gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 11 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 011.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool

Gabgab

Sandal flex

Sandal sukkaria Kajiji

Halud Arabian oud Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays Curtains incense Kabbasa

Farce Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

"A Abuja suka sauka, daga nan suka hau jirgi zuwa Yola. Tunda suka sauka a airport yake jin duniyar"

"kamar tana juya masa, yana zaune ana duba passport Winsa, ya saka nosemask da ba™in glasess, ya kawo Face cap ya saka dan baya so a gane sa."

"Motocici ne guda biyu a ajjiye suna jiran fitowarsa. Bilal da driver da Mansur, sai mai kula dashi"

"Shams suka ™araso wajan, duk da ba dan sun ga Jazy ba bazai gane sa ba, ya kulle fuska gabaWaya ba a gane shi."

"Cikin girmamawa suka ce, ""welcome Sir."""

"Maimakon ya amsa sai ya kalli Jazy, ya ya kalli Bilal, da yaren fulani ya ce, ""ina fatan baka faWa"

"ba?."""

"Cikin girmamawa ya ce, ""yes Sir, ban faWawa kowa ba."""

Ya gyaWa kai ya kalli Jazy har zai yi magana sai ya fasa ya yi musu alama da su tafi.

"Ya kalli Jazy ya ce, ""ni fa bana son zuwa gida, mu je hotel mu zauna, zuwa da safe sai mu koma."""

"Jafar ya ce, ""kana da matsala wallahi, yau muka saba shiga gida yanzu? Wai me yake damunka"

"ne?."""

"""Nima ban sani ba Jazy, kawai bana so in je yanzu. Hotel zan je in kwana ,gobe ko jibi sai in je"

"gida."""

"Ya harare sa ya ce, ""baka da hankali, har sai jibi ma?."" Ya yi shiru bai ce komai ba."

"Jazy ya ce, ""Rehaan ka zo mu je ka shiga mota mu tafi, bana son wannan abinda ka ke yi."""

"""Wallahi baza ni gida yanzu ba, ku je kawai, ni hotel za a kai ni."""

"Jin ya ce wallahi sai Jazy ya ce, ""Tunda na karSi amanarka daga wajen Mamy dole na yarda, amma"

"da baka isa ka saka ni ba wallahi. Fine, mu je gabaWaya, amma da safe zamu je gidan."""

"A hankali yake takawa zuwa wajan motar, suna zuwa Mansur ya buWe musu ™ofa suka shiga,"

Shams ya shiga gaban motar aka ja motar.

Sai bayan sun fita sannan Jazy ya faWa musu hotel Win da zasu kai su.

"Rehaaan ya ce, ""bana so kowa ya san na dawo, har Mamy."" Suka amsa cikim girmamawa."

"Ya yi shiru yana kallon titi, jinsa yake yi uncomfortable, sam baya ™aunar zuwa Nigeria bai san meyasa ba, gashi dai a Nigeria danginsa suke, uwa da uba da ΄an uwa duk suna Nigeria, amma"

ya fi son rayuwarsa a turai ya fi masa komai daWi.

"Baya son dawowa gida ko kaWan, saboda ba yi jin daWin zaman gidan, tunda kusan kowa na gidan"

ba ™aunar zamansa yake yi a ciki.

"Shi mutum ne mai son sakewa da ΄an uwansa, yana so ya ja ΄an uwansa a jiki sosai, ya nuna musu ™auna, ya kashe musu abinda yake dashi. Babu inda yake yi masa daWin zama kamar cikin"

"family, a nan kaWai yake sakewa ya yi hira kamar ba shi ba. Amma su ba haka ne a Sangarensu ba."

"Ajiyar zuciya ya yi a lokacin suka tsaya a hotel Win. Jafar ya rufe ta sa fuskar, dan in dai aka gansa an ga Rehaan, tun suna yara a haka suke har kawo gobe. Sai da ya gama reserving rooms sannan"

ya dawo suka shiga tare.

"Yana shiga ya cire facemask da glasses Win, ya kalli agogo a lokacin ™arfe Waya da rabi na dare,"

ya Wan yi shiru yana kallon waje Waya. Jazy ya taSe baki ya fita daga Wakin zuwa na sa.

"Da™yar ya samu ya mi™e tsaye ya yi wanka ya canja kaya ya kwanta, yana tunanin abinda shi"

kansa bai dai meye ba.

"Ya rasa wanne irin tunani ma ya kamata ace ya yi, yana son ganin Mamynsa amma baya son zuwa"

"gidan, yana son ganin Abba da Riyya da Banisha amma ba ya son zuwa gidan ko kaWan."

Ya mi™e zaune ya kunna bedside lamp ya harWe hannu a ™irji ya yi shiru. Whatsapp call ne ya

"shigo wayarsa da number nigeria, ya duba ya ga Alma ce, ya Wan yi tsaki ya kashe power wayar ya yi shiru."

"BuWe kofar aka yi ya Waga kai suka haWa ido da Jazy ya shirya cikin night wear shima, ya ™araso ya"

"ce, ""baka kwanta ba?."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""ban sani ba Jazy, bana jin daWi gabaaWaya. Ina so in ga Mamy, amma bana son"

"zuwa gidan kwata-kwata."""

"Jazy ya ce, ""ka dinga addu'a Ray."""

"""Ina yi Jazy."""

"""To ka kwanta."""

"Ya Wan dafe kai ya ce, ""kaina yana ciwo, ina son shan tea Jazy."""

"Jazy ya gyaWa kai yana harararsa ya ce, ""sai ka sha ai, malam ni ba yaron ka bane, ka yi abinda ka"

"ke so da kanka."""

"Ray bai ce komai ba, ya Wauke kai bai sake kallonsa ba."

"Har Jazy sai fita sai kuma ya kasa, jin ya ce kansa yana ciwo sai ya waiwayo ya ce, ""in kawo maka"

"tea Win?."""

"Ya Wan murmusa ya ce, ""Ka gaji kaima, ka dawo nan mu kwanta, ina jin kamar ana ganina."""

"Ya zauna a kusa dashi ya ce, ""Don Allah ka nutsu, ko yaushe in ka zo ™asar nan halin da ka ke"

"shiga kenan."""

"Shiru ya yi baice komai ba yana sauke numfashi, Jay ya ce, ""ka nutsu ka dinga addu'a, komai zai zo"

"ya wuce ya zama labari, kamar bai faru ba."""

"Ya gyaWa kai bai ce komai ba. Ya ce, ""zan je entry na samo maka tea Win."""

"""Ka bar sa kawai, zan kwanta"" ya faWa yana kwanciya tare da rufe ido."

"Jazy ya mi™e ya kashe masa hasken Wakin ya fita cike da tausayinsa a wannan yanayin. Indai zai zo gida haka ake fama, ya dinga Warare jikinsa kenan, yana jinsa kamar ba™o, yana ji kamar akwai"

abinda zai same shi.

"Wani lokacin ya dinga mafarkai marasa daWi, ko ya ce yana ji kamar ana bin bayansa. Ko da ya zo"

"™asar kasuwancinsa ya tsaya cak, sai dai Jazy ya cigaba da kula masa. Ga yawan ciwon cikin da aka"

"kasa maganinsa, ga ciwon kai da yawan zazzaSi."

"Rehaan yana bashi tausayi sosai, dan ya san duk Waukaka ce take jawo masa haka, duk da wani"

"lokacin yana sane yake wani abun, shiyasa yake share shi."

******

"˜arfe biyu na dare wayar Islaha ta yi ™ara, ta buWe ido cike da bacci ta kalli wayar ta ga"

number Chairman.

"Ta goge idonta ta mi™e zaune sosai, a bayyane ta ce, ""Chairman kuma! Anya lafiya?."" Ta furta"

kafin ta Wauka wayar ta yanke.

"Aka sake kira ta tsaya tana kallo cike da mamaki, kafin ta Wauka ta saka a kunne."

"Daga can Sangaren ya ce, ""Sorry Islaha, na tashe ki daga bacci ko?."""

"Mamaki ya hanata magana, dan ta yi tunanin mistake ya yi. Ta ce, ""Chairman lafiya?."""

"""Lafiya. Na samu labarin Rehaan ya shigo garin nan yau Win nan, kuma ya sauka a diamond hotel. Babu Sata lokaci Islaha, zan turo Saleem da Muslim ™arfe huWu da rabi na dare, zaku tafi hotel W"

"in, sai ki yi magana dashi koda bayan sallar aduba ne."""

"Islaha ta ™walalo ido waje cikin mamaki ta ce, ""˜arfe huWu fa Chairman! Kana nufin kafin ayi"

"sallah kenan?."""

"""Eh Islaha, hakan za a yi, sai ku tattauna dashi in ya fito sallah. Yawanci suna fitowa shiga"

"masallaci, kin ga sai ku haWu a wajen."""

"""Amma Chairam cewa ka yi yau ya shigo garin nan, kana ganin ya dace mu je a yanzu? Ni sai nake"

"ganin zai fi a basa lokaci, kar mu je ya ga haukan mu akan hakan."""

"""Ko ya ga haukanmu Win babu komai, mu ne muke nema Islaha, wannan dama ce mai kyau mu ka samu, dan haka bazan yi wasa da ita ba. Ki Wauki iv nan da na ba ki, sannan ki shirya, ki saka id card Winki ku tafi. Saleem da Muslim zasu zo ku tafi. Bana so a samu matsala Islaha, i trust you,"

"shiyasa na zaSe ki. Don Allah kar ki bani kunya."""

"Islaha ta ce, ""Amma Chairman abin ya yi wuri, a ganina a bashi lokaci ya huta sai mu je a same shi."

"Ka ce yau ya dawo, kuma mu je yau?."""

"""Gobe zaku je ba yau ba, tunda na tabbatar baza ku samu ganinsa ba sai zuwa safiya."""

"""Meyasa baza a bari sai bayan sallar asuba mu tafi ba?."""

"""Islaha in baza ki iya aikin nan ba na bawa wani, ya ina yi magana kina katse ni kamar wani yaron"

"ki?."""

"""Sorry Chairman, ba haka nake nufi ba. Allah ya kaimu lafiya."""

"""Ki shirya da wuri, zasu zo ku tafi. Kar a samu matsala Islaha"" yana faWa ya yanke wayar ta bi"

wayar da kallo.

"Islaha ta ajjiye wayar a gefe ta ce, ""Ikon Allah, ko meyasa Chairman ya dage akan interview da"

"mutumin nan oho. A kansa zan fita kafin sallar asuba, kuma in na je babu tabbacin zan gansa."

"Kuma ai sai ya ga shirmen mu, a ce mutum ya dawo yau kuma mu je masa ko hutawa bai yi?. Mtsw! Chairman yana da matsala wallahi"" ta faWa tana sauka daga kan katifar."

"Ta mi™e tsaye ta ri™e ™ugu ta ce, ""wai ™arfe huWu, ai gwara kar na koma in yi alwala na yi sallah. In lokacin ya kusa na yi wanka. Amma bara na faWawa Hamma"" ta faWa tana Waukar waya ta"

kirasa.

"Abin mamaki call waiting alamun waya yake yi, ta cire wayar daga kunnenta, ta duba ta ga dai da"

"gaske shi ta kira, kuma waya yake yi."

"Mamaki ya cika mata zuciya, ta tafi tunanin da wa yake waya a tsakiyar daren nan? Ta san shi ba"

"ma'abocin waya bane, ya fi son chat akan waya amsa waya, dan ko ita sai su kwashe awa biyu suna chatting amma wayar minti talatin ta gagare sa."

"Shiru ta yi alamun tunani, ta zubawa wayar ido tana jira ya kira ta shiru bai kira ta ba, dan ta sna"

ya ga shigowar kiran ta.

"Sai can kusan minitina goma sannan kiransa ya shigo, ta Wauka ta saka a kunne."

"Kafin ta yi maganaya ce, ""Matar Hamma lafiya? Wani abun ne ya same ki?"" Ya tambaya a ruWe"

yana jiran amsa.

"Maimakon ta amsa sai ta ce, ""da wa ka ke yin waya a tsakiyar daren nan?."""

"""Boss ne fa, kin san yana china, shi a can ba dare bane."""

"Ta yi shiru bata amsa ba alamun bata yarda ba. Saheer ya ce, ""ba ki yarda ba?."" Nan ma bata"

amsa ba ta yi masa shiru.

"""Zan yi screenshot na tura miki ki gani, kar ki yi zargin da wata nake waya"" ya faWa yana ΄ar"

dariya dan ya san Islaha akwai kishi mai yawa.

"Saheer ya kuma cewa, ""Islaha ki amsa min, lafiya kuwa?."""

"Da™yar ta ce, ""Lafiya lau. Dama Chairman ne ya kira ni yana faWa min Mr Ray ya shigo gari."""

"""Shine me? A daren nan zai katse miki bacci ya ce miki Rehaan ya shigo ™asar nan?."""

"""Yana so mu je diamond hotel mu same shi, zai turo da mota ™arfe huWu da rabi za mu tafi. In an"

"yi sallar asuba sai mu samu ganinsa."""

"""What! ˜arfe huWu da rabi fa ki ka ce? Wacece zata fita a wannan lokacin?."""

"Ta Wan sauke numfashi ta ce, ""ni mana."""

"""Ke da wa?."""

"""Ni da Salim da Muslim."""

"""Wannan shegen Muslim Win mai kallonki Win nan ko?."""

"Ba ta amsa ba, ya ce, ""Baza ki je ba Islaha, babu inda zan bari ki fita a wannan lokacin."""

"Ta Wan rufe ido ta buWe ta ce, ""Hamma ya zama dole in je, tafiyar aiki ce."""

"A fusace ya ce, ""Tafiyar aikin tafiya neman rahama ce? Dan shi Chairman Win bashi da hankali, ™"

"arfe huWu na dare zan sallama ki ki fita keda wasu mazan da ba ΄an uwanki ba?."""

"Jin ya fusata sai ta sassauta murya ta ce, ""ba wannan tunanin zaka yi ba Hamma, kai ka faWa min in na samu damar ganin Mr Ray har na yi interview dashi nasara ce a gare ni, kuma ga lokacin ya"

"zo na ji ka fusata kana ta faWa."""

"Saheer ya ce, ""rainin hankali ne bana so, dan hauka irin na Chairman Win kawai sai in barki ki fita"

"da daddare?."""

"Ta ce, ""babu abinda zai same ni, daman na kira na faWa maka ne."""

"""Mtsw! Allah ya kaimu, in lokacin ya yi ki kirani, zan faWawa Baffa sannan zan fito."" Ta Waga kai ta"

kashe wayar tana sauke ajiyar zuciya.

"Alwala ta yi ta shinfiWa sallaya ta tayar da sallah, bayan ta idar da adadin yadda take so ta yi"

karatun alkur'ani ta cigaba da lazumi har ™arfe uku da rabi ta yi.

"A lokacin ta tashi ta fita zuwa kitchen ta Wan dafa ruwa ta zo ta yi wanka, ta shirya cikin abayar da"

Hamma ya siya mata a sallar da ta wuce.

"Ta Wauki facemask ta saka saboda sanyi da ™ura, saka facemask har ya zamar mata jiki, in ta fita"

"babu shi tana samun matsala. Ta Wauki wayarta da handbag ta saka iv a ciki, ta zauna tana jiransu kira ta a waya."

"˜arfe huWu da rabi daidai Saleem ya kira ta, ta Wauka ya shaida mata suna ™ofar gidansu."

"Ta yi ajiyar zuciya ta kira Hamma, bugu Waya ya Wauka alamun jiran kiran yake yi, ta ce, ""sun zo."""

Ya amsa ta kashe wayar ta fito falo.

"Gab da zata fita daga falon ta ji muryar Mama tana cewa, ""aje a dawo, a taho da kuWi masu yawa, dan wannan fitar da alama ta musamman ce, tunda bata tashi yi ba sai tsakiyar dare. Maza aje a"

"dawo, ina nan ina jira, saura a dawo ace min babu kuWi, a kyauta aka bayar."""

"Islaha ta Wan runtse ido ta buWe, ta kalli Mama ta ce, ""Kirana aka yi daga wajan aiki, na Wauka"

"kina bacci ne shiyasa ban faWa miki ba."""

"Ta zabga mata harara ta ce, ""ko ba wajan aiki ba? Ko da yake wajan sana'a ai wajan aiki ne. Sai kin"

"dawo."" Islaha bata ce komai ba ta fita daga falon."

"Tana fitowa ta ga Hamma a tsaye yana jiranta, ta ™araso tana kallonsa kamar yadda yake kallon"

ta.

"Kafin ta yi magana ya ce, ""sai wani ™hamshi ki ke yi, bayan da wasu mazan za ki fita bani ba"" ya fa"

Wa fuska a Waure.

"Ta yi murmushi tana sunkuyar da kanta ™asa, ita bata ji ™hamshin ba amma shi ya ji. Bata saka"

"turare mai ™arfi, saboda yanayin da take fama dashi."

"Ya Wan yi tsaki ya ce, ""ki jira ni na je na shirya na zo na bi ki, bazan iya barin ki tafiya ke kaWai ba."""

"Zai wuce da niyar zuwa ya shirya Win, ta yi sauri cewa, ""Hamma baka yarda dani bane?."""

"Ya juyo ya ce, ""ba rashin yarda bane ba Islaha, bazan iya haWa ki da mazan da ba ΄an uwanki ba, ku yi tafiya a cikin wannan daren. Gashi ke kuma kin je kin yi kwalliya, sai ™hamshi ki ke yi kamar zaki je biki. Bazan iya ba, kafin ki dawo zuciyata zata iya bindiga, gwara mu je a yi komai a kan"

"idona."""

"""In kana cewa haka sai naga kamar akwai rashin yarda a tsakanina da kai. Me zai same ni har da"

"zaka so ayi komai a kan idonka Hamma? Me zan ka ke tunanin zan aikata wanda bazan iya yinsa a gabana idonka ba?."""

"Ya Wan sauke numfashi ya ce , ""kishi nake da hakan, musamman da ki ka ce min da wannan"

"Muslim Win, in iya Saleem ne da sau™i, amma Muslim Win nan ba ™aunarsa nake yi ba."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""ka yi ha™uri, zuwa nan da anjima zan dawo. Ka ga suna yi min waya"""

ta faWa jin wayarta tana ™ara.

"Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""zan yi magana da Chairman Win, wallahi in muka yi aure bazan"

"lamunci wannan shirmen ba."""

"""An gama ranka ya WaWe."""

"""Kuma hotel Win za ku je?."""

"""Eh."""

"""Bana so wallahi."""

"Ta kalle sa ta ce, ""kar dai kaima kana cikin masu cewa in aka ga mace a hotel abu Waya ne ya kai"

"ta? Kar ka zama Waya daga cikin masu Wabi'ar ΄an arewa, musamman hausawa da fulani. Mace aiki baya kaita hotel, sai abu Waya."""

"""Ba haka bane, ni fitar ce bana so."" Bata ce komai ba ta yi shiru. Ya bita da kallo sannan ya ce,"

"""Ban da rashin kunya, don Allah ki yi ha™uri. Kar ki je a Sata miki rai ki ta faWa ana kallon ki. Na"

"san halinki, koda an yi miki ba daidai ba ki daure."""

"""in sha Allah, bazan yi ba."""

"""Mu je in raka ki."""

Ta yi dariya suka jero shida ita har ™ofar gidan.

"A nan ya ga mota ajjiye tana jiranta, ya ™arasa har bakin motar. Saleem da yake ciki ya ce, ""ni na"

"san Hamma bazai bar Islaha ta fito ita kaWai ba, dole ne ya zamar mata escort."""

"Saheer ya murmusa ya basa hannu suka gaisa, suka gaisa da Muslim da yake zaune a gaba sannan"

"ya ce, ""kawai dan babu yadda zan ne, shiyasa har na barta ta fito yanzu. Kuma zan samu"

"Chairman Win na ku, haka kawai tsakiyar dare a ce fito aiki, kawai saboda gayyatar wani interview?. Yanzu in interview Win ce ina jin kwana zata yi kenan ko?."""

"Saleem ya ce, ""to ya za a yi? Abinda aka jima ana nema ne bai samu ba sai yanzu. In Chairman ya"

"rasa damar hira da wannan bawan Allah ai zai iya yin zazzaSi. Ga shi Islaha tana da sa a sosai, in dai ta yi invinting sai an yi accepting."""

"""Bazai dinga takura min mata ba wallahi, sai a canja mata waje ta koma bayan camera."""

"""Ha™uri za a yi Hamma"" ya faWa yana dariya ya kalli islaha ya ce, ""Islaha shiga mu tafi."""

"Islaha ta shiga baya, Saheer ya kalle ta ya ce, ""ki kula da kanki, kin ji?."" Ta Waga kai tana"

murmushi.

"Saheer ya ce, ""Safeera fa? Ba tare za ku je ba?."""

"Saleem ya ce, ""ka san ita a Sangaren record ta ke, irin wannan tafiyar ba a cika yi da ita ba."""

"Saheet ya ce, ""nima Sangaren zan saka ta koma, bazai yu ta dinga fita ko ina ba."" Saleem ya yi"

murmushi ya ja motar suka tafi.

"Sai bayan motar ta tafi sannan ta gaisa dasu, Saleem ya ce, ""an taso ki babu shiri ko?."" Ta"

"Wan yi murmushi ta ce, ""ni da na ji kiransa wallahi tsoro ne ya kamani. Gaskiya Chairman yana son"

"gayyato mutumin nan, ban taSa ganin guest Win da ya mayar da hankali akan nemansa kamar wannan ba."""

"Saleem ya ce, ""To ba gama garin ba™o bane, kowa zai zo ace shine na farko da ya fara hira dashi a"

"channel Winsu da yaren hausa."""

"""Allah ya bamu sa a a kansa."""

"Ya amsa da amin suna cigaba da tafiya. Ba jimawa suka ™araso bakin hotel Win, aka buWe musu"

gate suka shiga suka yi parking.

"Sai a sannan Muslim ya ce, ""To a nan zamu tsaya ko zamu shiga ciki?."""

"""Zamu shiga mu yi reserving room Islaha ta zauna, babu daWi a barta a reception a zaune kowa yana ganinta. Daman ya ce a kama Waki Waya a zauna saboda bamu san lokacin barin mu nan ba,"

"tunda lokacin sallah ya kusa sai mu shiga masallaci, ita sai ta shiga ciki ta zauna."""

"Islaha da mamaki ta ce, ""wai a ta™aice a ina Mr Ray Win yake? A ina zamu gansa?."""

"""Waye ya sani Isalaha? Abinda na sani kawai tabbas yana cikin hotel Win nan. Amma floor Win da"

"yake da room number ba mu sani ba. Amma Chairman ya ce zai turo mana."""

"""Ikon Allah, wannan shine zuwa gona babu fatanya"" Muslim ya faWa yana kallon Saleem."

"Saleem ya ce, ""mu je mu kama Wakin, in mun kama sai ta je ta zauna, in fito daga sallah sai mu je"

"mu same ta."""

"Muslim ya ce, ""Waki a nan fa yana da tsada, haka ya bada kuWi a kama?."""

"""To ba so yake yi ba? Mu je"" ya basa amsa yana fita itama ta fito tana gyara zaman id card Winta a"

wuyanta.

"A hankali suke takawa zuwa ciki, Saleem ya ™arasa ya karSi Waki ya dawo wajan ya bata card key"

"Win ya ce, ""key Win ΄an gayu ne, ba a haWa sa da waya, in ba haka ba bazai buWe ba sai kin dawo."""

"Ta yi dariya ta karSa ta ce, ""tare zamu je?."""

"""A'a ki je kawai, in an idar da sallah sai mu zo mu san abinda za a yi."""

Ta girgiza kai ta nufi elevetor ta shiga zuwa floor Win da room Win yake.

A lokacin Rehaan ya fito daga Wakin yana tsaye a ™ofar room Win sanye cikin kayan bacci

"ya Wora rigar sanyi mai hula a kai, ya saka hular ya rufe kansa har kusan rabin fuskarsa ya rufe."

"Neman Wakin da Jazy yake yi, dan shi bai san a wanne Waki yake ba ga shi ya kira sa yana bacci."

"Šakinsa yana kallon elevetor, tana buWewa ya kalli wajan a tunaninsa Jazy ne. Suka haWa ido da"

"Islaha da ta fito daga elevetor tana kalle kalle, tana so ta ga room Win da zata shiga."

Islaha ta Wauke idonta daga kansa tana kalle-kalle har ta gano Wakin.

"Ta gabansa ta wuce ta buWe Wakin ta shiga ba tare da ta sake kallon sa ba. Shima tunda ya kalle ta sau Waya bai kuma kallo ba, daman ya yi tunanin Jazy ne shiyasa ya kalle ta. Bai jima a tsaye ba ya"

koma Waki.

"Islaha tana shiga ta ™arewa Wakin kallo, ta yi ajiyar zuciya ta cire facemask Win ta zauna tana kallon Wakin. Kiran sallah ta ji ana yi, ta shiga banWaki ta yi alawala ta fito ta tayar da sallah har"

aka yi asuba.

"Tunawa ta yi ta bar handbag Win a mota, kuma a ciki iv card Win yake, ko yaushe zasu iya ganin Ray, da bu™atar ri™e iv card Win a kusa, yadda da an haWu a mi™a. Ta Wan yi tsaki ta mi™e ta fito"

daga Wakin da hanzari.

"Tana kulle ™ofar ta juyo ta ji ta yi karo da abu, ta ji saukar abu kamar ruwa a jikinta, ta kalli jikinta"

"ta ga black tea ne ya zube mata a jikinta. Ga paper cup Win da tea Win yake ciki a ™asa yana gangawara a ™asa. Allah ya taimaka babu zafi, amma ya Sata mata jiki."

"Ta Wago ta kalle kalli abinda ta buge dashi har ya zuba mata tea Win hannunsa, ta ga ba ita yake kallo ba wani wajan daban yake kallo kamar ba da ita ya yi karo ba. Ya zagaye ta zai wuce, har"

yana tsallake cup Win bai ce komai ba.

"Islaha

Please Login or Register in order to submit comment