gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 9 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita yana kallonta, muryarsa a ™asa ya ce, ""baza ki faWa min ba kenan ko?."""

"Ta kalle sa ganinsa daf da ita, ta ce, ""na ce maka ban tabbatar ba."""

"""Ina so na sani, ki faWa min meye ba ki tabbatar Win ba."""

"Ta kalle sa suka haWa ido ta Wauke idonta, ta kawar da kai gefe ta ce, ""Ina zargin kamar an cire yaran nan daga makaranta, ana ajjiyesu a gidan kawai babu karatu"" ta samu kanta da Soye masa"

asalin abinda yake faruwa.

"Ya bita da hararar wasa ya ce, ""ba yau na sanki ba Islaha, ki daina yi min ™arya."""

"Cikin shagwaSa da son kawar da maganar ta ce, ""ni fa ba ™arya nake yi maka ba, gaskiya nake faW"

"a maka Hammaaaa!"" Ta ja ™arshen sunan tana kallonsa."

"Šauke kai ya yi daga kanta, yana girgiza kai, yana jin wani abu yana fizgarsa game da Islahan tasa."

"Ya Wan matsa baya ya ce, ""hmm ™anwar Hamma kenan, kin yi wannan shagwaSar a matsayin ™"

"anwar hamma, ki jira ranar da za ki yi a matsayin matar hamma."""

"Ta yi murmushi tana cigaba da aikinta bata kallesa ba. Daman so ta ke a kawar da maganar, kuma"

an kawar Win.

"Ya ce, ""Suraj fa? Ba na hana ki ganin ku tare ba?."""

"Ta kalle sa ta ce, ""Hamma shima kamar Wan uwana yake fa, ka tuna lokacin da nake makaranta"

"shine yake koya min abubuwan da ban sani ba. Kamar Hammana yake a lokacin da nake wancan gidan, ba ya so ya ganni cikin damuwa ko kaWan."""

"Ya haWe rai ya ce, ""ni kuma bana sonsa, ya za a yi kenan?."""

"Ta karyar da murya ta ce, ""to, sai a yi yadda ka ke so."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""kar na sake ganin ku tare dashi. Bana so wata magana ta sake haWa ki dashi"

"Islaha, sannan ki goge numbersa."""

"Ta Wan kalle sa sannan ta ce, ""to."""

"Shiru ya ratsa kitchen Win sai ™arar abubuwwan da take wankewa kafin ya ce, ""Ya aka yi da"

"Mama ta bi ki Waki naga ta fito tana fara'a bata sake yi miki faWa ba? Kema kuWin ki ka samo ki ka bata Islaha, waye ya ba ki kuWin da ki ka bawa Mama?."""

"Ta Wago ido ta kalle sa ta ce, ""Hamma meyasa baka karanta jarida bane don Allah? Meyasa ka bar"

"ni ina aikin jarida kai kana nan, Wannan tambayoyi kamar a gaban tv?."""

"""Kwana biyu bana gane miki ne islaha, kina abubuwan da bakya so na sani. Tabbas na san kuWi ki"

"ka bawa Mama, kamar yadda su Hanan suke bata. Waye ya baki kuWi bayan na san babu kuWi a hannunki?."""

"""Hamma ni ban bawa Mama komai ba, ha™uri na bata kawai."""

"""Ban yarda ba wallahi. Na san halinki, na san na Mama"""

"""Na yi mata al™awarin zan bayar in an yi mana salary, shine kawai."""

"Nan ma ya bita da kallo alamun bai yarda ba, ta Wan kalle sa suka haWa ido, ganin kallon da yake mata sai ta canja maganar ta ce, ""kasan yau Chairman ya bani katin gayyatar Rehaan yola a"

"hannuna, ya ce yana da tabbacin in na basa zai amsa gayyata"" ta ™arasa faWa tana murmushi."

"Ya girgiza kai yana murmushi ya ce, ""fatan nasara. Yaushe zai shigo?."""

"""Babu tabbas fa Hamma, an dai yi magana da PA sa ya ce a cikin kwanakin nan zai zo."""

"Ya ce, ""Allah ya bada nasara, zan so ace kin yi hira dashi."""

"Ta taSe baki ta ce, ""ni mamaki nake yi, wai waye shi da ake so ayi hira dashi har haka?. Kaga yadda hankalin ΄an gidan tv mu ya tashi, saboda kawai an bani ragamar hira dashi?. Hmmm, Ummi har"

"tare ni ta yi face to face, ta ce sai ta ga bayana."""

"Saheer ya buWe ido cikin firgici ya ce, ""Sai ta ga bayan ki?."""

"""Wallahi Hamma, kuma akan Rehaan, ni ko gane fuskarsa ma bazan yi ba wallahi. Ko wacce tsiya"

"ce dashi da aka gigice haka ban sani ba."""

"Saheer ya ce, ""Ummin nan itace mai cewa kin zo a bayanta kin wuce ta ko?."""

"Ta Waga masa kai alamun eh ya ce, ""baza mu bar maganar nan ba ai, dole ta je gaban hukuma, ba"

"a wasa da irin wannan kalmar. A gaban wa ta ce sai ta ga bayanki?."""

"""Ni da Safeera ne kawai a wajan. Amma akwai cctv."""

"""Za a san abinda za a yi, wannan ba maganar wasa ba ce. Kalmar sai ta ga bayanki har prison sai"

"ta je a kai. Zan yi maganinta."""

"Cikin ko in kula ta ce, ""Ni wallahi ba dan Chairman ba sai in bata aikin, ta je ta ™arata. Bata san kai"

"iv Win ma wahala ne dashi bane shiyasa."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""hira da Rehaan babban cigaba ne Islaha, ba kowa ne zai ji an baki ragamar"

"gayyatosa ya ta ya ki murna ba, sai dai ni ko Safeera da saurayinta Salim. Rehaan ya wuce tunaninki, yaro ne mai ji da kuWi Islaha. Kuma yaro matashi, dan bai wuce sa'ana ba, amma ya"

"mallaki abubuwan da ko babansa bashi dashi."""

"Ta ce, ""amma na ji ana cewa ai ba ta hanyar halak yake samun kuWin ba, na ji ana cewa suna"

"safarar ΄an mata."""

"Ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""wannan jita-jita ne, babu wanda ya san asalin gaskiya, dan ba a nan yake"

"harkarsa ba. Zamu san gaskiya ne in ya amsa gayyatar ki, ki ka je ku ka zauna a gaban camera, ku ka tatttauna."""

"Ta taSe baki ta ce, ""Šan rainin hankali kawai, an yi masa mails sau babu adadi bai dawo da amsa"

"ba. Ni na tsani wula™anci."""

"""Ba wula™anci bane Islaha, ni kaina ana yi min message Win da sai in yi sati biyu ban duba ba, ba"

"dan wula™anci ba, sai dan ina da abinda ya fi dubawar mahummacin. Balle shi, da yake harka da ko ina a ™asar nan?."

"""Shi dai ya sani, ni dai fatana Allah yasa ba Wan rainin hankali bane, dan wallahi bazai juri raini ba. In naje naga abinda bai yi min ba bazan kyalesa ba. Sai dai ka ji labarin ina police station an kama"

"ni."""

"Ya yi dariya, dan ya san tsaf zata iya, wani lokacin rashin tsoronta har tsorata shi yake yi, bata"

tsoron kowa kuma bata jin nauyin faWar komai.

"Saheer ya ce, ""Allah ya shirya min ke matar Hamma, sarkin tsiwa. Rehaan ba irin mutanen da ake"

"yiwa tsiwa a kwana lafiya bane, tohm ba irin wanda ki ke yiwa suke ™yale ki bane Islaha, shi kwarjininsa ma bazai bari ki yi masa ba."""

"Ta Wan buWe ido ta ce, ""Na yi hira da LamiWon Adamawa fa, kwarjinin da ake cewa masu mulki"

"suna dashi ni ban ji ba wallahi. Balle wani karan kaWa miya, wai Mr Rehaan."""

"""Ni ban san me Rehaan ya yi miki ba, baki taSa ganinsa ba kin tsangwame sa haka."""

"""Bana son rainin wayo ne, duk an haukace a kansa kamar wanda in aka gayyatosa lada za a"

"samu."""

"""Ni mamaki ki ke bani, kina ΄ar jarida kuma ΄ar social media, ace baki san Rehaan ba."""

"Islaha harda buWe ido don mamaki ta ce, ""Hamma duk sharar mutum wani ban san shi ba. Yanzu ba shugaban ™asa ne number one a nigeria ba? Akwai wani yana nan bai san ya fuskarsa take ba. A duniya Annabi Muhammad S.A.W kaWai aka yiwa wannan sanin, shine mutum ko ba addinsa yake bi ba, ya san dashi kuma ya san da zaman addininsa, sai dai ya ™i karSa. Rehaan Yolan waye"

"shi da dole sai na san shi?.."""

"Ta yi ™aramin tsaki ta ce, ""wallahi ka Hamma saka ko hotonsa bazan kalla ba, ranar da na gan shi"

"face to face na sanshi. Da na yi niyar ganin hotonsa, amma yanzu na fasa."""

"Ya yi dariya ya ce, ""na faWa miki in ya saka aka zane ki babu ruwana"" ya faWa yana saka hannunsa a"

ruwa suna wanke-wanken a tare.

"""Ba sai ka rama min ba? Ko baza ka rama ba."""

"""a guje zan rama miki, waye zai taSa min ke ya kwana lafiya?."""

"Ta yi murmushi bata ce komai ba. Saheer ya ce, ""Amma serious kar ki yi wani abu mara kyau"

"Islaha, ki nutsu ki je a yadda ki ke, na san basai ™i amsa gayyatarki ba."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""Allah ya sa."""

"""Ki yi min al™awarin babu rashin kunya."""

"Ta Wan dariya ta ce, ""To zan gwada in gani"" ta faWa tana cigaba da aikin dan baza ta iya Waukar"

al™awari ba.

"Ya yi murmushi ya ce, ""na fa san halin ki, Allah ya shirya min ke."""

"Ta yi dariya sosai, suka cigaba har suka gama, kafin ya fita ya bar ta a kitchen Win."

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool Gabgab

Sandal flex Sandal sukkaria Kajiji

Halud Arabian oud Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays Curtains incense Kabbasa

Farce Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

*Book 1*

*Page 009.*

"A tsaye yake ya juya baya yana waya, idar da sallar asuba kenan ya dawo daga masallaci ya"

tsaya yana amsa waya.

"Ya sauke nunfashi ya ce, ""ta faWa min ta zo, amma bata faWa min dalilinta na zuwan ba. Kuma ni"

"ban ga dalilin da za a ce akwai aibu dan ta zo ba. Meye rashin dacewa dan ta zo nan Win?."""

"Ya Wan yi shiru yana magana sannan ya ce, ""babu damuwa, zan kula da komai. Amma baza ta fasa zuwa gidan nan ba, dan a nan ta girma babu abinda zai saka ace kar ta zo. Ni bazan hanata ala™a da waWanda ta tashi tare dashi ba, ban ga dalilin kirana da asubar nan ana yi min wata magana"

"ba"" Daga nan ya sauke wayar yana ajiyar zuciya."

"Islaha da ta fito Waukar doguwar rigar Safeera da ta wanke mata ta ji yana waya, sai ta tsaya tana"

"jin me yake faWa, yana juyowa suka haWa ido."

"Saheer ya Wan buWe ido ya ce, ""me ki ke yi a nan?."""

"Ta nuna masa kayan ta ce, ""rigar Safeera ce ta jiya, shine nazo in Wauka in goge mata kafin a W"

"auke wuta."""

"Ya matso kusa da ita yana kallon dogon cikakken gashinta, wanda ya sauka har gadon bayanta,"

"gashin a cike yake sosai, ba irin na fulani da aka saba gani mara cika sosai ba."

"Saheer ya ce, ""shine ki ka fito ko Wankwali babu? Asuba ce fa Islaha."""

"Ta shafa gashin kanta ta ce, ""ina idar da sallah na zare hijjab Win, sauri nake ina na goge mata"

"shiyasa."""

"Ya gyaWa kai ya ce, ""ki je ki goge."""

"Har zata juya sai ta kalle sa ta ce, ""Hamma da wa ka ke yin waya a wannan lokacin?."""

"Ya kalle ta ya ce, ""΄an gidan ku ne, suna yi min magana akan kin je kina yin wani abu kamar mai"

"zargi a gidan, shine suka kawo min ™arar ki."""

"""Kuma su rasa lokacin kiranka sai yanzu?."""

"""Ni na kira su, missed call na gani."""

"""da asuba?."""

"""A'a, tun jiya suka kira."""

"""To meye na faWa maka naje Win?."""

"""Nima yadda suke yawan kirana akan zuwan ki yana bani mamaki. Kamar ba gidanku ba, meyasa"

"basa so ki je?."""

"""Ka san da yawan yaran da ake adopting ba a cika bari suna mu'amala da inda suka baro ba."

"Maybe shiyasa suke yin haka."""

"""Laifi ne hakan?."""

"""Oho musu."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""jeki ki gama abinda zaki yi, in za ki tafi aiki sai mu yi magana da ke."""

"Ta girgiza kai ta juya ta nufi ciki ya bita da kallo. Godon gashinta yake bi da kallo, ganinsa har ™"

"ugunta a kwance, gashi ba™i mai Waukar hankali. Kuma bata wasa da gyaran gashi, shiyasa ko yake a kwance da Waukar hankali. Ya sauke numfashi ya shiga Sangarensa."

"Tana shiga Waki ta ajjiye rigar hannunta tana tunani, ta Wan yi shiru tana tuna abinda ta ji yana cewa, ta Wan Waga kai kaWan ta ce, ""Ni ban san meyasa suke faWawa Hamma in na je ba, ana yiwa"

"mutum iyaka da gidansu ne?"" ta faWa tana shinfiWa doguwar rigar ta goge mata ita tasss."

"Ta mi™e ta saka hula ta fito kitchen ta Wora abinda za a karya, bayan ta gama ta koma ta yi wanka"

ta shirya tafiya aiki.

"Lokacin da ta fito falon da Baffa suka haWu, ta gaishe shi ya amsa sannan ta ce, ""Baffa na gama"

"abinci, na dama maka kunun da ka ke so."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""Allah ya yi albarka Islaha."""

"Ta amsa da amin ya ce, ""ki cigaba da ri™e maraicinki, kar ki aikata wani abun mara kyau, ki cigaba"

"da ri™o da addini, za ki ga amfanin hakan yanzu ko nan gaba. Ta Waga kai ta ce, ""in sha Allah zan yi Baffa."" Ya yi murmushi ya fita, yana jin alfahari da ita fiye da ΄a΄ansa."

"Yana fita Mama ta fito tana waya, Islaha ta bari ta gama ta sake gaisheta duk da sun gaisa da"

"asuba. Ta amsa tana binta da kallon Wai Wai, tana yi mata kallon sama da ™asa."

"A lokacin aka yi sallama aka shigo, Islaha ta kalli wacce ta shigo gabanta ya faWi ganin aminiyar"

"Mama. Itama bata ™aunarta kamar ™awarta, da wahala ta zo gidan bata haWa su da Mama ba,"

shiyasa bata so ta ganta kwata-kwata.

"Islaha ta du™usa ta gaishe ta, ta amsa mata mata sama-sama. Hajiya Karima ta kalli Mama ta ce,"

"""ashe wannan ragowar marayun tana nan har yanzu?."""

Da sauri Islaha ta bar wajan ta shiga kitchen dan yanzu zasu fara ci mata mutunci kala-kala.

"Kasa shan kunun ta yi, duk da sha'awarsa da take ji amma sai ta kasa, ta fito daga kitchen Win ta"

"ce, ""Mama zan ta fi aiki, na gama komai yana kitchen."""

"Mama ta ce, ""to ya yi."""

"Ishala da hanzari ta shiga Waki ta Wauki abinda zata Wauka, har lokacin ΄a΄an gidan bacci suke"

"yi, ta fito ta nufi gidansu Safera."

"Tana fita ™awar Mama Karima ta ce, ""Zulai kina bani mamaki wallahi, har yanzu kin kasa maganin"

"yarinyar nan?."""

"Mama ta ce, ""To ya zan yi mata Karima? Saheer sonta yake yi kamar ya busa mata rai, alfarmarsa"

"take ci take zaune a gidan nan har yanzu."""

"Karima ta ce, ""za ki bari ya aure ta Win ne?."""

"Mama ta ce, ""wannan bazai yu ba wallahi, babu abinda zai saka na bari Wan da nake ji dashi ya"

"auri wannan yarinyar."""

"Karima ta ce, ""dah ki ka ce kin amince, saboda a hannunki ta ke."""

"""Ina jin tsoron sirikan zamani shiyasa nake so ya aure ta wani lokacin, dan ita bata isa ta kawo min"

"iskaci ba, daidai nake da ita. Ta sanni na santaa, ta san me zan yi da wanda bazan yi ba. Dan wallahi ko gida bazan bari ya canja mata ba, a gidan nan zasu zauna, yadda duk abinda za a yi a kan idona za a yi. Bazai yu na haifi yaro shekara da shekaru wata ta zo ta fini morarsa ba."""

"Karima ta ce, ""ta wani fannin hakan yana da amfani, amma idanun yarinyar nan a buWe yake wallahi, babu kalar iskanci da bata gani ba. Amma tunda ya ji ya gani sai mu ™yalesu, ko babu"

"komai amfanin mu ne."""

"""Ina faWa miki, shekaran jiya iskanci ta zo min dashi, bata san nasan labarinta kaf tun na gidan"

"marayu har na wajan aiki. Wai kuWin da ake bani duk sati, ni zata kalla ta ce mata da kuWi """

"Kafin Mama ta kai ™arshe ta katse ta ta ce, ""Amma kin yi maganin ΄ar iska? Bayan mun san"

"asalin ungulu, wannan yarinyar meye bata samu a wajan maza?."""

"""Kin san tana da wani ciwo kamar asthama, bata san sanyi da ™ura da zafi. Kin san shekaran jiya"

"anyi sanyi sosai, na tura ta waje nace ta je sai na nema ta. Kin san wanne bariki ta yi min?."""

"Karima ta ce, ""Sai kin faWa."""

"""Šakin Saheer ta je ta kwana."""

"Karima ta zaro ido ta ce, ""Saheer Win ta saka a Waki suka kwana tare? Amma da safe kin duba"

"shi ko? Dan na tabbatar ta lalala mana shi."""

"Mama ta ce, ""bari kawai, kuma wai ina magana yarinyar tana magana. Har da cewa Hanan ba da"

"ita take magana ba ta daina saka mata baki, shi kuma yazo, yana cewa wai wallahi ba a gidan nan ya kwana ba fita ya yi. ˜arfe bakwai yarinyar nan ta tashi ta fita sai dare ta dawo. Wani lokacin"

"shiyasa zancen auren nan yake fita daga raina, bana son sirikar da zata yi sa'insa dani."""

"Karima ta ce, ""ubanta zamu ci, wallahi bata isa ta auri Saheer ta ce zata mallake sa ba. Ita Win"

"banza, a hanun mu take, me biye mata ma mahaifin Saheer Win a hannun mu yake balle ita. Ki kwantar da hankalin ki, baza ta auresa ba, ni so nake mu ™aru da ita."""

"Mama ta ce, ""kamar ya kenan."""

"""Aikatau mana, mu turata wata ™asar ta je tana kawo mana kuWi. Yarinyar nan tana da kyau, irin"

"fatarta larabawa suke so. Gashi tana jin turanci, babu inda baza ta yi aiki ba."""

"Mama ta yi dariya ta ce, ""ba ki fi ni son hakan ba, amma duk inda ki ke tunanin wannan shaW"

"aniyar yarinyar ta wuce haka, tsaf zata saka camera ta yaWa mu a labarai."""

"""Duk da haka dole mu san hanyar da zamu bi. Gida aka samu a Jedda, matar tana neman ΄ar aiki ido rufe. Tana neman ΄ar aiki kamar zubin Islaha, mai jin turanci kuma mai ilimi. Kin san nawa"

"zasu bayar albashi?."""

"""Sai kin faWa."""

"""riyar dubu da Wari biyar zasu bayar duk wata."""

"Mama ta buWe ido cike da mamaki jin kuWin ta ce, ""kusan dubu Wari shida fa kenan a naira. """

"Karima ta ce, ""cass kuwa, ban da alkhairin larabawa."""

"Mama ta girgiza kai ta ce, ""tashin hankali, ga bikin zuwa babu zanin Wauwara."""

"""Akwai zani fa, akwai zani mai kyau gata nan ta fita. Meye amfaninta da zama mu turata ba?"

"Yanzu ko rabi muka raba kuWin, muka Wauki rabi muka bata rabi bamu ci riba ba? Kawai tana zaune damu bamu san kowa nata ba, ba dangin uwa babu na uba, sai dai mu ciyar da ™atuwar"

"budurwa dan kawai zata auri Wanmu? Ya kamata mu sake nazari da tunani wallahi."""

"Mama ta ce, ""baki san Islaha ba, shegiyar kanta ce, bata da kunya. Wallahi baza ta amince ba,"

"Saheer ma bazai taSa bari ba."""

"Karima ta ce, ""Haka zamu zuba ido kenan? Haka zamu bari wannan abin alkhairin ya wuce mu"

"Zulai? Riyar dubu Waya da Wari biyar fa, kuma in mu ka matsa tsaf zasu cike riyal dubu biyu."""

"Mama ta gyara zsm jin ruwan kuWi ta ce, ""kin san ma™ociyata Maimuna? Babar Safeera ™awar"

"Islaha?."""

"""Na santa."""

"""Mun yi magana da ita tana son zuwa ita da kanta, me zai saka baza mu Wora ta ba?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""ta yi girma da yawa, ΄an mata take so, kuma wacce take jin turanci. Mu tura Maimuna mu ce mun turawa don Allah?. Kin san larabawan nan basa son manya, kuma Maimuna ko larabci bata ji, gidajen aikin nan sun fi son mai jin larabci. In tana son akwai na riyal Wari bakwai, sai mu tura ta. Wannan gidan da Islaha ya dace wallahi. Kawai ki shiga ki fita a samu ta"

"je."""

"Mama ta yi shiru tana tunanin mafita, ta kalli Karima ta ce, ""baza ta yarda ba wallahi, Saheer ma"

"bazai taSa amincewa ba."""

"Ta gyaWa kai ta ce, ""shikenan ai, sai mu kai bare muna ji muna gani arzu™i ya tsallake mu. In kuwa itace ba sai abinda muka ga dama zamu bata ba? Sai abinda muka yi niya zamu manna mata mu ri"

"™e sauran."""

"Mama ta yi shiru ta ce, ""Zan san abinda zan yi akan hakan, amma ba abu ne wanda zai yu ba"

"gaskiya, na san halin Saheer, na san halin Islaha, duk baza su amince ba."""

"Labiba da ta fito tana jinsu ta ce, ""To gani, a tura ni mana."""

"Duk suka juya suna kallon ta, Mama ga ja dogon tsaki ta ce, ""baki da hankali ai, ke zan tura"

"aikatau Win?."""

"Labiba ta ce, ""da arzu™i a gidan wasu gwara a gidan ku, ni ba sai in je na samo ba."""

"Mama ta kalli Karima suka tafa, Karima ta ce, ""ku cigaba da zama a nigeria, kuna yin ΄an dabaru kuna kawo mana kuWi, amma zuwa wata ™asa ba na ku bane. Ita dai da take ba jinin mu ba ta je,"

"amma ku kam kuna gida, sai aure ne zai raba mu."""

"Labiba ta ce, ""meyasa? Ni ina so in je ba, sai a kaini ba?."""

"Mama ta ce, ""babu inda za ki je, tafiyar nan da Islaha ta dace, kuma da ita za a yi. Šaya gidan"

"kuma zan yiwa babar Safeera magana in tana so."""

"Labiba ta ce, ""Mama da gaske ina son zuwa, in na je sai na fi sakin hannu, ina na turo da kuWi akan"

"Islaha, ni ta ku ce, ita kuma ba ta ku bace. Ku yi tunani."""

"Bayan barin Labiba wajan Karima ta kalli Mama ta ce, ""kuma fa abinda ta faWa haka ne Zulai,"

"Labiba tana da wayo, tsaf zata iya tara mana abinda mu ke da bu™ata."""

"Mama ta bita da kallo ta ce, ""ke kin san Baffa bazai yarda ba, nima kuma bana son tura su, saboda"

"yawancin masu tarbiyya in suka je suna komawa fanko ne."""

"""Ki bar batun mahaifinta, indai zata je Win ba komai bane, zamu iya maganinsa. Batun tarbiyya kuma mun yarda da wacce mu ka bawa ΄armu, baza ta watsar da ita ba. Mu turata kuma mu bita da addu'a. Ni ba dan yaran sun yi aure ba da mai zai hana ban tura Waya ba? Mahaifin nan nasu ba wata tsiyar yake yi musu ba, in suka je ko kuWin aurensu suka tara basu rage mana wahala"

"ba?."""

"Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""gaskiya ne wannan, amma nafi bu™atar zuwan Islaha akan zuwan"

"Labiba gaskiya."""

"""Sai mu haWa su duka biyun su tafi. Amma yadda ki ka gani fa, ban ce dole hakan za a yi ba. In kina"

"ganin zaki amince sai ayi, in baza ki amimce ba sai a bar sa."""

"Mmaa ta gyaWa kai ta ce, ""Zan yi tunani a kan hakan, amma kafin nan wannan gidan Islaha ce zata je aiki cikinsa. Shi kuma Waya gidan zan yiwa Maimuna magana, in zata je a shirya mata komai ta"

"Waga."""

"Karima ta ce, ""Ya dai kamata, ayi a tura musu kin san basa son Satan lokaci. Daman shi gidan ba"

"su ce ga wacce suke so ba, kin ga babar Safeeran zata iya tafiya."""

"Mama ta ce, ""zan yi mata magana, na tabbatar zata je."" Suka cigaba da hirar yadda abin zai"

kasance.

"Islaha da ta fita gidan su Safeera ta shiga da

Please Login or Register in order to submit comment