ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abu ba,
"Zaa kaishi near by health facilities né .." Abokinshi ya fara fada mashi, alhaji Bai Bari ya karasa ba yace
"Aa..lets take him to the city...if anything happens to that man am dead..." Yafada sounding scared and caring, Don not any rich man will knock a mad man down and still care,
"Dole he needs a first aid...keep calm..he needs a first Aid..." Abokinshi ya fada yana biye da mutanen da suke dauke da habib, alhaji bello busawa kanshi is ka kawai yake he's feeling so hurt, kaman zai bisu sai ya koma wajen mota Sai kuma ya sake binsu da sauri, duk Wanda ya ganshi yasan he's disturbed,
"Pls calm down..." Abokinshi ya fada mashi, Kai alhaji bello ya girgiza tare dacewa
"How can I keep calm...na kusa kashe mutum fa..." Yafada cikin tsananin tashin hankali, riii akayi hospital din da habib inda Suka nuna ciwon is deep dole kaishi babban hospital for proper treatment, alhaji bello kasa shiga yayi abokinshi ya dawo ya fada mashi ya da sukace, bai amsa mashi ba yafiido waya ya Kira Doctor dinshi ya fada mashi su tareshi ambulance da emergency care team a hanyar katsina.
Yan dabaru akayi ta yanda jinin bazai cigaba da zuba ba, Don already duk kayan jikinshi  ya jike da jini, bayan mota aka sashi inda abokin alhaji bello na zaune baya kan habib kan karfashi shi kuma alhaji bello na gaba amma idanuwanshi baya babu abinda yake kallon sai habib, yana kallon yanda face dinshi ke kumburi in an instant, driver dai gudu yake zuwa gano suna sauran like 20km to Kano suka ci karo da su, cikin gaggawa akayi transferring habib zuwa motar hospital aka Dora mashi oxygen tare da bashi first class treatment tun kafin a kaishi hospital,
"Yanzu zamu tafi katsina tunda Yanzu he's in good hands..." Abokinshi ya fada mashi, ahankali Alhaji bello ya girgiza Kai yana cewa
"Ya zaayi in iya zuwa wajeni wani Yanzu a cikin wannan halin da nake..I almost kill someone today...kawai mu karasa Kano..." Yafada mashi atakaice, abokinshi bai Kara cewa komai ba Don yasan halin shi.

Safwan kam yana dawowa gida ko part din su Inna bai shiga ba balle su San he's back, kawai part dinshi ya shiga yayi wanka ya sake Kaya ya Kira alhaji idris ya fada mashi he's trip was a success that soon zaa zo a fara ginin company din, dadi alhaji idris yaji,
"Yanzu maganar tafiya muZo ko yaya zaayi?.." Safwan ya tambayeshi,
"Aa basai ka zo ba...kawai ku fito da wuri gobe sai in daukeku kawai..." Yafada sounding so friendly amma safwan knows he's reasons, baki ya tabe ya amsa mashi da
"Ok.." Yafada yana katse wayrshi, usman ya Kira ya shaida mashi he's back da kuma abinda alhaji idris yace,
"Kawai zanzo gidan ka in kwana...sai mu tafi tare..." Usman Yafada mashi,,
"Ok shikenan..pants nawa ka samu... " Safwan ya tambayeshi,
"Wallahi uku na samu..amma ban samu virgin ko daya ba..." Dariya safwan yayi da karfi Sannan yace
"Tab Lallai..kam I have 8 pants Don ma ban hada Dana rabia ba..da 9 zan samu...Sannan Ina da two virgin hankerchiref, ,,." Yafada sounding so proud of himself,
"Kam Kai shegen gaske né...ita rabia is lucky kenan..." Usman Yafada mashi
"Sosai she's, kawai banason hurting dinta né...Yanzu ma she's sick..."
"Shege limitless...kodai zaka aureta né..." Usman Yafada cikin zolaya
"Allah ya sauwake in hada jini da wannan mugun Mutumin..ni Wallahi kana bani mamaki yanda Baka tunanin abinda sukayi mana..Baka tunanin in da ba Dan su ba da bamu shiga halin da muka shiga ba...just little kindness would have changed our lives...amma suka ki..Wallahi sai nayi maganin su...my uncle is next.." Yafada sounding so bitter, duk Wanda ya saurari yanda safwan ke magana yasan he regrets joining the brotherhood saidai babu yanda zaiyi so he's using he's anger on he's enemies,
"Limitless ya zamuyi?.. It's already late to cry when the head is cut off...bawai abun bai damuna ba...kawai nasan kome zamuyi will not bring back hands of time..." Bai karasa ba safwan ya katseshi dacewa
"Ni kam ko hands of time will not come back it will give me joy to see them suffer..nifa Wallahi ba zan kyale su ba..,har wannan banzan Mai saa that couldn't helps for the sake of Allah shi ma sai na koya mashi an unforgettable lessons that in he's next life ba kowa sai Kai cikin cult ba..." Yafada cikin tsananin bacin rai, usman shuru yayi saboda yanda maganar safwan ke fita ta cikin waya yana tsoratashi, he sounds so mean and wicked, yanda yake magana alone says it all,
"Easy limitless..." Usman ya fada mashi
"No...Wallahi sai nayi maganin su duka...why should I slow down tunda nasan wuta straight...I will sure make sure they taste hell on earth,..abinda nayiwa yar Ibrahim zaizo da sauki kan abinda zanyi masu, .." Yafada idanuwa na sauya wa,
"Hmmm Nidai am having fun né...after meeting zanyi shipping cars, sai dai I need to use the yard again saboda kudi a sunyi low...I need new alert..." Yafada sounding so funny, dariya safwan yayi tare dacewa
"Me too..dole sai nayi for the 3rd time..kafin turawan nan suzo su fara aiki..." Yafada yana relaxing,
"Kasan Wallahi inda San Kama yarinya da ta kusa tonamin asiri jiya da ita zanyi sacrificing..." Idanuwa safwan ya zaro tare dacewa
"Mai dollars what happened..." Ya tambayeshi sounding so tensed yaji tonan asiri,
"Kawai fa Ina zuwa gidan wani uncle Dina da abba ya matsa min in je in gaido sai wannan yarinya ta dinga ihu Wai aljanu,.,she was trying to fight me...sai cewa take maye maye maye...could you believe that?.." Ya tambayeshi
"Subhanallah!!.." Safwan ya fada duk idanuwanshi waje,
"This is unbelievable...you mean she called you maye?.." Ya fada cike da mamakin maganar Usman
"Wallahi..da kyar aka kwaceni daga hannunta...ai Wallahi inda San iya kamata she's my next alert Wallahi..."
"Mudai Allah ya tsaremu daga irin su...just imagine bringing one home for the night...da ba karamin matsala zaa samu ba..." Yafada cikin dariya, shima Usman dariya yayi,
"haka itama asiya ta dinga kuka Wai am scaring her..zaneta nayi sai gashi ya shiga hankalinta...she don't misbehave anymore..." Ya fada cikin dariya again, hira suka sha da usman like never before, yana cikin wayar yaga call din rabia yaja tsoki ya cigaba da waya abinshi, sai da sukayi Mai isansu Sannan ya kashe wayar  ya ajiye.

Inna kam Yanzu abun nema ya samu, she don't complain anymore, ko safwan da bai zuwa gaidata bai dameta ba, kullum cikin Chanza new dress take, Mai aiki ta dafa ta kawo taci ta bi lafiyar gado without thinking other wise, asiya ma Yanzu ta daina complaining, bawai ta daina Jin wannan tsoron ba  no kawai dai Don ya yarda da bai da yayanta yace Sannan tunda ta zauna gidan bata ga wani Abu da yakeyiMara kyau ba, so she's a little bit at home, Yanzu ta saki ranta Tana Jin dadin rayuwa, abinda da Mai kyauwun jiki tuni jikinta ya fara sauyawa saboda new way of life.

Nana kam koda tazo wannan weekend ta like ta nace Wai zasuyi text Don haka dole a Barta ta zauna hostel for the weekends har su gama exam. Mahaifiyar ta rufe Ido tayi tace bata yarda ba. Kuka ta dingayi sosai har dad dinta ya shiga maganar,  yanda take kuka yasa dad dinta yiwa  mahaifiyar ta magana kan a Bari ta zauna hostel har tayi exams, goshi mahaifiyar ta dafa Tana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...Yanzu barinta zakayi ta zauna a hostel har nan sa kusa sati 6?.." Tafada tana  kokarin fashewa da kuka,
"Makam Dan Allah kar Kayi haka...kawai ya dinga dawowa gida,,,bai yuwa mu bar nana a school bamu San halin da take ciki ba..." Tafada cikin tsananin tashin hankali saboda hukuncin da mijinta ya yanke, tasan the world is a dangerous place, mahaifiyar nana Tana daga cikin iyaye that suke zaune cikin gida amma sun San abinda ke faruwa waje sabida wayoyin hannunsu, tasan yanda yanmata ke lalacewa a sanadaiyar karatu ko kawayen banza, shiyasa in the first place bata so nana ta zauna a hostel ba amma ta like har mahaifin ta ya amince now kuma tanason ta Daina zuwa gida har sai da ta gama jarabawa,
"Ai zamu iya zuwa ganinta duk sanda kika bukata..." Mahaifin ta yafada cikin calm voice kasancewan babu ruwanshi he's a gentleman that always wants to give he's family the best,
"Amma malam in munje minti nawa zamuyi?.. Nidai Wallahi aa...kawai ya dinga zuwa gjda duk weekend..." Ta fada atakaice, babu abinda ke tashi sai kukan nana, kawai she's seeing wannan kudin da big mama tayi mata magana, she wants that luxury life, she's ready to do anything for the luxury,
"Wai mama baki yarda Dani ba?.. Me kike tunanin zanyi?.. Wallahi karatu nakeson in maida hankalina inyi...inason results Dina ya fi na yaya kyau..." Tafada kaman da gaske,
"Dalla rufemin baki..ke daman Kin dauki gidan nan kaman kurkuku...ni Kaina ba damuwa kukayi Dani ba...nana yanmata da daman wayanda suka San ciwon kansu basu yarda su zauna inda babu mahaifiyar su na kwana daya...amma ke kirikiri kike nunamin bakisona...kirikiri kike guduna...kike nunamin baki kaunar zama dani..nana me nayi maki?.." Ta fada Tana fashewa da kuka saboda zafin da take ji cikin zuciyar ta,
"Nana me nayi maki?..why did you hate staying with me..." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Haba meye haka?.. Sai ki kama kuka kaman wata karamar yarinya?.." Mahaifin nana ta fada mata Tana kallon yanda take zubar hawaye,
"Wallahi malam bazaka gane bane..bazaka gane yanda nake ji cikin zuciya ta ba...nana is my flesh and blood...daga jikina ta fito...Ina bakin cikin da bata kaunar zama inuwa daya Dani....I know she don't like me..,yar gidan safiya data samu admission a bauchi cewa tayi bata zuwa...amma ga nana just in same town bata son zuwa ganina during weekend...Wallahi malam da takaici..." Tafada Tana kuka sosai, nana kallonta tayi da innocent face dinta Tana tunanin
"Ki gama kukanki ki barni in zauna hostel..,kukan ki bai hananinkomai...." Ta fada cikin ranta, duk kukan da mahaifiyar ta takeyi baisa tayi step back ba, duk Wanda Allah ya yankawa kazar wahala sai ya tsigeta tas,
"Wallahi mama karatu zanyi....I want to have first class...I want you to be proud..." Tafada cikin kuka, mahaifin nana ya rasa ya zaiyi ganin matarshi na kuka
"Kinsan wannan kukan da kuke tamkar kina tsine mata né...ba'a son hawayen uwa kan da..ajiyan zuciyarki kawai yana iya bata mata rayuwa balle kuka...ki kwantar da hankalinki...duk uwa Tana kaunar yarta so I know you mean good...but ta zauna a hostel din....in munga results dinta baiyi ba sai mu maidata gjda complete..." Inji mahaifin ta, kallon nana yayi yace
"Kindai ji Abunda na fada maki...Wallahi na samu labarin kina misbehaving Wallahi kin gama karatun gaba daya...aure zaayi maki...Don haka the ball is in your cut...." Yafada atakaice, maman nana ba haka taso ba, ita kawai taso kar a Barta ta dinga weekend hostel tayi a gida, amma tunda mijinta yayi magana ta Mike without saying another word, har lokacin she's still crying her heart hurts like crazy, compound ta koma ta zauna tayi tagumi, nana fitowa tayi daga dakin abbanta face dinta kaman ba itace take kuka few minutes back ba, she looks so happy,
"Allah na gani Ina kokari na...Allah ka kalli zuciya ta...am trying..." Mahaifiyar ta tafada da karfi,, da sauri nana ta shige daki Tana girgiza chest dinta in ko a jikina, daman wasu yaran haka suke, suna iya nuna maka they're loyal amma a bayan idonka Allah kadai yasan abinda sukeyi, wasu kuma har gaban naka babu ruwan su they misbehave anyhow, they don't care what a mother feels when she's hurt, duk Dan da bai farantawa iyaye will never find happiness, ko da sun samu happiness din bai taba lasting, amma in har kika farantawa iyayenka komin kankantar abu zaiyi maka albarka, so children be wise and be obedient, wata rana sai labari, at time ki bakayi aureba da akwai mutuwa so don't take your mothers as enemies, they're the only person that will love you from the buttom of their hearts.

Fatima the more days na shiga kwana kin cikin the more laulayi da karuwa, Yanzu fever na yawan damunta sosai amma bata fadawa kowa, ahaka zata kwanta ya rufe kanta har Allah yasa ta samu sauki, sai ramewa take sabida zazzabin dare, yau bayan kanan habib sunyi Tuwo suka kawo daki, Fatima dake zaune kusa da mamanmu dake Jan jasbaha tayi saurin mikewa tayi waje da gudu, ko compound bata Kai ba ta saki amai, mikewa mamanmu tayi tabi bayanta Tana cewa
"Wannan aman yayi yawa...kodai a kaiki asibiti..." Tafada Tana shafa bayanta, da sauri Fatima ta girgiza Kai saboda tsoron magani da allura, sai da tayi aman Mai isanta Sannan ta Mike Tana nishi, gwoggo kallonta tayi zatayi magana Sai kuma tayi shuru, daki suka koma mamanmu ta debo mata ruwa Don Tasha ta girgiza mata Kai
"Bakina babu dadi..." Tafada kaman zatayi kuka, dawowa mamanmu tayi ta zauna kusa daita tare da dafa goshi ta taji da zafi sosai,
"Kodai muje asibiti..." Mamanmu ta sake fada mata, da sauri tace
"Aa...banso..." Tafada tears na taruwa idonta, kawai bata Jin dadin rayuwarta, wani Abu ke damunta Wanda takeji kaman ta rabu da wannan abun, ta rasa abinda ke mata dadi.
"Kince bakiso tunda baki da lafiya...kawai ki shirya...sai kuje kudawo..." Mamanmu tafada mata atakaice, ahankali Fatima ta Mike ta fita daga dakin, daya daga cikin sisters din habib mamanmu ta Kira Ta fada mata ta shirya ta raka Fatima hospital, ko kadan batasan she's pregnant ba, bayan kaman minti biyar Fatima ta fito da hijab sai tafiya take kaman zata fadi kasa, itama sister habib ta shirya suka fito Don fadawa gwaggwo,
"Ina zaku!.." Ta tambayesu, nan suka fada mata,
"Ku koma ciki...." Gwoggo ta umarcesu atakaice, cikin farin ciki Fatima ta koma ciki mikewa tayi ta dauki sandarta ta shiga dakin mamanmu Tana cewa
"Wai ke Yanzu birnine ya shigeki da daga samun cikin Fatima zaa fara zarya asibiti?.." Gwaggwo ta fada mata, idanuwa Mamanmu ta zaro hawaye na taruwa tace
"Gwaggwo bam gane ba...waye Mai ciki?.." Ta fada sounding so surprised, goshi gwaggwo ta dafa Sannan tace
"Yanzu kaman ke baki gane Mai laulayi?... Allah ya sauwake maki..." Tafada atakaice tare da Barin dakin, ahankali mamanmu ta dafa chest dinta tana cewa
"Ikon Allah..." Tafada idanuwanta waje daya,
"Fatima ciki gareta?.." Ta tambayi kanta da karfi,
"Way yo Allah na modibbo..." Ta rushe da kuka da karfi,
"Modibbo..." Ta sake fada while crying out loud, kuka ta dingayi sosai kaman Yanzu habib ya samu matsala, daman ta saba kukan time to time Don haka babu Wanda ya rarrasheta, sai da tayi kukan ya isheta Sannan ya Mike ta shiga wajen Fatima dake kwance lullube da daya daga cikin zaninta, bakin gado ta zauna ita kuma Fatima tayi kokarin zama,
"Kwanta abinki..." Mamanmu ta fada mata, komawa tayi ta kwanta Cikin kasala,
"Me kike son cin?.." Ta tambayeta cikin kulawa,
"Ba komai..." Ta amsa mata ahankali, mamanmu kura mata Ido tayi Tana mamakin wannan abun, sai Yanzu ya gane in Rabo ya rantse nobody should try and stand in the way.
"Dan Allah ki fadi Abinda kikeso, daga yau kome kikeso ki fadamin kinji kou..."
"Tou mamanmu..." Fatima ta amsa mata,
"Yanzu fadamin Abunda kikeso.."
"Bakina babu dadi...ban iya cin komai,.." Tafada cikin sanyinmurya,
"Tou Bari a sayo maki kaza ayi maki ferfesu Mai yaji,,,zakiji dadin bakinki..." Mamanmu ta fada Tana mikewa, Fatima dai bata ce komai ba, she wonders why mamanmu take mata haka Yanzu alhalin itace kullum sai tayi forcing dinta taci abinci amma yau kuma ta dawo petting  dinta,

Rabia tayi text an fada mata she's few weeks pregnant, tun nan ta fara kuka Sosai, hankalinta ya mugun tashi, just few months ago she's a decent girl that ko kallon idon manya batayi, her life was so perfect that Tana ganin kyamar rayuwar wasu, in taga small dispicable attitude sai tayi magana, she always gossip about kawayen da suke da wata matsala ko samari da yawa ko wayanda suke maganar kawaye, gani take rayuwar su is bad, she have the most perfect life before safwan yazo rayuwarta before he unlock the real her, after all her good manner da kuma gulmar kawaye amma yau sai gata da the worst among them all, she's pregnant with a bastard, goshi ta ta dafa Tana kuka sosai, Doctor dake zaune sai kallon ta kawai yake, hannu yayi folding kan table yana kallon yanda beautiful girl ke kukan samun ciki,
"Wai akayi né hajiya..go home and break the good news to your husband..." Doctor din ya fada hoping to hear what she's crying about, kuka tacigaba dayi har sai da tayi Mai isanta Sannan tace
"Bani da aure..." Tafada cikin kuka,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Handsome Doctor din ya fada, volume din kuka  rabia a ta Kara Tana cewa
"Na shiga uku...na shiga uku..my father..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Pls calm down...wannan abun na faruwa always..." Da sauri rabia ta fara girgiza Kai Tana cewa
"Not like this one...my own is different...wani né yayi min hakan...." Ta fada cikin tashin hankali
"Naki is not different my dear...it happens always...ki dauki kaddara...ki dauki hakuri..." Doctor din da bazai wuce age mate dinsu safwan ba ya fada mata in a calm voice,
,"Doctor don't you understand?.. Am not suppose to be pregnant....mutuwa zanyi...kasheni baban mu zaiyi...wayyo na shiga uku.." Tafada cikin kuka, ajiyan zuciya Doctor din ya sauke yana kallon ta, Yanzu shi such cases ba wani Abu bane wajen shi, yasha ganin classy yanmata Ana kawo su Wai ya zubda masu ciki, shi kuma bai hakan, kawai Abinda je bashi mamaki is why suke farawa in the first place, Cikin yanmata daya gani wannan ta gabanshi ta fi bashi tausayi sabida she regrets what she did, amma sauran ko a jikinsu sai suce in bakayi da akwai million places da akeyi, sai su fita  hankalinsu kwance.
"Now call him...ki fada mashi you're pregnant..." Doctor din ya fada cikin sanyinmurya, kaman mahauciya rabia ta bude bag dinta ta ture yan dubu dubu da safwan ya bata gefe guda ta fiddo iPhone x da safwan ya saya mata a Spain tayi dailing number dinshi, ji tayi busy ta cigaba da dailing har saida taji ya kashe wayar gaba daya,
"Ya kashe wayar..." Ta fada looking so pitiful, ajiyan zuciya Doctor din ya saki tare da lumshe idanuwa,
"Ki kwantar da hankalinki...go home..kiyiwa iyayen ki magana..." Idanuwa ta zaro cikin tashin hankali Tana cewa
"What am I going to tell them...na shiga uku..."
"Dear our parents are the people that will still accommodate us despite our misfortunes...they will still hug us and forgive us...Don haka go home to them..." Yafada mata sounding so calm, ahankali ta maida wayar cikin bag dinta ta Mike, tissue ya tura gabanta
"Clean your beautiful face..." Yafada mata , tissue ta zara ta goge face dinta still hawaye na zuba, juyawa tayi har ta Kai bakin kofa yace
"Excuse me..." Yafada yana mikewa, card ya dauko ya taka zuwa inda take tsaye,
"This is my card,,,if you need anything call me..." Yafada mata, amsa tayi tare da godiya ta fice zuwa reception inda ta ajiye bag dinta ta hau taxi zuwa gida.

Kuyi hakuri kan suhail, Insha Allah he's our next star a next novel in muna da rai da lafiya.27💚💙💜❤💛
Sirrin wasu gayun
💚💛💜💙❤






® zuwairat (ummumaryam)




2⃣7⃣





Don't read if you didn't pay if you do you owe me.



Safwan kam bai Kara bi ta kan wayarshi ba bacci ya dauke shi, bai farka ba sai bayan sallah ishai, wani wanka ya sake ya shirya cikin crazy outfit ya fito, babu abinda ke tashi sai kamshin turare Mai tsada, bai kalli ko part din su Inna ba ya nufi inda motar shi ke tsaye, daga chan cikin part din Inna asiya dake zaune bakin Window Tana kallon shi,
"Inna yaya Ya dawo?.." Ta fada da sauri,
"Ya dawo ?.." Ta sake tambayan ta,
"Eh gashi chan zai fita?.." Ta fada idanuwanta kan safwan,
"Lallai am wanna yaron...Yanzu sati kusan nawa bai gidan nan shine kuma Yanzu ya dawo ban isa yazo ya gaisheni ba?.." Ta fada sounding a little bit angry,
"Hmmm Inna kije kiyi mashi magana...fita zaiyi..har ya bude Kofar motarshi..." Tafada Tana kallon safwan,, ahankali Inna ta Mike ta fita sanye da doguwar rigar da sai kyalli take sabida hasken gloves, Tana fita safwan ya shiga motar har ya juya zai fita, yana ganinta yayi saurin daure fuska tare da horn Don a bude mashi gate,
"Safwan..." Ta kwala mashi Kira, yana kallonta ya zuge glass din motar, maigadi ya bude mashi gate ya nufi gate, kallonta yayi ya watsa mata wani iri kallo da ita kanta batasan maanar shi ba, ficewa yayi maigadi ya maida gate ya rufe, Inna Dora hannu tayi kan chest dinta bakinta bude, tunda tazo gidan bata taba ganin yayi wani Abu da ya tsaya mata a rai kaman na yau ba, ko Mai aiki ba'a treating the way he just treated her, yana kallonta ya fice
"Kodai ban gane ni bace..." Tafada Tana juyawa,
"Kai bai gane ni bace...inda ya gane ni da bazai taba yin hakan ba...ai duniya bata lalace hakan ba..." Tafada while going back to her apartment, asiya na zaune inda take Tana kallon what just happened, Inna na shiga ciki tace
"Inna Wai ya aKayi né?.. Bai gani bane?.." Ta tambayeta,
"Hmmm Ai kaman bai ganeni ba...Ina mashi magana ya fice..." Ta fada Tana zama, asiya kallon Inna that look a bit disturbed tayi cikin ranta Tana tunanin
"Ai baki gan komai ba tukun, ba Don Ina cewa Ina Jin tsoron shi kikaje kika fada mashi har ya kusa kashe ni ba..,Ai ga irin ta nan..." Tafada cikin ranta, Inna tagumi tayi Tana girgiza kafa, Yanzu data nutsu take gane chanjin safwan, a da in zaiyi wata yar tafiya sai yazo ya durkusa gabanta yana fada mata zaiyi tafiya, ko kadan bata ganin laifinta na rashin jawoshi jikinta, kawai tunanin da take is Don yayi kudi yake néman wulakanta ta.
Safwan na tuki yana tunanin mahaifiyar shi,
"Ko me zata fadamin..." Yafada ahankali,
"Oh safwan Ina kaje kwana biyu?.. Me kaje yowa?.. Me yasa Baka fada zaka tafi ba?..gaskiya safwan ka sauya sosai..." Yafada Sannan ya Kara da tsoki,
"As if I care anymore...when I dare is gone...." Yafada atakaice. Cikin gari ya shiga ya  yana tuki ahankali looking for a lady to take home as usual, shi one thing da yakeyi is baijin yana gajiya da mace, he can be with a woman for a whole night and still jump to another the following day, kawai he's libido is so high, kuma yana tunanin it's as a result of cultism din nan, yana tuki ahankali yana kalle kalle,
"Wai Ina matan suke né..." Yafada while driving,
"Ina yan evening show..." Ya sake tambayan kanshi,  ya Dan zagaya gari for almost an hour bai samu wata babe tsaye bakin titi da sunan jiran lift ba, daman haka suke cewa lift suke nema,  that's wayanda nasu bai giga ba, wasu kuma face to face suke nunawa cewa Maza suke jira. Ganin yau bai samu kowa ba yasa ya shiga cikin wata restaurant, ahankali ya taka zuwa wata empty seats ya zauna aka kawo mashi menu kasancewan babban wajene, yarinyar da ta kawo mashi menu Christian ce sabida sanye take da mini skirt sai rigar da aka rubuta sunan restaurant din jiki, chest dinta ya kalla while she's walking down to him, already yaga heart dinta da komai na jikinta,  sake daga Kai yayi ya kalleta Sannan yace
"Pls can I have a word with you..." Yafada yana kallon chest dinta ko blinking baiyi kaman maye,
"Ok..." Tafada Tana gyara tsyuwarta,
"How much will it take to have the whole you in my bed for a complete night..." Yafada Kai tsaye, yarinyar kallon shi tayi from  head to toe Sannan tace
"Am not a whore..." Ta fada atakaice Tana kokarin juyawa,
"Sorry dear..." Yafada yana fiddo bundle din 1k guda biyar ya ajiye agaban shi Sannan yace
"Pls sorry..but it's worth this..." Ya fada yana nuna kudin, yarinyar juyowa tayi ta zaro idanuwa tare dacewa
"Do you want to use me for ritual?.." Ta tambayeshi Kai

Please Login or Register in order to submit comment