gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 6 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar wananan ta gama lalata"

"min kai. Sai da ta san yadda ta yi maka wayo ta bi ka Wakinka ko?."""

"Saheer takaici ya kamasa, ya ce, ""Mama ni na ce mata mu je ta kwana a ciki saboda bata yanayin"

"jikinta, kuma ni ba a gidan nan na kwana ba, yanzu na shigo gidan."""

"""Yi min shiru, daman ai baza ka faWa min gaskiya ba, Soye min zaka yi saboda ita ΄ar gwal ce a wajanka bata laifi. Kowa ya ga idon yarinyar nan ya san ta jima da sanin maza, kaima gashi ta lalata min kai ban ji ba ban gani ba. Shegen tausayinka na tsiya shine ya saka ka jajubo min ita da"

"sunan amana, har ka ke zancen aurenta ubanka ya goya maka baya. """

"""To yanzu na soke, dole ta bar gidan nan dan baza ta lalata min yara ba. Tunda har ta san ta"

"kwana a Wakin Waya da namiji, gwara ta tattara ta bar min gidana."""

"Hanan ta ce, ""ta je can ta ™arata da gajojin samarinta."""

"Saheer ya fusata ya yi kan Hanan zai dake ta, ya Waga hannu sama ya ce, ""sai na fasa miki baki,"

"dake ake magana?."""

"Mama ta ce, ""ni zaka daka ba ita ba Saheer, ni zaka juyo ka daka, a nan zan tabbatar da wuyanka"

"ya isa yanka. Ka ga sai fahimci Islaha ta fi ni daraja a wajanka."""

"Ya girgiza kai yana harararsu Labiba, ya kalli Mama ya ce, ""Wallahi Mama ni ba a gidan nan na"

"kwana ba, kuma koda na kwana Waki Waya da ita babu abinda zai faru a tsakaninmu, domin dukka mu mun san daidai, kuma muna da ilimi, mun san abinda mu ke yi. Dalilina na kai ta W akina na san yanayinta, zata iya samun attack. A haka ma sai da na siya mata magani ta sha, saboda sanyin ya shige ta. Don Allah Mama ki bar wannan maganar, ki ™yale ta ta je ta yi abinda"

"yake gabanta."""

"Mama ta ce, ""Saheer! Yarinyar nan baza ta sake kwana a gidan nan ba, dole ta bar sa tunda ba na"

"ubanta bane!."""

"Saheer ya ce, ""Don Allah Mama ki daina wannan maganar, ki yi ha™uri. Kin san amana ce a"

"hannuna, ki bari ya sauke nauyin da na Waukarwa kaina."""

"Ta kalli Islaha da kanta yake ™asa har lokacin bata Wago ba, ta ce, ""in dai nan gidan mijina ne, wallahi sai ta barshi. Ta shiga ta Wauko tarkacenta tazo ta bar min gida. Ri™on amanar an fasa, aure tsakaninka da ita an fasa, daman ba so nake yi ba. Yanzu na samu gaSar da zan kafa hujja da"

"ita, bazan bawa Wana mace irinta ba."""

"Islaha ta mi™e ta shiga Wakinta, ba jimawa ta fito da handbag ko kaya bata canja ba ta fita daga"

falon tana kuka sosai.

"Mama ta bita da kallo baki buWe, sai ta girgiza kai ta ce, ""kutumeleci, ka ga shegiyar yarinya. To kar ki dawo min gida, ki je can Allah ya raka ta ki gona!"" Ta faWa cikin Waga murya dan Islaha ta jiyo"

ta.

"Saheer kamar zai yi kuka ya ce, ""Mama meyasa ki ke yiwa Islaha haka? Amana ce a hannuna,"

"meyasa baza ki ta ya ni ri™e amanar ba?. Lokaci kaWan ne ya rage ta bar gidan gabaWaya."""

"""Da kai da amanar zan haWa na zaga Saheer. Kai! ka fita daga idona na rufe, daman can ba son"

"zamanta nake yi ba, yanzu kuma ta nuna so take ta tafi, sai a ™yale ta."""

"Saheer ya ce, ""Haba Mama, itama ΄a ce kamar kowa, baza ki so a yiwa su Labiba abinda ki ke yi"

"mata ba."""

"Mama ta ce, ""su Labiba marayu ne? Ko a gidan marayu suka tashi?. Kar ka sake haWa min yara da"

"ita, ta ko ina sun fita, baza su haWu ba ko a hanya."" Ya sauke numfashi bai ce komai ba, ya bi bayan islaha da sauri."

"Labiba ta bisa da harara ta ce, ""tabWijam, gaskiya da sake wallahi. Tun kafin ta auresa ta mallake sa haka? Kalli yadda ya bar ki a tsaye kina magana, ya yi ficewarsa ya tafi wajan ta?. Allah sarki"

"Mama, Hamma yana auren Eslaha kin zama sorry, wallahi ganinsa ma baza ta bar ki ki yi ba."""

"A fusace Mama ta ce, ""ita Win banza, Wacece ita? Akwai wanda ya isa ya mallake min Wa ne?"

"Akwai macen da ta isa ta aurar min Wa ta mallakesa na zuba mata ido ban Wauki mataki a kanta ba?. Wallahi babu ita, ba a haifi uwarta ba balle ita."""

"Hanan ta ce, ""to gashi dai Islaha ta fara nuna miki itace da zuciyarsa ba ke ba. Ni na fita, sai na"

"dawo"" ta faWan tana niyar fita."

"Mama ta ce, ""ban ce ki kwana a waje ba, in ki ka bawa namiji kanki ban yafe ba. Ki san dabarar da"

"zaki yi ki samo mana kuWi, amma ban da iskanci."""

"Hanan ta kalle ta cike da mamaki, ta Wan taSe baki ta ce, ""to"" ta amsa a ta™aice tana barin falon."

"Saheer a bakin gate ya tarar da Islaha tana kuka, ya yi ajiyar zuciya cike da tausayinta da ™"

"auna. Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""islaha zo mu je mota, akwai motar Sadik a hannuna, zo mu je"" ya faWa yana ri™o hannunta."

"Ta ™wace hannunta ta ce, ""daman kai nake jira ka fito, ni zan je na samu police, a binciko file W ina in zai yu zan koma orphanage, in bazai yu ba bazan rasa inda zan zauna. Hamma, meyasa ma ka rabo ni da can, ya aka yi na yarda na biyo ka don Allah?. Shikenan duk wacce ta girma a gidan"

"marayu cikin shege aka yi aka haife ta? Babu ΄ar halak da ™addara ta kai ta can?."""

"Cikin harshen fulani ya ce, ""ki yi ha™uri, ki zo mu shiga mota."""

"Itama cikin fulfulde ta ce, ""Aiki zan tafi."""

"""Kayan jiya ne fa a jikinki."""

"""Zan shiga wajan Safeera in canja."""

"""To je ki, ina jiranki a nan. Kawo jakar in ri™e miki"" ya faWa yana mi™a mata hannu."

"A sanyaye ta mi™a masa jakar, ya karSa a daidai lokacin hannatu ta fito."

"Suka haWa ido da ita, ya Waure fuska ya ce, ""ina za ki?."" Ta kalle sa ta ce, ""Mama ce ta aike ni"""

daga haka ta bar wajan da sauri.

"Islaha tana shiga soron gidansu Safeera suka haWu, Safeera ta bita da kallo ta ce, ""Lafiya? Me ya"

"same ki?."""

"Islaha ta ce, ""Bestie na gaji da zaman gidansu Hamma, na gaji da zagi da cin fuskar Mamansu."""

"Safeeraa cikin damuwa ta ce, ""me ya faru?."""

"Islaha ta ce, ""jiyan nan bayan mun rabu ™in buWe min ™ofa suka yi, bawan Allah ya kai ni Wakinsa ya siya min magani na sha, sannan ya fita ya bar ni na kwana a ciki. Ko wanka ban yi ba na koma"

"can dan na shirya na tafi aiki, kin ji irin kalaman da Mama take faWa min? Wai na lalata mata Wa."""

"Safeera ta sauke numfashi ta ce, ""wannan mata bata da kirki wallahi. Kuma itace mai zubi da ΄an"

"barikin fa, ni zan tambayi Umma asalinta, daga ganinta ba ta kirki ba ce. Yanzu me ya faru?."""

"""Tana cikin yi min faWan ya shigo. Ni na gaji da jurewa, dan in ta cigaba da marina tsaf zan rama,"

"shiyasa na fito. Ni na gaji da zaman gidan, gwara na koma inda na fito."""

"Safeera ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""zo mu koma ki yi wanka ki canja kaya."" Ba musu ta juya suka"

shiga tsakar gidan Umma tana dama kunu.

"Islaha ta du™a har ™asa ta ce, ""Umma ina kwana."" Umma ta kalle ta ta watsar sannan ta ce,"

"""lafiya."" Umma ta kalli Safeera ta ce, ""ke kuma me ya dawo dake?."""

"Safeera ta ce, ""Islaha ce zata shirya mu tafi."""

"""Kamar ya ta shirya, gidan da take babu wajan shiryawa sai a nan?."""

"""A'a Islaha! Ke ce a gidan?"" Baba ya faWa da fara'a yana fitowa daga Waki."

"Islaha ta du™usa har ™asa ta ce, ""Baba ina kwana."""

"""Lafiya lau, ba ku tafi aikin ba?."" Safeera ta ce, ""yanzu zamu tafi, kaya zata saka."""

"Baba ya ce, ""ku shiga ciki mana."" Suka wuce zuwa Wakin Safeera."

"Safeera ta ce, ""shiga banWakin, bara na kawo miki ruwan zafi"" ta faWa tana fita."

"Bata damu da hararta da Umma take yi ba, ta buWe tukunya ta Wibi ruwa a bokiti ta kai wa Islaha. Ta ta Wauko sabuwar abayarta da ta yiwa sakawa Waya ta ajjiye mata. Dan da tsaho da ™ibar duk zasu yi Waya. Ta Wauko undies sai take tunanin ya za a yi?. Sababbin da ta siya, ta Wauko mata ta"

ajjiye.

"A lokacin Umma ta shiga Wakin, ta bita da harara ta ce, ""ke kaf gidan woman leader babu wajan"

"wanka sai ta zo gidan nan?."""

"Safeera ta ce, ""Umma tunda tazo nan ai kin san akwai matsala."""

"""Ni fa bana son ala™ar nan ta ku kin fi kowa sani, yarinyar babu inda ™afarta da idonta basu je ba. A gidan marayun ma tana daga cikin matan da basa ji. Kuma tunda a gidansu Saheer ta tashi sai a hankali, dan babarsa bata kwaSar yaro duk abinda zai yi. Bazan lamunci ta dinga zuwar min gida"

"harda shiga banWaki ba wallahi."""

"Safeera ta ji hawaye ya cika mata ido, ta kalli Umman ta ce, ""to ki yi ha™uri Umma."" Umma ta yi"

tsaki ta fitaa.

".A lokacin Islaha ta fito sanye da hijjabi, Safeera ta ce, ""ina nan ina bincika miki undies ban san"

"wanne zan baki ba, na san nawa sun yi miki yawa"" ta faWa tana ΄ar dariya. Islaha ta harare ta ta ce, ""ke kin san wuce nan wallahi."""

"Safeera ta yi dariya, ta nuna mata kayan ta ce, "" sabbabi ne, ban taSa amfani dasu ba. Bra Win ta"

"Wan yi min yawa, shi kuma wandon na ajjiye ne kawai ban saka ba. Ki yi amfani dasu, ga dogon wando nan, ki saka sai ki saka aabaya. Za ki sha kunu ko in haWo miki tea?."""

"Ishala ta ce, ""bar abincin kawai, jira ni in shirya. Zo ki bani dry comfort da humra"" ta faWa tana fara"

shiryawa cikim gaggawa.

"Babu jimawa ta gama shiryawa, ta fito tsaf kamar kayanta. Islaha ta kalli kanta ta ce, ""kayan aro"

"akwai ™arawa mutum kyau, ki duba yadda na fito don Allah."" Suka yi dariya gabaWaya, Safeera ta"

Wauke kayan da Islaha ta cire ta ajjiye sannan suka fita.

A tsakar gida suka yiwa Umma sallama ta masa da™yar suka fita.

"Ishala ta ce, ""mu je motar Sadik abokin Hamma, yana jiran mu."" A tare suka ™arasa suka shiga"

motar.

"Safeera ta ce, ""Hamma ina kwana."""

"Ya kalle ta da murmushi ya ce, ""Safeera an tashi lafiya?."""

"""lafiya lau Hamma."""

"Ya kalli Islaha ya ce, ""kin yi kyau."""

"Fuska babu walwala ta ce, ""kayan aro ne."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""na sani ai, a daina tona mana asiri."""

"Suka fara tafiya bai ce komai ba. Sai da suka Wan yi nisa sannan ya ce, ""Bestie ki bata ha™uri akan"

"abinda ya faru, in sha Allah komai ya kusa ™arewa. Na san bata jin daWin zama a gidanmu, amma hankalina yafi kwanciya ta zauna a gidanmu akan gidan da ta bari."""

"Ta wani kalle sa ta ce, ""meye da inda na bari Win? FaWa maka aka yi gidan marayu gidan cutarwa"

"ne ko me?. Baka san akwai security ba?."""

"˜asa-™asa ta ce, ""ba gwara can ba, nan da ake cewa ka kawo kuWin da ba a san a ina ka samo ba"

"fa."""

"Sai kuma ta ce, ""Ni dai da zaka amince zan na bar gidanku, na koma wani wajen daban."""

"""Baza ki koma ba, kuma ba a barin irin waWanan gidan a sake komawa, ke kam sun yaye ki. Da"

"kaina na saka hannu na yi adopting Winki, hukuma ta shiga, ki ka amince aka bani ke. Kuma sai a ga kin koma?. A gidanmu za ki cigaba da zama, har lokacin auren mu."""

"""To ko ban koma can ba, akwai ΄an uwana da muka tashi tare, zan iya komawa wajensu da"

"zama."""

"""Baza ki je ba fa."""

Ta yi shiru bata ce komai ba sai ajiyar zuciya da ta yi tana wasa da hannunta.

"Saheer ya ce, ""Safeera don Allah ki bata ha™uri, na san abinda Mama take yi mata bata kyautawa,"

"amma ta yi ha™uri ranta ne ya Saci kawai."""

"Safeera ta ce, ""babu komai Hamma, Mama ai uwa ce a garemu, dan ta tsawatar akan abinda ya"

"faru shima tarbiyya ce."""

"Saheer ya ce, ""duk da haka ki bata ha™uri, sai fushi take yi ko abimci bata ci ba."""

"""Kar ka damu Hamma, in mu je wajen aiki zata ci."""

"Wayar Islaha ta fara ™ara, ta kalli wayar, sai ta Wan sa ci kallon Saher ta ga ita yake kallo. Ta W"

"auke kai ta Waga wayar ta saka a kunne ta ce, ""uhum zan yi."""

"Ta sake yin shiru alamun ana bata amsa, sannan ta ce, ""A'a, a bar min, zan yi handling"" ta faWa"

tana kashe wayar ta ajjiye a gefe tare da lumshe idonta.

"""ke da waye?."""

"Ta runtse ido jin tambayar da ya yi mata, daman ta san zai tambaya, ta san halin kayanta tsaf."

"Ta Wan kallesa ta ce, ""daga wajan aiki ne."""

"Ya Wan zuba mata ido ba dan ya yarda ba, ya Wauke kai suka cigaba da tafiya."

"Sai da ya sauke su a bakin gidan tv, sannan ya bawa Safeera kuWi ya ce su su yi abinci suka shiga"

ciki.....

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

_More pages on arewapen@nanahaleema11._

*Book 1*

*Page 006.*

"Su Islaha suna shiga gidan tv, kai tsaye office Win Chairman ta wuce kamar yadda ya ce yana"

neman ta.

"Ta yi knocking ya bata dama, ta shiga da sallama cikin nutsuwa da yanga irin ta ta."

"""Barka da safiya Chairman."""

"Ya kalle ta da murmushi ya ce, ""barka Ishala, ina ta jiran zuwanki tun Wazu"" ya faWa yana nuna"

mata kujera alamun ta zauna.

"Islaha sai da ta zauna sannan ta ce, ""na Wan samu matsalar abin hawa ne shiyasa. A yi min"

"afuwa."""

"""An yi miki. KarSi"" ya faWa yana mi™a mata envolope mai kyau, an yi mata ado rubutu mai Waukar"

hankali.

"Islaha ta karSa tana jiran ™arin bayani. Chairman ya ce, ""invitation card ne. Na samu labarin Mr Ray yana gab da shigowa Nigeria, shiyasa na saka aka buga min katin gayyata tun yanzu, da zarar ya shigo ™asar nan ko ba a nan ya sauka ba, zamu Wauki nauyin Waukarki ki kai masa ko ina."

"Tunda mun yi mail babu adadi babu respond, gwara a kai iv."""

"Islaha ta Wan murmusa cike da jin haushin wannan za™ewa ta ce, ""Amma yaushe ake saka ran"

"zuwansa?."""

"""PA Winsa na Yola, ya ce min babu lokaci, amma tabbas zai zo cikin kwanakin nan. Da zarar ya zo"

"zan nemi alfarmar PA Wina, na haWa ki dashi."""

"Islaha ta yi shiru bata yi magana ba, tana mamakin wannan zumuWi na Chaiman kamar za a yi"

interview da shugaban ™asa. Ko gwamna da suka yi interview dashi bai yi zumuWi haka ba.

"Chairman ya ce, ""in muka samu ya amsa gayyatar mu wallahi kakar mu ta yanke sa™a, ba wai dan kuWi ko wani abun ba, kawai dai bai taSa hira da tashoshin nigeria ba, ba a taSa ji yana yaren fulatanci ko Hausa a tv ba, sai dai english. Kuma mu da hausa zamu yi hirar, dan waWanda ba fulani ba su fahimta. Shiyasa mutane da yawa suke cewa baya jin ko wanne yare sai turanci, ni kuma na san ba haka bane. Da zarar ya amsa gayyatar mu, aka gabatar da yaren da kowa zai ji ai"

"mun gode Allah."""

"Islaha ta Wan taSe baki ta ce, ""To Allah ya kaimu."""

"""Amin Islaha. Shiyasa na zaSe ki, domin kina da nasara da sa'a a rayuwarki. Ba ki taSa gayyato"

"guest ya yi denying ba, kina zuwa suke saka mana date."""

"BuWe ™ofar office Win aka yi aka shigo, Islaha ta kalki wacce ta shigo kamar yadda Chairman ma"

ya kalle ta.

"Ganin Islaha a office Win sai ta haWe rai tana bin Islaha da banzan kallo kafin ta ce, ""Chairman ba"

"dai ita ka bawa iv ba?."""

"Ya kalli Ummi ya ce, ""ita na nawa."""

"Cike da takaici ta ce, ""Chairman ka ce ni zaka bawa wannan aikin, ka yi min al™awarin gayyatar"

"babban ba™o na gaba, ya kuma zaka tsallake ni yanzu?."""

"""Na baki damar ai, kin manta na baki dama ki gayyato mana C.E.O Footwear by tiger da yake Kano,"

"kin iya?."""

"Ta yi shiru bata ce komai ba, Chairman ya ce, ""Ba ki iya yin komai ba, muna ji muna gani haka"

"damar interview dashi ta kubce mana."""

"""Islaha kuwa sa'ar daga jininta take, bata taSa kaiwa wani gayyata bai amsa ba, ko ta waya ko a zahiri, indai itace sai ya mun tattauna dashi ba. Kuma magana ake ta za a gayyaci Rehaan Yola, bazan yi sake na tura ki ba. Islaha zan tura, in ya yi rejecting zamu sake komawa, kuma ita zan"

"sake nema."""

"Cike da ba™in ciki da hassada ta ce, ""Amma Chairman a bayana Islaha ta fara aiki a gidan nan, sai da na shekara biyu ina aiki sannan aka Wauke ta. Kuma kafin zuwanta ni ce a sama, dani ake ji ba ita ba. Yadda ka ke yabonta kana cewa indai ta yi sai an karSa nima haka, ni ce top presenter a"

"gidan nan kafin ta zo. Amma yadda ka ke fifitata kamar ta riga mu fara aiki a nan..."""

"Ya Waga mata hannu ya ce, ""Ummi fita ki bani waje, in kin ga dama ki canja wajan aikin, ki ji inda"

"za ki zama sama da Islaha. Babu dole."""

"Ummi ta bi Islaha da kallon kishi da hassada, ta yi ™wafa, ta ja ™ofar ta fita cikin tsananin ba™in"

cikin da ya bayyana har akan face Winta.

"Chairman ya kalli Islaha ya ce, ""ki ri™e a hannunki, komai dare in damar zuwa a kai masa ta zo, zan"

"kira ki."""

"Islaha ta Waga kai jin wai komai dare, ta ce, ""To Chairman."""

"""Don Allah kar ki bani kunya Islaha, bana jin ki, na san kina da ™o™ari, amma a kan wannan ki ninka. Babban ba™o ne na musamman, ki tabbatar da kin yi masa kalaman da zai saka ya bamu"

"date da time. Don Allah."""

"""In sha Allah zan yi."""

"""Kina gani ana nuna miki ba™in ciki ™arara, ki bawa ma™iya kunya, kar su yi mana dariya."""

"""In sha Allah zan yi."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""yauwa na gode. Mun samu labarin an samu gobara a cikin Jimeta, an mutu"

"sosai ta silar hakab, zaku je Wauka. Ki nemi Salim zai faWa miki."""

"Islaha ta gyaWa kai ta ce, ""Na gode"" ta faWa tana mi™ewa ta fita."

"A waje ta tarar da Safeera tana jiranta, zata yi magana Ummi ta tsaya a gabanta tana aika mata da"

hararar ba™in ciki.

"Islaha ta haWe rai tana bint da kallon up and down ta ce, ""lafiya?."""

"Ummi ta girgiza kai ta ce, ""shi ya kawo hakan. Islaha ki tsaya a iya matsayin ki, ki tsaya a inda na"

"ajjiye ki, kar ki yi gangancin shiga gonata. Domin duk wanda ya shiga gonata ya yi irin da na shuka, dashi zan haWa girbe amfaninta."""

"Islaha ta yi murmushi ta ce, ""Ai na fi ™arfin na shiga gonar ki Ummi, sai dai ke ki shigo tawa. Kuma duk abinda ki ke ji dashi ina ji dashi, banbancin kawai, ni bana nuna ba™in ciki akan abinda"

"Allah ya yiwa mutum."""

"""rufewa mutane baki, waye bai san asalinki ba? Tsintacciyar gidan marayu, tabbaWaWiyar ™aramar"

"karuwa, wacce masu gadi da ma'aiakta suka gama lalatawa. Har kina da bakin magana?."""

"Islaha ta yi murmushi ta ce, ""Na gode, kin faWi wace ni. Sau ke, wacece ke?."""

"Ummi ta sake fusata zata yi magana, Islaha ta ce, ""a haka tsintacciyar gidan marayu, kuma ™"

"aramar karuwa ta je matakin da ke ba ki je ba. Nazo gidan nan a bayanki, kuma a yanzu dani ake damawa ba ke ba. Duk inda ki ka shiga a gidan nan, sunan Islaha ake kira, saboda ™arfin da nake"

dashi wanda ke ba ji da. Kin ga ko a nan an nuna miki banbanci tsakanin tsintaacciyar gidan

"marayu dake!."""

"Ummi cikin Sacin rai ta ce, ""Islaha sai na yi maganin ki, wallahi sai na ga bayan ki! Sai na Satar"

"dake daga duniyar nan, sai na tarwatsa ki, sai kin bar aikin nan gabaWayaa. Sai na yi miki abinda baza ki sake marmarin zuwa wajn nan ba."""

"Islaha ta ce, ""baki isa ki ga bayana ba wallahi, ba ki isa ki Satar dani ba, dan ke ba wata tsiya ba ce a duniyar. Ina jiran ganin abinda zaki aikata Ummi, ina zuba ido in ga ta ina zai Sullo. In kin cika ΄ ar halak ki aikata mu gani, in kin cika Ummi daga yau kar na sake zuwa aiki a wajan nan, ki yi min"

"kurciya, na ji na daina sha'awar aikin gabaWaya."""

"Ummi ta matso kusa da ita ta ce, ""Haka ki ka ce?."""

"Islaha ta ce, ""haka na ce."""

Ta girgiza kai tare da yin ™wafa ta bar wajan.

"Ta kalli Safeera da ta ji ji komai, suka juya zuwa office Win Salim."

"A cikin Office Win Safeera ta ce, ""Islaha ki tsaya, wannan ba maganar wasa ba ce ba, wannan i™ irarin da Ummi ta yi ba abinda za a Wauke kai daga kansa bane ba. Ba wasa bane ba, ba abinda za"

"a yi dariya a wuce bane."""

"Salim ya kalle su ya ce, ""me ya faru?."""

"Safeera ta kalle sa ta ce, ""Ummi ce ta tare ta tana cewa sai ta ga bayanta. Sai ta Satar da ita"

"daga duniya. Ka ga wannan ai ba maganar wasa ba ce ba."""

"Salim ya ce, ""gaskiya ba ta wasa ba ce, ya kamata a sanar da Chairman. Irin waWanann kalaman"

"suna iya girma a nan gaba, sai ka ga sun haifar da abinda ake gudu."""

"Islaha ta ce, ""ku share ta, babu abinda zata iya wallahi. Ba™in ciki take yi dani, kuma bata iya Soye"

"hassadarta a gare ni, shine kawai."""

"Ta nuna musu iv Win ta ce, ""katin gayyatar Rehaan Yola aka bani, shine gabaWaya ta Waga"

"hankalinta ta kasa Soye haddasarta."""

"Saleem ya ce, ""duk da haka dai Islaha, zahirinta mu ke gani bamu san me zata aikata a bayan idon"

"mu, yana da kyau a tsawatar mata."""

"Islaha cikin ko in kula ta ce, ""ku share ta don Allah. Chairman ne ya ce in zo na same ka akwai inda"

"zamu je."""

"Saleem ya ce, ""yanzu nake niyar kiranki."""

"Ta kalli Safeera da ta fita damuwa, ta ce, ""Safeera kar ki damu fa, babu abinda zai same ni wallahi."

"Aikin banza, ta Waga hankalinta kawai dan an bani katin gayyatar Mr Rehaan, sai ka ce shi Win wata tsiya ce."""

"Saleem ya yi dariya ya ce, ""wata tsiya ce mana Islaha, ke kin san dawa aka haWa ki kuwa? Kin san"

"wa ake so ki gayyato kuwa?."""

"""Rehaan Yola, ko na ce Ray, ba haka sunansa yake ba? Bayan haka waye shi?."""

"Yayi dariya, dan ya san halinta akwai drama, ya ce, ""A'a fa Islaha, Rehaan ya wuce ace masa waye"

"shi. Duk inda ki ke tunanin bawan Allah nan ya zarce haka. Ke kanki da aka haWa ki da kati, iya haWuwa da PA Win nasa ma babban aiki aka baki, balle babbar giwar."""

"Islaha ta ce, ""Kar ka manta Hamma Saleem, ni na yi interview da gwamnan garin nan, na zauna a"

"babban falonsa na gidan gwamnati, aka saka min camera na yi masa

Please Login or Register in order to submit comment