ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koni waye?.. Da akwai billion of yanmata that will run to me just by horn din motata..shine zanyi tricking dinki?.. Anyway kawai ki fita since babu yarda tsakanin mu....just go..." Yafada mata yana Dora Kai kan staring kaman zaiyi kuka, rabia dai kalle kalle take..she don't know exactly what to think, he sound so real that she think he's right,
"Kayi hakuri...nidai tsoro nake ji..." Bata karasa ba ya daga mata hannu,
"just go...since you can't take jaunt few step ki gaido sick mother dina just go..,babu komai..kawai I feel so bad for falling for you..,babu komai..,Wulakancin da nake wa wasu matan yaja min hakan...ki tafi kawai..." Yafada sounding so broken that duk wayau babe da wuya ta gane ba da gaske yake ba, idanuwa rabia ta lumshe not knowing what to say,
"Ki tafi kawai..." Ya sake fada mata cikin sanyinmurya, ahankali tace
"I will see her..." Ta fada Tana kokarin fashewa da kuka Don idanuwanta sun ciko da kwalla, ahankali safwan ya daga Kai daga kan staring ya kalleta before saying
"Baby you don't have to do it..,kawai just follow your instincts...in har bakison gaidota I won't force you...banason takuraki..." Yafada idanuwanshi cikin nata,
"zanje..." Tafada hawaye na gangarowa daga eyes dinta, kura mata Ido yayi yana tunanin
"Wai na by force?.. I will never force a lady into where I am..follow your instincts..." Ya fada cikin ranshi,
"Are your sure?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai,
"Nagode baby..." Yafada yana bude Kofar mota, itama  fitowa tayi Tana kallon makamakan gidanjen dake wannan area din, kallonta yayi yana tunani ya fada mata ta koma ciki Don ya shiga da mota amma sai yayi tunanin tunda she don't
Know she will spend lot of days here bazai fada mata komai ba, gate yaje ya saka key zai bude Tayi saurin cewa
"Inda mutum ciki why is it locked..." Ta tambayeshi voice dinta na cracking, dariya yayi tare da girgiza Kai yana cewa
"babu Mai gadi tukun so I prefer in kulle in zan fita..sisters Dina da mom suna da keys...arm robbers suna Dan takura mu nan area shiyasa muke kullewa..." Yafada yana budewa da key,  Kofar ya bude ya shiga ciki, steps ta dauka ta zo bakin gate din Tana leka cikin gidan, safwan was thinking she's the wisest girl I have ever met, 
"Bari in dauko bag Dina..." Ta fada Tana juyawa, idanuwa safwan ya zaro yana tunanin kilan bazata shigo ba,
"keda nan da minti biyar kin fito shine sai ki wani dauki bag?.." Yafada yana kallonta Don in har ta dauki bag dinta she might call someone before ya  kawo motar cikin gida,
"Kawai ki dauko fruits din.." Ya fada yana sake fitowa, bayan motar ya bude ya dauko Leda Abincin ita kuma ta dauki na fruits din ya kulle motar without allowing her to carry her bag, suna shiga bai wani kulle gate ba ya nuna mata karamin part din yana cewa
"Baby kinga nawa part din..."Yafada yana nufan big  part din, ita dai bata ce komai ba ya sa hannu ya bude Kofar yana cewa
"Ladies first..." Yafada mata wearing a naughty smile, ahankali ta taka tazo bakin Kofar falon, daga inda take tsaye taga falon babu komai sai katuwar katifa, zata juyo tayi mashi magana taji an dauketa chak an wullata cikin falon, wani irin ihu ta saki ta taso da gudu zuwa wajen Kofar safwan dake rike da handle din Kofar ya saki wani irin murmushi Sannan ya jawo Kofar da karfi tare da kullewa da key daga waje, da gudu ya fita ya bude gate Sannan ya  shigo da motar ya kulle gate, wani irin ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Finally.." Yafada yana zuwa bakin Kofar falon.

Nana kam an koma hostel and friendship dinta da big mama continues, Yanzu in bata school area to Tana tare da big mama, ba komai ke kaita ba sai cin dadi da kuma Jin annunshuwan tarayya sa manyan mutane, ( am not saying it's bad ayi tarayya da manyan mutane saboda da akwai na gari..but at least you should know if hanyar kudinsu is pure, or kasan Abinda he's doing for a living) her friend Maryam is no more anything to her done ko magana bai hadasu Yanzu, Maryam Tana Jin zafin abinda nana keyi amma tasan in har ta Bude Baki tayi magana she will say it's bakin ciki, hakan yasa tayi shuru bata ce mata komai, sai ta Kai 12 na dare a dakin big mama Tana kallon film kaman bakaratu ya kawata ba,
"Wannan weekend din ma zakije gida?.." Big mama tambayeta,
"Eh anty..." Ta amsa
"hmmm ok..." Big mama ta amsa mata kaman she's angry.
"anty mamana bata Bari na inyi weekend nan..Wallahi Tana takurani sosai...sorry to say but I hate her because Ina tunanin she's not my mother...duk uwa bata disturbing yarta kaman yanda take disturbing Dina...Wallahi anty komai na gidan mu ni kadai keyi...ko taimaka min batayi...she's always like the boss giving me commands...da wuya na samu na zo hostel just to get away from her..." Tafada hankalinta kwance, big mama kura mata Ido tayi Tana tunanin wannan bazata bamu problem ba,
"Dear ki kwantar da hankalinki...ai beautiful girl kaman ki should not be controlled...zan maidaki big girl da ko kallon inda kike bazata iya ba balle ta saki wani Abu..." Idanuwa nana ta zaro Tana cewa
"Really anty?.."
"eh mana....ai as a woman duk weekend kina iya samun 200k..." Tana kiran 200k nana ta bude baki very wide not believing her hears,
"Anty two hundred naira?.." Ta fada idanuwanta waje, dariya big mama tayi Tana cewa
"You are funny...yo nayi maki Kama da Mai har ka Da hundreds?..am talking about thousands...in kina samun kaman 150k kou 200k duk week Ai nobody can tell you what to do...kawai just relax..zanyi maki connection..." Bata karasa ba nana ta rungumeta Tana kissing dinta tare dacewa
"Anty nagode....nagode.." Tafada sounding so excited.

Thanks20💜💙💚❤️💛
Sirrin wasu gayun
💙💚💛💜❤️




® zuwairat (ummumaryam)



2️⃣0️⃣




Don't read if you didn't pay..

Dedicated to my anty...


Hira suka sha da nana da big mama sosai fiye da yanda sukeyi da, babu abinda nana take tunani sai in har she can make 150k every weekend Ai cikin small time zata zama millionaire, abunka da human she was dreaming so high, kawai she's thinking if she can get such amount Ai har gidansu zata bari ta samu wajen da babu Mai takurata babu Mai sata aiki ko bata command, ahankali ta kalli dakin big mama Tana tunanin Ai in har zata samu such amount of money every weekend gidanta da dakinta sai ya linka na big mama kyau, the thing is rawar da wani  yayi akayi mashi liki Kai kana iya yi a yi maka duka, kawai babu abinda take tunani sai life off freedom and merriment, ko kadan bata tambayi big mama which job will fetch her such amount of money ba, ita kawai a bata kudi.

Mufida da mom dinta har lokacin suna abroad Tana amsar treatment, Yanzu ta samu sauki tafiya normal Sannan ta bar bleeding, kawai Abunda ka damunta da mom Dinta shine abinda Doctor yace kan matsalar womb dinta, she don't really cry much because of that saboda tasan ko duk the most handsome man na kowanne country zai zo néman aurenta she will never get married, babu abinda zaisa ta Kara amincew To be under the same roof with a man, she have learn her lesson, ta koya cewa a man can ba a dangerous weapon to destroy woman's life, kawai her plan yanda zatayi ta sake haduwa da who did this to her, she don't have to tell anyone about it but she won't let him go scort free,
"Kina jina..kar a fadawa alhaji wannan maganar haihuwa ...Don nasan ba karamin tashin Hankali zai shiga ba..Don haka let it be our secret...kinji kou?.." Mahaifiyar ta Tafada mata, ahankali mufida ta daga mata Kai but she's so lost in thought on a safwan,.

Habib kam hankali ya gushe,, Banda gudu babu abinda yake, he's running and laughing at the same time, in ba dariyar da yake ba you won't believe he's mad, because Kayan jikinshi looks neat and pure white, tunda ya fara gudu bai tsaya ba har sai wajen karfe goma na safe, ko ya ga mutane bai slowing down, ya wuce villages da dama yana gudu, sai da yaji kaman zuciyar shi zai fita ya fara slowing down cikin wata daji, nishi ya dingayi yaja dariya, kwantawa yayi nan kasa karkashin wata bushiya, bayan kaman minti biyar bacci ya daukeshi cikin dokar dajin. Tunda Habib ya haukace shugaban cult ke ihu yana shouting
"No..no...no...no....it has never happened...hes spirit is not here...that means he's alive..." YafAda da karfi yana ihu, tashin hankali rubuce a face dinshi, wuka dake hannunshi ya kalla  yana Kara sakin wani ihun,
"Nobody have ever survive your touch..nobody have ever survive one touch from you..." Yafada cikin tsakanin tashin hankali, idanuwanshi da hakoranshi tamkar da maciji, he's change form completely, yana tsaye a dakin da babu komai sai madubi koina,  a cikin madubin he's snake completely but a kasa yana da legs din mutum, har lokacin ihu kawai yake yana Jin he's been defeated,
"Show yourself now..I command you to show yourself?!!!""","Yafada da karfi yana kallon madubin. Daman ta wannan madubin suke kiran mutum suyi mashi hukuncin da suke so amma yau sai gashi yana kiran victim dinshi amma bai bayyana ba, abinda bai taba faruwa ba kenan,
"I command you to appear before me now an get your death penalty for not obeying the law...now appear..." Yafada Kaman voice dinshi zai tsage, sai zufa kawai yake na tashin hankali, yasan tunda bai iya ganin habib anything can happen, ko kadan basu barin duk Wanda ya San asirinsu, ko zarginsu kayi you're dead balle kazo har inda suke kaga faces dinsu, you're dead, sai gashi for the very first time wani yazo Sannan ya gagareshi kashewa, he's boiling and looking so furious, sake kallon wukan hannunshi yayi, ji yake kaman ya ajiye wukan ya gudu because he's smelling trouble, before yaja appearing duk sanda ya kirashi that's why he can't talk to him and watch whatever he's doing amma Yanzu da bai ganinshi yasan da akwai problem, shi baisan ya haukace ba , kawai yasAn he's alive and that's not good for them, ajiye wukan yayi kan wani wuri that look like gold ya fita daga dakin.

Kofa rabia ta dinga bugawa da karfi daga ciki Tana kuka Tana cewa
,":Dan Allah ka barni in tafi..na shiga uku...kar ka kasheni..kar ka cutar Dani..." Tafada cikin natsuwa, safwan dake durkushe yana piçking fruits da suka zube kasa sai murmushi yake yana sauraron abinda take cewa, hankalinshi kwance ya gama maida dukkan fruits din cikin Leda Sannan ya Mike ya dauki ledan abinci daya ajiye gefe kafin ya wullata dakin ya bude Kofar, rabia dake tsaye face dinta dauke da tears, majina sai zufa tayi saurin ja baya, tamkar maigida da matarshi safwan ya shigo looking very relaxed, sai da rabia ta bashi distance Sannan Tayi kneeling kasa Tana cewa
"Dan Allah ..kayi hakuri...nasan kilan nayi maka wani laifi ban sani ba...amma ka yafemin...ban sake was..." Tafada cikin matsanacin kuka, ajiye Kayan safwan ya maida Kofar ya kulle da keys ya tura keys din aljihunshi, buttons din rigarshi ya rage ko kallon inda take durkushe baiyi ba har saida ya gama balla buttons din ya zauna ya jawo ledan Abincin Sannan ya kalli rabia that is crying herself to death yace
"Dear bissimillah..." Yafada wearing wani irin murmushi Mai dauke hankali, cikin tashin hankali rabia ta girgiza Kai Tana cewa
"Dan Allah kayi hakuri.,na. Koshi..." Ta fada mashi Tana kuka,wani murmushi ya sake saki Sannan yace
"Ke kin samu time kinyi breakfast..ni kam banyi ba...I was so earger to have you here with me my love..." Yafada yana dariya, saurin kukan rabia  ta kara, Tana cewa
"Wayyo Allah na..na kawo Kaina...na shiga uku..ka gafarceni...kayi hakuri ban karawa..." Tafada cikin kuka kaman ranta zai fita, murmushi kawai safwan keyi yana bude Abincin, kukan rabia bai dameshi ba balle ta hanashi cin Abincin, sai da ya gama ya dauke sauran ya ajiye gefen daya ya fuskanceta, lokacin tayi kuka har ta gaji, sai sauke ajiyan zuciya kawai take Tana nishi sama sama alaman bata Saba kuka irin wannan ba, bakin kafita safwan ya zauna ya cire rigarshi ya rage daga shi sai singlet da wando
"My baby wannan kukan will not stop anything...kawai ki kwantar da hankalinki...I promise I won't hurt you saboda naga kina da mutunci...so just relax..." Yafada hankalinshi kwance, ita dai Banda kuka babu abinda take Sannan har lokacin Tana durkushe kan kafarta, hannu ya mika mata alaman ta taso amma sau ta Kara ja baya, dariya yayi yana cewa
"Don't make this hard on yourself...come babyna... "Yafada yana lumshe idanuwa tare da kwantawa kan katiyar, he looks so peaceful kaman ba mace bace gabanshi Tana kuka kaman zata mutu,
"Come on..." Yafada mata idanuwanshi cikin nata amma ko mikewa batayi ba,
"Kina son ki bata min rai?.." Da sauri ta girgiza mashi Kai,
"Then kizo..." Ya fada ahankali voice dinshi na komawa ciki, ahankali tayi crawling zuwa bakin katifa amma bata hau ba
"Pls come on..." .." Ya fada hannunshi stretching waiting for her to get closer, cikin kuka ta hau foam din, hannunshi ya zagaya waist dinta ya Mike zaune yana kallon wet face dinta,
"Baby you're so beautiful..." Yafada yana goge mata face ahankali then sai ya goge chest dinta  da tears sukayi dropping, jaw dinta ya daga yana cewa
"Kin taba ganina" ahankali tace
"Aa..." Ta amsa cikinta na rawa saboda hannunshi dake waist dinta,
"Hmmm well I have been in the area all my life..gidan mu bayan gidan ku yake..." Yafada kaman Mai Jin bacci,
"Why are you tell me...kasheni zakayi?.." Ta fada cikin tashin hankali,
"Aa...ya zaayi in kashe ki...you're so beautiful...besides I don't kill people...I only revenge..."
"Revenge what?.." Ta fada cikin rawar murya, murmushi ya saki tare d matsawAa kusa daita face dinshi dab da nata har yana shako breath dinta, kanshi ya karkata gefe yana kallon face dinta, few second ya Dora bakinshi kan trembling mouth, gumke baki tayi alaman bataso, cire bakinshi yayi daga nata yace
"I have watch you grow...but ko sau daya word daya bai taba hadani dake ba...I try to talk to you lokacin kina secondary school amma baki bani chance ba..." Yafada tare da boye mata gaskiyar Don if he told her it's about her father she will alert the others and bazai cimma burinshi ba,
"Tou am sorry ...Wallahi dad né yace Kar mu tankawa kowa unguwar...yace daga matan har mazan are not up to our standard...shiyasa bamu tankawa kowa..." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Ayya..dad yaja maki...Yanzu just relax ki daina kuka,...in kina kuka zafi zakiji..amma ki daukeshi as fun ...we are going to be here for a while...we're going to enjoy each other.,but pls don't make it hard on yourself...kinji babyna..." Yafada yana Shafa face dinta, cikin kuka tace
,"am scared...ban taba ba..." Ta fada cikin tashin hankali, Dariya safwan yayi yanacewa
"Kema dirty mind gareki...now tell me meye baki taba yi ba?.." Yafada hancinshi kan cheek dinta sai shafawa yake in a circular way,
"Nothing,.." Ta amsa mashi jikinta na rawa,
"Wayyo Allah na kayi hakuri...pls I beg you...don't do this to me..." Tafada lokacin sata ji hannunshi kan kirjinta yana matsawa ahankali,
"Baby ki tsaya mana...I want hurt you..." Yafada yana jawota jikinshi,
"Yanzu dai Bari in cire maki Kaya ki watsa ruwa..." Yafada yana Jan gown din sama, rikewa tayi gam Tana kuka,
"Wai ke baki gajiya da kuka...pls stop crying mana..." Yafada cikin rarrashi amma hannunta rike da rigar ta bata saki ba,
"Hmm baby am trying to be gentle ke kuma kina son bata min rai...now saki..." Yayi commanding dinta, da sauri ta saki yayi kneeling kan katifar ya jawo Kayan sama ya raba ta dasu, nan bar da pant dake jikinta ya fito,
"Baby your so hot...wannan jikin ya hadu da yawa..." Yafada sounding so naughty, kare chest dinta tayi Tana hawaye, mikewa yayi ya cire wandon jikinshi Sannan ya dauketa sai zillo take Wai ya ajiyeta amma bai ajiyeta ba har sai da suka isa bathroom, direta yayi ya kunna shower ya turata ciki, nan komai na jikinta ya jike, shima under shower din ya shiga yana Shafa duk lingu da sako na jikinta kaman hannunshi is a sponge, rabia kam taga rayuwa yau Don daga nan tsaye ya rabata da budurcinta, ko tsayuwa batayi iya yi dukda he said he will be gentle, har lokacin bai kashe shower ba sai da yayi yanda yake so daita ya dauketa ya maida falo ya kwantar daita, sai rarrashi ta yake amma ko kallonshi batason yi balle tayi mash magana, idanuwanta sun mugun kumbura, sai sakin ajiyan zuciya take, kallonta kawai yake amma baijin  yana tausaya mata, Shafa kanta yayi yace
"Tashi kici abinci before you sleep..." Yafada kaman nothing just happened, ahankali ta Mike zaune tace
"zan tafi gida..." Tafada mashi, Dan dariya yayi yace
"Ai if na sakeki Yanzu your father will not learn a lesson...kawai kici abinci..." Yafada mata yana relaxing., Sabon kuka ta farayi Tana cewa
"Wayyo Allah..ni menayi maka da zaka yankamin irin wannan hukuncin...kayi hakuri dan Allah ko kuma ka kasheni Don kar in je gidan da wannan abun kunyar da ka saka ni ciki..." Tafada sounding so weak and tired,
"In kasheki fa kika ce.. Haba why will I do such a thing...Nidai kawai kici abinci sai ki kwanta before another round comes up..." Aikam sai ta fara kuka da sauran karfin daya rage jikinta amma kawai kwantawa yayi ya juya mata baya. Nan zaune itama tasha kuka ta koshi ta dauki rigarta ta saka ta Mike ahankali Tana kallon face disnhi, gani yayi he's really sleeping, rigar daya saka key ciki ta dauka zata fiddo key din taga he's looking at her,
"Wallahi kika Kara sai nayi maganin ki...last warning..." Yafada mata, ahankali ta taka kaman bai koyon tafiya ta dawo ta zauna kan katifar,.


A kauye kam karfe hudu su abban Fatima suka dawo basu ga habib ba, suna dawowa mamanmu ta bud Sabon sha fin kuka, tunda gari ya waye ko ruwa bata saka Baki ba balle ayi maganar cin abinci, duk magiyan ammi dole ta hakura ta barta, kawai mamanmu cewa take inda mutuwa yayi zaifi mata sauki tasan danta ya koma ga mahallicinshi amma wannan bacewan da haukan ya mugu razana ta, in a day to koma kaman ba ita ba, ta rame ta fita hayyacinta, babu abinda takeyi sai kuka, tun hawayen na fita suka daina fita sai dai Kawai Ta dinga sakin nishi,  itama Fatima kallo daya zaka yi mata ka gane Tana cikin damuwa, ta rame idanuwanta sun kumbura, amminta tayi forcing dinta taci abinci kadan, bata fita waje saidai tayi alwallah bakin kofar dakinta ta koma ciki, zafin biyu ya zame mata, da zuciya da daya, she hates her life, ta gwammace Habib ya dawo kullum ya nemeta ya fiye mata da rashinshi. Laokacin da abbanta yau dawo yace basu ganshi  ba ta sake shiga sabuwar tashin hankali. Babu abinda mamanmu ke cewa sai
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...." This  only word is what she's repeating.
Abban Fatima kam duk ya fisu wahala Don tunda suka bar gida basu hau abun hawa ba sai tambayan mutane suke in sunganshi amma wasu sai suce sunga wani that fits their discription amma yayi hanyar kaza, sai subi inda aka fada masu, haka da sukayi tafiya suka gaji suka dawo gida.

Sai da rabia Tasha kuka ta koshi Sannan bacci ya dauketa, shi kam safwan karfe uku ya tashi, ruwa ya sake watsawa ya Kali rabia dake bacci murmushi ya saki feeling so relax, Kaya ya saka ya fita tare da kulle door din,  mota ya shiga ya dauki bag dinta yaga miscall kusan Dari da yan Kai, dariya ya saki yana kallon wayanda suka Kira, calls din dad dinta sunfi yawa,
"Wannan kadan ka gani...za Kira ka gaji né...heartless fellow.." Yafada yana ajiye wayar, fita yayi ya bude gate ya dawo ya shiga mota ya bar gidan bayan ya kulle gate din da keys, cikin gari ya shiga ya sawo Kayan sawan mata kala kala da kuma wasu abubuwan da zaayi amfani dasu ciki kam har da dozens of pant and bra, daga nan ya shiga wata chemist ya sayi pain relieving tablets Sannan ya dawo gida, wayarta dake cikin bag dinta sai ringing tak amma bai dagawa, sai da ya shiga gida ya kulle ya  dauki wayarta yaga dad dinta ke Kira, baki ya tabe Sannan yayi piçking da sauri yace
"Rabi..rabi Ina kika je?.." Ya fada sounding very very,  shuru safwan yayi yana sauraron shi,
"Baki jina rabi?.." Ya fada a tsawace, tsoki safwan yaja before saying
"Dalla malam rufewa mutane baki...listen and listen well..if you want to see you daughter again zaka biya million hamsin..." Bai karasa ba alhaji Ibrahim ya fara ihu yana salati Jin muryar na miji a wayar yarshi,
"Dan Allah Kai waye?.." Ya tambayeshi cikin tsananin tashin hankali
"Oh you're asking...well am the one that want you on your knees...i don't have your time now..." Yana kaiwa nan ya katse wayar yana ajiyewa cikin bag din, fita yayi ya shiga ciki lokacin rabia ta tashi ta zauna sai kuka kawai take, yana shiga ya ajiye abinda ke hannunshi ya ware mata hannu yana cewa
"Baby am home...taso ki rungumeni Inji dadi a jikina..." Yafada yana tsaye with he's two hands open, rabia kallonshi tayi hawaye na ganganrowa,
"Baby Taso mana..." Yafada kaman zaiyi mata kuka, ahankali ta mika Tana takawa kaman she's learning how to walk Ta fada jikinshi, hugging dinta yayi yana cewa
"Doer am a bad person...some people deserve lesson of a life time...kome na zama yau har da sa hannun mahaifin ki...just tini tiny little help ..." Bai karasa ba  Sai kuma yayi shuru yana Mai Jin zafi cikin ranshi, he's so angry for even hearing he's voice, ahankali ya zauna bakin katifa ya jawota leg dinshi, sai shessheka kawai take alaman Tasha kuka har na tashin hankali,
"Hope dai you're hungry Yanzu.." Ya tambayeta yana kallon swollen eyes dinta, shuru tayi bata amsa mashi ba sai kukan ta kawai take,
"Me zakici?.." Ya tambayeta sounding like a true lover,
"Ni dai pls ka barni in koma gida...ai kayi abinda kakeso..Dan Allah..." Tada da cikin voice da bai fita at all,
"Inafa..ai bamu faraba in kinga kin koma gida tou sai kin fara Jin dadin abinda zan yi maki...so daga Yanzu ban Kara Jin maganar gida bakin ki...am I clear?.." Cikin kuka ta girgiza mashi Kai,
"Good baby..now tell me..what do you want to eat..." Ya tambayeta,
"Banjin yunwa..."Ta amsa mashi cikin hawaye,
"Ok.." Yafada yana kwantar daita kan katifar, kanta ya haye still going for another round, this time kam kaman zata mutu, sai ihu take Tana kiran dad dinta, bai saurara mata ba sai da ya samu natsuwa, kwantawa yayi yana sakin ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, sai na ya dawo normal yace
"Je kiyi wanka ki dawo..." Babu musu ta Mike Tana tafiya a wawware tayi wankan, tun Tana wanka taji she can't cry anymore, fitowa tayi ba komai jikinta kaman yanda ya bukata, ledar Kayan daya sayo ya nuna mata ta taka taje ta dauki daya ta saka ta dawo  ta zauna tare da hada Kai da gwiwa, mikewa yayi ya dauko ledar abinci ya ajiya gabanta ya umarceta taci, this time batayi mashi musu ba ta bude looking so tired, kadan taci Abincin Sannan ta tureshi gefe, maganin da  ya sayo ya balla mata ta amsa ta sha Sannan ta koma ta kwanta,

A week later babu Wanda zai gane mamanmu, ta rame tsufarta ya fito lokaci guda, she looks so sick Don kwance take Ana sa mata Karin ruwa, yaranta né zaune kusa daita Sai kuma Fatima da itama ta fita hayyacinta tayi tagumi Tana zauna kusa da mamanmu, tunda Habib ya bar gidan mamanmu batacI abinci ya Kai sau uku ba, shima sai anyi forcing dinta take ci, Tana daga kwance ake bata, gwaggo kam har fada take mata Wai bata da dangana saboda yanda take behaving, ko kallonta bata yi balle ta amsa mata, ita kullum Abunda take cewa is a dawo mata da

Please Login or Register in order to submit comment