gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading RAGAYAR DUTSE Dawowa Mai Hatsari book 1 By Nana Haleema Chapter 22 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

min ba amma ance ba ita"

"bace. Amma duk wani alamunta ya bayyana a gare ni."""

"""Gaskiya ya kwmata a faWaWa bincike. Dan ni nasan itace kawai."" Ta yi murmushi ta fita suka shiga"

"asibitin.A nan suka tarar da Mama a zaune, suka ™arasa suka gaishe ta amsa."

"Mama ta kalli Islaha ta ce, ""ina Labiba ko Hanan?."""

"Islaha ta ce, ""bacci suke yi dana fito."" Mama ta girgiza kai ta ce, ""bacci!"" Ta maimaita cike da"

"mamaki. Mahaifinsu yana asibiti cikin wannan yanayin amma su bacci ma suke yi."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Mama ta ce, ""ai shikenan, mu je wajan likitan ko?."""

"Sadik ya ce, ""Ki fara shiryawar Mama."" Mama ta ce, ""mu je dai Sadik"" ta faWa tana mi™ewa tsaye."

"Islaha dai kallon Mama take yi tana mamakinta, ashe duk kafsa faWan da suke yi da Baffa tana son kayanta, ita wallahi bata Wauka zata damu ba, ta Wauka murna zata yi dan Baffa babu lafiya zata samu damar yin abinda take so. Amma sai ta ga akasin haka, sai ta ga ta fi ΄a΄ansa damuwa,"

kana ganinta kasan ta damu da rashin lafiyarsa sosai.

"Islaha ce ta yi knocking ™ofar, ya amsa daga ciki suja shiga da sallama. Dr ya amsa yana kallon su"

"ya ce, ""Mustapha Maddibo ko?."""

"Islaha ta ce, ""mu ne."""

"Ya nuna musu wajan zama ya ce, ""bismillah ku zauna."""

"Sai da suka zauna sannan ya ce, ""kamar yadda na faWa muku jiya mun yi duk gwaje gwajen da ya"

"kamata. Kuma alhamdu lillah mun kamo bakin zaren."""

"Dr ya ce, ""ya taSa yin ciwon ™oda ne ko sau Waya?."""

"Mama ta ce, ""eh ya taSa yi, amma an fi shekera goma gaskiya."""

"Ya girgiza kai ya ce, ""kuma ya san yana da cutar hawan jini da sugar?."" Mama ta girgiza kai ta ce,"

"""hawan jini dai an taSa faWa masa yana dashi, amma sikari gaskiya bai sani ba."""

"""Yana shan maganin hawan jinin?."""

"""Gaskiya ba ya sha."""

"""Kuma yana cin gishiri, kanwa, baya samun isashshen bacci?."""

"Mama ta girgiza kai ta ce, ""gaskiya yana shan kanwa sosai, dan kullum sai an dama masa kunun"

"kanwa."""

"Dr ya yi ajiyar zuciya ya ce, ""ciwon ™oda ne ya kama shi mai ™arfi Mama, dan har ya kai mataki na ™arshe, mataki na biyar a cikin matakan ciwon. Wanda mu ke kira end stage kidney disease"

"(Eskd)."""

"Islaha ta ce, ""innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Amma Dr ya daWe da yin ciwon fa."""

"Dr ya kalle ta ya ce, ""Ko da bai taSa yi ba, hawan jini da sukarin da suka yi masa yawa zasu iya taS a masa ™oda. ˜oda bata kamuwa da ciwo haka kawai dole sai da dalili. Ciwon ya bayyana a yanayin da mu ke yiwa take da silent disease, ma'ana yana jin alamomin ciwon amma bai Wauki mataki, su kuma ciwukan da suka haifar masa da kamuwar ciwon ™odar bai san dasu ba, balle ya"

"sha magani ko ya dinga dubawa akai akai."""

"""Ko yawan shan magani ba tare da umarnin likita ba yana lalata ™oda, kamar haka kawai ka dinga shan maganin ciwon kai, ko na kashe raWaWi ba tare da dalili ba, ko magangunan hausa wanda basu da dose, haka kawai mutum ya dinga zubawa cikinsa. Yawanci alamun ciwon ™oda yana"

"bayyana ne in ya yi nisa sosai."""

"""Ba haka kawai ake kamuwa da ciwon ba, ana jin alamomin ta sai dai in an raina alamomin, dan"

"ba wani abu bane mai ™arfi da in mutum ya ji zai ce ai wannan babban ciwo bane. ˜ananun alamomin ta ana gane su ta raguwar fitsari, yawan yin fitsarin mutum ya ragu, kamar in yana yin fitsari sau goma a rana, sai ya koma yi sau uku wannan Waya ne daga cikin alamominta. Kun san ™oda itace take tace fitsari, shiyasa ba a son yawan ri™e fitsari da mutane suke yi."""

"""Ka ji mutum yana cewa ai ni sai in yini ban yi fisari ba, hakan ba burgewa ba ce ba, a ™alla ana so mutum ya yi fitsari duk bayan awa uku. Ya zama a rana, mutum yana fitsari sau huWu zuwa takwas. Dan ruwan da ka sha mara kyau ™oda take tacewa kai kuma fitar dashi. Raguwar fitar fitsari alamu ne na ™oda ta fara rage aikinta, ko ta gaza tana bu™atar tallafi. Ko kuma fitsarin ya yi duhu ko ya dinga kumfa. Sannan akwai yawan gajiya da jin rauni, mutum bai yi aiki sosai ba amma sai"

"ya ji ya gaji sosai, shima yana daga cikin alamunta ne."""

"""Akwai kumburi, ™afa ko ido ko fuska suna kumbura haka akwai. Mussamman da safe, mutum ya tashi aga fuskarsa ta kumbura yana nuni da alamun hakan. Akwai rashin jin daWin jiki, jin sanyi ko ciwon kai haka. Akwai yawan bushewar fata, ™ai™ayi haka mara tsanani ba na Waga hankali ba."

"Akwai rashin cin abinci, duk wannan ™ananun alamomi ne."""

"Mama ta kalle sa ta ce, ""tabbas kwanakin nan duk abinda ka faWa yana faruwa dashi. Dan har"

"wani magani ya samo yana sha, saboda yawan gajiya da raguwar fitsarin."""

"Likita ya ce, ""shiyasa na faWa muku ciwon baya faruwa haka kawai, kamar cancer ce, cancer bata"

"bayyana sai ta yi nisa a jiki, amma zaka dinga jin ™ananun alamomin da zaka raina jinsu."""

"Islaha ta ce, ""yanzu meye abin yi?."""

"""Kidney transplant!."""

"Islaha ta ce, ""me hakan yake nufi?."""

"Ya sauke numfashi ya ce, ""kamar yadda na faWa muku ciwon ya je matakin ™arshe, ™odojinsa sun"

"daina aiki duka biyun, dole sai an yi masa dashen ™oda!."""

"A tare suka yi dogon salati, cikin kiWima da tashin hankali mai tsanani."

"Sadik ya ce, ""Dr dashe fa ka ce?."""

"Ya Waga kai ya ce, ""ta kai matakin da dole sai an cire an saka masa wata gaskiya."""

"Mama cikim rauni ta ce, ""likita babu wata hanya sai wannan?."""

"""Babu Mama, wannan ita kaWai ce hanyar da za a bi don samar masa da lafiya."""

"Islaha ta girgiza kai cikin tashin hankali da ruWani ta ce, ""Wanne process ake bi dan yin dashen?."""

"Dr ya ce, ""sai an samo wanda zai ba da ™odar, sai ya zo nan ayi gwaje gwaje, in komai ya yi daidai"

"da na wanda za a Wora masa sai a yi."""

"Islaha ta ce, ""Kuma aikin yana kaiwa nawa?."""

"Ya kalli islaha ya ce, ""daga miliyan biyar zuwa miliyan sha biyu. Tun daga kan gwaje gwaje, da yin"

"aikin har a gama."""

"Gabanta ya yanke ya faWi jin manyan kuWi, ta kalli Sadik da ya yi shiru ya kasa magana, ta kalli"

Mama da take zubar da hawaye dan ta san ™arshen rayuwar mijinta ta zo kenan.

"Da™yar Islaha ta ce, ""Kuma in siyan ™odar za a yi fa? Misali in babu wanda zai bayar."""

"""A dokance da lafiyance ba a siyar da ™oda, sai sai a samu wani Wan uwa ya bayar a saka masa. Amma siyar da ™oda babban hatsari ne, kuma asibitin nan duk wani abu da ya saSa doka bama yin sa gaskiya. Mai asibitin yana da tsauri da ™a'ida, banbancinsa da bature kaWan ne, dan haka"

"amsar ki ba a siyar da ™oda. Amma za a iya samun wanda zai ba sa ™oda."""

"Islaha ta yi shiru bata ce komai, kowa ya yi shiru ya kasa cewa komai, sai daga baya ta ce, ""yanzu"

"mu zamu bincika inda za a samu?."""

"Ya Waga kai ya ce, ""eh, a cikin ku ko a cikin ΄an uwa a duba za a iya samun wanda zai bashi tasa. In aka samu sai ku zo a yi lissafi a biya kuWin, daga nan sai a san abinda za a yi. Amma in aka yi ana samun lafiya, mutum yana cigaba da rayuwa lafiya indai zai dinga shan magani yana aiki da dokar"

"likita."""

"Sadik ya sauke nunfashi ya ce, ""daga nan zuwa yaushe ake so?."""

"""Ko yanzu in aka samu wanda zai bayar ya zo zamu bincika lafiyarsa. Indai ya kasance lafiyayye"

"wanda bashi da ciwon ™oda, wanda mu ke kira normal kidney function, sannan glomerular filtration rate GFR, ma'ana yawan aikin ta ce jini da ™oda take yi a duk minti Waya, ana so nasa ya zama 90, sannan ya zama babu choronic kidney disease CKD ma, ya zama stage 0 kuma healthy one. In ya sakance yana da CKD koda stage one ne sai an canajwa wani. Amma in ya zama healthy lafiya lau, zai zo mu bashi tsarin abincin da ya kamata ya fara ci kafin aikin, sai a yi gwaje-gwaje a saka ranar yin aiki."""

"Kafinsu yi magana Dr ya ce, ""dan haka kafin a samu ayi dashen ™odar za a fara yi masa dialysis,"

"wankin ™odar kenan, shine kaWai zai ri™esa kafin a samu donar Win, a kuma yi gwaje-gwaje da"

"sauransu. Tunda ciwon nasa ya kai stage Win ™arshe, za a dinga yi masa dialysis sau uku a ko"

"wanne sati, kafin a samu abinda ake nema."""

"Islaha ta ce, ""shi kuma nawa ne dialysis Win?."""

"""Kin san nan private hosptal ne, dialysis Win mu 300k ko wanne. Kamar shi da za a dinga yiwa sau"

"uku a sati, zai sama duk sati dubu Wari tara. In aka samu wanda zai ba da ™odar sai a zo a tantance ayi aiki."""

"Islaha ta sauke nunfashi mai ™arfi ta ce, ""shikenan Dr, mun gode da bayaninka."""

"""Babu komai. Kuna ganin a fara yi masa yanzu? A fara wankin ™odar dan a rage masa wasu"

"abubuwan?."""

"Sadik ya Waga kai ya ce, ""a fara Dr. A ina zamu biya kuWin?."""

"""Za a saka muku a bill, in kuma personal ka ke so ka je reception zasu baka duk abinda ya"

"kamata."""

"Suka amsa kafin Mama ta ce, ""zamu iya ganinsa?."""

"Dr ya ce, ""eh, mu je"" ya faWa yana mi™ewa ya fita suka bi bayansa."

"Da yake jikinsu a sanyaye yake da™yar suke tafiyar, Dr har ya yi musu nisa."

"Suka shiga Wakin da Baffa yake, ganin yanayinsa yake ciki ma kuka ya saka Islaha ta fito tana kuka sosai. Su ma basu jima ba sauka fito daga Wakin, suka zauna duka su ukun, a lokacin Adda Sa'ida"

tazo aka zauna da ita don tattauawa.

"Mama ta ce, ""tsakani da Allah a ina zamu samu kuWin nan?."""

"Islaha ta ce, ""Mama wanda zai bada ™odar shi za ki fara magana."""

"Ta kalle ta ta ce, ""wanda zai ba da ™oda ba shine abinda tambaya ba, ™oda ko ni zan iya ba sa, ΄ a΄ansa zasu iya ba da tasu, ΄an uwansa duk zasu iya dan mutum ne wanda ko shine zai yi. KuWin aikin shine abin ji Islaha, magana ake ta miliyan goma sha, ga kuWin wankin, ga kuWin magani, ga"

"kuWin asibitin nan. In ba fashi zamu yi ba a ina zamu same su?."""

"Adda Sa'ida da take kuka ta ce, ""Babu inda zamu samu Mama, sai dai in gidanmu za a siyar."""

"""Mu koma ina? Kin san shi kaWai ne ya rage mana ko?."" Ta yi shiru bata ce komai ba tana kuka."

"Sadik ya ce, ""Mama zamu nemi bashin banki ni da Islaha, tunda ma'aikata ne mu zasu ba mu in"

"sha Allah. Gobe litinin za mu je mu san abinda ya kamata mu yi."""

"Mama ta ce, ""Saheer fa? Ku sanar dashi a daina Soyewa, wannan lamari dole sai an haWa ™arfi"

"da ™arfe."""

"""Ba ma son Waga masa hankali ne shiyasa."""

"""Dole a Waga masa kuwa Sadik, yanzu ba dan akwai ka Win ba, ba dole ya dawo ba? Kuma in ta"

"kama shi zai zo ya ba da tasa ™odar. Dan haka a faWa masa kawai."""

"Adda Sa'ida ta Wauki wayarta jin tana ™ara, ta saka a kunne ta yiwa Hanan da Labiba kwantancen"

inda suke suka ™araso.

"Mama ta kalle su ta ce, ""kuma zaku iya sadaukar da ™odarku ga mahaifinku ko?."""

"Hanan ta buWw ido ta ce, ""™oda kuma Mama? Baffa za a bawa ™oda?."""

"""eh. Dashe za a yi masa."" Suka yi shiru basu ce komai ba, dan gaskiya ba iyawa zasu yi ba."

"Islaha ta ce, ""za a san abinda za a yi in sha Allah."""

"Mama ta ce, ""amma mu canja asibiti."""

"Sadik ya ce, ""mu je ina Mama? Ai gwara mu zauna a nan, muna da tabbacin za a yi mana abinda"

"mu ke so. KuWi zamu nemo in sha Allah, ko gidan radio zamu shiga mu nemi wanda zai biya mana. In bai yu ba akwai kadara, ita za a buge a zo a nemi lafiya."""

"Mama ta ce, ""Allah ya yi maka albarka Sadik. Nima zan tattaro wani abu daga kuWina na bayar a"

"haWa, dan kwana biyu ma babu masu aiko da kuWin."""

"Islaha ta mi™e tsaye ta ce, ""ina zuwa"" tana barin wajan kiran Safeera ya shigo wayarta, ta Wauka"

ta shiga masallaci dan ta Wauka.

"Tana shiga suka haWa ido da Daaada ta idar da sallar walha, kallo Waya ta gane Islaha, itama ta"

gane ta.

"Daaada ta washe baki ta ce, ""Ishlaya ke ce?."""

"Islaha duk da halin da take ciki sai da ta yi dariya, dan yadda take faWar sunan yana bata dariya"

"sosai ta ce, ""ni ce Daada. Barka da safiya."""

"""Ba wani nan, ke da kika raka ni gida ki ka gudu."""

"""Ba guduwa na yi ba, sauri nake yi a lokacin shiyasa."""

"""Tafi can, ba wani sauri kawai kin gudu saboda na ce zana aura miki jikana. Kuma ni ba wasa nake"

"yi ba, dan har iyayensa na faWawa, yanzu haka shine babu lafiya, mu je tare ki duba sa."""

"Islaha ta Wan buWe ido ta ce, ""Daada kirana ake yi, kira mai mahimmaci, ina zuwa."""

"Daada ta ce, ""kafin ki tafi, a wacce unguwa ki ke?."""

Islaha ta faWa mata tana fita dan Safeera ta dame ta da waya sosai.

"Daada ta bita da kallo ta gyara zama tana jiranta, dan duk bala'i sai t haWa auren Islaha da Rehaan, ko da zai sha fiya fiya ya she™a saboda ba™in ciki, yarinyar ta yi mata dan haka shima dole ta yi masa. Har wani gyaWa kai take yi a zahiri irin na tabbatarwar nan, ta bi ™ofa da kallo tana jiran"

dawowar Ishlaya.

Allah ya sa Ishlaya bata jirga ki ba Hajiya Daada

1k on telegram

Nana Haleema
'<Ψϋί

*RAGAYAR DUTSE.*

©ώ *Nana Haleema.*

*Book 1*

*Page 023.*

"Daada tun tana jiran dawowar Islaha har ta gaji, mai kula da ita ta ™araso suka tafi Wakin da"

Rehaan yake.

"Yana zaune shi da Mamy da Riyya Daada ta shiga da sallama, suka amsa ta ™arasa tana ™are masa kallo ganinsa dagashi sai three quater da ™aramar riga, gabaWaya guiwarsa zuwa ™asa a bayyane yake, sai riga mai gajeren hannu, sai hular sanyi a kansa, ya harWe hannu a ™irji yana kaW"

a ™afa a hankali.

"Ya buWe baki zai gaishe ta Daada ta ce, ""kai kuma meye haka? Ya zaka yi tsirara a gaban al'ummar"

"annabi?."""

"Ya kalli kansa jin wai ya yi tsirara, ya Wan yi murmushi bai ce komai ba ta zauna ta ce, ""yanzu da"

"na taho da wacce zaka aura haka zata ganka? Kai ko kunya baka ji, kalle ka fa."""

"Maimakon ya bata amsa sai ya ce, ""sannu da zuwa, ina kwana."""

"Daada ta ce, ""lafiya lau. Yanzu mu ka haWu da yarinyar a masallaci, har ta faWa min sunan"

"unguwarsu. Na ce ta zo mu je ta ganka amma ta gudu."" Shi dai bai ce komai ba, suka gaisa da"

Mamy da Riyya.

"Riyya ta ce, ""Daada ya sunanta?."""

"""Sunan nata ne wahalar faWa yake yi min, amma sunanta ishlaya."""

"Riyya ta yi dariya ta ce, ""Ishlaya kuma? Wanne irin sunan ne wannan?."""

"Daada ta taSe baki ta ce, ""ke ni ban iya faWa ba, zan zo na san abinda za a yi a kai. Tunda na san"

"sunan babanta da unguwarsu magana ta ™are."""

Shi dai kanzil bai ce mata ba yana zaune ya lumshe ido ya jinginar da kai yana tunani kala-kala a

zuciyarsa.

"Mi™ewa tsaye ya yi ya saka takalmi zai fita, Mamy ta bishi da kallo ta ce, ""ina zaka je kuma?."""

"Kafin ya bata amsa Daada ta ce, ""to meye naki na tambaya? Yaro bazai je ya Wan motsa jiki ya taka ™afarsa ba, daga ya tashi sai a fara tambayarsa, ke lallai ga mai Wa ko?. Sam baku da kunya, baku san kara ba. Šan farin ki ke yiwa wannan rawar kan, mtswww me ake yi da jinin da ba na"

"fulani ba?."""

"Daada ta kalli Rehaan ta ce, ""jeka inda zaka je. Amma ka je ka saka doguwar riga sai ka fita,"

"haramun ne fita a haka."" Ray ya koma ya zauna yana haWe rai, fuska babu walwala ya ce, ""na fasa fitar, tunda bata so."""

"Daada ta saki baki tana kallonsa ta ce, ""Saboda uwarka bata so dole ka koma ka zauna, dole ka"

"nuna min itace ta haife ka bani ba. Amma ko ka ™i ko kaso ni na haifi AbdulAziz, ina da iko da kai fiye sa kowa."" Shi dai bai kula ta ba, ya rufe ido ya buWe, ya Wauki wayarsa yana dunnawa dan yana bu™atar tafiya Jedda a cikin satin da za a shiga."

"Islaha kuwa tuni ta manta da wata Daada, tunda ta fita ta shigo da Saleem da Safeera, suka"

shiga suka duba Baffa daga nan suka zauna ana tattaunawa akan halin da ake ciki.

"Safeera ta ce, ""a.c wajan nan bata damun ki? Na san ki bakya son sanyi."""

"Islaha ta gyara facemask ta ce, ""ina manage ne kawai, amma a takura nake wallahi. Jiya ma attack"

"na samu."""

"Saleem ya ce, ""Islaha ni fa ina zargin Asthama ce dake."""

"Safeera ta ce, ""itace ma wallahi, duk wani alamominta ya gama bayyana a tare da ita."""

"Islaha ta ce, ""to ya zan yi? An yi gwaje-gwaje masu yawa an tabbatar da babu."""

"Safeera ta ce, ""kawai ki zo asibitin nan, dan ance indai ka zo asibitin nan kamar ka je asibitin turai"

"ne. Duk wani ciwo da yakr ma™ale a jikinka zai bayyana zasu gansa."""

"Saleem ya ce, ""yanzu ya maganar Baffa?."""

"Islaha ta ce, ""ku faWawa Chairman gobe bazan samu damar zuwa ba gaskiya, zan je bank zan nemi"

"loan in zasu bani. Dashe za a yiwa Baffa, kuma ana zancen miliyan sha biyu."""

"Safeera da mamakita ce, ""miliyan sha biyun za ki ara!?."""

"""Ta ya zasu bani miliyan sha biyu ni da ba babbar ma'aikataciya ba? Zan dai nemi yadda zasu bani"

"kawai."""

"Saleem ya ce, ""ke da ba ma'aikaciyar gwamnati ba ta ya zasu Wauki loan su ba ki? A wanne kuWi"

"zasu dinga cirewa?."""

"Islaha ta sauke numfashi tana Wan runtse ido, dan ciwon mara take yi kaWan-kaWan. A sanyaye ta"

"ce, ""bana ce ba Hamma Saleem, kawai a jikima nake jin zan warware matsalar nan in sha Allah."""

"Safeera ta ce, ""kar ki yi abinda zaki cutar da kanki, ki yi iya ™o™arinki, kar ki yi abinda zai lalata miki aiki ko sunanki. Ki bi komai a sannu, na sanki da gaggawa. Wani abun sai kin yi ki ke danasani"

"mara amfani."""

"Ta Wan runtse ido tana sake ™an™ame jikinta, Safeera ta ce, ""kema dai kina da matsala,"

"maimakon ki saka hijjab sai ki Wauko wannan mayafin ki yafa? Gashi nan sai ™an™ame jiki ki ke yi saboda sanyi."""

"Islaha ta ce, ""yanzu meye abin yi?."""

"Safeera ta ce, ""Hamman ki ya sani?."""

"""Sadik ya ce zai faWa masa."""

"""Gaskiya Sadik aboki ne na gari wallahi, ya tsaya a kan harkokin abokinsa kamar yana wajan."""

"""Gaskiya yana da ™o™ari wallahi."""

"Safeera ta ce, ""ni kuWin nake ganin sun yi yawa, bayan na aiki ga na ™ananun abubuwa da zasu zo."

"Abinda zasu karSa a hannunku Allah ne ya sani."""

"Islaha ta ce, ""nan ne maganin damuwarmu Safeera, babu wanda ya faWi wani abu mara kyau akan"

"asibitin nan. Amma ni kaina na san mun kawo kan mu gidan mutuwa, dan iya kuWin da aka cire na"

"file kuWine masu yawa, balle yau ya kwana biyu, kuma ba a karSi komai a hannunmu ba. Haka"

"zamu daure ko kadara ce za a siyar don a ceto lafiyar Baffa."""

"Saleem ya ce, ""gaskiya Baffa ya cancanci ayi masa komai Islaha, amma ya kamata a dinga tunani."

"Wallahi in ba a biya kuWin asibitin nan ba tsaf zasu kama mutum su kulle. Asibiti ne babba fa, kuma asibitin babban mutum ne."""

"Islaha ta ce, ""asbitin waye wai?."""

"Saleem ya ce, ""Mr Ray, wanda mu ka je nema har hotel. Wannan asibitin mallakinsa ne."""

"Islaha ta wara ido ta ce, ""da gaske?."""

"Safeera ta ce, ""ke da baki sani ba?."""

"""Wallahi ban sani ba, kuma naga sunan mace ne, ba Ray kamar yadda aka saba gani a"

"abubuwansa ba."""

"Saleem ya ce, ""ance sunan Mamansa ya saka. Wannan asibitin shine asibiti na farko mai tsarin"

"turawa da aka fara yi a kaf Nigera, shiyasa ko yaushe a cike yake da ΄an gayu da masu kuWi. Duk iyayin ΄an Abuja, nan suke shigowa ana duba su, dan asibitin ba dai kyau da tsari ba. Komai irin na turawa, hatta mai kula da mara lafiya nurses ne, masu jinya akwai Waki na musamman da aka tanada dan su. Abinci da komai a nan ake bayarwa. Gashi kamar hotel, gininsa ya yi kyau da"

"tsari."""

"Islaha ta girgiza kai cikin mamaki ta ce, ""tabWi, lallai wannan Ray Win yana da matu™ar kuWi, ko iya"

"incomes Win da yake samu a iya asibitin nan ai ya ishesa rayuwar duniya."""

"Saleem ya ce, ""kuWi ba kaWan kenan Islaha, yana da kuWi kam sosai."""

"Ta Wan girgiza kai ta ce, ""Allah ya fitar damu lafiya daga nan kawai."""

"Suka amsa da amin kafin ta ce, ""Don Allah ku faWawa Chairamn kwana biyu bazan dinga zuwa ba,"

"duk da zan yi masa massage, amma ku faWa masa dai."""

"Saleem ya ce, ""lallai gobe akwai ™unci, kar ki manta gobe kina da talkshow."""

"""Ai sai dai yayi ha™uri kam, dan gaskiya bani da nutsuwar da zan iya yin komai"" ta faWa tana shafa"

"goshinta dan mararta ta fara damunta da ciwo, duk da ta sha magani amma ciwo take yi mata sosai."

"Safeera ta kalli Mama da take gefe ita da yaranta, ta kalli Islaha ta ce, ""matar nan bata ™aunarki,"

"amma kina ta faWi tashi akan nemawa mijinta lafiya."" Islaha jin ciwon ya matsa mata sai ta mi™e da sauri ta ce, ""ina zuwa"" ta faWa tana barin wajan da sauri."

Safeera ta tashi ta bi bayanta amma har ta shiga elevator ta bar floor Win.

"Tana shiga ta ga ta kalli madannan da suke cikin elevator Win. Numbers ne, sai R, sai G, sai P. Kawai sai ta danna P Win, ba tare da ta san ina zai kai ta ba. Yana buWewa ta ga car park ne, tana fitowa ta ji Wumi da wucin motoci. Ta tako a hankali tana kallon wajen, yana da girma sosai, tana"

ganin irin wajen a Kdrama da india.

"Šumin wajen ya ratsa ta sosai, ta ja numfashi da ™arfi ta sauke, ta samu waje ta tsaya yana"

runtse idanunta.

"Mararta ta Waure matu™a, a duk ranar da zata fara preiod haka take fama, in zata yi kamar zata mutu saboda azaba, duk da sai ta sha magani amma kafin fitar farko tana wahala. Ta je asibiti sau babu adadi amma babu wani amfani, dole ta ha™ura ta rungumi ™addara. Wani lokacin in ciwon"

"ya dame ta, sai ta nemi waje ta fashe da kuka mai ™arfi ko zata ji daWi."

"Bayan wata mota ta samu ta zauna, ta haWa kai da guiwa ta fashe da kuka mai sauti, tana jan numfashi da™yar tana

Please Login or Register in order to submit comment