gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 5 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

""Amma Maman nan ΄ar """

"Islaha ta dakatar da ita ta ce, ""kar ki zage ta Safeera, ta yi min abinda babu wanda ya yi min irinsa"

"a duniya. Duk da ba zaman daWi nake yi ba, amma babu laifi ina kwana na tashi har na ci na sha. Šanta kamar shine bangona, shi nake kallo a matsayin Yayana, aboki, kuma mijin da zan aura. Ta cancanci girmamawa ko ya ya ne."""

"Safeera a ™ufule ta ce, ""to neman maza take so ki fara ko me? Haka kawai namiji zai Wauki kuWi"

"ya ba ki ba tare da kin bashi wani abun ba?."""

"Islaha ta ce, ""duk yadda ki ke tunanin Mama akan son kuWi ta wuce haka. Ita gani take yi haka"

"yaranta suke yi, tunda suna fita su samo mata."""

"Safeera ta yi tsaki ta ce, ""to ki zo mu tafi gidan mu kawai, in ba haka ba kin san sanyin nan zai"

"cutar dake."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""a'a, ™yale ni kawai Safeera. Me ya fito dake a daren nan."""

"Ta mi™a mata pack Win ta ce, ""Wainar fulawa ce, na soya shine na kawo miki."""

"Islaha ta karSa ta ce, ""kamar kin san tun jiya nake muradin cinta wallahi, sai dai sanyin nan bazai"

"bar ni ci ba."""

"Safeera ta ce, ""ki zo mu tafi gidanmu, yanzu numfashinki zai ri™e, kin san yanayinki kamar na"

"masu asthama."""

"Islaha ta ce, ""ki bari kawai Safeera, na tabbata yanzu zata ce na zo na koma. Ki je gida, dare ya yi"

"kar Baba ya yi miki faWa."""

"""Ya san na fito ai, kuma in dai tare dake ne ba ya yi min faWa."""

"Islaha ta bita da kallo ganin fuskarta babu walwala ta ce, ""wai me ya faru?."""

"Safeera ta ce, ""Umma ce Islaha, wai zata tura ni aikatau ™asar waje."""

"Islaha ta zaro ido ta ce, ""kamar ya?."""

"""Kamar yadda ki ka ji, kuma na san Mama ce ta zugata."""

"""Tabbas kuwa, dan Wazu tare na dawo na tarar dasu a falo, kuma na san itace zata yi mata"

"maganar."""

"""Lamarin Umma ai sai a hankali, ita bata ga bata tura nata yaran ba sai ita zata zugata tura ni?."""

"Islaha ta ce, ""me ki ka ce to ke?."""

"Ta kalle ta ta ce, ""kema kin san ai bazan amince ba. Ni anya topic Win mu na ranar monday baza mu sake maimaitawa akan hakan ba?. Abin ya yi yawa Bestie, iyaye basu san inda yaransu suke zuwa ba, kawai kina nan kin tura ΄arki budurwa tana wata ™asar aiki. Babu abinda ya dame ki da a hannun wa ta sauka, aikin me take yi, waye yake bata kuWin, duk babu ruwansu. Kawai ta turo musu kuWi. Wannan abun yana taSa zuciyata Islaha, kuma wallahi iyaye mata sun fi wannan"

katoSarar

"Islaha ta ce, ""hmmm! Kamar na fi ki tsanar wannan abun nan Safeera. In kin ga ΄an matan da Mama take turawa ™asar waje sai abin ya ba ki mamaki. Kuma laifin iyayensu ne, sune suke bada damar wannan Sarakar wallahi. Kuma da wahala ki ga uba mahaifi ya aikata irin haka, kamar yadda ki ka ce matan ne dai. Dan su za ki dinga gani a wajan Mama, ana washe mata baki zata kai ΄arsu Saudia. Zan yi magana da Chairman, zamu sake saka wannan a cikin topics Win mu in sha"

"Allah."""

"Safeera ta ce, ""gwara mu sake tattaunawa, dan da yawan yaran ba so suke yi ba, iyaye mata ne"

"suke takura musu."""

"Islaha ta girgiza kai ta ce, ""da na je aikatau wata ™asar ba gwara na yi bara ba, Allah ya kiyaye."""

"Safeera ta ce, ""Amin Islaha. bara na wuce, sai mun haWu gobe."""

"""Kamar kin san Chairman ya kira ni, wai yana so gobe na je da wuri zamu tattauna akan wata"

"magana."""

"Ta yi ΄ar dariya ta ce, ""Chairman dai yana ciki, amma na san bashi da space, wajan Hamma"

"Saheer ne."""

"Ta yi murmuahi ta ce, ""gaskiya ne, bana iya kallon ko wanne namiji da fuskar soyayya sai"

"Hammana, ina sonsa sosai Safeera."""

"Ta yi dariya ta ce, ""ya cancanta ki so shi ai Bestie, ya yi miki komai a rayuwar nan."""

"Safeera ta mi™e ta ce, ""sai mun haWu, don Allah ki samu ki shiga ciki."""

"Islaha ta ce, ""To bestie, ki kwana lafiya."" Daga haka suka yi sallama ta fita."

"Wainar fulawar take son ci amma baza ta iya ba, sanyin ratsa ta yake yi, ga sauro da ya fara kawo"

mata hari. Duk da wajan akwai haske amma sauro ya dame ta sosai.

"Ta mi™e ta ™arasa ™ofar sai ta tarar an kulle ™ofar, ta Wan yi knocking aka yi mata banza, kuma"

tana jin motsinsu. Ajiyar zuciya ta yi ta zauna a wajan tana tunani kala-kala.

"""Islaha!"""

"Ya faWa yana ™arasowa wajan da sauri. Ta kalle sa, bata yi magana ba har ya ™araso. Ya bita da"

"kallo ya ce, ""me ki ke yi a wajan nan a zaune ga sanyi? In ki ka samu attack fa?."""

"Islaha ta karyar da kai, cikin shagwaSa ta ce, ""Mama ce ta ce in fito."""

"Da mamaki ya ce, ""ki fito kuma, to akan me?."""

Ta girgiza masa kai alamun bata sani ba.

Ya Wan yi tsaki ya ™arasa yana buga ™ofar falon Mama amma aka ™i buWewa. Ya kira Maman a

"waya bata Wauka ba, ya kira ™annensa duk suka ™i Wauka. Ya dawo kusa da ita ya ce. ""Taso."""

"Ta mi™ewa tsaye, ya ri™e mata pack Win ya ce, ""mu je Wakina ki zauna, in wannan sanyin ya yi"

"miki illa fa, mai lafiya ma ya cika balle ke?."""

"Islaha ta bi bayansa, a hankali dan gaskiya bata son sanyi, tana da wani irin ciwo kamar asthma,"

"duk da Hamma ya ce asthma ce, dan alamominta gabaWaya ya bayyana a kanta, amma an je ayi"

"test an ce babu. Hamma dai ya ce ™arya suke yi, asthma ce da ita."

"Šaki ne babba mai Wauke da gado da komai na kayan gado, gashi a gyare babu tarkace sai"

takalmansa da laptop Win da yake aiki da ita.

"Ya nuna mata gefen gadon ya ce, ""ki zauna."""

"Ba musu ta zauna ya ce, ""me zaki ci?."""

"Ta fara sosa kunnenta da sanyim ya shiga ta ce, ""Zan ci wainar fulawa, Bestie ce ta kawo "" ta"

kasa faWa saboda atishawar da ta zo mata.

"Saheer ya fusata, cikin faWa ya ce, ""meyasa ba ki zo nan kin zauna ba za ki bari sanyi ya yi mili illa?"

"Gashi nan har kin fara atishawa, kin manta kina da asthma ne?. Haba Islaha, meyasa baza ki faWa min ba?."""

"Cikin sanyin murya ta ce, ""ka yi ha™uri. Kuma har yanzu ba a tabbatar asthma ba ce."""

"""Ni na tabbatar. ˜arya likitocin suke yi, duk wanda ya ga yadda ki ke yi ya san itace."""

"Ya sake yin tsaki ya ce, ""ki ci wainar, zan fita na samo miki magani. Akwai ruwa a fridge ki Wauka ki"

"sha. Akwai abinda ki ke so in kawo miki?."" Ta girgiza kai alamun babu sannan ya fita."

Tashi ta yi ta buWe fridge ta Wauki ruwan da babu sanyi sosai. Ta dawo a hankali ta zauna ta fara

cin wainar ta hankali a kwance.

Bayan ta gama ta wanke hannunta ta goge da tissue ta sha ruwa.

"Tana zaune ta yi shiru sai ta ji wayarsa da ya bari tana ™ara, ta duba gefenta ta ganta ajjiye, sunan boss yana yawo a kai. Bata Wauka ba ta Wauke kai, ta saka hannu ta jawo bedside drawer ba tare"

da zata yi wani abun ba.

"Har zata rufe sai ta sake buWewa ganin abinda yake ciki, ta saka hannu ta takadar tana kallo. Copy visa ne na mata da yawa, ta dinga bi tana karantawa wasu an tura su ™asar larabawa, wasu ta"

turawa. Amma ΄an Saudia duk sun fi yawa.

"Ta girgiza kai ta ce, ""Hajiya Mama, ashe abin ya bun™asa haka."""

"A lokacin ya buWe ™ofar ya shigo, ta kalli ™ofar shima ya kalle ta, ya ™araso ya ce, ""har kin gama"

"ci?."""

"Ba tare sa ta mayar da abinda ta Wauko ta ce, ""na gama."""

"Ya bata magani ya ce, ""ki sha."" Ba musu ta sha maganin, takardun suna cinyarta."

"Ya kalli abinda ta ajjiye a jikinga ya ce, ""kina kallon copy visa ne?."""

"Islaha ta ce, ""uhum, kawai na gansu ne. Na ce ashe Mama har kai take bawa ajiya."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""Hajiya Mama kenan."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""Chairman ne ya kira ni dazu, wai gobe yana son ya yi magana dani."""

"Ya kalle ta ya ce, ""wacce magana kenan?."""

"""Ban sani ba, amma na san baza ta wuce akan Rehaan Yola ba."""

"""Rehaan Yola da na sani, nake jin sunansa a gari?."""

"Ta Waga kai ta ce, ""Shi fa, ya matsa yana so mu yi hira dashi a channel Winmu. Ya dame ni akan ni"

"zan kai invitation card Winsa, ko ta ya zai amsa gayyararmu ma oho."""

"""Daman ba mail ku ke turawa guest Win ba?."""

"""Mail ne mana. Shi sau nawa ana yi masa mail? An yi ya fi a irga, bayan shi har wani Jafar ake yiwa"

"duk a banza. Shine za a je a kai masa Iv."""

"Ya bita da kallo ya ce, ""To Ray Win ya dawo Nigeria ne? Ba fa a nan yake rayuwa ba, ance a Uk ne"

"ko Us ban sani ba."""

"Ta taSe baki ta ce, ""waye ya sani? Tunda ka ji yace nazo maybe ya ji magana akan zuwan nasa."

"Yana son yin hira dashi, ni kuma nasan bazai amince ba."""

"Saheer ya yi murmushi ya ce, ""ke kin san waye Ray kuwa? Daga ranar da ya je tv ku, ko ya gayyace"

"ku ai kun gama Waukaka Islaha. Har yanzu bai taSa hira da wata channel a Nigeria ba, shiyasa ko wacce channel take marmarin ta fara hira dashi."""

"Cikin ko in kula ta ce, ""Ni fa wallahi ban taSa ganin hotonsa ba, ko maganarsa na ji ana yi zan wuce bazan kalla ba. Ba wai dan ba™in ciki ko hassada ba, ni bai yi ba Hamma. Bana son mutumin da ya cika Waukaka da yawa, kuma yana banzatar da mutane. Kuma ance yana da abubuwan cigaban da in ya kawo Yola, zamu zama na farko a Nigeria da aka fara samu. Amma ya tare a ™"

"asar turai."""

"Ya yi dariya ya ce, ""ke waye ya faWa miki?."""

"Ta turo baki ta ce, ""haka na ji an ce."""

"""Haka ki ka ji, dan haka baza ki Worar ba. Ban taSa ganinsa, ba amma ana faWa halayyarsa masu"

"kyau. Kuma ya kawo babban asibitin da babu kamarsa a nigeria, kuma ga kasuwar zamanin da in"

"ki ka shiga zaki ce a dubai ki ke. Ai mun je dake kin ga yadda take, zan Wauke ki mu je asibitin ki yi kallo."""

"""Ni fa ba wani burge ni yake yi ba, in na je ma bazan gani ba."""

"""A'a matar Hamma. Ki faWi gaskiya."""

"Ta yi dariya ta ce, ""shiyasa ake so na kai masa invintation da kaina. Tunda sun ce ina da sa a, ban"

"taSa gayyatar wani ya yi denying ba. To ni kasan bana son raini ka sani, in ya yi min wula™anci wallahi ba ™yalesa zan yi ba. Ka san halina, bana Waukar raini. Tsaf zan yi tsalle na gaggaura masa mari."""

"""In ya saka aka zane masa ke babu ruwana."""

"""Ina da kai, zaka rama min."""

"""Gaskiya ne, babu mai taSa ki ya kwana lafiya."""

"Ta yi dariya. Saheer ya ce, ""Ba dan kar na rantse ba, da na rantse da Allah sai ya yi accepting Winki,"

"kin san meyasa?."""

"Ta girgiza kai tana murmushi, ya kalli idanunta ya ce, ""saboda daga jininki abin ya ke, Allah ne ya"

"baki ba wani ba, matar Hamma."""

Murmushi ta yi tana rufe fuskarta cikin jin daWin abinda ya ce. Shima murmushi ya yi yana kallon

"ta cikin soyayya, kafin ya mi™e ya ce, ""zan fita, zan koma wajan Sadik mu kwana tare."""

"Ta mi™e tsaye tana kallonsa ta ce, ""fita zaka yi?."" Ya Waga mata kai yana kallon idonta."

"Ta shagwaSe fuska ta ce, ""ni kaWai zan kwana? Allah tsoro nake ji."""

"Ya Wan matso kusa da ita ya ce, ""to ya ki ke so ayi, Debbo am?."""

"""Ka zo mu kwana, sai in kwanta a kan floor."""

"""Sai ni na kwanta akan gadon ke kina ™asa?"" Ya faWa yana bin fuskarta da kallo. Ta Waga masa kai"

kamar ™aramar yarinya.

"Ya yi murmushi, tare da jan hancinta ya ce, ""A'a Debbo am, zan je mu kwana da Sadik, ke ki"

"kwana a nan."""

"Cikin shagwaSar da ta saba yi masa ta ce, ""ni dai A'a, Allah bazan iya bacci ba."""

"Ya sake yin murmushi ya ce, ""tsoro ki ke ji?."""

"Ta Waga kai alamun eh. Ya ce, ""babu abinda zai same ki, ki kwanta kin ji."""

"""Ni dai a'a, don Allah ka kwanta kawai."""

"""islaha bazan kwana a nan ba."""

"""Meyasa?."""

"""Akwai shaiWan Matar Hamma, gwara na baki space, zan dawo da asuba in sha Allah."""

"""Ni ba ™anwarka ba ce? Ai babu komai."""

"Ya yi dariya ya ce, ""™anwar Hamma. Na san ke ™anwata ce, kar ki damu babu abinda zai same ki."""

"Ta yi shiru bata ce komai ba, ya san bata yarda ba kenan. Ya sake yin dariya ya ce, ""za mu kwana"

"tare wata rana, ranar ba sai kin ce min in zo mu kwanta ba, da kaina zan ri™o hannunki mu kwana tare. Na yi miki wannan al™awarin, indai ranar nan ta zo zan tuna miki. Kin san me zan yi?."

"Ta girgiz kai tana Wan murmushi, kanta yana ™asa saboda kunya."

"Saheer ya ce, ""bazan bari ki kwanta akan komai ba, ni zan zamar gadonki kuma pillow ki. Al™awari"

"na Waukar miki, kuma zan tabbatar miki dashi, Debbo am!."""

"Islaha ta ji kunya mai tsanani, ta juya masa baya harda rufe fuska da hannunta."

"Ya yi dariya ya ce, ""kina da aiki gobe matar Hamma, ki kwanta sai da safe. Ki kulle ™ofar kin ji?"

"Sannan kar ki yi alwala da ruwan sanyi."" Ta Waga masa kai ba tare da ta juyo ba."

"Ya ce, ""to ki juyo na ga fuskarki sai in tafi."""

"Ta no™e kafaWa ta ™i, ya ce, ""ki juyo na ganki."""

"A hankali ta juyo kanta yana ™asa, ya yi dariya kaWan ya ce, ""ki kwana lafiya."""

"Ta Waga ido tana kallon kyakyawar fuskarsa, mai cike da kwarjini ta ce, ""Allah ya tashe mu lafiya."""

"""Amin matar hamma"" ya faWa yana niyar fita."

"Sai ta ce, ""Hamma!."" Ya tsaya cak yana kallon ta, ta juya ta Wauki wayarsa ta ™arasa kusa dashi ta"

"mi™a masa, ta ce, ""ka manta wayarka."""

"Kafin ya karSa sai da ya bi hannunta da kallo sannan ya sake kallon fuskarta, ya murmusa ya ce,"

"""Thank you matar Hamma."" Murmushi ta yi ya ja ™ofar ya fita."

Islaha da murmushi ta zauna a akan gadon tana kallon Wakin. Tana jin daWin yadda ba ya za™ewa

"akanta, soyayya yake yi mata mai tsafta ba ya za™ewa irinta zamani."

"Yadda ya ce saboda shaiWan Win nan ba ™aramin daWi ta ji a ranta ba, dan sai mai hankali ne zai"

tuna da hakan har ya faWa.

"Shiyasa a kullum take ™ara ™aunarsa har zuciyarta, domin bata da kowa sai shi, kuma yana yi mata so na tsakani da Allah, ba ya tunawa da ita Win a gidan marayu ta tashi. Yana yi mata so mai tsafta, wanda zata bugi ™irji ta ce ita matar so ce a ko ina. Da wannan tunanin ta Wan kwanta,"

tana sake kallon Wakin dan bata taSa jimawa haka a ciki ba.

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

More pages on Arewapen@nanahaleema11.

*Book 1*

*Page 005.*

Saheer yana fita ya shiga motar da take ajjiye a ™ofar gidansu. Yana shiga wanda yake cikin a

"zaune a motar ya ce, ""ka kirani a daren nan, ga sanyi."""

"Ya Wan yi tsaki ya ce, ""ka cika mita wallahi, Islaha ce a Wakina shiyasa zamu tafi tare."""

"Sadik ya buWe ido ya ce, ""Wow, ka ga masoya, har kwana take a Wakinka ashe. Kana nunawa"

"yarinyar nan soyayya, ko da yake itama tana sonka. To meyasa baza ka kwana tare da ita ba?."""

"""Sai aurena ya hau kanta, sannan hakan zai faru."""

"Sadik ya bi sa da harara ya ce, ""Kamar wani mutumin kirki, mtsww. Meye dan kun kwana tare? Ai"

"normal ne."""

"Saherr ya ce, ""babu ra'ayin yin hakan"" ya faWa yana duba wayarsa."

"Sai ya ce, ""kai boss ya kira ni, mu je duk yadda aka yi akwai wani abun."""

"Sadik ya fara jan motar sannan ya ce, ""wai meyasa baza ka shigo da Ishala cikinmu ba?."""

"Saheer ya yi masa banza kallo ya ce, ""Matar da zan aura ce fa."""

"""So what dan zaka aure ta? Mata nawa ne a cikin mu suke da auren?."""

"""Baka da hankali."""

"""Na san daman haka zaka ce, amma da zata shigo zata kawo haske sosai."""

"""Ka daina wannan tunanin, domin kuwa har abada!."""

"Sadik ya yi dariya ya ce, ""Allah ya sa kar boss ya gano ta, kuma ka san in ya gano ta ko wacece"

"ita sai ta shigo."""

"Saheer ya wani kalle sa, sannan ya ce, ""ta ya zai ganta?."""

"""Itace take gabatar da shirin Rayuwarmu talkshow, ko Wazu na ji wani yana kallon shirin har yana"

"yabonta, fuskarta ba Soyayyiya ba ce, tsaf zai iya ganinta."""

"Saheer ya ce, ""Don Allah ka bar maganar nan, bana so wallahi. Harka kasuwancina daban, matata"

"daman, ka daina haWa min ita dashi."""

"Sadik ya ce, ""Allah sarki, ashe mu duk bamu san abinda mu ke yi ba"" ya faWa yana hararasa shi dai"

bai ce masa komai ba suka cigaba da tafiya.

Washe gari.

"Slowly take tafiya zuwa cikin falon, bata so ta ga wani daga cikin gidan a zaune, bata shiryawa"

tashin hankali ba.

"Tana zuwa tsakiya ta ji muryar Mama, cikin Waga murya ta ce, ""dawo nan!."""

"Islaha ta runtse ido, ta dawo a sanyaye ta zauna a akan carpet ta ce, ""Ina kwana."""

"A fusace ta ce, ""da ban kwana ba zaki ganni? Shegiyar yarinya ™aramar karuwa, ni za ki kawowa bariki har cikin gida? Kuma ki rasa da wanda za ki yi barikin sai da Wan cikina?. Kina cikin"

"hankalinki kuwa?."""

"Islaha ta kalle ta ta ce, ""Wallahi Mama ba abinda ki ke tunani ba ne, kawai """

"Bata ™arasa ba, Mama ta tsinke ta da marin da ya saka ta yin shiru tana dafe fuskarta. Ta dinga bin Mama da kallo cikin mamaki, ba dan matsayin mahaifiyar Saheer da take dashi ba, wallahi sai"

"ta rama. Amma baza ta iya ba, ko babu komai Mamansa ce."

"Mama ta sake fusata ta ce, ""in ki ka kuma yi min magana wallahi sai na yi miki dukan tsiya a gidan"

"nan. "" Islaha ta yi shiru hawaye ya cika mata ido, suka fara sauka akan fuskarta."

"""Ni za ki kawowa iskaci har gida? Ki shiga Wakin Wana ku kwana tare, sannan ki dawo min yanzu"

"ki shigo min falo, dan ba ki da kunya ba ki da mutumci? Uban me Saheer Win ya yi miki?."""

Bata amsa ba sai kukan da take yi a hankali cikin ™unar rai da ba™in ciki. Ta so ace wata ce ba

"Mama ba, da ta faWa mata abinda kunnenta zai toshe gabaWaya."

"Hanan da hayaniyar Mama ta tashe ta daga bacci, ta fito tana kallonsu ta ce, ""To Mama sai kin"

"tambaya? Me ta yi masa za ki ce, ba me ya yi mata ba. Da yawan wanda suka tashi a wani waje inda ba gaban iyayensu ba meye basa yi? Balle Islaha, yarinyar da kowa ya san halinta. Ai kawai ki saka a ranki ta gama lalube miki Wa, daga ganin yanayinta kin san ta gama dashi wallahi."""

"Mama ta sake fusata, ta kalli Islaha ta ce, ""za ki faWa min abinda ki ka yi masa ko sai na ci uban ki a"

"gidan nan?."""

"Islaha ta goge ido, tana ji ko Maman ce fa sai ta mi™e ta Wauki mataki, in ba haka ba rainin zai yi"

"yawa. Ta haWe rai ta ce, ""ni babu abinda ya faru, kuma ba a Wakin ma ya kwana ba."""

"Hanan ta ce, ""™arya ki ke munafuka, wanne halinki ne ban sani ba? Babu irin abinda bakya"

"aikatawa a wajan aikin ku."""

"Islaha ta Waga ido, ta harari Hanan cikin fusata ta ce, ""ba da ke nake magana ba, ki ™yale wacce"

"ta isa da ni ta yi min magana amma ba ke ba. Kar ki ga Mama ta faWa na yi shiru, ki yi tunanin ke in kin faWa zan yi shiru. Duk abinda mu ka yi ina ruwanki? Ai mun kai mu yi Win ne."""

"Mama ta fara tafa hannu tana salati. Sai da ta gama salatin sannan ta ce, ""shikenan komai ya ™ are, tunda har ki ka iya buWe baki haka a gabana, kina faWawa mai bin mijinki magana abinda nake zargi ya tabbata, babu abinda ya rage wanda baki sani ba. Islaha kin san maza, kin cuce ni, kin"

"lalata min Wa."""

"""Ko ya lalata ni ba"" ta faWa ™asa-™asa tana goge idonta."

"Hannan ta buWe ido ta ce, ""Mama kin ji me ta ce? Wai ko ya lalata ba."""

"Mama ta mi™e tsaye ta ™arasa wajan Islaha, tana zuwa kusa da ita ™hamshin turaren Saheer ya"

"mamaye ta, ta ce, ""Ke Wago ki kalle ni."""

"Islaha ta sauke kai ™asa bata Wago ba, ba dan bazata iya ba sai dan tana Wan girmama Maman"

kaWan.

"Mama ta ce, ""yau sai kin bar gidan nan dan ubanki, ai ba a gidan nan aka haife ki ba ko? Ba a nan"

"aka haifi uwarki ba. Aure kuma tsakaninki da Saheer babu shi, na soke shi!. Bazan bari ki zauna kina cigaba da lalata min yaro ba, dole ki bar gidan ko bakya so. Karuwar banza karuwar wofi,"

"daman daga ganinki ni na san ba mutuniyar kirki ba ce."""

"Islaha ta ji Waci ya mamaye mata zuciya, ta kalli Mama ta ce, ""Mama ki daina kirana da wannanan sunan, ni ba karuwa ba ce. Kuma in lalatawa ne sai dai shi ya lalata ni, ba ni zan lalata sa ba. Ban"

"taSa jin tarihin da aka ce mace ta lalata namiji ba, sai dai shi."""

"Labiba da ta fito a lokacin ta ce, ""ke Islaha! Maman ki ke faWawa haka? Wacece ke in ba karuwar"

"ba, wacece take kwana a Wakin wanda ba mijinta ba, faWa min sunan sunanta?."""

"Islaha ta kalli Labiba, ta bita da banzan kallo ta ce, ""ke za a tambaya, wannan harka ki ce ba"

"tawa. """

Maganar ta katse saboda marinta da Mama ta sake yi mata cikin fusata. Islaha ta fashe da kuka

"mai tsananin sauti, zuciyarta tana zugata akan kawai ta rama."

"Mama ta ce, ""ita ce karuwar ki ke nufi?. TabWijam! Lallai yau mai raba ni dake a gidan nan sai Allah, sai na nuna miki banbancin tsakanina dake, sai na nuna miki na dame ki a iskanci na shanye. Lokacin da na yi nawa ba a haife ki ba, ba ki san komai akaina ba. Shegiya ΄ar gaba da fatiha, wacce iyayenki suka yi cikin ki suka cillar dake. To daman ta ya za a samu tarbiyya a wajanki? Ta ya"

"tarbiyya zata wanzu a wajanki?."""

"Islaha ™unci ya mamaye mata zuciya, ta tafi tunanin kenan waWanda suka girma a gidan marayu dukkansu ba ta hanyar aure aka same su ba? Mutane basa tunanin akwai ™addarar da zata iya"

kawo mutum ciki?. Meyasa ake yi musu kallon waWanda iyayensu suka haifa suka cillar?.

"""Mama me ya faru.?"""

"Saheer ya shigo yana tambaya, yana kallon Islaha da take dur™ushe a ™asa tana kuka."

"Mama ta bisa da harata ta ce, ""ka je ka baje jiki, yarinya ™arama

Please Login or Register in order to submit comment