You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
tsaye, dariya yayi yace
"Nope..you just look expensive...I can give more..." Yafada yana sake zaro wani kudin, yarinyar kasa magana tayi Tana kallon kudin dake walk iya cikin duhu, yana kallon tunanin da take, she's thinking either to take it or leave it, shi kuma relaxing yayi yana kallon ta,
"I colors by 9.." Ta fada voice dinta na rawa, agogon hannunshi ya kalla Sannan yace
"It's 8 minutes to nine..,I will eat..before then you're through..." Yafada mata, murmushi ta saki. Tace
"What will you eat..." Ta tambayeshi,
"Anything..." Yafada sounding so calm. Bata Kara cewa komai ba ta juya ta dauko roasted garlic chicken da Kayan sha. Karfe Tara da yan mintuna ya gama while ita yarinyar already Tana waje Tana jiranshi, fitowa yayi ya bude mata mota ya shiga shima ya shiga suka Kama hanyar gida, shi har yau Allah Allah yake ya hadu da hadu yar da zai bawa kudi bata amsa ba, she will surely be the luckiest among all, duk yanda yarinya is classic data ga kudi shikenan, goma saura ya isa gida Mai gadi ya bude gate. Har lokacin asiya Tana zaune Tana kallo ita kuma Inna Tana kwance kan kujera har bacci ya fara dauketa, Tana Jin an bude kofa tayi saurin duba waje, motar safwan ta gani, few seconds later taga ya fito da wata yarinya in mini skirt
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Tafada Tana cewa
"Inna..Inna..,Inna,,tashi..Inna...ga yaya safwan....yaya safwan nan ya shigo da wata..." Tafada cikin tsananin tashin hankali Tana taba kafar Inna, a gigice Inna ta farka asiya ta sake cewa
"Inna kalli yaya safwan..Wallahi da wata ya shigo gidan.l,na shiga uku Inna..." Asiya ta fada Tana kokarin fashewa da kuka, afirgice Inna ta Kai bakin window taga safwan rike da waist din yarinya suna shiga falonshi, jikin ba kwari Inna ta zame ta zauna kasa Tana salati
"Me nake gani haka..." Tafada voice dinta na rawa, safwan kam yasan they're watching amma it makes him happy, haka suka shiga ya aikata yar mutane har 4 na asuba ya tadata ya umarceta ta tashi zai ajiye ta, she was surprised saboda 4am né, wanka safwan ya shiga ya dauko phone dinshi ya kunna, pants da handkerchief yayi arranging cikin yar karamar bag, har da na yarinya daya kawo, Tana gama shiryawa taga babu pant,
"Ina pant dina..." Ta tambayeshi Kai tsaye, kallon banza ya watsa mata Yana combing kanshi yace
"You're asking me?..you're not serious...come on get your second hand body out of my house..." Ya daka mata tsawa,
"You think am going without my pant?.. You think I don't know what people do with ladies pant?..am not going anywhere until I find my pant..." Tafada Tana zare mashi idanuwa, dauketa yayi da Mari yana cewa
Are you calling me pant thief..." Yafada yana shakareta, da sauri ya girgiza mashi Kai, wullata yayi baya yace
"I will be waiting out..." Yafada yana fita da bag din hannunshi, da kyar yarinyar ta Mike ta bishi suka fita, asiya da Inna kam babu Wanda yayi bacci cikinsu, sai wajen karfe biyu na dare bacci yayi gaba dasu, Don haka basu San lokacin da safwan ya fita ba, ajiye yarinyar yayi suka hadu da usman daidai inda alhaji idris yace su jirashi, karfe six saura yazo ya daukesu inda safwan da usman suka samu wani waje sukayi parking motarsu.
Rabia kam cikin kuka ta isa gidan bata ga tashin hankali ba saida taga mahaifin ta kwance rai hannun Allah, Ana bude gate Mai gadi ya Kira sunanta da karfi Wanda yasa alhaj Ibrahim bude Ido, ya rame sosai ya sauya daga kamanninshi, rabia da idanuwanta suka kumbura kaman wacce ta shekara Tana kuka ta shiga dakin inda duk family dinta suke, juyowa sukayi mahaifiyar ta ta Mike ta nufeta ta ware two hands dinta ta dinga dukanta,
"Allah ya tsine maki rabia..rabia nayi Dana sanin haihuwarki...rabia Allah yaisa tsakanina dake...Allah yaisa..." Mahaifiyar ta tafada cikin tsananin kuka, ahankali alhaji Ibrahim that ciwon zuciya na néman aikawa lahira mika mata hannu, ciki rawar jiki ta je wajenshi not minding dukan da mom dinta ke mata, hannunshi ta Kama yace
"Rabia..." Ya kirata da kyar,
"Na yafe maki..." Yafada cikin muryar daya sa ta Kara wani sabon kuka,
"Wallahi dad ba laifina bane...Kayi hakuri...kuyi hakur...na zama abun kunya...kuyi hakuri..." Tafada cikin tsananin kuka, hannunta ya rike gam yace
"Ba komai rabia...naki jarabawa kenan..mamu jarabawan kenan...tunda Allah Kin dawo...Dan Allah Ina rokanki...kar ki Kara..." Ya fada mata, cikin kuka ta daga mashi Kai, tasan if she says she's pregnant zai iya kasheshi,
"Ban karawa..."tafada still crying like a baby, ahankali alhaji Ibrahim ya kalli mahaifiyar ta yace
"Kema ki yafe mata..." Yafada gwanin ban tausayi, shuru tayi ta cigaba da kukanta cikin bacin rai, zamewa tayi ta shiga dakinta ta kulle kanta ta dinga kuka while trying safwan number amma bai shiga, har karfe biyun dare layinshi bai shiga, sai wajen asuba bacci ya dauketa.
Nana kam Tana dawowa hostel bata wuce dakinta ba ta shiga dakin big mama da gudu, Tana shiga tace
"Anty finally...I succeed...I wont go back home sai anyi exam..." Tafada cikin farin ciki har da jumping, idanuwa big mama zaro ta Mike tsaye looking so happy tace
"Oh,.,baby you make so happy today...dole in baki kyauta Yanzun nan..." Tafada Tana juyawa, bag dinta ta dauko ta bude ta zari 10k ta mika mata,
"Gasu ki kashe alla yau Din nan..." Idanuwa nana ta zaro tace
"All?.." Ta tambayeta cikin excitement,
"Yes all...ai you have make me happy.,you have showed me you're equal to the task...so dole in gode maki..,dole in nuna maki appreciation Dina..." Tafada Tana girgiza boobs dinta, tsalle nana ta daka cikin Farin ciki, kallonta big mama tayi tace
"Pls sweetheart stop jumping sabida wannan chicken change...you're now automatically rich...Don haka better learn how to spend..." Tafada mata, ko kadan nana bata tambayeta which work ba, Sannan deep down she knows big mama zubin karuwai gareta but daman ita she loves classy things Don haka she don't care,
"Wannan weekend din gidana zan kaiki kiga what big girls are about..." Big mama ta fada mata, tsalle kawai nana take Tana Jin dadin rayuwar ta, ko kasan bata tunawa da mahaifiyar ta data bari cikin hawaye, Don sanda ta fiddo bag dinta sai na mahaifiyar ta tace
"Pls nana...ki dinga leka gida.." Ta amsa mata da tou amma deep down sai tace
"Ba sai kin ganni ba?.. Allah ya rabani da gidan wahala..." Tadata cikin ranta as she was going out, juyawa tayi ta kallo mom dinta Tana tunanin
"Ai dole tayi hawaye house girl will be gone for many weeks....." Tafada cikin ranta, ko kadan batayi tunanin her mom is crying because of love and affection ba, kawai she's thinking Tana kuka né sabida babu Mai taimaka mata da aikin gida.
A hospital kam duk wand yaga alhaji bello yasan he's in big tashin Hankali, sai up and down yake yana. Zarya a corridor, duk Doctor daya gani sai ya tambayeshi ya yaron yake sai ace har Yanzu basu gama aiki ba, yana nan tsaye har kusan 3 hours har abokinshi ya tafi gida ya dawo shi yana nan, ya zauna for one minute ya Mike haka ya dingayi har kusan 3 o'clock, tunawa yayi da matarshi yayi tunanin she wil be thinking yana katsina, waya ya fiddo ya fada mata abinda yafaru that yana hospital tun wajen 11:30am, salati tayi saboda Jin voice din mijinta. Wani Doctor né ya fito yana cire glasses dake face dinshi, da sauri alhaji bello ya nufi inda yake yana cewa
"Pls tell me some good news.." Yafada yana zufa, ahankali Mutumin yace
"Alhaji calm down...abun né sai ahankali...yana da head injury so dole a kula kar jini ya hade da brain..we're trying our best...,". Yafada cikin respect,
"What are he's chances ?.." Alhaji bello ya tambayeshi,
"He will be alright...but..." Sai kuma yayi shuru,
"But what?.." Ya tambayeshi idanuwanshi waje,
"Sir let's go to my office..." Yafada mashi, babu musu alhaji bello ya bishi har office din zama Doctor yayi Sannan ya fara cewa
"There's something we found out..part from the car accident..da akwai abinda ya taba samun Brain dinshi...cikin kanshi kaman an taba buga mashi Abu...so wannan abun yayi sanadiyar haukacewarshi...amma during the surgery Allah ya bamu ikon rectifying wannan vein daya samu matsala..." Yafada ahankali, idanuwa alhaj bello ya zaro yana cewa
"You mean if he wakes up he won't be a mad man anymore?.." Ya tambayeshi sounding so surprised, ahankali Doctor ya daga mashi Kai tare dacewa
"Insha Allah...I am hoping so... "
"Ikon Allah...wannan is surprising..." Alhaji bello Yafada sounding out of words,
"Yes sir,,,Allah né da ikonsa...am sure it's because of this that Allah made him run into your car?.. Kuma the guy was lucky it was you ..Don wasu da dama won't do anything..." Doctor din ya fada cikin yabawa alhaji bello, shi kam alhaji bello har lokacin bai bar mamakin abinda Doctor yace ba, he's so happy he brings an end to someone's suffering, babu abinda yake cewa sai alhamdulillah, karfi hudu da yan mintuna matarshi da mufida sai dansu suka shigo hospital din da makeken food warmer, mufida rungume sad dinta tayi ta fara kuka ganin yanda ya rame lokaci guda Abunka da Wanda baison tashin hankali, rarrashi ta ya shiga yi
"Daddy how is he?.." Ta tambayeshi cikin kuka,
"He will be alright..." Ya amsa mata,
"Allah ya bashi lafiya daddy..." Wanta ya fada mashi, amen ya amsa kawai, hajiya kallon shi tayi tace
"Alhaji muje dakin Doctor kaci abinci..." Tafada mashi, ahankali ya girgiza mata Kai tare dacewa
"Right now ko ruwa ban iya sha...naga tashin hankali né yau...the poor mad man was so hurt..." Yafada cikin damuwa,
"Oh mahaukci né?.." Hajiya ta tambayeshi full of surprise,
"Yes..." Ya amsa mata, mufida lumshe idanuwa tayi feeling so proud to have such a perfect person as her father,
"But Doctor yace an gano inda asalin abinda ya haukatashi yake..so an gyara..."
"Wow dad...alhamdulillah..." Inji yayan mufida, itama mufida dadi taji, itadai hajiya kawai tanason mijinta ya Dan ci abinci sabida yanda ya rame is so scary.
A kauye kuma mamanmu da kanta ta dafawa Fatima kaza da daddwa da Kayan yaji Sai kuma enough pepper, luckily Fatima taci kuma batayi amai ba, Tana gama ci mamanmu tasa aka Kai mata ruwa cikin bathroom tayi wanka Sannan ta kwanta, haka mamanmu ta zauna Tana kallon ta, kawai she's feeling so weird a jikinta which she don't know why, kawai sai ta danganta abinda take ji da cikin Fatima, kawai she's thinking labarin cikin Fatima ke sata Jin wani irin, not knowing it's because of her son that's lying in somewhere strange, ahankali ta Mike ta fita while praying in her heart. Ita daman kaman prayer is her best hubby, any slightest Abu sai adua, it's because of her prayer har aka gano abinda akayiwa danta spiritually, so many people don't heal in akayi masu Abu spiritually sabida babu Mai gani sai Allah, Amman due to prayers din mamanmu su Doctor na ganin kan habib suka ga wannan hitted vein dake cikin kanshi.
Rabia bata farka ba dai karfe kusan 10am, Tana mikew tashiga bathroom da gudu ta fara amai, dayake ita kadaice dakin ta babu Wanda yasan halin da take ciki, sai sa tayi amanta ta gani Sannan ta fito holding walls, a gajiye ta shiga dakin ya kwanta kan gado sai nishi take, hawaye né ya fito yana shiga kunnenta sabida kwanciya datayi, ahankali ta dauki wayar ta tayi dailing number safwan, luckily this time ya shiga.
As usual safwan na baya sai gefe daya bag dinshi dake dauke da pants da hankerchiref, wayarshi né ya dau Kara ya dauko ya duba yana ganin rabia ya saki tsoki har alhaji idris ya kalleshi ta mirror, ajiye wayar yayi har ta gama ringing, still Kira akayi this time yayi picking yana cewa
"Uwar me na saya hannunki ban biya ba kike damu na haka?.." Ya fada sounding so tensed, alhaji idris kallon shi yayi yace
"Shege matsiyaci.." Cikin ranshi, ajiye wayar safwan yayi gefe daya ya kalleshi tare dacewa
"I heard that..." Yafadawa alhaji idris, idanuwa alhaj idris ya zaro not believing what he heard
"What..." Ya tambayeshi Kai tsaye, rabia sai kuka take kan waya shi kuma yace
"You said shege matsiyaci...ko nayi karya?.." Safwan ya tambayeshi sounding so tough, kallonshi alhaji idris yayi yace
"Tofa..." Bai Kara magana ba, sai lokacin safwan ya maida waya kunneshi, yaji rabia sai kuka take cikin gajiya da kasala, sai lokacin ya tuna jiya a hospital ya ajiyeta, Sam ya mance,
"Why kike kuke,,,sorry na mance ban tambayeki jikin ba...what did the Doctor say was wrong with you..." Ya tambayeta cikin kulawa Don Sam baiga cikin ba because he didn't check her out, kuka ta cigaba dayi ta kasa magana, safwan relaxing yayi yana sauraron ta, Jin kukan yaki zuwa karshe yasa yace
"kodai in ajiye wayar sai kin gama kuka?.." Ya tambayeta,
"Aa..." Tafada cikin kuka,
"Now tell me meye matsalar ki...you know am capable...am limitless.." Yafada yana dariya, kuka rabia ta dingayi for a moment Sannan tace
"Doctor yace..." Sai kuma tayi shuru ta cigaba dankuam safwan ji yayi she's annoying him , kawai sai ya kashe wayar ya ajiye, bayan kaman minti biyar ta sake kira, picking yayi yace
"Ke if you don't want to talk get of my phone..kar ki sake kirana..." Yafada cikin matsanacin fada,
"Zan fada..." Tafada cikin kuka,
"Wai wait hiv gareki?.." Ya tambayeta yana zaro idanuwa, dariya usman yayi yana cewa
"Shege limitless..Baka da sauki..." Usman ya fada yana dariya, alhaji idris kam shuru yayi yana sauraron su, shidai yasan duk babu Wanda bai Haifa ba, kawai dai ya saka su a hanya né, and he's regretting it tun ba'a je koina ba, especially kan safwan,
"Doctor yace am pregnant?.."tafada cikin matsanacin kuka,
"Iyyye...banji ba..." Ya fada dukda he heard her clean clear, ,
"Am pregnant..." Ta sake fada mashi
"For?.." Ya tambayeta hankalinshi kwance,
"Wayyo Allah na...ni ka ke wa wannan tambayan..." Bata karasa ba yace
,"ke Dalla rufemin baki...banason long story..I said for who?.." Ya sake fada kaman he's interrogating he's sister and not the girl he have been sleeping with.
"Wallahi ban San kowaba sai Kai..."
"Come on keep quiet my friend...ke am busy zan kira anjuma..don't call until I do...am I clear..." Ya fada hankalinshi kwance, bai jira amsarta ba ya katse wayar tare da kashewa completely, sake kallon shi usman yayi yace
Wai menene..." Ya tambayeshi,
"Hmmm don't mind that stupid girl rabia..zataci ubanta né..."
"hmmm " Usman yafada, shuru né ya Dan biyo baya Sannan alhaji idris yace
"Wai ka Kira wannan Dana Baka number dinta?.." Ya tambayeshi,
"Waye?.." Safwan ya tambayeshi sounding angry Don har lokacin bai mance zagin dayayi mashi ba,
"Wannan big mama Dana fada maka.." Ya amsa mashi sounding friendly don hausawa sunce fadar dayafi karfinka ka maidashi wasa,
"I called her once..bata daga ba..so ban Kara kiranta ba..." Yafada atakaice,
"Ayya...try calling her...Wallahi ko na miji kake bukata zata kawo maka ..saidai ta iya charging..and don't temper with her girls Don she will come back for more..." Alhaji idris ya fada mashi, baki safwan ya tabe Sannan yace
"Bata samu Wanda yayi maganin ta bane,,shiyasa..." Ya amsa mashi, dariya alhaji idris yayi Sannan yace
"Ai komai kuma nada limits..." Bai karasa ba safwan yace
"Am limitless...",
"Hmmm haka né..amma Ai in ka cinye uwar kaza wa zai yi maka Kwai?.." Alhaj idris yafada mashi
"Ai kaza bai karewa a kasuwa...it's always available...in short ni Yanzu dana dawo I will contact her...oh na mance..." Yafada daya tuna da Aisha cousin sister dinshi Don itace next target dinshi,
"Wai wacece kuke magana duk kun barni a duhu..." Inji usman
"wata banza ce wai ita big mama..." Safwan ya amsa mashi
"Ni Dan Allah ka bani number dinta kilan ni tayi min...ba sai ta nemo wata ba.." Yafada yana dariya,
"Kam kanajin big mama..ai kilan ta Kai 50.." Inji safwan, dariya alhii idris yayi Sannan yace
"She's young...kawai dai Tana da jikine..shiyasa muke ce mata big mama..." Ya amsa mashi,
"How young..." Usman ya tambayeshi,
"Yanzu Tana 30s dinta..."
"To Wallahi na Kama ta.,she's mine Wallahi..." Usman yafada,
"kaje kaji dashi..." Safwan ya amsa mashi, ahaka dai suka dinga hira this time alhaji idris saukowa yayi sukayi hirar tare dashi ba kaman da that he's feeling big ba. Already yasan safwan is above him so dole ya sauko, kaman yanda suka saba suka sauka a hotel waiting for the next day.
Thanks28💚💙💜💛❤️
Sirrin wasu gayun
💚💛💜💙❤️
® zuwairat (ummumaryam)
2️⃣8️⃣
Don't read if you didn't pay if you do you owe me...
Anty thank you...can't thank you enough. Sai dai ince Allah ya biyaki da alkhairinsa.
Bayan ya kwnata yana jiran tomorrow morning sai ya tuna da rabia, maganar pregnancy, shuru yayi thinking for a while, yasan confirm wannan cikin is he's amma ya zaayi ya amshi cikin shege, komawa yayi ya zauna ya lumshe idanuwa yana cewa
"Am so messed up..." Yafadawa kanshi,
"Life is not going as planned at all...kwata kwata rayuwa batayi min adalci ba...subhanallah..." Yafada yana shafa kanshi through and flow, he's so angry right now, wayarshi ya Dauka ya kunna Don tun wannan safen daya kashe bai kara kunnawa ba, yasan no body will call him for important issue, no family will call suji ya yake ko kuma yanda yake asalima su Inna daya sawa kowa waya basu da number dinshi Don haka yasan nobody will call, bayan wayar ta gama booting yayi dailing number rabia, deeply inside he's happy to what happened to rabia saboda ubanta deserves more, ko kadan bai wani Jin remorse ko tausayinta, sai da wayar ta kusa tsinkewa tayi piçking da alaman she's sleeping kasancewan it's late,
"Wai dazun me kike cewa?.." Ya tambayeta Kai tsaye, kuka yaji ya farayi,
"Ke Wallahi Ina maki magana kika kuka zaki ci ubanki..am asking you a question and you're replying me with cry.." Yafada sounding so tensed,
"Ciki né Dani..,doctor yace Ina da ciki...! Tafada cikin gajiya,
"Well who's responsible..." Ya tambayeta Kai tsaye,
"Kaine...kasn ban San kowa ba sai Kai..pls why are you asking me such questions..." Tafada cikin kuka,
"Ya zaayi insan ni kadai kika sani...nasan maybe your libido have sent you to another man?.. "
"Wallahi aa...ban San kowa ba sai Kai...Wallahi believe me..." Tafada cikin kuka sosai da ya kamata safwan yaji ya tausaya mata sabida yanda take kuka Tana hadawa da nishi da alaman she's so tired
"Wai da kike cewa am responsible kin dai San am not marrying you kou?.." Ya tambayeta, shuru tayi Tana kuka,
"Tou Don haka kawai abort the pregnancy.....ki zubda shi..amma sure you have some money with you...kije ki zubar da cikin ..in kuma bazaki zubar ba don't contact me about the pregnancy again..." Yafada atakaice, kuka tafarayi sosai Tana cewa
"In na mutu fa..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Kwanar ki ya kare,,not my fault.." Ya fada hankalinshi kwance,
"Wayyo Allah na...banyafe maka ba...you ruin my life...I curse the day I met you...I hate you...yanda ka wulakanta min rayuwa Allah ya wulakanta rayuwar ka Dana kannenka...dana yaran da zaka haifa in future,,,nagode nagode nagode..,don't worry zan kashe Kaina so ba zan Kara yi maka maganar ciki ba..." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Kin gama?.." Ya tambayeta
"Na gama..." Ta amsa mashi atakaice sanna ta katse wayarta, ajiye wayar yayi ya kwanta yana tunanin words dinta, kawai sai yayi imagining ayiwa asiya haka yasan confirm sai ya kashe who ever is responsible, ji yayi jikinshi babu dadi, he feels so quilty, ahankali ya dauki wayarshi ya sake kiranta amma sai yaji switch off, ji yayi babu dadi, text ya rubuta kaman haka
"Rabia am sorry...I will take responsibility for the pregnancy...relax...we will talk tomorrow about how to go about it..." Ya tura mata. Not knowing that bayan sun gama why da rabia she steps out of her room looking for something to kill herself with amma babu, poison ta dinga nema Tana duba inda suke ajiye insecticide dinsu amma babu, ahankali ta shiga kitchen Tana kuka ta dauko wuta ta saita daidai cikin amma ko kadan she don't have the guts to do it, tayi kokarin slaying wrist dinta amma ita kanta she's afraid of dying, ajiyewa tayi ahankali ta dinga kuka Tana nan tsaye a kitchen, babu kowa Don dare yayi sosai,
"wayyo what a bad destiny..." Tafada cikin matsanacin kuka, inda zaa samu wani ya fada mata her beautiful life is going to be like this sai ta ce the person should think again, tasan all this is because of her father, she's paying for the sins of her father tunda he says that to her several times, kawai she's happy she was able to stop him from hurting her sister , zama tayi nan tasha kuka Sannan ta yanke shawaran zata koma hospital gobe ta nemi maganin kashe kanta wajen wannan Doctor din. Kawai she have given up on life, she don't want to live anymore, tasan a mutuwar ma she won't find rest sabida her golden life have become a mess.
Alhaji bello da family dinshi suna nan hospital har zuwa ishai inda har lokacin habib da aka fiddo daga surgery room bai ko motsa ba, oxygen a hancinshi Sai kuma machinery dake reading heart beat dinshi, kanshi yasha bandage sosai da ko face dinshi ba a gani, the small part of he's face that is visible is swollen sosai, leg dinshi na hagu shima na daura da alaman da akwai ciwo wajen, alhaji bello sai kallon shi kawai yake ya rasa inda zai saka kanshi ya ji dadi yana ganin laifi shi né sabida in da bai fito zuwa katsina ba bazai samu such problems ba, hajiya really sai fada mashi take its met to be Don haka he shouldn't blame himself, har lokacin alhaji bello baici komai ba, matarshi tayi tayi har ta hakura, Rolex dake hannunshi ya kalla Sannan ya kalli matarshi yace
"Ku tafi gida..." Bai karasa ba hajiya tace
"Alhaji kaifa..." Ta tambayeshi sounding so disturbed,
"Aa ku tafi...I can't go home now..." Yafada mata atakaice, kafa mufida ta buga kasa Sannan tace
"Daddy no...mu tafi..,gobe mu dawo..pls..," tafada kaman zatayi mashi kuka
"No darling ku tafi gida...how can I sleep when I have put someone into this mess..Allah kadai yasan how he's feeling...bai yuwa inje in kwanta cikin ac while someone is here like this...someone I cause the pain to...kawai ku tafi..." Ya fada kanshi kasa looking so worried,
"Haba daddy..,don't worry yourself too much...wannan mutum will thank you if he wakes up sabida a sanadiyar abinda Kayi mashi zai samu lafiya...so pls it's destined to be..Kayi hakuri muje gida..first thing in the morning zan maidoka da Kaina..." Inji danshi namiji,
"Kilan so yake wani matsala ya sameshi because of this,..many people in your status will not even look back..amma Kai daddy saboda good heart Dinka ko abinci ka kasa ci...Allah will reward you...shima in Allah yasa ya farka he will say you're a nice man...kawai muje gida,,doctors will take care of him..." Inji mufida,
"Yanzu call me shehu..yazo ya tayashi kwana..." Alhaji ya fadawa son dinshi, phone yaron ya fiddo yayi dailing number wani Mutum, bayan yayi piçking yace
"Dad yace kazo Sahel international hospital....Sannan yace kazo da shirin Kwana..." Yafada mashi atakaice, bayan kaman hour guda Wanda aka Kira yazo Sannan alhaj bello ya tafi gida.
As usual kaman yanda suka Saba aka hadu wajen cult inda kowa yayi presenting abinda ya kawo, lokacin daya zo kan safwan ya fito dauke da pants da handkerchiefs, Shugaban kura mashi Ido yayi yana kallon abinda ke hannunshi yana lashe baki yanda yakeyi tamkar kura dayaga nama, ahankali safwan ya mika mashi wannan Kayan, amshewa yayi kanan yanda ya amshi na kowa, but he was surprised by the number of pants, pants tara ya gani Wanda yasa yayi mamaki kwarai sabida no new comer has ever come with such gift at first time,
'"Nasan Kai da ban né limitless...tun farkon ganinka nasan Kai zaka fita da ban...halinka ya fita daban Dana saura...kwasonka ma daban né...duk sai kafisu zarra,,," Yafada da turanci cikin wata irin murya dake nuna he's , murmushin Jin dadi safwan ya saki yana basarwa, magana yayi wannan katuwar maciji ta bayyana ya fara cinye wannan pant din kaman yanda ya Saba, a azahiri he's eating pant amma spiritually he's eating the soul of the victims, duk Wanda ya
Book Chapters
Chapter 27
Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500