gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 10 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallama, fitowar Umma tsakar gida kenan ta"

zare sakata Islaha ta shigo.

"Ta amsa tana binta da kallo, Islaha ta du™a ta gaishe ta. Umma ta ce, ""lafiya haka da sassafiya?."""

"Islaha ta ce, ""wajan Safeera nazo Umma."""

"""wajan Safeera da safe haka kamar kina binta bashi?."""

"Islaha ta sauke kai ™asa bata ce komai ba. Ummansu Safeera ce, baza ta iya yi mata komai ba."

"A lokacin Safeera ta le™o ta ce, ""Bestie shigo mana."" Islaha ta kalli Umma, kafin ta mi™e ta shiga"

jiki a sanyaye.

"Safeera ta ce, ""Ki yi ha™uri da abinda Umma take yi miki, wallahi Mama ce take zugata."""

"Islaha ta murmusa ta ce, ""ke kar ki damu, Umma ai uwata ce. Ga rigarki ta jiya, undies kuma na ri"

"™e bazan bayar ba."""

"Safeera ta karSa tana dariya ta ce, ""daman kin riga kin buWa min ya za a yi ki dawo min dasu? Ya"

"na gan ki da safe haka?."""

"""Bari kawai, gidan ne gabaWaya ya fita daga raina. ˜awar Mama ce tazo, wannan Kariman mai"

"zubin ΄an bariki. Yanzu in suka saka faifan zagina sai na yi hawaye, shiyasa na baro gidan kawai."""

"Safeera ta ce, ""Shegiya, na tsani wanan matar wallahi."""

"Islaha ta ce, ""ki ka tsane ta ko na tsane ta?."""

"Safeers ta ce, ""Jiya Saleem ya ce min kin je gidan ku, shine baki faWa min mun je tare ba?."""

"""Wallahi kawai na ji ina son zuwa ne shiyasa kawai na tafi. Kuma na je duk basa nan wallahi, Hafsa"

"da Zeey kawai na samu."""

"Safeera ta ce, ""ina suka tafi?."""

"Ta Wan gyaWa kai ta ce, ""akan wannan case Win da na muka yi magana dake, ni jikina yana bani"

"hakan ne gaskiya."""

"Safeera ta ce, ""hakan zai iya faruwa fa Bestie, komai na duniyar nan yanzu ya Saci wallahi, abinda"

"baka yi zaton zai zama gaskiya ba sai ya zama, abubuwa sai a hankali."""

"""Hmmm! In na tabbatar da maganar nan gaskiya ce zan yi Sarna Betie, babu wanda zan bari ya"

"sha wallahi. Sai na saka gwamnati a maganar nan wallahi."""

"""Da gaskiyar ki wallahi, in dai hakan ya kasance zai iya faruwa kar ki bar maganar, ina bayan ki."""

"Sai kuma ta ce, ""Ya maganar Mr Rehaan? Ya dawo ™asar kuwa?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""bai dawo ba, amma ana tunanin gobe zai dawo."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""Allah ya dawo dashi lafiya. Bara in je na kawo mana abinci mu ci sai mu wuce."

"Jiya na bar aiki da yawa, gwara na je da wuri na ™arasa"" daga haka ta fita daga Wakin Islaha ta yi"

"ajiyar zuciya, ta Wauko waya tana dubawa ganin sa™on Hafsa.."

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool Gabgab

Sandal flex Sandal sukkaria Kajiji

Halud Arabian oud Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays

Curtains incense Kabbasa

Farce

Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

*Book 1*

*Page 010.*

"A hankali ya tura ™ofar ya shiga yana cewa, ""Rehaan ya kamata ka dakatar da Alma, me. """

Sai maganar ta tsaya ganin Rehaan cikin duvet ya rufe fuskarsa. Ya ™arasa ya janye duvet Win ya

"ce, ""lafiya ka ke?."""

"Kafin ya basa amsa ya taSa wuyansa ya ce, ""your are runing tempureture, me ya same ka haka?."""

"Rehaan ya mi™e zaune da™yar ya ce, ""bana son tafiya nigeria Jazy."""

"Jay ya Wan yi tsaki ya ce, ""ka cika maimaita magana Waya wallahi, ka san dole sai ka je, meye na"

"wanna maganar?. Ka tashi mu tafi airport"" ya faWa yana mi™ewa daga kusa dashi."

"Sai ya kuma juyowa ya kalle sa ya ce, ""waccan yarinyar Alma, ya kamata ka dakatar da ita haka,"

"dan yanzu haka tana downstrais. Ni ban yarda da ita ba wallahi, ka yi a hankali kar ta Sallo maka ruwa."""

"Rehaan ya fesar da iska ya yaye duvet Win da ya rufe jikinsa, ya ziro ™afarsa ya sakko ya mi™e"

tsaye yana furzar da iska.

"Jazy ya kai hannunsa ya ri™e gashin Rehaan ta baya ya ce, ""Mamy ta ce ka cire gashin nan fa."""

"Ya buge hannunsa ya ce, ""wallahi bazan cire ba, ai ba da ra'ayin kanta ta faWa ba, tsarin wannan"

"tsohuwar ne"" ya faWa yana saka takalmi zai fita."

"Jazy ya ce, ""ina zaka je? Ka zo ka Wauki abinda zaka Wauka mu wuce."""

"Ya Wan juyo ya ce, ""zan je wajan Alma, zan dawo yanzu"" ya faWa yana fita daga Wakin."

"A hankali yake sauka downstairs Win yana kallon ta a zaune, tana ta kalle-kalle kamar ba™uwa a"

gidan.

"Ya ™araso ya tsaya ya ce, ""Alma what up?."""

"Alma jin muryarsa sai ta mi™e tana takowa inda yake a hankali, ya haWe rai ya ce, ""don't you dare"

"touch me."""

"Ta Wan marairaaice ta ce, ""i'm sorry Ray, it's not my fault, i love you"

"Ya sake haWe rai ya ce, ""amma na faWa miki bana son wannan shirmen ko? Kin san hakan haram"

"ne a musulumci ko?."""

"Ta Wan kama kunnenta ta ce, ""im sorry, i will never do it again. Forgive me."""

"Ya sake kallon ta ya ce, ""what are you doing here?."""

"""To apologize."""

"""Alright."""

"Ta Wan matso kusa ta ce, ""Would you like us to go out for dinner?."""

"Ya Wan girgiza kai ya ce, ""im leaving now. I'm going back nigeria."""

"Ta zaro ido waje ta ce, ""nigeria!."""

"Ya gyaWa mata kai, ta langwaSar da kai cikin damuwa ta ce, ""can i go with you?."""

"Ya harWe hannu a ™irji yana kallon ta kafin ya ce, ""No Alma, that's is not possible."""

"""Why?."""

"""You can't go with me."""

"Sai kawai ta faWa jikinsa ta rungumsa tana kuka, ya Wan sauke ajiyar zuciya ya cire ta daga jikinsa"

"ya ce, ""Alma ki nutsu, bazai yu in je da ke nigeria ba, bazan jima ba zan dawo."""

"Zata sake shiga jikinsa ya ri™e hannunta ya ce, ""Alma!."""

"Ta Wan yi baya, ya saki hannunta sannan ta ce, ""yanzu ni ya zan yi? Bazan iya rayuwa a nan baka"

"nan ba. Ka je dani."""

"Ya sake girgiza kai ya ce, ""bazai yu ba, ki je zamu dinga magana a waya."""

"Zata sake yin magana Jazy da yake tsaye yana kallon su ya ce, ""Alma please ki je, bazai yu ya tafi"

"dake ba, ki bar gidan nan yanzu."""

"Ta kalli Jazy suka haWa ido, ta Wauke kai dan ba shiri suke yi dashi ba, tsoronsa ma take ji. Ta kalli"

Ray ta Waga masa hannu ta fita.

"Tana fita Jazy ya fara yiwa Rehaan masifa ya ce, ""wai me yake damunka ne? Me yarinyar nan ta yi"

"maka take neman lalata maka tarbiyya ne?."""

"Ya Waga kai ya kalle sa ya ce, ""Ta ke lalata min tarbiyya, like how?."""

"""Wannan hug and kisses Win ba lalacewar tarbiyya ba ne?."""

"""Amma ka san is normal ko?."""

"""A addininka ma normal ne kenan?."""

"""Ka san yin hakan for no reasons ba halina bane, ita Win ma ina dakatar da ita. Ka daina yi min ihu"

"malam, kana saka min ciwo"" ya faWa yana raSasa ya wuce ya hau sama."

Yana ta yatsine fuska haka ya Wan haWa ™aramin box Winsa.

Ya Wauki abinda zai yi amfani dashi ya fito ya tarar da Jazy a tsaye yana danna waya.

"Ya Wan kalle sa ya ce, ""Jazy kar ka faWawa kowa zamu je, don Allah."""

"Ya kalle sa ya ce, ""akan me?."""

"""Kawai bana so, sannan kar ka kira ko wanne security. Ka bari mu je."""

"Ya wani kalle sa da mamaki ya ce, ""ta ya hakan zai faru? Kana so ka ce ko Mamy baka so ta sani?."""

"Ya Waga kai ya ce, ""Har Mamy, har Riyya kar ka faWawa."""

"Jazy ya ce, ""Amma na riga na sanar Bilal, your Personal Assisant."""

"Ya Wan rutse ido ya ce, ""ka faWawa duniya kenan, yanzu Bilal zai yaWa a duniya zan dawo nigeria. I"

"need privacy, ni ba Wan film ba a dinga yawo da hotunana a duniya? Let me call him"""

"Jazy ya ce, ""Fine. i will let him know. Amma ka san dole sai an tafi da security ko?."""

"""Shiyasa bana so a san na je ai, in babu wanda ya sani ai babu wata damuwa."""

"Ya Wan gyaWa kai ya ce, ""Okay."""

"Housemaid Win gidan ne ya fitar musu da boxes Win zuwa mota, suka sakko ™asa suka kulle"

"aparmeat Win suka basu key Win, sannan suka shiga mota zuwa airpot."

"Alma kuwa tana fita mota ta hau ta nufi zuwa gaba da gidan kaWan, tana tsayar da mota ta shiga"

"Gidan. Yana ganin ta ya mi™e tsaye ya ce, ""ya ake ciki? Meye a ™asa?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""Ya ta fi Nigeria yanzu."""

"Ya zaro ido waje ya ce, ""Nigeria! Ya aka yi baki sani ba sai yanzu? Meyasa baki faWa mana zai tafi"

"nigeria ba sai yanzu?."""

"Alma ta ce, ""ban sani ba."""

"Cikin tsawa ya ce, ""meye amfanin ala™ar ku da baza ki san inda zai je? Meye amfaninki da baza ki"

"san abinda yake shiryawa?."""

"Ta Wan dafe aki ta ce, ""tun ranar da wannan abun ya faru ban sake zuwa ba, haushina ya dinga ji"

"ko wayata baya Wauka."""

"Ya dafe kai da duka hannunsa saboda lalacewar plan Winsa, ya kalle ya ce, ""kin lalata komai, kin S"

"ata komai Alma!."""

"Alma ta ce, ""Zan gyara komai Sir, zan gyara bazan bari wani abun ya sake faruwa ba. Zan gyara, ka"

"yafe ni."""

"Ya nuna mata ™ofa alamun ta fita. Ta juya ta fita jikinta a sanyaye, amma ta yi ™udurin gyara"

komai Win.

"Ya Wauki glass cup ya yi cilli dashi ya fashe, ya girgiza kai yana runtse. Har yanzu ya kasa samun galaba akan Rehaan, har yanzu ya kasa cika burinsa a kansa, ko yaushe tsallakewa tarkonsa yake yi, amma nan gaba bazai tsallake ba, zai iya aikata komai dan ganin bayansa, zai iya aikata komai"

don Rehaan da komai nasa ya dur™ushe.

******

"Tunda ta dawo daga wajan aiki take lura da kallon da Mama take yi mata, bata nuna ta gane ba ta"

Wauke kai ta cigaba da abinda yake gabanta.

"Bayan sallar magrib Mama ta kira ta, Islaha ta zo ta zauna tana jiran me zata ce mata."

"Mama ta ce, ""Islaha!."""

"Ta Waga kai ta kalle ta Mama ta gyara zama ta ce, ""wani aiki na samo miki na ™aruwa, wanda zaki taimaki kanki ki raya maraicinki. Ki adana abubuwa masu kauri ko dan hidimar aurenki. Wannan gidan tv da ki ke aiki me kike samu a ciki? Wahalar banza ki ke yi tunda ba wata fitacciya"

"ba ce ba."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Mama ta cigaba da faWin, ""Wannan aikin kuwa zaki samu kuWi masu kauri, ki taimaki kanki ki taimake ni, dan akwai mutane da yawa da suke son aikin nan amma na hana su na ce ke za a bawa, saboda ke ce tawa, in kika samu kamar na samu ne. Kin san"

"nawa ne albashin ki?."""

"Islaha ta girgiza kai alamun bata sani ba, Mama ta yi murmushi ta ce, ""Naira dubu Wari uku harda ashirin, duk wata za a baki wannan kuWin a matsayin na aiki. Kuma ba wani abin zaki yi ba, kullum kina cikin ac a kwance, kina cin abinda ki ke so, sannan ga kyauta da zaki dinga samu a kai a kai. Ki"

"faWa min aikin da zaki samu a garin nan da zai kawo miki wannan kuWin."""

"Islaha so take kawai Mama ta katse maganar, ta Wan yi ajiyar zuciya kaWan tana so aje ™arshe dan"

wallahi ta gaji.

"Mama ta gyara zama ta ce, ""Zaki yi aikin nan Islaha? Baza ki watsa min ™asa idona ba?."""

"Islaha ta ce, ""Mama wanne aiki ne?."""

"""Jeddah zaki je, aiki zaki je ™asar saudia, amma a birnin Jeddah. """

"""A can zaki samun wannnan kuWin da nake faWa miki hankali a kwance, babu wahala balle fita kullum, kina gani sai sake ba™i ki ke yi saboda yawo a napep. Can kuwa kina zaune a gida mai kyau, ga abinci, ga data, ga kuWi, ga ac. Kafin ji dawo kin sake yin kyau, babu lallai Saheer ya gane ki, saboda kyau. Daman ga fatar ki mai saurin Waukar hutu"" ta ™arasa faWa tana jifanta da"

murmushin yaudara.

"Ta sake cewa, ""Yanzu abinda zai faru, gobe ki shirya a kai ki a yi miki komai da komai."""

"Islaha ta kalli Mama jin abinda take faWa, ta ga har wani murmushin yaudara Mama take yi mata."

"Islaha ta Wan gyaWa kai tana taSe baki kaWan ta ce, ""Mama aikatau kuma?."""

"Mama ta ce, ""eh, amma ba irin ko wanne aikatau ba ne ba, wannan aikin mai aji ne Islaha, aiki ne"

"wanda za ki samu nima in samu. Kin ga tuwona maina. Kuma daman kina da miji a hannu, da kin dawo sai a fara batun aure, ba sai kin jima a can ba, ko na shekara Waya ki ka yi ai an samu, ko?."""

"Islaha kai tsaye ta ce, ""A nemi wata Mama, ni kam bazan iya ba."""

"Mama ta ce, ""za ki iya Islaha, mutane nawa na tsallake na kawo miki? Saboda ke ce tawa, kuma ke"

"sirikata ce. Aikin nan ba na dogon lokaci za ki yi ba, aiki ne na shekara Waya kacal, zuwa lokacin"

"kinga auren ku yazo, sai ki yi auren ki da jari mai kauri a hannun ki, kin huta takaicin namiji."""

"Islaha ta ce, ""Na gode da zaSata da ki ka yi Mama, amma gaskiya bazan je ba!."""

"Mama ta kalle ta, ta haWe rai ta ce, ""ina lallaSa ki kina cewa ke wallahi baza ki je ba? KuWin nan fa"

"ba ni za ki nemawa ba, amfanin ki ne."""

"Islaha ta kalle ta ta ce, ""shiyasa na ce bazan je ba, aikin tv ya ishe ni Mama, amma bazan iya"

"zuwa. !"""

"Mama ta katse ta cikin tsawa ta ce, ""Dallah malama rufe min baki! Wacece ke da har zaki ce baza"

"ki iya zuwa aikatau ba? Me ki ke dashi? Me ki ke samu a wata da zaki kalle ni ki ce ke baza ki iya zuwa ba?."""

"Islaha a sanyaye ta ce, ""Gaskiya na faWa miki Mama, bazan je ba gaskiya."""

"""wallahi ki ka sake yi min magana sai na tsinka miki mari, sai na ragagargaza miki ™asusuwan jikin."

"Ni za ki kalla ki ce baza ki je ba, ni za ki faWawa haka? Ina magana kina cewa baza ki yi ba?."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Mama ta yi ™wafa ta ce, ""Kina zaune ana ciyar dake a shayar dake, suttura ma wanda za ki aura ne yake yi miki, bakya tsinanawa kan ki komai. Dan wula™anci da rashin mutunci, ni za ki dinga kallo ki ce min wai baza ki je ba? Ni ki ke kallo kina faWawa"

"maganar nan?."""

"Islaha ta sunkuyar da kai ™asa bata ce komai ba, dan ko yanka ta Mama zata yi wallahi baza ta je"

ba.

Mama ta dinga zazaaga masifa ta inda ta shiga ba ta nan take fita ba.

"A lokacin Saheer da Baffa suka shigo da sallama, suka same ta tana ta zazzaga bala'i ga Islaha a"

zaune a kusa da ita.

"Baffa ya ce, ""Lafiya ki ke ta faWa ke kaWai?."""

"Mama ta ce, ""ni da wannna ragowar gidan marayun ce!."""

"Islaha ta sauke numfashi, cikin jin zafin wannam suna da Mama take kiran ta dashi. Wai ko a ina"

"suka samu labarin ta yi fasi™anci a gidan marayu oho, ko faWa musu aka yi ana lalata yara a gidan marayu dai bata sani ba."

"Mama ta Wora ta ce, ""ni zan samo mata aikin ™aruwa, aikin da zata samu kuWi, itama ta samu"

"rufin asiri da abin kashewa, shine zata kalle ni tace min wai ita bata so? Ni zata kalla ta dinga faW awa wannan maganar banzar?."""

"Baffa ya ce, ""to tunda ta ce bata so ba shikenan ba? Tunda ta ce bata da bu™ata ba shikenan sai a"

"ha™ura ba?. Kin ga kin huta, sai ki kai wacce ki ke so ba ita ba."""

"""Ni ita nake so na kai, ita nake so na kai ba wasu ba."""

"""Wanne aiki ne to?."""

"""aiki na samar mata a ™asar saudia, a cikin birinin Jeddah."""

"Saheer ya buWe ido ya ce, ""Jeddah Mama??."""

"Ta kalle sa ta ce, ""eh can, ko bazata je ba ne ubana?."""

"Saheer ya ce, ""Haba Mama, wacce irin magana ce wannan? islahan ce zata tafi wata ™asa aiki?."""

"Mama ta bisa da harara ta ce, ""to ka faWa min me take yi a nan Win? Haifarta na yi da zan dinga ciyar da ita?. Ni ce abinci, ni ce abin sha, wajan kwanciya. Shi wanda ya amince a Wauko ta har aka kawo ta gidan nan, me yake yi mata a gidan?. Komai ni nake yi a gidan, kaima tun farkon dawowar ka da ka kawo min dubu hamsin ka sake bani wani abun ne?. Tun kafin ka yi tafiyar nan da ka kawo mana kayan abinci ka sake bamu? Ni ce nake faWi tashi na nemo na ciyar da mutanen"

"gidan. In ba kangon wannan gidan ba, ba me ya mallaka?."""

"Saheer ya bita da kallon rashin jin daWi, ya Wauke kai bai ce komai ba zuciyarsa cike da takaici da"

"Sacin ran abinda Mama take yi. Bata kunyar yiwa Baffa wula™anci a gaban kowa, ta dinga Waga masa murya kamar ba mijinta ba."

"Baffa ya girgiza kai ya ce, ""ko me zaki ce ki ce Zulaiha, amma ba ki isa ki ce nan ba gidana bane ba"

"ko? Sannan ba ki isa ki ce bani nake ciyar da gidan ba ko?."""

"""Wallahi ba kai ka ke ciyar da gidan nan ba, yaushe rabon da ka kawo mana abinci gidan nan?."""

"""ba Wana yana kawowa ba?."""

"""Dan Wanka ya kawo kai ka kawo?. Baffa kar ka ja ayi tone-tone, ayi shiru a bar maganar nan"

"kawai."""

"Baffa ya ce, ""Islaha dai baza ta je ko ina ba wallahi, in dai har Labiba da Hanan ΄a΄ana ne itama"

"΄ata ce, yadda na hana Labiba da Hanan zuwa wata ™asa aiki itama baza ta je ba. Ki je can ki ™"

"arata da matan waje da ki ke kaiwa, amma na gida ba ki isa ba wallahi."""

"Mama ta girgiza kai tana mi™ewa ta ce, ""Ni kuma wallahi sai Islaha ta je aikin nan, in ba haka ba"

"sai dai ta bar gidan nan."""

"""Wallahi baza ta bari ba, tunda gidana ne ba naki."""

"""Gidnana ka na suna ba, me ka ke Waukewa gidan?. Ni nake ciyar da kowa na gidan nan, dan haka"

"wallahi sai ta tafi aiki, in ba haka ba ta bar gidan nan."""

"Baffa ya ce, ""wallahi bazata je ba, kuma babu inda zata je. Zaman gidan nan yanzu ta fara.""Mama"

ta mi™e ta yi ™wafa ta shiga Waki.

"Baffa ya kalli Islaha da kanta yake a sunkuye, gabaWaya bata jin daWin wannan Wabi'a ta Mama, tana faWawa Baffa ko wacce magana take yi, bata jin kunyar kowa, dan yana ™yale ta kuma tana"

"da ha™uru. Ita kuma wallahi duk abinda zata yi, baza ta je saudia ba."

"Baffa ya ce, ""Kar ki damu kin ji, ki kwantar da hankalinki babu wanda ya isa ya kai ki wata ™asa"

"aiki indai ina nan. Ta shi ki je ki kwnata, ki kwantar da hankalinki."""

"Islaha ta ce, ""ka yi ha™uri Baffa."""

"Baffa ya gyaWa kai ya ce, ""kar ki damu, komai zai wuce."""

"Ta mi™e ta fita jiki a sanyaye, dan wallahi baza ta je ba sai dai ta bar gidan, daman ta gaji da"

zaman gidan wallahi.

"Baffa ta kalli Saheer ya ce, ""Ka yi ka ™arasa ginin nan ku yi aure yarinyar nan ta huta da wannan W abi'a ta babarka, daman ta saba ci min fuska a gaban kowa, Islaha ba yau ta saba gani ba. Amma gwara nawa akan cin fuskar da take yiwa yarinyar nan, babu daWi ko kaWan, dan haka ka yi ka"

"gama ayi auren nan a huta."""

"Saheer ya ce, ""In sha Allah zan san abinda zan yi. Baffa, kuWin ne kwana biyu sai a hankali, shiyasa"

"abubuwan suka tsaya. Amma zan yi ™o™ari na gama duk abinda zan yi."""

"""Ya dai kamata, in ba haka ba zaman gidan nan ya daina yiwa yarinyar nan daWi."""

"""Ka yi ha™uri Baffa."""

"""Babu komai Saheer, inda sabo an saba da halin babar ku. Sai dai fatan Allah ya shiryata kawai."""

"""Amin."""

"Tare suka fito zuwa masallaci, bayan sun dawo ya tarar da Islaha a zaune a harabar gidan ta yi"

shiru tana kallon wani waje daban alamun tunani take yi.

"Ya zauna a kusa da ita ya ce, ""bodde am."""

"Ta kalle sa, ya kwantar da murya ya ce, ""ki yi ha™uri, komai zai zama labari in sha Allah."""

Ta Waga kai bata ce komai ba. Shima ya yi shiru dan bai san me zai ce mata ba.

"Islaha ta ce, ""amma fa bazan je wata ™asa aiki ba Hamma, ko meye zai faru wallahi Allah baza ni"

"ba."""

"""Nima bana goyan bayan ki je Islaha, kema kin san matu™ar ina da rai hakan bazai taSa"

"kasancewa ba. Ki bar batun Mama ya wuce, baza ki je ko ina ba."""

"""Wallahi bana son zaman gidan nan, bana son wata ran shaiWan ya kai ni ga mayarwa da Mama"

"martani, shiyasa bana so, na fi so na bar sa wallahi."""

"Ta juyo ta kalle sa ta ce, ""ni ka amimce ko haya in kama na zauna, tunda zaman na Wan lokaci ne."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""tunda har kin yarda na Wan lokaci ne ki ™ara ha™uri, babu abinda zai sake"

"faruwa in Allah ya yarda. Babu inda za ki je, kina cikin gidan nan har auren mu."""

"Ta sauke numfashi tana maimaita kalmar aikatau, ita da take ya™i da masu kai ΄an mata aikatau"

Win nan ace itace zata je? Ita da ta tsani kai yara aikin nan da ake yi ™asar waje. yau a wayi gari ita da kanta zata je ai bata san halin da zata afka a ciki ba.

"Ko yanka namanta jikinta Mama zata yi wallahi baza ta je ba, sai dai duk abinda zai faru ya faru,"

amma babu inda zata je wallahi.

"""Matar Hamma!."""

"Ya katse mata tunani da furta hakan cikin taushi. Islaha ta kalle sa ya ce, ""ki daina wannan tunanin"

"kin ji?."""

"Ta Waga kai ta ce, ""Chairman ya kira ni, wai ana saka ran dawowar guest Win mu gobe, in an sami damar magana dashi duk dare zai yi min waya naje. Ni tsorona ma bana son fitar daren nan"

"wallahi."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""ba ga ni ba? Duk dare ki kira ni zan kai ki."""

"Tayi murmushi ta ce, ""To Allah ya nuna mana."""

"""Amin matar Hamma. Koda Mama zata yi miki wata magana ki bata wannan"" ya faWa yana mi™a"

mata kuWi masu Wan yawa.

"Ta kalli kuWin ta kalle sa ta ce, ""na meye?."""

"""Kin san na meye ai Matar Hamma, ki bata zata Wan dakata da maganar na kwana biyu."""

"Ta saka hannu ta karSi kuWin tana girmama wannan hali na Mama, ace yaranta ma sun san komai"

"indai akwai kuWi zata aikata komai. Sun san duk Sarnar da zasu aikata, indai zasu mi™a mata ko"

meye ya wuce.

"Ta ce, ""na gode."""

"""Ki koma ciki, sanyi ake yi."""

"Ta gyaWa kai ta mi™e ya bita da kallo. Ya sauke numfashi a bayyane ya ce, ""komai zai wuce in sha"

"Allah."""

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ

Please Login or Register in order to submit comment