gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 18 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan ka hana ta ba, abunda kake yi ma kannenka da kowa ita ba zan daukar maka ba, don haka ka kiyaye ni"""

"Ummy ta fada tana nuna shi da yatsa cike da jin haushin yadda ya yima Nainah, dafe kansa yai a gurin"

har yanzu gumin bacin rai ne yake sauko masa.

Duk abin ke faruwa kafin watsewar Wayar Deedat na sauraren su......

*DEEDAT*

"Ransa be taba baci kamar yau ba, ya rasa dalilin daya saka Asad yake shigar masa hanci, iyakar abunda"

"ya sani yana son Nainah saboda tana kyau kuma ya san ba haramun bane son mace mai kyau Nainah ta kai mace da za a kalleta a so ta, daman ya dade yana son aure mace mai kyau, bayan so na aure ba shi da wata manufa ga Nainah amman yadda Asad yake masa ya sashi jin haushi sosai,a yanzu ne ya shirya taba ta ko kebewa da ita da kuma neman aurenta domin ya lura kamar Asad yana kishi ne, ba taba ta ko kebewa da ita kawai ba ya dauki alwashin har Runguma da kiss sai ya mata a gaban Asad sai dai idan mutuwa zan yi ya mutu idan kuma ya fusata shi sai ya yi mai gaba daya daman dai aurenta zai yi dan haka yana jin ko kaiwa yai a jikinta ba wani abun ba ne face samun damar da zai saka duk wani da zai"

masa karan tsaye ya amince da aureta dole.......

"""Baba na!"""

Ummy ta kira shi da karfi jin tana ta kiransa kadan be amsa ba yana can wata duniyar yana tunani.

"Kallonta yai sai yai murmushi, murmushi da ke ara ma kyakkyawar fuskarsa kyau da kamala."

"""Na'am Ummy"""

"""Ina ta magana baka ji ni ba, lafiya dai?"""

"""Ba lafiya ba Ummy, abunda Asad yake min ne bana jindadinsa akan yarinyar nan don Allah ki gaya"

"masa ya dena"""

Ummy ta zauna a kujerar dake kusa da tashi.

"""Mi yake maka? Baba na"""

"""Ummy bana da halin nai magana da yarinyar ko na kebe da ita sai ya saka zargi, kuma wallahi Allah ya"

sani bana da wani manufa akanta bace na aurenta da zanyi.

Da mamaki Momy ta kalleshi.

"""Aure kuma? Baba na"""

"""Eh Ummy na taba fada mata tun a lokacin da take gidan Iya ina sonta,ina son ta Ummy dan Allah ki"

"shige min gaba"""

Ya fada yana wani marairaicewa kamar zai saka kuka.Maganar sam ba tai ma Ummy dadi ba sai dai ba

zata muna nuna masa ba.

"""Baba na yarinyar nan yanzu ba soyayya ko aure ne a gabanta ba, ta mahaifiyarta take duk dai"

Alhamdulillahi ta samu lafiya.

"""Na sani Ummy, ni ma ban yanzu nake nufi ba, sai hankali ya kwanta, ke kadai zan iya rikewa domin ke"

"nake da tabbacin za ki share min hawaye na"""

"""In Sha Allah ni mai maka komi ce Baba na""."

"""Ummy ina Nainah ta ke?"""

"""Tana Waki"". da ga zaune da take ta kwala mata kira sai gata ta fito tana dan sauri sauri sai. ta tsaya Cak"

"tana kallon wanda bata yi tsammanin ganinsa a dai dai wannan lokaci ba,"

"""araso mana"""

Cewar Ummy tana Murmushi.

A hankali ta ara so cikin falon ta zauna Ummy kuma ta wuce Wakinta tabarsu.

"""Beauty ya jikin Amma?"""

"""Jiki Alhamdulillahi"""

"""Ma sha Allah"" Ya fada yana murmushi ita kuma ta yi kasa da kanta,"

"""Junainah.. Sauda dama nakanji Zuciyata tamkar zata fashe, amma sai na kasa Waukar ko wane irin"

"mataki, ya na yin Sonki ne ya cika Zuciyata yanzu kuma so yake ya fasata don Allah kiji tausayina duk runtsi karki gujeni wallahi ina sonki Nainah son da ban taSa yiwa wata halitta ba"""

Wani irin sanyi jikinta ya yi saboda kalamansa sunyi Masifar kayar mata jiki.

"""Ga wannan"" ya faWa yana mia mata wani Wan aramin kwali mai kyau ya sha ado."

"""Ki buWe ki gani"""

Ta dago na kalleshi.

"""Bude kwalin pls"

"Ta bude kamar yadda ya bukata wani kyakkyawan zobe ta fara cin karo da shi,"

"""Ban san size din yatsunki ba amman na san Zaiyi miki, ""Zoben minene?"""

"""Na zinari ne"""

"Wani tsoron ta ji ya kamata daman tunda taga yanayin zoben ma dauka cewar na zinari ne, sai dai rashin"

sanin hakikanin zinarin yasa bata yi saurin yenke hukunci ba har sai da ya fada mata.

"""Ni ko Azurfa ban taSa sakawa ba balle zinari"""

"""Kisa a ranki daga yau kin fara kenan, ke din ai matar manya ce Nainah..."""

"""Amman !"""

"""Pls Karki ce komai Nainah ki saka dan Allah!"""

"Bude akwatin zoben tai ta fiddo daga ciki, sai da ta kalli Deedat sannan ta saka zoben tana hade yawu"

"gabanta na bugawa da mugun karfi. Wani irin abu ta ji ya ratsa ta, wata irin daraja da daukaka suka cika mata ido, saurin cire zoben tai hawaye na sauko mata masu Masifar zafi."

""" Ya Deedat Ba zan iya sakawa ba ka yi hakuri don Allah"""

"""Nainah ba zan cilasta ki ba amman ki aje shi a gurinki, zaiyi Miki amfani anan gaba"""

ta gyada kai tana share hawaye.

"""Zan wuce sai da safe"""

"Murya na rawa ta ce,"" llah ya tsare"""

"""Amin"""

Yana fita ta fashe da wani irin kuka.

"ji kamshin turaren Asad wani irin turare mai kwnatar da hankali da saka nishadin ruhi,tana jindadin"

shakar kanshin sosai fiye da komai a yanzu. Da sallama ya shigo falon bata amsa masa ba ta mie da sauri ta fice daga falon garin saurin da take ta buge shi kwalin zoben ya faWi bata bi ta kansa ba ta fice da gudu zuwa Bq.

Da wani irin kallon tuhuma ya biya kafin ya juyo inda kwallin yake ya durusa asa ya Wauki kwallin yana

"juya shi, yana mamakin ina ta same shi saboda ya gane kwallin miye......"

"""Waya bata zobe?"""

"Shine abunda ya fara zuwa masa a rai, Deedat ya fara tunanin sai kuma yake ganin kamar ba zai yi"

"wannan shirmen ba, da sauri ya fice wajen zuwa wajen motarsa ya shiga..."

"Da tunanin wanda ya bata zoben ya kwana a ransa, washegari misalin arfe takwas da rabi na safe ya"

"shirya cikin kananna kaya ya nufo dinning area, rasa yai mi zai a gurin sai kawai ya koma Waki ya dauko keys din motarsa ya shiga ya dauki hanyar gidan Ummy. Nainah ce kawai a falon tana gyara Ummy kuma tana kitchen, ba karamin dadi ya ji na samun Nainah ita kadai a falon ba, daman yana son ya tambaye"

wanda ya bata zoben.

"""Ina kwana"""

Ta dan risina tana gaishenshi be amsa ba har ya karaso kusa da ita.

"""Kina da wani a ranki wanda kike so? Fada min karki baye komai?"""

Wani kallo tai masa kamar bata fahimci abunda yake nufi ba

"""akwai wanda kike so a ranki?"" Ya jefo mata tambatayar a karo na biyu."

"""Ya Deedat. !"""

Da mamaki ara a fuskarsa ya sake jefo mata wata tambatayar.

"""Deedat kike so?"""

Ta yi shiru bata sake cewa komai ba. Sai ya saka hannunsa aljihu ya ciro kwalin zoben ya nuna mata.

"""Shi ya baki wannan zoben"""

Sai tai shuru bata ce komai ba.

"""Yanzu ke har kin san soyayya?"""

" Ba son sa na ke soyayya ba, kawai dai ina jindadi idan na tuna dan zaman da muka yi lokacin da nake"

"gidansu, a koda yaushe yana oarin wajen sani farin ciki"""

"""Waya baki zoben?"""

"tana oarin ba shi amsa Ummy ta fito daga Kicin tana faWin,"" Yau she ka shigo?"""

"""Ina kwana Ummy"""

"""Lafiya lau, jiya naji shigo warka sai kuma naji fitarka lafiya?"""

"""Lafiya lau, kiran gaggawa aka min shiyassa na fita, Ummy idan ba ki takawa Deedat burki tun yanzu ba,"

"zai iya wuce guri fa"""

Ummy ta masa kallon rashin fashimta.

"""Wuce guri kamar ya?"""

""" taya zai rika nunawa yarinyar wata soyayya a yanzu? Allah kadai yasan irin kalaman yau dara da ya ke"

furta mata

"""Shi kiranta a waya har wani nuna soyayyah ne? Idan ma haka din ne ai sonta yake sai ya fara nuna mata"

"yana sonta? ka rika kyautatawa Deedat zato, ka fi kowa sanin cewar ba mugun mutum ba ne kuma ba dan iska ba ne"""

"shi kansa ya sani kawai yana son ya batawa yar mutane lokaci da rayuwa ne kawai, daga lokacin da ya"

"samu damar kaiwa ga jikinta Wallahi ba zai sake cewa yana sonta ba, domin kyauta yake gani, kyaun da idan ya samu dama zai iya zaga mata rigar mutunci shikenan kuma ta daina burge shi, idan ba a taka masa burgi yanzu ba nan gaba karatun da ake son ta yi ma kasawa za ta yi domin soyayya kawai zata"

"sakawa gaba"""

Ummy tai Murmushi tana kallon Asad fahimtar wani abun da shi be san da shi ba.

"Idan ma haka ne, ai sai ta aureshi ta cigaba da karatunta a gidansa ja ga babu wani zancen daukar"

"hankali, kai ka kanka mai nemawa Deedat aurene a matsayin ka Wan uwansa kuma yayan sa, balle kuma ni da ke Gwoggon sa, hankali dai ya kwanta kawai"" Mikewa Asad yai tsaye domin maganar Ummy sam bata masa dadi ba, dinning ya nufa ya zauna ya zubawa kansa abinci da be samu ci ba ya maida hankalinsa yana ci ba dan abincin yana masa dadi ha duk kuwa da kasancewar abunda yake so ne aka"

"girka, kuma zai iya fadar dalilin rashin jindadin abincin ba, ci yake hankalinsa na can gurin Nainah......."

yana gama cikin Abinci ya yi ma Ummy salla ya wuce office. Nainah suna gama aiki a nan tayi Wonka

dakin Afreen ta shirya saboda yanzu sun saba da juna sosai don yadda Ummy ta Wauke a gidan tamkar

yar cikinta don wani lokaci har yar Auta take kiran Nainah saboda da karancin shekarunta a alla su

Afreen sun bata shekara Ukku masu kyau.

"A Sangaren Amma ma, jiki na ta Kyau Sosai, zuwa yanzu suna sun saba da juna sosai, yadda Amma take"

zuwa angaren Ummy hira haka ita ma take zuwa mata hira wani lokaci ma a Bq Win zasu zauna gabaki dayansu..

"Washegari,Har ta fita haka sai kuma na dawo ta dauki Hijab ta saka gudun kar ta hadu da Asad ya sake"

"mata masifar bata saka Hijab ba, ko da ta shiga part din a samu Ummy a kitchen Afra kuma tana zaune falo rike da remote tana kallon tv sai dai kana ganinta kasan hankalinta ba a gurin tv yake ba. Sai da ta gaishe tasannan ta nufi kitchen din dan gaishe da Ummy sai na same ta tana waya, da alama da Umma"

"take waya tana faWin,""Anjima kaWan zasu jigo in sha Allahu""."

"Bayan ta gama wayar ta gaisheta,"

"""Akwai wani aiki da za'ayi?"""

"""A'a sun Afreen sun kammala komi tun Wazu"""

"""Amma kam sunyi sauri shine basu jirani ba"""

"""Unguwa zasu je"""

"""Gidan Iya zasu je Weekend sai ran Sunday zasu dawo""."

"""Ummy nima zanje"""

"""To ki shirya da wuri Auta na"""

"""To na gode Ummy"""

Wani irin dadi ne ya lullube ta babu wanda ta kawo a rai na sai Deedat zan jure wulakanci Anty Amarya

"tun da yanzu ba a matsayin mai aiki zata je ba, kuma saboda Deedat zata je, a dayan bangaren kuma"

tana tsoron kar Asad ya zo ya hana domin ba aramin Aiki sa bane.

"Sau daya ya danna horn mai gadin ya bude masa gate, kusa da inda Nainah take zaune ya faka motarsa,"

"zaunawarsa yai a motar yana ta kallonta ta cikin gilashin motar, ita ma kallon bakin gilashin motar take ba dan ta san wanda ke ciki ba, sai dan yau murna take Ummy tace zata bi su Afreen gidan Iya, murmushi kawai take abinta kana ganinta kasan tana cikin tsantsan farinciki sosai. Ya dade yana ta kallonta kallonta na burge musamman idan shi kadai yake kallon nata ba tare da ita din tana kallonsa ba, domin yana tsarguwa idan tana kallonsa. Samun kansa yai da murmushi ganin murmushi a fuskarta duk kuwa da be san silar farincikin nata ba, ba aramin burge shi ta yi ba and he like her smile more than everything yanzu, bude motar yai ya fito har ya rufe ita yake kallo ita kuma sai murmushi take mishi har"

da wani.

"""Sannu da zuwa"""

Be amsa ta ba ya nufi Bq yana ta mamakin dalilin farincikin nata ko mi akai mata take wannan farin ciki

"oho?. Ko daya shiga Bq Amma na zaune saman baranda tana kallon tsuntsaye dake shawagi saman itace dake kusa da bq din, har kasa Asad ya risina ya gaishe da ita yana wani kasa da kai kamar mai jin kunya."

"""Ina kwana Mama"""

"""Lafiya Wan Albarka"""

"Ya jikin naki?"""

"""Jiki Alhamdulillahi mun gode Allah""."

"""Ma sha Allah, Allah ya ara saui"""

"""Amin, Mun gode sosai Allah ya yi Albarka """

"""Ba komai Mama idan dai kina bukatar wani abun ko kuma kinji wani abun sai ki yi magana, a kwai likita"

"kusa"""

"""TOH"""

Ta fada da murmushi a fuskarta har ga Allah Asad yana burgeta yadda yake hidima da ita da kuma irin

"kulawar da yake nuna mata tana jindadi sosai, wani karin abun farinciki ma da Nainah ta fada mata har jininsa ya bada aka saka mata sai ta ji kamar ta dauki zane ta goya shi a bayanta.Ya fito bq din yana murmushi. Murmushi da Nainah ta gani a fuskarsa lokacin da ya fito bq ne yasa ta kyalkyale da dariya na reshin dalili, tana kallonsa, kallonta yai har sai zai wuce ya shiga falon Ummy sai kuma ya ji ba zai iya ba sai ya ji dalilin wannan farincikin da take yi. Karasowa yai kusa da ita ya tsaya a akanta ita kuma ya daga"

kanta sama tana kallon still murmushi a fuskarta.

"""Dariyar me ki ke haka?"""

"""Ba komai"""

"*Ba koma kike dariya kaman wata zararriya?"""

"""Ummy ta ce zanbi su Anty Afreen gidan Iya muyi kwana biyu"""

"""to miye abun murna a ciki?"

"""Idan na je zanga Yah Deedat"""

Ta fada da sigar tambaya kamin ta cigaba.

"""Shine na ke jindadi""."

"Ta fada tana murmushi ba tare da ta bude hakoranta ba, wani irin abu ya ji ya daki kansa ya soki"

"zuciyarsa yayi cikin Sargonsa, a take ya nemi nishadin zuciyarsa da na fuskarsa ya rasa, ya wani hade rai har idonsa na canja kala"

(Son ma so wani oshin wahala )

"""Ita kuma Mama wazai ci gaba da kula da ita?"""

"""Wace Mama?"" ta faWa cikin feshin fahimta."

"""Mahaifiyarm "" Bai ara saba ya yi shuru tamkar wanda ruwa ya canye."

"Rai a bace ya tura ofar falon ya shiga, kai tsaye ya wuce Wakin Ummy,"" Ina kwana Ummy?"""

"""Lafiya lau"""

"""Ummy ke ki ce Nainah ta bi su Afreen zuwa gidan Iya?"""

"""Ehh, ta ce tana son zuwa shine na ce ta shirya ita ma"""

"""Ummy don Allah ki janye batun zuwan nata"""

"""Sannu Uba na!"""

"""Ummy Mahaifiyarta wa za ta barwa ita? Idon ta je gidan Deedat zai ria keSewa da ita daga nan kuma"

"Allah Wai yasan abin da Zaiyi mata"""

" Wannan ai ba hujja ba ce, Sannan Mahaifiyarta ta ji saui sosai komi tana iya yi mata kanta."

"""Ummy Pls don Allah karki je da ita saboda ta ga Deedat yasa take zumuWin zuwa gidan iya yarinyar nan"

"tana son sakawa kanta soyayya da kurciyarta, Wallahi idan ba a takawa yarinyar nan burki ba zata iya lalacewa, kuma bana fatan haka""."

"Ummy ta yi Murmushi, tana faWin"

"""Ita tace maka saboda Deedat zata je? Son Deedat din take ne?"""

Yayi shiru be ce komi ba.

Ban da Murmushi babu abunda Ummy take har Nainah ta shigo faon rie da yar karamar A kwatin da

"Afreen ta bata ta saka kayanta ciki,"" Nainah Ummy ta kira sunanta ta na faWin,""Yayanki ya ce ba zaki je gidan Iya ba!"""

"""Me na yi kuma?"""

"""Ga shi nan sai ki tamba yeshi"""

"Idonta ya ciki da kwalla ta nufi kofar fita, sai da ta lura da idon Ummy basa kanta sannan ta dalla Mishi"

"harara ta murguda masa baki hawaye na sauko mata, a maimakon ya ji haushi sai ta yi mugun burgeshi har yayi murmushi ya maida fuskarsa gurin Ummy wacce ta dauko masa wani zance."

"""Jiya fa mun sha mamaki a gidan nan"""

"""Name Kuma?"""

Nan Ummy ta labarta mishi komi abin da ya faru tsakanin Nainah da Ramla.

"""Amman Ummy ina ka samu kunami haka?"""

"Wallahi ban sani ba, na tambayi Su Afra sunje ba su ne ba"""

"""Daman suna yin oyi suma?"""

"""Suna yi amma sai idon an Sata musu rai sosai, Musamman Afra tafi yin ohi""."

"""Kin yadda kuma.ba su ne sukayi mata ohin ba?"""

"""Na yadda saboda duk kan su sun rantse min har so Ukku, kuma basu aka yi ma laifi ba"""

"""Amma abin nan akwai rikitarwa a cikin sa,"

"""Sosai ma"" cewar Ummy."

"""Allah ya kyauta""."

"""Amin"", Amman Ummy ko dai Nainah ce ta yi mata ohi""."

"""Sanin gaibu sai lillahi"""

Asad ya sauke Ajiyar zuciya.

"""Wai ya batun Auren ka, sa yaushe zaka fito da mata?"""

"Shiru yai maganar Ummy ta masa nauyi duk kuwa da shi kansa ya san yana bukatar auren, amman wa"

"zai aura? Shi kwata kwata be taba kawo zancen Aure a nan kusa ba,"

"""Nan da wata Waya ka fito da mata, d'asu muyin magana da Hamma Hamza idon komi ya dai dai ta za'a"

"haWa Auren ka da na Deedat""."

Ummy ta fada tana binsa da kallo shi kuma ta juyo yana kallonta.

 Deedat ya fitar da mata ne?

"""Ehh"""

"""Amman kike cewa Deedat ya auri Nainah yanzu? Waya ba shi ita? Yarinyar da zan saka ta a makaranta"

"ta fara karatu yanzu ita kike cewa Deedat ya aura kuma?"""

"""Ai zata iya karatu a gidansa zai kula da ita sosai"""

"Ummy Wallahi Deedat ba zai auri Nainah ba, indai ba son jefa rayuwar yarinyar nan kike son yi ciki"

"matsala ba, karki aura mata Deedat ko an yi auren nan ba jimawa Zaiyi ba saboda ba sota ya ke ba sha'awar ta yake"""

"""Idan tana son sa fa?"""

"""Bata san sa bata san wanda take so ba, ita kanta bata san waye ita ba balle kuma ta san wa take so a"

"haka da take, kuma Deedat ba dan Allah yake son ta ba, kyauta ne kawai yake rudarsa so nawa aka cewa"

"ya dai daita tsakaninsa da Afreen ko Afra amma ya yi biris da ganarku Ki bar yarinyar nan ta fahimci miye duniya tukuna, dan Allah mu bar maganar nan,"

"Ya karasa rai a bace gaba daya ransa ya gama baci, maganar Nainah na zuwa ganin Deedat da kuma"

zancen Ummy ga kuma wannan maganar da wani shi Deedat......

"Wayarsa ya ciro daga cikin Aljihu ya kira H.M BIN MARYAM PRIVATE SCHOOL, cikin girmamawa H.M Win"

"ya gaishi danna ya ce ,""Ina son Malama macce mai koyon lessons da zata zo har gida""."

"""Okay Sir, Daman ko wata copper dake neman lessons"". In Sha Allahu gobe zamu zo tare da ita."

"""Okay"""

Sannan ya kashe wayar.

"Adnan kam banda Dariya ba abin yake,ya san Asad son Nainah yake shiyasa yake kishinta amman jin kai"

"da kasaita ta hana shi fahimtar hakan, wata kila kuma ya fahimta kawai dai baya son nuna ne dan kar a masa dariya..."

"Yana gama wayar ya maida wayar cikin Aljihu,idan ba karatun ya sakawa gaba ba yana ganin kamar"

Ummy zata iya daukarta ta bawa Deedat amman idan ta fara karatu dole zata kyaleta...........

*JUMAIMAH*

"""Haba Jumaimah mike damunki kin takurawa rayuwarki kin fita haiyacinki kin matsa wa kanku gashi"

"babban abin takaicin ma mun yi ki faWa muna abin da ke damunki kini faWa, Jumaimah ki sani ba a san matsala ba,yanda za ayi a maganinta baki da waWanda suka fi mu mu ne yafi cancanta ki sanar da mu da"

abin da ki ke Soyewa wata da watanni

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

PAID BOOK

"Littafin *BIN MARYAM* na kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta"

"wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan"

number 08149979652. Nagode

Anty Hauwa

Maryam angiwa

Aysha Muhammad

Ina matukar godiya Allah ya saka da alheri Allah ya bar zumunci

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

PAID BOOK

"Littafin *BIN MARYAM* na kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta"

"wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan"

number 08149979652. Nagode

5w5؂5 5 47-48

*JUMAIMAH*

"Wani Waci Jumaimah ta haWiye wanda takan kwatantashi da haWiyar allura, tsabar bakin ciki da"

"kaWaicin su suke addabarta , sam bata son yawan nanata wannan zance domin ita tasan tsakanin da take"

"ciki ba ta ga maganin matsalarta ba don me za ta zauna tana faWar Abin da ba wani tabbaci gareta akan sa ba?,"

"""Adda Nazlah ki kwantar da hankali ki ba abin da ke damuna, tausayin ta ne ya kamasu ganin ido kowa"

"ya san ta watanni huWu baya ba haka ta ke ba, duk da dai a kwai kyan don kallo Waya zaka mata ka gane tana cikin matsanancin damuwa domin wanda bai santa ba ba zai gane ba amma wanda ya santa to haika zai yi matuar tausaya mata."

"Adda Aysha ta ce,""Shiyassa a ko wane lokaci idon munyi waya da sadiya ta ce ta rasa gane kan Jumaimah"

"nakan tausaya mata domin tana damuwa sosai da halin da Jumaimah take ciki, to sai dai na ce mata tashi gaba da lallashinta, a gaskiya Jumaimah zurfin cikin ki ya yi yawa kuma bazai warkar da matsalarki ba,ina ma mu ba zaki faWa muna ba to ki ga yama Ammi ko ta samu kwanciyar hankali kin san iyaye suna"

"da girma da ima a gurin aa Wanda har a gun Allah suna da girma, Karki yarda ki sanya su a bakin ciki."""

Kafin ta ara wani bayani Jumaimah taji gabai Waya ta tsani kanta ta rasa abin da zata yi domin ta ji

"daWi a zuciyarta ta rasa sukuni ga kuma wani tashin hankali da yaji ya kuma tunkarota , wata zuciyar take faWin 'to Kinji Soye Sacin rai da rashin kwanciyar hankali'.ta tuna wautanta da nufin na in sanar da su abin da ke damunta domin karsuga wautarta da rashin Hankalinta wanda hakan zai iya sanadiyyar Sata ma familyn ta suna, sai kuma gashi Soyewar shima wani sabon laifi ne a wajenta, ta ja numfashi mai karfi wanda ya yi dai dai da shigowar Zaitun ta rungume su tana faWin ,""oyoyo Adda Nazlah,Adda Aysha"

"sannun ku da zuwa""."

Suma murnar suke tare suka rungume junansu daga bisani suka saki juna suna yin musabiha da

"cewa ,""Adda ya kwana da yawa?"""

"""Alhamdulillahi"" suka amsa mata tare.daga nan kuma hira ta Sarke tsakani suninsu."

"Yayin da ita kuma ta soma zubar da kwalla ganin ta fara suka sai Zaitun ta karSa mata, yayin da take jin"

"karjinta kamar zai tarwatse,sai a yau ta nuna da Magana da takanji a bakin magabata Kuka rahama ne tabbas ta tabbatar da hakan a yau ta gyara zamanta cikin sanyi murya mai nuna alamar gazawa mai cike da bain ciki ta tarin tashin hankali ta ce ,""Adda Aysha so nawa zamu magana Waya what did you mean ta me? Ina zan sa RAYUWATA? ya kuke son nayi da rai na? me yasa bakwa tausayina kin kasa gane matsala ta, Ni kaina bansan me ke damuna ba bare na ce ga inda matsalar take kuyi hauri idon ba haka zaku sake jefa rayuwata cikin wani haki daban Iya fidda kai na, Ni kaina bana son zama cikin wannan"

yanayi haka Allah ke son gani nan ba ni na Worawa kaina ba Ni kai na jin tausayin kaina.

"Nan take jikinta ya fara rawa tamkar mazari, ita kaWai tasan me take ji, dukkan ninsu ganin abin da ke"

"faruwa ne yasa sanya gabakiWayan su suka rie wuta suka tsaya, da gudu Zaitun ta fice daga Wakin zuwa wajen Ammi"

A guje suka dawo dakin.

"""Abin ya motsa ko"" cewar Ammi,"

Ammi sai ta ga kaman bata cikin haiyacinta saboda kaWuwa da ta yi ta sake tambatayar Jumaimah mi ke

"damunki yanzu?"""

"Murya na rawa ta ce,""Babu komi Ammi sai dai bani da kwanciyar hankali da natsuwa a hankalin yanzu"""

A hankali Ammi ta ke karamto Addu'oi tana mai tofa mata yayin da gabakiWayansu zuciyoyinsu suka

"lulluSe da tausayin Jumaimah a hankali bacci ya yi a won gaba da ita Ammi ta sanya hannayenta ta Wauketa ta kwantar da ita saman gado taja bargo ta rufe ta tana mai tunanin wannan Al'amari na Jumaimah taja numfashi ta re da fadin ,""Ya Allah""."

"Daga bisani ta ce da Zaitun lokacin da kuke makaranta ta taSa yin haka?"""

"""Gaskiya Ammi ban taSa ganinta cikin wannan hali ba tun ta shi da ita ban taSa ganinta cikin irin wannan"

"damuwa ba sam bata irin haka ba bakinta ba ne, wallahi bana son jarrabarwar mu ta fito Jumaimah na cikin wannan hali saboda kar ya taSa karatunta"

"Adda Aysha ta ce ,""Ammi yanzu haka

Please Login or Register in order to submit comment