ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a fusace ya bar gidan. Inna kam bata ankara ba taji ruwa a kafarta, Ashe she urinated without noticing.

Thanks44❤💙🧡💚💜
Sirrin wasu gayun
💚💜💛💙❤🧡




®Zuwairat (ummumaryam)






4⃣4⃣







Don't read if you didn't pay,  if you do you owe me





Inna ji tayi duk ilahirin jiki is trembling saboda tashin hankali,  kafafunta sanyi sukayi sai rawa suke,  asiya sarauniyar tsoro tunda taji wannan banging na kofa taji duk jikinta ya dau rawa,  Tana labe alhaji Mai saa ya shigo yayi. Wannan rashin mutuncin ya tafi,  sai da ya tafi ta fito kaman kazar da aka tsoma ruwa, da kyar take daga kafa tazo inda inna ke tsaye Tana kyarma, hannu ta fara yarfawa Tana cewa
"inna... Mun shiga uku...kashe mu zaayi... "tafada cikin Tana fashewa da kuka, har lokacin inna bata dawo hayyacinta ba,  asiya kallon kasa tayi taga ruwa, ta gane inna tayi fitsari saboda fargaban, sake kara volume din kukanta tayi Tana cewa
"inna safwan ya saka mu  matsala ....wayyo inna mutumin kashe mu zaiyi..ba da wasa yake ba... "tafada Tana kama hannun inna that has been motionless tunda Mai saa ya fita,
"ba mutum bane.. Idanuwanshi kaf babu fari.... Wallahi dodone..."tafada cikin tsananin tashin hankali,
"inna Shima yaya idanuwanshi na haka.... "asiya ta fada mata remembering ranar da safwan ke dukanta da yanda idanuwanshi suka dinga sauya launi, inna shuru tayi still trembling then thinking of abinda yarta tace,  tasan she saw something like that itama lokacin da take tambayar shi ya juyo gareta afusace,  ta ganshi amma for about a second   not wannan da tunda ya shigo idanuwanshi ba na mutum ba har ya tafi,  ta ganshi clearly, sakin hannun inna asiya tayi ya shiga ciki ta dauko mopped ta dawo,  inna kam har lokacin Tana tsaye sharkaf in her own urine.  Da kyar inna ya daga kafa ya shiga ciki taje sauya kayan jikinta tare da wanka ita kuma asiya tayi mopping inda inna ta b'ata,  haka nan kawai take jin wani irin fargaba da tashin hankali,  even before Mai saa yazo gidan Tana cikin wannan tashin hankali, tunda tazo gidan bata taba samun kwanciyar hankali ba amma what she's feeling yanzu is something else,  she's so scared,  ahaka ta goge wurin ita kuma inna ta fito wai driver ya kaita limitless company,  daman suna da driver mai  kai su unguwa at anytime suke bukata.

Safwan zama yayi yana jiran kiran amra because he Means it in har yau bata fadawa mahaifinta abinda ke faruwa ba he's over her,  yasan he loves her amma shi baison yaje ua fara maganar sai ita ta farayi mashi sai ya tari kome zai biyo baya.   driver daya kawo inna ya rakota har ciki,  har lokacin jikinta na rawa sosai,  safwan na ganinta ya gyara zamanshi tare da tura wasu files dake gabanshi gefe guda,  as she was coming he already knows what the problem is.,
"lallai this man wants to see the other side of me...he have the guts to scare my family... "yafada yana clinching fingers dinshi saboda fushi,  idabuwanshi ya lumshe kar ya sauya kala tunda indai zasuyi fushi idanuwansu will surely reflect, inna na karaso gaban desk dinshi tayi kneeling, 
"na rokeka safwan... Ka rabu da iyalan wannan mutumin... Ban San kowaye ba amma nasan kai ka sani... Dan Allah ka rabu dasu kar su kashe mu... "tafada cikin kuka,  driver dake tsaye bayan Inna yayi kokarin mikar daita amma sai Taki,  safwan bai bude ido ba ya Mike ya taka ahankali har sai da ya tabbatar ya wuce inda inna ke durkushe sannan ya bude ido,  kaman walkiya ya fita daga office din saboda fushi, wani irin temper yake ji ta koina na jikinshi,  he feels as if he can bring down the building, bai daga idanuwa ba har ya isa inda motarshi yake yashiga tare dacewa
"Mai saa estate... "yafada cikin wata irin muryar da sai da driver ya juyo ya kalleshi Don ya tabbatar shine Don muryarshi ya kara girma kaman ba nashi ba,  drver na juyowa ya zaro idanuwanshi da suka sauya launi yace
"I said mai saa estate... "ya daka mashi tsawa,  jiki na rawa driver ya tada mota yana tuki kaman zai kadasu saboda tsoro,  yasan he's driving a monster because he just see something he never see before.  Inna komawa tayi ta zauna nan kasa Tana kukan tashin hankali.

suna isa gidan driver yayi parking da sauri safwan ya sauka ya kama hanyar part din Mai saa yana cewa
"if you couldn't confront me..am here to confront you... Daman I have lots of thing to tell you..."yafada da karfi kaman wani Dan tasha, driver ready yayi yana jiran yaga safwan ya shjga ciki ya San inda dare yayi mashi,  yana ganin ya bar ganinshi ya ajiye car keys dinshi ya fita da gudu har Mai gadin Mai saa na tambayar shi what's wrong, bai amsa ba ya fice saboda shi yasan abinda ya gani and no force on earth will tell him otherwise.

Alhaji Mai saa na ganin safwan Mike tsaye har lokacin indanuwan bawan Allah bai dawo Normal ba saboda fushi,  sai lokacin naga kowannensu da yanayin idonshi  shi Mai saa baki wulik yake while shi safwan nashi kaman idanuwan maciji yake sau sauya launi kawai yake,
"out!!!! "shine abinda Mai saa ya fada out of serious anger,  safwan zama tayi ya dora kafa daya kan daya yace
"gani... ka kasa zuwa inda nake sai wajen mata... Now am here... Say your mind before it's late for you... "yafada yana wani jujjuya kai kaman snake looking at he's prey,  wata irin dariya Mai saa yayi har bakinshi na kumfa yace
"look at this infant... Because I taught you all you know does not mean you know all I know... Stay away from my daughter... Wallahi I will kill anyone daya nemi taba min yara.. "ya fad'a yana daga yatsanshi daya sama,  kai safwan ya girgiza tare dacewa
"you should thank God ba da wani abu nake son yarka ba sai aure because i  love her..."
"shut up!!! "Mai Saa ya daka Mashi tsawa,a fusace safwan ya Mike yana cewa
"don't ever tell me To shut up... Yarka ce sai ba aureta... In ka k'i kuma ya zama after your obituary... It's a promise not a threat... "yafada super duper angry,mai saa nuna kanshi yayi before sayiing
"so Kai har ka girma da zaka nunani kace you will marry my daughter after my obituary... Kai yaro bai San wuta ba sai ya taka... forget about all your stupidity wallahi sai in kasheka in kashe duk wasu naka... Kai har ta maigadin gidanka bazai tsira ba... Naci dubu sai ceto wallahi... Don't you ever try to threaten me... If you do you die... " yafada sounding so furious, dariya safwan ya dingayi irin na rainin hankali,  dariya dake nuna ka baka isa ba
"Ashe you're that strong amma kaki zuwa wajena instead kaje wajen family dina... Wallahi you will regret threatening my family.. Ko dayake you have started paying... Wai let me ask you a question.. Yaranka fin yaran wasu sukayi?... Yaranka fin yaran da muke defying sukayi?... Kaine sanadiyar lalacewar rayuwata and now you want yo think your daughter is better than.me?...for your information am. Better than your children because am Not a son of heartless murder... ubana bai maida maza mata... Ubana ba Dan mafiya bane..ubana Dan halal ne... Kaine sanadiyar lalacewar komai nawa... Saboda kai na kusanci zina.. Saboda kai na fara cin naman mutum....saboda Kai na kashe rayuka da ban San yawansu ba... .kaikasa na kaucewa Wanda ya halicceni... Kai kasa na bi bayan kato... "yana kawowa wannan point din sai ya Saki dariya sannan ya cigaba dacewa
"kasan me?...  I enjoy riding the boy because he's father deserves it... The boy is my bitch... Kawai I  want you to  Write this down...yaranka ko mutum Nawa nakeso I will have...be lucky I Want to Marry amra amma tunda naga kaman baka so let's keep the marriage aside and have fun... " cikin boiling blood alhaji Mai saa ya shake wuyar safwan yana cew
"wallahi come close to My  family and I will skin all your family alive... "alhaji Mai saa ya fada rike da wuyan safwan,  banda dariya babu abinda safwan yake,  bai daga hannu ya taba shi ba amma he's saying
"rayuwar mutum daya a family dina is equal to rayuwar mutum uku a family dinka... If you dare taba mutum daya a family dina ka gani.. Ni kuma zan nuna maka saninka ba komai bane... "yafada sannan ya dora hannu kan hannun Mai saa ya fixge hannunshi ya turashi baya,  da sauri alhaji mai saa yace
"wallahi don't start something you can't finish..."yafada mashi cikin anger,  dariya safwaj yasakeyi yana cewa
"I Can see you're scared... Don't worry I won't be hard on her... I will ride gently... "yafada yana dariya sosai kaman he's not angry anymore,  Mai saa binshi yayi da gudu yana cewa
"lay a finger on. My children... Just try ka gani... " yafada trying to keep up da safwan dake kama hanyar waje, ko kadan safwaj bai son kasheshi he wants him to watch, in da yanason kasheshi da cizo daya by him is enough to kill him,
"taba Yaranka kuma tun yaushe?.. Saidai kari... "yafada mashi atakaice yana ficewa daga falon,  alhaji mai saa ihu ya Saki yana buga hannu ga bango,  babu abinda yake cewa sai
"I regret meeting you... I regret taking you to the brotherhood... "yake maimaitawa da karfi
"wallahi duk Wanda zai taba min yara must pass through me... "yafada cikin ihu,  da sauri kuma ya sake cewa
"wait a minute... Me yake nufi da taba Yaranka kuma tun yaushe?... "ya fad'a duk idanuwanshi waje saboda tashin hankali,  duk wanda yaganshi yasan yana cikin tashin hankali sosai,  duk ya rame lokaci guda,  he look terrible,
"oh my God.... Na shiga uku... Kilan ya fara lalata daita... "yafada cikon matsanacin tashin hankali,  phone ya dauka yana dailing wata number. A fusace safwan ya fita daga gidan yana zuwa wajen motar shi yaga wayam babu driver,  wajen da maigadi yake zaune ya nufa yana tanbayan shi ina drver dinshi, nan maigadi ya fada mashi yanda ya fita da gudu,  dukda safwan is angry sai da yayi dariya, juyawa yayi yana cewa
"Wato a scared him... "yafada yana shiga motarshi,tadawa yayi bar gidan,yana fita har zai bar wajen sai ya tuna da amra gefe daya ya koma yayi parking ya dauki wayarshi ya kirata,  Tana picking ta cika mashi kunne da kuka Tana cewa
"baby... Dan Allah kayi hakuri... Babanmu bai yarda ba... " ta fada mashi cikin matsanacin kuka,  shuru yayi yana sauraron yanda take kuka in a pitiful way,
"baby am sorry.. "ta sake adding jin yayi shuru,  ajiyan zuciya ya saki sannan yace
"amra did you really love me? "ya tambayeta Kai tsaye,
"yes... Wallahi I love you safwan... I will never be the same without you... "tafada cikin kuka,
"OK then.. Hold on to That thought...zan  kiraki anjuma.. And pls ki bar kuka... Kinji kou?.. " ya fada mata cikin so da kauna,  when it comes to. Amra he's serious,  he can do anything to have her,  yayi alkawarin staying away from Zina amma mai saa is forcing he's hands. Kashe wayar yayi ya ajiye gefe guda ya tada motar ya bar wajen.

Mai saa bai zauna ba har sai da family doctor Mai kula da yaranshi ta zo,  Don tsananin kishi da kaunar yaranshi namji bai dubasu dole sai mace,  tana zuwa ya fada mata tajeta duba both amra da afra da babu ruwanta, wai ta gano if they're having an affair,  matanshi sunyi mamakin wannan behavior din wai dole a dubasu,  haka Kowacce ta kwanta aka dubata aka tabbatar mashi they're alright nikam nace you're checking the wrong place.  Doctor na tafiya ya amshi international passport dinsu gabaki daya yace su shirya zasuyi tafiya first thing tomorrow morning. Amra kam kuka kaman zata kashe kanta saboda bakin ciki,  she's an innocent girl who has fallen in love with a sweet guy who's good with words.

Rabia kam kafin su Kai gida her body was as hot as fire, Dr na tuki amna hankalinshi na kanta,  hannu ya daga ya dora a goshinta zuwa Chest dinta Bangaren da heart dinta yake,  ji yayi it's faster than it should be,  maimakon yayi hanyar gida sai yayi hanyar hospital daita  yana parking yasa aka dauketa zuwa ciki,  idanuwanta lumshe taja numfashi amma not in good way,  she's breathing so heavily,  kaman ranta zai fita,  kan gado aka kwantar daita Dr ya dauko Karin ruwa ya rataya ya kama hannunta yana neman jijiya tayi saurin rike mashi hannu tare da bude idonta  kai ta girgiza mashidaga inda take kwance,
"pls ka bari..Inason mutuwa... I killed my own father... "tafada sama sama,  da sauri Dr yace.
"no.. Bake kika kasheshi ba.. Haka Allah ya kaddara... Ki tuna yaranki...don't blame yourself... Komai yanda Allah keso haka yake kasancewa.."yafada mata cikin rarrshi,  Kai kawai take girgizawa Tana cewa
"nidai let me die... I want to die... "kawai. Take maimaitawa. Doctor  bai saurareta ba yayi fixing tare da saka medicine ciki baa dade ba bacci yayi gaba daita, 

Safwan ba zaune yana tunanin hanyar da zai billowa alhaji Mai saa, he really wants to teach him a life time lesson, yana son ya nuna mashi Dan da ka haifa ma yana fin ka kwarewa a wasu abubuwan, kawia he wants to make him cry and shed blood if possible yanason yasa yayi danasanin haduwa dashi in the First place kaman yanda shi kanshi ke dana sanin haduwa da Mai saa, yana tuki yana tunani, sai da ya isa company ya zauna ya dora kafa daya kan daya yana girgiza su ahankali, wayarshi ya dauka yana kallon karfe hudu na yamma, number amra ya sake dailing, picking tayi voice dinta duk kasa,
"baby how are you now... Hope kin daina kukan?.. "ya tanbayeta ciki damuwa, shessheka ta saki before saying
"ni ai yanzu na fara kuka... Wai daddy yace we're leaving Nigeria gobe da safe... "tafada Tana fashewa da kuka, idanuwa safwan ya zaro ya Mike tsaye yana cewa
"pls kar ki tafi ki barnk...wallahi mutuwa zanyi... Dan Allah don't go... "yafada sounding so Serious, volume din kuka amra ta kara Tana cewa
"I don't have choice... Wallahi bani da zabi... Ya zanyi tunda yace dole mu tafi... Babu yanda zanyi... "tafada mashi still crying
"sugar da akwai yanda zakiyi... You havr respect him all your life and now is time for you to make your own choice... Pls come to me... Dan Allah kizo.. "yafada voice dinshi na rawa,
"babu yanda zanyi pls... Kasan ko fita baa Bari muyi... "
"baby if you really love me zaki bi ta fence because of me... If you really love love me wallahi you will die for Me as Am Ready to Die for you.. Wallahi kika tafi gobe zakiji obituary dina... I will die of heart break.. "yafada kaman zaiyi mata kuka, yanda yake hura mata kunne da such words yasa taji she can die for him, kawai Tana jin she Can Do anything for him,
"I Can jump through fence... And maigadi bai barina in fita.. Pls tell. Me abinda zanyi... I don't want to loose you... "tafada cikin shagwaba, safwan lumshe idanuwa yayi tare da sakin murmushi, irin murmushin dake fassara I win,
"baby kina da kudi wajenki ?"ya tambayeta, ahankali tace
"yes bai wuce 70k...why do you ask... "ta tambayeshi,
"kawai ki bawa maigadin... Ni kuma zan jiraki by your gate... Sai in dauke ki... Kinji babyna.. "yafada ahankali,
"Anya zai yarda... He's too loyal to dad... Pls another option.."
"baby relax.. Zai yarda I tell you... Kawai tell him zaki dauko Quran daga islamiya...tell him anything but pls make sure you're by the gate karfe takwas... Kinji pls... "ya rarrasheta,
"baby ina samu je tou if I succeed in coming out... "ta fad'a sounding so innocent,
"baby kar ki damu da wannan for now.. Kawai try and come out.. Shine the most important thing..."
"I will try my best... I love you.. I love so much that I will break my father's rule because of you.. "tafad'a mashi
"baby I love you too... And thank you for loving me unconditionally...", hira dai suka Dan taba sannan ya katse wayarshi, number maigadinshi yayi dailing yana cewa
"wallahi ka sake ka budawa kowa gate din gidana ka sani tamkar ka buda masu makogaronka ne Don kwantar da Kai zanyi in sa maka wuka....Am I clear?.." ya fada in an extra serious way.
"yes sir.. " . Katse wayar yayi ya Mike ya shiga resting room dinshi ya kwanta yana tunanin what he's about doing, yasan tamkar tsokano tsulliyar dodone but ko kadan bai da fargaban komai, he's so stubborn That he don't care abinda zai Biyo baya in har ya dauke yar gidan alhaji Mai Saa ba. Kawai he's waiting for lokaci yayi yaje ya daukota.
Karfe bakwai ya shirya daga nan office ya wuce ya daukota. Amra kam kaman yanda sukayi da safwan haka tayi, da kudinta ta fito daga part dinsu, ta nufo Mai gadi, da sauri ya Mike yana cewa
"ina zuwa.. Koma kawai tunda kinsa ba fita kuke ba.. "ya fada mata sounding like the real man of the gate. Da sauri ta karaso Tana cewa
"pls abu na mance cikin islamiya zan Dauko... Zan baka wannan kudin in har na Kai minti biyar ban dawo ba ya zama naka.."tafad'a tana mika mashi kudin, da sauri ya amsa yanacewa
"kiyi maza ki dauko.. Amma daman tunda baki taba bani kyauta ba wannan ma ki barmin kawai mana.. "ya fada cikin zolaya,
"tou shikenan... Naji... Na bar maka... Dan Allah kayi saurin budemin kar ayi detecting zan fita ta CCTV... "tafad'a mata, cikin rawar jiki ya bude mata small door,
"yi sauri ina jira.. "ya fad'a mata, tou kawai. Ta amsa mashi ta fice, Tana fita tayi wajen islamiya Tana waige waige saboda babu kowa kuma babu motar safwan, jikinta na rawa tayi dailing number shi, daga nesa taga anyi dimming hasken motar tasan he's the one, da sauri ta shige motar, wannan shine the second time da take ganinshi, the first one was in the islamiya sai kuma yau, all the love was on phone and she accept to follow him because she trust him so much...


Thanks45💜💙💚❤🧡
Sirrin wasu gayun
💛🧡💚💜💙❤





®Zuwairat (ummumaryam)





4⃣5⃣






Don't read if you didn't pay,  ifyou do I owe you.



Safwan kallon amra yayi yana sakin ajiyan zuciya,  he's so happy,  he's really in love with the monsters daughter,
"nagode... "yafada mata cikin so da kauna, shuru tayi not able to Look at him, hannunta ya kama sai yaji she's trembling sosai tsoro ne kawai all over her
"Dan Allah ki kwantar da hanklinki...we will be alright.. Kinga in dad dinki bai ganki yasan kina wajena.. He won't have choice than to marry you to me.. Ko baki son hakan? .."ya tanbayeta cikin calmness,  Kai ta daga mashi tare dacewa
"ina.. So... "ta fada ahankali,  mota ya tada ta kalleshi da idanuwanta duk waje tace
"yanzu.. Ina.. Zamu... " ya tambayeshi sounding so innocent, hannunnshi dake kan hannun ta ya Dan yi massaging hannunta in a gentle manner sannan yacr
"Dan Allah relax... Don't talk again.. Ki kwanta... "ya fada mata,  hannunta ta dora kan cikinta ta Dan kwantar da kanta tare da lumshe ido,  kallon beautiful face dinta yayi yana cewa
"Allah Mai iko.... "Dan bude idanuwa ta sakeyi tace
"Meye?.. "
"you're so beautiful... Kallon ki kawai nake..kiyi adua in Kai destination dinmu lafiya... "yafada idanuwanshi kanta kaman he's not driving,  murmushi ta saki tare dacewa
"Dan Allah ka kalli gabanka... "ta fada mashi cikin sanyimurya,   safwan sake kallonta yayi ya saki murmushi yana tunanin wannan mugun ke da wannan beautiful angel. 

Mai gadi kam yana ganin minti goma ya wuce babu amra ya Dan leka waje yaga wayam
"Inna lillahi waina ilaihirajiun..."ya fad'a yana lekowa waje, cikin tashin hankali ya fita waje yana sauri Don zuwa inda islamiyar take tunda it's close to the house,  yana zuwa yaga wajen kulle, hannu ya dora a Kai yana cewa
"shikenan ta faru ta kare... K'wadayina ya jamin... Wallahi alhaji kasheni zaiyi...na shiga uku lahira gani nan zuwa.."yafada duk ilahirin jikinshi na shaking,, waige waige ya dingayi yana cewa
"amra ki dawo kar ubanki ya kasheni... Wallahi rayuwa ta Tana hannunki... "ya fada voice dinshi na rawa,  bakin gate din gidan ya koma yana magana amma baka jin abinda yake fada, sai sakin ajiyan zuciya yake a Kai Kai,  yana tunanin ya gudu amna kuma yasan hakan babu abinda zai kara mashi sai tashin hankali Don yasan alhaji Mai saa zai nemoshi kilan a hada har da iyalanshi, ya kasa Zaune ya kasa tsaye,
"yan magana bakuyi karya ba da kuka ce k'wadayi mabudin wahala... Duk da kudin da alhaji yake bani sai da  na amshi na yarshi... Gashi yanzu na sa kaina cikin matsala... "ya fad'a ciki matsanacin bakin ciki.

A kan hanya safwan ya tsaya ya saya masu kayan abinci dana sha,amra kam Tana kwance cikin mota,  duk fargaba ya isheta amma so ya hanata cewa komai.  Limitless company ya kaita lokacin babu kowa sai masu gadi da securities, hannunta ya kama suka zagaya bayan wajen, daman da akwai another resting place Incase bai son hawan sama, suna shiga ya maida kofa ya rufe ya ajiye kayan tare da umartarta ta shiga bathroom tayi wanka, 
"nayi... "tafad'a cikin rawar murya,  riketa yayi ya zaunar daita kan gado ya duka ya cire Takalmi karfata,  yanda kafarta ke rawa ya nuna Tana cikin fargaba sosai, inshort gani yake tinda yake daukan yanmatan bai taba tsaywa ya lura da yanda suke jin tsoro ba sai Kanta, yana cire shoes dinta ya Dan shafa palm dinshi cikin tafin kafarta dake kama da auduka saboda taushi, da sauri ta langwasa kafar alaman taji wani iri,  murmushi ya saki ya Mike yana cewa
"ki Cire hijab dinki... "yafada mata yana durkushe a gabanta,  ahankali ta girgiza mashi Kai, 
"haba baby.. Why... Nidai ki cire pls..."ya sake fad'a mata cikin rarrshi kaman zaiyi kuka,  ahankali ta sake makale mashi kafada, ajiyan zuciya ya saki yace
"tou kici abinci... "
"na koshi... "bata rai yayi yace
"wai ahaka zamuyi auren?..kome na saka ki sai ki nuna min bakiyi?.."yafada cikin fushi yana mikewa,  da sauri itama ta Mike tana cewa
"Dan Allah kayi hakrui... Ba haka bane... Kunya nake ji... "tafad'a voice dinta na rawa,
"tunda kallon dodo kike min zo ki tafi gidan ubanki.. Mata ba karewa sukayi ba... "yafada cikin bacin rai yana juya mata bata, bayanshi tazo ta tsaya yana bashi hakuri,  sai da ta fashe da kuka sannan ya juya gareta ya fara rarrashinta,  yana ganin tayi shuru yasata  ta cire hijab dinta,  gashin kanta har gadon baya,  wondering kawai Yake why Allah baya bawa mutum abinda ya dace dashi?,  Don ko kadan alhaji Mai saa don't deserve to be the father of those girls, duk yaran shi babu Mai wanj Mai aibu daga matan har maza,  they are all cute and adorable,
"tou ki watso ruwa.. "yafada mata, kanta kasa alaman she's shy tace
"AI babu kayan da zan saka kuma ban maida kayan dana cire... "tafad'a mashi tana boye face dinta, kallon mamaki yayi mata yace
"you mean in kin cire kaya baki maidawa?.. " ya tambayeta, ahankali tadaga mashi Kai, 
"da kudin jinin mutane kuke naku  holewan haka... "ya fad'a cikin ranshi
"you mean Duk tsadar kaya baku maimaitawa?.." ya sakr tanbayan ta cikin surprise,
"yea... Badawa ake... sai dai in Kai ka nuna a bar maka.. Shine zaa bae maka.. Duk sati ake kawo mana new clothes... "tafad'a sounding a little bit free with him,
"lallai.. Nidai do it for love yanzu.. Kiyi wanka ki maida wannan... "ya umarceta,  babu musu Ta kama hanyar bathroom tayi wanka ta fito, safwan kam sai kallonta kawai. Yake bai giftawa, shi kadai yasan yanda yakeji, he wants to rip her apart and take her until he can't do it anymore amma he wants ko bai aureta ba yanason relationship dinsu ya cigaba,  he wants it to go a long way and he rush her she won't come back for more,  zai bita ahankali yanda da kanta zata dinga zuwa wajenshi,

Please Login or Register in order to submit comment