gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 2 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna faruwa a gidan nan mu yi shiru, haka zamu cigaba da rayuwa a gidan"

"nan?. Ka yi magana ace ba™in ciki ne, dan ba kai ka haifa ba?."""

"Cikin rashin fahimta Daada ta ce, ""wani abun ne ya faru?."""

"""Daada akan Rehaan nake magana. Daada wai yaron nan ™arfin ikon ki ya fi a gidan nan ne, da ki"

"ka zuba ido yana zaman wata ™asa, yana watsewa da turawa baki saka ya dawo ba?."""

"Daada ta ce, ""Ko ubansa bai fi ™arfina ba, balle shi."""

"Mama ta ce, ""Daada a cikin ΄an uwansa ™anana akwai wanda bai san fuskar ba sai a tv. Yaro W an dangi, an tsame sa daga dangi ya koma gefe kamar babu shi a gidan nan?. Rabon Rehaan da zuwa ™asar nan shekara Waya kenan, ™ananun jikokun gidan nan duk basu san shi ba. Hakan zumuncin zai kasance? Shi ba aure ba, yana can cikin turawa yana abinda ya ga dama?. Yana"

"zubar da ™imar gidan nan, da mutuncin gidan nan?."""

"Daada ta giegiza kai tana taSe baki ta ce, ""Me ake yi da auren bare? Me ake yi da auren wacce ba jinin fulani ba?. Haka kawai AbdulAziz ya Wauko mana annoba ya kawo ta cikin ahlinmu, ya W auko mana baragurbi ya haWata damu. Ko da yake ba laifinsa ba ne, asiri ta yi masa. Har a faWawa"

"΄an india tsafi?."""

"Mama jin ta fara samun nasara sai ta ce, ""gaskiya lamarin abin dubawa ne Daada, ke kan ki rabon"

"da ki saka Rehaan a idonki na san an kwana biyu."""

"""An kwan abiyu kam, tun haWuwar da muka yi dashi lokacin da aka kaini Jedda akan ciwon ™afa,"

"tun daga nan ban sake ganinsa ba."""

"""Haka rayuwa zata tafi kenan? Yana can yana rayuwa a turai suna lalata masa tarbiyya da"

"al'adarsa. ˜anensa mata duk sun yi sun bar shi, Jafar Win da yake ji dashi shima gashi auren zai yi ya bar sa. Shi yana can wata ™asa bai yi auren ba yana mu'amala da turawa. Yanzu sunan gidan nan yana Saci kowa sunanki zai fara kira, a dinga cewa ai kina gani komai ya faru baki tsawatar ba. ˜awata ce ta kira ni, take faWa min yadda abubuwa suke tafiya a can ™asar. Shiyasa na taso, na ce zan zo na same ki. Bazan zuba ido ina ganin Saraka, na kama bakina ba."""

"Daada ta girgiza kai ta ce, ""Gaskiyarki ne Saddi™a, kin yi hangen nesa da tunani mai kyau. Bara"

"mijin na ku ya dawo, dole Rehaan ya dawo Nigera ko yana so ko ba ya so wallahi. Dole ya dawo a nema masa mata ya yi aure, ni kaina zan nemo masa mata, dan bazan bari ya Wauko wata ™"

"abilar ya sake haWamu da ita ba. Bafulatana kamar sa zai aura, bazan amince da baturiya ko"

"baindiya ba."""

"Mama ta taSe baki ta ce, ""Allah dai ya kiyaye. Dan kuwa na samu labarin yana can yana soyayya"

"da baturiya."""

"Sai kuwa Daada ta fusata ta ce, ""™aryarsa ta sha ™arya, bai isa ba wallahi, bai isa ba matu™ar ina"

"raye. Jeki abin ki zan yiwa tukfar hanci."""

"Mama ta yi murmushi tare da cewa, ""Godiya nake, a tashi lafiya"" ta faWa tana fita kai tsaye S"

"angaren Salamatu ta biyu ta shiga, kishiyarta kuma abokiyar haWa gulmarta."

"Kyakykawar mace ce a zaune a parlour tana amsa waya cikin murmushi, kallo Waya zaka yi nata"

"ka san ba kyawun fulani gare ta ba, kyau ne irin na foreign countries, ba irin kyau ne irin na mu na gama gari ba."

"Kai da ka ganta ka san ba bahaushiya bace, kallo Waya zaka yi mata a fassarata a ΄ar india,"

"saboda kamanninta, maganarta, da komai ya gwada hakan."

"Waya take amsawa cikin murmushi, kafin murmushin ya gushe daga fuskarta, tana kallon fuskar"

"wayarta alamun video call ta ce, ""Jaafar kana saka ido akan Rehaan kuwa? Ka tabbata babu wani abun da yake aikatawa?."""

"Fuskar wanda take kallo a wayar ya Wan yi murmushi ya ce, ""Mamy wallahi babu abinda Rehaan"

"yake yi na ba daidai ba. Ke kin san halinsa, bazai aikata wani abu mai muni ba."""

"Ta sauke ajiyar zuciya ta ce, ""Ka tabbata babu budurwa a tare dashi, ba ya zuwa club, Bar, chill"

"spots, ko wani romantic vibe?."""

"""Wallahi ba ya zuwa ko ina Mamy. Ki yarda dani, amma Rehaan ko taba ba ya sha balle ya je Bar."

"Bashi da budurwa, sai abokan kasuwanci da aiki."""

"""Jafar ka san ya nake zaune a cikim gidan nan, ka san ™iris ake jira Rehaan ya aikata wani abun a kambbabasa zuwa wani abun daban. Bana so ya aikata abinda zai jawo cecekuce akansa. Shiyasa nake so ka dinga saka masa ido, da ka ga wani abu mara kyau just call me and let me know. I will"

"handle it."""

"Jaafar ya ce, ""Ki yarda dani Mamy, Rehaan ba ya daga cikin abubuwan da ki ke tunani, bussinees"

"da aikinsa kawai ya saka a gaba Mamy."""

"Mamy ta ce, ""Alhamdu lillah. Yaushe za ku dawo ne?."""

"""Ni dai na kusa dawowa, shi Win ne ban sani ba. Kin san halinsa, kamar an saka masa tsanar zuwa"

"gida."""

"""In za ku dawo ka tabbatar ka saka ya cire gashin nan na kansa, kasan jama'ar gidan nan ba ™"

"aunar sumar nan suke yi ba, yanzu zaka ji ana magana ana cewa dan babarsa ba bafulatana ba ce shiyasa yake aikata haka. Ka saka ya rage tsahonsa ko ya ya, ka ji?."""

"Jaafar ya murmusa ya ce, ""To Mamy, kin san halinsa akan gashin nan, babu lallai ya amince."""

"""Zan yi masa magana, bara dai ku tashi dawowar."""

"""To Mamy."""

"""Duk da bana son dawowarsa ™asar nan, amma babu yadda zan yi."""

"Cikin sigar rarrashi ya ce, ""Mamy don Allah ki kwantar da hankalin ki, babu abinda zai samu"

"Rehaan in sha Allah."""

"Ta sauke numfashi ta ce, ""Allah ya sa hakan Jaafar, ka gaishe sa in ya dawo daga aiki."""

"""Okay Mamy."""

"Ta kalle sa ta Wan yi murmushi, cikin tsokanarsa ta ce, ""na hana hira da Riyya ko? sorry ka kira ta,"

"ko na kira maka ita ku cigaba da magana."""

"Dariya ya yi kaWan ya ce, ""take your time Mamy, ba ita nake nema ba."""

"Ta kalli gefenta, inda wata budurwa ta fito mai kama da ™abilar babarta, tana gyara dogon ba™in"

gashinta.

"Mamy ta ce, ""tana jinka, babu ruwana"" ta faWa tana murmushi, shima murmushin ya yi yana sake"

"™aunar Mamy, dan ko kaWan shi mantawa yake yi da ΄ar cikinta zai aura."

"Mamy ta datse kiran ta kalli Juwariyya cikim harshen hindi ta ce, ""in an yi sallah zamu shiga mu"

"gaishe da Daada."""

"Riyya ta gama naWe gashinta, ta saka hula tana turo baki gaba ta ce, ""Mamy ni bana son zuwa."""

"""Sai kin je, ki faWawa Banisha"" ta faWa tana tashi ta Waki."

"Riyya ta bi Mamy da kallo, ta sauke numfashi. Bata san me Mamy ta yiwa mutanen gidan basa"

"sonta ba, shiyasa itama bata son shiga cikinsu, ta fi son rayuwa ita Waya, dan bazata jure ™iyayyar"

da ake nunawa babarta a fili ba.....

Na fara rubuta littafin 3/12/2025.

Nana Haleema
'<Ψϋί 

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

https://chat.whatsapp.com/IkYPgd4DkXD8mUAAeCIZax?mode=gi_t

*Book 1*

*Page 002.*

"Mama tana shiga Wakin ta kalli Labiba ta ce, ""ke bana ciki da iskanci, ki bani abinda ki ka samo ko"

"na saSa miki."""

"Labiba a gajiye da maganar ta ce, ""Mama na faWa miki waya zan canja, don Allah ki bar maganar"

"nan. In na samu ai ina kawowa, dan yau kaWai ban kawo ba bazai zama matsala ba."""

"Mama ta harare ta ce, ""wallahi sai kin kawo su, ko kina so, ko bakya so sai kin kawo kuWin nan."""

"Ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""shikenan zan kawo."""

"Ta yi tsaki ta ce, ""ya fi miki."""

"Mama ta fita ta shiga Wakin da aka mallakawa Islaha. Ta same ta a tsaye tana ninke kayan da ta cire, ta bita da harara ta ce, ""saura ke, kar ki ga na yi miki shiru ki Wauka na yafe miki. Dole ki"

"kawo na yau."""

"Islaha bata son magana, hakan ya saka ta ce,""to Mama"" ta fada tana ajjiye abinda yake hannunta"

ta shiga banWaki.

"Hanan da Labiba da suka biyo bayan Mama, suna daga tsaye Hanan ta ce, ""wai Mama kanmu W"

"aya da yarinyar nan a cikin gidan nan?."""

"Mama ta ce, ""ta ya zata zama kai Waya da ku? Itafa ΄ar ri™o ce."""

"Labiba ta ce, ""Amma itace wacce Hammanmu zai aura ko?."""

"Mama ta Harare ta ce, ""da zata auri Saheer sai ta zama ΄ar gidan nan?. Ke kin ga an yi aurensa"

"da ita din ne, kin ga ya aure ta Win ne, gwana ta gwanaye?"" Ta faWa tana harararta ta fita."

A lokacin Islaha ta fito daga banWaki ta saka hijjab ta kalli gabas ta tayar da sallah. Bayan ta idar ta

Wauki wayar ta ta fita daga falon zuwa kitchen.

"Aiki take yi tana tunani, dole ce ta saka take zaune a gidansu Hamma, in ba dole ba da yanzu ta"

"tattara kayanta ta gudu. Amma baza ta iya hakan ba, saboda Hamma. In ta yi masa haka bata kyauta ba, kuma ta yi butulci. Bata so ta cigaba da zaman gidan, dan wata ran baza ta iya barwa Mama ba. In tana faWa tana shiru, wata ran bazata iya yin shirun ba."

"Hankalinta yana kan aikin da yake gabanta, ga tunanin da yake zuciyarta, tana ta gyara kayan miya"

tana wankewa.

"˜hamshin turaren da ta ji a bayanta ya saka ta murmushin farin ciki, lokaci Waya zuciyarta ta"

"mamaye da farin ciki, ta ji daWi kamar ta buga tsalle."

"Ta Wan sauke numfashi, cikin muryarta mai daWin saurare ta ce, ""Hamma!."""

"A lokacin kyakykyawan sarauyi fari tass ya shigo kitchen Win yana murmushin. Bazai wuce shekaru talatin da uku ba, yana da tsayi sosai, dan da ya tsaya a kusa da ita sai ta zama ΄ar ™"

arama.

"Fari ne sosai, kyakykawa mai kyaun fulani. Yana da hanci dogo, da kyakykyawan gashi a fuskarsa,"

duk da babu yawa kaWan ne.

"SAHEER kenan, Hamman Islaha, abokinta, masoyinta, abokin shawararta."

"Ya jingina da cabinet, ya harWe hannu a ™irji yana kallonta ya ce, ""ya aka yi ki ka san nazo?."""

"Ta juyo tana kallonsa ta ce, ""tun kafin ka zo turarenka ya ri ga ka zuwa."""

"Murmushi ya sake yi yana kallon fuskar ta da take fitar da murmushi, ya ce, ""Ba wani nan, kin ji"

"shigowata ne kawai."""

"Ta Wago kyakyawan idaunta ta kallesa ta ce, ""A jikina na ji zuwan ka Hamma. Sannu da zuwa,"

"daman yau zaka dawo baka faWa min ba?."""

"""Na kira matar Hamma bata Wauka ba, sai na ™yaleta na ce kar na je na yi laifi."""

"Ta jingina da cabinet itama ta ce, ""Hammana ba ya laifi a wajena."""

"Murmushi ya sake yi, cikin ™auna da soyayyarta ya ce, ""me ake dafa mana matar Hamma?"" Ya faW"

a yana karasowa kusa ita ya buWe tuukunyar da ta Wora.

"Islaha ta ce, ""couscous Mama ta ce a dafa. Kamar ta san zaka dawo."""

"Ya juyo ya kalle ta ya ce, ""baki je aiki ba ne?."""

"""na je."""

"""Amma ki ke a tsaye a kitchen kina aiki? Ina Labiba ko Hanan, su baza su yi girkin ba sai ke?."""

"Ta Wan sauke numfashi ta kalle sa, sai ta Wauke kai ta yi murmushi bata ce komai ba."

"Ta ce, ""Mama ce ta saka ni."""

"Ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta cikin rashin jin daWin abinda Mama take yi mata a gidan, ya"

cize baki yana girgiza kai tare da zuba mata ido.

"Calmly ya ce, ""ki yi ha™uri Islahaa! In sha Allah komai ya kusa ™arewa, da mun yi aure na Wauke"

"ki shikenan babu mai takura miki. Da kaina zan dingayi mana girki, bazan bari ki takura kan ki ba."""

"Kunya ta kamata, ta saka dogayen hannayenta ta rufe fuska. Sautin murmushinsa ta ji yana kallon"

"hannunta ya ce, ""yaushe aka aka miki red henna? Yana yi miki kyau Islaha, Ina so na gansa a hannunki, ke kaWai"" ya faWa yana ri™on hannunta yana kallon zanen red hennan da yake fatar hannunta."

"""Dakyau Saheer! Ashe ka dawo, ni uwarka Ina Waki baki a sake Ina jiranka, ashe kai kana nan ka saka ΄ar gold a gaba. Wato ta fi ni mahimmaci a wajan ka, wajanta ka fara zuwa kafin ka"

"zo wajena ko!?."""

"Da sauri ya saki hannun Islaha, ya juyo yana kallon Mama."

"A sanyaye ya ce, ""Mama na shiga kina sallah."" Ta harare sa, ta juya ta bar wajan."

"Ajiyar zuciya ya yi ya kalli Islaha ya ce, ""Zamu yi waya"" ya faWa murya a can ™asa yana fita ya bi"

bayan Mama.

"Islaha ta bi sa da kallo kafin ta cigaba da aikinta, rayuwar gidan sam bata yi mata daWi, tana"

"manage kawai dai bata da inda ya fi gidan. Shiyasa take jin daWi in ta fita aiki, wani lokacin ko lokacin barinta aikin ne ya yi bata dawowa, zama take yi a can ta huta da bala'in Mama."

"Dan gidan indai ba Baffa yana nan ba ya yi mata daWi. Babu mai sonta a gidan, daga Baffa sai"

Saheer sai babbar gidan wacce ta yi aure. Baayan su babu wanda yake nuna mata so.

"Ta san ita ba kowa ba ce a gidan, bata da kowa sai Hamma Saheer, shine uwa kuma shine uba a"

"gare ta, Yayanta kuma mijin da zata aura."

"Kallonsa kaWai yana ™ara mata farin ciki da jin daWi a zuciyarta, shi kaWai ne mai tausayawa"

"rayuwarta da son ganin ta je matakin nasara. Ya jure ™alubale da yawa akanta, ya jure Satawa da kowa kawai dan ya ri™e ta a gidansu ba tare da sun haWa jini ba."

"Bata san shi ba, shima bai santa ba. Sanadin zuwa gidan marayu ziyara ya haWa su, daga nan ta"

tsinci kanta a cikin gidansu da amincewarta.

"Saboda shi take Wagawa Mama ™afa, tana sharewa in aka yi mata ba daidai ba. Amma ba dan shi"

"ba, wata ran sai dai azo aga tana dambe da Hanan ko Labiba. Bata son raini da wula™anci ko kusa."

"Saheer kuwa Waki ya shiga wajan Mama, ya same ta zata fito daga Wakin, bata kula sa ba ta dawo"

"falo ta zauna, shima ya zauna."

"Ya ce, ""Mama barka da dare."" Bata kula sa ba ta yi masa banza."

"Saheer ya ce, ""ki yi ha™uri, na shiga kina sallah."""

"""Sai da ka gama gaisawa da ΄ar gold sannan zaka zo inda nake ko Saheer?."""

"Ya sauke numfashi ya ce, ""ba haka bane Mama, wallahi na shiga kina sallah."""

"""˜arya ka ke yi Saheer, ka nuna min son da ka ke yi mata ya fi wanda ka ke yi min. Ka ga in ka aure"

"ta, wata ran ma daina kula ni zata ce ka yi."""

"Saheer cikin damuwa ya ce, ""ki yi ha™uri Mama."""

"Ta ja tsaki cikin faWa ta ce, ""ni fa tun yarinyar nan bata kai haka ba ba sonta nake yi ba, saboda kai na amince take zaune a gidan nan tun ba a kai haka ba. Haka kawai babu dangi uba da uwa, ka"

"kwaso mana yarinya ka kawo mana?."""

"""Mahaifinka da yake bakin ku Waya, ya goya maka baya harda shige maka gaba a aurenta. Wata™ ila yarinyar nan mayya ce, wata™ila ba ta hanyar aure aka same ta ba. Tun farko laifina ne da na"

"amince wallahi, gashi yarinyar tana neman ™wace min kai, tun kafin ka aure ta!."""

"A sanyaye ya ce, ""har abada babu wanda zai ™wace miki ni, ke ki ka haife ni fa Mama, bani da"

"wata sama dake."""

"""˜arya ka ke yi, ka fi sonta dani."""

"""Ina son Islaha Mama, amma bata kama ™afar son da nake yi miki ba. Ki yi ha™uri"" ya faWa yana"

saka hannu a aljihu ya Wauko rafar Wari biyar ya ajjiye mata.

"Sannan ya ce, ""a yi ha™uri Mama."" Dan ya san indai da kuWi yanzu zata sauka."

"Ganin ya ajjiye mata kuWi masoyanta, sai ta basar ta girgiza kai, ta ja kuWin kusa da ita ta ce,"

"""shikenan ai. Ka je ka huta."""

"Ya mi™e ya fita, yana so ya ga yanayin da Islaha take ciki, dan yana da tabbacin ta ji kalaman"

Mama.

"Islaha ba jimawa ta gama girkin, ta fito ta wuce Waki ta Wauki wayarta a lokacin ta ga kiran"

chairman.

"Kiransa ta yi, yana Wauka ya ce, ""Islaha gobe ki zo office da wuri, akwai aikin da nake so mu yi."" Ta"

amsa da to ta kashe wayar ta ajjiye tana sauke numfashi.

"Falon ta dawo ta tarar kowa ya zuba abinci yana ci, bata ce komai ba ta zuba nata ta zauna a gefe"

"tana ci a nutse. Tana ganin irin kallon da Saheer yake yi mata, amma ta basar ta cigaba da cin abincin ta bata sake kallonsa ba. Bata so ya jawo mata hayaniya, dan Mama bata raina ™aramin abu."

"Wayar Mama aka kira, ta Wauka tana cewa, ""Kin faWa mata gobe ne tafiyar?."""

"Daga can Sangaren aka ce, ""eh ta sani."""

"""Yauwa, ta san tsarin dai?."""

"""Ta sani."""

"""Yauwa, sannan ki faWa mata, ni ban damu da alkhairin da fararen fata suke yi ba, kawai a haWa"

"min kuWina. Dan wallahi bazan Waga ™afa ba."" Mama ta yanke wayar."

"Hanan ta ce, ""Mama nima a tura ni aikin nan mana, ana samun kuWi muna zaune a gida?."""

"Mama ta kalle ta ta ce, ""ke da ki ke neman mijin aure ina ke ina tafiya wata ™asar?."""

"Ta juya ta kalli Islaha ta ce, ""Dama dai Islaha ce sai ta tafi, ko babu komai ta tattara kuWin"

"aurenta."""

"Saheer ya tarin numfashin Mama ya ce, ""Allah ya kiyaye, me Islahaa zata je yi aiki wata ™asar"

"Mama? Babu inda zata je, komai da ake yi na aure zan yi mata."""

"""Indai babar Islaha ba mayya ba ce, to tabbas jikar ΄an bori ce. Ko sun lashe maka kurwa, ko sun"

"tsafe ka"" Mama ta faWa tana kallonsa."

"Shiru ya yi bai amsa ba, dan baya so maganar ta yi ta tsayi, a Islaha a wajan."

"Mama bata dakata ba, ta ce, ""tun kafin ayi auren har an asirce min kai? Wato ga mai kuWin banza,"

"kai zaka yi komai ko?."" Shiru ya yi bai ce komai ba, kafin ta sake magana ya mi™e ya fita daga"

falon.

"Labiba ta ce, ""Mama kin haWu da sirika tun yanzu. Wannan in ta auri Hamm wallahi sai ta hanasa"

"gaishe ki"" ta faWa tana nuna Islaha sa yatsanta."

"Mama ta ce, ""ita Win banza, yaushe aka ™yan™yashe ta da zata hana Saheer gaishe ni?."""

"""Ga zahiri nan Mama. Kina gani yana katse ki kina magana, yana cewa shi zai yi mata komai?."

"Wallahi nan gaba zata iya saka ki kuka."""

"""In tana da iyaye a duniya, ko su ™arya suke yi. In kuma yar titi ce, na fi iyayen nata tantiranci.."""

"Mama ta kalli Islaha da take aikawa da Labiba harara ta ce, ""Ke Labiban ki ke harara?."""

"Islaha ta haWe rai, cikin Sacin rai ta ce, ""bana so su dinga shiga harkata, in kina yi min faWa su"

"daina saka min baki, ai basu ne gaba da Hamma ba, shine gaba dasu."""

"Labiba ta buWe baki, bata yi mamaki ba, dan ta san Islaha zata aikata fiye da haka. Ta ce, ""TabWi,"

"to ke a su wa?."""

"Islaha ta buWe idanunta ta ce, ""ni a matar Hamma."""

"Hananan ta ce, ""to daman waye zai kwashe ki, Ai sai dai Hamman, in ba shi ba sai wa?. Waye zai"

"Wauki ragowar titi?. Ki bari a Waura Win, kafin ki fara kiransa da mijinki."""

"""Wanda ya Wauki ragowar titi, shima ragowar titin ne Hanan. Kuma tunda har ake tsayar dake aka"

"ta ya, Islaha ta wuce ace waye zai kwashe ta."""

"""Kutmar uba! Me ki ke nufi? Hamma ne Wan iska?."""

"Zata yi magana suka haWa ido da Mama, sai ta fasa ta Wauke kai daga kallon Mama."

"Mama ta ce, ""mara kunya, kina gidan ubansu kina cin arzu™i kina yi musu rashin mutunci. Zo"

"nan."""

"Islaha a hankali ta ™arasa ta zauna, Mama ta bita da harara ta ce,""ban ga kin bani komai ba yau,"

"ko dan kin ga Wazu ban yi miki magana ba, shiyasa ki ka Wauka yau kin ci banza?."""

"Islaha ta rufe ido ta buWe, ta ce, ""Mama aiki na ke zuwa."""

"""Dan aiki ki ka je ina ruwana? Aiki ke ya dama ba ni ba, abinda na sani ki bani kuWin yau kawai."""

"Islaha ta ce, ""Mama ni bana zuwa wajan ko wanne namiji balle ya bani kuWi."""

"Mama ta wara hannayenta ta ce, ""ni na hana ki? Ai ban hana ki samo min kuWi ne. Dan haka ki"

"fito da dubu hamsin yanzun nan."""

"Islaha ta wara ido ta ce, ""Wallahi Mama bani da dubu hamsin, sai dai in an yi salary """

"kafin ta karasa Mama ta katse ta, ta ce, ""Keda salary na ci ubanku, sa'ar wasanki ce ni Islaha!?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""ki yi ha™uri, kuma kin san ina kawowa duk sati, yau Win na aiki ne ya yi min"

"yawa, shiyasa ban fita."""

"Mama cikin tsawa ta ce, ""Wannan ke ya dama, ki bani kuWi kawai. ³a΄an gida suna fita su kawo,"

"ke da ake ciyar sake a sadaka ki ce baki dasu ba. Baki isa ba Islaha."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Allah ya sani da tana da dubu hamsin da ta bawa Mama ta"

"huta, amma bata da komai sai dubu biyar, Wazu Safeera ta karSi rancen dubu talatin Win da ta rage mata, da in ta bawa Maman ta san zata dan sauka kaWan."

"Bata son wannan Wabi'ar, ace burin Mama kawai ka kawo mata kuWi, bata damu da inda zaka samu ba. In ba dan dole ba ya za a yi ta zauna a gidan nan? Shi kansa Hamman in zaka biye ta"

"Mama, ai ba mijin aure bane."

"Mama ta katse ta ta ce, ""bani."""

"Islaha ta ce, ""wallahi Mama. "" Mama ta kai mata mari, Islaha ta kauce."

"Mama ta ce, ""kin isa..? Wacece ke da zaki kwana a gidana ya baki kawo komai ba?."""

"Ta nuna su Labiba ta ce, ""΄a΄ana ne na cikina, sun fita sun nemo kuma sun bani, balle ke bari karan kaWa miya, kwashe, shara, ragowar gidan marayu?. Ki shiga hankalin ki Islaha, ki daina ganin"

"ina wasa dake ki samu damar raina ni."""

"Islaha ta haWe rai, duk da ta saba da kalaman Mama amma ko yaushe in ta faWa bata jin daWi."

"Ta ce, ""ki yi ha™uri."""

"""Tashi ki bar min falo, ki fita harabar gidan nan ki zauna sai na neme ki."""

"Islaha ta karyar da kai ta ce, ""Mama ana sanyi sosai, don Allah ki bari gobe zan nemo na kawo"

"miki, duk inda zan samu kuWi zan samu na kawo miki."""

"Labiba ta ce, ""Raini, Mama tana faWa kina faWa?. Lallai Mama kina da aiki, duk ranar da Hamma ya"

"auri wannan kin mutu."""

"A fusace Islaha ta ce, ""Labiba bana son shirme."""

"Labiba ta ce, ""ya za ki yi dani?."""

"Mama ta ce, ""Fita ki bani waje."""

"Islaha zata sake magana Mama ta ce, ""Na ce ki fita!."""

"Abinda Islaha ta tsana a duniya shine tsawa, ta ta fita da Wan sauri tana sauke numfashi."

"Mama ta bita da harara ta ce, ""shashasha Mara hankali, ni za ki mayar ™aramar yarinya? Wanne"

"kalar iskanci ne bakya aikatawa? Dan kin raina ni, naira dubu hamsin ce zata gagare ki?."""

"Hanan ta ce, ""Wallahi Mama kuWi yarinyar nan take samu, ba ki ga manyan mutanen da take hulW"

"a dasu ba. Hotels kuwa, babu inda bata zuwa."""

"Mama ta ce, ""na sani Hanan, duk wani iskanci da take aikatawa

Please Login or Register in order to submit comment