You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
tayi ta kalleshi, ido daya ya kashe mata tayi saurin sadda kai kasa, pretending yayi kaman hes still drinking wata while he's checking her out, daman tana cikin plan dinshi, har ga Allah he wants to marry her now, don ko kadan he doesn't want to add more sins to himself kan wanda yayi a baya, I at least now with girls, kawai yana son duk abinda zaiyu ya zama abinda ya zama dole a brotherhood dinsu ba abu na son zuciya ba, sake kallon ta yayi, she's so beautiful beyond words, komai nata is so alluring, alhaji daya bashi baya dan juyawa yayi ya kalleshi yaga ya kafawa cup kai kaman he's still drinking, yarasnhi dai as usual islamiya zasu, daman yaranshi basu da friends sannan basu da wurin zuwa daga school sai gida ko islamiya wanda shima is so close to the house, alhaji idris is a person that knows abinda ke faruwa a rayuwa yanzu and he will do anything to protect he's children, shi saboda over protective services dinshi yasa bai iya kai yaranshi abroad don suyi karatu, duk Manyan yaranshi maza suna abroad suna karatu amma matan bai yarda suka je koina ba ko gidan family dinshi basu zuwa don shi kanshi yasan mata sune victim din su su kuma maza victim din violence, da kyar a nemi a bada namiji a cults amma bata kullum cikin benefiting ake daga garesu especially virgins, gashi ya shaku da yaranshi sosai don in kaga yanda yake kaunar nashi hardly ka yarda zai cutar dana wasu amma he's a monster that's afraid to be haunted by he's own deeds. Bayan sunyi mashi sallama suka juya inda amra ta sake kallon safwan for just a second sannan tayi saurin dauke kanta. Amra and afra sune First female children na alhaji idris, duk duniya bai hada twins dinshi da kowa ba because yana kaunarsu fiye da komai, they're 19 years of age duk suna karatu a B. U. K kano, kullum driver ke kaisu sannan ya tsaya ya maidasu, don tsananin alhaji idris bai yarda su shiga cikin mutane ko zuwa restaurant ba a school, In lokacin lunch yayi daga gida ake aika masu da duk abinda zasu ci duk don kar su hadu da mutane da zasu lalata su, one thing he doesn't know is mutum yayi kadan yayiwa Allah dabara, duk yanda ka zalunci wani dole Allah zai saka mashi one way or the other, now safwan has fallen for hes daughter, bai tabbatar he has fallen for her ba sai yau, kwana biyu ya manta daita amma seeing her yau wakens every feeling, kuma yasan he won't have any difficulties saboda yanda itama take kallon shi, when safwan loves you is like the devil himself is in love with you don it is better ya dauki wani abu daga gareka temporarily than yace zai dauka permanently, safwan dawowa yayi ya zauna ya kurawa waje daya ido, hira alhaji idris ke mashi kan yanda zaiyi da matasa kan su amince da batunshi na luwadi shi dai jinshi kawai yake amma hankalinshi bai nan kusa, kawai ya zauna ne don kar alhaji yasan su zai bi, yana son sai ya shafaa sannan ya fita inda he wont think of anything, haka akayi suna ta labari har kusan minti talatin inda alhaji idris yace zai shiga ya watsa ruwa ya fito shi kuma yace zai tafi. Nan dai sukayi sallama while safwan na fada mashj he will let him know duk yanda ta kasance. Jiki na rawa safwa ya fita ya shiga mota Driver ya jashi suka bar gidan, suna fita zuwa daidai islamiyar ya umarci driver din ya tsya, bayan ya tsaya safwan yayi saurin fita ya shiga cikin islamiyar, wurij its huge and beautiful, yaran alhaji idris kawai ke karatu wajen, daga inda amra ke zaune she can see him saboda manyan window dake wajen, dan jujjuyawa ya tsaya yanayi har yaganta, da sauri ya daga mata hannu, mikewa tayi tare da yiwa malaminsu magana ya bata izini ta taka zuwa wajen wannan sexy and cute guy that she can never say no to don tana ganinshi tuntuni amma tamkar yau ta kare mashi kallo don taga handsomeness dinshi sosai, tunda ta taho ya kura mata ido ko blinking baiyi, yanda yake tafiya is something else, tamkar she's walking for him alone to see, tana zuwa tayi mashi sallama ya amsa yana kallon well beautiful mouth dinta ji yayi kaman ana hura mashi wuta cikin system dinshi,
"hi... " ya fada kaman hes learning how to speak to a lady the first time,
"hi..." itama ta amsa mashi trying to use her best voice ever for the hot dude,
"pls kiyi hakuri i can't help it dole yasa na biyoki nan cikin islamiyar... Kawai taimako daya zakyi min... " yafada yana kallon gaban goshinta dake kwance da gashi
"beauty and the beast... A monster with beautiful children... " yafada cikin ranshi,
"ok... " ta amsa mashi cikin calmness,
"dan Allah banason bata maki lokaci... Sunana safwan limitless... Kawai i want your number... Shikenan pls... " ya fada mata, wannan limitless is something she have heard amma she can't remember,
"ok... " ta amsa mashi sannan ya fiddo phone dinshi ta karanto mashi number dinta,
"finally... " ya fada cikin ranshi sannan ya saki killer smile tare dacewa
"nagode... " idanuwa kawai ta lumshe mashi looking so innocent,
"sai na kiraki... Thanks so much for your time... " ya fada yana kallon ta, sake lumshe mashi idanuwa tayi tana mashi alaman it's alright da idanuwanta, ba karamin dadi yake ji ba, juyawa yayi
"the way this is going to end depends on your father... If he wants the easy way good and fine... The reverse is the case shima no problem... " ya fada cikin ranshi while stepping out of the gate.
Thanks38💙💚💛💜❤
Sirrin wasu gayun
💜💙💚💛❤
®zuwairat(ummumaryam)
3⃣8⃣
Dont read if You didn't pay, if you do you owe me.
Ko driver dake tuka mota ya gane safwan is extremely happy don shi kadai dake zaune baya sai murmushi kawai yake yana biting lips dinshi, ko kadan vai da fargaban komai don yasan she loves him too, at least yasan ko she don't love him she dont hate him either, the way she talks makes her look more classy, ba karamin shiga ranshi tayi lokaci guda ba, bai taba jin mace a cikin ranshi haka ba, yasan he always have desire to sleep with girls amma kawai hange yake ita one night won't be enough for him, kawai he wants her for life, tunawa yayi da alhaji idris, murmushi ya sake saki hankalinshi kwance, yadai san yayi kadan ya hanashi tarayya daita, not when hes in love with her, kawai the feeling is too powerful, bai taba jin abinda yake ji ba, kawai kaman ana forcing heart dinshi towards her, he always admires her amma na yau is too much, yanda take daga mashi kai instead of talking is something else, kawai he believes he's totally in love.
Rabia tayi baccin sosai don har har magrub bata farka ba, yaran basu yi kuka ba don nurses suna basu formula na new born, dr salim ya dawo da yamma bayan ya baro hospital dinshi. Lokacin ahe was still sleeping, dubata yayi ya wuce gida yana cewa in ana bukatar wani abu ayi contacting dinshi, yanda dad dinshi yayi murna da maganar haihuwan ya bashi mamaki, he was so excited sosai har yace yaje waje accountant dinshi ya bashi half million a saya masu famula d dresses dinsu, dr yace ya barshi amma he instead saboda yasan the burden will be too much for him alone. Rabia dake kwance sai tunani take tana kallon yaran da biyu ke kwance biyu a hannun nurses suna basu milk da murfinfeeding Bottle, kawai adua take a tasheta daga wannan mafsrkin da take don ko kadan it doesn't seem real To her,
"what's if it's real..." ta fada cikin zuciyarta,
"aa.. It's not... " tayi saurin kauda zancen daga cikij zuciyarta, inda aka yi mata aiki ta dan taba taji the bandge is real, idanuwa ta lumshe ta bude ta daga ido ta kalli sister aisha, ahankali ta kira sunanta before saying
"dan Allah... Mafarki nake?" ta tambayeta voice dinta na rawa, murmushi sister aisha tayu mata sannan tace
"aa... Ba mafarki kike ba... Allah ya hutaceki... " ta amsa mata,
"dn Allah yara nawa ne?.. " ta sake tambayar ta don ta tabbatar shes not mad,
"su biyar ne... Amma daya ya koma... Saura hudu... Mata uku namji daya..... " ta amsa mata, baki rabia ta bude zatayi magana amma sai hawaye, she's feeling pains sosai amma bai kai wanda ke cikin zuciyarta ba,
"nawa zunubin yayi tsiro da yawa.. Na haifi yara har biyar ba ta hanyar halal ba... " ta fada tana maganar da kyar don ko word daya yana taba ciwonta,
"dan Allah ki bari... Komai sai da yardar Allah yake faruwa... Haka naki. Rayiwar take.. Ki dauki kaddara ki rike yaranki... Wata rana zasu share maki hawaye... " dayan sister ta saka baki while feeding the infant, idanuwa rabia ta lumshe while hawaye na rushing,
"ya zanyi dasu?.. Ina zani da shegu har guda hudu?... Whi will give me a second chance to life with 4 bastards... " bata karasa ba sister aisha ta katseta dacewa
"dn Allah ki bar kiran yaranki da bastards... Hakan bai dace ba... Kinga baa rada masu suna ba so in kina kirnsu da such names bai dace ba... Dan Allah kar ki kara... " ta fada cikin rarrashinta,
"bazki gane abinda nake ji ba... Wallahi i wish zan mutu... Kawai in mutu in huta... Ni rabia dake kaunar inyi zaman aure... Kullum in na farka babu abinda nake tsarawa sai abinda zanyi a gidan mijina... Nasan da akwai yanmata dake mistake su haihu kuma da yardar Allah su samu miji ya auresu... Amma nawa wa zai aureni da yara har hudu?... Yaran da ubansu baisan ko na mutu ko ina raye ba..kenan a rayuwa ni bani da rabon samun rahama dake cikin aure... Inna lillahi waina ilaihi rajiun... " ta karasa maganar ta cikin kuka sosai hannunta kan inda akayi mata aiki, ahankali sister aisha ta mike ta ajiye baby ta fita, wurin doctor ta koma ta fada mashi rabia ta tashi sannan she's crying, da sauri doctor ya mike ya shiga inda take, duddubata yayi ya sake mata drip da wani maganin baccin sboda yanda take kuka.
Mamanmu kam sai da tasha kuka ta godwa Allah sannan tayi shuru, mai motar daya kawosu daman sai da ya staya akayi aiki sannan ya koma gida ya fada masu yanda akayi, kunsan yan kauye da kara, nan almost all the family suka tattaro zasu zo, dubu ashirin abban Fatima ya bada a bawa Mamanmu, bayan sallah magrub suka iso wajen sai lokacin mamanmu ta sake ta dan ci abinci, sakon abban fatima aka bata ta dinga mashi adua, mamanmu kam bata bawa kowa jaririn don tankar tana rike da habib all over again haka take ji,
Safwan kam bai kira amra ba sai bayaj sallah ishai, yayi wanka yaci abinci ya kwanta ya kirata talking with he's sweetest voice ever, itama lafewa tyi tana mashi magana as if ta san shi, abinka da yarinyar da baa bari magana da maza, talking to him make her feel so different, safwan is so good with words as yanda yake mata magana bai taba yi da kowacce ya mace ba, hes talking in a calm and gentle tune, kom kadan baa ganewa he's a dangerous murderer, sun kai kusan hour hudu suna magana amma kokadan basu gaji ba, safwan ya fada mata kawai he wants to marry her without delay saboda ta sace mashi zuciya,
"hmmm wallahi dad yace shi zau zaba mana mijin aure in lokacin yayi,... Baya yarda muna magana da wasu... " tafada mashi in a voice That in ba safwan ba babu mai ji, baki safwan ya tabe, duk yasan tsoro alhaji idris is because kar ayi wa yaranshi abinda yake wa yaran wasu, shiyasa yake kafa kafa da su
"gaskiya nidai ban yarda ba... Kawai ki fada mashi zan aureki... Wallahi banki ace zuwa nextweek muna tare ba... " yafada sounding so calm,
"nextweek kaman ba mutum ba?.. Ai it's too early... " ta amsa mashi,
"why zKi fadi hakan...? " ya tambayeta,
"ai bamu san juna sosai ba... "
"ai ko shekara goma mukayi tare you will only know what i want you to know... So pls zaki fada mashi"
"am scared...what if yaki?.. " ta tambayeshi sounding so Disturbed saboda itama ta kamu fiye da tunanin mai karatu, ko voice dinshi alone makes her feel moody don he's giving her the best of he's voice,
"why not bazai yarda ba... Ke dai tell him.. And leave the rest to me..." ya fada mata,
"but it's too early.... Dan allah mu dan bari zuwa nan da wata dya..." bai bari ta karasa ba yayi saurin cewa
"one month fa... Kam lallai.. Bakiji yanda ake hura min wutan sonki bane... Ai in har na kai sati biyu ban sameki ba mutuwa zanyi.. Kawai try and tell him... " ya umarceta atakaice, bata karayi mashi gardama ba. Hira sukayi har wajen asuba sannan sukayi sallama, kowannensu kwnaciya yayi thinking about the other. Amra bata taba jin son wani da namiji kaman yanda taji na safwan lokaci guda ba, she's falls for he's gentle amd calm nature not knowing he's more dangerous than her father amma duk son da takewa safwan kuma sai. Taji she will need some guts to tell her father tana son aure. The following morning change is all over amra, bata fito da wuri ba sannan ko da aka bata abinci ko spoon daya batayi ba, kawai she's thinking of safwan daya tasheta da sweet romantic message, duk yanda amra take jin son safwan a cikinjininta bai kai abinda safwan keji a kanta ba, kawai ji yake from no where ana hura mashi sonta cikin zuciyarta, da ita ya kwanta sannan daita ya tashi.
Duk abinda safwan keji bai hanashi neman target dinshi na homosexuality ba, yana tsaye da hannunshi cikin aljihunshi yana kallon masu yin aiki, he's looking at them down to their spirit yana kallon problems dinsu da kuma characters dinsu, most of them are pure basu da wani bad behavior, kaman mace he's looking for mai kyau a jiki as if he's doing the right thing, wani daga cikin samarin ya kurawa ido yana kallonshi from head to toe tamkar he's checking him out, dukda bai jin tsoro wannan is disturbing him,
"things people do for money... " ya furtawa kanshi a hankali, ahankali ya dinga takawa har yazo kusa da inda matasa ke aikin gina dayan block din, duk juyawa sukayi suna gaidashi cikin respect don dukda basu san if he's the owner ba sun san ba karamin mutum bane, face dinshidauke da murmushi ya dinga amsa masu yana masu sannu sannu da aiki, sai da ya zo kusa da inda wannan neat guy din yake sannan ya tsaya, hada ido sukayi da saurayin wanda bai wuce 25 ba, irin matasan nan ne that are like su safwan, basu da komai suna neman halal Dinsu amma basu kazanta, bayan kaman minti biyar yace
"zo ka sayamin wani abu... " yayi directing maganar to wannan saurayin, da sauri ya bar abinda yakeyi yayi saurin zuwa inda running water yake ya wanke hannunshi ya bi bayan safwan dake tafiya zuwa office dinshi zuciyarshi na bugawa because he's still thinking how zai samu erection to sleep with a man, sannan yana tunanin what if yaron bai yarda ba, sai kuma yayi saurin kauda zancen don yasan he's good in making deals. Yana shiga office dinshi ya zauna kanshi kasa, da sauri saurayin yashigo yayi tsaye bai zauna ba har saida safwan yace ya zauna, ahankali saurayin da shi kanshi yaji faduwar gaba ya zauna, bayan kaman second goma safwan ya daga kai ya kalleshi sannan yace
"ya sunanka? " ya tambayeshi,
"ahmed... " saurayin ya amsa mashi cikin faduwar gaba sbaoda yana tunanin laifi yayi and he's about loosing the labourer job that pays him 3k daily.
"good name... Ahmed... Yanzu dai wata magana nakeso muyi da kai... Amma pls ka sani i won't take no as an asnwer... Hope dai zakayi min alfsrma ko wacce irice... " ya fada idanuwanshi cikin nashi looking at he's fear,
"haba ranka shi dade.. Kome kakeso zanyi wallahi... Ai nasan irin karuwar da mukayi da wannan aikin cikin watanni bakwai da suka wuce... Don haka kome kakeso ka tambaya bazan ki yi maka ba... " ya fada mashi sounding so obedient, murmushi safwan ya saki sannan yace
"ai banyi maka komai ba... Yanzu dai. Zanyi maka... I want to transform your life... Zan baka daga dubu dari har zuwa million uku... Zan kaika duk kasar da kakeso hutawa... Zan saya maka gida da mota... Babu kai babu wannnan aikin ta wahala... Kawai abinda zakayi kuma is nothing serious... Amma zan kula da kai in a way That ko talauci zai gudu far a way from you..." tunda ya fara magana ahmed ya bude baki yana kallon shi, yanda yake maganar zai kula dashi yasa ya gane ba abun arziki bane, yasan wata hanyace mara kyau yakeson bi dashi dukda he can't point finger at it,
"hmmm nikam menene zanyi wanda it will warant wannan abubuwan daka lissafa?.. " ya tambayeshi in a smart way, shuru safwan yayi not knowing how to say it, ji yayi maganartayi mashi nauyi sosai, ajiyan zuciya ya saki yana tunanin abinda babu going back there's no way out, dole yayi,
"kawai i want u to be like a woman to me... " ya furta word din da kyar, ahmed understand perfectly abinda yake nufi amma sainya rufe ido yacw
"like a woman kuma?... Ta yaya saurayi kaman ni zan zamar maka like a woman...? " ya tambayeshi yana jin kaman ya mike ya ruga da. Gudu with he's two hands cover to he's ass, idanuwa safwan yayi rolling sannan yace
"nasan you understand abinda nake nufi... Kasan da akwai samari million da zasuyi willingly without stress amma kai you're lucky shiyasa i picked you... "
"nifa ban gane ba...ban gane ba kwata kwata... " ya fada mashi,
"ok... Kawai inason in dinga bin ta bayanka duk sanda bukatar hakan ta tashi... " safwan ya fidda jin nauyi ya fada mashi atakaice, salati ahmed ya farayi cikin ranshi, shuru yayi for a moment sannan yace
"bin ta bayana kaman ya?... Ta yaya ake bin ta bayan mutum?.. "ahmed ya sake tambaynshi,
"see kar ka raina min hankali... Kudi zan baka.. Aikin duka minti nawa ne an gama??.. Sannn ba abu kullum bane... Abu ne na few times in a year... Kuma tamkar yanda zan kula da matar dana aura haka zan kula da kai,..kawai ka yarda da bukata ta.... " safwan ya fada jn a pleading manner, ajiyan zuciya ahmed yasake sakinyace
"ai ba ki nayi ba... Kawai ni ban gane maanar bin ta baya ba.. Did you mean ta inda nake zuwa toilet?.. " ya tambayeshi cikkm respect, idanuwa safwan lumshe ya amsa mashi da
"yes... "
"chab... Lallai... Wai mata karewa sukayi da zaka nemeni? " ya tambayeshi kai tsaye, safwan daga kai yayi ya kalleshi tare da hade rai kaman bai taba dariyaba,
"don't ask me stupid question...the fact that kana da saa nayi selecting dinka does not means zaka samu bakin fadamin anyhow talks... Kudi zan baka in raw wallahi... " ya fada cikin tashin hankali don gani yake if har guy din ya fita bai amince ba da akwai problem,
"gaskiya ni talaka ne mai neman halal dina.. Amma gaskiya alhaji talauci na bai Kai wanda zaisa jn fada irin wannan hallaka ba... Na gwammace in mutu cikkn talauci hopping zan samu lahira da mutu cikin daula in rasa Chan... Kilan ban kara kwana biyu na mutu... Me zan fadwa mahalicina?...in fada mashi na bada bayana saboda kudi?... Gaskiya ni bazan iyaba..." ya fada mashi sounding so strong and firm, safwan zama yayi yana kallonshi har saida ya kai karshen statement dinshi sannan yace
"ypu don't know what you're missing... Kawai ba wani abu bane... It won't take long... Pls ka amince... " yafada yana bude locker din table da yake zaune, da sauri ya fara fiddo kudi cikinsu kam har da foreign currency, ahmed zama yayi yana kallon shi cikin ranshi yana aduar cin wannan jarabawa don already shaidan yana son rinjayanshi saboda Kudin da safwan ke jerawa agabanshi farare tas, safwan sai fiddo su kawai yake yana ajiyewa yana. Cewa
"this is what am talking about... Money in different currency... Kaje duk inda kakeso... I won't stop bringing out money har sai kace sun isa haka nan... They're all urs dear... All you need to know is go in there and strip for me... It won't take much time... Nobody will know... " ya fada yana fiddo kudi da suka kusa kusa tare gaban table dinshi, yana kallon he's having a second thought, Ahmed sai kallon kudin yake yana adua,
"come on... Don't miss this... " safwan ya fada yana loda kudi upon kudi, kaman an tura yaron ya mike yana cewa
"Auzubillahi....gwanda in mutu cikin talauci da in samu duniya ta wannan hanyar... Kai ma ina shawaranka in abinda kake ne ka bari... " idanuwa safwan ya rufe yana jujjuya kai from one side to another, maganar da yaron ke fada yana shiganshi, he don't know what he's feeling, sadness ko jin haushi ko bakinciki, kawai yasan he's having a bad feeling, duk jikinshi babu dadi har cikin zuciya shi,
"shaidan laannannene...kuma he will make you think of the world kan lahira.. Amma katuna rayuwar duniya is temporarily while na lahira is permanently.. Komai nan is vanity upon vanity... In ka mutu yau wallahi ko wata uku baa yi an mance da kai... Kai daka nemi kudin Kana cikin azaba alhalin su wayanda ke duniya suna holewa da arzikinka... Inda mutum Yasan abinda zai riska a cikin kabari kawai da wallahi ko ance yayi dariya baiyi..." Safwan bai ankara ba yaji hawaye, he's heart is so boiling yanda akayi wannan karamin yaron ya iya resisting irin wannan temptation amma shi ya kasa in the first place, yaron na tsaye still yana magana while safwan ya dora face dinshi a palm. Dinshi yana hawaye, he's so ashame to rise he's head saboda kunya, yasan babu wanda zai gan such money yaki amsa sai wanda Allah yayi choosing, sai da ahmed ya gama magana ya kara da cewa
"kayi hakuri in har maganata ta batamaka rai... " ya fada ahankali sannan ya juya gabanshi na faduwa don yana tunanin zai iya sa a kasheshi ko kuma ya hanashi aiki anan,
"ahmed... " safwan ya kirashi voice dinshi na rawa, ahankali ya juyo gareshi, hannu daya safwan ya cire daga face dinshi ya nuna mashi kujera tare dacewa
"pls sit... " ya fada sannan ya sake rufe face dinshi, baisan yana da jin kunya ba sai yau, ahankali ya dawo ya zauna, cikin rawar murya safwan da har lokacin ya kasa bude face dinshi yace
"congratulations... Ka godewa Allah... Ka godewa Allah daya yoka mai imani... Pls take care of it... " bai karasa ba kuka yaci karfinshi, ahmed ji yayi jikinshi yayi sanyi, sai yanzu ya gane not all That glitter is gold, safwan look so happy and rich amma sai gashi zaune yana kuka a gabanshi,
"wallahi kunyar hada ido da kai nakeji... " safwan ya fada cikin kuka, ahankali ahmed ya girgiza kai yana cewa
"kar kaji kunyata... Kaji na wanda ya busa maka rai...wanda yake da wuta yake da aljanna..."
"wannan kuma nasan it's late for me... " safwan yafada cikin kuka sosai, he feels like crying he's eyes and heart out saboda abinda yakeji,
"aa.. It's not late wallahi... If you can change Allah will. See you through... " ahmed ya fsda mashi, safwan ahuru yayi yana jin abinda ke fita daga bakin ahmed, da kuma yanda yake turanci da kyau, sai ya tuna kanshi lokacin ga ilimi amma babu aiki,
"yes nawa is late... You don't know what o
Book Chapters
Chapter 36
Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500