ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

danta ko ta mutu, in ta samu ta Mike sai ta koma tsakar gida Tana mashi adua da ihu Tana kallon sama kaman wata zararra, ita kam Fatima duk dare in ta shiga daki babu Wanda take gani sau modibbo ..now Tana  Cheering duk time da suka yi spending tare, duk dare sa tayi kuka ta koshi Sannan taje bacci. Abbanta kam kullum cikin bada cigiya yake néman habib, duk near by villages yaje ya tambaya sai wasu su ce sunganshi wasu kuma suce basu ganshi ba, tun da yayi Kwana biyar ya daina fita nema shi ya dangana ya barwa Allah komai saidai aduar da ake a masjid kullum na samun lafiyarshi.

Shi kam habib in ka ganshi kasan he's a mad man, wannan white jallabiya dake jikinshi ya fara komawa Brown, if ka ganshi sai ka zubda mashi kwalla saboda yunwa is about killing him, saboda kusan sati kenan bai saka komai a cikinshi ba, bakinshi ya bushe sosai yayi baki wulik Sannan ya rame beyond words,  yana kwance gefe daya a wata yar karamar kauye ko tashi bai ya yi balle yayi gudu kaman yanda ya saba, Don this pass one week babu abinda yake sai gudu sai in ya gaji ya samu waje ya kwanta yayi bacci Sannan ya cigaba da gudu amma Yanzu tun safiyar yau bai Kara gudu ba, yana kwance a baya wani gida har wajen karfe hudu na maraice, few feets from inda yake zaune tunakai né suna Shan ruwan tsari da aka ajiye masu, Kai habib ya daga ya kallesu ya Mike jikinshi na rawa yaje wajen Abincin da akuyoyin keci ya kafa baki ya fara ci, Mai awakan ya taho yana kallon ikon Allah, daki tsohon ya koma ya Kira matarshi tazo ta gani, Tana gani ta fara hawaye, Tana kuka saboda tausaya mashi, da sauri ya koma daki ta dauko fura dayasha Nono ta zo wajen ta bashi, da sauri ya daga red eyes dinshi ya amshe kwanon ya kafa Kai, sai da ya shanye tas ya Mike ya wurgar da kwanon ya  dinga gudu kaman yanda ya Saba. Yanzu he's so far from home saboda ya wan gudu da yake, shiyasa duk inda kawunshi ke zuwa bai ganinshi, Don yanda yake gudu ya fara barin garin Kano zuwa katsina. Har yau shi kuma shugaban su bai bar ihu kiran habib ba, ya shiga tashin hankali saboda rashin sake ganin habib, kullum he think he's limitless amma Yanzu he's afraid, ya gane karfi ya fi karfi and that scares him. Yana son ya tambayi alhaji idris ya samu address dinshi a kashe shi amma yasan basu taba Haka ba kuma yin hakan zaisa a gane he's limitless, he don't want to tell them ya kasa gane inda habib yake kuma yin shuru zai zama cin amanar su saboda anything can happen,  hakan yasan yayi deciding yayi consulting more powerful people abroad,
"You must die..." Shine abinda yake Maimaitawa.


pls kuyi hakuri, I will be traveling, sai Monday zan dawo, forgive me pls I love keeping to my words if in har I didn't then it's something important. Ku gafarceni sweethearts.
Thanks21💜💙💚💛❤️
Sirrin wasu gayun
💙💚💛💜❤️


® zuwairat (ummumaryam)



2️⃣1️⃣




Don't read if you didn't pay


Dedicated to my anty,..

Safwan dai ya samu nasara kan rabia saboda tun Tana kuka kan abinda yake mata har ya kaiga ta daina kuka, Don ko Tayi kukan baisashi ya saurara mata, kullum abinda yake fada mata is she should have fun, just the way he's having fun, in tace ita zafi take ji sai yace kawai tasa abun a ran ta she will enjoy it, haka dai har tazo ta fAra gane dadin kwanciya da namiji cikin sati guda, Sannan ko kadan bai daga mata kafa Don ko matar daya aura sau haka, he turns her into he's wife kawai dai batayin komai sai taci ta kwanta tayi bacci ta tashi, Don ko kadan Yanzu bata cewa sata tafi gida Don cewa yayi in har ta yi maganar gida she's adding more days to herself, so kawai tayi shuru when he's ready she's going back home, yau ne tayi n daya daidai gidan, da farkon zuwanta
Tana sallah amma Yanzu sai ta daina, gani take Ai she's already Don the worsted why would pray, safwan ne ya fito daga bathroom ya goge kanshi da towel sai kuma Dayan towel daure a waist dinshi, yana goge kanshi ya dawo bakin gado, rabia dake kwance babu komai jikinta sai Dan bedsheets da tarufe zuwa chest dinta, bending yayi ya sakar mata kiss a goshi, ahankali ta bude ido. Ta Dan kalleshi for about 3 seconds Sannan ta maidasu ta rufe, murmushi ya saki yana cew
"Baby tashi kiyi wanka..." Tafada sounding so Caring, sake budesu tayi tace
"Am tired..." Tafada idanuwanta lumshe,
"I know...but kiyi wanka..." Yafada mata yana mikewa, Kaya ya saka ya dawo bakin gadon Don har lokacin bata tashi ba, janta yayi ta Mike zaune naked body dinta ya bayyana especially upwards, janta ya dingayi har sai da ta Mike tsaye Sannan yace
"What are you having for breakfast?..' " ya tambayeta looking like couples,
"Anything..." Ta amsa mashi idanuwanta lumshe kasancewan babu komai jikinta, kiss ya yiwa chest dinta yace
"Ok..now kiyi wanka..." Yafada yana fita, hanyar waje ya Kama ya fita ya maida Kofar ya kulle da keys ya nufi inda motar shi take, daman kullum yake fita ya saya masu abinda zasu ci, tunda ya Kira alhaji Ibrahim bai Kara kunna wayar rabia ba balle yayi magana dasuba, ko kadan baiji tausayi balle yayi tunanin halin da suke ciki saboda rashin yarsu, kawai he's satisfy with what he's doing and e feels so happy about it, koda bai yi komai da sauran  he will make sure rabia becomes he's bitch that duk sanda ya kirata zata zo da gudu, mota ya shiga ya tada ya fita ya bar gidan, yana kan hanyar cikin gari ya latsa wayarta. Ya kunnata ya ajiye, bayan kaman minti biyu da kunnawa aka fara kira, banza yayi da wayar yaje inda yake sayan Abincin su ya saya ya dawo Sannan ya dauki wayar da har lokacin ba'a bar Kira ba. Number dad din ta ya Gani, tsoki yaja Sannan yayi piçking without wasting of time yace
"Ka samu kudin?.." Ya fada atakaice, maganar mutane yaji da yawa kaman kasuwa
"Dan Allah kuyi hakuri...Wallahi ko duk abinda na mallaka zan saida bani da million hamsin...ku rufamin asiri...."
"In ka shirya samun yarka sai kayi magana...daga yau bazan Kara magana da Kai ba sai nan da sati guda...Don haka ka tadani kudin kafin lokacin..." Yafada atakaice tare. Da katse wayar. Ajiyewa yayi cikin bag dinta ya Shiga ya koma gida,  ciki ya shiga ya tardata cikin shorts da singlet, ajiye Leda din Abincin yayi ya fada kanta yana shafa laps dinta upwards, kallon kawai take Tana mama kin what's sort of human being is this, tanajin zai cire wandon dake jikinta tayi saurin rike mashi hannu. Tana cewa
"Am hungry pls..." Tafada voice dinta na rawa, 
"Me too..." Yafada yana cire yar rigar dake jikinta,
"Nidai pls let me eat first..." Tafada Tana kokarin fashewa da kuka,
"Not until am done..." Yafada atakaice, kuka ta farayi kuma bai saurara mata ba Don muryar mahaifin ta daya ji makes Him angry and furious, he wish Alhaji Ibrahim na tsaye gefe. Guda. Yana kallon how he's using he's daughter, the kids he's cherish so much, bankareta yayi ya samu natsuwa daita Sannan ya koma gefe Ya kwanta without eating, yanda yayi mata yau sau da ta kusa kaiwa hour Tana kuka Sannan daga baya. Ta bawa kanta hakuri ta jawo delicious food daya sayo taci ta koma ta kwanta, matsawa yayi kusa daita ya jawota jikinshi tare da yi mata kiss a wuya.

Usman kam life is so good, kullum cikin Chanza yan mata yake, from this woman to another, banbancin shi da safwan is that shi safwan is he's out  to destroy does that destroyed him while shi kuma usman bai da wannan tuaninin, shi kawai ha fita da yamma ha dauko tsaleliyar babe ya kawota new home dinta ya aikata ta before morning ya biyata full ya sallameta, he never sleep with one girl twice, Don Yanzu Ana samun wayanda yayi amfani dasu suna dawo gidan saboda kudi sai ya nuna masu he's a one night man, nothing more nothing less,
A unguwar su safwan kam disappearing din rabia ya zama topic of discussion, kowa sai tofa albarkacin bakinshi yake, yawancin yan unguwar nobody is sympathizing with them yawancin su babu abinda ake ce masu sai Allah shi Kara, wani ma cewa yayi alla yasa silan tsayacewarshi kenan, wasu kuma suce duk Wanda baiyi sharar masallaci ba zaiyi ta titi, tunda aka sace rabia gidanshi cike take da mutane yan uwa da abokan arziki, 50 millions da safwan ya ambata suke nema ido rufe, alhaji Ibrahim ya saka duk abubuwan daya mallaka a garin Kano a kasuwa duk Wanda ya ganshi tamkar mahaukaci yake, duk ya shiga tashin hankalin bacewar rabia, mahaifiyar rabia ce abun tausayi Don kullum cikin suma take Tana farfadowa. A cikin yara da akwai wayanda suke da shiga rai, tou rabia is Alhaji Ibrahim's favorite, yana kaunarta sosai da sauran matan da yaransu are jealous, sai kuma akayi daidaito ita safwan ya dauka not because he knows but because alhaji Ibrahim is meant to suffer just the way he watch others suffers with out remorse,

Bayan kwana 13 da haukacewan habib Fatima ta Dan rage tunani kadan amma mamanmu abun kaman it's getting worse, kudi ta bawa abban Fatima yaje gidan radio da television ayi mata cigiyan habib amma still nothing, babu labarin komai kanshi, tamkar anyi ruwa an dauke, kullum mamanmu cikin yiwa habib adua take, Tana kuka Tana Allah ya kare shi duk inda yake, mamanmu ta chanza sosai saboda tashin hankali, ita dai gwaggo Tana kan bakanta na Mamanmu bata da dangana saboda su Dan fari ba'a nuna mashi so kaman yanda mamanmu take nunawa nata so, yau kam gwaggo na shiga dakin ta kalli mamanmu dake zauna sai kada kafa take tace"Allah dai ya wadarai halinki....mutum kaman. Ba musluma ba?.. Kwata kwata baki da dangana?.. Gaskiya kin bani kunya da mamaki...Allah dai ya sauwake irin wannan halin banza..." Gwaggo Ta fada cikin bacin rai ta fita Tana dogara sandan ta, mamanmu kam ko daga weak  eyes dinta bata iya ba balle ta amsa mata, kawai ita kadai tasan exactly what she's going through, ko abinci. Bata iya ci saboda Tana ganin danta baici ba. Shi kam habib ya koma mahaukaci ziryan, duk Wanda yasan habib last 3 weeks will never believe he's the one saboda circumstances ya Chanza mashi rayuwa, he looks so pale Dan weak, sai yayi kwana uku baici abinci ba, amma dayake na Allah basu karewa sai ya samu wasu su bashi abinci, in ya samu yaci sai kuma ya Kama hanyar gudu, ahaka ya isa gidan mutun daya dake tsakanin kano da katsina, tunda ya iso wannan karamin hukumar katsina ya daina gudu for Allah knows best, Kayan jikinshi sunyi brown kaman ba white jallabiya ba, legs dinshi sun. Zama ciwo saboda yanda yake taka kome ya gani, bakinshi ya bushe sosai kaman ba shi ba, life has changed him so much, yana zaune karkshin wata bushiya sai kallon mutane yake yana dariya, babu wani Mai kallon inda yake sai yara dake tsaye. Suna kallon shi few minutes kuma sai su wuce abun su. Shugaban cult kan yaga tashin hankali saboda yanda yake kokarin ganin ya hallaka habib, shi kawai ganin yake no any person born of a woman will defy he's power, daya ga he can't summon habibs spirit sai ya tafiya Atlantic coast inda asalin karfi shi yake, nan aka bashi more and more power ya dawo kasancewan tafiyar ta mayu ne cikin few hours yaje ya dawo, nan ya dinga incantation yana summoning spirit din habib amma a banza, he shouted, yelled, screamed, barked amma to no avail, kneeling yayi cikin spiritual room dinshi yana
"Nooooo..." Da karfi har dakin na amsa wa, he's so disappointed in himself bai taba tunanin there's anything that will stand in he's way haka ba har yasashi yayi kneeling a kasa sweating like an Christmas he goat, da yana tunanin abun kunya né ya fadawa members a kashe mutum physically while he have all the power to kill them spiritually, but now he knows better, meeting dinsu next tomorrow and  kuma dole yasa a nemo habib a kasheshi, ko ta halin kaka ne.
Rabia ta Saba da safwan over that cikin 13 days datayi dashi ta fara son kar ta rabu dashi, tasan she's dying to met her parents amma bata San yanda zatayi da rashin safwan tattare daita ba, safwan yasan jibi suna da meeting ananbra Sannan gobe zasu Kama hanya  Don haka ya zama dole ya sallami rabia yau, fita yayi ya dauko wayarta daga cikin mota a dawo ya zauna gabanta Sannan yace
,"sugar zaki koma gida yau..." Yafada yana kallon reactions dinta Sannan yana kunna wayarta, Dan murmushi ta saki amma babu excitement, he was surprised,
"In naje gida me zan ce masu...ni am scared..." Tafada cikin shagwaba,,
"Well I told your dad nayi kidnapping dinki so Ina bukatar 50 millions,..."Idanuwa ta zaro Sannan tace
"Million hamsin fa kace...Ina dad zai samo such amount of money...so kake yayi sata?.." Tafada sounding so angry, idanuwa ya daga ya kalleta yana daure face,
"Am I your mate?.." Yafada kaman bashi ba, shuru tayi idanuwanshi cikin nata,
"Nace ni mate dinki né?.." Ya daka mata tsawa, da sauri ta girgiza mashi Kai saboda yanda yake magana, kaman bashi ba,
"Ki saurareni da kyau..kinsan daga yau..ban San ki ba baki sani ba...if you mistakenly tell a soul about me Wallahi sai na kashe ki...kina jina?.." Ya fada idanuwanshi na chanzawa, da sauri ta ja baya Tana cewa
"Naji..."
"Good..ki bar ganin we have a good time together..Wallahi I don't know what am capable of...but if you want to know just say one word about me..." Yafada yana kallon phone dinta daya fara ringing, kunnata kawai yayi ya ajiye but yasan he dole zaa Kira, sai gashi ko minti biyu baiyi da kunnawa ba dad dinta ya Kira,
Shi kam alhaji Ibrahim ya samu ya saida duk abinda ya mallaka ya samu million talatin abinda ya tsira dashi kawai is gidanshi dake unguwar su safwan, Don har bashi yaci daga bank kafin ya samu wannan kudin, abunka da Mara mutunci babu Wanda ya samu yace ga kudi ka Kara, har cikin abokan shi, kawai sai dai jaje, tunda ya samu ya Kai 30 million yake kiran number rabia amma bai shiga sai yau, safwan na piçking yace
"Ka samu?.." Ya tambayeshi Kai tsaye, kuka alhaji Ibrahim ya farayi yana cewa
"Wallahi na saida duk Abunda na mallaka...abinda na samu is 30 million...dan Allah ka tausaya min..." Bai karasa ba safwan yace
"kaima ba Baka da tausayi..Don haka Kai ba abun tausayi bane..." Ya Amsa mashi atakaice, cikin kuka alhaji Ibrahim yace
"Naji...amma ka tausayawa mahaifiyar ta..." Ya fada cikin matsanacin kuka, kashe wayar safwan yayi, rabia na Jin muryar mahaifin ta yana kuka sai itama ta fara kuka, yana ajiye wayar ya bude calculator din wayar yana calculating wani Abu, ahankali tayi kneeling tare da rike mashi kafa Tana cewa
"Dan Allah kayi hakuri...kar ka amshi kudi hannun ubanna...pls I beg of you..." Tafada cikin matsanacin, idanuwa ya daga ya kalleta tayi saurin ja baya saboda now he scares her more than before, safwan tunani yake gidaje nawa né a yankinsu, Sannan yana lissafin a cikin 30 talatin nawa nawa kowanne gida zai samu, yasan a rukunin gidanjensu basu wuce 80 to 100 houses,  wayarta dake ta faman ringing ya dauka yace
"Kana jina Yanzu na Baka hour guda..kaje dukkan gidanjen dake bayan bayan gidanka ka bawa kowanne gida dubu Dari da hamsin...and listen attentively...if any issues arise na komawa garesu su Baka kudin ka or anything of that sort bayan na sako maka yarka Wallahi sai na kasheka..na kashe duk wani a family Dinka ...am I clear?.." Ya tambayeshi
"Wallahi na amince...na yarda...har lahi..." Safwan bai ji abinda zaice ba ya ce
"Call when you're through..." Ya fada Yana katse wayar, wannan Abunda da safwan ya dasa tsoro a zuciyar alhaji Ibrahim, ya gano daya daga ciki su né yayi Mashi wannan abun, but who, unguwa kam an dau shewa ganin alhaji Ibrahim yana bin kowanne gida da 150k each, babu Wanda yasan sashi akayi , kawai suna ganin yana badawa né saboda halin da ya shiga, duk inda ya Kai kudin dake cike da bag sai ayi mashi adua but deep down he's dying, a haka yabi kowanne gida yana raba masu wannan kudin da kanshi sai zufa yake, tunda yake bai taba shiga nan baya ba balle ya fidda hakkin neighborhood dake kanshi, bai damu da halin da suke ciki ba, amma yau daya zagaya baya sai yaga it's a total new world out there, he's so ashamed of himself, yasan who ever did this is an enemy  of he's attitude, it's all about revenge,. Sai da ya gama kaf ya koma gida empty handed yana zufa unguwar kam har wani party suke na Jin dadi, yana isa gida ya Kira safwan yace
,"nayi yanda kace...Wallahi nayi kuma na yafe..." Yafada cikin nishi,
"Good ..ka sani any attempt to find out who I am is equal to your death warrant..hope am understood..." Yafada mashi,
"Wallahi na yarda...na amince..." Yafada cikin hawaye.
"Good...I still have two to three rounds with your daughter..when am done I will send her to you..." Yafada mashi atakaice, kuka alhaji Ibrahim ya dingayi tare da ajiye wayar, kawai ji yake kaman ya mutu, he wish mutuwa zaizo ya daukeshi ko zai bar Jin Abunda yake ji, inda suicde ba haram bane da babu abinda sai hanashi kashe kanshi a yau, kawai he's imaging rabiarshi kwance with an illegal man. Tunda rabi ta bace sai yau yayi kuka har ya koshi.

Wannan weekend din ma nana taje gida weekend, kawai her wish is what to tell her mother that she will be convinced, yau ma Friday and she's going for the fourth  weekend a gida, big mama bata wani damu da hanata  ba saboda har Yanzu babu contract din néman mata, da akwai time da ake bata contract din ta kawo virgin girls kan mililoyin kudi kuma Tana yi dukda tasan what is about, tasan da akwai ritual amma bai dameta ba saboda its all about money, tasan big boys dike Kano, even though Tana zaune a hostel Tana da big gigantic house a gari, bata zama sosai saboda hostel is the perfect place to get what she wants wato ladies, most of the small young girls da. Take kaiwa alhajis suna mutuwa after. Some months with an unidentifiable sickness, duk sanda hakan ya faru ta kan koma wajen alhaji tace. Ya Kara mata kudi ko kuma ta tonashi, Don tasan ho used her for ritual, to dayake she knows them in an out basuyi mata gardama because she's the only person that provides what they need at the time they needs it, big mama Tana da habit of showing she loves you even though she's doing it for herself, in dai zata ga kudi shikenan, duk su alhaji idris and co sun Santa sosai, hostel is a hideout for her ba Wai karatu take ba Don inda karatu take da tuni tayi graduating,. Ana iya Bata million ta Kai yarinya amma sai ta basu 200k ita. Ta rike sauran, su kuma suna Jin dadin an basu kudi masu yawa, basu San they just sold their soul to the devil ba.

Mufida da mom dinta shn dawo Nigeria, inda suka boye exactly abinda Doctor yace game da mufida, ita dai mufida ta dawo normal kaman nothing happened but her heart is boiling with rage, she have promised her self koda it will be the last thing she does sai Tayi revenging abinda akayi mata, tasan she might loose her life amma hakan bai dameta ba. Dad dinta ya rame kullum bai da adua sai Allah ya saka ma family dinshi kan abinda akayi wa mufida, yana da kudin da zai iya bada millions ayi aduar hallaka ga Wanda yayi tempering yar shi amma yayi hakuri ya danne but yasan they person will not go scort free.

Wajen karfe takwas bayan safwan ya gama da rabia yasa ta saka kayanta wanda tazo dasu, bayan ta gama shiryawa yace
"Let's go.." Yafada mata, ahankali ta shige mashi gaba Tana tafiya a hankali suka isa inda ya ajiye car dinshi, bude mata yayi ta shiga sannan shima ya shiga suka bar gidan, tuki yayi in silence har suka isa wani waje inda ke 15 minutes walk to unguwar su yayi parking, shuru yayi yana kallon yanda ta sadda Kai kasa,
"Well it's nice meeting you rabia..." Yafada mata ahankali,  bata ce komai ba ta dauki bag dinta ta bude Kofar motar, Tana fidda leg daya yayi saurin riketa tare dacewa
"Ii you want to be cruised call me..." Yafada sounding naughty, bata amsa mashi ba ta sauka shi kuma ya fixgi motarshi ya bar wajen, yana kan hanya ya Kira usman ya fada mashi su hadu gidan alhaji idris su kwana chan sai su tashi da sassafe kaman yanda ya fada masu. Karfe kusan Tara suka hadu gidan alhaji idris, shidai alhaji inda ka San dodo haka ha dauki safwan saboda yana zuwa yace, Ya koma gidanshi ya kwana zaizo ya daukeshi first thing in the morning, idanuwa safwan yayi rolling yace
"Gaskiya da nisa, I can't drive all my way back Yanzu..it's late...kawai in kwana nan basai kayi wahalal zuwa gidana ba,,," Safwan ya fada mashi, shidai alhaji idris bai Kara cewa komai ba amma deep down bai so ba, shifa tunda yaga irin kallon da safwan yayiwa amra ya tsorata dashi, kuma already he's seeing something in him that is unpredictable, atakaice tun ba'a je koina ba he's regretting introducing him to their brotherhood, mikewa safwan yayi ya kalli usman that have changed so much kaman ba shi ba  ya sakar mashi murmushi Sannan ya kalli alhaji idris yace
"Where am I sleeping..." Ya tambayeshi wearing a friendly smile, daure face alhaji idris yayi yace
"Choose any room..." Yafada mashi atakaice, safwan bai Kara bin ta kanshi ba ya near wajen ha nufi Kofar wata daki, shima usman mikewa yayi yabi bayanshi,Hira suka sha kan yanda rayuwa ke tafiya for both of them wth the new life and money, sai kuma labarin yanda sukayi da yar alhaji Ibrahim, dariya usman yasha har yana rike ciki, sai da ya gama dariya Sannan yac
"Dole alhaji idris kejin dardar...wannan ranshi mutunci Ai yayi yawa, " Usman ya fada cikin dariya, shima safwan dariya yayi yace
"Yayi ya gama..,Ai Mai rabumu dashi sai Allah..," Yafada yana kwanciya daga shi sai boxers,
"Wai yaushe zaka dauko su Inna?.." Usman ya tambayeshi
"In an gama decorating gidan..,nifa banson yawo unguwar Yanzun saboda yan sa Ido sunyi yawa...kawai da mun dawo zuwa sati biyu na gaba zan maidasu..." Safwan ya fada kaman Mai Jin bacci,
"Tou in ka kaisu wannan gidan Ai zasu iya gano abubuwan dake faruwa..."
"Sun dade basu gano ba...I don't owe anyone any explanations...kawai dai kudi Inna ke so...kuma zan ajiye mata kudi taci ta koshi.,but if tries meddling in my affairs zata samu matsala Wallahi..." Yafada atakaice sounding so sad,
"Ni danaje gida da mota babanmu korata yayi..Wai wane aiki nake da zan samu kudi haka lokaci guda?.. Amma koma jikina...if they want su Zo if they don't su Bari...their business..."Usman ya fada hankalinshi kwance,
"Abeg barni inyi bacci..,ban samun enough sloe this pass two weeks..." Yafada sounding tired, dariya usman yayi yana cewa
"Kayi wa yar mutuminka laga laga kenan..ai ni Yanzu na gane women are the cheapest creature on earth...Wallahi duk yanda take tsaleliyar ta in zata ga naira Yanzu she will become your bitch,...what baffles me most is yanda yanmatan nan ke bin Wanda basu Sani zuwa unknown destination...wane Irin saida kaine wannan...abun yana bani mamaki sosai..." Usman Yafada,
"Ai kasan me...women will be my victims...saboda greediness dinsu yayi

Please Login or Register in order to submit comment