You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
Bobby kasan sha'ani irin wnn wahala ne dashi..idan ba list din akayi ba sai kaga anxo an manta da wasu abun ba'a siyo ba"..dakatawa tayi tareda dagowa tana kallonshi kafin tacigaba"wait..tun yaushe ma nace ka kawota inason mgn da ita kaki?.."shafa kanshi yayi yace"Mummy ba laifina bane bafa..wai kunya takeji bazata iya zuwa ba"..girgiza Kai Mummy tayi tace"to zan kirata da kaina in fada mata"..mikewa yayi ya zuba hannunshi cikin aljihu yace"zan dan fita Mummy"..Mummy tace"to a dawo lafia"..aunty sumy dake ta sauraronsu tun daxun tace"duk wnn wankan nata ne knn?.."dan 6ata rai yayi yana kallonta yace"ke waya fada maki haka?..ni ba wurinta zanje ba"..aunty sumy ta dago tana kallonshi da murmushi tace"ai ba zama zanyi har sai kazo kace aunty na tafi wajen Lamido snn zan gane wajenta zakaje ba"..zuyawa tayi tana duban Mummy tace"dan Allah Mummy baki lura duk yasa manyan kaya wajenta yake zuwa ba?.."dagowa Mummy tayi tana murmushi tace"nima dai na lura Sumayya..ni bansan yaushe ma ya fara sa manyan kaya ba shida kullum cikin suits yake kaman ba bahaushe ba"..Mummy na rufe baki Bobby daketa faman smiling ya dan kwabe face dinshi yace"Mummy ni ba bahaushe bane mana..am Igbo"..hararanshi Mummy tayi tace"for where?..kai bafulatani ne"..aunty sumy tace"rabu dashi Mummy..kaje ka fadawa Aysha haka kaga idan bata fasa aurenka ba"..murmushi yake yana girgiza kai yace"nasan maganinki ai..babansu Miemie kawai zan kira ince ya dawo daga England ya daukeki ku koma gidanku tunda takura mana kikeyi"..daria kawai tasa tacigaba da aikin gabanta jin ya ambaci baban su Miemie..Mummy ma bata sake mgn ba shi Kuma yayi musu sallama ya fita yanata smiling..da mgn daya yayi maganinsu...yana fita ya nufi motarshi da yasha car wash sai kyalle yake ya bude driver seat ya shiga tareda tayar da ita ya fita daga gidan..these driver dinshi ba karamin hutawa yake ba sbd almost everyday shi yake driving kanshi yanxu especially idan yasan wajenta zaije..shifa gani yake ana daura musu aure ma driver office kadai zan dinga kaishi amma duk wani personal al'amuranshi da kanshi zai dinga zuwa yanayi ko don sbd matarshi..shi bazai iya bari driver ya tuka mashi mata ba har ga Allah..kawai gani yake zaiyita kallonta ne ta mirror shi kuma da wani namiji ya kalleta gwara shi a kwana ana kallonshi bai damu ba...driving yake yana murmushi gami da shafa Kai sbd tunowa da ita da yayi..har kullum sonta karuwa yake a cikin ranshi musamman yanxu da yake receiving equal treatment daga wurinta..daxun rigima sukayi sosai sbd tayi mgn a sauko musu da biki tace bazata iya ba shine yayi zucia har ya baro school din bai nemeta ba yasan tana can ta cika fal tana jiran yaje ta sauke mashi...har ya isa college dinsu bai bar tunawa da ita yana murmushi ba..daidai gate dinsu yayi parking snn ya dauki waya yayi dialing numberta don ko sanar da ita zaizo baiyi ba..tana dauka ko jira tayi mgn baiyi ba yace"baby am outside"..ta wani hade rai ita bata yadda ba ya 6ata mata rai tace"ni banida lafia"..murmushi yakeyi yace"eyya meya sameki?.."a shagwabe tace"fever"..yace"alright let me come inside in dubaki"..tun kafin ya rufe baki tace mishi"nidai No..salon ka shigo duk suyita kallonka"..yace"then indai bakiso in shigo ki fito..na baki 3 mins idan ban ganki ba am coming inside"..daga haka ya kashe wayar yana cigaba da murmushin wnn rigiman nata...suna gama wayar ta juya tana kallon Billy dake kunshe daria tace"munafuka"..daria Billy ta fashe dashi harda su tafa hannaye tace"munafurcin me Kuma nayi Lamido?.."harara ta watsa mata tareda mikewa zuwa wardrobe dinsu ta dauko zumbulelen hijab ta dora kan jean da Jessy dake jikinta as always snn ta fita daga dakin bayan ta Maka ma Billy harara..ita dai da kallo ta bita tana cigaba da murmushi tace"wai Ina matsayin matar yayanta takemun wnn iskancin..Lamido Allah ya shiryeki".
Tana fita Kai tsaye inda ta hango motarshi ta nufa..shi Kuma yana zaune ciki yana kare mata kallo don wurin akwai haske dal kmr ba dare ba..hijabinta yakai qasa amma Saida ya fahimci jean da riga ne a jikinta sbd fitowa da wandon yayi ta kasa..lumshe Ido yayi ya bude tareda jingina kanshi da kujera yana cigaba da kallonta har ta iso inda yake..ta bude motar ta shigo snn ta maidashi ta rufe tanata wani ciccin magani ta juya tana kallonshi..murmushi ya Kara saki tareda kama both hands dinta ya rike yana kallon eyeballs dinta yace"menene?."turo baki tayi tace"Pogba"..idanu ya ware da kyau a kanta cikin mamaki yace"Pogba Kuma?.."Kai ta daga mishi akamar eh nan take kuma ranshi yaji ya 6aci..shi duk tunaninshi sbd ya wuce bai nemeta bane daxun take fushi ashe abun nata ne ya motsa bai saniba..sake hannunta dake cikin nashi yayi snn ya sake dubanta cikin kokarin 6oye 6acin ranshi yace"what about him?.."a dan fusace tace"wai mutumin nan mu zai wani tozarta ya bar Manchester United..kasan yanxu wai Juventus..."bata samu sararin karasawa ba sbd wani kallo da ya shiga binta dashi ita sai yanxu ma ta tuna ashe fa tayi kato6ara..innalillahi wainna ilaihi rajiun ta fada cikin ranta.."wane ruwa na kuntowa kaina ni Aisha?.."ta fada a hankali yayinda take kallon yanda yanayinshi ya sauya lokaci daya..dunia idan akwai abunda ya tsana bai wuce wnn Pogban ba..ya tsaneshi to the extent that yakejin duk wani dan Manchester da Yan ball din ma kaf ya tsanesu..dukda cewa shi Pogban musulmi ne amma da gaske tsanarshi yakeji sbd wnn son da yaga tana mashi.. marairaicewa tayi sosai kmr wadda ke dab da fashewa da kuka tace"partner am sor"..bata karasa ba ya dora finger dinshi kan lips dinta yana kallon cikin Idonta yace"u don't have to apologize"..girgiza kai ta shigayi tana kallon 6acin rai Karara kan fuskanshi tace"nidan am sorry plss..wlh mancewa nayi"..baice mata kala ba ya dauke finger dinshi daga bakinta tareda komawa yayi relaxing kan seat din da yake..hankalinta taji ya tashi sosai tasan duk yayi irin wnn fushin da ita to abu ba karamin 6ata ranshi yayi ba..shaf mancewa tayi da wnn kishin nashi wlh da bata ma fara ambaton Pogba a gabanshi ba sbd yanda ya tsaneshi..matsawa tayi jikinshi sosai tareda Kai hannu ta kama left hand dinshi murya can kasa tace"partner"..banza yayi mata baice komai ba..ta sake cewa"partner talk to me manaa..nace am sorry fa"..still baiyi mgn ba sai ma hannunshi daya zare daga cikin nata ya shiga kokarin bude motar zai sauka kawai yaji ta rungumoshi ta baya tana cewa"partner am so very sorry plss..am sorry I hurt u amma ba da gangan nayi haka ba kasan I love u"..lumshe Ido Bobby yayi yanajin heart beat dinshi na sauyawa lokaci guda..kawai sai yaji wasu irin abubuwa sun shiga zagayawa cikin jini da tsokar jikinshi baisan lokacida ya sauke wani gauron numfashi ba..yana jinta a jikinshi yaji duk 6acin ran nashi yayi disappearing sai Kuma wani shauki daya tsinci kanshi a ciki na musamman...tunda yake da ita bata ta6a hugging dinshi haka ba sai yau..this very moment..wani additional sonta yaji yana sake ciko zuciarshi kawai sai ya juya tareda dagota daga jikinshi yayi cupping fuskanta yace"Love why plss..why do u always wants to talk about him..why do u love him this much?.."hannu takai itama tayi cupping nashi face din tana girgiza mashi Kai tace"I do not love him..I love u..only u baby..I love u more than any other person in this whole wide world..u are my soul partner,my future husband,my babies daddy and I love u so much"..sbd tsabar jin dadin kalamanta baisan lokacida ya sake maidata jikinshi yana sauke ajiyar zucia da mugun karfin gaske ba..wani irin sanyin dadi yaji yana ratsa zuciarshi tamkar an sauke mashi mountain daga ciki..these words means the entire world to him..it means a lot to him and he wouldn't mind tacigaba da fada mashi irinsu daga nan har mahdi ya bayyana..kawai baiso ta dena fada ba..sai yaji kaman su dawwama nan wurin tana fada mashi the most sweetest words daya taba saurara all his life..rumgumeta yayi sosai sai sauke numfashi yake kafin ya dagota a hankali yakai lips dinshi ya manna mata peck a forehead dinta yana kallonta wearing a very wide smile kan fuskanshi yace"I love u more baby..I love u like..."kasa karasawa yayi sbd gani yake babu wata kalma da zatayi daidai da son da yakejin yanayi mata a mizani saidai in zuciyarshi zai bude mata ta shiga ta gani kawai idan ba hakaba duk yanda zaiyi bayani bazata ta6a ganewa ba..hade fuskanshi yayi da nata idanunshi rufe yace"I beg u in the..."bata bari ya karasa ba itama ta dora two fingers dinta akan lips dinshi tana kallonshi tace"I promise not to talk about him ever again..am sorry"..sake rungumeta yayi yana sauke ajiyar zucia..bayan few minutes ya rabata da jikinshi yanata doka murmushi ya kalleta kafin yayi mgn tace"I love u"..ya lumshe Ido ya bude shima yace"I love u more baby..and ba na hanaki fitowa da wando ba?.."kallonshi tayi ta kalli jikinta tanaso taga ta Ina ya gane wando ne a jikinta amma bata ganiba don hijabinta ya rufe har kasa ne.. dan marairaicewa tayi tana dubanshi tace"partner naga ba wani wajen zanje ba ai..wajenka zanzo"..yace"ko wurina ban yadda kina zuwa anyhow ba manaa.. don't u know u have this beauty and figure da bai kamata kina fita da anyhow dressing ba?.."langa6e Kai tayi a hankali tace"to kayi hakuri na dena"..sake pecking goshinta yayi tareda komawa seat dinshi ya zauna yana cigaba da kallonta with a smile yace"thank u so much love..I love u"..murmushin takeyi itama kafin tace"I love u more"..girgiza kai yayi yana kallonta yace"no I love u more"..itama ta makale shoulder dinta tace"nima I love u more"..murmushi kadai Bobby keyi ya kasa dena kallonta..itama kallonshi takeyi this time around ba tareda wani tsoro ko fargaba ba..bayan almost 10 mins of silence and starring yace mata"Mummy nata damuna fa in kaiki wajenta..yaushe zaki shirya muje?.."dan karya wuta tayi tana dubanshi har yanxu tace"partner kunyanta nakeji nidai"..yace"then kiyi mgn da Billy kuje tare amma da gaske Mummy tace she wants to see u..kilan akwai abunda takeso kuyi discussing da ita"..gyada mishi kai tayi a hankali alamar ta amince.
Sorry for the late update pls..kunsan sallah ya kusa so ina can ina kujiba kujiba😅
Rano✨
Wnn littafin na kudi ne ban yadda wani ko wata ya fitarmin dashi ba...masu buqatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment via 07063800556.
51
Washegari da around 4 ya gama shiri tsaf don zuwa daukosu kamar yanda sukayi da ita jiya..tun daxun yake tsaye gaban mirror sai faman kalkale yakeyi kamar mace..wayanshi ne ya shiga ringing yana dubawa yaga Rayhan kan screen dan haka ya saki tsaki tareda ignoring call din har ya gama ringinshi dinshi bai dauka ba..wani kiran ya sake shigowa still bai dauka ba yana gama ringing ya dauki wayan da nufin sawa a silent sai kuma kiran Nur ya shigo..fasa sawa silent din yayi tareda answering call din yana cewa"what?.."daga daya 6angaren Nur yace"dole kace haka mana dan rainin hankali kaman ba kaine Lamido tayita ladabtar mana da kai ba"..tsaki Bobby ya saki yana ta6e baki yace"is this why u called?.."da sauri Nur yace"no plss..ina cikin matsala ne wlh almos similar to wanda ka shiga a kwanakin baya and i need ur help"..ajiye comb dake hannunshi yayi tareda daukan keys dinshi ya fita daga dakin kafin yace"then ka bari idan hadu gobe sai muyi mgn amma ba a waya ba"..yana rufe baki Nur yace"no plss nidai kayi alqawari zaka taimakamin"..dan girgiza kai yayi yana mamakin wnn sudden behavior na abokinshi yace"wai kayi gamo ne hala?..wane irin alqawari zan daukan maka kuma?.."Nur yace"alqawari dai kmr yanda kaji na fada"..gyada kai yayi yace"then nayi alqawari shknn?.."Nur yace"shknn sai munyi mgn tomorrow"..yace"ohk"..snn ya kashe wayar yana girgiza kai..wani lokacin Nur sai yayita behaving kaman wani karamin yaro wlh..kai tsaye yana fita parlon Mummy ya shiga yayi sallama da ita snn ya fita don zuwa dauko su Aysha daga hostel..yana hanya ya kira ya sanar da ita tahowarshi don haka kafin ya karasa sun gama shiryawa tsaf shi kawai suke jira..bayan ya isa ya sske kira ya sanar mata ya iso basu 6ata lokaci ba suka fito tareda Billy..relaxing yayi nan cikin mota yana kare mata kallo as usual duk yazo wurinta dama kafin ta isa gareshi sai ya gama kalleta tsaf shiyasa ko hijab tasa yake iya gane abunda take sanye dashi ta ciki..doguwar riga ne a jikinsu iri daya saidai color daya banbanta amma daidai da hulunan dake kansu iri daya ne likewise takalmansu..ya fuskanci qawance ne tsakaninsu na gaske bana wasa ba and suna son juna tsakani da Allah ba wani mai zucia biyu a cikinsu..kafin su karaso as usual ya bude mata front seat suna karasowa ta shiga Billy kuma ta shiga backe seat bayan sun rufe kofa ya sake tada mota suka bar cikin hostel din...suna daukan haya ta juya tana kallonshi da wani smile daya kusa sashi zubar dasu a titi sbd tsabar rikitashi da yayi tace"partner kayi kyau"..kallonta ya danyi sai kuma ya saki murmushi yana cigaba da driving dinshi ita baima san yanda zai bayyana irin kyawun da tayi mashi bane..kawai shidai baison tana yin shiga irin haka tace zataje wani wurin amma bazai iya hanata ba yau tunda anko yaga sunyi ita da Billy amma ko Allah yasan shidai baso yakeyi ba..sam baison tana fita babu hijab sbd yanda yake ganin kmr idanun kowa kanta zasu dawo don a ganinshi babu namijin da zai kalleta baiji ta birgeshi ba ko don kyawun fuskarta ko kuma surar jikinta...dan turo baki tayi tana kallonshi tace"bazaka ce nima nayi kyau ba koh?.."juyawa yayi ya kalleta for like 2 secs kafin ya sake maida hankalinshi ga driving da yakeyi yace"kinyi more than kyau"..harara ta dan watsa mashi alaman bata gamsu da abunda ya fada kuma har yanxu bata bar turo mishi baki ba..Billy dake sauraronsu tana murmushi tace"sir ina yini"..kallonta ya danyi ta mirror kafin yace"lafia lau Bilkisu meyasa bakiyi mata fada ne?.."Billy tace"Allah inayi mata sir kawai dai halin nata ne sai ita..batajin mgn wlh"..tana rufe baki Aysha ta juya tana kallonta tace"kiji tsoron Allah wlh..haka kikaje kika hadani da Ammi ma kikasa taitamun fada ba tareda laifin komai ba"..murmushi kawai Billy tayi batace mata komai ba shima murmushin yayi hade da girgiza kai ba tareda cewa wani abu ba..ganin yanda suka maidata kamar wata yar iska tayi mgn sunyi banza da ita sai taja bakinta ta tsuke itama tana harare harare ita a dole anyi mata ba daidai ba..har suka isa gida ba wanda ya sake mgn cikinsu..ciki ya shiga yayi parking kmr ko yaushe snn Billy ta fara budewa ta fita don ta basu space..itama tana kokarin budewa ta fita ya kama hannunta da sauri yana langabar mata da kanshi yace"bana hanaki fitowa a haka ba?.."langabar da nata kan tayi itama kafin tace"kaga anko fa mukayi da Billy ai babu dadi ince mata bazan sa ba"..janyota yayi jikinshi sosai yana kallon eyeballs dinta yace"sai kice mata na hanaki fita a haka ai zata fahimta amma kin kama kin fito a haka yanxu Allah kadai yasan adadin mazan da zasu kalleki kafin mu koma"..kallonshi take a hankali tace"partner kaima fa dan bakaga kyau da kayi bane nima sai ince mata zasuna kallonka mana"..hannunta ya kama ya dora saitin heart dinshi yace"ko sun kalleni it won’t change a thing sbd my heart beats for only u and u alone..i don’t think har dunia ta tashi zan samu macen da zan sota kmr yanda nake sonki..ina sonki sosai nefa..try and understand mana"..kallonshi kawai Aysha keyi tana sakin murmushi cikin ranta kuma tana godia wa Allah daya bata shi a matsayin miji..dukda basu riga sunyi aure ba tana da tabbacin za’a jima ba’a samu macen da tayi dacen miji dake sonta irin yanda yake sonta ba..soyayyanshi is genuine wanda ta tabbata yafi wanda ita take mashi nesa ba kusa ba...ganin kallon da take mishi tana smiling ya dan hura mata iska a ido yana kallonta yace"what are y thinking about?.."a hankali tayi pointing nashi da finger dinta tace"you"..kallonta yayi kafin ya samu damar cewa wani abu yaji saukan warm lips dinta akan forehead dinshi ta manna mishi kiss that last for almost 3 mins kafin ta janye bakin a hankali tareda bude motar ta fita tana sake kasheshi da wnn smile din nata...Bobby mutuwan zaune yayi a wurin yana bin bayanta da kallo har suka shiga cikin gidan itada Billy..lokaci guda moo dinshi ya sauya gaba daya sai kace wanda yasha wani abun...wnn kiss da tayi mashi ba karamin hargitsa mashi lissafi yayi ba..jikinshi ya mutu murus wanda hatta numfashi da kyar yake shaqansa..lumshe ido yayi tareda komawa yayi relaxing kan kujera yana sauke ajiyar zucia..wani irin yanayi yakeji tattare dashi wanda yafi duk wanda yasan yanaji a baya..jikinshi yayi sanyi qalau da har ya kasa daga legs dinshi balle ya samu ya fita daga motar..haka yake fama da wnn desire din these days ko kallonta ya fiye yi saiya samu matsala ballantana kuma yanxu da tayi mashi abunda bata ta6a yi mashi ba tunda suke tare..kawai addu’a yake Allah yasa bata ta6a yiwa wani namiji haka ba don a yanda yakeji tsaf zai iya kauce hanya sbd yanda dan abu karami daga gareta yake kai mishi karo..effect sosai wadan nan abubuwan suke dashi a kanshi wanda ya zama mishi dole yayi baya baya da ita don gudun kada azo ana samun matsala..saida ya gama tattara sauran energy dinshi kaf snn ya bude motar ya fita yana takawa a hankali ya nufi cikin gidan..a central parlor suke zaune da Mummy da friend dinta maman Rayhan sai kuma Rayhan din dake zaune gefen Mom dinta tana karema su Aysha dake gaisawa da Mummy kallo...karasowa cikin parlon yayi a hankali bayan ya daure fuska ya shiga gaida Mom din Rayhan kafin itama Rayhan din ta mike da sauri tana kallonshi da wani murmushi tace"Uncle Bobby sannu da zuwa..tun daxun nake jiranka"..kai kawai ta iya gyada mata yana satar kallon Aysha da ko ba’a fada ba yasan kallonsu take..Mom dinta na murmushi itama tace"tun tuni take damuna da mgnrka Bobby kusan kullum haka zamu yini tana kiran Uncle Bobby shiyasa yau dai nace bari mu samu muzo dan ni kaina rabona da mahaifiyarka tun bikin Zahraddeen"..murmushin yake ya iya saki yana gyada kai duk yabi ya diririce sbd presence na Aysha a wurin..Mummy ma ba karamin kunya maganganunsu suka bata ba gashi ta rasa yanda zatayi tayi stopping nasu don haka da sauri tace"to ka wuce ciki idan mun gama gaisawa sai ka maidasu"..kmr abunda yake jira knn ya kama hanyar flat dinshi da sauri..Itama Rayhan da saurin ta mike tabi bayanshi tana cewa"Mommy bari inyi mgn dashi plss"..daga haka itama ta shiga flat din nashi..Mummy ta juya a hankali tana kallon Aysha data kasa jurewa ta shiga binsu da kallo har suka shiga flat din nashi kawai saiji tayi hawaye sun ciko idanunta..wnn kuma wace irin masifa ce?..da sauri tayi kasa da kanta tana kokarin maida hawayen da suka ciko mata ido amma Mummy ta riga ta gani and hakan kuma ya bala’in tada mata hankali..kada fa yaran nan suzo suna samun matsala ta dalilin wnn abun..mikewa tayi da nufin binsu flat din nashi sai ga Miemie da aunty sumy sun shigo parlon tareda ilham da alama unguwa sukaje...Miemie na ganinsu ta karasa kusa dasu da fara’arta tana gaishesu haka ma ilham da hugging Aysha saida tayi sbd farin cikin ganinta..ganin haka Mummy ta dubi aunty sumy dake gaisawa da Mom din Rayhan tace"wuce dasu parlonki su samu su huta kafin na shigo"..ba musu aunty sumy ta kwashesu zuwa flat dinta tareda su Miemie da suketa murna kamar basu ta6a ganinta ba..Billy dai sai kallonsu takeyi tana sake yabawa da kirki irin nasu..ta tabbata Lamido ba karamin dacen samunsu matsayin dangin miji tayi ba basuda matsala ko kadan..Lamido kuwa ji take kaman ana hura mata wuta a cikin jikinta sbd tsabar zafin da taji ya rufeta..ita bataso suka bar parlon ba so tayi su zauna taga iya tsahon lokacin da zasu dauka a dakin nashi basu fito ba..har wani jiri taji kaman zai dauketa sbd tashin hankali..bata ta6a sanin haka takeda kishi ba sai this very moment..kawai ayyanosu takeyi wai suna can suna abunda bai kamata ba kilan ma har kissing juna zasuyi and iya tunanin haka kadai yasa ta kware da yawun bakinta nan take kuma tari ya sarketa kmr zata shide..Miemie daketa faman zuba ma Billy surutu hankalinsu yayi kanta gaba daya suka shiga kokarin taimaka mata..aunty sumy ta dauko ruwa da sauri ta kawo musu Billy ta amsa ruwan ta bata a baki tasha sai kuma tarin ya sake karuwa sbd another kwarewa da tayi da ruwan data sha din..nan take hawaye suka shiga kwararowa fuskanta wanda ko kusa bana kwarewa da tayi bane kawai na ciwon ganin wata mayya tareda namijin da duk dunia batada kamarsa a yanxun idan aka dauke iyayenta...yayi mata ciwo sosai yanda yarinyar ta iya binshi har flat dinshi kuma bai koreta ba..da sauri aunty sumy ta dauko waya ta shiga dialing number dinshi sbd batason dagawa Mummy hankali tunda tana tareda bakuwa..kamar jiran kiran nata yakeyi yana dagawa tace mishi"come to my parlor plss..ur Aysha bansan meya sameta ba"..ai tun bata kai karshe ba ya katse wayar tareda fitowa zuwa flat din nata da sauri..tana shiga yayi toxali da yanda take shaqan numfashi da kyar baisan lokacinda ya karasa tareda zaunawa nan kusa da ita ba..yakai hannu yana kakarin janyota jikinshi da karfi tace"don’t..touch..me"..tsayawa kawai yayi yana kallonta kmr bai gane me tace ba..hannu ya sake kaiwa zai zare nata hannun data rufe hanci da bakinta dashi still ta sake cewa"i said don’t touch me"..kama hannun nata yayi ya janyeshi daga fuskar ita kuma ta daddage ta make hannun nashi tana wani sauke numfashi tana muzurai tarin kuma sai ya tsaya cak kmr dama dai zuwanshi yaje jira..kallonta ya shiga da puppy eyes dinshi ita kuma ta dauke kai tana kokarin maida hawayen da suke sake ciko mata idon..kawai gani take kilan ya dade yana raina mata hankali akan yarinyar...aunty sumy da batasan dawar garin ba sakin baki tayi tana kallonsu da mamaki haka ma su Miemie..kallonta yayi yana marairaicewa yace"aunty kice tayi hakuri plss"..yana rufe baki itama tace"aunty baimin laifin komai ba"..galala aunty sumy ta tsaya tana kallonsu da sabon mamaki..Bobby ya kori su Miemie da yaga sun wani tsaresu da ido kafin ya sake maida dubanshi ga aunty sumy da ido ya shiga yi mata alamar ta rokar mishi ita aunty sumy kawai tasa daria..daria suka bata daga shi har Ayshan wlh..idan akace kuruciya na damun mutum dai sai a hankali wlh..juyawa tayi da nufin ta basu wuri suyi rigimarsu su gama Mummy ta shigo parlon hankalinta gaba daya kan Aysha tace"daughter meya sameki?.."dan murmushi ta kakalo kai a kasa ta girgiza kai alamar ba komai..Mummy tayi shiru tana kallonta kafin tace"to ku taso mu koma parlor tuna baqin sun tafi"..mikewa sukayi ba musu suka sake komawa wancan parlon..shidai Bobby har yanxu hankalinshi bai bar kanta ba...bayan sun zauna Mummy ta danyi kasa da muryanta tace"kiyi hakuri da abunda ya faru kinji?..ba abunda kike tunani bane"..kai kawai ta iya gyadawa Mummy amma Allah kadai yasan me takeji..Allah Allah take kawai su tafi yanda zata samu wankeshi tas da soso da sabulu..nasiha sosai Mummy ta shiga yi musu wanda duk akan abunda ya faru ne tana sake assuring dinta cewar ba komai ba wani abu ne tsakaninta da Bobby ba amma kishi ya rufe mata ido kwata kwata bata yadda ba kawai gani take itama Mummyn yana raina mata hankali ne kmr yanda itama ya raina mata kilan yana soyayya da ita a bayan idanunsu..idan ba haka ba why zai bata such freedom?..why zata samu damar binshi har flat dinshi kuma ba tareda wani shakku ko tsoro ba idan har ba soyayya suke ba?..a takaice sun 6ata lokaci sosai Mummy nata faman musu nasiha ko dalilin da yasa tace tana son ganin nata ma bata fada mata ba..shidai Bobby yana zaune yana kallonta yasan duk wnn 6a6atun da Mummy take da kyar idan tanaji don a yanda yake ganin fuskanta kadai ya isa yasa yasan yau fa mai rabata dashi sai Allah...bayan ta gama musu nasihan da suka
Book Chapters
Chapter 42
Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500