ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo ya shiga yaja motar ya bar gidan, bai tsaya koina ba sai wannan junction ta hanyar kauyensu, nan yayi parking ya umarcesu su fita daga cikin motarshi, ahaka dai suka fita da kayan business dinsu da kuma 100k each, bai ko Kara kallon inda suke ba ya figi motar shi ya bar wajen. Looks deceives don even sugar looks like salt, duk Wanda zaiga safwan will only see the gentleman with big car and handsome face, ba'a taba cewa he's a monster in human skin.

Thanks24💜💚💛💙❤️
Sirrin wasu gayun
💙💛💚❤️💜






® zuwairat (ummumaryam)






2️⃣4️⃣





Don't read if you didn't pay, if you do you owe me.




Bayan sati biyu

An gyara gidan suhail sosai inda komai na cikin gidan is from abroad, yanda akayi decorating na gidan is so unique and elegant, ba kowanne Mai kudi zai iya affording irin wannan decorations ba amma dayake nashi kudin is not from God he spends it anyhow, an yi decorating na gidan da Inna zata zauna, duk gadajen ciki da kujerar a waje né, kitchen dinta ma yasha decorations na Kayan aiki na zamani Wanda da wuya ta iya amfani dasu kafin ta bar duniya, yana tsaye a falonshi dake dauke da two different set of cushion dake na waje sai kalle kalle kawai yake, ajiyan zuciya ya saki ya wulla kanshi kan kujera,
"I can't believe this is me..." Yafada yana kalle kalle, sake mikewa yayi  yana pasting cikin falon, he can't still believe he owns the house, Don ko a mafarki bai taba tunanin zai samu bq din irin wannan gidan ba balle ya samu gida Rabin wannan, amma Yanzu gashi ya zama nashi, jiya ma ya ya sayi wani makeken fili inda zai gida limitless international company, then alhaji idris ya hadashi da wasu international contractors, wayanda yake preparing yaje ya gani zuwa next week Don suzo su Gina mashi company dinshi, komai nashi babu wasting of time, duk inda ya sa gaba bai juya Mai baya, duk dare sai ya fita hunting din yan mata, kuma yana dawowa dasu, bai taba fita hunting bai dawo da mace ba, shi bai dauki sex harkar nishadi ba Yanzu, kawai he takes women Don ya samu daman dauke masu pant ko kuma in virgin ce ya shafa mata white handkerchief, bai Kara samun virgin ba tun daga kan wannan yanmatan kauyen Wanda haka yasa yayi deciding ya dinga zuwa villages more often, pant kam in ya kawo yarinya sai ya San yanda yayi ya dauke masu pant. Wasu su dinga nema shi kam ya hade rai yace batazo da pant ba, wayanda kuma suke da wayau sai sun bunciko pant dinsu kasancewan a karkashin katifa yake turawa, in yarinya bata da Rabon wahala sai ya dinga dubawa har ta gani masu Rabon wahala kuma haka suke tafiya su bar mashi pant dinsu, Yanzu in two weeks da suka dawo daga meeting ya ajiye pant shidda sai kuma handkerchief guda biyu, one thing about suhail is kudinshi bai rufe mashi Ido ba, Sannan bai da kame kame, he always went straight to the point, kudi be ko nawa kake so zai Baka in har he wants something from you, the girls he pick are cheap to him, Don if he asked how much they take for a night sai kaji suna cewa 50k, shi kuma dayake ogane sai yace zai basu 200k depending on their luck, wayrshi né ya dau Kara, to he's surprise yaga number rabia, tunda suka rabu bai Kara bin ta kanta ba because he have been busy targeting he's victims, picking yayi tare dacewa
"Ya dai..." Ya tambayeta Kai tsaye, daga Chan bangaren  rabia dake zaune cikin bathtub looking so moody ta saki ajiyan zuciya tare dacewa
"Good morning..." Tafada cikin calm voice,
"Morning..ya akayi?.." Ya tambayeta dukda he can feel her from the tune of her voice,
"Fine..." Ta amsa mashi,
"Fine then why did you call me?.." Ya tambayeta Kai tsaye, shuru ta danyi for a moment Sannan tace
"Ba Kai kace...if...I ..need..." Sai kuma tayi shuru,
"Lallai ma.,,ke baki tsoron rayuwarki Wallahi...you so stupid for thinking I will service you again...kawai if you need a man ki kaiwa maigadinku..or better still use a cucumber..but don't call me for such issue again..." Yafada mata atakaice, kuka yaji yafarayi,
"Pls..." Tafada mashi cikin kuka,
"Toufa...nifa what happened between us is a revenge..ba love ba komai..." Kasa magana yayi Jin yanda take kuka sosai sai cewa take
"Pls...Wallahi mutuwa zanyi...Kai ka koyamin..,Kai ka lalatmin rayuwa...I don't want to go to anyone sai Kai...pls..." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Jarabbba...bani na koya maki ba...daman da jarabanki na ganki...daman those stupid girls are bitches in disguise...nidai Yanzu stop crying kina cikamin kunne.." Yafada sounding angry,
"Na daina...amma I need you..." Tafada cikin kuka,
"Kisa finger..." Ya fada mata
"Ai baiyi...nidai Kai nake so..." Tafada cikin kuka
"Kenan kina sawa...hmm use cucumber then if your finger is too small for you..." Yafada yana Dan dariya,
"Way yo Allah ka Bari..,nidai I want you..kawai marry me...daman you promised me marriage..." Bata karasa ba ya kece da dariya da karfi yana cewa
"Baby you're so funny...ni ba aurenki zanyi ba...infact am coming for your sister...itama I will fire her ass and also make your father pay..." Yafada sounding serious, kuka rabies ta farayi sosai da karfi Tana cewa
"Dan Allah Kayi hakuri...kar ka Kara Dan Allah...ka yafe mana duk abinda mukayi maka...pls don't do that again...babanmu dai da lafiya...mutuwa zaiyi in ka Kara...ni ka watsamin rayuwa ya isa haka nan pls..." Tafada cikin tsananin kuka, shuru yayi yana sauraron ta because he has promised himself to taste all of them
"Dan Allah Kayi hakuri ya kayafe...Kaima Allah zai yafe maka...ni na yafe maka abinda Kayi min...Dan Allah kar ka karawa kowa abinda Kayi min...pls..." Ta fada mashi Tana kuka, ajiyan zuciya ya saki Sannan yace
"Shikenan because of you..,na yafe mashi...kinsan na damu dake..kuma zanyi maki komai...hope kina da sauran kudi?.." Ya tambayeta kaman bashi bane ya gama nagging few seconds ago.
"Ni ban son kudi..." Dariya yayi yace
"Baby what do you want?.." Ya tambayeta calmly,
"You..." Ta amsa mashi cikin kuka, idanuwa ya lumshe tare da relaxing yace
"Yanzu dai agajiye nake...kawai abinda zamuyi is zanzo unguwar da dare...zan kiraki sai ki fito...then I will service you in the car..." Yafada yana dariya,
,"Yanzu you mean sai dare?.." Ta tambayeshi cikin matsuwa
"Yes..,ban iya fita Yanzu sai dare..." Ya amsa mata, Dan nishi ta saki Sannan tace
"Nidai I want you..." Ta fada cikin shagwaba,
"You know what?.." Ya tambayeta,
"No..." Ta amsa mashi,
"Nextweek zanje Spain,...zaki bini ?.." Ya tambayeta, da sauri tace
"Yes..." Not minding her parents or what will happen, ita kawai safwan ya watsa mata rayuwa that she wants nothing but him, she don't care who gets hurt in the process,
"Ok...sai ki shirya...I will need your passport..." Yafada mata,
"Tou in kazo da yamma zan Baka..." Dariya yayi yace
"You mean still in nazo da dare in nemeki?.. Won't you wait for next week?.." Ya tambayeta cikin zolaya, Dan kuka ta sakar mashi tare dacewa
"Bazaka gane yanda nake ji bane...ni Wallahi ka zo..." Tafada sounding so free with him, 
"Ok...amma don't come out with pant and bra..banason wahalal da Kaina..." Yafada mata,
"Tou..." Ta amsa mashi, bai Kara cewa komai ba ya ajiye wayar, daman yau bayan sallah magrub yayi niyyar dauko Inna da sauran kannenshi uku gidan, Don haka in yaje unguwar zai nemi rabia kafin ya karasa wajen Inna. Sannan he's target kan néman habib is still there, kullum yana tuki yana dube dube ko in ya ga mahaukaci sai ya tsaya ya kalla da kyau ko habib né Sannan he's trying to smell him from afar but nothing,

Usman kam shima yana nashi gida yana playing life to the core, shi bai wani dauki satan pant da handkerchief, kawai he's into enjoying life, shima yayi deciding to start a car business , ya samu waje Mai kyau ya  saya amma bai kaiga fara sayar da cars din ba sabida baiyi order dinsu ba, yaje gida last week yana na iyayenshi maganar tashin su unguwar, shi baiyi niyyar kawo iyayenshi gidanshi ba, he have plans of buying another house for them Don yasan bazai samu Jin dadi ba in har suna gida daya, kullum abinda yake fadawa suhail is kar ya kawo Inna gidan ya samo mata different place Amman sau yace nobody can stop him from what he intended to do, Don haka gidan zai kawota there's no going back. Mamanshi tayi mashi maganar aure inda ya nuna shi bai tashi aure ba,
"Bangane Baka tashi aure ba?.. Kana nufin Baka isa aure ba ko Baka da kudin da zakayi auren...to saurara kaji...ko ka fiddo wacce zaka aura ko kuma a zaba maka cikin dangi..." Wannan shine maganar da mahaifiyar shi ta fada mashi, shi ko kadan bai son aure, abinda yake so shine kawai ya cigaba da morar rayuwa da mata kala kala.

Habib har izuwa wannan lokacin yana garin mutum daya, yana iya kwana biyu bai gan Wanda ya bashi ko da ruwa ya sha ba, at times in yaji kishi sosai duk ruwan daya gani ko na gutter né sha yake, Sannan in yaji yunwa irin masu tallan nan zai kwace masu Kayan sanaa ya cinye ko Ana dukanshi bai dagawa har sai ya cinye, Sannan at time wasu masu tausayi suna bashi abinci in sunci sun rage, abinci ko ya kwana nawa yana ci muddin zai rage mashi yunwa, Yanzu kam babu wanda zaice habib né, he looks so dirty and rough, beard disnhi ya taru fiye da da Sannan he looks very dirty and stinky, in ba Don safwan is a wizard ba babu yanda zaayi ya gane he's habib sabida ya fita kammaninshi, he looks so thin, bakinshi ya bushe sosai, people don't know he's story kawai dai sun San he's not from around their place.

Shi kam alhaji Ibrahim tunda Doctor ta fada masu abinda akayi da rabia bai Kara samun cikikken lafiya ba, kawai he's broken har spirit, Sannan one thing that is killing him is he's angel daughter have change, she looks people straight in the eyes abinda batayi da, Sannan wannan kamilanci duk Safwan ya fidda mata, she talks anyhow, ko kadan bata zama tayi tunanin abinda ya samu rayuwarta m she do things as if nothing happens.

A wurin Mamanmu kam Ana cewa time heals amma ita the more days na shiga bacewam habib the more bakin ciki ta na karuwa, kullum bata da bakin cikin daya wuce na rashin habib tare da ita, kullum cikin kuka take, Sannan bata bacci da dare sai sallah da adua, Fatima kam ta fara Jin new changes a jikinta amma since she's young bata gane she's pregnant ba Sannan Mamanmu bata maida hankali kanta ba balle yasan she's pregnant, Tana iya zama daga safe har dare bata ci komai ba, if mamanmu tayi forcing dinta sai ta amar dashi, mamanmu was thinking depression na rashin mijinta né, wannan kudin da habib ya bata lokacin first niyyar lokacin bata taba ko sisi cikin kudin ba sai yau dataji bakinta na bukanta something peppering ta fita ta shiga  gidansu Sannan ta bawa kanwarta kudi ta sayo mata tsire na dari biyu, amminta kallo daya tayi mata ta gane she's pregnant, daki ta shiga tasha kuka while ita Fatima tama waje Tana cin tsire da aka sayo mata, sai da taci tasha ruwa Sannan ta Mike tare dacewa
"Ammi na koma..." Bata jira taji amsarta ba ta fice.

Bangaren alhaji bello kam kullum yana nan yana kyautatawa masu karfi Hali, yau ma ya fita zuwa wajen gari tare da amininshi, he looks so dull Wanda this days haka yake sakamakon abinda ya samu yarshi mufida, kullum abokinshi tambaya shi yake abinda ke damunshi sai yace babu abinda ke damunshi, yau da zai fito babu abinda ya kudura a ranshi iya Allah ya tozarta Wanda ya wulakanta mashi rayuwar ya,
"Ya Allah ka kalli zuciya ta...ya rabbi wannan sadakan da zanyi yau ka yaki duk azzalumin daya taba min ya..ya Allah ka kawo karshen wannan azzalumin...ya rabbi ka tozartashi..." Wannan shine aduar da alhaji bello keyi cikin zuciyar shi, as usual taimakon da ya saba bawa masu bukata ya fita yi, kudine bundle bundle sun Kai goma cikin aljihunshi, kawai sai dai ayi masu sallama da Mai gida ya mika mashi, shi taimakonshi is always unexpected, Sannan ga masu Rabo, yau yana badawa yana aduar Allah ya yaki azzalumin daya lalata mashi yarshi, kafin ya dawo gida ya kashe kudi a wajen ba kadan ba, that's life, while wani yana da kudin bai taimako wani kuma shi gurunshi ya ragewa talaka kuncin rayuwa, a lokacin da su safwan ke néman taimako inda ire iren alhaji bello suka samu da bazasu fada halin da suka shiga ba, amma dayake Allah bai kaddara sai sun zama annoba ga alumma sai gashi Allah ya hadasu da alhaji idris Mai saa, duk Wanda ke naiman taimako kome ya samu yi zaiyi, Wanda yake fada rijya ko wuka aka bashi kamawa zaiyi.

Ita kuma nana kullum yanda zaayi kar taje gida weekend take nema, amma dayake mahaifiyar ta irin uwayen nan né wayanda suke da jajircwaa kan yaransu ko kadan bata bada daman nana tayi weekend a hostel ba, babu irin kar yar da batayi kawai Don ta samu weekend a hostel amma no way, kullum babu abinda big mama take fada mata illa she should try and stay at campus during the weekend saboda suna da party da zata hadu da big and classy boys, nana hates her mother so much, kiri kiri take fadawa big mama she hates her mother wai bata bata chance tayi abinda take so, big mama kam bata wani damu sosai ba Don bukatar irin ta bai taso ba, in har ya taso she knows how to get her to her costumers. Maryam kawarta kam tayi deciding daga wannan bata Kara zama hostel  Don nana ta juya mata baya sosai kaman a they're not best of friends, ko magana bai hadasu ba Yanzu sabida nana bata zama dakin, daga lectures sai dakin big mama. Sannan har yau maman ta bata San da akwai wata katuwar phone hannunta ba, duk weekend in zata gida sai ta Chanza sim ta maida cikin small phone dinta.

Safwan na gida yana bacci har karfe 4 na yamma, wanka yayi ya fita zuwa gidan kawunshi, daman labari ya samu labarin safwan yayi naira amma sai yace haka ba bai yuwa bane, yau karfe biyar ya zo unguwar cikin motarshi, Kofar gidan uncle dinshi yayi parking Sannan ya fito looking like human, handsome human, gate din uncle dinshi yayi knocking ranshi bace, he remembers lokacin da yake zuwa wannan gate din naima taimako sabida shi da sisters dinshi amma har ya kaiga uncle dinshi ya hana maigadinshi bashi daman shiga gidan, he's treated like a total stranger, in ya shiga gidan ko matan gidan na cin abinci basu bashi, at times da yunwa yake zuwa gidan amma ko ruwa basu bashi, he don't know what he's uncle told he's family about them da saa suka tsanesu sosai haka, yana knocking idanuwanshi kaman ba nashi ba, maigadi dake bude Kofar sai da yayi saurin ja baya dayaga eyes din safwan. Yana rumtse idanuwa Sai kuma yaga idanuwanshi are normal, shidai yasan abinda ya gani Don wani irin kallon tsoro yake mashi, sallama safwan yayi mashi tare da mika mashi hannu, ahankali ya mika mashi hannu shima but eyes dinshi kan na safwan,
"Dan Allah kawu na nan..." Ya tambayeshi, Mutumin that is still shocked yace
"Eh yana nan..Yanzu ya dawo..." Ya amsa mashi still not sure  ko ya gudu ko ya tsaya saboda shi dai yaga idanuwanshi dukda Abun ko second biyu baiyi ba ya gushe,
"Dan Allah yi min sallama dashi...kace safwan né yazo gaisheshi..." Yafada mashi, yana juyawa, idanuwa yayi rolling yana tunanin dole ya rage wannan temper nashi before ya fara tonawa kanshi asiri, yana son ya kauda tunanin yanda alhaji musa kanin sad dinsu yayi treating dinsu amma ya kasa, yana nan cikin ac da iyanashi amma su ko kudin biyar nepa basu dashi, Dan juyawa yayi ya kalli gidan tare dacewa
"He will surely learn he's lessons..." Yafada under he's breath,  gate aka sake budewa alhaji musa ya fito,
"Wai Kaine?.." Ya tambayeshi yana kallon daga kasa zuwa sama, Dan murmushi karfin Hali safwan yayi Sannan ya durkusa kasa yana cewa
"Good evening kawu..." Ya gaisheshi sounding so respective, uncle dinshi kasa magana yayi saboda yanda safwan ya Chanza kaman bashi ba, yasan Yanzu baifi wata uku rabon da ya ganshi ba amma kaman sunyi shekara uku basu hadu ba saboda yanda ya sauya cikin kankanin lokaci, safwan dake dukrushe can hear he's thought loud and clear, duk abinda ke yawo cikin zuciyar shi yana ji,
"Lafiya lau safwan....kaine ka koma hakan?.. Ikon Allah..aikin me kake?.." Ya tambayeshi sounding so confused, ahankali safwan ya Mike Sannan yace
"Wani né ya taimaka min..." Gani yayi uncle din yana kallon motar dake tsaye,
"Wannan na waye?.." Ya tambayeshi sounding out of words, Sannan yana takawa zuwa wajen motar, bayanshi safwan yabi yana cewa
"Nawa né kawu..." Yafada yana mashi wani irin kallo Mai tsoratarwa, Don indazai juyo sai ya gudu saboda tamkar yanda lion keyi in yaga abinda yake son hallakawa haka safwan ya dingayi,
"Yanzu safwan Kai né Mai Wannan motar?..unbelievable.." Yafada yana rike da handle din motar,
"Eh kawu nawa né..."
"Kai am so happy..am so excited...daman kana da kokarin nema...Allah yayi maka albarka..." Yafada cikin farin ciki, safwan tsaye yayi yana kallon shi, kawai Yana mamakin ko ya mance yanda yayi treating dinshi da family dinshi Don Yanzu he's acting so friendly and nice,
"Daman nazo né..." Safwan ya fara fada masu Sai kuma ya katseshi dacewa
"Mu shiga ciki...lets go inside..." Yafada yana shige mashi gaba, murmushi safwan ya saki tare da girgiza kanshi,
"It's a little bit late for all this kindness...." Yafada cikin ranshi yayinda yake bin shi cikin compound dinshi, Mai gadi kam baki ya bude yana kallon bayan safwan, part dinshi ya shiga safwan na biye dashi,
"Feel at home...am coming..."ya fada yana fita daga dakin, ahankali safwan ya zauna ya Dora kafa daya kan daya yana kallon falonshi, kawai tunanin da yake is inda uncle dinshi ya taimaka mashi da ko small amount of pity and advice né da bai shiga halin da yake ciki ba, amma sai gashi yau har da kiranshi cikin falonshi, bayan kaman minti uku ya dawo ya zauna aka fara biyoshi da abinci, second daughter dinshi ce ta shigo da ruwan sha, daga Kai yayi ya kalleta yana tunanin
"Target number one..." Yafada cikin ranshi, 
"Yaya Ina wuni..." Tafada cikin calm voice, murmushi ya saki yana cewa
"Lafiya lau Aisha...ya kike ya karatu?.." Ya tambayeta,
,"lafiya lau.." Ta amsa mashi cikin natsuwa Sannan ta ajiye ruwan ta fita,
"Pls eat,,," uncle dinshi ya fada mashi, bai yi mashi musu ba ya Dan ci Abincin kadan Sannan ya dawo seat dinshi, still Aisha tazo tayi parking plates, mikewa yayi yana cewa
"Uncle Bari in gaido ya cikin gidan ...sai in dawo in fada maka abinda ke tafe Dani..." Yafada yana mikewa, kawunshi dadi  kawai yake ji after everything safwan bai mance dashi ba, he's happy ya dawo gareshi after the way he treated him, baisan he's back to ruin him totally ba, daman matanshi biyu kuma akowacce da part dinta, amayar bata da manyan yara Don haka bai ma shiga wajen ta ba, part din uwar gidan ya shiga da sallama lokacin Aisha har ta ajiye plates ta dawo falo, sanye take cikin doguwar Riga, he don't know abinda uncle dinshi ya fada masu daya shigo amma they all look friendly, mutanen da before in ya shigo ko kallon inda yake basuyi su suke sakar mashi face haka har da tambayan shi ya aiki, zama yayi yana kallon Aisha da at least zata Kai 22 years Yanzu,
"Wai Aisha kin gama karatu kou?.." Ya tambayeta,
"Eh yaya...Yanzu service nake jira..." Ta amsa mashi kanta kasa,
"Madallah...Ina baraka?.." Ya tambayeta
"Tana school har Yanzu bata dawo ba..." Baraka itace Mai biwa Aisha,
"Har Yanzu?..naga har kusan 6.." Ya fada yana janta da hira,
,"eh...amma nasan Tana daf da shigowa..." Ta amsa mashi, mikewa yayi yana cewa
"Pls Aisha let me talk to you..." Yafada mata juyawa, da sauri ta bishi waje,
"Yauwa number dinki zaki  bani..." Yafada rike da phone dinshi,  ahankali ta mika hannu ta amshi wayar ta saka mashi number Sannan ta mika mashi,
"Thanks sis..." Ya fada, killer smile ta sakar mashi Sannan ta shiga ciki, wajen uncle dinshi ya koma yayi relaxing Sannan yace
"Daman yau nakeson daukan su Inna daga chan unguwar zuwa sabon gida...shine nace I should inform you..." Baki uncle ya bude not believing abinda safwan yake cewa
"Gida fa kace?.."
"Yes kawu..." Ya amsa mashi,
"Kai alhamdulillah....ai wannan abun farin ciki né..." Yafada sounding so excited, sake tambayan shi aikin da yake yayi nan ya zauna ya zayyana mashi karya shi kuma ya amince, safwan relaxing yayi har bayan sallah magrub Sannan ya bar gidan, yana daf da shiga unguwar ya Kira rabia ya fada mata ya iso, kaman Tana jira ta saka hijab ta fita, Mai gadi dake sallah sai hum hum hum yake amma ko kallon shi batayi ba ta fice, abunka da unguwar talakawa babu hasken nepa, koina is dark har suka gama abinda zasuyi cikin  mota babu Wanda ya gane, da sauri ta fito ta shiga gidan ta tarda babanta da sauran ya gidan tsaye a compound, duk Wanda ya ganta yasan bata da gaskiya,
"Daga ina kike..." Shine tambayan da alhaji Ibrahim yayi mata, shuru tayi Tana wasa da yatsunta,
"Wato ke Yanzu kin zama Mara Jin magana kou...now ki shiga cikin kiyi parking...gobe da safe you're leaving for kaduna..." Ya fada mata, bata ce komai ba ta shiga ciki, kawai she have decided ko Tana kaduna gidan aunty dinta ranar da safwan yace zasu tafi zata bar gidan ta bishi.

Takawa safwan yayi ya shiga unguwar su, Kofar gidansu ya tsaya yana kallon yanda gidan ya koma mashi very tiny, ko sallama baiyi ba ya shiga Inna da asiya da sauran family dake zaune suka kusa rugawa da gudu ganin mutum kaman daga sama Sannan gashi babu hasken nepa, wayar shi ya fiddo ya kunna touch light Sannan ya karaso, kallon sisters dinshi dake kallon shi sama sama yayi yace
"Wai Dan ubanku Baku iya gaisawa ba?.." Ya daka masu tsawa, jiki na rawa suka gaidashi duk sai bin faces dinsu yanke da hasken wayar, sai da ya gama kallon su ya koma kan Inna data saki baki Tana kallon ikon Allah,
"Ina wuni..." Ya gaidata kaman baison magana, kasa amsawa tayi sabida yanda ya koma, dukda koina is dark she can see him,
"Yanzu dai nazo in daukeku...Inna tashi mu tafi sabon gida..." Yafada atakaice,
"Ban gane ba...," tafada kaman bai ta ba, bai Kara cewa komai ba ya shiga cikin sakinta ya nemo wata hijab ya dauko kaman yana rike kashi ya wurga mata Sannan ya juya ga su asiya yace
"Kowacce ta dauko hijab dinta..."  Babu musu suka shiga ciki suka fito da hijab har lokacin Inna na zaune ta kasa ko motsawa,
"Inna tashi mana.,dare nayi..." Ya fada kaman he's talking to he's daughter,
"Wai Ina zamu?.." Ta tambayeshi kaman she's finding it difficult to talk,
"Muje zaki gani..." Yafada atakaice yana Kama hanyar waje, juyowa yayi ya kalli su asiya da hasken touch dake hannunshi, da sauri suka shiga mashi gaba, Inna kam Tana zaune inda take,
"Wai Inna kefa nake jira..kar ki bata min lokaci..." Yafada sounding very angry
"Ina aka taba tashi ba'a kimsa Kaya ba..." Bai Bari ta karasa ba yace
"Muje gobe da safe zan maidoki ki dauki duk abubuwan da kike bukata...hakan yayi?.." Ya tambayeta bata amsa ba ta Mike ta shiga ciki ta fito da kuba hannunta, bai Kara cewa komai ya fice, itama fitowa tayi ta kulle gidan tabi bayansu.

Thanks.25💜💚💛💙❤️
Sirrin wasu gayun
💛💙❤️💜💚


® zuwairat (ummumaryam)




2️⃣5️⃣




Don't read if you didn't pay if you do you owe me.

Safwan tisa kansu yayi yana. Baya suna gabanshi, yanda yan kidnappers ke saka mutane gaba su korasu without complaining

Please Login or Register in order to submit comment