gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 8 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

΄ar wula™anci ce, kina ji ina yi"

"miki horn baza ki zo ba.?"""

"Ta kalle sa, ta saki fuska ta ce, ""Hamma Suraj ai ban gane ka ba wallahi, na ga ™atuwar mota ana"

"yi min horn, ta ya zan fahimta?."""

"Murmushi ya yi ya ce, ""bakya nemana ta ya za ki san na canja mota Islaha? Tunda ki ka bar gidan"

"nan shikenan ki ka canja, ko Wan zuwan ma bakya yi."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""ina zuwa mana, aiki ne yake Wan ri™e ni, shiyasa abubuwan sai a"

"hankali wallahi."""

"""Ina Saheer?."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""yana nan, yana"

"gidansu."""

"Shima ya yi murmushi ya ce, ""ki zo mu je na sauke ki, kina ta tsayuwa tun Wazu."""

"Ta yi ajitar zuciy ta ce, ""daman akwai maganar da nake so mu yi da kai."" Ya gyaWa kai ya ce, ""to mu"

"je."" Ta ™arasa suka shiga motar suka fara tafiya."

"Ta kalle sa ta ce, ""Hamma Suraj baka taSa fahimtar wani abu a gidan nan ba? Ni wallahi tun ina"

"ciki nake zargin wani abu."""

"Suraj ya ce, ""kamar me ki ke zargi?."""

"Ta Wan yi shiru sannan ta ce, ""ina da baban zargi akan Mama da manyan gidan wallahi, kuma sai na binciko ko meye, sai dai ayi duk abinda za a yi. Amma ban yarda da zama a gidan nan ba, ban"

"amince da yadda take mu'alama da kowa ba."""

"Suraj ya ce, ""shine na ce miki kamar me kenan? Me ki ke zargi har haka?."""

"Ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""zamu tattuana maganar nan gaba, amma tabbas na saka question mark"

"akan Mama da gidan gabaWaya."""

"""Sai magana ki ke a juye, ki faWa min kasa faWar abinda yake faruwa. Ki faWi akan me ki ke zargin?."""

"Ta yi shiru ta ce, ""sauke ni a gidansu Safeera kawai."""

"Ya kalle ta ya ce, ""baki bani amsa ba."""

"""Zamu yi maganar."""

"""Meyasa baza ki faWa min yanzu ba?."""

"""Zan faWa maka, zamu yi magana. Amma kar ka faWawa kowa don Allah."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""ni fa lauya ne Islaha, dan mun yi magana dake sai na faWawa wasu?."""

"Ta gyaWa kai a lokacin wayarta ta fara ™ara, tana dubawa ta ga Saheer ne, ta Wauka daga can S"

"angaren ya ce, ""Ina ki ka je?."""

"Islaha ta ce, ""Na je gidanmu."""

"""islaha sai da na ce miki kar ki je ko? Yanzu nufinki zasu bar ki ki kwana ne? Kin san dokar gidan,"

"ke ba ΄ar gidan bace yanzu."""

"""Gidansu Safeera, kafin gobe na haWo kayana na san inda zan je."""

"""Ki dawo gida Islaha, ga Baffa ya dawo yana neman ki."""

"Zata musa ya katse ta ya ce, ""ki dawo don Allah, ke nake jira yanzu. Ko in zo na Wauke ki?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""ina kan hanya."""

"""Sai kin ™araso"" yana faWa ta kashe wayar ta ajjiye ta a jikimta tana sauke numfashi."

"Suraj ya kalle ta suka haWa ido, ya yi dariya ya ce, ""Islaha ta Saheer, Allah ya bar wannan soyayyar ta ku har aljanna. Yana sonki kina sonsa, ya taka rawar gani sosai a rayuwarki, shine masoyina"

"gaskiya, wanda ya ke sonki tsakani da allah ba dan wani abu naki ba."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""to ni dan me ma za a so ni?."""

"""Kyau mana."""

"Ta wani kalle sa, ta yi dariya ta ce, ""sai ka ce wata kai, ko shi Hamman?."""

"Ya yi dariya ya ce, ""baki yarda kina da kyau ba?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""ko da wasa."""

"Ya yi dariya shima ya ce, ""to na faWa miki."" Bata ce komai ba suka cigaba da tafiya har ™ofar gate"

Win gidansu Saheer.

Suraj yana tsayawa da mota Saheer yana fitowa daga cikin gida.

"Suran ya kalle ta ya kalli Saheer ya ce, ""Amarya kin san angonki baya so ya gan mu tare, kishi yake"

"yi dani, sai ka ce ni ba yayanki bane."""

"Ta yi dariya ta ce, ""so ne yake kawo kishi."""

"""Kina bayansa kenan ko? Shikenan ai, bazan fita mu gaisa ba, ™arshe raina ne zai Saci. Sai mun yi"

"magana."""

"Ta gyaWa kai ta ce, ""Na gode Hamma Suraj."" Ya yi mata murmushi ta buWe ta fita shi kuma ya ja"

motar.

"Tana nufar ™ofar gidan ta ga Saheer ya haWe rai matu™a, ta Waure fuska itama, dan bata son"

"rainin wayo, ko hamman ne ya yi mata ba kasafai take jura ba. Ta ™arasa ta ce, ""ina yini."""

"Ya bita da kallo ya ce, ""waye wannan ya sauke ki?."""

"Ta ce, ""Hamma Suraj ne."""

"Ya dafe kai ya ce, ""Islaha so nawa zan yi miki magana akan mutumin nan? Ban isa na hana ki ba"

"kenan?."""

"Ta sauke numfashi ta ce, ""na je gidan mu ne fa, shine muka haWu ya dawo dani."""

"Ya girgiza kai yana sake tamke fuska ya ce, ""amma na ce miki bana so ki dinga sauraren sa ko? Na"

"faWa miki ni ban yarda dashi ba."""

"""Hamma, Suraj fa yayana ne, tare muka tashi dashi, da makarnata duk tare mu ka yi. Akwai laifi"

"dan na sauraresa?."""

"""To ni bana so, bana son mu'amalarki dashi."""

"Ta Wan girgiza kai ta ce, ""ni na gaji, ban yi sallah ba."""

"Ya sauke numfashi ya ce, ""ki shiga gida."" Ta Wan yi turus tana kallonsa, ya sake kallon ta ya ce, ""ki"

"shiga Baffa yana nan, babu wanda zai yi miki wani abun kema kin sani ko?."""

"Ta turo baki ta ce, ""ni da ka bari na je gidansu Safeera."""

"""Baza ki ba, ki shiga kawai."" Babu yadda ta iya haka ta shiga cikin gidan ba dan tana so ba."

"Da sallama ta shiga falon duk suka bita da kallo, Baffa ne kawai ya amsa mata, da fara'a ya ce,"

"""Islaha barka da zuwa, tun Wazu nake tambayarki aka ce kin tafi wajan aiki."""

"Ta yi murmushi ta ™arasa ta tsuguna ta ce, ""Baffa barka da dawowa."""

"""Barka dai Ishala, ya aikin?."""

"""Alhamdu lillah. An dawo lafiya?."""

"""lafiya lau Islaha, fatan komai lafiya ko?."""

"Ta Waga kai ta ce, ""lafiya lau Baffa."""

"""Ma za ki je ki huta ki zo ki ci abinci."" Ta mi™e ta kalli Mama da take aika mata harara, ta ce,"

"""Mama Ina yini."""

"Ta zabga mata harara ta ce, ""baki isa ki kwana a gidan nan ba, sai kin barshi dan ubanki."""

"Baffa ya kalle ta ya ce, ""Haba Zulaiha! Meye haka?."""

"Ta kalle sa ta ce, ""baka san me ya faru ba kar ka saka baki, tunda baka nan Wazu baka san abinda"

"ta yi min ba."""

"Baffa ya ce, ""Amma sai ki bari ta huta ta ci abinci sai komai ya biyo baya ko?."""

"Ya kalle ta ya ce, ""Islaha tashi ki je."" Bata musa ba ta mi™e ta shiga ciki."

KuWi ta Wauko a jakarta ta ajjiye akan madubi sanann ta shiga banWaki. Sai da ta yi wanka sannan ta fito ta saka kaya ta tayar da sallah. Tana idarwa ta haWa da i'sha da ake ta kiran salla ta zauna

tana azhkar.

"A lokacin Mama ta shigo Wakin, Islaha ta mi™e tana kallon ta, kafin ta yi magana ta Wauki kuWin ta"

"mi™a mata ta ce, ""gashi Mama, ki yi ha™uri."""

"Mama ta kalli kuWin, ta fizga daga hannun Islaha ta irga ta ga dubu hamsin ne cif."

"Ta bita da harara ta ce, ""da kin san inda za ki dinga samo kuWin ki ke raina min hankai?. Me ki ka"

"aikata aka baki dubu hamsin?."""

"Islaha ta ce, ""Mama tunda dai na kawo ai shikenan."""

"""Shikenan kam, ko me ki ka aikata bai dame ni ba, tunda kin kawo min ke ki ka sani. Ina yi miki"

"gargaWi akan saka min yaro a Waki, Wana ba Wan iska ba ne, kar ki iskanata min shi."""

"Islaha ta Waga kai ta ce, ""To Mama zan kiyaye."""

"""Ya fi miki"" ta faWa tana fita daga Wakin."

"Islaha ta bita da kallo tana sauke ajiyar zuciya, zama a gidan ma ko tashin hankali, in ba dan Wan gidan zata aura ba, zaman gidan ma babbar matsala ce a gare ta. Tunda wata ran zata yi aure, kuma za a zo neman auren ta, kaf unguwar sun san abinda Mama take yi, kuma kowa ya san ta fi"

"™arfin Baffa, itace take juya gidan."

Kai tsaye ΄an bariki ake kiranta da ita da ΄a΄aanta. A gabanta ΄a΄anta mata zasu yi wanka su

"fita, ta bisu da albarka babu kwaSa. Su dawo ta buWe musu gida, su bata kuWi baza ta ce ta wacce hanya aka samu ba."

"Itama tunda yanzu tana gidan ta zama ΄ar barikin, shiyasa bata jin hausin masu cewa ita ΄ar iska ce, tana cikin ΄an iskan ne shiyasa ake yi mata kallon haka. Shi kansa Hamman, in Mama zaka duba ai ba mijin aure bane, in ban da lamarin najeriya, lokacin da ya je neman adopting W inta baza a bashi ba saboda backround Winsa, kuma a ™a'ida sai an bincika backround Win"

mutum kafin a bashi yaro.

"Ta sauke numfashi ta mi™e tsaye ta ninke sallayar, ta fito falo jikinta a sanyaye."

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 008.*

"Juwairiyya ce take fitowa daga apartment Winsu, ta hangi Janan ta dawo daga wajan aiki ta karSo"

kunun sadaka da ake yi daga wajen masu aiki.

"Juwairriya ta ce, ""Janan!."" Janan ta tsaya tana kallon ta har ta ™araso kusa da ita ta ce, ""Riyya ya"

"aka yi?."""

"Riyya ta ce, ""Jibi Hamma zai dawo."""

"Janan ta buWe ido da mamaki ta ce, ""don Allah?."""

"Ta yi dariya ta ce, ""wallahi da gaske, kin ga key Win apartment Winsa, zan je in gyara masa."""

"Janan ta ce, ""bara in canja kayana na zo mu je, ina zuwa"" ta faWa nufar part Winsu a guje."

"Janan da guje ta shiga part Winsu, Mama ta bita da kallo ta ce, ""ke kuma daga ina haka?."""

"Cike da zumuWi ta ce, ""Hamma Ray ne zai dawo jibi, zamu gyara apartment Winsa ne."""

"Mama ta bita da kallon takaici ta ce, ""shine ki ke zumuWi haka, kamar wacce aka yiwa albishir?"

"Kuma duk ma'aikatan gidan nan a rasa wanda zai gyara masa sai ke?."""

"""Bani zan gyara ba fa Mama, ni da Riyya zamu gyara."""

"Ta taSe baki ta ce, ""sai ki je ai."""

"Janan ta shige Waki ba jimawa ta fito tana sauri, Mama ta tsayar da ita ta ce, ""Tsaya Janan."""

"Ta tsaya tana kallon Mama, Mama ta mi™e ta shiga Waki ta Wauko wani abu ta mi™a mata ta ce,"

"""karSi."""

"Ba musu ta karSa tana jiran ™arin bayani. Mama ta ce, ""maganin tsari ne na karSo masa, ki Waga"

"kafitar da yake kwana ki saka a ciki, kin san yanayin da yake fama in ya zo gidan nan, wannan zai taimaka masa sossi."

"Janan ta juya abin a hannunta ta ce, ""Amma Mama meye wannan Win?."""

"Mama ta ce, ""kamar yanzu na ce miki maganin tsari ne ko?."""

"Janan ta yi shiru tana kallon abun. Mama ta ce, ""kuma in za ki saka, kar ki bari Juwairiyya ta gani."""

"Janna ta Wan yi sak kamar bata yarda ba, sai kuma ta gyaWa kai ta fito daga Wakin jikinta a"

sanyaye.

"Mama ta yi muemushi ta ce, ""dakyau, dake zan dinga amfani Janan, tunda yana cin abin hannunki"

"ai zance ya ™are. Sai na ga bayan Rehaan wallahi, ba ta hanyar mutuwa ba, ta dankwafar dashi ya daina motsin kirki"" ta faWa tana komawa ta zauna tana kaWa ™afa, tana aiyyana irin abubuwan da zata yi masa."

Janan ta wuce apartment Winsa da yake kusa da na Abba.

"Wajensa ba kamar wajensu Mama yake ba, dan shi sai ka shiga gate ka haWu da lafiyayyen"

compound sannan zaka je ™ofar falon.

"Compound Win yana da girma, ga motarsa nan a ajjiye, dan yawancin motar da yake hawa ba a"

"gida yake barinsu ba, suna hannun Shams babban yaronsa a Sangaren kula da lafiyarsa."

"Šawisu yana ta yawo a compoud Win, ga flowers masu matu™ar. Ga gazebo guda biyu a compoud"

"Win, kamar ba a gidan apartment Win yake ba. Kamar gida ne mai zaman kansa, dan girmansa da yadda yake a kammale."

"Kaf gidan daga Sangaren Abba sai nasa ne kaWai suke da upstairs, amma ko ina babu sama sai"

wajensa kaWai.

"Janan ta wuce corridor, ™ofar falon ma mai thumb print ce, amma akwai code da ake amfani dan"

"a buWe, sai kuma card da ake buWe ™ofar dashi kamar atm card."

"Falon babba ne sosai, wanda ake kira sa luxary, irin wanda babu tarkacen banza sai kaya masu"

"amfani. Falon kamar na turawa, komai tsaf dashi cikin tsafta. Ga ™hamshin turarensa ya gama kama ko ina na apartment. mai girma sosai wanda yake Wauke da komai da komai a cikinsa, har kitchen akwai da duk kayan amfani."

"Ta wucce falon zuwa stairs, ta hau a hankali har ta buWe Wakin wani madaidaici falon mai kyau da"

"Waukar hankali. Akwai bar a falon daga cen gefe, an yi adon glass cups da kujeru masu kyau. Sai bedrooms guda biyu kacal, sai library da wajen motsa jiki."

"Tare suka sakko ™asan, suka fara gyara main parlour Win suna yi suna hira. Suka gama da parlour suka hau sama, nan ma suka gyara shi duk da babu wani dauWa. Daga ban suka shiga bedroom W"

insa. hira suna gyarawa duk da babu wata dauWa sai yar ™ura kaWan.

"Babban Waki ne sosai ba kaWan ba, yanayin girman Wakin sai kayan ciki suka zama ΄an kaWan"

"kamar ba a saka komai ba, dan space Win da yake Wakin tsaf za a saka wasu funiture Win set biyu kujeru ma."

"Bed Win yana tsakiyar Wakin fari tas dashi, hatta bedsheet Win da komai na kai fari ne tass."

"Sai mirror da yake can gefe a ajjiye, babu wani tarkace a kai sai turaruka masu yawa."

"Daga can gefe akwai glass door, cikinsa babban falo ne da tv da komai. Kujerun ciki farare ne"

"suma, kujerun kamar gado kamar kuma kujeru, komai tsaf."

"Sai prayer room an yi sa a can gefe kamar masallaci, girmansa mutum biyu ne kacal zasu yi sallah."

"An yi masa ado mai Waukar hankali, ga sallaya masu kyau a ajjiye akan carbinet. Sai alkur'ani da yake ajjiye, sai azkhar da jarbi. Komai na prayer room Win fari ne tas, iya kallon wajen ma nutsuwa zai baka balle ka yi sallah a ciki."

"Wardrobe Win falon ™atuwa ce sosai, tana gefe a ajjiye kamar babu ita."

"Riyya ta ce, ""Janan zan shiga bathroon, ki gyara nan."""

"Janan ta gyaWa kai ta fara gyara kan gadon, abinda Mama ta bata take juyawa a hannunta tana tunnain ta saka ko kar ta saka, kallon ™ofar banWakin ta yi ta ga bata hango Riyya, ta yi ajiyar"

zuciya ta fara ™o™arin sakawa ko zata shiga.

"Da™yar ta saka ta daga gefen wajan pillow, ta gyara Wakin tsaf ta bi bayan Riyya zuwa banWakin, ta"

"tarar da ita a wajan closet Winsa tana gyara masa kayansa. Closet Win ma babba ne, komai na sa"

"yana ciki, hatta carbinet na takalma duk suna ajjiye a wajenZ"

"Sun jima suna gyarawa sannan suka fara goge goge, suna yi suna hira har suka gama suka fita"

kowa ya wuce wajan babarsa.

"Mamy tana ganin shigar Riyya ta ce, ""har kin gama?."""

"Ta Waga kai ta ce, ""na gama, ni da Janan mu ka yi."""

"Mamy ta bita da kallo ta ce, ""Riyya ba sai da na faWa miki kar ki je da wani Wakinsa ba? Sai da na"

"faWa miki kar ku tafi da wani ki tafi ke kaWai ko?."""

"Ta ce, ""Mamy gani na yi Janan ce, bata da damuwa, tunda har abincinta yana ci."""

"""Ni ai ban ce ga wanda zai je ga wanda bazai je ba. Kai tsaye na ce miki ke kaWai, ke kaWai za ki je,"

"in baza ki iya ba ki bar ni nayi. Meyasa za ki tafi da Janan?."""

"Juwairiyya ta ce, ""ki yi ha™uri, ban Wauka zuwa da ita zai Sata ranki ba."""

"Mamy ta yi ajiyar zuciya kawai bata ce komai ba, tana tunanin irin yanayin da Wanta zai kasance"

in ya dawo gidan.

"Janan tana shiga wajan Mama ta tare ta, ta ce, ""kin saka?."""

"Ta Waga kai ta ce, ""na saka Mama."""

"""Kin tabbatar kin saka dai ko?."""

"""Na saka mana Mama."""

"Mama ta yi dariya ta ce, ""Allah ya yi miki albarka; na san kina son Rehaan. Shiyasa na zaSe ki ki"

"saka masa, na san bakya son komai ya same sa. Je ki ki huta kin dawo daga aiki kin gaji."""

"Bayan wucewarta Mama ta kalli Sameer ta ce, ""mu jira dawowarsa, wanann zuwan na mu ne."""

"Sameer ya ce, ""Haka nake so na ji Mama, Allah ya bamu nasara."

*****

Ishala da ta fito ta tarar da babbar yayyar Saheer Adda Sa'ida a zaune. Islaha ta yi murmushin

"jin daWi da ta ganta, dan kaf gidan ita kaWai ce mai sonta, daga ita sai Hamma."

"Islaha ta ce, ""Adda sannu da zuwa."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""Hajiya Islaha, tun Wazu nazo aka ce baki dawo daga wajan aiki ba. Gashi"

"har ina niyar komawa dare ya yi."""

"Ta sake yin murmushi ta ce, ""ina yini."""

"""lafiya lau Islaha, ya aikin?."""

"""Alhamdu lilah. Ina Nabila?."""

"""Su Nabila suna gida, suna gaishe ki."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""ina amsawa"" daga haka ta ™arasa wajan abinci."

"A lokacin Saheer ya shigo ya zauna suna hira, ta zubo abinci ta zo zata koma Waki."

"Adda Sa'ida ta ce, ""Islaha ki zo ki zauna a nan mana."""

"Ta Wan kalli Mama, ta ga bata harare ta ba sai ta dawo ta zauna, dan tashin hankali ne bata so ita."

"Saheer ya ce, ""ni mamaki ki ke bani Adda, har nawa Nabilan take da zaki fara tunanin wai bata yi"

"aure ba? GabaWaya shekarun ta ashirin fa, har yaushe ta kai matakin yin auren da zaki Waga hankalin ki?."""

"Ta taSe baki ta ce, ""ku dan ba a gidan kishiya ku ke bane, shiyasa baza ku san abinda nake ji ba, wallahi da Mama tana da kishiya da yanzu Labiba da Hannatu sun Waga hankalinsu akan aure zasu yi. Ana nan ana yar musu da magana kan sun ™i aure, musamman in suna da ΄an uwa sun"

"yi sun barsu."""

"""To a yar mana, duk abinda mutum zai ce ai bai isa ya yi abinda Allah bai yi ba ko? Kuma duk"

"maganar mutum sai dai ya yi ya gama, aure lokaci ne dashi."""

"Ta kalli Mama ta ce, ""Mama Saheer yaro ne, bai san abinda nake ji ba. Tunda aka aurar da yaranta"

"guda buyu sa'anin Nabila, shikenan kullum cikin ba™ar magana nake. Nabila ta yi kwantai bata yi aure ba waye waye. Shiyasa nake so Allah ya kawo mata ta yi auren ta huta."""

"Mama ta ce, ""to ina ruwan ki? Dan ayi mata gori sai me? Duk wanda ya yi nata gorin shi ya jiyo,"

"kuma bazai aurar da ita ba."""

"Saheer ya ce, ""abinda na gani kenan, kar garin farantawa kishiya ki aurar da ΄arki ga inda bai kamata ba, ki tsaya ki nutsu ki bawa ΄arki miji na gari. In akasin ne haka duk abinda ya zagaya a"

"kan ki zai ™are, kishiya sai ta yi miki dariya, babu abinda ya dame ta."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""baza ku gane ba"" ta faWa tana cigaba da girgiza kai dan a ganinta basu san"

yanayin da take ciki ba. Ita ko waye yazo neman auren bashi zata yi dan ta huta da gorin kishiya.

"A lokacin Hanan ta shogo falon da sallama, suka amsa duk suka bita da kallo, ta zauna a kusa da"

"Adda ta ce, ""wash na gaji wallahi. Adda yaushe ki ka zo?."""

"Ta harare ta ta ce, ""ta ya zaki san nazo kin tafi yawon ta zubar? Tun safe ina gidan nan amma baki"

"dawo ba sai yanzu."""

"A lokacin Baffa ya shigo falon, ya kalli Hanan ya ce, ""ke daga ina ki ke a daren nan?."""

"Ta turo baki ta ce, ""Baffa makaranta na je fa."""

"""makarantar ce tun safe sai yanzu zaki dawo? Ki faWa min inda ki ka je."""

"Ta kalli Mama alamun ta saka baki, sai kuwa Mama ta ce, ""Baffa ta faWa min zata bi ya dubiyar ΄"

"ar ajinsu."""

"Ya dawo da kallon sa ga Mama ya ce, ""ta faWa miki zata bi ya dubiya? Dubiyar ce tun safe sai yanzu"

"za a dawo?."""

"Mama ta ce, ""daga makarnata ta bi ya can fa, dole ta daWe ai."""

"Ya gyaWa kai ya ce, ""wa ta duba?."""

"""³ar ajinsu ce ta gamu da tautsayi, ita ta je dubawa."""

"Baffa ya bi Mama da kallo itama tana kallonsa kafin ta ce, ""baka yarda bane ka ke kallona? Ai ka"

"san bazan yi karya ba. Dubiya ta je, kuma gata ta dawo, ba shikenan ba?."""

"Baffa ya girgiza kai ya ce, ""Ki cigaba kin ji Zulaiha, ki cigaba da goya musu baya, wata ran za kiyi"

"danasani."""

"Mama ta ce, ""babu danasanin da zan yi wallahi, me nayi da zan yi danasani? Dan ΄ata ta je dubiya sai ya zama zan yi danasani?. Allah ya raba mu da danasani, ban santa ba, kuma bazan"

"santa ba in sha Allah."""

"Baffa ya bita da kallo, sai ya yi murmushi ya Waga kai ya fita daga falon."

"Sa'ida ta kalli Mama ta ce, ""Amma Mama..."""

"ta dakatar da ita cikin faWa ta ce, ""na san abinda nake yi, ba hankali da iya magana ki ka fi ni ba. Ni na haifi Hanan da Labiba, duk abinda zan yi musu babu wanda zai kai ni ™aunarsu. Ya ishe ni,"

"bana son wata magana, in ma a wuta na cilla su suka ™one ΄aΌyana ne ko?."""

"Sa'ida da Saheer suka yi shiru basu ce komai ba, Mama ta mi™e ta shiga Waki Hanan ma ta shiga."

"Sa'ida ta kalli saheer ta ce, ""Saheer na wuce, Allah ya kyauta."""

"Ya gyaWa kai bai ce komai ba, ta fita shi kuma ya kalli Islaha. A lokacin ta mi™e ta shiga kitchen ya"

bi bayanta.

"Ya same ta a tsaye tana haWa kayan wanke-wanke zata yi. Ya bita da kallon ™auna da soyayya, ya"

"jingina da bango yana kallon ta ya ce, ""Boddi am."""

"Ta juyo kalle sa ya ce, ""me ya kai ki orphange Wazu?."""

"Ta kalle shi da mamakita ce, ""Saboda gidanmu ne, na je gidanmu ganin yan uwana da dangina,"

"shine kawai."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""Amma ba na ce miki duk lokacin da zaki je ki dinga sanar dani ba? Meyasa ki"

"ka fara tsallake umarnina ne? Bani da daraja ne yanzu ko son da ake yi min ne ya yi ™asa?."""

"""Babu Waya Hamma, a ganina dan zan je gidanmu ba sai na tambaye ka. Na tashi daga aiki ina ji"

"mararin ganin ΄an uwana, shiyasa kawai na je."""

"""Islaha ni ki ke faWawa dan za ki je gidanku ba sai kin tambaye ni ba? Mijinki ne fa."""

"""Hamma!"" Ta faWa tana jan sunansa tana kallonsa kamar yadda yake kallon ta."

"Ya ce, ""na'am."""

"Ta Wan sunkuyar da kai ta ce, ""ni ba haka nake nufi ba, kawai zuciyata tana so ta je ne, shiyasa na"

"je. Amma ka yi ha™uri, bazan sake zuwa ban faWa maka ba."""

"Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""kin ga ΄an uwan naki da ki ka je?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""Na gansu, amma ban ga sauran ba."""

"""kin tambaya?."""

"""na tambaya, amma kamar """

"Ya zuba mata idanu ya ce, ""kamar me?."""

"Ta fara wanke-wanken sannan ta ce, ""akwai abinda nake zargi a gidan nan, akwai abinda nake"

"hange yana faruwa kamar ba a so a lura dashi."""

"Saheer da mamaki ya ce, ""kamar me kenan? Kuma meyasa ki ka ce ba a so ki lura dashi?."""

"Ta Wan kalle shi ta ga ita yake kallo sai ta ce, ""ban gama bincike ba, in na kammala zan sanar da"

"kai."""

"Ya ce, ""yanzu nake so na ji."""

"Ta Wan sauke numfashi ta ce, ""ni kaina bazan ce ga abinda nale zargi ba, amma tabbas akwai wani"

"abun ba daidai ba Hamma. Kuma wallahi bazan zuba ido ba, ko me zai faru sai dai ya faru, matu™ ar zargina ya kasance gaskiya sai kowa ya ji labarin nan."""

"Ya matso kusa da

Please Login or Register in order to submit comment