You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
Ta amsa Tana cewa
"Bari in dauko maka abinci..." Tafada Tana kokarin mikewa,
"Aa mamanmu..ki barshi...bana Jin yunwa..." Yafada cikin sanyinmurya,
"Haba bangane Baka Jin yunwa ba...duk yau bakaci komai ba kuma kana cewa bakajin yunwa...." Ta fada sounding angry, shuru yayi bai ce komai ba, mikewa tayi ta fara dauko mashi rubutu da ake bashi ya amsa ya sha Sannan ya Dan kalli Fatima da ko daga Kai batayi ba tunda ya shigo dakin,
"Zara..." Ya kirata ahankali, Dan motsi tayi kadan which serves as a reply, murmushi kawai ya saki yana Jin tausayinta har cikin ranshi because she's too young for what he's about to put her through, abinci mamanmu ta ajiye gabanshi taga har da kaza ciki, tasan she bought it for him alone, kallon Fatima yayi yace
"Ki juyo muci tare..." Yafada mata bayan mamanmu ta fice daga dakin, ahankali ta makale mashi kafada,
"Dan Allah Zara kici kinji...gobe zan sayo maki katuwar kaza ke kadai...sai kici ki koshi kinji kou..." Yafada mata cikin whispers da babu Mai jinsu sai ita, still makale kafada tayi. Yanzu ya mance rabonda yaji tayi maganar, she always nod to everything tunda aka sa masu biki, , Dan ture kwanon Abincin yayi yace
"Nima ban ci..." Yafada mata kaman zaiyi kuka, ahankali ta tura kwanon gabanshi shi kuma ya sake turawa yana cewa
"Banci..." Ya fada yana turo mata baki, ahankali ta juyo gareshi shi kuma ya daga idanuwa ya zuba mata yana imagining is beauty dinta, she's so calm and gentle, ahankali ta soma hannunta cikin Abincin ya saki murmushi yana cewa
"Amaryar modibbo batason mijinta ya kwanta da yunwa.." Yafada cikin zolaya, daga idanuwa tayi ta turo mashi baki, shima hannun yasa cikn. Abincin sai ya Dora hannunshi kan nata, da sauri ta zare
"Dan Allah kici..." Ya fada yana Jin natsuwa na ratsashi, maida hannun tayi Tana daukan 5to 8 grains of rice Tana kaiwa bakinta, shima habib zama yayi yaci ya koshi and ta dai bata ci sosai ba, ko kadan bai ci naman ba ya umarceta ta ci, itama kinci tayi, har saida ya raba biyu ya bata rabi, mikewa yayi ya Kai kwanon waje mamanmu ta biyoshi cikin dakin, nan ta zauna Tana basu shawaran zamantakewan aure, shuru habib yayi yana sauraron ta, deep down he's thinking kar ta bata saliva dinta tunda he don't have much time, bayan ta gama tayi masu aduar zaman lafiya da kuma samun zuria dayyaba, Sannan tace
"Ku tashi ku tafi..." Tafada wearing a smile, ahankali habib ya Mike yana tunanin ko ya wanna Daren zai kasance, Fatima kam Tana zaune inda take bata Mike ba, dariya mamanmu tayi tace
"Kije dakinki mana..." Tafada mata calmly, still Tana zaune bata ko matsa ba. Habib na shiga ya dinga kallon dakin, bed dinta looks beautiful to him tunda daman koma birnin da yake ba dakin masu kudi ya sani ba, Don haka yaga kyauwun dakinta sosai, bakin gadon ya zauna feeling naughty, murmushi ya saki yana Dan mika tare da biting lips dinshi, he's feeling somehow, kawai yana ganin shima zaiji abinda akeji, kwantawa yayi yana dariya tare da mance duk wata matsalar shi.
Mamanmu kam Tana chan Tana Shan drama da Fatima kan ta koma dakinta amma ko motsi bata yi, daga baya ma kwantawa tayi kasar inda take zaune, baki mamanmu ta bude Tana kallon ikon Allah,
"Fatima ki tashi ki koma wajen mijinki..." Ta daka mata tsawa, jiki na rawa ta Mike zaune Tana fashewa da kuka
"Ni nan zan kwana..." " tafada cikin kuka,
"Ai Fatima haka bazai yuwu ba...haram né kauracewa miji...Don haka ki tashi ki koma ciki kinji kou?.." Ta fada mata calmly,
"Tou..." Fatima ta amsa mata amma still bata Mike ba, dariya mamanmu tayi Tana tunanin Fatima irin yaran nan né masu tsoro amma da akwai kafiya,
"Tou tunda baki tashi Bari in Kira modibbo sai ya zo ya daukeki da kanshi..." Tafada taba mikewa, da gudu Fatima ta Mike ta bar dakin mamanmu tabita da dariya,
"Jaira..." Tafada Tana dariya, kofarta ta rufe Tana Mai yi masu adua. Ahankali Fatima ta dinga sando zuwa bakin Kofar ta ganshi kwance kan gado kafarshi kasa, ji tayi she can't step in, Dan juyawa tayi taga koina tsit, Kofar dakin gwaggo ta nufa ta bude ahankali, luckily bata farkaba, kanwata doguwar kujera data ga duniya Don ta ya tsufa sosai babu form sai wood da spring Fatima ta kwanta tare da lullube kanta. Habib na kwance yana jiran Fatima yaji shuru har wajen 11, Dan fita yayi yaga koina kulle har da Kofar dakin mamanmu,
"Wa yo Allah Mamanmu...I have few days pls...just let me make use of the small moments I have..." Yafada kaman zaiyi kuka, bai Kara cewa komai ba ya koma daki yana bubbuga kafa kasa kaman zaiyi kuka, dakin ya koma ya kwanta amma sai bacci yaki daukarshi, bai samu bacci ba sai wajen karfe biyu na dare. Da asuba gwaggo Tana fitowa daga kurya taga mutum kudundune kan kujera, salati ta saki Wanda yasa Fatima fargawa, Tana ganin itace ta saki salati Tana cewa
"Wai wa nake gani haka?.. Ba Zara bace?.." Tafada cikin fada da loud voice,
"Wayyo gwaggo karki fada sa karfi ammi da mamanmu zasuji..." Bata karasa ba gwaggo ta kwala mata touch light dake hannunta Tana cewa
"Ashe daman baki da ahankali ban sani ba?.. Ina kika baro modibbo kikazo nan kika kwanta?.. Amma Wallahi yau sai kinci ubanki cikin gidan nan..." Tafada sounding so angry, da sauri Fatima ta Mike ta bar dakin while Sauran yan gidan suka fara farkawa saboda maganar gwaggo, mamanmu dake zaune kan praying mat Tana sauraron abinda gwaggo ke cewa murmushi kawai ta saki Tana cewa
"Yarinta Mai dadi..." Shima habib yana jinsu Don yanda gwaggo ke magana da karfi da kyar in duk makota basu ji ba, Fatima na fita ta debo ruwa ta fada kewaye, shima habib fitowa yayi Don yin alwallah, Tana ganin shi tayi saurin durkusawa Tana Ina kwana. Murmushi ya saki ya amsa mata Sannan ya shige bathroom, har lokacin gwaggo bata bar fada ba, mamanmu ce taje ta bata hakuri kan ta rufa mata asiri Don har dukanta Ana iyayi saboda abinda tayi, sim sim Fatima ta shiga falonta tayi sallah, Sannan ta koma gefe daya ta takure, shima shigowa yayi yayi sallah,bayan sunyi sallah ya kalleta yace
"Ina kika kwana jiya?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya
"Dakin gwaggo..." Tafada kanta kasa,
"Gaskiya kar ki Kira...kinji kou?.."
"Tou..." Ta amsa mashi atakaice,
"Taso kiji..." Yafada mata yana dariya ba musu ta taso ta taka ahankali ta dawo gaban shi, ahankali ya Kama hannunta ya jawota jikinshi gani yayi jikinta ya Kama rawa, Dan murmushi ya saki yace
"Wai mene?.." Ya tambayeta,
"Ba komai..." Tafada jikinta na rawa, ahankali ya kai hancinshi saitin kunnenta, sai kallon Kofar dakin take Tana kokarin mikewa, riketa yayi yace
"Zara..Dan Allah ki Bari mu mori rayuwar aurenmu tunda ba dadewa zamuyi tare ba..." Yafada mata cikin sauyin murya, Dan kallon shi tayi Tana tunanin dalilin dayasa yace
Ba dadewa zasuyi ba, kaman Ta tambayeshi amma ta kasa, juyo da face dinta yayi ta fuskanceshi Sannan yac
"Zara kisan ko ban nan kina cikin Raina...kuma kece mace ta farko danaji yanda nake ji akanta..." Yafada yana kissing wuyarta, ji tayi duk jikinta babu dadi, hannu ya dinga shafawa a bayan ta zuwa waist dinta then to her chest, da sauri ta Mike Tana cewa
"Zanyi fitsari..." Dariya ya saki yace
"Hmmm guduwa dai zai kiyi..."
"Aa fitsari zanyi..." Tafada Tana tsaye Dan nesa dashi,
"Naji ..je ki dawo...Ina nan Ina jiranki..kinji..." Ahankali ta daga mashi Kai tayi wuf ta fita daga dakin, Aikam dakin mamanmu ta shige ta gaisheta Sannan ta samu wuri ta zauna, habib najin shuru ya saki tsaki ya Mike ya shiga dakin mamanmu, wajen karfe 8 aka kawo abinci daga gidansu Fatima, nan dai kowa yaci ya koshi Habib ya koma daki ya kwanta.
Yau kam habib bai yarda tayi mashi wayau ba Don yana dawowa daga sallah ishai yazo da full chicken ya ajiye dakin baccinsu Sannan ya shiga dakin Mamanmu ya tarda mamanmu da Fatima tare, abinci mamanmu ta bashi yaci ya koshi Sannan shima ya Mike kafa, wajen karfe 9 mamanmu tace suje su Kwanta, mikewa habib yayi ya tafi waje ya tsaya yana jiran fitowa Fatima, bayan kaman minti goma mamanmu ta korota, Tana fitowa habib ya kamata sai dakinsu, kuka ta farayi ya zare mata idanuwa tayi shuru, nan ya umarceta tayo alwallah shima yayi, sallah sukayi rakaa biyu Sannan ya dauko kaza ya ajiye suci, San kadan Fatima tace saboda frgaba ganinta daki daya danamiji, bayan ya gama ya cire kayan jikinshi ya jawota jikinshi, nan dai ya rabata da komai na jikinta ya hau wasa da each and every part na jikinta but when it comes to the real deal ji yayi bai iyawa Don ko kadan bai samu hanya ba har Fatima ta fara fita hayyacinta, gani yayi in har yace he will force her baiyi mata adalci ba, kan ruwan cikinshi ya kwantar daita yana Shafa kanta har ta samu bacci, tunda da dugugu ya zuba mata ruwan wanka yaga Tana tafiya somehow dukda baiyi penetrating ba, kiranta yayi ya umarceta kar ta fita daga dakin Ta amsa mashi da tou,
Safwan kam yana chan yana farautar yar mutane wato first daughter din alhaji Ibrahim, safwan bai boye mata komai na attitude dinshi ba, kawai he's telling her zai bata kudi and har million zai iya bata muddin zata zo gareshi,irin wannan kalaman yasa in ya kirata ba always take daukar wayar shi, saboda dukda yana Kira mata such Huge amount of money ita bata yarda zai iya badawa ba Sannan basu sake haduwa da shi ba, yau kam yana zaune a compound Din gidanshi wajen karfe hudu na marairaice sai kiran number dinta yake bata piçking, da ganin shi he looks so angry, kawai gurinshi ya ganshi daita cikin gidan nan, yasan in har zai ganta ya bata cash a hannunta da wuya taki shi, he's next plan is yanda zai ganta ya bata kudi, sai Jan tsaki yake yana dailing number dinta, ya kirata ya Kai sau goma sannan tayi piçking taja cewa
"Dan Allah malam ka rabu Dani...ni ba yar is ka bace...ko billion zaka bani bazan iya saida mutuncina gareka ba...kar ka sake kirana..." Tafada mashi sounding so angry Sannan bata jira taji Abunda zai ce ba ta katse wayarta, yar dariya safwan ya saki yana cewa
"zaki ci ubanki né..." Yafada yana sake redailing number dinta, still bata daga ba,
"Hmm I pity you Wallahi..." Ya fada yana sake dailing number dinta. Picking tayi Tana cewa
"Wai malam meye haka Dan Allah..."baki ya tabe yana cewa
"Alhamdulillah..Alhamdulillah...Alhamdulillah...Allah na gode maka daka bani wacce taci jarabawa ta...naji dadi Allah ya amshi aduoi na...dear am so sorry for all I have said...I never meant anything I said...kawai am tasting you..kiyi hakuri rabia..." Yafada sounding so happy but deep inside he's furious, shuru yarinyar tayi Tana sauraron shi because yanda yayi magana this two days babu wani zancen wasa ciki, Jin tayi shuru yasa yayi tunanin she's not convinced sai yace
"Wai baby kinyi shuru...believe what am saying...kawai inason aure né kuma yanmatan sai ahankali..shiyasa na gwadaki..but pls forgive me..kawai tell me inda kike zanzo..."
"Nidai har Yanzu ban yarda dakai ba...you mean duk abubuwan da kake fada is a joke?.."
"Yes mana,,,nidai tell me where are you?.." Ajiyan zuciya rabia ta saki Sannan tace
"Ina gida né..." Idanuwa yayi rolling Don ko kadan ba haka yaso ba Don bai son yana zuwa unguwar da rana saboda yan San Ido
"Ok...zanzo later da dare..., "
"Aa kar kazo...dad bai yarda muna entertaining Maza...kawai we should keep taking on phone..." Tafada in a why that shows she's interested in him, yatsine face yayi Sannan yace
"Ni Wallahi I want to see you...kawai later zanzo then ki Dan fito mu gaisa..pls..." Bai karasa ba tace
"Aa Maigadi bai Bari mu fita after Magrub...,"
"Haba..ai ke ba yarinya bace da zaa tsareki cikin gida...nidai tell me ya zaayi mu hadu?.." Shuru ta danyi for a moment Sannan tace
"Gobe zamu gidan wata antymu...in na isa zan kiraka..." Dan kwantar da murya yayi before saying
" Yanzu you mean sai gobe zan ganki?.. But kisan cewa zan kwana counting seconds to your call né...kawai farin cikina is gobe zan ga beautiful face dinki..." Yafada yana yatsine face,
"Allah ya Kai mu..." Ta amsa mashi, hira suka Dan taba for a moment Sannan sukayi sallama, direwa yayi daga bayan motar yana cewa
"Let's see if you're really holy...let's see if you can resist money..." Yafada yana shigewa falonshi, dakin da yake ajiye kudi ya shiga ya tara kudi masu uban yawa Yana arranging dinsu,
"I can't wait for tomorrow.." Yafadawa kanshi yana wata muguwar dariya.17💜💛💚❤️💙
Sirrin wasu gayun
💛💚❤️💜💙
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣7️⃣
Don't read if you didn't pay if you do I owe you🙅🏿
Dedicated to my anty....Allah ya Kara Kauna,
Sai da yayi arranging kusan million ya fita ya jera a cikin mota, all because of rabia Ibrahim, kawai he's into destroying alhaji Ibrahim family and nothing is standing in he's way, duk Wanda ke son ganin pant dinka will be patient until he succeeded, ladies ayi hattara, not all that guys da suke like maka are really into you...some are there to destroy you, ko zaka wulakantasu Wallahi they don't give up easily, yana gama shirya kudin cikin mota yace
"In ma wanna bai isa ba zan Kara...I won't stop until I destroy all ladies in that house...in da mahaifin ku ya taimaka mana da just 100k da kilan bazamu je néman aiki ba balle mu fada halin da muka shiga...a tiny charity always changes someone's life amma no...when am through with you...you will beg for mercy..." Yafada idanuwanshi na Chanza kala saboda fushi, har yau zafin abinda sukayi masu bai fita daga cikin ranshi ba, he's so hurt that he's like this and he's going to make all of them pay, yasan inda an samu just one good person daya taimaka masu da ko kadan bazasu hadu da alhaji idris ba balle yayi leading dinsu astray, amma nobody was will to help, Banda excuses babu abinda suke samu wajensu, shi kam alhaji Ibrahim face to face yake nuna mashi he won't help, he have the money but won't wash away their sorrowful tears,
"Then it will be your turn...kawu musa...I will destroy your family...Wallahi I won't let anyone of you rest sai na koya maku hankali....I will deal with all of you...am in hell because of you people and am dragging you with me..." Yafada idanuwanshi kaman ba nashi ba, yau sauyin idanuwanshi sun banbanta da na sauran kwanaki, duk baki idanuwanshi sun koma dogo kaman yanda na snake ke komawa, sai farin kawai, inda shi kanshi zai ga yanda ya koma da sai ya tsorata,
"Inna..inda I have small blessing from you da nasa ban tabewa...just tiny little prayers,...just like mamanmu..." Yafada hawaye na taruwa cikin Wannan scary eyes din,
"In da na samu prayers daga gareki da ban taba tabewa...habib bai tabe ba...." Yafada coming in contact with the whole truth, he's allowing himself to think about it for the first time, yasan habib is lucky for not doing what they're doing, he knows mutuwa is better than all this, he's so lucky because of mamanmu, idanuwa ya rufe yana nishi kaman wani Dan gudun tsira,
"Ban yafe maki ba...and you will get what am getting..." Yafada yana biting bakinshi da karfi, ahankali ya zame ya zauna nan gaban motar ya hada Kai da gwiwa ya dinga kuka
, yafi minti talatin nan ya kuka Sannan kuma ya Mike zumbur kaman he's not the one, idanuwanshi ya goge ya gumke baki yana maganar da babu Mai gane abinda yake cewa, he looks so angry and mad, ciki ya koma yaje ya watsawa kanshi ruwa.
Mufida kam sun isa abroad lafiya da mahaifiyar ta, kuma sun samu damar ganin Doctor victor, suna zaune a gaban doctor da mamanta Doctor yana yi masu bayanin gwaje gwajen da akayi mata, nan yake fada masu womb dinta ya samu matsala saboda sex position da akayi mata was straight to her womb kuma it's with force shi yasa take bleeding, kuka mahaifiyar ta farayi sosai Tana Jin bayanin Doctor, mufida kam idanuwanta lumshe Tana tuna yanda safwan ya tura pillows a karkashinta ya bankareta Sannan ya fara thrusting da karfi, tun wannan lokacin tasan yayi mata illah a cikinta, kasa kuka tayi Tana sauraron bayanin shi,
"Is there anything that can be down?.." Mahaifiyar ta ta tambayi Doctor,
"Yes...she will heal with time...but it's only by miracle that she will conceive..." Doctor ya fada mata, kuka né ya kufcewa mufida Tana
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...na shiga uku..." Ta fada da karfi cikin kuka, nan dai Doctor ya rubuta maganin da zanyi healing dinta da wuri.
Nana kam ta je gida weekend amma mamanta bata gan wannan babban waya da tazo dashi ba, cikin small phone dinta ta maida SIM card dinta Don kar ayi suspecting dinta, ko kadan bata son zaman gidan saboda babu freedom kaman hostel, she only,pretend to be a good girl, yau Sunday, tun wajen. Karfe biyu ta fara hada yan Kayan ta, mahaifiyar ta na zaune tayi kaman bata ga abinda takeyi ba, sai da ta gama ta fito da bag dinta sai sauri take kaman someone that is about to get away from hell, wurin mamanta tazo tace
"Mommy zan tafi..." Tafada mata atakaice saboda daman already dad dinta ya bata kudin off keep dinta, wani irin kallon banza ta watsa mata sannan tace
"Zaki tafi Ina?.."
"School mommy..." Ta amsa mata atakaice, kallonta mamanta tayi from head to toe Tana kallon yanda take rawar jiki tace
"Amma ke baki da hankali kou...yau lahadi zaki koma school?... Uban me zakiyi a school din?... "
"Ai mommy muna da lecture gobe karfe takwas..shiyasa nakeson inje inyi karatu..."
"You're very stupid..kina cikin gari nan shine Don kina da lectures gobe 8 zaki bar gidan Yanzu ko karfe uku baiyi ba...tou write this down in your thick skull in kinzo Friday bazaki komawa sai Monday da safe...so daga yau kar in Kara Ji kince zaki koma ranar Sunday..and ki sani ba son wannan bazan hostel da kike zaune nake ba..Don any slightest clue na yin anyhow zaki dawo gida...in yaso ki daina karatun completely...now get out of my sight..." Ta daka mata tsawa, baki nana ta fara turowa Tana magana Wanda ba Mai Jin abinda take cewa, ita Sam gidan nan baiyi mata ba, komai aka yi mata takura take gani, ciki ta koma har da kuka Wai an hanata komawa school, she's missing big mama sosai especially Kayan dadin da take ci wajenta, Yanzu da take Shafa makari she looks more beautiful Don man ya amshi jikinta sosai,
Fatima kam bata fita daga daki ba sai in zata shiga bathroom zata fita Tana tafiya ahankali ta shiga ta dawo, she feels so much pain down there shima Haba bai fita ba yana manne a jikinta exploring it to he's satisfaction, sai dai yana tsoron penetration saboda babu hanya, in akayi abinci sai mamanmu ta aika masu nasu su biyu, habib kallon Fatima kawai yake yana Jin sonta na ratsa jikinshi, sai Yanzu ya Kara Jin haushinshi haduwa da alhaji idris, he wants to spend eternity da Fatima, komai nata yana dauke mashi hankali, batayi mashi gardama duk yanda yakeso ya keyi daita saidai in yazo Kai hannun kasa sai ta girgiza mashi Kai Tana cewa
"Zafi..." Shidai tausayinta bai barinshi yayi forcing kanshi cikinta, datayi complain sai ya hakura, yau kwanansu biyu and he's time is going fast, kullum yake fadawa Fatima is ta kula da mamanmu. Wajen karfe takwas ya dawo daga masjid, tafiya yake amma Kaman yana Jin tafiyar mutum bayan shi, in ya juya sai yaga babu kowa, saur yake sai yaji Ana cewa
"Do it..or you die miserably in the next two days ..." Yaji kaman daga sama, da sauri ya waiga amma babu kowa, karatun alquran Wanda ya haddace ya farayi while walking like a mad person, wurin wani Mai Nama ya saya ya mika mashi dariya biyar ya umarceshi ya bashi naman na duka, har lokacin yana da kusan dubu hamsin daga cikin kudin da mamanmu ta bashi, naman aka bashi ya yakara bashi wata dari biyar ya Kara mashi sanna ya Kama hanyar gida still walking very fast, he can feel someone behind him, yana shiga gidan yayi saurin shigewa dakin mamanmu, a ya daga cikin naman ya mika mata Ta amsa har dayi mashi godiya, zama yayi ya kurawa mamanmu Ido ko blinking baiyi, ita kuma bata Lura ba ta bude naman ta Kai daya bakinta Sannan taga irin kallon da yake mata, itama Dan kallon shi tayi Sannan tace
"Wannan kallon fa modibbo..." Ta tambayeshi cikin sanyinmurya,
"Mamanmu...in har Allah zai maidoni duniya zan so ya sake bani ke amtsayin uwata, ...mamanmu Ina kaunar ki...mamanmu inasonki sosai..." Yafada yana kokarin fashewa da kuka,
"Wai me ya kawo wannan maganar kuma?.. Zaka fara kuma kou?.." Tafada taba kallon shi,
"hmmm mamanmu dole in fada maki yanda nake ji game dake...nasan ba Lallai in Kara samun irin wannan daman ba...shiyasa nake fada maki Ina sonki har cikin jinina...mamanmu Dan Allah ki kula da kanki da ..." Bai karasa ba mamanmu ta katse shi dacewa
"Zaka fara kou...Yanzu na fara samun nishadi cikin zuciya ta shine Yanzu zaka kadugala min lissafi kou..." Mamanmu ta fada kaman zatayi kuka, idanuwa Habib ya lumshe Sannan yace
"Kiyi hakuri mamanmu..kawai ina fadar abinda ke cikin zuciyata né...mamanmu ki kula da Fatima..." Fushi mamanmu tayi ta ajiye naman gefe daya Tana cewa
"Banci tunda na Lura ba so kake kar inci...gashi dauki abunka..." Tafada Tana tura ledar naman gaban shi, ahankali shima ya tura gabanta yace
"Mamanmu kiyi hakuri...na daina....kici kinji..." Yafada mata cikin rarrashi, mamanmu kauda knata tayi gefe daya hawaye na taruwa, ahankali habib ya Dora hannu kam nata yace
"Mamanmu ki gafarceni....kiyi hakuri...Yanzu ba lokacin da zakiyi fushi Dani bane..aduar ki kawai nake bukata..Dan Allah mamanmu kiyi hakuri..." Yafada yana Dora naman kan hannunta, ahankali ta sa bayan hannunta ta goge face dinta Sannan tace
"Modibbo kar in Kara Jin makamancin wannan maganar bakinka..kaji kou?.." Ta fada cikin sanyinmurya, ahankali ya daga mata Kai,
"Kaga Yanzu ka zama Mai iyali...kawai kayi fatan Allah ya baku zuria ta gari...Sannan ka kula da kanwarka..."
"Tou mamanmu..." Ya amsa mata yana tunanin jibi kaman Yanzu ko yana Ina, kawai he's thinking kilan kaman Yanzu mamanmu Tana cikin bakinciki saboda mutuwar shi, yasan gidan nan cike da mutane sunzo gaisuwa, yasan he's mother will be daversitated, she will cry her eyes out, yana kallon ta tadauki naman ta Kai bakinta Tana taunawa ahankali, he can see she's hiding her tears, bata kalleshi ba tace
"Tashi ka tafi wajen matarka..." Ta umarceshi, babu musu yau Mike ya dauki ledar tare dacewa
"Sai Allah ya kaimu..."
"Ameen modibbo..." Ta amsa mashi, fita yayi ya nufi wurinsu, yana fita mamanmu ta ture naman gefe daya ta fashe da kuka, sai da tayi ya isheta Sannan ta Mike ta fita ta dauro alwallah ta fara sallah Tana Kai kukanta ga Allah, habib na shiga falo yaga babu Fatima sau ya shige bedroom yana sallaman tayi saurin mikewa with her red eyes da alaman ta fara bacci, murmushi ya saki yana cewa
"Sorry na tasheki daga bacci..." Yafada yana zama bakin gado tare da jawota jikinshi,
"Sannu da zuwa..." Ta fada in a calm tune. Amsa mata yayi ya Mike Sannan ya Kama ta itama ta Mike ya hada da kirjinshi yana shafa kanta ahankali,
"Fatima..." Ya kirata cikin low voice,
"Naam..."
"Na kusa tafiya...mun kusa rabuwa...Dan Allah kullum ki dinga yi min adua kinji..." Yafada yana Shafa kanta, yau daga Kai tayi Tana kallonshi sai tace
"Dan Allah kar ka tafi ka barni...yaya kar ka tafi Dan Allah..kullum kana cewa zaka tafi...nidai kar kaje koina..." Ta amsa mashi for the first time, face dinta ya tallabo yana kallon idanuwanta, murmushi ya saki Sannan yace
"Nima Fatima banason tafiya...amma haka Allah ya kaddara..." Bai karasa ba sai tace
,"tou Dan Allah tunda bakason tafiya kar ka tafi...ai nasan ba dole zaa saka ba...nidai Dan Allah kar ka tafi...in ka tafi kullum sai nayi kuka...kuka zan dingayi har ka dawo..." Tafada
Book Chapters
Chapter 16
Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500