ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bank account..." Tayi adding, nana kam har ta gama hango how life will be,
"Anty har sati guda...I will spend a whole week with him?.." Ta tambayeta cikin sanyinmurya
"Eh mana..sati guda na Jin dadi da hutawa ba..." Big mama ta amsa mata, ahankali nana ta Mike yana cewa
"Anty Bari in Dan shiga daki in kwanta..." Tafada sounding so weak,
"Zakije kou in samu wata?.." Ta tambayeta Kai tsaye, deep down Tana tunanin if har bataje ba no more relationship between them Don bazai taba yuwu ta dinga kashe mata kudi no profit ba, ahankali nana ta daga mata Kai alaman eh, Dan murmushi big mama ta saki tace
"Welcome to the world sweetheart..." Ta amsa mata, nana bata Kara cewa komai ba ta fita daga dakin, Tana tafiya Tana tunanin abinda big mama ta fada mata, she always wants to be with big boys amma bata taba tunanin there's price to pay for being with such people ba, kawai she's thinking yanda ko finger dinta bata iya sawa gabanta amma now she's going to have sex, idanuwa ta lumshe ta shiga dakinta ta kwanta, kallon Maryam tayi feeling as if she should tell her amma sai taji it's better she keeps quiet,.
Karfe seven big mama ta iso Kofar gidan safwan, gefe daya ta tsaya cikin mota ya Kira number dinshi, safwan dake kwance yayi piçking
"Na iso Ina Kofar gidan..." Ta fada mashi, ahankali ya Mike ya dauke leda da ya ajiye kudin ciki ya fita daga dakin rike da Wannan Leda, yana sanye da jallabiya sai kuma slippers, maigadi na ganin shi ya bude mashi gate safwan ya fita, nan yaga wata sabuwar murano tsaye gefe gidan
"You have got swag..." Yafada yana takawa zuwa wajen, itama fitowa tayi, kallonta yayi from head to toe yana tunanin this is big mama, ko kadan bata da muni amma duk Wanda ya ganta yaga first class bitch,
"Hi.." Ya fada lokacin da ya karasa wajenta,
"Hi.." Ta amsa mashi Tana tunanin he's the youngest among them Don tunda take harka da manyan mutane bata taba ganin young guy irin safwan,
"You're cute..limitless..." Tafada Tana Dan biting lips dinta, Dan murmushi ya saki yana cewa
"And unfortunately am not interested in second hands chicks right now..." Yafada yana kallon idanuwanta har hanjinta,
"Hmmm I am not too..." Itama ta amsa mashi atakaice, ahankali ya Mika mata Leda tare dacewa
"Count..."
"No need..?" Ta fada Tana Willa kudin cikin motar tare da budewa
"Ok..so when am I expecting my property..." Yafada atakaice, dariya big mama tayi tace
"Your property kaman ka aureta?.." Gira daya ya daga ya kalleta yana cewa
"Ai ko mata baa kashe mata 2 million...so kinga wannan har tafi mata ma...kawai sai I want the best...if you bring the girl I don't want you will pay me back with interest." Idanuwa big mama ta zaro tare dacewa
"Bamu refunding Ai..." Bata karasa ba safwan yace
"Then you're starting with me if you did get me good product.."
"Hmm kar ka damu...my nana is the best girl I have ever given a guy...zaka ji dadinta over...."
"Let me be the judge of that..." Yafada yana juyawa,
"I will be waiting tomorrow evening..." Ya fada mata yana takawa zuwa bakin gate disnhi, big mama tsayawa tayi Tana kallon safwan, gashin kanshi da yanda kuma bai da ass ko kadan, murmushi ta saki Tana cewa
"Nana you're in great trouble..." Ta fada Tana shiga motarta.
take ji  that In ba aiki t31💚💛💜❤️💙
Sirrin wasu gayun
💚💜💙💛❤️

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣1️⃣


Don't read if you didn't pay if you do you owe me.

Juya kan motar ta tayi ta bar wajen.

Hospital kam Yanzu satin habib biyu da some days, har Yanzu bai magana ko wani Abu but ya kan bude idoshin ya dinga kallon mutane for some time Sannan ya maida su ya rufe gam, daga inda yake kwance alhaji bello ke bashi liquid abu kaman yanda Doctor ya bukata, at times zai amshi kadan Sai kuma ya fara kauda Kai alaman he's ok, he's healing very fast sabida irin drugs da ake bashi through injections, Yanzu babu wannan Kayan na mahaukaci jikinshi, yana sanye pure white cloth da hospital din suke bawa patients dinsu Sannan an ansake mashi wannan hairy face dinshi Wanda ya bayyana slim face dinshi, yau alhaji bello na bashi wani Abu cikin cup mufida ta shigo hospital din rike da basket na abinci, gaisa dad dinta tayi Sannan ta bukaci yaci abinci,
"Dear don't worry zanci if ya gama Shan custard din nan..." Alhaji bello ya amsawa mufida, bakin gadon mufida ta dawo Sannan tace
"Daddy kawo in bashi Kai sai kaci abinci..." Tafada Tana kokarin amsar cup
Dake hannunshi, babu gardama ya sakar mata ya Mike ita ta zauna da cup din hannunta, driver dinsu ya dauki basket din abincinshi suka fita dashi zuwa dakin Doctor da yake cin abinci. Ahankali mufida ta dinga feeding dinshi yana kwace duk wmada ya zuba ko a chest disnhi ko a kayanshi, bayan kaman minti talatin Doctor ya shigo, lokacin mufida ta gama feeding dinshi, kallon shi Doctor dake rike da wani Abu na observation yayi yana cewa
"Malam how are you today?.."ya tambayeshi ahankali Don kullum kokarin su yayi magana amma  he's not saying a word, idanuwa habib ya daga ya kalleshi  before saying
"Fine." Ya fada cikin low voice, idanuwa mufida ta zaro tare dacewa
"Doctor he talked kou?.." Ta tambayeshi out of excitement, murmushi kawai Doctor yayi without looking at her,
"Good...now tell me inane ke maka ciwo?.." Ya tambayeshi ahankali habib ya daga hannu ya nuna kanshi,
"Ok ..." Doctor ya fada Sannan ya rubuta wani Abu ya sake kallonshi yace
"Can you sit up?.." Ya tambayeshi, habib shuru yayi ya rike bedsheets gam da both hands dinshi yana sauke legs dinshi ahankali, mufida mikewa tayi tsaye Tana kallon shi face dinta dauke da farinciki, habib dagewa yayi har saida ya sauke legs disnhi kasa ya Mike zaune, sai biting small lips dinshi yake da gani he's feeling pain, kofa aka bude alhaji bello ya shigo, surprise look né kwance kan face Dinshi, babu Wanda yake kallo sai habib dake zaune, tunda yake bai zama saidai ayi positioning gadon in zaa bashi abinci,
"Wa ya zaunar dashi?.." Shine tambayan da alhaji bello yayi masu, da sauri mufida tace
"Daddy da kanshi ya zauna.. Can you believe that?.." tafada har da jumping saboda Jin dadi, Kai alhaji bello ya daga sama yace
"Alhamdulillah...alhamdulillah..." Yafada kaman zaiyi kuka,
"Now kana Jin duk Abunda nake cewa?.."  Doctor ya tambayi habib,
"Eh.." Habib ya amsa mashi, Banda bakinshi  da yayi motsi ba'a ganewa yayi magana sabida he's voice is not coming out, yanda mufida da alhaji bello ke kallonshi ko mirror albarka, it's as if suna ganin wani strange abu for the very first time,
" tell me meye sunan ka?.." Doctor ya sake tambayan shi yana kallon bakinshi saboda kar yayi magana baiji ba, shuru habib yayi trying to remember he's name amma noway, Idanuwa ya lumshe ya Dora hannunshi Mai cannula a Kai,
"Malam tell me your name..." Ya tambayeshi,
"My name?.." Habib yafada cikin low tune,
"Yes your name..." Doctor yayi repeating, alhaji bello rike waist yayi yana tunanin Yanzu he's educated amma he was mad, only Allah knows number of educated people wasting on the road, idanuwa ya lumshe yana sake godewa Allah daya bashi ikon haduwa da Just one of them,
"Tell me your name?.." Doctor yayi repeating,
"I...can't...remember..." Habib yayi counting words din, mufida was speechless sabida yanda yayi turanci, baki ta rike Tana kallonshi,
"Do you remember daga inda kake?.." Doctor ya sake asking, shuru habib yayi for a moment Sannan yace
"no..." Ya amsa idanuwanshi lumshe,
"Ok...relax..you will be alright..." Doctor ya fada mashi, ahankali ya maida legs dinshi kan gado ya ya koma ya kwanta, temporary memory lost Doctor ya rubuta sannan ya fita wata nurse that has been standing there tabi bayanshi, ahankali alhaji bello ya taka zuwa bakin gadon ya kalli habib, shima habib daga idanuwanshi yayi ya kalleshi, alhaji bello ji yayi ya mugun bashi tausayi,
"Sannu kaji..." Alhaji bello ya fada mashi,
"Yauwa..." Habib ya amsa idauwanshi cikin na alhaji,
"Am sorry...I have put you through a lot...insha Allah I will make you you're alright..." Ya fada mashi, ahankali habib ya saki kasaitacen murmushi da despite he's head is so tied up in bandage da kuma duk ramar da yayi sai da ainahin handsomeness dinshi ya bayyana, murmushi itama mufida ta saki tare dacewa
"Sannu Dan uwa..Allah ya Baka lafiya..." Ta fada cikin matsanacin farin ciki dake rubuce a face dinta,
"Nagode.." Ya fada ahankali,

Finally dr salim ya samowa rabia wata mata dake kula daita and shima dukda he's busy yana Dan samun time yana zuwa ya duba lafiyarta Dana Abunda ke cikinta, ba karamin wahala rabia ke sha ba Don tun cikin bai Kai koina ba ta fita hayyacinta ta rame tayi baki kaman baita ba, despite wahala da ciki ke bata bai hanata kukan nadama da kuma tsinewa safwan ba, she curse him morning afternoon and night, har matar dake kula daita taja mata fada kan she should have a forgiving heart that duk nauyin zunubin mutum indai zai nemi gafara zaa yafe mashi, Don haka itama ta nemi tuba ba tsinewa wani ba, itadai rabia bata dainawa saboda yanda zuciyar ta ke radadi, in matar Ta tambayeta abinda yasa take wannan tsinuwa haka sai ta yi shuru without saying a word Don matar bata San ba matar Doctor bace ita, yauma Doctor ya shigo gidan wajen karfe 4 na yamma da Kayan fruits da yawa cikin Leda daya Sai kuma Kayan magani da drips cikin Dayan leda  kasancewan kullum sai yayi mata Karin ruwa saboda bata cin abinci, Mai aiki ya mikewa Ledan fruit Sannan shi ya shiga dakin da rabia take kwance face dinta sharkfa da hawaye, Kai Doctor ya girgiza tare dacewa
"Ke baki Jin magana kou?.. I have told you several times banason kina kuka..it's not good for your health da kuma na baby..amma duk Sanda zanzo sai na tardaki kina kuka..gaskiya zamu bata dake if baki daina ba..." Yafada yana zama bakin gadon da take, ahankali rabia ta Mike ta zauna Tana goge hawayenta
,am sorry..  " Ta fada ahankali,
"Stop saying sorry..kawai,ki daina kuka..." Ya fada mata atakaice,
" tou..." Ta amsa mashi,
"Good..tell me how is you and your baby..." Ya tambayeta, shuru tayi Tana goge face dinta, murmushi ya saki yana kallon cikinta, yana mama kin how it's growing fast, from calculations din da sukayi daita, it seems tun first sex da sukayi da safwan ta samu ciki and duk baifi 2 months and few days ba amma cikin kaman ya Kai 4 months Sannan kuma yanda it's her first pregnancy bai kamata ace ya fita da wuri haka ba, kawai sai ya danganta cikin da kuma ramarta, kawai he's thinking cikin is coming out fast saboda ita uwa ta rame da yawa,
"I think we should have our first scan ..ko ya kika gani?" Ya tambayeta, dukda da wuya suyi scanning at the early stages amma haka nan kawai he wants to know why,
"Duk yanda kace.." Ta fada ahankali,
"Gobe Insha Allah zanzo in daukeki..sai in kaiki hospital..Yanzu dai let me give you your food..." Yafada yana mikewa with a smile on he's face, Leda daya kawo ya bude ya dauki drip ya ajiye a inda yake ajiye mata Sannan yayi mata fixing ya koma gefe yana jiran ya kare kafin ya tafi gida,

Itama Fatima nata cikin is growing in a way it should, in ba face dinta ka kalla ba you will never know she's pregnant, cikin ta is the best thing that ever happened to mamanmu, shiyasa Yanzu ta rage damuwa sosai ta maida hankali wajen kula da Fatima, Yanzu Tana fita har kasuwa Don ta samo mata Abunda taga Tana bukata, wannan kudin da habib ya bar mata take amfani dashi wajen kula daita inda har ta kashe kusan 20k. Sauran kudin ya rage masu 150k Don ciki suke cin abinci da sauran Abinda suke bukata, gani tayi if ta ajiye kudin iya hallaka kudin kuma in ya kare basu San yanda zaayi su samu wani ba, hakan yasa ta zauna ta yanke hukuncin ta fara sanaa da 100k Sai kuma ta ta ajiye 30k ayi masu Noma tunda an fara Sai kuma sauran 20k ta sayi Abunda zasu dinga ci, first Abban Fatima was the first datayiwa wannan maganar kuma ya dauki hakan as a good start, ganin Fatima is also like habib to her, dukda karancin shekarunta haka mamanmu ta zauna ta fada mata Abunda take son yi da kudin dake hannunta, bayan mamanmu ta gama fada mata komai, bata ce komai ba ta Mike ta dauko sauran 40k da habib ya bata ta mikawa mamanmu, mamanmu was surprised inda ya tambayeta where she gets the money from, nan ya fada mata cewa habib ya bata kyauta,
"Tou ki ajiye..tunda ba komai kike iya ci ba..sai ki dinga cin Abunda kikeso ciki...in Allah ya yarda in saki haihu sai a kawo saura ayi siyayyar Haihuwa..." Inji mamanmu, ahankali Fatima ta girgiza mata Kai tare dacewa
"Aa mamanmu..kawai ki Kara da jalli..." Ta fada mata. After few argument mamanmu ta amsa ta cire 10k cikin kudin ta bata, Sannan ta rike sauran 30k, shima 10k din da kyar Fatima ta amsa, saida taga ran mamanmu sai bace ta amsa.

Bayan big mama ta dawo daga gidan safwan ta shiga dakinta da wannan makudan kudin, 700k ta fidda ta ajiye sauran da niyyar ta Kai bank da safe, wayarta ta dauka tayi dailing number nana da yau bata shiga dakin da dare ba, Don ko big mama bata nan her friends are always around Wanda take tare dasu, tou wurinsu Nana ke shiga ta kwanta abinta Tana latsa phone dinta amma yau bata shiga ba, Tana ganin call din big mama ta Mike zata fita, Maryam dake kwance Tana kallon yanayin nana ta kalleta tace
"Nana sorry am interfering...amma pls what's wrong with you..." Ta tambayeta, nana dake tsaye kusa da bakin Kofar fita shuru tayi not knowing what to tell her,
"me kika gani?.." Shine Abunda nana ta fada mata, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Nana kindai San dukda kin yardani I know you in and out..nasan when something is wrong with you...nasani in kina cikin damuwa...amma if you don't want to tell me shikenan..so am prying dukda you warned me to stay away..." Maryam ta fada mata cikin sanyinmurya, nana bata ce komai ba ta fice daga dakin zuwa dakin big mama, da sallama ta shiga big mama ta daga Kanta ta kalleta, taga she's weak and look so dull, hannu big mama ta daga mata alaman she should come close, babu musu ta zo ta zauna  kusa daita kanta kasa,
"yar albarka...kina da saa..,kinga guy din kuwa?.. Wallahi he's so young and hot...you're lucky be ma tsoho bane..." Big mama ta fada cikin duniyanci, shuru nana tayi kanta kasa, nana is a stubborn girl amma her stubbornness nada limits, amma any child that makes her mother shed tears shall shed more than that of her mother, duk yarinyar da zataga gidan iyayen ta ba wajen Hutu bane will surely learn more, and any pikin way say him mama nogo sleep..him to no go sleep at all, kudi big mama ta dauko ta ajiye gabanta Tana cewa
"Baby check this out..." Big mama ta fada mata Tana dariya, idanuwa nana ta zaro Tana kallon wannan makudan kudi da ko a film bata taba ganin irinsu ba,
"Yanzu anty wannan nawa né?.." Ta tambayeta out of excitement,
"Yes it's all yours...kina da saa...Wallahi am sure zaki samu Kari in kinje...kawai ki nuna you're equal to the task,.?.kar ki nuna gajiyawa...ki nuna Kema kin iya..." Big mama ta fada mata Tana girgiza mata kirji, shuru nana tayi Tana kallon kudin kawai
"Daman Allah ya taimaka your boobs is full, kawai gobe zan shiga kasuwa in samo maki wasu new design Arabian gowns sai ki saka kije..pls don't disappoint me..yace indai ba kiyi ba he will get he's money back...but if you ride him well am sure har bonus zaki samu...kinji kou?.." Ahankali nana ta daga mata Kai alaman eh, kanta kasa Sannan hannunta kan kudin but her eyes on her chest, daman Tana da cikan kirji fiye da most of her age mates, if ta saka Kaya daga nesa boobs dinta ke reflecting before anything else, hakan yasa ko da Tana gida mom dinta bata yarda ta saka vail sai hijab amma dayake she's stubborn at times sai ta fita da vail  cikin bag dinta Don ta saka in ta fita. It was the boobs and her beauty that attracts her to big mama, tun farko da big mama ta ganta she loves yanda take kuma tasan she will bring millions, tasan duk client da zata bawa nana will be a lucky one,
"Yanzu me zakiyi da kudinki?.." Big mama ta tambayeta, shuru tayi not knowing what to say, before Tana tunanin kudin bai wuce 150k kaman yanda tace amma 700k is worth dying for,
"Hmmm Nima anty basan abinda zanyi dasu ba, it's a lot..." Tafada kanta kasa,
"Don't worry...when kika fara samun lots of money zaki San what to do with it...Yanzu dai you're lucky you're connected...abinda yanmata da dama suke néman Yanzu its connection ke kam Allah ya baki..just be wise not to play with it..." Big mama ta fada mata, shuru nana tayi for a while Sannan tace
"Anty Yanzu babu lecture kenan...Yanzu bazasuyi magana ba?.."tafada kaman zatayi kuka, dariya big mama tayi tace
" They won't know you're gone kuma luckily parents dinki sunzo last week da wuya su dawo this week Don haka kawai ki kwantar da hankalinki, kawai ki hangi dadin da zakisha...ga kudi ga dadi...ga hutu...my dear you have made it..." Big mama ta fada mata, ajiyan zuciya nana ta saki tare da lumshe idanuwa, big mama sai kallon ta kawai take Tana tunawa da safwan, tasan safwan is such a hot dude amma da Kyar if ya taba samun mace kaman nana, kawai dai big mama is selling nana sabida koda taje ta kalli ring din hannun safwan and tasan he belongs, most girls dake tarayya da irinsu later die badly amma dukda hakan dayake she's heartless bata damu da abinda zai iya faruwa daita ba, kawai all  she wants is the money.

Aisha kam tafi minti talatin Tana tafiya Sannan ta yanke jiki tafadi kasa, dayake Allah bai kaddara jikinta zai wahala ba bata hau kan titi ba, gefen titi ta fadi mutane dake wajen sukayi kanta da gudu suna kokarin kaita hospital tace ga garinku nan babu Wanda yasan actual cause of death, family dinta kuma sun shiga tashin hankali Don sun San inda zata amma da aka Kira number dinta yana ringing ba'a dauka, gidan kawarta sukaje akace masu tabi danuwanta zuwa family house dinshi kasancewan she told her friend she was going out da cousin dinta Amman babu suna, Sannan ko da suna basu da wani evidence against him, wajen karfe tara na dare alhaji musa ya Kira safwan yana tambayanshi if he's the one da suka fita da Aisha amma yace he's not the one, kiran number dinta aka dinga yi amma tun lokacin da safwan ya amshe wayar hannunta ya wulla cikin aljihu bai bata ba Don hakan wayar na gidanshi, suma wayanda suka dauketa sun rasa inda zaa kaita saboda babu yanda zaa gane inda ta fito babu phone a bag dinta, cikin waya aka dinga daukar picture din gawarta Ana tambayan Wanda ya santa, gidan Mai unguwar area din aka Kai gawarta da niyyan zaa rufeta da safe indai ba'a gane iyayen ta ba,luckily wasu school mate dinta sun gan pictures Din sukayiwa iyayen ta magana, cikin wannan daren aka kawota gida, mahaifiyar da alhaji musa sunsha kuka sun godewa Allah saboda tashin hankali da suka shiga, mahaifiyar ta inspecting jikinta ta dingayi Tana kuka amma babu komai sai marin da safwan yayi mata several times da yasa face dinta kumbura, she cried in a pitiful way, alhaji musa ya Kira safwan da kanshi ya fada mashi anga gawan Aisha that zaayi janaizarta karfe nine da da safe, he showed he's sympathy that babu Wanda zaisan he's responsible for her death, har da kukanshi yana cewa, He have intentions to marry her alhaji musa yace ai it's not late ga kanwar Aisha, ya amsa mashi, safwan ajiye wayar yayi yana tunanin Yanzu if hes poor ko maganar baisa yayi ba balle a bashi,
"Kudi kudi kudi..." Yafada yana kwance yana dariya sosai, mikewa yayi ya leka dakin yaga kudi ta koina kaman swimming pool, maidawa yayi ya rufe ya fita daga dakin part din Inna ya shiga da sallama, asiyace ta kalleshi without answering ita kuma Inna ta Mike zaune Tana kallon shi Don tunda suka zo gidan kaman yau né karo na hudu da ya shiga part din Inna, waje ya samu ya zauna duk sai binshi suke da Ido,
"Ke kullum sai nayi maki maganar gaisuwa kou?.." Yafada yana kallon asiya,
"Ina wuni?.." Ta gaidashi, baki ya tabe ya kalli Inna dake kallonshi ba ko kifatwa Don har Yanzu she remembers hearing a girls screaming da kuma nashi ihun, kawai she cant believe what is happening, is he a rapist, kawai she's having different thoughts cikin ranta,,  zata bude baki tayi magana yayi saurin cewa
"Wai Inna kinji anyi rasuwa?.." Ya katse ta Don yasan what she will be asking him about,
"Rasuwa kuma?.." Inna ta tambayeshi diverting her attention from the first thought,
"Eh ance Aisha ya rasu..." Da sauri asiya ta Mike ta rushe da kuka Tana salati, tagumi yayi yana kallon yanda suke hawaye both asiya da Inna, ahankali ya Mike ya zame ya barsu nan zaune ya koma part dinshi, cikin same kudi jinin Aisha ya debo kusan 400k ya shirya ya ajiye Don ya kaiwa iyayenta.

Thanks.32💚💜💙💛❤️
Sirrin wasu gayun
💚💜❤️💙💛

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣2️⃣


Don't read if you didn't pay.

Wajen karfe bakwai the following day safwan ya fito ciki gizner sai walkiya take, kudin hannunshi ya bude mota ya ajiye Sannan ya shiga bangeren Inna, ko sallama baiyi ba ya shiga yaga Inna zaune
"Wai baki shirya ba?.. Ko baki zuwa gidan rasuwa?.." Yafada kaman he's talking to he's mate, ajiyan zuciya Inna ta saki Tana Mai Jin zafin yanda safwan ke komawa, Yanzu he don't talk to her like he's mother, he talks to her anyhow Sannan he scares the hell out of her,
"Wai Yanzu safwan bani da daraja da zaka gaisheni?.. Ko sallama bakayi,..Wai kanka farau arziki?.." Inna ta fada cikin sanyinmurya, baki ya tabe yace
"Ina amfaninsu...Nidai in baki zuwa ki fadamin in tafi...in have lots of things to do." Yafada mata dukda yasan bata Jin turanci,
"Ka tafi...zanje da Kaina anjuma..." Tafada mashi, guntun tsoki yaja ya fita daga dakin,
"now she wants me to respect her...she wants be to be obedient kaman da..ai it's late to cry when the head is cut of...lokacin Dana girmamaki what did you give me in return?.. Nothing sai zagi da cin zarafi...now the money is the only thing you're getting from me..." Yafada yana karasawa wajen motarshi, shiga yayi face disnhi babu walwala, Jan motar yayi ya fixgi motar ya bar gidan. Yana tuki wakar fxxk you back to sloe na Chris brown na tashi,, wannan yarinyar da zaa kawo mashi yau yake jiran yaga how she she will look like da har zaa amsar mashi two millions,
"You better worth it..." Yafada while driving, safwan is so cute that in ya wuce yanmata sai sun Dan kalleshi, duk budurwa da zata ganshi will surely say wow, dukda kudin bai gama ratsa shi ba he's looking so breath taking that in an fada maka yana iya hurting fly sai kace never, daman ganin fuska is different, don't be deceived by what you see, because ko gishiri yana Kama da sugar, yana tuki yana Dan kada Kai alaman wakar na shiga shi dukda babu abinda wakar ke koyawa sai batsa da yanda zakayi da mace, murmushi kawai yake saki kaman ba gidan mutuwa zashi ba, da yayi tuki

Please Login or Register in order to submit comment