gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 3 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na sani wallahi."""

"""A haka kuma zaki bari ta auri Hamma Saheer? Ta gama watsar da kanta a titi, ta gama raba"

"jikinta ki bari ta aure sa?."""

"Mama ta kalle ta tana wani shegen murmushi, ta ce, ""mu zuba"" ta faWa tana tashi ta shiga daki."

*******

"Yanayin yadda suke zaune a babban falon zai tabbatar maka da ba ™aramar tattaunawa ake yi ba, kowa yana zaune a ™asan carpet, duk sun sunkuyar da kansu suna sauraren umarni daga hajiya"

Daada.

"Ita kaWai ce a zaune a kan kujera, ™afarta tana mi™e tana ™aWawa, hannunta ri™e da jarbi tana ja"

"cikin isa da ™asaita. Shiru falon ya yi, babu sautin komai sai sautin karatun alkur'ani da yake tashi daga tv."

"Kowa a cikin falon farin ciki yake da taron, saSanin Mamy da ta san ™arshen alawa ™asa, ™"

"arshen taron akanta da yaranta zai ™are, tunda ba ™aunarta suke yi ba. Shiyasa kanta yake sunkuye, bata Wago ba balle ta ga abinda zai Sata mata rai."

"Daada ta bisu da kallo ta ce, ""AbdulAziz kana jin abinda nake faWa ko?."""

"Abba ya ce, ""ina jinki Daada."""

"""Ka yi shiru baka ce komai ba."""

"Ya gyara zama ya ce, ""ina jira ki gama ne."""

"Daada ta ce, ""na gama, ina jinka."""

"Ya sauke ajiyar zuciya ya ce, ""Daada ba ™in dawowarsa nake yi ba, abinda nake dubawa a can yake aiki, a can kasuwancinsa ya fi ™arfi, ban da yanzu da ya kawo asibiti, kasuwar zamani, da sauran abubuwa ™asar nan kin san komai nasa yana can. Komai da komai nasa yana can, hatta"

"takardar haihuwa a can take. Dawowarsa nigeria """

"Ta katse sa ta ce, ""AbdulAziz ba wannan maganar na kira ka ka yi min, ina bada umarnin dawowar"

"Muhammad cikin gidan nan!. Umarni ne ba shawara ba, komai yake yi ya tattaro ya dawo cikin gida."""

"""Ban damu da a can aka haifesa ba, ban damu da rabinsa ba Wan ™asar nan bane, abinda na sani"

"Wan cikin gidan nan ne ya samar da cikinsa. In daga lahira aka auro uwarsa ban damu ba, dawowarsa gidan nan kawai nake da bu™ata. Kuma dole ayi ko sa bakwa so."""

"Abba ya ce, ""Allah ya huci zuciyarki, ban faWa dan Sata ranki ba."""

"Daada ta ce, ""in ma ka faWa Win ai na soke yanzu. Ba wani ne ya ce ka auro ΄ar wata ™asar ba, kai ka ga zaka iya har ka aikata. Ba tare da shawarata ba ka aure ta, ban san anyi auren ba sai"

"labari na ji, babu albarkata a cikin aurenku."""

"""Sannan da yake ita ta fi kowa, baza ta zauna a cikin mu ba, sai aka sauke ta a england, saboda"

"baza ta iya zama a nigeria ba. Yanzu kuma Wan na mu ma baza a bamu shi ba? Shima a can burtaniyan zai cigaba da rayuwarsa?. Har yanzu a cikin dangi akwai wanda bai san Rehaan ba, ko ni bazan iya banbance kamaninsa ba, tunda rabona dashi yau shekara huWu kenan."""

"""Dadda ya zo lokacin ™aramar sallah."" Mamy ta faWa jin ana neman Wora masa shekara huWu.."

"Da sauri Abba ya kalle ta, amma kafin su haWa ido Daada ta ce, ""ina magana kina katse ni?"

"Wacece ke ina magana kina kawo min ta ki?."""

"Ta kalli Abba ta ce, ""ka ga rashin tarbiyyar irin na yaran ™asashen waje ko? Baka koya mata a yadda ake magana da manya ba ne? Baka ko ya mata cewa ko kai in ina magana baka isa ka"

"dakatar dani ba?."""

"A sanyaye ta ce, ""Allah ya wuci zuciyarki."""

"Daada ta ce, ""da yazo lokacin bikin sallah kwana biyu ya yi kacal ya koma, Tunda ya gaishe ni sau"

"Waya bai sake waiwaiyona ba, saboda an riga an jefa masa ™in dangin babaansa a zuciyarsa. Ke ga mai Wa, ina magana kina katse ni saboda ke ki ka haifesa."""

"""Wallahi baza ta saSu ba, dole ya dawo gida, kuma in ya dawo, ba a isa nan da wasu kwanaki ace"

"zai koma aiki ba. Ya dawo aiki a Nigeria, kar na sake ji ance zai koma burtaniya da zama."""

"Abba ya ce, ""in sha Allah, zai dawo Daada."""

"Daada ta ce, ""ya yi kyau. Kowa ya watse, AbdulAziz ka zauna."""

"Cikin lokaci kaWan kowa ya tashi daga falon cikin farin ciki, kaf gidan babu mai ™aunar zaman"

"Rehaan a wata ™asa, dan babu mai ™aunar cigaban rayuwarsa kowa so yake ya ga ya Wurkushe. A ganinsu dawowarsa Nigeria babbar na™asu ce a gare sa."

"Aka bar Abba kaWai a zaune kusa da ita. Daada ta ce, ""AbdulAziz, bana so na sake ji ance zai koma"

"wata ™asar, ya zauna ya cigaba da rayuwa kamar yadda muke yi."""

"Ya Waga kai cikin gamsuwa ya ce, ""in sha Allah za a yi."""

"Ta Waga kai ta ce, ""Ya batun auren Juwairiyya da Jaafar?."""

"Abba ya Wan yi jimm dan ya san bata son batun auren Jaafar, amma sai ya ce, ""yana nan yana"

"tafiya yadda ta kamata."""

"""Da zarar Rehaan ya dawo, a haWa auren harda shi."""

"Da sauri ya kalle ta ya ce, ""Daada ba ja da maganarki nake yi ba, amma ta ya za a haWa da"

"Rehaan bayan, ko budurwa ma bashi da ita?."""

"Daada cikin ba™ar magana ta ce, ""Ai na Wauka shi Win ma baturiya zai Wauko ko balarabiya."""

"Ya yi shiru bai ce komai ba, dan ya san shi take faWawa magana. Tunda ya auri Mamy kullum sai an"

"yi haka, an kwashe shekaru da auren amma Daada ta™i saduda."

"Daada ta ce, ""ina so ka sani, babu yaren da Rehaan zai aura in ba bafulatana ba, wallahi ko ya W"

"auko wani yaren ba fulani ba sai an soke auren!. Yadda ka auri baindiya ta lalata mana zuri'a, bazan bari a sake maimaitawa ba."""

"Ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""in Allah ya amince."""

"""Zaka iya tafiya."""

"""Sai anjima"" ya faWa yana mi™ewa ya fita."

"Daada ta yi tsaki ta ce, ""kawai ka Wauko mana dangin masu tsafi cikin gida, ΄an india me suka iya"

"in ba tsafi ba? GabaWaya ka gurSata mana ahlinmu"" ta faWa tana kallon gefenta."

"Daada ta ce, ""ke Indo?."""

"Wacce aka kira da Indo ta zo ta ce, ""gani Daada."""

"""Ki je ki kira min Saddi™a."""

"""To"" ta faWa tana tashi ta fita daga falon."

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

https://whatsapp.com/channel/0029VbC1pVN42DcoY0dAzq46

*Book 1*

*Page 003.*

"³an mata guda goma ne a tsaye, kyawawa masu ji da haske. Kallo Waya zaka yi musu ka san jinin fulani ne, duba da yadda suke da kyau mai sanyi. Dukkansu basu wuce shekaru ashirin ba, babu"

"wacce zata Wara daga ashirin, sai dai ™asa da haka."

"Suna zaune a babban falo, sai wata babbar mace a zaune tana kallonsu tana murmushi."

"Ta ajjiye wayar hannunta ta ce, ""bakwa burin zama a irin wannan gidan don Allah?."""

"Suka yi shiru basu ce komai ba, ta sake yin dariya ta ce, ""ku saki jikinku, babu abinda zai faru a nan."

"Na san kun ji daWin kuWaWen da ake baku ko?."""

"A tare suka Waga kai alamun eh, ta ce, ""To kun gani. Da kuna gidan marayu kuna rayuwa kamar ta bayi, abinci ma ba wani mai kyau ake samu ba. Ku kalli yadda ku ka canja, ku ka yi kyau kamar ba ku ba. Ni kaina yanzu na tabbatar muna da ΄an mata kyawawa, da an dakusar daku a waje W"

"aya."""

"Gyaran murya suka ji, ta yi musu alamu duk su mi™e suka mi™e tsaye."

"Babban mutum ne ya shigo sanye da shadda fara harda babbar riga. Kana ganinsa ka ga alhaji,"

wanda kuWi ya zauna yake shigowa.

"Ganin ΄an matan sai ya yi murmushi yana binsu da kallo, ya kaWa kai ya ce, Kai! Kai! Kai!!. Daman"

"haka mu ke da kyawawa ΄an mata a garin Yola kamar haka?. Jamila aikin ki yana yin kyau."""

"Ta yi dariyar farin ciki ta ce, ""Godiya nake yallaSai."""

"Ya murmusa ya ce, ""ku zauna ΄an mata adon gari."""

"Suka zauna gabaWayansu, ya bi su da kallo yana murmushi."

"Kafin ya kalli Jamila ya ce, ""waWanan sun yi."""

"Ta Wan rusuna ta ce, ""Godiya nake yallaSai."""

"""Ina fatan komai daidai."""

"""Komai daidai yallaSai, komai zai tafi yadda ake so. Dukkansu babu matsala, na yarda dasu Wari"

"bisa Wari."""

"Ya kalle su ya ce, ""ai daga ganinsu, wayayyu ne basu da duhun kai. Kuna ji ΄an mata?."""

"Duk suka kalle sa, ya gyara zama ya ce, ""Za a kai ku inda zaku samu cigaban rayuwa. Yin karatu a"

"babbar makaranta, hawa mota, ri™e waya mai tsada, kwana a waje mai kyau, da komai za ku zamu. Abinda mu ke so da ku, bama son yawan surutu, ku yi shiru da bakunan ku. Ba ku da iyayen da zasu takura mu ku, abinda ku ke so shi za ku yi."""

"Jamila ta ce, ""in ku ka yi haka, za ku samu abinda baku taSa tunani ba. Fita ™asar waje, da komai"

"ma za ku samu. Kun amince?."""

"Dukkansu suka Waga kai alamun sun amince. Ya yi murmushi ya ce, ""ku shiga ciki, akwai mai dafa abinci, ku faWa mata duk abinda ku ke so za a yi mu ku. Akwai driver a waje, in kuna ™waWayin kayan ciye-ciye duk za a baku."" Suka mi™e suka shiga inda ya nuna musu, ya bisu da kallo yana"

murmusui har suka Sace.

"Ya kalle ta ya ce, ""ba a taSa samu team mai kyau kamar wannan ba, kin yi haWi yadda ya kamata."

"Kuma da alama dukkansu lafiyayyu ne, za a samu abinda ake so."""

"DaWi ya kamata, ta ce, ""sai da na zauna sannan na zaSa, na fiddo su."""

"Ya ce, ""na san za ki iya. Amma ina yarinyar nan da na gani?."""

"Ta Wan sauke numfashi sannan ta ce, ""Hafsa ko?."""

"Ya Waga kai ya ce, ""ita. Ai na faWa miki ina so a haWo da ita, wannan da kaina zan ajjiyeta ba wani"

"wajen zan kai ta ba."""

"""Hafsa da Zainab bana son taSa su ko kaWan, saboda yaran nan sune na hannun daman Islaha."""

"Ya bita da kallon mamaki ya ce, ""Islaha kuma, ba mun gama da case Winta ba?."""

"""Mun gama YallaSai, amma ita bata gama damu ba. Daga ranar da ta buWe ido babu Waya daga cikinsu, zata fara yi mana shige da fice a kan lamarinmu. A haka ma dan muna da maganinta a"

"hannu ne, da ba mu san irin Sarnar da zata yi mana ba."""

"""Wai wacece Islahan nan da mu ka kasa ganin bayanta?."""

"""Mun yi nasara yallaSai, tunda ta bar gidan nan da jimawa. Barinta gidan shine ya dakusar da ita,"

"har yanzu bata da hujja akan abinda mu ke aikatawa. Iya wannan ma nasara ce."""

"Ya Wan gyaWa kai ya ce, ""A kashe ta mana, meye amfaninta?."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""ka bar komai a hannuna, indai ina da rai bata isa ta yi wani motsi ban saka"

"™afa na fyaWe ta ba. Ai bata isa ta yi wani abu na zuba mata ido ba."""

"""Na yarda dake Jamila, tunda muka fara harkar nan bamu samu matsala ba. Amma ina so ko ta"

"wacce hanya Hafsa ta zo gidan nan, na yi miki al™awarin mota, da kuWi naira miliyan biyar, da kujerar hajj. bana. Amma in kin kawo min Hafsa kenan."""

"Ta yi dariya ta ce, ""Wallahil azim, ka ji rantsuwar musulmai ko? Islaha ko ita ta haifi Hafsa sai na"

"kawo maka ita, sai ka yi shagalinka da ita yadda ka ke so. Bata isa ta yi komai ba, babu abinda ta isa ta saka ko ta hana."""

"Ya yi dariya ya ce, ""Idon naira, wato tunda na yi al™awari za ki iya."""

"Ta yi dariya ta ce, ""YallaSai babu abinda kuWi ba sa sakawa."""

"Ya Waga kai ya ce, ""wannan karo, baza mu fitar da yaran nan ba, a nan ™asar zamu rabasu. An W"

"an samu tangarWa akan fitarsu ™asar waje, tunda akwai mutanenmu a nan da suke da kuWi a hannu zamu fanshe komai."""

"""Babu komai yallaSai, amma kar a barsu a Adamawa ko kusa da Adamawa."""

"""Haba Jamila, na san abinda nake yi fa."""

"Ta yi masa jinjina ta ce, ""tuba nake yi, matsala ce bana so."""

"Ya Waga kai ya ce, ""na fi ki gudunta."""

"""YallaSai kowa da Sangarensa, in ka duba yaran nan a hannun mu suke, binciken farko ta kaimu"

"za a fara."""

"""Na ji. Ki je kawai, ki shirya min haWuwa da Hafsa. Su kuma waWanan, in anjima ko wacce zata san"

"makomarta"" ya faWa yana mi™ewa."

"itama ta mi™e ta ce, ""an gama ranka ya daWe. Amma ina so a bani aron yaran nan mu tattauna."""

"Ya nuna mata hanya alamun ta je, ta ce, ""godiya nake."""

"Tana shiga ta kalle su ta ce, ""Kyawawana, ku ri™e amana a duk inda aka kai ku, ban da sata, gulma, ko yiwa babban mutum video da waya. In aka kama Waya daga cikin ku da irin wannan laifin, za a"

"Waure sa ne. In ku ka kwantar da kai, ™asar waje sai ta zamar mu ku wajen zuwa ko yaushe."""

"Šaya daga ciki ta ce, ""Baza ki taSa samun mu, da irin wannan abubuwan ba."""

"Ta yi dariya ta yi musu jinjina ta ce, ""sai mun yi waya"" ta faWa tana fita.."

*****

"Tunda ta koma Sangarenta take kuka, ta dafe kai tana zubar da hawaye zuciyarta duk babu daWi."

"Bata san me ta yiwa dangin mijinta da basa sonta ba, kawai dan ta kasance ba yarensu ba, dan ta"

"kasance ba ΄ar ™asarsu ba, shikenan kowa ba ya sonta?."

"Ba ita ta bawa Rehaan Waukaka ba, ba itace take sakawa ya zauna a ™asar waje ba, ta fi kowa son"

"ganinsa a kusa da ita. Amma da an tashi magana, duk laifinsa sai a juye ya dawo kanta gabaWaya."

"Babu mai kaunarta a cikin gidan sai Janan, wacce ta kasance age mate Win Riyya. Bayan ita babu"

"wani, sai a fi sati Waya wani yaron gidan bai shigo inda take ba. Sun tsame ta daga gidan, sun mayar da ita kamar annoba."

"A lokacin Riyya ta shigo, ganin tana kuka sai ta ™araso da sauri ta ce, ""Mamy me ya faru, meyasa"

"ki ke kuka?"" Ta faWa tana zama a kusa da ita hankali a tashe."

"Ta sake cewa, ""Mamy lafiya?."""

"Bata ce komai ba, ta goge idanunta ta kalli Riyya ta ce, ""Riyya kira min Rehaan a waya."""

Ba musu ta Wauki waya ta kira number sa ta ™asar uk amma bata shiga.

"Ta kalli Mamy ta ce, ""wayarsa bata shiga."""

Mamy zata yi magana aka shigo Wakin da sallama.

"A tare suka amsa, suna kallon wanda ya shigo Wakin. Riyya ganin Abba ne sai ta mi™e tana kallonsa, ba kasafai aka cika ganinsa a Sangaren matansa ba, sai abu mai mahimmaci musamman"

rashin lafiya.

"Riyya tunda ta gansa, ta san an Satawa Mamy rai a wajen meeting, shine ya biyo ta ya rarrashe"

ta.

"Riyya ta ce, ""Abba sannu da zuwa."""

"Ya kalle ta ya ce, ""ina Banisha?."""

"""Ta yi bacci."" Kai ya Waga Riyya kawai, ta fita daga Wakin ta basu waje."

"Abba ya sauke numfashi yana kallom matarsa da take zubar da hawaye har lokacin, kanta yana ™"

asa bata Wago ba.

"Ya Wan gyara tsayuwa ya ce, ""NADIRA!."""

"Bata Wago ta kalle sa ba sai goge idanunta da take yi, ya san an Sata mata rai ne, hakan ya saka"

ya tako yazo inda take ya zauna.

"Ya ri™e hannunta ya ce, ""wannan kukan bashi da amfani, kin san bazan ja da hukuncin Daada a"

"gidan nan ba. Kuma ba laifi bane da an ce Rehaan ya dawo gida."""

"Cikin harshen hindi, da take yi masa magana dashi ta ce, ""Amma ka san duk lokacin da Rehaan ya"

"dawo nigeria sai wani abun ya same sa ko? Ka san ba ya taSa zama lafiya indai ya saka ™afarsa a cikin ™asar nan. Meyasa ake so ya dawo gabaWaya, a manta a can yake aiki da kasuwancinsa?. In ya bar komai na sa ya dawo nan kenan ya ha™ura da komai?. Ka san bana son wani abu ya samu"

"Rehaan, bana so ko kaWan."""

"Ya sauke numfashi bayan ya gama jin abinda ta ce. Duk da ba da yarensa ta yi magana ba, amma a"

"zaman da suka yi ya iya yarenta sosai. Kamar yadda ta iya fulfulde da hausa. Yana fahimtar duk abinda ta ce, yadda ta yi maganar ya san abin yana taSa mata zuciya."

"Ya san macece da take da son ΄a΄anta, bata so ta ga wani abu ya same su. Hakan yana daga cikin dalilin ™inta da Daada take yi, takance bata da fulako da yakana, su fulani ba haka suke nuna tsantsar son yara ba, suna Soyewa. Mamy kuwa bata san Soye son Wanta ba, a gaban kowa take"

nuna masa soyayyar da iyaye suke nunawa yaransu.

"""Nadira kin san dole gidan nan, shiyasa nake fWa miki zamansa a England bazai yu ba. Dole ya"

"dawo nan ya cigaba da zama kamar sauran ΄an uwansa."""

"""Kasuwancinsa fa? Ka san acan yake yin komai. In ban da yanzu, da ya kawo shopping mall da"

"hospital nan ba, da bashi da komai a nan."""

"""Zai iya yi daga nan, ba sai a can ba. Muna zamanin da kana zaune daga gida zaka yi meeting,"

"karatu, aika sa™o da komai da komai. Kasuwancinsa bazai dakushe dan ya dawo ba. Aiki da ki ke zance ke kan ki kin san ba yi yake yi ba, sai dai in ya samu contract da wata ™asa ya je ya gama ya"

"dawo. Bai Wauki karatunsa na likitanci da mahimmaci ba, ya fi mayar da hankali akan kasuwanci."""

"Ya yi murmushi ya fuskance ta sosai, tare da ri™e Waya hannunta ya ce, ""Nadira!."""

"Ya Wago da fusksrta yana kallon kyakykyawar fuskarta ya ce, ""na yi miki al™awari, a wannan karo babu abinda zai samu Rehaan, ko da ya yi ciwon da ya saba baza a Wauki lokaci ba zai samu lafiya. Aiki kuma zai cigaba da aikinsa a nan, tunda kin san ya fi mayar da hankali akan aikin in ya zo nan. Harkokin kasuwancina da nasa da suke a ™asar da zai bari, za a cigaba da kula da komai daga nan."

"Don Allah kar ki samu damuwa, kin ji?."""

"Ta Waga kai alamun to, ta ce, ""Ni daman ba damuwa nake yi akan zuwansa ba, gidansu ne, komai daWewa dole ya dawo. Kawai rashin sakewar da ba ya yi ne bana so, ga kuma yawan ciwon cikin"

"nan na sa."""

"""Babu abinda zai faru in sha Allah."""

"""Allah ya sa."""

"""Amin. Rehaan yana da wacce yake so ya aura ne?."""

"Ta Wago ta kalle sa tare da girgiza kai, sannan ta ce, ""bai taSa bani labari akan hakan ba, sai dai ko"

"yanzu."""

"Abba ya yi shiru yana kallon ta, sai ta ce, ""Daada ta ce ya yi aure ne?."""

"Ya Waga mata kai ya ce, ""ta ce a haWa da aurensu Riyya."""

"Ta Wan buWe ido ta ce, ""Riyya! Bikin Riyya ai ya kusa, har yaushe ya dawo da aka haWa aurensu"

"lokaci Waya?."""

"Ya Waga kai ya ce, ""hakan za a yi Nadira. Za a san abinda ya kamata ayi."""

"""Ka zaSar masa matar ne?."""

"""A'a, ke kina da zaSi ne?."""

"""ko na faWa ma baza a amince ba, baza a so na sake Wauko hindi na kawo cikin fulani ba. Bani da"

"zaSi"" ta faWa a sanyaye."

"Abba ya girgiza kai ya ce, ""is okay, mu jira ya dawo, wata™ila yana da wacce yake so."""

"Mamy ta ce, ""ina so in je gida, na jima ban je canja."""

"Ya mi™e tsaye yana cewa, ""zaki je, amma ba yanzu ba Nadira. Ina jiran zuwa ki, ki kawo min tea"""

ya faWa yana fita daga Wakin. Mamy ta dafe kai tana tunani.

"Tunaninta Waya wacce mata kuma za a zaSa masa a cikin gaggawa haka? Ita fa bata son a aura masa wacce ba ya so, kuma bata so a aura masa wacce zata so shi dan kuWi ko dan kyau. Shiyasa"

"ta fi so ta zaSa masa mata da kanta, amma ta san baza a taSa bata dama ba."

"Ko wacece wacce za a zaSa masa, matu™ar baya sonta itama baza ta taSa sonta ba har abada. Abinda Rehaan yake so shi take so, zaSinsa shine zaSinta. Ta sauke numfashi, ta mi™e ta shiga ban"

Waki cikin tunani.

"angaren Daada Mama Saddi™a ta nufa da sassarfa, ta shiga da sallama ta same a yadda suka bar"

ta.

"Ta zauna a ™asa ce, ""Barka da hutawa."""

"Daada ta ce, ""Yauwa Saddi™a. Ya ki ke ganin abubuwa za su tafi? Ina so a haWa auren Juwairiyya da Muhammad a lokaci Waya, kuma bana son wani hayaniya, da kaina nake so na zaSa masa"

"matar aure."""

"Gaban Mama ya faWi, jin kalmar Rehaan zai yi aure, gumi ya keto mata a goshi, ta share gumin ta"

"ce, ""Duk yadda ki ka yi daidai ne."""

"""Kina da matar da ki ke ganin ta cancanci ya aure ta?."""

"Da sauri ta Wago ta kalle ta, ta Wan yi dariya ta ce, ""Hajiya Daada ni kuma, ni zan zaSawa Rehaan"

"mata?. In Nadira tana da rai ai bani da wannan ikon."""

"""Ni ke na zaSa, kuma ke nake so ki zaSar masa matar aure, amma in kina da ita."""

"Mama ta yi murmushi ta ce, ""abinda ki ka ce daidai ne Daada. ³an mata masu tarbiyya ai baza"

"mu rasa ba, zan bincika in sha Allah."""

"Daada ta ce, ""kar ki samo wata a cikin jikokin abokan zamana. Kar ku ga na amince da auren"

"Juwairiyya da Jaafar, a Wauka za a amince da Wan wanda bani na haifa ba. Ki yi yi tunani mai kyau,"

"ko a danginki ne ki samo masa. Jinin fulani, mai tarbiyya, mai kyau, wacce zata zauna dashi tsakani da Allah."""

"Ta yi murmushi ta ce, ""in sha Allah Daada, za a yi."""

"""Tashi ki je. Saboda yanayin lokaci, ki yi gaggawar nemowa."""

"""Ki huta lafiya"" ta fada tana fita zuwa Sangaren ta da sauri."

"Tana shiga ta cire hijjab Win jikinta ta cillar, yaranta da suke zaune, suka kalle ta. Kafin su yi"

"magana ta ce, ""Rehaan! Wannna yaro ya tsaya min a zuciyata."""

"Babban Wanta mai suna Zayyad, wanda suke kira da Hamma Zayyad ya mi™e tsaye ya ce,"

"""Mama wani abun ne ya faru?."""

"Ta juyo ta ce, ""Aure! aure Daada take so ya yi. Ta ya zamu bari Rehaan ya yi aure? Da zarar ya yi"

"aure ya haihu shikenan mun shiga uku, komai ya sake lalacewa."""

"Sameer ya mi™e tsaye ya ce, ""Dole mu hana auren nan Mama, in Rehaan ya yi aure a wannna"

"lokacin da yake samun Waukaka akwai matsala."""

"Mama ta dafe kai ta ce, ""Nadira kin cuce ni, kin lalata min shirin da na shekara talatin da biyar ina"

"yi. Yanzu meye abin yi?."""

"Adda Zuhra da take cikinsu ta ce, ""Yaushe ne auren?."""

"""Ni ta bawa zaSi na nemo matar da zai aura."""

"""Shikenan faWuwa tazo daidai da zama. Ina Sajida."""

"Mama ta kalle ta ta ce, ""Sajida! Wacce sajidar?."""

"""Sajida ΄ar ™awar ki mana."""

"""Baki da hankali, a wannan Waukakar da Rehaan yake samu zan bari ya auri Sajida? In ta aure shi ta kere ki fa kenan. Domin Rehaan ya ninka mijinki kuWi, sau babu adadi. Babu yadda za a yi na W auko ΄ar ™awata da kaina, na bata wanda ya fi mijin ΄ata Waukaka. Ko labari na ji za a yi, zan"

"shiga na fita na dakusar da auren, balle ni da kaina."""

"""Inaaa! Har abada wallahi. Ke ko ™anwata da muke ciki Waya, da tana da ΄a mace, bazan Wauki"

"΄arta

Please Login or Register in order to submit comment