gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 9 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Jabir ya Wamama Asad makullin danareriyar motar sa mai"

"kyau da tsada da katardun gida da kuWaWe masu yawa,"

Su iya baki har kunne saboda Murna da farin ciki.

Haka taro ya watse lafiya bayan Anci an sha.....

*ALIYU*

"Kai tsaye Daddy ya wuce da shi Asbiti domin duba lafiyar sa, bayan dr ya duba shi ya rubata maganin,"

"daga Asibiti Daddy ya wuce pharmacy ya saya ma shi maganin suka wuce gida suna isa gida Daddy ya wuce da shi Sangarensa da kanshi ya Salle maganin ya mia Mishi tare da ruwa, yana gama shan maganin ba jimawa bacci ya yi Awon gaba da shi....."

"Bacci sosai Aliyu ya yi, ko da ya tashi Normal ya ke jinsa hakan ba aramin daWi ya yi ma Daddy ba...."

*FOUR MONTH LATER*

Rayuwa ta yi daWi ta ko wannen Sangare yau satin Asad guda da barin Najeriya zuwa U.S....

*DADDY*

Zaune ya ke cikin danareriyar motarsa wata babbar macce na zaune a gefensa sanye ta ke da less mai

"kyau da tsada tana zuba kamshi, ta juyo cikin kissa da kisisina irin ta manyan mata an duniya ta"

"ce,""Honey! wai yau kam saura kwana na wa?"""

"Daddy ya saki tattausar murmushi mai kice da tsantsan farin ciki ya ce,""Sati biyu ko?"""

"""Allah satin biyun sunyi yawa yawa"""

"""To ya ki ke son a yi yanzu?"""

"""Kwai a maida shi one week na riga na kammala komi ranar Aure kawai na ke jira"""

"""Ba da muwa Allah ya nuna muna!"""

"""Amin Honey"" tana faWa tana rufe fuska........"

&&&

"Yana gama parking ya nufi Sangaren mama zaune ya sameta ,""Laila ki same ni a falo na"" ya na kai"

arshen maganar ya wuce zuwa angaren Umma ita ma a falo ya sameta zaune tana kallon Sunna

"tv,""Shukura ki sameni a falo na yanzun nan "" kafin ma ta juyo har ya fice daga falon."

"""Ikon Allah!"" ta faWa a hankali, kusan lokaci Waya suka iso a Sangaren Daddy. zaune suka same shi kahan"

"yasa suma suka zauna, kowa da abinda yake saawa a ran shi, Daddy ya yi gyaran murya yana kallonsu"

"kaman yadda suma suke Kallonsa,""zan samu nera miliyan goma a account Winku!"""

"da saurin duka Wago suna Kallonsa cike da mamaki, saboda bai taSa yi musu irin wannan kyauta mai"

"tsoka ba,"

"""Bayan wannan kuna akwai abinda kuke buata? Shuru ba wanda ta yi Magana, idon akwai abinda ku ke"

"buata bayan wannan kiyi magana tun lokacin bai kure muku ba"""

"""Umma ce ta yi arfin halin.cewa, ""daman ina son na fara oder kayan kicin daga China ina Saidawa"""

"""Okey, ke fa Laila?"""

"""Ni ma ina son na ria saro kaya irin su less, Atamfa, Abaya, ina Saidawa"""

"""Zan tura kumu 20millions!, Allah ya kawo kasuwa mai Albarka"""

"Cikin tsananin farin ciki suka ce,""Amin!"""

"""Bayan nan baka buatar komi?"""

"A tare suka ce,""A'a"""

"""To nan da Sati Waya za'a Waura min Au re!"""

"A razane suka Wago suna Kallonsa nan take fara'ar su ta Sace Sat tamkar waliya,"

"Mama ta mie tsaye a fusace tana faWin,""Aure Alhaji! Ina wallahi bazai yiyuwa ba wannan abin kunya har"

"ina? tsoho da kai da jikoki zaka ce Aure za ka yi, ga wanda ya kamata kayima Aure can amma ba ka yi ba saboda baka san ciwon kanka ba, kai yanzu ko kunya baka ji Wiyan ka suji labarin zaka kara Aure!, shiyassa ka sauya baka damu da mu ba daman wallahi na jima da gano inda ka dosa"" ta arasa maganar"

"tana huci,"

"Umma ta Wora daga inda ta tsaya,""Alhaji idonma mafarki ka ke kayi gaggawar farkawa da wane ido zamu"

"kalli aanmu? Yanzu kai da shekarun nan naka har zaka iya kula macce da sunan Soyayya, lalle ba shakka! Wallahi bazai yiyu ba bazamu yi kishi da ar cikin mu, haka kawai"""

"""Fusace Daddy ya ce ya isheku hakan,Aure kuma ba fashi sai an yi shi, Na dai ja muku kune, kowa ya"

"tsaya iya matsayinsa in ba haka kun san saura"""

"Har Daddy ya fice Mama da Umma basu gama mamakin Daddy ba,"

"Umma ta kalli inda mama take zaune ta rabka Uaban tagumi,""Yaya yanzu haka zamu zuba ido muna"

"kallon Alhaji ya yi Auren nan?"""

"""Uhmmm! to ya zamuyi Shukura? Bamu isa mu hana Alhaji Aure nan ba, tunda kiga ya dage sai ya yi"

"kawai mu zuba Mishi ido duk abinda ya biyo baya shi ya jawa kansa, ba dai mun kwashi rabon mu ba, ko yanzu kasuwa ta watse Wan koli yaci riba Allah bada zaman lafiya mu ai muna sunan matan Aure ne kwai"

"yaushe rabo da wani abu ya shiga tsakanina da Alhaji"""

*********

Lokacin da su Mama suka faWama aansu halin da ake ciki sun shiga damuwa sosai su a ganinsu kaman

"abun kunya ne ace kamar Daddy da ya ba shekar hamsin baya ace zai ara Aure Aliyu ma sam bai ji dadin abinda Daddy ya ke oarin aikatawa, har tunkarsa sukayi da maganar akan ya janye daga karshe haWe ya yi tare da iyayen nasu ya yi musu wonkin babban borgo ko kaWan bai raga musu ba hatta Aliyu......"

"Sunaji suna gani aka daura Auren Daddy da Amaryasa Saliha, komai ya yi daWi tsaknin Amarya da ango"

"haka suka dawo tamkar saurayi da budurwa sai shan Soyayya suke da amarya Saliha, Saliha irin matan nan ne wayayyu da idon su ya buWe sosai kuWi ta gani shiyassa ta auri Daddy, Bazarawa race kusan Aurenta shidda Daddy shine na bakwai duk Auren da take bata taSa haihuwaba hakan yasa yake cin"

Karenta babu babbaka. da kissa da kisisina ta saye Zuciyar Daddy....

Tunda Aka daura Aure Amarya ta tare a bangaren Daddy Su Mama suka dawo abin kallo Kwata kwata

"bai damu da su ba, tun abin na damunsu har ya zame musu jiki daga arshe kusa tattara labarin Daddy gafe domin yanzu basu ko da lokacin kansu Business Win su suke hankali kwance saboda ciki gaban da suke samu a harka kasuwanci na su, Umma ta janyo sukanta daman duka aan an wanta ne duk kansu uwayensa Waya, haka suka ria gudanar da kasuwanci nasu bayan ko waccensu mijinta ya bata 5"

Millions taja jari. Sai gaci cikin ananen lokaci suka buWe katon shago suka cika shi da kaya.

A Sangaren Mama ma komi tare take da aanta ita ma tuni sun bude shago mai girman gaske suka

zuba ma'aikata.......

"Asad tun bayan tafarfasa kusan kullum sai ya yi waya da iyayensa, wani lokaci na idon video call me sai"

"suyi wajen awa Wasu waya musamman ma ranar Weekend, Baida wata matsala a fanni karatunsa......."

"Haka dai rayuwa taci gaba da tafiya cikin kwanciyar hankali,"

*BAYAN SHEKARA GOMA SHA UKKU*

Da sassafe sanyi mai daWin iskar damina Na kadawa gari yayi shiru sai sanyi mai amshi dan ruwan da

"akayi aka Wauke sai duhu duhu da Wan yayehin ruwa da bai gama Waukewa ba, Kamar wacce akai wa dole haka ta bude manyan lussasun idanuwanta da suka rine suka sauya kala sakamakon dadewar da tai tana bacci Akan farincikin ta sauke idonuwanta wato mahaifiyata wacce ke zaune a saman tabarma da take"

"kwance,"

"""Nainah yau ba zaki je tallan ruwa ba?"""

hakan yasa ta tashi daga kwance da take ta fito daga cikin bukka tana hamma ba tare da ta rufe bakinta

"ba harta gama hamma, da hanzari ta nufi wani Wan wuri da ka killace da shi da tsohon kwano duk ya hude ta yi fitsari ta fito ta yi Alwalla Jikinta na karkarwa saboda sanyi tana kammala Alwalla ta nufi Waki cikin sanWa sanWa saboda gida a jie ya ke da ruwa. tana isa Waki ta Wauki kuWaWWen hijabinta ta saka ta kakbarta sallah, tana kammala sallah ta Waga Hannayenta sama tana Addu'a kamar ko yaushe,""Allah ka jian Mahaifina Allah kasa ya huta Allah kasa Aljanna ce makomarsa! Allah ka jian Kawuna Tukur Allah"

"kayi Mishi rahama, Allah ka jian Dada da Malam, Allah ka arama mahaifiyata lafiya mai amfani!"""

"ta tofa Addu'a ta juyo tana kallon mahaifiyarta tana Murmushi,""Amma! Ina kwana?"""

"""ta gyaWa kai tana Murmushi."

"a hankali ta mie tsaye ta cire hitabin tare da sarkafe shi saman igiya dake Waure a Wakin, ta ciro"

"madubin roba irin mai hannun nan dake like saman zana Wakin ta kalli fuskantar ta cikin madubin tana Murmushin da ya ara bayyanar da kyawonta demple Win ta suka lotsa sai faman Lumshe manyan Idanunta ta ke, tana kara godewa Allah kan ni'imar kyau da Allah ya yi mata ,Abu ne da ya ke bayyane, bata bukatar kowa ya kalleta ya fada mata cewar ta da kyau, kyau na hali ko na halitta kyau na jiki ko na fuska, ita kanta idan na kalli madubi kyawota tsorata ta yake, hakika ita kanta ta san tana da kyau mai Waukar hankali, kyan dake hana ta shakaf a cikin al'umma, gashin kanta kadai idan ta sake ya sauko mutune har mamakin yadda take da gashi suke idon har ta sake shi saukowa ya ke har gadon bayanta"

gashi bai wulik mai tsantsi.

"Ba sai na fada ba, duk wanda yasan Fulanin Asali yasan su da kyau da gashi sai dai a cikinsu ita din ma ta"

dabam ce a bangaren kyau.

"""Amma yau ko za'ayi cikinkin ruwan nan tun da ba rana"""

"""ta Wago ta Kalleta,""idon baki je tallan nan me zamu ci yau?"""

"""Shi kenan Amma bari na shirya na tafi"""

Hijabinta dake sarkafe ta Wauko ta saka ta saka tsofaffin ta kalmanta da dake Waure da tsumma ta gaba.

a hankali ta fito daga bukka ta Wauki farin boki mai marfi ta Waureyi da ruwa sannan ta buWe tulu ta irga

ruwa kwara ishirin ta saka a robar ta rufe.

"""Amma na tafi"""

"Allah ya tsare Allah ya kawo kawo kasuwa mai Albarka"""

"""Amin Amma"""

Ta fada tana dariya ita kuma ya kaWa kai ta fice tana murmushin domin ba lalle ba ne nayi ciniki kaman

yadda ta ke fata.

"ta saba tafiyar kasa, dan haka komai nisan guri baya damunta, tana tafe ina rare wakar fulatanci,""Laala"

"saffta yofa Accata rena tamfata wai wai wai dalilama. """

"Sannu a hankali take tafiya har ya iso babbar tasha Sir Yahaya, inda ya saba tsawa duk safe,"

kamar kullum mutane suna ta kai kawo a gurin kama daga masu babura da masu napep da kuma masu

"motoci manya da kanana. ta nufi wajen wata bayarba mai Saida abinci da take zama wajenta kullum tana mata wonke wonke da da kai abinci idon an saye ita kuma tana Saida ruwan ta, kasan cewar yau"

akwai sanyi a garin bata yi wani ciniki sosai ba.

".Sai da yamma lis ta nufo gida a gajiye amman ba zata iya cire kudi na hau abun hawa ba, a ganina idan"

"na hau kudin zasu ragu,"

tana cikin tafiya bata ankara taji an watso mata ruwan saman da akai jiya da Daddare wadanda suke

kwance a gefen titin sakamakon wucewar da wata motar tai da gudu tamkar zata tashi sama.

"Wani irin haushi da takaici taji domin ba kadan ruwan motar ta jie mata tufafi ba, bata ce komi ba taja"

siririn tsaki taci gaba da tafiyar ta a natse take tafiya har ta Iso unguwarsu dai dai wani aton Super

"market ta idanuwanta sukai arba da kalar motar da wuce ta gabanta dazun ta bata mata tufafi, kuma wani abun dadi babu mutane a titi kasan cewar anata kiraye kiyayen salla maggariba"

A hankali ta nufi wajen motar ta cikin dabara ta lea motar ba kowa

"a ciki sannan ta kara matsawa tana kara tabbatarwa idan ita dince ko aa, kalar dai daya ce sabuntar ma"

daya ce a jikin number motar kuma an rubuta mata BIN MARYAM 327AW. da manyan haruffa tsabanin wacan da bata kula da number motar ba ma balle ma ta san me aka rubuta.

Wani aton dutsi dage gabanta na Wauka ta daddage iya arfinta ta jefa ma glass Win motar.nan take

"motar ta fara kuka, da matsanancin gudu ta bar wajen zuciyarta na bugawa,ko ba komi burita ya cika"

Ko ba shine ya bata mata tufafi ba be dame taba suma suji yadda ake ji.

"Haka ta ria sauri tamkar wanda aka biyo, kaman anje ta juyo"

ta juyo sai ta hango wata halitta mai kyau da daukar hankali da kuma ban tsoro tana kallona. Mutum

"amman a tsorace take da fuskarsa, sai dai kwarjininsa da haibarsa Nesa yake da ita amman fuskarsa gizo take mata tana kawo mata shi kusa kamar yana tsaye a gabanta. Annuri ne shimfide a fuskarsa, sai dai ba irin na masu dariya da sakin fuska ba, irin wanda annurin ya zame masa jiki yake bayyana kansa a duk"

"lokacin da mai shi ya kalleka, kwarjinsa ya ara cika mata ido."

"A take ta buWe idonta ta hangi wajen da ya tsaye,fari ne al wanda da ka ganshi kasan tabbas ruwa biyu"

"ne Buzune, kuma zaka gane ya haWa jini da Fulani.Wata iriyar shigace a jikinsa shiga mai ara daraja da kamala Fuskarshi nan ta fito ras sajenshi mai tsananin kyau yayi lib a fuskarshi sai shei yakeyi, gashin"

"girarsa ya komta lib a saman siraran idanunshi masu kyau da Waukar ido,"

ta kumshe idanunta na nasu an mintuna ta buWe hango gurin da mutumen yake tsaye kamar anyi ruwa

"an dauke domin babu alamarsa balle shi din ya Sace bat kamar be taba wanduwa a gurin ba. Wata kil ba mutum ba ne ta ayyana a ranta,"

Samun kanta tayi da sakin tattausar murmushin ta Lumashe ido tana shakar kamshin turare mai shiga

"har cikin kwakwalwa da saka natsuwa,"

ta risina asa ta dauke kudi da suka zube tana dariyar kanta domin sai a yanzu abunda tai yake bata

"dariya na fashe gilashin motar mutane saboda mai motar ya watsa mata ruwan kazanta a jiki, wata ila"

ma ba shine ya yi ba.

"Fuskarta Wauke da murmushi har ta isa gida, zaune ta same ta gaban Murhu tana gasa masara guda"

"huWu,"

"""Amma ina kika samo marasa?"""

"""Saya nayi"" ta bata amsa tana juya Masarar,"

"""Amma wallahi yau ba ciniki sosai nera Wari nayi"""

ta faWa tana juye ragowar ruwa cikin tulu.

"""Amma kinci Abinci?"""

"""Komi banci ba tun safe Nainah"""

Daga can gaban murhun ta amsa mata kai tsaye. Wani abu ta ji ya tsaya a kirji wanda ya saba tsaya min a

duk lokacin da Mahaifiyata ta yini da yunwa.

"""Amma, akwai ragowar bireni da mukaci jiya da Daddare me yasa baki ci ba zaki zauna da yunwa bayan"

"kinsan kinsa zama da yunwa baya baki lafiya"""

"""Koda na Wauko biredin ya jie kin san Wakin yoyo ya ke"""

"ta turo baki tana bata fuska. Har ta gama gashin masarar ta gama fushi take da ita, sai dai hakan be"

"hana ni cin marasarba,"

Washe gari kaman ko wacce rana Saida haske rana ya leo ta kusuwar bukkan su sanna ta farka daga

"Nannauyan bacci, a maimakon ta tashi sai akwai ta ara dunulewe cikin yagaggen zanen"

"gadonsu,""Nainah ta shi gari ya waye"""

"Haka ta fito daga cikin bukkarsu ta nufi can nesa da bukkarsu inda suke ba haya,"

"Bayan ta gama ta dawo na saka kasa na wanke hannuna sannan na saka sabulu, sai kuma na dora da"

alwala sannan na shigo dakin tai sallah asuba.

"""ga ragowar masarar jiya can ciki kafin ki wuce wajen talla"""

"""Amma ki ci kawai idon na fita zan samu abin da naci""."

"""Babu inda zaki je sai Kinji masarar nan"""

"""Amma idon naci kefa?"""

"""Allah zai bani"""

"Haka ta turo baki ta bata fuska sosai kamar zatayi kuka, amman hakan be saka ta kyaleta ba, har sai da"

ta ci nasarar tana ta fushi daya kasa boye kyawon fuskata ta qwuqwuye masarar tas ta kora ruwa kana

ta mie ta fice daga bukka ruwan ta lissafa masu Waya yawa bakan na jiya ba Kasan cewar yau akwai Wan rana rana bakan jiya ba.

"""Amma zan tafi, don Allah kar ki zauna da yunwa ki samu abinda kika saya da kuWin jiya"""

"""Allah ya tsare, Allah ya kawo kasuwa Mai Albarka naina"""

"""Amin Amma"" ta amsa tana Murmushi "

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 27-28

"""Amin Amma"" ta amsa tana Murmushi.a natse ta fice daga gidan yauma kamar kullum asa take"

"tafiya har ya iso tashar Sir Yahaya ta nufi wajen Zaliha bayorba,"

"""Anty ina kwana?"" ta faWa tana kallon Zaliha mai Abinci."

"""Kana lafiya Nainah"""

"""Lafiya lau Anty"""

"""Kazo ka kaima Murtala direba abinci ka haWa mishi da ruwa biyu"""

Magana take mata amma dariya take mata saboda yadda take kiranta da namiji kamar yadda take yi ma

"ko wace mace idan kuma namijin ne sai ta mayarda shi mace, domin ita har yanzu hausarta bata gama fita ba. Sai itama tai dariya domin ta san abunda Nainah take yi ma dariya."

"""Nainah ka renani ko? ka kwantar da hankali wata rana sai na fika jin hausa har fulatanci ma"""

"Yanzu ma dariyar ta ke,""kabar dariyan nan da kake Wauki abinci Murtala direba ka bata""."

"""Tau Anty"" tana faWa tana Waukar abinci shinkafa da wake da miya da latas ta haWa da ruwa biyu ta"

"kaima sa, ya bata kuWin Abinci da na ruwa tana isowa ta mia mata kuWin Abincin ta ita kuma ta rie na"

ruwa.

"haka ta ria kaima mutanen da suka sai abinci tana haWa masu da ruwa, wuraren arfe goma ta yi"

"kwanke wanke bayan ta gama Zaliha ta zubata mata abinci ta shige ansa aton tebur da Zaliha ke aje abinci kullum haka take tun Zaliha na dariyar ta har abin ya zame mata jiki, kasan cewar teburin lulluSe ya ke da Leda irin wanda ake shimfiWawa a Wai, ta ya za'a ta wangale baki a tana cikin abinci a irin"

"wannan wajen da mutane ke cike,"

(Kusan Fulani a kwai kunya )

"tana gama cin abinci ta fito ta Wauraye plate, haka ta yini a tasha bayan La'asar ta yi wonke wanke Wan"

"sauran abinci da ake ragewa a plate ta haWe shi wajen Waya ta zuba a leda ta Wauraye plate Win duka sannan, Saida yamma lis ta baro tashar cike da farin ciki ta seda ruwanta duka ga kuma a binci da Zaliha ta bata, daman wani lokaci idon bata Saida abincin ta duka tana bata ragowar....."

"tana cikin ta fiya dai dai shagon ta hangi mota mai lambar jiya tayi parking a wajen, a hankali ta nufi"

"wajen motar tana kallon cikinta juyowar da zatayi ji da bugu abu, da arfi ta rumtse idanuta Wan aramin bakinta na motsawa ita karan kanta bata san me take faWin ba, wani irin tsoro ne ya rufeta a wajen,tsoro ne irin wacan tsoron daya kamata jiya a lokacin da hangoshi tsaye yana kallonta, banbancin wacan karon da wannan a jiya murmushi da ta yi yau kuma kwalla ne a idonta tsoro da fargabar abunda zai mata."

Lokaci daya taji an fisgota da Masifar arfi wanda hakan ya bata damar sauke Nannauyan Numfashin da

ban san tana rike da shi ba sai a yanzu.

"""Ke! Malama wani irin dabbanci ne haka? mutum yana son ya shiga motarsa kin tare nasa hanya"

"matsiyatan banza an maula"""

Wani dake tsaye gefen shagon ya faWa yana tunkuaro inda take tsaye.

ta buWe idanunta tana kallon Mutumen dake tsaye a gabanta yana cire jacket din jikinsa ya bar White

t-shirt saboda ta dan shafe shi kadan lokacin sukayi karo da juna cike da kyankyami ya bude bayan mota

ya saka jacket din ya rufe ya dawo mazaunin gaba ya zauna yana goge hannunsa da tissue yana ya mutsa fuska saboda ya rika rigar data shafi gefenta kadan....

"tab Wijam! wato duk tsayin da yake yana kallonta jiran yaje na bashi guri ya shiga motarsa ne, amman"

"ba zai iya yi mata magana ba, wata kila maganar wahala take masa ko kuma yana kyamar furta kalmar bani wuri na shiga motata, ita dai"

"da kallo ta bi motar sai a yanzu ta lura da number motar ita ma *BIN MARYAM* ne rubuce a jikinta, sai"

dai wannan motar ba irin wacan ta jiya ba ce.

"(Ba dai Asad Win mu na gargajiya ya dawo Wan birni yanzu? Kaji maza jinin Ali gadanga, jama'a! Muje"

zuwa yanzu aka fara wasan )

"""Matsa can kona SaSSallaki, baku da aiki sai maula daga kunga Mota mai tsada kuzo kuna wani"

marairaicewa Allah na sake ganin ki wajen shagon nan sai na karya Miki afa na ga da uban da zaki sake

"zuwa nan, salon Wai ki zamin tsiya *BIN MARYAM*ya dena zuwa wajen nan"""

"ta share Kwallar da ta zubo mata, ba komi yafi baanta mata rai ba kaman zagin mahaifinta da ya yi,""Ai"

"kaine Wan maula kuma na Barka da Allah da zagin Mahaifina da ka yi"""

Kasan cewar mai shago ya yi nisa sosai baiji abinda ta faWa ba. haka dai ta asara gida zuciyarta ba ba

"daWi,ganin Amma ta ya kawarda duk wata damuwarta."

"""Amma na"" ta kira sunanta lokacin da ta iso wajen da ta ke zaune,"

"""Amma kinci Abinci?"""

"""Na sha gari da shuga"""

"tayi Murmushi,"

"""Amma muyi salla muci Abinci, Amma yau na seda ruwa wan duka"" tana asara maganar tana mia"

"mata kuWin da basu wuje Wari takwas ba,"

Bayan sun gama sallah maggariba da Isha'i ta juye musu Abincin cikin tasar sunaci suna hira har suka

"kammala,"

"""Amma kin san jiya naga Aljani"""

"Amma ta yi Murmushin,"

"""Amma wallahi Aljani ne ni ban taSa maganin mutum mai kyau kamarsa ba"""

"Amma ta yi dariyar arta da yarinta ke Wawainiya da ita, ""taya mutum zai ga Aljani ya kwana lafiya"

"Nainah?"""

"""Amma wallahi Aljani ne"" nan siffanta ma Amma kamninsa,"

"""Kenan kema Aljanar ce"""

"""A'a kam Amma"" ta faWa tana dariya,"

"""Idon kyaune ai kin fisa kyau"""

"""Amma don baki gansa ba ne shiyassa ki ke faWin haka"""

"""Mutum ne ki ka gani Nainah ba Aljani ba ai su Aljannu ba su da kyau"""

"""Amman ba ance suna rikiWa su dawo bil adam ba, ance ma ko wacce irin siffa suna iya komawa"""

"""Gaskiya ne Su Aljannu suna rii Wa su dawo ko wacce siffa mutum, maciji, mage, kare, komai ma suna"

"dawowa"""

"Nan take Jikinta ya soma karkarwa sigar Jikinta na tashi,""Amma mu bar hirar nan don Allah har tsoro"

"ya kamani kinsa ranar da Daddare da na fito fitsari naga wani kare gato bai kwance a tsakiyar gida"""

"Don ta Kwantar mata da hankali ta ce,""Ai wannan ba Aljani ba ne su ai basa barin ka gane su"""

"""Kuma fa haka ne Amma don har nayo fitsari na dawo yana kwance a wajen ko motsi baiyi ba"" basu"

wani jima ba suka shige bukkarsu suka rufe suka Kwanta Nainah ta shiga can bayan Amma ta rungumeta....

Washegari ma haka ta farka ranta fari tas Zuciyata kal kamar yadda ta saba tashi a ko wace safiya ta

"Allah duk kuwa da irin rashin da suke da shi. Tun tashinta haka suke rayuwa har Allah ya karSi ran Mahaifinta,"

Tayi Alwalla ta yi Sallah ta Waga Hannayenta sama tana Addu'ar da ta saba yi kullum tunda ta fara wayo

"Amma ta faWa mata ta ria yima iyayenta da aanta abin kyaunar Addu'a da kakanninta bayan rasuwar mujinta wanda ya kasance Mahaifin Nainah ta ria Mishi Addu'a, tun daga lokacin kuma take sasu cikin"

Addu'a...

"""Amma ina kwana?"""

"Lafiya lau Junainah!"" ta Kirata da ainahin sunanta."

Ta saki tattausar murmushi tana jikin daWi a duk lokacin da Mahaifiyarta ta Kirata da ainahin sunanta da

"take jinsa na musamman kodan ba'a cika kiranta da sunan ba,"

"""Amma Yaukam ruwan basu da yawa idon na Saida zan saye wasu na dawo dasu """

tayi mata Addu'ar da ta saba yi a koda yaushe.

"""Amma ki sai abinci da kuWin jiya karki zauna da yunwa Kinji"""

"""Naji Adawo lafiya"""

"""Allah saya Amma"" kana ta fice daga gida tana rera waar fulatanci..."

**********

Kasan cewar ruwan nata basu da yawa sosai yau kuma da wuri da ta Saida bata bari tashar ba Saida ta yi

"ma Zaliha wonke wanke ta Wiba mata Abinci sannan tayi mata sallama, bakin wani shago ta tsaya ta saye ruwa leda biyu kana ta kama hanyar gida...."

"dai dai zata tsallaka titi Wata baar mota mai bakin gilashi, ta zuge gilashin motar tana kiran,""mai ruwa"""

"sai fuskar mutumen nan na jiya da shekaranjiya ta bayyana, wata matashiyar budurwa zaune a"

"gefensa,""mai ruwa kawo"" ta sake kira a karo na biyu."

ta nufi wajen ta da sauri kaman zata faWi wani abu ne take rie dashi cikin roba fari al da Wan aramin

colalin roba shima fari ya bin cikin robar ya zube mata a jiki.

"""Bani ruwa"""

Jikinta na rawa ta bude Ledar ruwa ta mia mata ta arba ta miomata Wari biyar sabuwar dal da ita. Ina

kafin na faWa mata babu canji mutumen ya Waga gilashin motar.

"dan da alama bata isashe shi kallo ba, traffic kawai yake jiran a sake ya ja motarsa yanar wajen da gudu...."

Afra ta juya tana

Please Login or Register in order to submit comment