ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi saboda  yanda duk jikinshi ya mutu because kaman the blood is coming out of he's vein, 
"Stand..." Shugaban yayi commanding dinshi, jikinshi na rawa ya Mike tsaye sai nishi yake, bayan hannunshi ya saka ya goge bakinshi, hannu ya sake dagawa  wannan cup din ya sake bayyana a hannunshi, sake mika mashi yayi jiki na rawa habib ya amsa,
"Drink..." Yay sake commanding dinshi, ahankali yazo Kai cup din bakinshi kaman daga sama aka huge cup din daga hannunshi abinda ke ciki ya zube, cikin zafin Nama ogan ya Mike yana cewa
"No way.." Yafada da karfi,
"Who's interfering with my work?.."ya fada da karfi yana kalle2, kallon habib kawai yake, safwan kam babu abinda yake kallo sai wanna abun daya zube da wasu abubuwa suke ta yawo a ciki, kurawa abun Ido yayi no knowing what to do, kawai Inda zai samu dama Yanzu shine ya yi maganin alhaji idris daya kawo su wajen nan in he first place, dukda Yanzu he's feeling he ca do anything yana Dana Sanin zuwa wajen nan, yasan they can never say no because he feeling yanda ake controlling jikinshi, shugaban daga jaw din habib yayi yana kallon eyeballs dinshi, he feels like saying a kashe shi amma that will be defeat,  komawa yayi ya zauna sanna ya daga hannunshi wasu Kayan suka bayyana, hannunshi ya mika masu Sannan yace
"Pick one up..." Yayi commanding dinsu In a horrible voice, jiki na rawa suka dauka one for each, yadi ne baki wulik Wanda bai wuce 2 yards, nuna safwan da usman yayi Sannan yace
"U will use this on a virgin girls....cover her up with It...it will be your source of wealth...and you..." Yafada yana juyawa ga habib, Sannan yace
"Your first victim is your mother...if you don't do it in the next 2 weeks you will die..."Yafada da karfi har dakin na amsawa, habib ji yayi tears na taruwa idonshi, he can't believe all this while kudin da yake ciyar da mahaifiyar shi is a blood money...sanna gashi Yanzu Ana cewa ya kashe uwarshi
"Why..." Ya furta understand he's breath Wanda shugaban yaji
"Because you can never do anything if she's alive...so she will be your first sacrifice...."ya fada mashi cikin tsawa, idanuwa habib ya lumshe giving tears chance of flowing,safwan da usman ji sukayi basu da control over themselves saboda wannan Abu da suka sha,  amma dayake shi habib bai zauna a jikinshi ba he knows exactly what he's doing, yan abubuwan initiating dinsu akayi Inda daga baya ya amayo zobe guda uku ya bawa kowannensu suka saka,habib ma ya saka amma yana Jin wani irin zafi a hannun daya saka zoben, another scary part is the eating of human flesh and blood,su ba'a basu ba because their initiation is incomplete,bazasu zama full member ba until sun yi first tasks dinsu.  New members seat  su hudu suka zauna tare da wani saurayi Wanda shima da gani yau ya fara zuwa, zzzzzkowannensu da tunanin da yake, shi safwan yana tunanin zaiyi tunda he has come this far he don't exactly abinda ke faruwa a cikin jikinshi amma ko kadan bai tsoron komai,it's like An cire mashi tsoro da fargaba, he feels so new and alive, kawai babu abinda yake hange sai wealth, yasan harkar babu yaudara because babu wani matsiyaci a daki,
"Am not the first..and I won't be the last....'" Yafada cikin ranshi , yasan dai he will never be the same,shi ma usman is feeling the same as safwan, babu wata frgaba, kawai abinda suke hange naira
"Money the easy way..." fada cikin ranshi. Shi kam habib Allah Allah yake ya bar wajen ya cire zoben hannunshi saboda yanda yake mashi a hannu, he's feeling kaman Ana burning hannunshi da wuta, rike yatsar da ring din yake yayi yana aduar Allah ya fiddasu daga wajen lafiya, sai da suka gama cin naman su Sannan suka hau upstairs sukayi abinda suka Saba suka sauko wearing asalin kayansu,  alhaji idris suka hango cikin z of people ya nufo so face dinshi dauke annashuwa kaman nothing happens. Yana karasasowa suka Mike face dinsu dauke da normal look, habib kam kaman ya shake shi har lahira yakeji, hannu ya mika masu yana cewa
"Congratulations..welcome to Jin dadin rayuwa...sai da kuga talauci a nesa da ku Dom daga yau ko kusa da  inda talauci yake Baku zama..." Yafada cikin Jin dadi, dukkan su babu Wanda yace komai amma habib bai mika mashi hannu ba, he has something to say amma yana tsoro kar suyi mashi wani Abu, gani yake they're capable of doing anything tunda har mutum suna ci. Alhaji idris kallon habib yayi zai bude baki yayi magana sai kuma yayi shuru yayi gaba suna biye dashi, suna zuwa inda motar shi take suka shiga suka bar wajen, babu Wanda a Kara cewa komai har habib that is boiling ganin zoben hannunshi is hurting him so much yasa ya boye hannunshi kasa ya cire zoben ya boye cikin aljihunshi. Hotel da suka sauka ya maidasu babu Wanda yace komai har saida suka shiga dakin su Sannan habib ya fashe da kuka da karfi yana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....what sort of world is this...wannan Mutumin ya cutemu...ya gama damu...he has ruined us...." Habib ya fada cikin tsananin kuka, safwan zama yayi bakin gado yana lumshe idanuwa, habib daga Kai yayi ya kalle su yaga they're not saying anything alaman zasu aikata abinda aka zasu
"Wai naji kunyi shuru...you people are not saying anything...ko daman kunsani ni kadai né ban sani ba?.." Yafada cikin tashin hankali, baisan abinda sukasha yayi tasiri a kansu ba,
"Wai meye mugun Abu ciki?.. Wannan abun fa ba kan mu aka fara ba...kuma t won't end with us...duniyar ce sai da haka...mun sha wahalal karatu...munsha wahalal néman aiki...munyi roko har mun gaji.. What are we going to do?... Starve to death?... This is a way of paying the world back for what they did to us..." Safwan ya fada face dinshi kaman bai taba dariya ba, hannu habib ya Dora a Kai yana cewa
"Pls don't tell m zakuyi... Don't tell me zaku zama ritualist...zaku zama Wanda azaban allah zai tabbata akansu...zaku zama wayanda iyayensu zasuyi Dana Sanin haihuwar su?... Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...pls you guys should wake up...pls wake up this is not us..." Habib ya fada cikin matsanacin kuka, idanuwa usman ya lumshe  tare dacewa "wai Kai bakaji abinda Mutumin nan yace ba?.. Yace zamu mutu if bamuyi exactly as we're told ba..." Usman bai karasa ba habib yace
"Har Kai am...mutuwa da take kan kowa?....of what use zanyi loosing eternal life Dina?... Do you know How long you will live?... You can start tomorrow and die next tomorrow...Dan Allah kuyi tunani...ku muyi wannan mugun Abu...they're even eating human meat...shi ake Kira da carnibalism..." Yafada duk tsigan jikinshi na tashi, kwanciya safwan yayi ya juya mashi baya babu alaman yarda da maganar da habib ke fada mashi, tamkar an cire humanity dake jikinshi Don ko wani zancen mutuwa baiyi, kawai tunani da yake shine da waye sai fara?, ance mashi virgin yasan virgin won't be hard to come by a unguwar su sai dai yana da targets, mikewa usman yayi yana cewa
"Ni dai am not ready to die yet...so zanyi...Baka ganin mutanen dake wajen?... Dukkan su are all well made...we can make heaven with our money..." Usman ya fada sounding care free, cikin kuka habib ya girgiza Kai yana cewa
"Make heaven with blood money?... Do you think it can happen?. .. They said mamanmu is my first ritual...my own mother..uwa ta da ko bakin cikina batason gani....mamanmu da in na shiga damuwa itama sai ta shiga ..ita akace in kashe saboda samun duniya...in kasheta matar da Tasha wahala Dani from my child hood to date..." Yafada yana kuka kaman idanuwanshi zasu fado kasa, baki usman ya tabe yana cewa
"Kai fa kace mutuwa Tana kan kowa... Instead of her to die for nothing it's better she die for something..." Usman Yafada mashi atakaice, shuru habib yayi ya gane he has lost he's friends, ko kadan they don't sound like abokanshi da ya sani, kawai he's feeling he wants to get away from them, mikewa yayi ya Kama hanyar waje, a corridor ya hadu da alhaji idris da wasu mutane guda biyu suna magana, duk suma irin mutanen né, saboda da akwai wannan zoben hannunsu, alhaji idris na ganin shi yayi excusing kanshi daga garesu yazo kusa da habib wearing a smile dukda yaga mood dinshi,
"Ka cuce mu...ka cuce mu..ka cuce mu...pls ka fada masu su kashe ni...ya fiye min..." Habib ya fada cikin kuka, dariya alhaji idris yayi kaman he's not saying harsh word yace
"Son ka kwantar da hankalinka..wata rana zaka gode min....na kawoka duniyar da matasa da dama suke néman zuwa Ido rufe..."
"Me yasa Baka nemi wasu ba sai mu?.." Habib ya sake tambayan shi sounding as if he should strangle him to death, dariya alhaji idris ya sake yi hankalinshi kwance knowing too well that babu abinda habib zai iya yi mashi,
"Ai ku Baku da hankali...I asked you if kuna iya komai saboda kudi kuka amsa da yes, ...Baka tunani?... If you were asked such questions then be reasonable to ask everything like what.. Amma bakuyi tambaya ba...and precise ko kunyi tambaya I can't tell you because it will mean revealing the secret of the cult...kawai dai abinda zan fada maka is that ka kwantar da hankalinka...before you know you will get used to it..." Yafada yana Dora hannu kan shoulder dinshi, da sauri habib ya huge hannunshi, alhaji idris Kara kecewa yayi dariya bai ko ji haushin shi, afusace habib ya juya ya koma dakin su, falon ya zauna yayi tagumi yana tunani, he don't want to stay for another second, mikewa yayi ya shiga ciki ya dauki bag dinshi daya taho dashi, hannu yasa ya fiddo   ya ajiye kan drawer safwan na kwance ko kallon inda habib yake baiyi ba balle ya tambayeshi abinda yake niyyan yi, fita habib yayi rike da bag dinshi, da sauri ya sauka downstairs ya hadu da wasu daga cikin yan cult din, ko inda yake basu kalla ba balle suyi kokarin stopping dinshi, sun dai San yayi kadan ya ce zai tona masu asiri because ko da word daya ya furtawa kowa mutuwa zaiyi miserably Sannan if lokacin da aka akace yayi sacrifice yayi baiyi ba he will still die so babu wata fargaba ko tashin hankali tattare  dasu,  har waje habib yaje yana karatun alqurani cikin ranshi yana tafiya, unguwar da hotel din yake is a only area saboda yan gari sun San it's time for end of the month meeting so many bad people will be around so babu Mai machine dake zuwa nan area din, titi kawai habib ya nufa yana tafiya not knowing where he's going, yafi hour daya yana tafiya Sannan yaga wani Dan okada, da sauri ya tsaidashi
"Aboki where you dey go?.." Dan okada din ya tambayeshi knowing he's Hausa,
"Pls I want you to take me to park..."
"Which one?.." Ya tambayeshi
"Kano park..." Ya amsa mashi,
"Ok lets go...your money na 1500" Dan okada ya fadawa habib,
"Don't worry...I will pay..." Fada because yasan he has enough a jikinshi, wajen Karfe uku suka isa park din dukda tafiyar bata fi na minti arbain ba amma haka ya cire dubu da Dari biyar ya mika mashi, yana zuwa yaji suna néman passengers to different places, nan take ya biya kudin mota suka shaida mashi it's night journey, cikin motar ya shiga ya zauna yana waige waige, daga inda yake zaune yana hangan motocin dake yawo kan main road, manyan motoci kala kala, before in yaga such cars he which to have one amma Yanzu ko kadan bashi da interest kansu, in short ko burgeshi basuyi balle wani Abu,
"Kawai ka kalli mutum...." Yafada under he's breath, nobody will believe alhaji idris Mai saa is a ritualist, nobody will believe he eats human flesh yasan inda mutane da dama sun San abinda ainayin billionaires sukeyi da sun daina zuwa kusa dasu balle suyi shaawar abin hannunsu, amma mutane basu sani ba, gurin su suga Mai kudi da makeken mota suje suyi bara ko maula, shi kam Yanzu he knows not all that glitters is gold, he wish he can tell the whole world about them but yasan nobody will believe him,  ko kadan he's not afraid to die because yasan he might have peace after death, kawai matsalar shi mahaifiyar shi, ji yayi wasu new tears suna rolling a idonshi yayi saurin gogewa.8💛❤💜💚💙
Sirrin wasu gayun
💛💙💜❤💚


® zuwairat (ummumaryam)


8⃣



Don't read if you didn't pay



Dedicated to my anty...Allah ya tsareki ya amsa hidden prayers dinki,



Usman na fitowa yaga safwan kwance babu habib, kallon sufwan Sannan yace
"Wai Ina habib?.." Ya tambayeshi,
"Don't know..kilan he's gone..." Yafada mashi cikin kasala,
"Gone where?.." Usman ya tambayeshi idanuwanshi waje
"Oho...kilan he has run to mama ..." Safwan ya amsa mashi atakaice, idanuwa usman ya zaro Sannan yace
"Kardai ya tona mana asiri..naga kaman he's not into this..." Dariya safwan ya saki Sannan yace
"Ya dai Tonawa kanshi asiri..bakaji wannan Mutumin yace one word of what happened and we will die ba?.. Nifa I don't care what he does...in ya gan dama yayi in bai gan dama ba kar yayi..all I know shine bai isa yazo wajena néman wani taimako ba..." Safwan Yafada kaman ba shi ba, usman shuru yayi yana tsaye rike da waist dinshi,
"Yanzu dai tambayata a nan is where is he?.." Bai karasa ba safwan yace
"Dalla malam stop asking me mana..nace ban sani ba.." Safwan ya fada cikin wata irin murya, tsoki usman yaja ya fice daga bedroom din zuwa falo, safwan relaxing yay yana tunanin how he's going to manage he's wealth, ba kowa yake tunawa ba sai alhaji Ibrahim, the way he treated them, gani yake he will start with them, saboda yasan inda sun ya taimaka masu da Yanzu basu kawo wannan matsayin ba, when all rich men are busy help the poor youth in their environment shi ya maida su beggars that he hates to see,  wani irin murmushi ya saki daya tuna uncle dinshi wato alhaji musa
"You watch my two sisters die...now it's your turn to feel the pain...." Yafada face dinshi daure kaman bai taba dariya ba,
"Zanyi maganin dukkan ku...I will make all of you pay...you all pushed us into this...we will dive into hell together..." Yafada without remorse or sympathy, tunawa yayi da mom dinshi,
"Inna you love wealth so much..kina kaunar kudi..,Yanzu it's time da zaki samu kudi amma not the pure one....all you want is money..source din kudin ba damuwanki bane..." Yafada hannunwanshi biyu harde kan chest dinshi,yanda yake magana kasan he's gone. There's no humanity left in him. Idanuwa duk babu farin sai baki, daman all the cultists have this power of transformation na yan mintuna just like yanda boss dinsu yake komawa snake, su basu komawa snakes amma suna samun fangs and eyes color dinsu yana Chanza color in suna fushi, yanda yake turo baki is so scary, sai cika yake shi kadai, so many things a heart dinshi, tunawa yayi da family dinsu khairat, the girl he loved, yanda suka ci mashi mutunci suka rabashi daita, he remembered yanda dad dinta ya kirashi yace
"Kai yaro ban iya bawa Wanda bai da aiki ko Sanaa yata...ku kullum Baku da abiny sai gantali a titi kuna néman yaran da zaku lalata...tou na rabaka da khairat..kar ka Kara zuwa wajen ta...in kuma da gaske kake kana sonta tou ka turo iyayen ka da kudin néman aurenta....kana jina?.." Middle aged man din ya fada mashi cikin tsawa, a lokacin idanuwa safwan ya lumshe yana Mai Jin zafi a zuciyar shi,
"Wallahi inason ta..." Ya bude baki zai yi magana baban khairat ya daga mashi hannu tare dacewa
"Kayi min shuru...banason Jin kalmar son a bakin ka ...a haka kuke yaudara yaran mutane...kawai kadai ji Abunda na fada maka...tashi ka bani waje..." Ya daka Mashi tsawa, da hawaye safwan ya tashi, he cried to he's uncle amma a banza.,
"Wallahi sai nayi maganin dukkan ku..." Yafada da karfi, usman dake falo ya shigo da gudu Jin magana cikin dakin, he was so scared da idanuwan safwan daya gani, duk babu faru ko daya sai baki kawai kake gani, safwan waje daya kawai ya kurawa Ido yana nishi kaman Wanda zai tashi sama, ahankali safwan ya daga scary eyes dinshi sama ya kalli usman, da sauri usman yaja baya saboda yanayin idanuwanshi,
"Meye haka?.." Usman Yafada yana kallon transformed face din safwan that looks so scary,
"Me?.." Safwan ya tambayeshi cikin kwantar da murya inda a daidai lokacin idanuwanshi suka koma normal, (this transformation is real for the reptilians...browse it on YouTube to see it yourself, search for the celebrities that shapeshift on camera...so be careful it's end time) kallon mama ki usman yacigaba dayi mashi yana cewa
"Yanzu nan naga idanuwanka babu fari ko daya...it was all black..." Usman Yafada sounding so tensed, shi kanshi safwan baisan idanuwanshi sun Chanza ba, mikewa yayi yaje gaban Mirror yana kallon idanuwanshi, shi kam usman dukda cikin cult daya suke saida ya tsorata saboda bai taba ganin komai haka ba, juyowa safwan yayi ya wulla mashi harara yana cewa
"Kai Wallahi you will never change...ya zaayi idanuwana su Chanza..." Bai karasa ba usman dake zaro idanuwa yace
"Wallahi I saw it...your eyes was so frightening...Wallahi kaji na ranste..." Usman Yafada mashi, ji sukayi an bude Kofar , fitowa sukayi a tare suka ha alhaji idris né ya shigo yana néman wajen zama
"Members how are you feeling..." Ya tambayesu cikin annashuwa looking so happy, safwan zaiyi magana usman yayi saurin cewa
"Yanzu nan idanuwan safwan suka Chanza...Wallahi naga idanuwanshi sun Chanza...." Usman ya fada cikin tsananin tashin hankali, safwan dafa forehead dinshi yayi alaman bai yarda da abinda yake cewa ba, dariya alhaji idris yayi yace
"So soon?... Lallai Kai you're different..." Kallon mamaki sukayi mashi Sannan safwan yace
"Wai it's it true?.."
"Yes...you can change but if you're so angry...so you should try to be happy a lot...in har ranka ya bace sosai ko cikin mutane né zaka Chanza. And that's not good saboda za'a gane something is wrong with you...Don haka try not to go angry in public..." Alhaji idris ya fada masu Sannan ya sake cewa
"Ina habib?.." Ya tambayeshi,
"I think he's gone..." Usman ya amsa mashi, dariya alhaji idris yayi Sannan yace
"This boy have a death wish...Wallahi in har days da aka bashi na sacrifice yayi bai yi ba mutuwa zaiyi..,he will die miserably...so in kuna bashi shawara ku bashi..." Baki safwan ya tabe Sannan yace
"If he wants yayi in kuma ya gan dama kar yayi...wannan it's his own business..." Yafada sounding so carefree, mikewa alhaji idris yayi yana cewa
"Ina waje...if you need anything alert me...dukda nasan Yanzu ku masu kudine amma tunda basu fara isowa ba don't hesitate to ask...mun zama same family..." Yafada masu,
"Ni Ina da tambaya..." Usman ya fada mashi, juyowa yayi yace
"Ask anything..." Alhaji idris Yafada yana komawa ya zauna,
"Yauwa..it's about kyallen da aka bamu...wai ko a waje né muna iya yafawa Mutum ko sai a boye?..naso Inyi tambayan amma wannan Mutumin is so scary..." Usman yafada mashi,
"Aa ba a waje ba...duk inda Kakeson kudin su zo zaka zafawa mutum..." Idanuwa safwan ya zaro yana cewa
"Kana yafawa mutum sai ya koma kudi?.." Ya tambayeshi sounding so surprised,
"Ai in haka né za'a samu lots of missing people...kawai in ka yafawa mutum zai tashi ya tafi...but few hours later zaka ga kudi da yawa..." Mikewa usman yayi ya fara tsalle, yana cewa
"Wallahi na gagara in tafi gida...." Yafada cikin excitement, dariya kawai alhaji idris yake saboda farin cikin sun samu more members, daman su kaman shaidan suke, burinsu kowa ya tabe kaman yanda suka tabe,
"I have one more question...wai shin ance da Virgini zamu fara...so dole né mu cigaba da virgin ko yaya?.."Usman ya sake tambayan shi
"Aa kawai na farkon né Virgin...kunsan virgins da kuke gani are very important to us...Don in initiation dinku ya zama complete za'a fada maku sacrifice da dole sai da virgins..." Yafada mashi,
"Can't wait Wallahi...wai yaushe zamu tafi?.." Ya sake tambayan shi
"Mu huta yau..sai mu kama hanya gobe da safe..." Alhaji idris ya amsa mashi yana kokarin mikewa
"Wai why Baka hawan jirgi?.. Ai with such free money ya kamata ace kana hawan jirgi..." Safwan is a tambayeshi, Dan murmushi alhaji idris ya Kai before saying
"Yaro man kaza...Yanzu inda mutane suka iya saka Ido in dai zaka bar trace  din inda zaka tou wata rana sai an binciko exactly abinda kake zuwa yi...kowa yasan yawancin east da akwai cultism tou indai har suka San kana yawan zuwa east din zasu gane da akwai wata kasa,,,shiyasa nake hakuri in tuka mota ta In zo in koma..."
"Gaskiyar ka..tou mu in muka fara kudi babu Sanaa bazaa gano mu ba kuwa?.." Safwan ya sake fada mashi,
"Ai kawai da farko zakuce ni na taimaka maku da kudi kuyi business...sai ku bude makeken waje for business just for camouflaging...babu Wanda zai zarge ku...mutane sun cika kwadayi...sudai kudi kawai koda basu San ta inda suke fitowa ba...especially yanmatan Yanzu...kaman ku that are young and single kuna da advantage sosai...zaku hole yanda kukeso...muka dole sai an boye wasu abubuwan saboda da akwai iyalai..." Yafada masu, usman najin yanmata ya kaman gaban wandon shi yana lashe baki, shi kuma safwan lumshe idanuwa yayi yana tuna yanmatan gidan alhaji Ibrahim masu shegen ji da kansu,
"Let's see how classy you're..." Yafada cikin ranshi,
"Any more questions?.." Alhaji idris ya tambayesu
"No.." Suka amsa mashi atare mikewa yayi yana cewa
"Da dare ku fito ku shana..." Yafada sounding like real Casanova that he is. Dariya kawai sukayi ya fice shima yana dariya, da dare kam hotel din ya shika da yanmatan igbos wayanda basu tsoron ransu, all they want is money, sun San most people dake lodging end of the months are ritualist amma hakan bai dame su ba,. Yau is the first time for both safwan and habib da suka taba mace, Don wasu tsalla tsallan yan mata biyu alhaji idris ya Kira yace masu
"These are my Boys..you should take good care of them...I will pay ..." Yafada wa yanmatan da jikinsu babu Kayan kirki sai yar mini skirt da rigar da bai Kai cibiyarsu ba suka nufosu, sufwan kallon wacce ta nufo shi yayi yaga cinyoyinta kaman oil factory saboda yanda suke salki, baki ya lashe yaji joystick dinshi na néman erection, shi kam usman tuni ya Mike ya ya Kama yarinyar da ta nufoshi kirjinta half naked, hannu ya zagaya waist dinta  ita kuma ta Dora hannu kan shoulder din. Kafin yarinyar ta karaso wajen safwan har yajike trouser dinshi, Tana zuwa ta zauna kan kafarshi tare da zagaya hannunta bayan keyanshi, nan take ya saki nishi Jin kanshi in a way bai taba Jin kanshi ba,
"Hausa boys..." Yarinyar ta rada mashi Tana Kai bakinta kan bakinshi, hannu ya Dora kan cinyarta yana shafawa upward while ita kuma yarinyar Tana kissing bakinshi tare da shafa bayan kanshi zuwa chest dinshi, Dan bude Ido yayi Don ganin if Ana kallon shi amma sai yaga nobody cares about him, wasu suna labari while wasu suna tare da mata suna yanda suke so dasu a wannan compound din hotel din, yarinyar shafo chest dinshi tayi zuwa kasa taji wandon shi so hot, wata irin nishi ta saki Tana cewa
"You're huge..." Tafada in a sexy voice, Dan murmushi ya saki yana kallon eyeballs dinta Sannan yace
"and am a virgin..." Ya rada mata, idanuwa yarinyar ta zaro Tana cewa
"Wow...today it's my lucky day...am going to have a virgin to myself all through the night...common baby lets go inside..." Tafada mashi kaman sun dade da Sanin Junansu, safwan dake Jin kanshi kaman yayi tearing rigarta and get down with her ya daga mata Kai kaman Mai Jin bacci, ahankali ta Mike Shima ya Mike, hannunshi ta Kama suka bar wajen,Dan juyawa yayi suka hada Ido da alhaji idris dake kallon shi , murmushi alhaji ya sakar mashi tare dacewa
"Welcome to the world of pleasure...enjoy yourself..." Ya fada mashi cikin dariya, safwan Dan

Please Login or Register in order to submit comment