gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 13 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

""ayi ha™uri dame Bilal? Sau nawa kana yi kana bada ha™uri, dan ka ga ina sakawa ya ™yale ka ko?. Shikenan wannan tsakanin ku ne, bazan shiga maganar ba"" kafin Bilal ya"

ce wani abu ya yanke wayar.

"Ya kalli Islaha ya ce, ""Miss ΄ar jarida, kin samu labarin ya dawo jiya. Kuma sai ku zo interview"

"yau?."""

"""no Sir, ba mun zo interview ba ne, mun zo mu yi inviting Winsa ne, duk lokacin da ya saka mana,"

"a ko ina ne muna maraba da hakan. Mu dai burinmu ya amince mana Win."""

"Ya Wan kwanta a akan kujerar ya ce, ""Kin san babu channel Win da ya taSa hira dashi?."""

"Islaha ta ce, ""shiyasa nake so na zama first presenter da zan fara interview dashi, ina mafarkin"

"hakan a rayuwata Sir."""

"Ya yi murmushi, dan yanayin yadda take magana da ™arfin guiwarta ya burge shi sosai."

"Jafar ya ce, ""meyasa?."""

"""hira da Mr Reehan ba abu ne mai sau™i ba, iya tattaunawa dashi babbar nasara ce a gare ni."""

"Ya Wan girgiza kai ya ce, ""to kuma sai ga ki a zaune a wajan Jafar ba Rehan ba."""

"Ta sake yin murmushi mai kyau ta ce, ""in na ga Mr Jafar kamar na ga Mr Rehaan ne. Wannan"

"zama da na yi tare da kai shima babbar nasara ce, at least a tarihin rayuwata zan ce na zauna da Mr Jafaar har mun yi magana. Ina komawa gida, zan rubuta a diary na."""

"Ya girgiza kai tana jinjina girman wayonta, ba ™arya ta iya aikinta sosai. Haka ake son ΄an jarida"

"da iya harshensu, da iya sarrafa magana, sa amfani da yanayin fuskar wanda suke tare."

"Ya ce, ""ta ya dan kin ga Jafar zai zama kin ga Ray?."""

"""Saboda duk abu Waya, jini Waya ba wasa bane."""

"Ya yi murmushi yana jinjina ™arfin wayonta, muryata ko rawa bata yi in tana yi masa magana, ko"

"kaWan babu tsoro a tare da ita. Aikin ya ratsa ta, ta ™ware babu da wanda baza ta yi hira ba."

"Ta yi ™asa da murya ta ce, ""I've been here since 4 a.m. and haven't even had breakfast, just"

"because I want to see your cousin. Please, ka bani damar ganinsa."""

"Da mamaki ya kalle ta ya ce, ""dake muka haWu za ki shiga elevetor ko?."""

"Ta Waga kai ya ce, ""ni ce."""

"Ya Wan yi murmushi ya ce, ""kuma ba ki ga Rehaan ba?."""

"Ta girgiza kai ta ce, ""ban gan sa ba, kana tare dashi?."""

"Ya girgiza kai da mamaki ya ce, ""kafin yanzu, kin taSa ganin Rehaan?."""

"""Actually ina ganin hotunansa amma bazan iya cewa ga kamanninsa ba, in na ce ban san shi ba"

"ban yi ™arya ba. Wannan shine gaskiya."""

"""Good girl!"""

"Ya furta yana girgiza kai jin ta faWa masa gaskiya, dan tabbas ta ga Rehaam bata ganesa bane ba."

"Kuma gwara hakan, da ta tunkaresa da wata magana da an shiga tara."

"""Miss Islaha yanzu dai Rehaan bacci yake yi, ko da ba bacci yake yi bazai amince ba. Kuma Bilal da"

"ya ba ku labari zai koresa ne. Dan ba ya so ya faWa ba a cika ba."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai ba. Jazy ya ce, ""A ta™aice ban yi miki al™awarin ganinsa a yau ba."

"Ba yau ba ma, gabaWaya wannan zuwan bana tunanin zaki samu damar da ki ke so."""

"Cikin rashin damuwa ta ce, ""zan jira daga nan ko yaushe ne, burina da fatana ya amsa gayyata, ya"

"amince na zama ta farko."""

"Jay ya ce, ""Don't worry, ™arfin guiwarki da nutsuwar ki, da gaskiyar ki ya burge ni. Dan haka na yi miki al™awarin ke ce mace ta farko da Rehaan zan yi hira da ita. Sannan da kaina zan neme ki in"

"lokacin hakan ya yi."""

"Ta faWaWa murmushin ta, kyawunta ya sake bayyana ™arara ta ce, ""na gode Mr Jafar, na gode"

"Allah ya saka maka da alkhairi. Ka wuce yadda na yi tunani, yadda aka faWa min kai ba haka ka ke ba. Na gode."""

"""ya aka ce miki nake?."""

"Ta Wan yi dariya ta ce, ""An faWa min kana da shariya, kuma kirkin ka bashi da yawa"" ta faWa tana"

Wan rufe bakinta cikin salon wasa.

"Ya yi ΄ar dariya ya ce, ""wannan sai Rehaan ba dai ni ba. So you can go."""

"Ta sake yi masa godiya ta ciro iv card ta mi™a masa ta ce, ""his invitation card."""

"Ya Wan girgiza kai ya ce, ""no need, je ki dashi."""

"Ta yi murmushi ta mi™e ta ce, ""thank you for your time, Mr Jafar."""

"Ya gyaWa kai ya ce, ""Thank you, miss Islaha."""

"Ta yi murmushi, ta Wauki jakarta zata fita. Har zata fita ya ce, ""You forgot you id card"" ya faWa tana"

mi™a mata. Ta dawo ta karSa ta fita ya bi ™ofar da kallo...

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 013.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina

"so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah."

"Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su"

suna nan kamar haka.

Kabbasa spray

Dufr khumrah Mahlab khumra Body milk Kuleccam

Matan Maiduguri Ready to use dilka Halawa

Shuwa Arab hair mist Cotton incense Dorut after period Dukhaan stool Gabgab

Sandal flex Sandal sukkaria Kajiji

Halud Arabian oud Oil perfume Room fresh

Multi purpose sprays Curtains incense Kabbasa

Farce Marshoosh Senegalese Kajiji Dilka soap

Dilka cream

"Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku"

lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168

08164570032

"Muslim tunda Islaha ta shiga Wakin ya kasa tsayawa, sai zagaye yake yi yana ji kamar ya zama iska ya shiga Wakin ya ji abinda ake tattaunawa."

"Sai kallon Wakin yake yi, yana ji zuciyarsa babu daWi a kan hakan."

"Saleem da yake zaune ya bi sa da kallo ya ce, ""ka zo ka zauna mana, sai zagaye ka ke yi kamar"

"sabon soja."""

"Ya Wan kalle sa ya ce, ""so nake ta fito kawai, ina ta addu'ar Allah ya sa ya amince."""

"Saleem ya ce, ""to ka zauna mana."" Ya dawo ya zauna yana kallon ™ofar har lokacin bata fito ba."

"Wani iri yake ji a zuciyarsa, dan bai san me ake yi a ciki ba, ba haka yake so ba, so ya yi a buWe iv"

"card Win a gabansa, dan ya ji irin cin fuskar da za a yi mata."

"Ya kalli Saleem ya ce, ""kar fa mu je wani abun yake yiwa yarinyar nan."""

"Saleem ya zaro ido ya ce, ""me zai yi mata kuwa? Ka jira ka gani mana."""

"""Ka san namiji ba abin yarda bane ba akan mace."" Saleem ya Wan yi murmushi bai ce komai ba."

"A lokacin Islaha ta fito duk suka mi™e suna kallon ta, ta ™araso wajansu ta ce, ""mu je ko?."""

"Saleem ya ce, ""ba ki faWa mana komai ba."""

"""Na yi tunanin sai mun je mota ai."""

"""FaWa mana yanzu dai."""

"""Mun yi magana dashi, ya ce da kansa zai faWawa ba™on na mu, kuma ya yi min al™awarin ni ce ta"

"farko da zan fara hira dashi."""

"Saleem ya ce, ""good, haka muke fata, Allah ya ba mu nasara."""

"Ta ce, ""Amin. Mu je ko?."""

"Saleem ya ce, ""babu abinda ki ka manta?."""

"""Eh, ban bar komai ba"" ta faWa suna shiga elevetor Win."

Suna sauka Reception suka ba da key Win Wakin suka fita zuwa harabar hotel Win.

"Kamar an ce ta kalli gefenta, sai gaban ta ya faWi, ta Wan yi jim tana kallon wajan kafin ta juyo tana"

kallon su.

"Saleem ya ce, ""mu je ko?."""

"Ta Wan girgiza kai ta ce, ""ku je, zan biyo ku daga baya."""

"Saleem ya ce, ""kamar ya zaki biyo mu? Me za ki yi?."""

"""Akwai abinda zan yi, ku je kawai"" ta faWa tana komawa da sauri."

"Mualim ya ce, ""Anya ba shine ya ce ta koma ba?."" Saleem ya Wan yi shiru ya bita da kallo a"

lokacin har ta koma ciki.

"Islaha tana shiga ta jawo mayafinta ta rufe fuska, ta saka faacemask Winta ta shiga eleavtor."

A floor 7 ya buWe waWanda suke ciki suka fita itama sai ta fito.

"Ta yi hanyar dama su kuma suka yi haggu, kamar wacce ta manta hanya sai ta yi saurin dawowa"

da baya ta bi baya a lokacin suka buWe room suka shiga.

"Ta Wan zubawa Wakin ido tana nazari, dan ko tantama bata yi wannan Hafsa ce, Hafsa ™anwarta"

ta gidan marayu. Me ya kawo ta hotel har aka shiga da ita Waki?.

"Dafe kai ta yi tunawa bata da inda zata zauna ta jira su, sai ta juya a inda take tsaye akwai camera,"

"ta gyara nutuswarta ta ™arasa bakin ™ofar Wakin gabanta yana faWuwa. Kamar zata yi knocking sai ta fasa, ta ja da baya ta koma ta sauka ta koma reception."

"A nan ta ga Saleem yana jiran ta, yana ganin ta ya ce, ""me kika koma yi ne haka?."""

"Ta Wan yi jim ta ce, ""wata na gani wacce na sani tuna baya, shine na koma muka gaisa. Mu je"""

Ta faWa tana yin gaba ya bi bayanta suka shiga mota suka tafi zuciyarta cike da tsananin tunani

akan abinda ta gani.

"Rehaan bai farka ba sai gab da sallar la'asar, ya mi™e ya shiga wanka, bayan ya fito ya"

shirya a lokacin aka yi kiran sallah. Ya yi sallah a Wakin ya tashi ya kunna kettel ya haWa tea yana sha.

"A lokacin Jazy ya shogo ya bi sa da kallo ganin bashi da alamun shiryawa ya ce, ""Malam ka tashi"

"mu tafi. Na gaji wallahi."""

"Ya Wan lumshe ido ya buWe ya ce, ""baza mu bari sai dare ba?."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""A'a, yanzu zamu tafi. Tashi"" ya faWa yana rufe masa box Winsa yana kallonsa."

"Rehaan ya ajjiye mug Win ya ce, ""ka kasa gane bana son komawa gida."""

"Ya kalle sa ya ce, ""wallahi dole ka koma, in ba haka ba zan yi tafiyata na ™yale ka. Ya zaka dinga raina min hankali kamar wani yaronka, dan ka ga ina biye maka sai ka dinga yin abinda ka ga"

"dama?."""

"Ya Wan yi tsaki ya mi™e tsaye, ya Wauki face cap Winsa ya saka, ya saka facemask ya Wauki"

"wayarsa ya ce, ""mu je"" ya faWa yana yin gaba."

"Jazy ya ri™o hannunsa ya ce, ""dakata malam, waye bawan ka da zai Waukar maka jaka? Ka san dai"

"baka isa ba ko?."""

"Bai ce komai ba ga dawo da baya ya Wauki box Win, har zai fita sai ya dawo ya cire charger sa ya"

fita daga Wakin zuwa ™ofar Wakin yana danna waya.

Jafar yana fitowa ya ja ta sa box Win suka sauka ™asa zuwa compound Win hotel Win. Suna ™

arasawa suka shiga mota suka Wauki hanyar gida.

"Tunda suka nufi gida yake jinsa babu daWi ko kaWan, sai kallon hanya yake yi yana ji kamar su"

koma. A haka suka ™arasa aka buWe musu gate suka shiga.

"Jazy zai buWe ya fita ya ri™o hannunsa ya ce, ""kar ka ce zaka wuce gida yanzu, ka zauna tare dani."""

"Ya bisa da harara ya ce, ""da yake ga bawan ka ko? Dallah cika min hannu, in na shiga muka gaisa"

"da Abba da Mamy tafiyata zan yi, nima uwata tana son ganina ai"" ya faWa yana buWe motar ya fita."

"Jazy yana fita suka haWa iso da Janan, ta saki ihu ta nufo sa a guje tana zuwa ta rungumesa tana"

welcoming Winsa.

"Jazy ya yi dariya ya ce, ""Janan ya aiki?."""

"""Alhamdu lillah Hamma Jaafar. Ina Hammana?."""

"Ya nuna mata side Win da Ray yake har lokacin bai fito ba. Ta buWe ido ta ce, ""da gaske tare ku"

"ke?"" ta faWa tana zagyawa da sauri ta ™arasa ta buWe masa."

"Suka haWa ido ta faWa jikinsa a cikin motar, ya yi murmushi yana zare facsmask Win ya ce, ""My"

"little Jan."""

"Ta Wago daga jikinsa ta ce, ""Hamma shine babu labari? Baka faWawa kowa ka shigo ™asar nan"

"ba."""

Murmushi ya sake yi ya ja kunatunta kafin ya sakko daga motar. Janan ta kan™ame hannunsa ta ™

"i saki, tana ta murnar ganinsa ta ce, ""Kuma da yake ban ga security guard Winka ba, shiyasa ban yi tunanin kai bane."""

"Ya kalle ta ya ce, ""kina zuwa aiki?."""

"Ta yi dariya har tana tsalle kamar yarinya ™arama ta ce, ""yanzu ma na dawo."""

Ya sake yin murmushi tana ri™e dashi cikin murnar ganin favorite brother Winta.

"Ya kalli Jafar da ya yi nisa a hanyar apartment Win Mamy. Ya juya yana kallon Janan, kafin ya ce"

wani abu ma'aikatan gidan sun ™araso wajan ana ta gaishe sa ana yi masa barka da zuwa.

"Suka gaisa cikin sakin fuska, aka Wauki box Winsa aka kai apartment Win Mamy. Janan dai tana ri™ e da hannunsa suka nufi apartment Win Mamy, sai da zasu shiga sannan ta tuna ta bar abu akan"

gas ta sake shi ta tafi a guje.

A lokacin Riyya da Banisha suka fito a guje suka rungumesa a tare. Murmushin jin daWin ganin ™

"annen nasa ya yi, dukkansu kansu babu Wankwali, gashinsu mai tsaho da santsi ya bayyana har gadon baya."

"Ya ce, ""Riyya za ki yar da ni ba, baki san kina da girma bane?."""

"Ta Wago tana kallonsa ta ce, ""Shine ko ka faWa min."""

"""Saurayinki bai faWa miki ba?."""

"Cike da shagwaSa ta ce, ""bai faWa min ba."""

"Ya yi murmushi, ya shafa fuskarta suka shiga ciki har falon Mamy."

Da sallama ya shiga ya samu Mamy a zaune ita da Jazy gaisawa. Rehaan ya bita da kallon kewar

"mai yawa, fara'arsa ta ™aru sosai. Ya ce ""Mamy."""

"Kafin ya ™araso ta mi™e ta cim masa, ta yi hugging Winsa ta ce, ""sannu da zuwa My love."""

"Ya Wago daga jikinta, yana kallon fuskar ta, cikin harshen hindi ya ce, ""na yi kewar ki Mamy."""

"Itama cikin yaren ta ta ce, ""nima na yi kewar ka Rehaan. Zauna."" Bai musa ba ya zauna yana kallon"

kowa da yake zaune a falon.

"Riyya ta je ta kawo masa favorite drink Winsa, wanda ta san yana so indai ya zo gida, daman Jafar"

"ya faWa mata zai dawo, shiyasa ta yi masa da kanta."

"Ta ce, ""kamar na san zaka dawo na yi cocunut drink, gashi ka sha ta faWa tana mi™a masa."

"Ya karba ya ri™e hannunsa, ta zauna a kusa dashi ya ce, ""thank you. Ba ki ga saurayinki ba?."""

"Ta kalli Jafar da yake kallon ta, ta yi dariya tana kwanciya a kafaWar Rehaan cike da kunya."

"Mamy ta yi dariya tana kallon Rehaan cikin murnar ganinsa ta ce, ""tana murnar ganin ka, ko"

"sannu da zuwa bata ce masa ba."""

"Ta kalli Mamy ta ce, ""Allah na ce masa sannu da zuwa. Ta juya ta Jafar ta ce, ""ban faWa maka"

"ba?."""

"Shi dai murmushi kawai yake yi bai ce komai ba, yana jin daWin ganin iyalan Mamy cikin farin ciki sosai, yana son zama a cikinsu dan kamar ba sirikin Mamy ba haka yake. Tun zamansu a Uk Mamy ta mayar dashi kamar Rehaan, komai tare suke yi, yadda take rarrashin Rehaan haka take yi masa. Zama da ita ya saka yake jin yaren ta kamar yadda Rehaan yake ji, komai in zata yiwa Rehaan zata"

haWa dashi.

"Ya yi tunanin da ya furta yana son Riyya, har maganar aure ta shiga tsakani zata Wan canja saboda kunya, amma sai ya ga shine yake haukansa Mamy ko a jikinta. Yadda take yi masa Win nan dai bata canja ba, wani lokacin har tsokanarsa take yi. Shiyasa shima ya sake, ya daina jin kunyar ta"

gabaWaya.

"Jafar ya kalli Mamy ya ce, ""Mamy Abba yana nan?."""

"""Ba ya nan Jafar, sai dai ka dawo in anjima."""

"""Shikenan, ni zan wuce Mamy."""

"""Amma zaka shiga ku gaisa da matan gidan ko?."""

"Ya Wan yi jim bai amsa ba, Mamy ta ce, ""ka je Jafar, kar ka bar shaiWan ya yi galaba a kanka."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""To Mamy."""

"Mamy ta ce, ""sai ganin ku kawai na yi, babu labari ko a waya."""

"Ya yi dariya ya ce, ""Rehaan ne wallahi, magiya ya dinga yi min akan kar na faWa mu ku. Tun jiya"

"muka dawo, a hotel muka kwana sai yanzu mu ka zo."""

"Mamy ta ce, ""na yi mamaki da ban ga Rehaan a gajiye ba, ashe kun jima da dawowa."""

"""Ai da yana nan yana faman furta ya gaji. Rago kawai."" Mamy ta yi dariya kawai bata ce komai ba."

"Jazy ya mi™e ya ce, ""Mamy na tafi."""

"Mamt ta ce, ""ka gaishe da Mummy, ka ce mata zan zo in sha Allah."""

"Ya Waga kai ya ce, ""In sha Allah."""

"Mamy ta kalli Riyya da take satar kallonsa tana murmushi ta ce, ""baza ki raka sa ba?."""

"Riyya ta mi™e tana Waukar hularta, ta saka ta bi bayan Jazy da sauri."

"A lokacin Rehaan ya kalli Mamy da take kallonsa ta ce, ""a kawo maka abincin?."""

"Ya Wan girgiza kai ya ce, ""A'a Mamy, zan sha drink Win kawai, in anjima zan ci."""

"""Me za a dafa maka?."""

"""Anything from my Mamy i like it."""

"Ta yi murmushi tana cire hular kansa, gashinsa da ya Suya a ciki ya sauka har bayan wuyansa."

"Ta bi gashin da kallo tana shafawa ta ce, ""Rehaan ka san jama'ar gidan nan basa son gashin nan"

"ko?."""

"Ya Wan sauke numfashi ya ce, ""Mamy dan ba sa so sai na ™i yin abinda na yi niya? Ni Ina so, kuma"

"babu haramci a ciki, saboda su sai na fasa?."""

"Mamy ta girgiza kai ta ce, ""ka je ka huta, zamu yi maganar daga baya. Banisha Wauki box Winsa ki"

"kai masa Waki."""

Banisha da take jikinsa ta mi™e ta Wauki box Win zuwa Waki.

"A lokacin Riyya ta dawo shi kuma ya mi™e tsaye, ta ™araso tana sake ri™e hannunsa ta ce, ""Ina da"

"labarin da zan baka."" Ya sake yin murmushi ya shafa fuskarta bai ce komai ba."

"Har zai fita sai Mamy ta ce, ""Rahaan."""

"Ya dawo yana kallon ta, ta ce, ""Ka je ku fara gaisa da mutanen gidan, in ku ka gama sai ka wuce W"

"aki."""

"Bai musa ba suka fita su ukun ta bisu da kallo, tana yi musu addu'ar neman tsari daga duk wani"

mai nemansu da sharri.

"Apartment Win Mama suka shiga da sallama, Janan tana ganinsa ta fito daga kitchen, ta ™araso"

gare sa suka shigo falon tare.

"Ya kalli mutanen da suke zaune a falon, yayyensa maza ne, sai kuma ita Maman da take zaune."

"Ya kalle su ya ce, ""Barkan ku."""

"Da™yar suka iya amsa masa, ya kalli Mama cikin harshen fulatanci ya ce, ""barka da gida."""

"Ta bisa da harara tana taSe baki ta ce, ""an dawo lafiya?."""

"""Alhamdu lillah"" ya faWa yana mi™ewa tsaye. Kafin su ce wani abun ya ce, ""sai anjima"" ya faWa"

yana fita daga falon.

"Sameer ya bi sa da kallo tare da jan tsaki, sai kuma ya yi ™wafa ya mi™e shima ya fita bai sake"

waiwayon kowa ba.

"Shi kuwa wajan Umma ya shiga, a nan ya tarar da Yayarsa mace da kuma ™anwarsa wacce ta jima"

da aure.

"Suka gaisa sama-sama, ya fito ya shiga wajan ta ™arshen, itama suka gaisa babu yabo babu fallasa"

"sannan ya wuce wajan Daada. Har zai shiga sai ake shaida masa bata nan ta fita, ya dawo da baya suka wuce part Winsa shida ™annensa mata guda uku."

"Yana saka ™afa a apartment Winsa kansa ya sara, ya Wan yatsine fuska kaWan ya shiga falon ya"

zauna yana Wan murza goshinsa.

"Janan ta ce, ""Hamma ya dai?."""

"Ya Wan girgiza kai alamun babu komai kafin ya ce, ""ku je ku yi sallah, nima yanzu zan fito"

"masallaci."""

"Suka amsa, Riyya ta ajjiye masa drink Winsa su fita."

"Ya dafe kai yana sauke numfashi, ya mi™e yana tafiya a hankali, ya shiga ciki zuwa Wakinsa ya buW"

e yana kallon Wakin kamar ba nasa ba.

"Ya ™arasa gaban mirror ya cire agogo ya ajjiye, ya ajjiye hula da glases Winsa ya ya taka a hankali"

zuwa banWaki.

"Alwala ya yi ya fito, bayan ya fito kansa yana juyawa sosai, ya Wan tsaya cak kafin ya zauna a"

gefen gado yana ji kamar ana juyasa a cikin Wakin.

"Kiran sallar da aka yi ya saka shi sauke numfashi, ya koma closet Winsa ya Wauko jallabiyya ya"

saka ya fito dan zuwa sallah.

"Islaha tunda suka Wauki hanya ta yi shiru tana tunanin abinda ta gani wanda ya Waga mata hankali sosai, ta Wan sauke nunfashi a hankali. Sai kuma fuska wanda ya watsa mata tea ya zo"

"idanunta, ta ji takaici ua mamaye mata zuciya."

"Ta yi tsaki ta ce, ""shirme!."""

"Saleem da yake kallon ta ya ce, ""ke da wa."""

"Ya Wan lumshe ido ta buWe ta ce, ""don Allah ajjiye ni a orphanage, akwai abinda zan yi a ciki."""

"Muslim ya bita da kallo ya ce, ""baki gaji ba kenan?."""

"""Akwai wanda nake so na haWu dasu, shiyasa nake so in shiga."""

"Basu jima ba suka ™araso, ta fita daga motar tana yi musu sallama suka tafi ita kuma ta nufi gate"

Win gidan.

"Suka gaisa da ma'aikatan wajan, ta shiga ciki kai tsaye Wakin su Hafsa ta wuce. Zata shiga Zainab"

"zata fito, zata yi ihu ta rungume ta ta yi saurin rufe mata baki suka shiga Wakin."

"Islaha ta ce, ""yi shiru, bana so a san na shigo gidan nan."""

"Zainab ta ce, ""Adda Islaha sannu da zuwa."""

"""Yauwa Zainab. Ina Hafsa?."""

"Zainab ta yi shiru bata ce komai ba. Islaha ta ce, ""magana nake yi miki fa, ina Hafsa take, itama"

"bata nan kamar sauran?."""

"Zainab ta yi ajiyar zuciya ta ce, ""Adda Islaha Mama ta fita da Hafsa tun jiya, har yanzu bata dawo"

"ba."""

"Islaha ta gyara zama ta ce, ""ina ta je da ita? Meyasa ke ba a tafi dake ba?."""

"""Wallahi ban sani ba, tunda aka yi wasu ba™i bayan kin bar gidan nan, sai aka kira mu dani dasu"

"Hafsa da Saliha mu ka je wajan, tun daga lokacin Mama ta kira Hafsa suka fita basu dawo ba."""

"""Su waye ba™in? Mata ne ko maza?."""

"Zainab zata yi magana cikin tsawa aka katse ta aka ce, ""Ke Zainab!."""

"Dukkansu sai da gabansu ya faWi, dan tsawar ta zo musu a bazata. Suka juya suna kallon wacce ta"

yi musu tsawar.

"Šaya daga cikin wacce suka tashi tare ne, da shekaru da komai na su Waya ne."

"Ta ™araso ta janye Zainab ta ce, ""me ki ke yi a nan? Ba an ta fi dining cin abinci ba?."""

"Zata yi magana ta daka mata tsawa ta ce, ""wuce ki bar wajan nan kafin na yi ball dake."""

"Islaha ta mi™e tsaye ta ce, ""babu inda zata je, yadda ki ke da iko da ita nima haka nake da iko da"

"ita"" ta faWa tana ri™o hannunta."

"Fadwa ta bi Islaha da kallo ta ce, ""Islaha ba da ke nake ba, ki bari na yi abinda aka saka ni. Baki fa"

"iko da kowa na gidan nan, ba a nan ki ke ba yanzu."""

"""dan ba a nan nake ba, amma ™anwata ce."""

"""Zainab fita."""

"Islaha ta kalli Zainab ta ce, ""jeki Zeey, kar ki damu."" Zainab ta fita a hankali bata sake magana ba."

"Islaha ta kalli Fadwa ta ce, ""kin bani mamaki, ban yi tunanin haka daga gare ki ba. Me ku ke S"

"oyewa wanda ni ban san dashi ba?."""

"Fadwa ta ce, ""babu ruwanki da abinda mu ke Soyewa, nan gidanmu ne muna da ikon yin duk"

"abinda mu ke so. Bakya cikin mutanen gidan nan, baki da file a gidan nan a yanzu, dan haka ba a gidan mu ki

Please Login or Register in order to submit comment