gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 12 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kallesa, ta kalli cup Win da jikinta, ta ga in ta yi shiru fa ya raina mata hankali, gwara ta"

"magantu. A nutse ta ce, ""excuse me, Didn't you realize you bumped into me?!"" ta faWa tana"

kallonsa

"Rehaan kamar bai ji ba, ya Wauko waya yana kiran number Jazy."

"Islaha ta zuba masa ido cike da takaici da ba™in ciki, ta kalli kanta ta ga yadda ta Saci da tea Winsa, ta sake kallonsa cikin Sacin rai da hasala. Duk da bata ganin fuskarsa dan ya Soye rabin fuskarsa da hular sanyi, amma zata iya gane kammaninsa, dan Wazu ta gan shi a tsaye har haWa idanu sun"

yi.

"Ta zagaya ta tsaya a gabansa, ta yi snapping fingers Winsa suka ba da sound, dan ya bata attention"

"Winsa sosai. Islaha ta ce, ""kurma ne kai? Baka ji ka buge ni bane, ko baka ga ka zuba min da tea ba?."""

"Ta ™asan ido Rehaan ya kalle ta, ya sake Wauke kansa kamar ba ya jin yaren da take magana dashi,"

"kuma yana tsaye bai bar wajan ba, kuma bai kalle ta ba."

"Islaha ta ji takaici ya mamaye mata zuciya, ta ji kamar ta yi tsalle ta dinga dukansa har sai ta wuce"

takaicinta.

"A fusace ta ce, ""wallahi ba dan sauri nake yi ba, sai na koma na je na siyo tea, na zo na watsa"

"maka a jikinka dan ka ji abinda na ji. Dan wuala™anci, ka zuba min abu a jikina kuma ka ™i kallona balle ka bani ha™uri? Waye kai?."""

"A duk duniya kalmar da take tsayawa Rehaan a rai bata wuce kalmar waye kai ba, yana ganin"

"kamar raini ne a kalle sa a ce waye shi. Yana daga cikin the most popular people a arewa, amma a kalle a ce waye shi, duk sai ya ji kamar an raina masa wayo."

"Hakan ya saka ya Wago fararen idanunsa ya kalle ta. Ita kuma ta nunasa da yatsa ta ce, ""Kar ka yi fatan mu sake haWuwa, in mu ka haWu abin bazai yi maka kyau ba, dan wallahi ko a ina na ganka sai na Sata maka rai da lokaci, kamar yadda ka Sata min yanzu. Bana Waukar raini da wula™anci, ko waye kai daidai nake da kai. Na ™yale ka yanzu dan ina sauri, kuma na yiwa Hamma al™awarin"

"bazan yi faWa ba, da sai na tara maka jama'a wallahi, sai ka ji ina ma baka zo hotel Win nan ba!."""

"Rehaan kamar ba jinta yake yi ba, hankalinsa yana kan waya ya mayar da ita ™aramar"

"mahaukaciya. Duk da kalmanata suna shigarsa, amma ba shi da lokacin da zai Waga ido ya kalle ta."

"Takaici ya sake kamata, ta yi ™wafa ta bar wajan tana mita."

"""Haka kawai an taso ni tun asuba akan inviting wani banza Rehaan Yola, ni ban ga Rehaan ba, a"

"banza da wofi wancan ™aton banzan ya Sata min rai. Ko ina Mr Rehaan yolan oho. Mtsww! Shirme!."""

"Elevetor yana buWewa Jazy ya fito, ta Wan kalle sa suka haWa ido, ta Wauke kai ta basa hanya ya"

wuce ita kuma ta shiga.

"Tana shiga elevertor aka buWe wani Wakin, wani namiji ya le™o yana dariya ya ce, ""Beb you forgot your facemask, me yasa ki ke gudu?. I love you."" A tare Jazy da Ray suka kalli wajan, sai aka kulle"

™ofar aka koma ciki..

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 012.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool Gabgab

Sandal flex Sandal sukkaria Kajiji

Halud

Arabian oud

Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays Curtains incense Kabbasa

Farce Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

"Rehaan ya bi Jazy da kallo ya ce, ""ina ka je?."" Jazy ya ce, ""na je masallaci mana."""

"Ya harare sa ya ce, ""nima ai na je, amma ban ganka ba."""

"Ya Wan shafa kansa ya ce, ""ana idar da sallah na je na sha tea. Meye ka ke nemana kamar na ci"

"maka bashi?"" Ya faWa ya buWe room Winsa."

"Rehaan ya ja tsski ya ce, ""bana so ka dinga yawo, kar a yi noticing muna cikin hotel Win nan."""

"Jazy ya shiga Wakin sa yana cewa, ""kai dan kana Soye kan ka ni bazan Soye kaina ba, kai ake"

"nema ai bani ba."""

"""Shine ka je ka sha tea baka taho min dashi ba, nawa da aka kawo min ya zube."""

"Jazy ya wani kalle sa ya ce, ""Kai! Ba fa yaron goye bane ba kai, in baza ka je ka ka siya ko ka yi"

"order ba ka bar shi. Ni bacci nake ji, sai anjima"" ya faWa yana rufo ™ofarsa ya bar sa a tsaye."

"Ray Waki ya shiga yana kallon inda tea Win ya dan ya Wan zube masa a jiki, ya ja tsaki ya cire rigar"

ya ajjiye sannan ya zauna a kan gado. Sai kuma ya jawo wayarsa ya duba ya kuma ajjiyewa bai ce komai ba.

"Islaha kuwa cike da takaici ta sauka groundfloor, a reception ta haWu da su Saleem suna"

"niyar zuwa floor Win. Ta kalle su ta ce, ""na manta handbag Wina a mota, shine zan je in Wauko."""

"Muslim ya ce, ""gata na Wauko miki, na san dole zaki nema ta."" Ta karSa fuskar ta babu walwala."

"Saleem da ya san halinta ya ce, ""ya dai?."""

"""Wani Wan rainin hankali ne ya buge ni ya zuba min tea, kuma dan wula™anci ina magana ya yi"

"min banza kamar bai yi laifi ba. Ji inda ya Sata min riga, ga abaya mai sauri ri™e dauWa."""

"""Ina fatan ba ki mayar masa ba?."""

"""Kaima ka san bazan zuba masa ido ba ko?."""

"""Islaha nan fa hotel ne, akwai mutane mabanbanta wanda baki san matsayinsu ba. Ki dinga kula."""

"Ta Wan yi tsaki ta ce, ""sai me? Dan yana da wani matsayi baza a nuna masa kuskurensa ba?. Tea ne a hannunsa fa, ya buge ni ya zube min a jiki, ba a hannuna tea Win yake ba, amma yi ha™uri ya"

"gagaresa faWa. Kuma sai in zuba ido ina kallonsa, ya zubawa banza mara gata ko?."""

"""A'a, ni ban ce ba."""

"""Ka ma ce Win, ka san ba bari zan yi ba. Kuma bai yi kama da Wan ™asar nan ba ko kaWan."""

"Saleem ya girgiza kai ya ce, ""nidai ina so ki rage wannan tsiwar taki, gidan wani zaki je."""

"Ta Wan harare sa ta ce, ""gidan Hamma zan je ai, ya san kuma ya nake. A haka ma na ™yalesa ne"

"saboda Hamma ya ro™e ni kar in yi faWa, Allah da sai na tara masa jama'a."""

"""Daman shi ya taSarSara ki ai."""

"Suka yi dariya a tare, suka nufi elevetor suka shiga zuwa floor Win."

"Sai da ta sake kallon inda ta ga Rehaan amma babu alamunsa, wajan babu kowa sai waiter da"

table tana knocking Waya daga cikin ™ofofin wajan inda suka yi order abinci.

"Suna shiga suka zaunna akan kujerun da suke Wakin, ita kuma ta shiga bathroom ta Wan wanke inda tea Win ya zube mata, ta dawo ta zauna a gefen gadon ta ce, ""tsakani da Allah awa nawa"

"zamu kwashe a wajan nan? Bamu da tabbacin a ina wannan bawan Allah yake."""

"Muslim ya ce, ""wallahi har na gaji Islaha, har yanzu babu cikakken information akan inda zamu"

"same sa."""

"Saleem ya Wauki waya ya ce, ""bara na kira Chairman, ya kira PA Winsa ya faWa mana ko da floor W"

"in da yake ne, in yaso sai mu tara zuwa lokacin sallar azahar."""

"Ta wara ido ta ce, ""har azahar?."""

"Saleem ya ce, ""muna da mafita ne Islaha? Dole haka zamu yi."""

"Saleem ya kira Chairman suka yi magana, bayan ya kashe ya ce, ""Sun yi magana da PA Winsa, ya"

"ce zai turo mana hoton wanda suke tare, ya Wan fi sa sau™in gani, amma yana da ΄ar shariya kaW an. Ya ce indai mun gansa kamar mun ga Mt Rehaan Yola ne."""

"Islaha ta gyaWa ki tana taSe baki ta ce, ""taS, ka ce wannan aikinka ne, dan bazai wula™anta ni ko ya share ni ba wallahi. Kun san in hakan ya faru da faWa za a rabu dani. Garin son ganin Ray mu ™"

"are a police station."""

"Muslim ya ce, ""wallahi aikin ki ne ba mu ba, ga ki a tare damu me zamu yi?. Ai indai da mace a irin"

"wannan tafiyar namiji baya saka baki. Macen ma irin ki, mai kyau da sa a."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""Aa fa, ni wallahi ba za a wula™anta ni a banza ba. Zan iya Sarar da"

"komai wallahi, sai dai Chairman ya saka a kulle ni"" ta faWa tana Waukar wayarta da take ™ara."

"Ganin Hamma ne sai da ta yi murmushi sannam ta Wauka ta saka a kunne ta ce, ""Hamma ina"

"kwana."""

"""Islaha kun gama?."""

"""Ina fa, har yanzu ban samu damar ganinsa ba. Ba mu san a wanne floor yake ba har yanzu."""

"""Babu lokacin dawowar ki kenan?."""

"""Gaskiya babu."""

"""Kina ina yanzu haka?."""

"""Mun yi reserving room, ina ciki."""

"""Su kuma fa?."" Ta Wan kalle su ta ga Muslim ya zuba mata ido, saSanin Saleem da yake danna"

wayarsa.

"Ta Wan sauke numfashi, ta yi ™asa da murya sosai ta ce, ""muna tare."""

"A Wan fusace ya ce, ""a Waki Wayan ku ke?."""

"Ta Wan girgiza kai ta ce, ""eh, da yake muna tattaunawa akan yadda abin zai kasance ne."""

"""Islaha gaskiya bazan jure wannan shirmen ba, ki zauna Waki Waya da maza biyu a hotel?."""

"""Kar ka damu, aiki ne ya kawo hakan. Na san ka yarda dani ai ko?."""

"Sai da ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce, ""ki kula, zuwa anjima in baki dawo ba zan zo."" Kafin ta yi"

"magana ya kashe wayar, ta yi murmushi tana ajjiye wayarta a gefe."

"Muslim ya ce, ""Isalaha kina son Hamma da yawa."" Ta Waga ido ta wani kalle sa, sai ta share bata"

basa amsa ba.

"A lokacin Saleem ya ce, ""yauwa, ga hotonsa an turo min. Sunansa Jafar Yola, inkiya Jazy. Cousin W"

"in Rehaan ne kuma abokinsa, da babansa da babansa uba Waya suke."""

"Muslim ya karSa yana kallon hoton Jazy ya ce, ""wannan ai na san shi, indai zaka ga Ray to da™yar"

"baka gan shi ba. Da yawan hotunansu a tare suke."""

"Ya mi™awa Islaha ta karSa tana kallo, ta Wan buWe ido ta ce, ""kai wannan ai na gan shi."""

"A tare suka ce, ""a ina?."""

"Ta kalle su da mamaki ta ce, ""a floor Win nan, lokacin da nake faWa mu ku an zuba min tea,"

"elevator Win da ya fito na shiga, har sai da basa hanya ya wuce."""

"Saleem ya ce, ""oh Islaha! Meyasa baki yi masa magana ba?."""

"""Ban san shi ba ai, ko guest Win na mu ban san shi ba, ban taSa tsayawa na ™are masa kallo ba"

"balle na ri™e fuskarsa a raina."""

"Muslim ya ce, ""kai, mun yi wasa da damar mu."" Ta Wan yi shiru ta ce, ""Hakan yana nufin Jazy da"

"Ray a wannan floor Win suke."""

"Saleem ya ce, ""Za ki iya gane room number Winsa?."""

"A tare suka mi™e suka fito bakin ™ofar, tana kallon Wakunan da suke a kulle ta ce, ""ban ga Wakin"

"da ya shiga ba, amma ina da tabbacin a wannan floor Win ya yake."""

"Saleem ya ce, ""shikenan, hakan ma an samu cigaba ai. Mu koma tukunna."""

"Suka dawo Wakin Islaha ta ce, ""da na san shine da nayi masa magana, ohh! Yanzu a ina zamu sake"

"ganinsa?."""

"Muslim ya ce, ""kar ki damu, ba laifi bane ba hakan, rashin sani ne. Amma yana da kyau a nuna"

"miki hoton Ray kar aje shima kin haWu dashi."""

"Ta Wan yi dariya ta ce, ""babu ba™ata, wata™ila in na gansa zan gane sa."""

"Saleem ya ce, ""zata gane Ray, ai ba Soyayye bane ba."" Suka koma suka zauna suka cigaba da"

tattaunawa.

"Islaha ta gaji da zama, kwanciya take son yi amma bazai yu ba saboda waWanda suke tare. Duk ta"

"takura, zaman ya ishe ta, har bacci take ji yana Waukarta."

"Saleem ya kalli agogo ya ga ™arfe takwas na safe, ya ce, ""ya kamata mu samu tea mu sha. Muslim"

"mu je mu samo abinci mu barta a nan."" Suka mi™e suka fita suka bar ta a Wakin."

Basu jima da fita ba ta taso ta fito tana sake kallon wajan ko zata ga Jazy amma babu kowa a

wajan.

"˜arar elevetor ta ji sai ta juya tana kalon wajan, ta yi tsaki ganin wraiter tana tura table Win abinci. Ta kalli Islaha ta ce, ""morning madam."" Islaha ta yi murmushi ta amsa, ita kuma ta wuce room W"

in da tazo tana knocking.

"Šan buWe ™ofar da take knockinga aka yi, ta Wan kalli wajan sai ta ga bata ganin kowa sai waiter"

"Win da ta shiga ciki da table Win. ˜arar elevator ta sake ji, ta juya ta ga Saleem da Muslim sun dawo."

"Saleem ya mi™a mata tea ya ce, ""me ki ke yi a nan?."""

"Ta ce, ""ina dubawa ko zan sake ganinsa."""

"Saleem ya ce, ""mu shiga ciki, bazai yu mu tsaya a nan ba, har gwara mu mu je kan kujerun can mu"

"zauna mu jira mu gani. Amma mu fara cin abincin."" Bata ce komai ba ta koma suka biyo bayanta."

"Har ™arfe goma suna zaune babu labari, duk sun gashi da zaman waje Waya."

"Islaha ta ce, ""zama a nan bazai yu ba Hamma Saleem, mu fita mu je mu zauna a kan louge"

"chairs Win can, mu dinga kallon masu shige da fice, kar mu je muna nan su bar hotel Win."

"Saleem ya ce, ""haka ne, mu je."""

"Muslim ya ce, ""ku je zan fito."" Ba musu suka fita suka bar masa Wakin."

"Muslim ya Wauki wayarsa yana tsaki ya ce, ""Ummi kin dame ni, meye wai?."""

"Daga can Sangaren ta ce, ""bana so Islaha ta yi nasara a akan wannan aikin shiyasa na damu, ka"

"san abinda zaka yi ka lalata haWuwarta da Mr Ray."""

"""Na fi ki sanin abinda nake yi, na fi ki sanin abinda zan aikata. Ki daina takura min da waya, kin san"

"ta da shegen wayo, zata iya gano wani abun."""

"""Shikenan"" ta faWa tana kashe wayar."

"Ya kalli kan gadon ya hango handbag Winta, ya ™arasa ya buWe ya Wauko invitation card Win da yake ciki, ya ninke shi ya saka a aljihu. Ya Wauko wani irinsa sak a aljihunsa ya musanya da nata,"

ya mayar da jakar inda ya Wauka ya ajjiye.

"Ya girgiza kai yana kallon jakar ya ce, ""za ki haWu da Mr Rehaan Islaha, amma a police station zaki ™are, dan ni kaWai na san me na rubuta. Baza mu taSa bari ki yi nasara akan mu ba wallahi, sai mun Sarar da duk wata nasara da za ki samu a rayuwar ki, baki isa ki zo a bayan mu ki fi mu W aukaka ba. Kina samun damar hira da Mr Rehaan shikenan kin yi mana fintinkau, sai mu gani in"

"hirar zata yu"" ya yi ™wafa yana cize bakinsa sannan ya fito."

A zaune ya same su suna hira ita da Saleem shima ya zauna ya shiga sahun hirar.

"Tun suna zaman daWin rai har suka gaji, ta koma Wakin ta sake dawowa ta zauna, suma suka koma"

"Wakin. Kiran sallar azahar ya saka Saleem da Muslim fitowa daga Wakin, suka kalle ta tana inda take a zaune."

"Muslim ya ce, ""zamu wuce masallaci."""

Ta Waga kai suka sauka ita kuma ta rufe ido cike da gajiya da kasala.

"˜aramin bacci ne ya fara Waukarta, a lokacin Jazy ya buWe ™ofa ya kalli inda take, ya ganta a"

zaune akan kujera ta Wora ™afa kan Waya amma idanunta a rufe.

"Ya Wauke kai, ya fito ya yi knocking Wakin Ray ya buWe masa ya shiga. ˜arar rufe ™ofar da Jazy ya"

"yi ya saka ta buWe ido, ta mi™e zaune ta nufi Wakin dan ta yi sallah."

"Jazy yana shiga ya bi Ray da kallo da yake sanye da ™ananun kaya marasa tsaho. Ya ce, ""har"

"ka dawo daga sallar ne?."""

"""Ban je ba, a nan na yi."""

"""okay, ™arfe nawa zamu wuce?."""

"""Ban sani ba nima."""

"Jafar ya zauna yana kallon sa ya ce, ""™arya ka ke, duk bala'i yau sai mun koma gida wallahi."""

Shi dai bai ce komai ba ya waya da ya Wauka yana dannawa.

"Jazy ya ce, ""wannan room Win na kusa da naka, ashe wani babban Wan siyasa ne a ciki, ya"

"gayyato wata yarinya ta taya shi kwana, yanzu zancen da nake yi maka ta yi masa sata ta gudu."""

"Ray ya ce, ""Allah ya ™ara, saboda son tonawa kai asiri ne ya saka suke son suke mu'amala da ΄an"

"nigeria. In iskancin ka ke so ka je ka smau baturiya, babu sata balle yi maka video ta yaWa."""

"Jafar ya taSe baki ya ce, ""matsalar su ce ba tamu ba."""

"""Na ga yarinyar, kuma na ga fuskar ta, har bayan ta wuce ya le™o yana cewa ta manta facemask W"

"in ta."""

"Jazy ya kalle sa ta ™asan ido ya ce, ""zaka taya sa bincike a kamata kenan?."""

"""Da zan ganta kyauta zan yi mata, ta ci kuWinta hankali a kwance."""

"Ya yi dariya ya ce, ""ka shirya kawai malam, ina so na ci girkin Mummyna wallahi."""

"Ray ya kwanta ya ce, ""bacci zan yi, zuwa dare sai mu koma."""

"Jafar ya mi™e ya ce, ""wallahi zaka neme ni ka rasa, domin bazan tsaya kana wahalar dani ba. In ba dan Mamy ba, bazan tsaya ina saurarenka kana abinda ka ga dama ba, kaima ka san baka isa ba"""

ya faWa yana fita daga Wakin.

"Kallon inda Islaha ta zauna Wazu ya yi, bata nan amma akwai id card Winta a wajan. Kamar bazai"

"™arasa ba, sai ya ™arasa dan ya duba, haka kawai bai yarda da ita ba."

"Ya Wauki Id card Win yana kallo, ya girgiza kai a bayyane ya ce, ""no wonder, ashe yar jarida ce."""

A daidai lokacin Islaha ta fito daga Wakin ta ™araso wajan.

"Suka haWa ido da Jazy, kamar a mafarki ta ganshi yana kallon ta, ta ™araso da sauri ta ce, ""Good"

"day Mr Jafar."""

"Ya bita da kallon up and down, ya ™i yi mata magana sai kallonta kawai yake yi kamar mai son"

"gano wani abun a jikinta. Islaha itama kallonsa take yi kamar yadda yake kallonta, tana jira ya amsa mata."

"Kamar bazai ce komai ba, sai daga baya, cikin yanga da jan aji ya ce, ""so why are you following"

"me?."""

"Ta kalle sa tana Wan murmushi ta ce, ""I'm not following you, sir. I don't even know you personally."

"My colleagues were the ones who showed me your picture."""

"Ya kalli Id card Winta ya kalle ta, kafin ya yi magana ta ce, ""zan iya samun lokacinka?."""

"Fuskarsa babu walawala ya ce, ""for?."""

"""A few questions sir."""

"Ya Wan girgiza kai ya ce, ""So you've been following me just to ask me a questions?."""

"""Yes, Mr Jafar."""

"Ya Wan taSe baki yana girgiza kai, zai yi magana ta ce, ""don Allah, give me a chance."""

"A lokacin Saleem da Muslim suka zo wajan suna kallonsu da mamaki. Jafar ya bisu da kallo, ya"

"kalle ta ta yi sauri ta ce, ""there are my colleagues."""

"Ya Wan kalle su kafin ya ce wani abu ta sake cewa, ""please Sir."""

"Ya Wan kalle ta ya Wauke kai, yana kallon Wakin da Rehaan yake, ya sake kallon ta ya ce, ""Okay,"

"come in"" ya faWa yana shiga Wakin da yake."

"Ta juya ta kalli su Saleem, Saleem ya yi mata alamar da ta shiga kar ta Sata lokaci, ta daidaita"

nustuwarta ta ri™e handbag Winta ta shiga da sallama.

Ya amsa yana zama a akan kujera ya nuna mata wacce take kallonsa ya ce ta zauna.

"˜arewa Wakin kallo take yi, ganin kamar ba a hotel Waya suke ba, ganin Wakinsa mai kyau da"

"girma fiye da nasu, komai na ciki luxury, ga sanyi da ™hamshi mai daWi da yake yi."

"Bayan ta zauna, ya Wora ™afa kan Waya yana juya id card Winta a hannunsa. Kafin ta yi magana"

"ya ce, ""Miss Islaha from toron guiwa tv."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""Yes, Mr Jaafar."""

"Sai ya canja harshe zuwa hausa ya ce, ""okay ina ina jinki, me ke tafe dake?."""

"Da mamaki ta kalle sa, dan gaskiya bata Wauaka yana jin hausa ba, ta Wauka turanci kaWai yake ji, ko fulfulde bata saka a ranta yana ji ba, tunda ance ba a nan suke rayuwa ba. Gayen ya burge ta"

"sosai, dan ya haWu, irin ™arshen haWuwar nan."

"Ta Wan yi ajiyar zuciya cikim nutsuwa ta ce, ""Sunana Islaha daga toron guiwa tv, na zo nan dan na"

"bawa Mr Rehaan invitation, da neman izinin hira dashi."""

"Ya Wan buWe ido da mamaki ya ce, ""ya aka yi ki ka san Rehaan yana nan?."""

"Ta Wan yi murmuahi ta ce, ""ban sani ba Sir, Chairman ne ya kira ni tun daren jiya, ya ce na shirya"

"zuwa nan na haWu dashi."""

"""Shi Chairman Win na ku ya aka yi ya sani?."""

"""I don't know Sir."""

"""You know, miss Islaha."""

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""Sir in na sani bazan ™i sanar da kai ba, ban san ya aka yi ya sani ba."""

"""Well, in baza ki faWa min ba za ki iya tashi ki fita"" ya faWa yana nuna mata ™ofa."

"Islaha ta Wan yi shiru, in ta fita ta rasa damar ta, sannan in ta faWa masa ta zama ma™aryaciya."

"Ta Wan yi murmushi ta ce, ""zan iya zuwa na tambayi abokan aikina akan hakan? Amma sai ka bani"

"dama"" ta faWa cikin muryarta mai sanyi tana kallon sa."

"Ya Waga mata kai alamun ta je, ta yi godiya ta mi™e ta fita."

"Jazy ya girgiza kai ya ce, ""Lallai akwai ™aramin ya™i, ashe har an san da labarin dawowarsa, duk wanda ya yi gangancin fitar da labarin nan shi da Rehaan"" ya faWa yana ΄ar dariya sanin halin"

kayansa.

"A hankali ta Wan yi knocking sannan ta shigo da sallama, ta koma inda ta tashi ta ce, ""An"

"samu maganar daga wajan P.A Bilal."""

"Ya Wan yi murmushi yana girgiza kai, sannan ya Wauko waya ya kira Bilal ya saka a speaker."

"Bilal yana Wauka ya ce, ""Good day Sir."" Jazy ya ce, ""gidan tv nawa ka bawa labarin dawowar"

"Ray?."""

"Bilal ya yi shiru bai ce komai ba. Jazy ya ce, ""baka jin magana ko? Me ya ce maka a airport?."""

"Bilal ya ce, ""a yi ha™uri, na riga. """

"Ya katse sa ya ce,

Please Login or Register in order to submit comment