
"gaskiya hakan ba Mai yuwa bane.. Kawai je ka nemo victim dinka... Ai naka da sauki tunda kana tare da matasa... Da ka samu wani ka bashi huge money zai baka baya... Kawai  kasan wa zakayiwa such magana kar bacin suna ya shiga ciki.. Ka lura da masu kwadayi if not anything can happen... " ya fada mashi, safwan kwantar da kanshi yayi yana lumshe idanuwa kaman mai jin bacci,
"hmmm wallahi duk kai ka samu cikin wannan matslar... Wallahi abun yana damuna... " ya fada kaman hes not feeling bad amma deep down he meant what he's saying, alhaji idris yana jin haushi abinda yake cewa, he always blame him this days, kullum sai yace laifinshi ne,
"kai daga yau kar ka kara bani laifi, kaima ai kanason abinda na saka ka... Duk cikin garin kano da kewayenta da akwai matashin da yayi abubauwa da kayi?... you have the largest company in Africa amma kullum instead kayi godiya sai batawa mutum rai.." ya fada mashi cikin bacin rai, baki safwan ya tabe before saying
"kai kawai kana wannan maganar ne because baka da sauran conscience... If abubuwan da muke bai damunka ni yana damuna..." wata yar bazawarar dariya yayi sannan yace
"lallai look who is talking about talking about conscience... A duk tarihin wannan brotherhood babu wanda ke abubuwan da kake...amma you're here claiming to be holy... Abeg tashi ka bni wuri... " alhaji idris ya fada mashi,
"hmmm believe me or not kaine silan lalata rayuwata... Gashi i have to sleep with my fellow man,,, abinda nake ji yana faruwa shi ne zanyi all because of you... Anyway a bar wannan maganar... Inason inyi aure... I want to settle down in samu yara da yawa... Kar mutum ya mutu bai yi auren ba..." yafada kaman he's talking to he's mate, I dariya alhaji idris yayi sannan yace
"that's good news.... Ka samu mata kenan...? " ya tambayeshi,shuru safwan yayi for a while sannan yace
"well not really... Although da akwai wata yar uncle Dina da nakeson aureta saboda fansa..amma kuma i want to marry another one that i will take around the world ..." yafada idanuwanshi lumshe,  yanda yake magana baka taba cew he's talking to an elderly person, shyasa ake cewa yaro da kudi abokin manya,
"hakan yayi ai... Allah ya kaimu lokacin muyi barin naira... " alhaji idris ya fada mashi hankalinshi kwance saboda murna,  shuru yayi yana dan inspecting dinshi, after sometimes yace
"kawai i wish yanzu ina iya auren yanmatan danayi molesting although kwadayi ke kawosu except for rabia... " ya fada cikin sanyimurya, haka nan duk sanda ya kira sunanta he feels so disturb, I especially in ya Tuna she was pregnant for him, this past few months yana yawan tunaninta, bawai because of the pregnancy ko wani abu ba, because yasan zai kara samun yara sosai kawai it's because he feels so bad saboda shi mahaifinta ya bar duniya sannan yana tunanin halin da take ciki da kuma inda take, at times yana kiran line dinta amma bai shiga.
"wai wacece rabia... I think this is the second time you're talking about her... " shuru yayi bai amsa mashi ba, ahanakli ya mike zaune daga kisshinkide da yake yace
"am thirsty.."ya fada yana mikewa,
"help yourself... " alhaji idris ya fada mashi, wajen fridge yaje ya bide ya dauki ruwa ya zuba a cup yana sha, kofa aka bude yaranshi suka shigo, safwan dake shan ruwa ya daga kai yana kallon crush dinshi, I he have been crushing on amra tun First day daya ganta, itama daga ido

Please Login or Register in order to submit comment