gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 15 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido ya yi mata ya ce, ""ke ce ni?."""

"Ta nuna Abba ta ce, ""ni ce ubanka, mara kunyar yaro fitsararre. Kana so ka nuna min ban isa da"

"kai ba kenan ko?."""

"Ya Wan dafe kansa ya yi shiru kawai bai ce komai ba, sai da ta gama faWanta sannan ya ce, ""ban ga"

"dalilin da zai saka ace za a yi min aure yanzu ba, kuma auren ma da wacce ban santa ba."""

"Daada ta fusata ta ce, ""Ni ka ke mayarwa da magana, Ina faWa kana faWa?..."""

"Ta girgiza kai cikin takaici ta kalli ta ce, ""AbdulAziz ka ga abinda ka Wauko mana ko? Ka ga abinda ka kawo mana har cikin gida ko?. In ban da shi waye a gidan nan faWa yana faWa? da yake shi ruwa"

"biyu ne, ba cikakken batulatani ba, ina faWa yana cewa bazai yi b. "

"Abba bai yi magana ba, dan bai san ya zai yi da rigimarta ba, shi kansa ya san ba daidai take yi ba."

"Haka kawai ta ce zata yi masa aure, kaf samarin da suka yi aure babu wanda ta zaSawa mata, kowa da kansa yake nemo mata ya kawo kuma a amince. Haka kawai shi ta ce ita zata zaSar masa, ai hakan ba adalci bane."

"""Ko da yake ta ya za ka yi kunya? Ta ya ya zaka san kunya bayan ba nonon bafulatana ka sha ba?."

"Sauran yaran da suka sha nonon fulani ai ba zasu aikata abinda ka yi ba, duk abinda nace shi suke yi saboda jinin fulani ne."""

"""Kalle ni Muhammad, na rantse da Allah in ka ga ba a yi auren nan ba, to yarinyar ce bata amince"

"ba."""

"Ya buWe baki zai yi magana suka haWa ido da Abba ya yi masa alama da ya yi shiru, ya sauke ido ™"

"asa, amma yana so ya faWa mata shima indai har anyi auren to tabbas sai dai wani bashi ba, dan zai iya amincewa da komai amma ban da auren wacce bai santa ba, kuma baya so. Mamy ce kaWai"

"zata yi masa haka ya amince, in Mamy ce zai yarda ayi auren kuma a zauna lafiya. Amma Daada"

kam bata isa ba.

"Daada ta ce, ""gwara ka ji da kyau, zan saka a nemo min ita a Waura auren ko baka so, sai dai in"

"aka aura maka ita ka sake ta."""

"˜asa-™asa ya ce, ""ashe akwai mafita."""

"Bai san Daada ta ji ba, sai da ya ji ta rafka salati taba tafa hannaye, sai kuma ta fashe da kukan da"

ya saka Abba ™arasa kusa da ita.

"Daada ta ce, ""Kaga abinda ka jawo mana ko? Ka ga irin da ka je ka auro mana daga wata ™asar ko?. Kamar ni ina magana yaron nan yana magana, Ina cewa a yi yana cewa baza a yi ba?. Kaf gidan nan babu wanda na taSa saka abu ya tsallake ko ya musa min, amma shi ina faWa yana faWa,"

"da yake idonsa ya buWe ko?."""

"Abba ya ™arasa ya ce, ""ki yi ha™uri Daada, ki daina kuka."""

"Bata daina kukan ba ta ce, ""babu wanda na taSa cewa ya yi yace bazai yi ba, amma shi na saka shi"

"ya ce bazai yi ba."""

"""Shima zai yi duk abinda ki ke so, bazai sake yi miki musu ba. Tunda auren ki ke so ya yi dole zai yi,"

"duk wacce ki ka zaSa masa ita zai aura ya zauna da ita a matsayin matarsa."""

"Abba ya kalli Rehaan da ya sunkuyar da kansa ya ce, ""Rehaan faWa mata zaka yi abinda ta ke so, ka"

"faWa mata zaka auri duk wacce ka ke so."""

"Ya Wan Wago idonsa ya kalli Abban, kansa yana juyawa sosai, ya Wan sauke numfashi kaWan ya ce,"

"""Amma Abba. "" Abb ya dakatar dashi ya ce, ""Yi min shiru, ka amsa abinda nace kawai Rehaan."""

"Ya Wan cize bakinsa cike da takaici, ta ya zai yi abinda bazai iya ba? Ta ya zai amince da auren da"

ba ya so? Ta ya ake tunanin zai amince da wannan auren da ba Mamy ce ta zaSa masa ba?.

Abba ya bi sa da kallo ganin ya yi shiru bai ce komai ba.

"Daada ta sake fashewa da kuka ta ce, ""ya raina ni ya raina ubansa, babansa yana yi masa magana"

"ya share shi kamar bai ji ba. Daman an ce matasan masu kuWi basa jin maganar iyayensu, ga yaro"

"™arami Wan mitsisi ya raina babansa."""

"Abba ya ce, ""Rehaan!."""

"Slowly Rehaan ya ce, ""zan yi."""

"Abba ya ce, ""kin ji abinda ya ce, zai yi duk abinda ki ke so."""

"Ta share hawayenta, daman na rigima ne ba na wani abu ba, daman so take kawai ya amsa ta ce,"

"""ina so a haWa aurensa da na Juwairiyya."""

"""An gama."""

"""Ina so ka nemo min gidansu Ishlaya a ko ina take, ko da an yi mata miji ka bi duk yadda zaka yi a"

"warware auren a aura mata shi. Ta shiga raina sosai, kyakykyawa ce jinin fulani, mai kirki da tarbiyya. Ita nake so ya aura, ko dan saboda ta koya masa kaWan daga cikin tarbiyyar fulani, wacce ba a koya masa da yana yaro ba. An bar shi cikin turawa, ana koya masa yaren matsafa."""

"Abba da ya ke ya san rigimar kayyasa sai ya ce, ""shikenan, in sha Allah za a yi duk abinda ki ka ce."""

"Daada ta ce, ""hakan shine kwanciyar hankalina, akasin hakan kuma an nuna min ban isa ba, an"

"nuna min ni Win ba kowa ba ce a gare ku."""

"Abba ya ce, ""za a yi in Allah ya yarda, ki kwantar da hankalin ki Daada."""

"Daada ta kalli Mama ta ce, ""Batun nemo masa mata da nace ki yi na soke, na samo yarinya daidai"

"dashi."""

"Mama cike da ba™in ciki da takaici ta ce, ""Shikenan Hajiya"" ta faWa tana kawar da kai gefe, domin wallahi bazata bar auren nan ya yu ba, yadda ta ce mai tarbiyya da hankali ita akasin hakan take"

"so ya aura, sai ta san yadda ta yi ta kifar da batun auren ko ta wanne hali."

"Daada ta ce, ""kowa ya tashi ya bani waje, saura na ji wata magana ta sake Sullowa."""

Rehaan ne ya fara mi™ewa yana yamutsa fuska saboda ciwon kai.

"Yana jinta tana magana akan gashin kansa ko kallonta bai yi ba ya yi ficewarsa, yana aiyyana ko ta"

"wanne hali bazai auri yarinyar ba, sai dai duk abinda za a yi ayi. Ya ga ji da jure abubuwan da baya so a gidan, a wannan lokacin sai dai ran kowa ya Saci, amma bazai yi aure ba. In kuwa ya yi auren, sai dai in Mamy ta zaSa masa ita."

"Topa, ya abin yake ne? Saheer ne ko Rehaan?."

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 015.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool Gabgab

Sandal flex Sandal sukkaria Kajiji

Halud Arabian oud Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays Curtains incense Kabbasa

Farce Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

       -

"Daada ta bisa shi da harara ta ce, ""Wan laSuSu mai zubin mata kawai."""

A lokacin Mamy ta mi™e zata fita daga falon bata kalli Daada ba.

"Daada ta ce, ""ko waye zai zuga Muhammadu auren nan dai sai ya yi, kuma yarinyar da na gani ita"

"zai aura."""

"Mamy bata juya ba ta fita tana girgiza kanta kawai, dan ta san da ita Daada take."

"Daada ta kalli Abba ta ce, ""kai ko bani da rai abinda za a yi kenan, ko yau na faWi na mutu ka"

"tabbatar da wannan yarinyar da na gani ta zama matarsa."""

"Abba ya bita da kallo kawai, mamakin kalamanta kawai yake yi. Haka kawai daga haWuwa da yarinya ba tare da ta santa ba ta dinga zancen ita zata aurawa Rehaan? Ba gwara a aura masa W aya daga cikin ΄an uwansa na gida ba, amma batu akan auren wacce ba a sani ba ai bai tashi ba."

"Yana biye mata ne saboda babu yadda zai yi mata, amma shima bazai yarda da auren ba."

"Abba ya ce, ""shikenan Daada, ki kwantar da hankalinki, za a san duk abinda za a yi."""

"Ta kalle shi cike da harara ta ce, ""kai a hankalina nake fa, ka daina yi min kallon mahaukaciya ka"

"gane?. Duk abinda nake faWa na sani, duk abinda zance na san me nake faWa, ba mahaukaciya bace ba ni."""

Abba zai magana aka yi sallama aka shigo. Babban Wanta wanda suke kira da Abiy ne ya ™araso

ya zauna a gefen da Abba.

"Abiy ya gaisa da Daada, ta amsa ba tare da ta kalle sa ba, kasancewarsa Wan fari ko sunansa zata"

"iya kira, kallonsa ma sai an yi da gaske take yi saboda kunya"

"Abba ya gaisa da shi ya amsa sannan Abiy ya ce, ""Wazu aka ce min Daada ta fita, ba a san inda ta"

"tafi ba."""

"Abba ya ce, ""wallahi keke ta hau, babu inda ban je nemanta ba amma ban ganta ba. Sai daga baya"

"ta dawo a keke."""

"Daada ta ce, ""Rabon zan haWu da yarinyar da Muhammad zai aura ne."""

"Da mamaki Abiy ya ce, ""Rehaan zai yi aure ne?."""

"""Daada dai ta nemo masa mata. Yarinyar da ta taimake ta, ta dawo da ita gidan nan, ta ce ita zai"

"aura. Kuma babu wanda ya santa, ko sunanta ba a sani ba balle inda take. Amma Hajiya Daada ta ce itace matar Rehaan."""

"Abiy ya yi murmushi dan ya san rigimar babarsu, ga tsufa ga rigima ya kalle ta ya ce, ""Daada a"

"ina take?."""

"Daada ba tare da ta kalle sa bata ce, ""ko a ina take ita za a nemo ya aura, in dai na isa daku."""

"Abiy ya ce, ""To Daada. Da har ina cewa yaje gida wajan ΄an uwansa ya Wauki Waya, gida bata ™"

"oshi ba ai ba a kaiwa dawa ba."""

"Daada ta ce, ""sau nawa ana cewa ya yi hakan, ya aikata ne?. Yana can fararen fata sun Wauke masa hankali baya girmama yarensa da asalinsa. Dan haka babu batun auren ta gida, tunda ana"

"nuna masa ya™i ya buWe idonsa, zan aura masa wannan ko da ba ya so."""

"Abiy ya ce, ""Shikenan Daada, duk yadda ki ka yi daidai ne. Allah ya sa ta gari ce."" Ta amsa ba tare"

da ta kalle sa ba tana Wauke kanta gefe.

"A lokacin aka sake yin sallama aka shigo, mahaifin Jafar Alhaji Ahmad ya shiga da sallama, duk"

suka amsa suna yi masa barka da zuwa.

"Ya amsa yana gaishe da Daada, ta amsa da™yar tana Wauke kai kamar bata so. Su kuwa suka gaisa"

dashi da fara'a da girmamawa sannan ya yi mata sallama ya tafi.

"Daada ta bisa da kallo bayan ya fita ta ce, ""Wan kishiya har wani Wa ne? Ba dan yarinyar nan Jurwaiyya ta nace ba, ta ya zan haWa zuri'a da ahlin kishiyata?. Shi kuma Jafar ya ma™alawa"

"Muhammad, komai tare suke yi kamar tare aka haife su."""

"Su dai basu ce komai ba, amma suna mamakin wannan kishi na Daada da har yanzu ta kasa"

"mantawa dashi. Duk waWanda take magana akai sun rasu, ita kaWai ce ta rage a cikinsu amma har yanzu kishi take da ΄a΄ansu."

"Kuma gashi mahaifin Jafar yana da kirki da son ΄an uwasa, ya Wauki Daada kamar babarsa, tunda mahaifiyarsa ta rasu ya mayar da Daada itace uwa a agaresa. Amma ita bata gani ko kaWan, yadda take nuna masa ne ya saka ya janye jikinsa daga zuwa inda take sosai, sai hanya ta biyo"

dashi zai shigo su gaisa ya tafi.

"Sallama suka yi mata suka fito. Abiy ya kalli Abba ya ce, ""Amma baza ka zuba ido ayi wannan"

"auren ba ko?."""

"""To ya zan yi mata?."""

"""Ka san yadda zaka yi, amma auren wata yarinya da ba a santa ba bai tashi ba. In ta nace sai ya yi"

"auren, akwai ΄an uwansa mata. Gidana akwai Nana, gidansu Jafar ga Ikram, gidan Jamila akwai Zainab. Dukkansu sa'anin Juwairiyya ne, me zai saka bazai Wauki Waya ba?."""

"""Gwara Zainab da Nana zata iya amincewa, amma ka ga Ikram, wallahi baza ta yarda ba. Da ya ta"

"amince da auren Jafar da Riyya da za a sake Wauko wata daga cikin gidan?."""

"""Gaskiya ka san yadda zaka yi, kar ka bari ayi masa abinda baya so."""

"""In sha Allah zan yi."" Daga nan suka yi sallama ya shiga mota ya tafi."

"Abba kai tsayw apartmet Winsa ya wuce, ya kira Rehaan a waya ya ce yazo ya same shi shida"

Babarsa.

"Ba a jima sosai ba Mamy ta fara shiga, kafin ta zauna ya shigo yana tafiya a hankali, ya zauna ya"

dafe kansa da hannu biyu.

"Abba ya ce, ""ciwon kan ne?."""

"Rehaan ya sauke hannunsa daga kansa ya ce, ""Abba meyasa komai ni ake yiwa dole a gidan nan?"

"Meyasa kowa za a barsa ya yi rayuwarsa yadda yake so, amma ni ko yaushe sai ace sai na yi abu dan dole?."""

"""Ka yi ha™uri Rehaan, babu yadda zan yi da Daada ne. Yadda ka ke yiwa mahaifiyarka biyayya,"

"nima haka nake yiwa tawa."""

"""Amma Abba meyasa Daada bata son farin cikina? Komai da ta Wauko sai ta ce ni, komai ni. Akwai abinda nake yi mata wanda bata so ne?. Ko kuma ™iyayyar da take yiwa Mamy ce ta shafe"

"ni?."""

"Abba ya kalli Mamy da bata ce komai ba, ya sake kallonsa ganin yadda idanunsa suka yi ja, gashi"

sun ™an™ance hakan ya tabbatar masa da ba ™aramin ciwo yake ji ba.

"Ya tausasa murya ya ce, ""ba haka bane Rehaan, ka daina cewa tana nunawa babarka ™iyayya ko kai, duk ba haka bane. Rikicin tsufa ne kawai Rehaan, kuma kai rashin zaman da baka yi a ™asar nan shine yake jawo hakan. Tana ganin ka girma ya kamata ka yi aure, kuma ka ga ta baka dama"

"ka je gidan Abiy, ko gidan Jamila ka zaSi yarinya ka nuna baka so. Shiyasa ta yi haka."""

"Ya buWe baki zai yi magana sai kuma ya fasa dan maganar bata da amfani ko kaWan, ko ya yi Abba"

bazai taSa fahimtarsa ba.

"Abba ya ce, ""Matso Rehaan."""

"Bai musa ba ya matsa kusa dashi, Abba ya dafa sa ya ce, ""duk wani mai Wauke da nasara sai da ya yi faWa da ™alubale a rayuwarsa, duk wanda ka gansa a sama ka duba inda ya taka kafin ta je wannan waje. Allah kai ya nuna a kaf ahlinmu, kai ya zaSa ya yiwa arzu™in da bai yiwa manyan da suke ciki ba. Sai ka yi ha™uri da abubuwan da zaka dinga fuskanta, akwai masu sonka tsakani da"

"Allah, akwai masu fuska biyu Rehaan. Ka karSi duk abinda ya zo maka ka yi ha™uri dashi."""

"Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""Abba..."" sai kuma ya yi shiru bai ce komai ba."

"Abba ya ce, ""faWi abinda yake bakin ka Rehaan, ina jinka."""

"""Zan iya amincewa da komai, amma ban da auren nan. Bazan iya ba, bazan iya ba Abba."""

"Abba ya sauke numfashi ya kalli Mamy da bata ce komai ba, ya dawo da kallonsa ga Rehaan ya ce,"

"""nima maganar nan ban Wauke ta gaske ba, magana take akan yarinyar da bata santa ba, ta ya zata ce ita za a aura maka?."""

"Ya sunkuyar da kai ™asa bai ce komai ba, amma a zuciyarsa yana ayyana duk abinda zai faru shi"

"bazai auri zaSin Daada ba, sai dai duk abinda zai faru ya faru, amma bazai taSa amincewa ba."

"Abba ya kalli Mamy ya ce, ""Nadira ki yi magana mana, ki kwantar masa da hankali."""

"Mamy ta kalle sa ta ce, ""bani da abinda zan ce."""

"Abba ya yi shiru dan ya san ba a kyauta mata ita da ΄a΄anta, ba a yi mata abinda take so, a ko yaushe ita da yaranta ake tauyewa kamar bare. Sau Waya aka taSa amincewa da zaSi daga S angarenta. Auren Juwairiyya da Jafar shine kaWai aka amince dashi, shima dan shida ΄an uwansa sun tsaya kai da fata ne a kai, kuma sun yi addu'a, amma bayan sa babu wani abu daga Sangaren"

Mamy da zai fito ta amince dashi.

"Abba ya ce, ""Rehaan jikinka ya Wan yi zafi, ka je ka huta."""

"Ya kalli Abban ya ce, ""Abba ka yi ha™uri, bazan amince da auren nan ba. Aikina ba a ™asar nan"

"yake ba, batun dawowata ™asar nan gabaWaya bai tashi ba Abba."""

"Abba ya bisa da kallo, dan kafin ka ji abinda Rehan zai buWe baki ya musa masa tabbas abun ba ™"

"arami bane, abin ya kai ma™ura a wajan ™insa a zuciyarsa."

"Shi ina ya ga lokacin baka amsa ma balle ya yi maka musu? Ko yaushe cikin busy yake, kana"

"magana dashi sauri yake yi ya bar wajan, ko kuma a kira shi a waya. A ko yaushe in ka ambaci sunansa amsar murmushi ce kawai, kafin ya bada amsa ya shiga wata hidimar."

"Abba ya ce, ""jeka ka huta, daga baya zamu tattauna akan wannan."" Ya mi™e ya fita ba tare da ya"

ce komai ba.

"Bayan ya fita Mamy ta ce, ""Me zai hana baza ka barni na koma ™asata dani da ΄a΄ana ba? Tsananin ™iyayyar da ake yi min ce ta shafe su. Ana tauyewa Rehaan ha™™insa sosai, ana yi masa abubuwa wanda baya so. Bai taSa dawowa nigeria ya rayu lafiya ba, ko yaushe cikin ciwo yake har sai ya bar ™asar nan. Kana gani dai, yana saka ™afa a gidan nan ya fara ciwon, ka san ciwon kan"

"nan nasa da naci, in anjima ban san me za a ce ba."""

"Abba ya sauke numfashi, ya Wan yi shiru kafin ya tausasa murya ya ce, ""Bana so na ji kina cewa"

"ana nuna miki ™iyayya ke da ΄a΄anki """

"""To ba haka bane? Waye yake ™aunata a gidan nan?. A Sangaren ΄an uwansa mata Janan ce kawai take nuna masa so. Duk yadda ya so da su sake dashi, duk yadda yake yawan maganarsu,"

"duk yadda yake ™o™arin faranta musu, su kuma ba™insa suke gani."""

"""angaren mazan kuma gasu nan dai, har gwara Zayyad ya kan Wan sakar masa fuska, sai Salman,"

"shima dan yana da matsalar ™wa™walwa ne da bazai sauraresa ba, bayansu babu kowa kuma. Kawai dan na kasance ΄ar wata ™asar ba jinin fulani ba shine duk abinda ya faru."""

"Abba ya sake tausasa murya ya ce, ""ba sa son Rehaan, amma wa Allah ya Waukaka a kansu? Kaf ahlinmu da dangin mu gabaWaya akawai wanda Allah ya yiwa abinda ya yiwa Rehaan?. Tun daga kanmu iyaynensa har ™asa, babu wanda Allah ya bawa dama da baiwa irin wacce ya basa. Dole ya dinga fuskantar ™alubale, dole ya dinga fuskantar abubuwa irin wannan saboda Waukakar da"

"Allah ya basa."""

"""Hmmm! Nima dai bazan amince da auren nan ba, duk abinda za a yi sai dai ayi, amma bazan taS"

"a bashi goyan bayan ya auri yarinyar da bamu santa ba. Dan kawai bashi da gata, ba a son ya auri yarinyar da yake so kamar kowa?."""

"""In kuwa auren ya tabbata, jinin nawa da ba a so, jinin nawa da ake ™yama,tabbas sai na haWasa da wacce naga dama nima, zan Wauko mace Waya daga dangina na aura masa. Domin ina da iko"

"da shi, ina da iko da Wana fiye da kowa. """

"Sai kuma ta sassauta murya ta ce, ""ka yi ha™uri, amma ana yi min abinda bana jin daWi a gidan"

"nan."""

"Abba ya sauke ajiyar zuciya, ya Wan yi murmushi ya ce, ""Nadira in bakya kwantar da hankalinki ta"

"ya hankalin Rehaan zai kwanta? Ki adana damuwar nan, babu wanda ya isa ya yi nasara akaan Rehaan matu™ar Allah bai rubuta ba. Don Allah ki yi ha™uri, kar ki bar komai ya dame ki."""

Mamy dai ta yi ajiyar zuciya tana kallon gefe Waya. Ta Wan girgiza kai bata ce komai ba.

"angaren Mama tunda ta bar Sangaren Daada hankalinta yake a tashe, babban tashin hankalinta bai wuce wacece wacce Daada ta gano ba. Sai zagaye take yi a Waki, har aka buWe W"

akin aka shiga.

"Janan ce ta shiga Mama ta bita da kallo ta ce, ""yauwa, Wazu kin ga yarinya da ta dawo da Daada"

"ne?."""

"Ta Wan yi jim sannan ta ce, ""gaskiya ban ganta ba, da Banisha suka gaisa. Lafiya Mama?."""

"Mama ta girgiza kai bata ce komai ba, sai daga baya ya ce, ""jeki kawai."" Janan ta juya ta fita."

"Mama ta ce, ""Wacece yarinyar nan? A ina take?."""

"Sai kuma ta girgiza kai ta ce, ""bata isa ta auri Rehaan ba, matu™ar ta cika qualities Win zama mace"

"ta gari wallahi Allah bazai aure ta ba. Bana so ya auri ta gari, bana so."""

"Sai kuma ta dafe kai ta ce, ""wacce yarinya ce wannan, Wacce yarinya zan samu na haWa aurensu?"

"Wacce yarinya zan shiga fita, in biyata ta amince da auren nan?."""

"Ta furzar da iska ta ce, ""sam bazan zaSo daga ahlina ba, bazai yu na aurawa wata a cikin dangina Rehaan ba. Kaf ΄a΄ana babu mai auren matashin mai kuWi kamar Rehaan, dan haka yarinyar da na sani baza ta taSa zama matarsa ba wallahi!. Babu ΄ar ™awa, ko ma™oci, ko ΄ar Wan uwa, da"

"suka isa su auri Rehaan wallahi!."""

"Ta naushi hannunta ta ce, ""bazai yu ba wallahi, dole na san abinda zan yi!."""

"BuWe ™ofar aka yi aka shigo, ta kalli wacce ta shigo ganin Umma ce sai ta bita da kallo."

"Umma ta ce, ""Mama wai ya abun yake ne? Wacece yarinyar da ake magana akai ne?."""

"Mama ta ce, ""abinda nake so na gano kenan, na kasa fahimtar wacece wannan. Dah ta bani dama"

"na samo wacce yake so, da ta ce ta bani dama har na fara plan Win nemo wata karuwa in biyata domin ta auresa. Amma an Sata min plan Wina."""

"""Yanzu ma bai Saci ba, mu cigaba daga inda muka tsaya, in an ganota Win, indai bata yi mana ba"

"kar mu sake mu amince, ko ta wanne hali a lalata auren nan."""

"""haka za a yi, bazai taSa auren wacce ta dace ya aura ba, shiyasa bazan taSa bari ya auri wata"

"daga dangi ba. Daga can waje za a samo, itama wacce bata dace ba."""

"""Dakyau, haka nake so naji. Bara in je na bawa Salman magani na dawo mu cigaba da tattaunawa."

"Dole mu dage a nemo yarinyar nan da wuri"" ta faWa tana fita daga Wakin."

"Mama ta bita da harara tana jan tsaki ta ce, ""Babar mahaukaci!."""

*******

"Islaha kuwa

Please Login or Register in order to submit comment