gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 24 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

™wamuso ta daga gidan marayu. Ya yi zaSe mai"

"kyau"" ya faWa yana dariya ya ja motar ya tafi."

"Islaha da ta shiga cikin gidan bata shiga harkar kowa ba, wanka kawai ta sake yi, ta sha black tea"

"ta kwanta. In ta ce zata kula ΄an matan Mama faWa zasu ja ayi, ita kuma ba wannan ne a gabanta ba. Da wuri ta yi bacci da niyar gobe ta tashi ta je banki."

"Rehaan lokacin da suka koma gida tunda suka shiga yake jinsa wani iri, gabaWaya rayuwar gidansu bata yi masa daWi ko kaWan, sai ya dinga jinsa daban kamar wani ba™o. A haka ya zauna a"

"falon Mamy, ya yi shiru yana kallon waje Waya cike da tunani."

"Abba ne ya shigo da sallama, Rehaan ya amsa yana tashi zaune sosai. Abba ya ce, ""ashe kun dawo"

"gida, yanzu nake shirin zuwa asibitin."" Ya Wan Waga kai ya ce, ""mun dawo Abba."""

"Abba ya zaunaa kusa dashi sannan ya ce, ""ya jikin?."""

"""na samu sau™i."""

"""Allah ya ™ara sau™i, ya kiyaye gaba."""

"""Amin Abba."""

"A lokacin Mamy ta dawo, ta mi™awa Rehaan tea ya karSa ta zauna a gefensa. Ta kalli Abba ta ce,"

"""ba mu jima da dawowa ba ai."""

"Abba ya girgiza kai ya ce, ""Haka Rehaan Win ya ce min. Da fatan komai lafiya?."""

"""lafiya lau, ya ji sau™i sosai."""

"""Ma sha Allah, haka ake so."""

"Rehaan ya ce, ""Abba zan je guest house in yi kwana biyu, kar na tafi baka sani ba, akwai ba™in da"

"zan yi a can."""

"Abba ya ce, ""a nan baza ka sauki ba™in ba?."" Ya yi shiru bai ce komai ba, dan baya son yiwa Abba"

musu.

"Abba ganin ya yi shiru sai ya girgiza kai, ya yi murmushi yana jin daWin halayensa. Gashi dai matsahin mai kuWi ne, ana cewa matashin mai kuWi baya shin maganar kowa, kuma baya jin shawara, sannan sun raina kowa, to babu Rehaan a cikinsu. Biyayya yake yiwa Abba sosai, ko a cikin gidan ba kowa yake tankawa ba, shiyasa ya yi mamaki da ya yi faWa in faWa shida Daada ranar"

da ya dawo.

"Ya san an ™ure sa ne, kuma shi kansa ya san ba a kyauata masa ba. Babban mutum mai ji da W"

"aukaka kamar Rehaan, ace wata yarinya da ba a san a ina take ba za a aura masa?. Shima dai ya ji ne, amma bazai amince ba."

"Abba ya ce, ""shikenan ka je Rehaan, amma kar ka dinga yawo kai kaWai."" Ya Waga kai sai a lokacin"

ya fara shan tea Win a hankali.

"Abba ya ce, ""Daada ta ce min ta ga yarinyar da ta yi maka, har sunan unguwarsu da sunan"

"mahaifinta ta faWa min. Da ina Waukar maganar wasa, amma naga da gaske ta ke Rehaan."""

"Ya yi shiru bai ce komai ba, dan sai dai ayi abinda za a yi amma bazai auri wacce zata basa ba."

"Mamy ma ta yi shiru bata ce komai ba, ta lafiyar Wanta take yi ba wannan surutan ba. Samun"

"lafiyarsa ya fi mata komai mahimmaci, in mata dubu za a kawo masa daga ™asar larabawa, indai baya so itana bata sonsu, in almajira aka kawo indai Rehaan yana so tana so Wari bisa Wari. Tana"

"girmama abinda Wanta yake so, tana son abinda Wanta yake so."

"Rehaan ya ce, ""Abba this week zan je Jedda."""

"Abba ya kalle sa ya ce, ""kwana nawa zaka yi?."""

"""Ban sani ba gaskiya, sun nemi aikina kuma na yi approving."""

"""Allah ya kaimu, Allah ya taimaka maka ya ciagaba da baka kariya."""

"""Amin Abba. Akwai sa™on da zan bayar za a bawa kowa na gidan nan, zuwa gobe zan tattara sai in"

"turawa maka."""

"""A'a, kai zaka turawa kowa. Ka nemi account details Win kowa ka saka masa."""

"Ya Waga kai bai ce komai ba ya cigaba da shan tea Winsa, ba dan zai yi Win ba. Ina ΄an uwansa"

suka ga lokacin kulasa balle har su tura masa account details Winsu? Hassada ma baza ta bari ba.

Bai jima sosai ba ya mi™e ya shiga bedroom Win Mamy ya kwanta.

"Yana kwanciya aka kira sa a waya, ya duba yana nazari, ta kashe bai Wauka ba sai ya yi calling back."

"Daga can Sangaren ya ce, ""Sir na gama aikin da ka saka ni."""

"Ya yi shiru bai amsa ba, daga cikin wayar aka ce, ""Islaha Muhammad Maddibo, ma'aikaciyar jarida"

"ce a ™aramar gidan tv toron guiwa, amma ita tana da Waukaka sosai, ana son fuskarta da muryarta. Itace take gabatar da duk wani babban shiri a channel Win, musamman Sangaren interview da za a yi da manyan mutane. Misali gwamna, sanata, minista ko ™asa da haka. An tabbatar min da bata da kunya, an bani labarin tana da tsiwa sosai, bata ™yalewa idan aka yi mata. Sannan. """

"""Hold on!"" Ya furta a hankali yana gyara kwanciyarsa cikin gajiya da maganar."

"Daga can Sangaren ya ce, ""sorry sir."""

"Rehaan ya yi shiru kamar bazai ce komai ba, sannan ya ce, ""ka yi abinda ya kamata."""

"""Okay sir."""

"Daga haka ya kashe wayar yana sake kallon fuskar wayar. Tsaki ya yi, ya gyara kwanciya ya rufe ido"

yana so ya yi bacci amma ya kasa.

"Mamy ta shigo Wakin tana cewa, ""ka tashi ga pjyamas na Wauko maka, ta ya zaka yi bacci da"

"kayan jikinka?."""

"Ya kalle ta ya ce, ""ba bacci zan yi ba Mamy."""

"Ta ™araso tana shafa kansa ta ce, ""Ka tashi dai ka shirya."""

"Ya mi™e zaune ya ce, ""zan koma apaetment na shirya sai in dawo, akwai abinda zan Wauko."""

"Mamy ta ce, ""to ka yi sauri."" Ya Waga kai ya mi™e ba tare da ya Wauki kayan ba ya fita."

"Yana shiga Wakin kansa ya sara sosai, ya runtse ido tare da tsayawa cak ya huta, yana ji Wakin"

"yana juya masa har biyu biyu yake gani, sannan ya ™arasa ciki ya shiga wanka. Bai jima ba ya fito ya shirya, ya saka turare ya kullo ™ofar ya koma wajan Mamy."

A zaune ya same ta akan gadon da ya barta tana amsa waya cikin yaren hindi. Ya ™arasa ya

"kwanta a kan gadon, ya Wora kansa a kan cinyarta, hakan ya saka ta kashe wayar ta Wora hannunta a gashin kansa ta ce, ""Rehaan ya naji kanka ya yi zafi, me ya same ka?."""

"""Kaina ciwo yake yi, bacci nake so na yi amma na kasa, ki saka ni bacci Mamy"" ya faWa yana rufe"

idonsa.

Mamy bata ce komai ta fara yi masa addu'a tana shafawa kansa a hankali cikin tausayin Wanta da

"aka saka a gaba. A haka ya fara bacci, bata daina yi masa addu'a ba, tana yi tana shafa gashinsa."

"Riyya ta shigo zata yiwa Mamy magana, Mamy ta yi mata alamun ta yi shiru kar ya tashi, ta ™"

araso ta zauna a kusa dashi tana kallonsa cikin ™aunar Yayanta da yake matu™ar sonsu shima.

******

"Muslim yana tsaye yana magana a cikin waya, yadda yake maganar ma nishaWi yake basa, dan"

abinda ya samo babban abu ne a gare sa.

"Muslim ya ce, ""Ummi na samo mafita, ko na ce na yanke wani hukunci wanda shine zai taimaka"

"mana mu dakusar da Waukakar Islaha, tana ganin mu muna abinda muke so, babu abinda ta isa ta yi."""

"Daga can Sangaren cikin zumuWi Ummi ta ce, ""wacce mafita kenan?."""

"Muslim ya sauke numfashi ya ce, ""ni da ke gabaWaya ™udurinmu iri Waya ne, ni da ke burinmu shine mu ga bayan Islaha a fannin aiki. Ni so na ke mu yi mata abinda tana ji tana gani aikin zai fi ™arfin ta, tana kallonmu muna yi amma ita babu abinda zata iya. Shiyasa na kawo wannan"

"mafitar."""

"Ummi cikin za™uwa ta ce, ""ka faWa kan ka tsaye mana, sai ja min rai ka ke ji."""

"""Acid Ummi."""

"""Acid kamar ya?."""

"Ya kalli kwalbar da take gefensa yana sauke numfashi ya ce, ""Acid zamu watsa mata, shine kaWai zai yi mana abinda mu ke so. Zamu lalata fuskar da mutane suke gani suke jin daWi, zamu lalata fuskar da in ba ita aka Wora a duniya ba, mutane suke complain suna zagi. Acid shine babbar"

"hanyar da zamu bi wajan ganin bayanta."""

"Ummi ta yi dariyar jin daWi tana tafa hannu ta ce, ""labaran da na yi ranar friday, da aka Wora ka ga"

"yadda aka ishe mu da ina Ishala, islaha muke son gani ba wannan ba. """

"""Ka ga in aka Sata fuskar, aka lalata fuskar, aka ™ona fuskar, su kansu tsoronta zasu dinga ji da"

"zarar sun ganta, su kansu baza su sake marmarin cewa suna son ganin fuskarta a gaban camera ba."""

"""Ashe kin gane abinda nake nufi. Kin ga shikenan za a jinginar da ita a gefe, koda zata cigaba da"

"aiki sai dai a Sangaren radio."""

"""Allah ya biyaka Muslim. Yaushe za a zuba mata?."""

"""Daga yanzu zuwa ko yaushe, komai yana hannuna, dan bana so gobe ta gabatar da talkshow Win"

"nan."""

"""Nima haka wallahi, don Allah kawai gobe kafin taje aiki a tabbatar an lalata mata fuska."""

"""Ki Wauka an gama, Islaha baza ta sake kai wa labari ba, a wannan lokacin wallahi Allah baza mu"

"™yale ta ba, dole mu ga bayanta."""

"Ummi ta yi dariyar jin daWi ta ce, ""Sai na ji ka"" daga haka suka yi sallama ya kashe wayar."

"Muslim ya Wauki kwalbar acid Win ya tsiyaya akan handcheif Winsa, yana kallo yadda yake kumfa"

"yana ™onewa, ya yi ba™i ya yage."

"Ya yi dariya yana girgiza kai ya ce, ""fuska ki kenan Islaha, zan ga fuskar da za ki sake nunawa"

"mutane, zan ga fuskar da za ki yi hira da Mr Rehaan Win da aka hana mu aka ba ki. Wallahi bazan"

"bari ki zauna lafiya ba, sai na tabbatar da na yi abinda aka daina yayin ki"" ya faWa yana rufewa ya ajjiye a waje mai kyau, ya zauna yana tsara yadda komai zai tafi ba tare da wani zargi ba."

"Tofa, ga Rehaan, ga Muslim ga su Maman Orphanage. "

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 025.*

"Safiyar Monday da rashin ™arfi Islaha ta tashi, yawan lokaci in tana cikin yanayi menstruation"

"haka take kasancewa cikin mutuwar jiki da rashin karsashi. Ga yawan Sacin rai, zazzaSi da kasala."

"Tana tashi wanka ta fara yi, ta shirya ta fito falo ta sha tea kamar ko yaushe, iya shi kawai ta sha ta"

"Wauki handbag ta fita ta tafi bank dan neman loan. Ta jima a can, sai sha biyu na rana sannan ta samu dama ta tafi asibitin duk ranta a Sace yake."

"Kai tsaye wajan Mama ta nufa, ta same ta a zaune ita da Adda da Labiba."

"Ta zauna sannan suka gaisa, Islaha ta ce, ""Hamma Sadik bai zo ba?."""

"Adda ta ce, ""ya zo, suna can ana yiwa Kawu gwaje-gwajen da ya kamata."""

"Ta Wan girgiza kai sannan ta mi™e tsaye ta ce, ""bara in je wajansa"" ta faWa tana barin wajan tana"

takawa a hankali kamar bata so.

"Adda ta kalli Mama bayan Islaha ta Sace daga wajen ta ce, ""Mama har yanzu kina da ja akan"

"halayen yarinyar nan? Har yanzu kina kan bakar ki na bakya so Wan ki ya aure ta?."""

"Mama ta Wan taSe baki ta ce, ""to ai dolen ta ta kula da Baffan ku, dole ta kula dashi dan shine silar zamanta a gidansa. Ya ciyar da ita, ya shayar da ita, har suttura ya yi mata, dan ita butulu ce"

"sai ta kasa tsayawa akan cutarsa?."""

"Adda ta kalli Mama da mamaki ta ce, ""Labiba da Hanan meyasa basa tsayawa akan kula dashi?"

"Naga ai su haifarsu ya yi, ita kuma Islaha bai haife ta ba."""

"""Ai ya fi sonta a kansu, sau nawa yana yi nata abu ya share su?."""

"""Haba Mama, ki yi adalci ko sau Waya ne akan Islaha don Allah."" Mama ta Wauke kai daga kallon"

ta bata ce komai ba.

"Islaha kuwa Sadik ta kira a waya, ya Wauka ya ce ta same sa a office Win Dr Isma'il. A nutse take"

"tafiya har ta je office Win, ta yi knocking aka bata dama sannan ta buWe ta shiga."

"A zaune ta same su, itama ta ™arasa ta zauna, Dr ya ce, ""Alhamdu lillah komai da ake bu™ata an"

"samu. ˜odarsa lafiya lau take, sannan blood group Winsa ya yi daidai dana mahaifinku. A ta™aice za a iya sakawa mahaifinku ™odarsa."""

"_(In aka yiwa donar gwaji, yana Waukar kwanaki bai fito ba, mu bamu da lokacin jira ne, shiyasa"

muka ce har an yi kuma result ya fito dan labari ya tafi yadda ake so)._

"A tare suka yi murmushi tare da furta, ""Alhamdu lillah!."""

"Dr ya murmusa ya ce, ""yanzu zamu Wora sa akan tsarin abinci """

"Ya juya ya kalli Kawu ya ce, ""Baba akwai abincin da ya kamata a dinga ci saboda ™arin jini da gina jiki. Za a dinga cin kayan lambu, iriinsu salad, zogale, alayyahu da sauransu. Sannan Baba za a dinga cin tuwon alkama da miya wacce bata da mai™o. Sannan a tabbatar da ana shan ruwa"

"yadda ya kamata, ya zama ana shan ruwa wadatacce a kullum."""

"Kawu ya Waga kai ya ce, ""in sha Allah likita."""

"""Sannan Baba a gujewa cin gishiri, abinci wanda yake da mai™o sosai. Saboda ana so a ci abinda zai yi saurin narkewa, ba a son cin abincin da bazai narke da wuri ba. A ™auracewa shaye-shayen magani wanda ba likita ne ya bayar ba, sannan ko da rashin lafiya zata faru kafin lokacin aikin, in"

"ka je asibiti zaka sanar dasu tsarin da ka ke kai. Sannan a gujewa shan maganin gargajiya."""

"Baba ya ce, ""to likita."

"Islaha ta ce, ""Dr zuwa yaushe za a yi aikin?."""

"Dr ya ce, ""ranar monday kamar yau in sha Allah. Ranar in ta zo, daga awa takawas zuwa awa sha"

"biyu kafin aikin Baba ko ruwa kar a sha, ayi ha™uri a jure har sai an yi an gama."""

"Baba ya ce, ""Allah ya sa a yi a sa'a."" Aka amsa da amin."

"Dr ya mi™a musu takarda ya ce, ""Za a je ayi payment na kuWin, ™arfe takwas na safiyar ranar littinin za a yi aikin in Allah ya amince. Za a iya biyan kuWin a yanzu, za a iya bari sai lokacin ya"

"gabato. Za a iya ba da half, in an gama a ba da half."""

"Islaha ta karSa tana ganin kuWin da yake rubuce, sai da ta goge ido dan lissafin ya tsaya mata cak. Ta kasa gane yadda zata karanta zero a rubuce, ™wa™walwarta ta je hutu. Ta Wan goge ido ta sake kallo, ta ga miliyoyi ne a rubuce a kai. Ta Wan danne ruWaninta sannan ta ce, ""mun gode Dr."""

Ya yi murmushi suka tashi suka fita.

"Wajan su Mama suka koma suka sanar dasu abinda yake faruwa, aka yi fatan alkhairi da fatan"

Allah ya sa a yi a sa'a.

"Islaha ta koma kusa da Sadik da yake cikin irin yanayinta, ya kalle ta ya ce, ""Matar Hamma ya mu"

"ke ciki?."""

"Ta sauke numfashi cikin takaici ta ce, ""wai na je bank a bani loan na naira miliyan biyar, wai"

"account Wina kuWi masu yawa basa shiga, dan haka sai dai a bani miliyan Waya. Mtsww! Ko me"

"zan yi da miliyan Waya oho."""

"Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""haka za ki yi ha™uri ki karSi naira miliyan Wayan, ko na magani sai"

"ayi dashi. In sha Allah zamu yi magana da Saheer, ko filinsa da ya siya bayan wanda yake ginawa ne sai a siyar."""

"""Ko a siyar da gidan da yake ginawa ba, neman lafiya mu ke yi ai."""

"""A a, gwara dai a siyar da filin za a samu wani"

"abun in Allah ya yarda."""

"""Allah ya amince. Nima zan san duk yadda zan yi wajan ganin na samo kuWin da za a yi aikin."""

"""Allah ya taimaka mana, Allah ya basa lafiya, ya sa ayi a sa'a."""

"""Amin Hamma Sadik. Tunda an gama komai bara na wuce wajan aiki kawai, zuwa anjima sai in"

"dawo."" Ya amsa ta yi masa sallama ta bar wajansa zuwa wajan su Mama."

*****

"Suna zaune a babban falon Daada gabaWayansu, kowa sai Waure fuska yake yi, ba sa son wannan taron na Daada, take haWa taron babu gaira babu dalili, da abu yayi mata daWi ko akasinsa zata ce"

"kowa ya zo, kuma dole kazo Win babu yadda zaka yi."

"Kowa yana zaune har Abba, amma Rehaan bai shigo ba, kuma shi kaWai ake jira, dan saboda shi"

aka tashi taron gabaWaya.

"Mama taja tsaki ta ce, ""kowa ya hallara a wajan nan amma ban da shi, da yake shi Wan gwal ne. babu wanda zai ce bai kyauta ba. Inda wani ne ya kai yanzu bai zo ba, ana nan ana ™ananun"

"maganganu."""

"""Assalamu alaikum"" ya furta a hankali yana shigowa falon a hankali kamar ba ya so, aka amsa"

gabaWaya ana kallonsa.

"Daada ta kalle ta ta ce, ""gashi nan dai ya shigo "" Ta sake kallon Rehaan ta ce, ""Shugaban masu"

"sanyin jiki da rashin ™warin jiki kamar mace, wata macen ma ta fika karsashi, kai ta abu kamar mara laka. Mtsw! Allah ya sauwa™e maka wallahi, gabaWayan ka rago ne. Sai ka samu waje zo ka zauna. Kai kenan kullum babu kuzari, kana tafiya kana yau™i kamar mace?."""

"Bai ce komai ba, a hankali ya ™arasa kusa da Juwairiyya ya zauna kamar ko da yaushe bai ce"

komai ba.

"Daada ta ce, ""yauwa akan bikin Juwairiyya da Jafar, da kuma Muhammad da Ishlaya."""

"Rehaan ya Waga kai ya kalle ta suka haWa ido, ta gyaWa kai tana buWe idanunta ta ce, ""kalle ni da"

"kyau, wallahi sai ka auri yarinyar nan ko bani da rai."""

"Rehaan yana lumshe ido cikin soft voice, da yaren da ta fi so ayi magana dashi ya ce, ""ni ina da"

"wacce zan aura Daada."""

"""Allah ya tsine mata ko wacece, baza ka aure ta ba, sai ka fara auren zaSina. Daga nan ka auro"

"matan duniya ma, ni bai dame ni ba."""

"""Ni kaWai zaki yiwa zaSi? Kowa a gidan nan choice Winsa yake aure, meyasa ni za a ce na auri zaS"

"in ki?."""

"Daada ta ce, ""saboda na isa, na isa nayi zaSin abi ko ba a so."""

"Ya Wan Wauke kai daga kallon ta bai ce komai ba, yana Wan gyaWa kai dan wannan za™ewar da"

"take yi shine zai saka bazai amince ba, sai ya gani in ita ta haife sa."

"Daada ta ce, ""mara kunya fitsararre, dan baka da kunya baka da mutunci, ina faWa kana mayar min da amsa kamar wata sa'ar wasan ka. Ni na haifi ubanka, amma ina faWa kana faWa kamar wata ™anwarka."" Bai ce komai ba, sai ma rufe ido da ya yi yana ji kamar ya yi tsuntsuwa ya gudu daga"

parlour.

"Daada ta ce, ""saura kwana nawa bikin Jafar ne?."""

"Abba ya ce, ""da Wan saura Daada, kin ga an Waga bikin saboda Riyya tace tafi so sai ta gama karatu, kuma karatun nata bai wuce wata biyu ta gama ba. Ina tunanin zai kai wata uku yanzu,"

"ko sama da haka nan gaba."""

"""To a haWa da Rehaan, a je gidan da na faWa maka a tabbatar an nema masa auren yarinyar."""

"Abba da mamaki ya ce, ""da wuri haka?."""

"""Eh haka nake so."""

"Hamma Zayyad da ya kasance babba a gidan ya ce, ""to me zai hana baza a ™ara lokacin ba,"

"saboda gidansu yarinyar da ki ke magana su shirya ko?. Haka kawai za a je musu da maganar biki nan da wata uku ko biyu? Kamar ya yi kusa ko?."""

"Daada ta kalle sa she™e™e ta ce, ""baza a ™ara lokaci ba, hakan za a yi babu wanda ya isa ya canja"

"min. Shugaban masu iyayi, kai ga babban ko?."" Zayyad bai ce komai ba ya yi mata shiru."

"Ta kalli Rehaan da ba ita yake kallo ba ta ce, ""sai ka je gidan su yarinyar ku daidaita kanku."""

"Bai ce mata komai ba dan ko kallon ta ma bai yi ba, in ya kalle ta sai ya tanka mata, shi kuma baya"

so ya ce mata komai akan tatsuniyarta.

"Daada ta ce, ""dan haka a fara shiri, a tabbatar da anyi komai yadda ya kamata."""

Rehaan ya ji kamar an kawo ™arshen zaman sai ya mi™e zai fita daga parlour bai kalli kowa ba

"Abba ya bisa da kallon mamaki ya ce, ""ina zaka je ana magana?."""

"Ya Wan yatsine fuska ya ce, ""na yi tunanin an gama, na gaji ne"" ya faWa yana komawa ya zauna."

"Daada ta harare sa ta ce, ""sai ya nuna min ban isa dashi ba, sai ya nuna min shi jinin indiyawa ne"

"ba cikakken bafulatani bane. Dan jin fulani bazai yi wannan Wibar albarka ba, indai nonon bafulatana ka sha babu kai babu Wabi'ar banza"""

"""Wai meye da indiyawan nan, su Win kafirai ne?"" Ya tambaya yana kallon ta dan ya gaji da zagin"

Mamy da take yi a fakaice.

"Daada ta ce, ""akwai inda ya kai india kafirci, Meye basa bautawa? Kai Win nan in ka yi musu kyau"

"sai su fara bauta maka. Har sai an buWe baki an ce musu kafirai? FaWa ma Sata baki ne."""

"Rehaan ya lumshe ido ya buWe ya ce, ""ko ina akwai kafirai, ko a cikin fulani akwai waWanda basu da addini. Gwara india, da wahala a samu wanda bashi da addini, fulanin fa?"" ya faWa yana kallon"

ta.

"Daada ta zuba masa ido kawai tana kallonsa, sai kawai ta fashe da kuka tana faWin, ""ni ka zaga ko? Kai tsaye dani ka ke tunda ni bafulatana ce. Dani ka ke kawai, ka fito kai tsaye ka zage uwata da ubana. Na shiga uku, yau jikana ne yake zagina, ko a gidan nan shine auta a maza, amma ni yake"

"kallo yana zagi."""

"Ya Wauke kai daga kallon ta yana jin takaici a ransa, ya juya yana kallon Mamy da ta Wan yi"

murmushi kawai bata ce komai ba.

"Abba ya ce, ""ki yi ha™uri Daada."""

"""Kana jin Wanka yana zagina baka hana shi ba,"

"sai ni zaka hana kuka?."""

"Abba ya kalli Rehaan ya ce, ""Ka bata ha™uri."""

"Rehaan ya kalle ta yana Wan taSe baki ya ce, ""miyoWi jam"" ya furta yana kallom Mamy da take"

kallonsa.

"Daada ta goge ido, kukan nata yana tsayawa alamun daman na rigima ta ce, ""duk bala'in ka fulani"

"sun fi indiyawa, babu ta yadda zaka haWa fulani da india wallahi. Indiyawan banza da wofi."" Bai"

kulata ba ya Wauke kai daga kallonta yana Wan lumshe ido.

"Daada ta ce, ""ishlaya ce sai kuma sai ka aura wallahi."""

"˜asa-™asa ya ce, ""sai ki saka na aura ai."""

"Juwariyya ce kawai ta ji me ya ce, ta yi murmushi dan ta san an ™ure sa ne, ba dan haka ba har a"

tashi ba zai ce komai ba.

"Daada ta ce, ""sai batun Janan, Wan uwanta Wan wajan babban ku Abiy yana son aurenta amma ta"

"™i amincewa, kuma ni ina son haWin. Ya ku ke gani?."""

"Janan ta yi rau-rau da ido tana kallon Daada, bata son auren zumuncin nan, amma Daada ta dage"

"sai an haWa. Ta san kuma Hamma Zayyad da Mama amincewa zasu yi, haka kawai za a yi mata auren dole bayan kowa ya san bata

Please Login or Register in order to submit comment