gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 8 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya na ji kayi shiru?"""

"Firgit Dr Kamal ya dawo daga dogon Tunanin da je na wani an daiu,"

"Murya na rawa ya ce,""Gwaggo ba Wan Aliyu ba ne gaskiya Aliyu bai taSa gayamin yana da Wa ba, ina"

"ganin kama ce kawai"""

"""Mama ta sauke Nannauyan Ajiyar zuciya, gabaki Waya jikinta a mace ya ke, daga sukayi Sallama.. Dr"

Kamal ya wuce falo suka ci gaba da kallo.....

Gaba Waya duk wani gaSa ta jikinta a mace take haka ta dinga sauke wani irin nunfashi mai hade da

kasala.....

"A can asa Saudiyya kuma, Asad na kammala karatunsa, wani Walibi Wan asar Libya Hassan ya fara"

"karatu, bayan ya gama akaje Hutun awa Waya Saboda lokacin sallah ya yi, ana gama sallah suka ci Abinci Sannan suka goma hall Win domin gudanar da abinda ya tara su. Sai gab da maggariba aka watse basu koma masaukinsu ba Saida sukayi salla Isha'i. Bayan ya gama cikin Abinci Hamza ya kira shi ta video call sun jima suna waya suna gamawa Dr Kamal na kira video call sun jima suna waya harda su Adnan nan suke sanar da shi sun ganshi a TV Murmushi kawai ya ke. sun jima suna waya kana suka ya yi Sallama,"

toilet ya wuce ya watsa ruwan Wumi ya fito ya saka Jallabiya ya wuce masallaci ranarma baiyi Bacci ba

kwana ya yi yana salla yana kai buatunsa ga Allah bayan gama sallah Assuba ya wuce masaukinsu ya

"kwanta nan take bacci ya yi won gaba da shi, bai farka sai kusan arfe sha biyu na minti goma a gurguje"

ya yi Wonka ya shirya ya sha ruwan tea ya suka wuce masallaci tare da Abokan shi da suka zo tare daga Najeriya. Bayan sun dawo daga masallaci suka wuce cikin gari domin yin seyayya...

Washegari wuraren arfe goma suka wuce cikin gari tare da shugabansu dake nuna musu wurare masu

mahimmanci basu dawo Hotel ba sai bayan isha'i......

**********

Ranar da suka cika kwana huWu a Saudiyya ranar ne kuma za'a faWin sakamakon wanda ya zo a naWa.

Wuraren 11:30 suka wuce hall yau ma Kamar wancan ranar Hall Win ya yi kyau sosai ya sha ado na musamman fiye ma da wancan ranar ko'ina haske ne da wuta kala kala abin dai sai wanda ya gani tun shigowarsu Hall Win aka fara nunashi live a kafafen sada zumunta. Bayan kaman awa Waya aka buWe taro da Addu'a tare da yin jawabai masu muhimmanci sosai.

(Toh jama'a gashi bana jin larabci balle na fassara mu ku me ake faWin lol )

"Duk wani da ya kama a wajen ya yi magana Saida ya yi, kana aka soma faWin wanda ya zo a na Waya asa"

"asa, lokacin da aka zo ga faWan na Najeriya Asad gabaki Waya yasha jikin jikinsa da sauran Abokansa, holl din ya yi tsit, sai sautin muryar Balarabe dake tashi yana magana da harshen larabci, Asad gabaki Waya jikinsa karkarwa yake don ana gab da faWin wanda ya zo a naWa bugun Zuciyarsa ta tsananta sosai ya runtse idanunsa da karfe yana sauke Numfashi, ""cikin harshen larabci Balaraben ya ce,"" wanda ya zo"

"na Waya shi ne Muhammad Asad Bin Maryam !"""

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 23-24

"Asad ji ya yi tamkar a mafarki aka kira sunansa Lumshe idanunsa ya yi, ya bude su a hankali"

"yana kallon kyakkyawan Balarabe da ya kira sunansa ya sauke Sassanyan Ajiyar zuciya mai cike da natsuwa, kana ya maida Kallonsa ga mutanen Hall Win hankalin kowa na a kansa, wata irin jarunta ce ta zo mashi tamkar zakin da ya sa mu abin farauta ya mie da sauri ya nufi idan Balarabe yake, sautin taSi ya kaWe hall Win tab!tab! shine kwai abin ke tashi, yana isa wajen Balaraben ya ba shi hannu fusakar Wauke da murmushi a maimakon su gaisa kaman yadda yake tsammani sai kawai ya rungumesa ya raWa"

masa a kunne cikin halshen larabci.

"""Thanyna!"" ( Congratulations)"

"Asad ya maida masa amsa cikin halshen larabci,"

"""Shkran shqyq!"" (Na gode Wan uwa)"

"""Mrhbaaan bk"" (ur wlcm)"

Wayan bayan Waya suka ta ya shi murna tare da karramashi ta hanyar ba shi kyaututtukan masu Wimbin

yawa da daraja Asad Saboda murna da farin ciki Saida ya yi kwalla.

"Anan gida Najeriya duk abin ke faru akan idonsu Balaraba, tun shigowarsu Asad hall Win suke kallo duk"

"abinda ke faruwa, a hankali Balaraba ta lumshe ido Kwallar da ta cika mata idanu ta zubo wani sanyi mai"

cike farin ciki da natsuwa ya ratsa zuciyarta jikinya ya yi sanyi tamkar wanda aka zubawa anara. Adnan

"da su Afra sai tsale tsalen farin ciki suke,"

"""Haba Maryam miye kuma na kuka ai wannan abin farin ciki ne pls ki dena kuka bana so kin ji"""

"Dr Kamal ya faWa a hankali, ta share hawayen tana sakin Murmushi, shima murmushi ya sakar mata."

"A Sangaren su Iya ma, ranar yini sukayi cikin tsantsan farin ciki marar misaltawa, tamkar wa'yanda aka yi"

ma gafara.

"Mama, yauma zaune ta ke a falo tana kallon abin da ke faruwa, ta saka Tv a gaba tana kallon ko"

"kyaffatawa bata yi, wani irin son Asad ne ke fizgarta, ta kasa cire Asad daga cikin Zuciyarta a kullum da tunanin shi take kwana da shi take ta shi, wata irin kyauna ce ta ke ma Asad da basan na miye ba ina ma zata buWe ido ta ganta a gaban Asad, ina ma za'a ce mata wannan tsatsonta ne da zatayi matukar farin cikin Lumshe idanu ta yi ta buWe a akan Asad da are maganarsa kenan ya ya nufi wajen zamansa, ji ta yi tsigar Jikinta na tashi don gani take tamkar Aliyu ne a ka ragema shekaru, ta na zaune a falo har aka"

kammala shirin.

dai dai lokacin Daddy ya shigo kallo Waya ta yi mata ta kawar da kai ge tamkar bata ganshi ba. Zama ya

"yi saman lallausar kujera dake kusa da Mama yana sauke Numfashi gajiya, tsawon mintuna biyu ba"

"wanda ya ce ala, juyawa ya yi yana kallonta ransa a matuar Sa ce ya ce,""Laila! ba ki ga shigowata bane ko me?"""

"Ba ta re da ta kalli inda ya ke ba ta ce,""na ga ni"""

"""Shine kuma ba zaka iya min sannu da zuwa ba, ko kin manta ni mijin ki ne? da har zan shigo tsawon"

"mintuna biyu ina zaune ba zaki ko Waga kai ki kalli inda nake kuma Bazaki iya gaishe ni ba?, me ki ke taa"

"ma da shi ne?""."

Ranta a Sace ta dago da jajjayen idanunta da sauke a kan fuskarsa kukan da take oarin dannewa ya

"kwace mata, a halin da ta ke ciki yanzu so kawai ta ce a ce mata Asad Wan Aliyu ne shine kwai zai saka ta farin ciki,"

"""Uhhm Alhaji kenan!"""

"Sai kuma ta yi shiru tamkar wanda ruwa ya canye, wani irin una zuciyarta ta ke tana fitar da Numfashi"

"mai masifar zafi, Hannunta tasa ta share kwalla kana ta kallesa,""Alhaji ya ka ke so na yi da rayuwata? yaushe rabonka da katako afarka Sangarena me na yi maka? Karka manta har yanzu ina da hakken akanka yau tsawon kwana goma kenan ban saka a idona ba muna gari Waya giWa Waya A matsayina na matarka sai dai na ji matsinka daga nesa angarenka ma baka so naje wayarka idon na kira baka Wagawa"

"why Alhaji? Kwata kwata yanzu ka sauya"""

"Daddy ya sauke Nannauyan Numfashi kana ya Wago ya kalli Mama yana faWin,""me yasa Bazaki min"

"uzuriba Laila tunda kinsa ba hali na ba ne, kwanan aiki ne ya yi min yawa wallahi ko gida bana dawowa da wuri"""

"""Alhaji yanzu har a kwai aikin da yafi iyalanka mahimmanci? Ko ka manta da ni da aanka duk"

"amanarmu yana rataye a wuyan ka, baka san ya muka kwana ba, baka san ya muka tashi ba,balle shi yini"

"mun yini cikin oshin Lafiya ko ka sin haka duk baka sani ba muna zauna a waje Waya"""

"""Laila nasan duk irin bayanin da zanyi Miki bazaki ga ne ba"""

"""taya ma za'ayi na gane"""

"""Kiyi hauri Laila nasan ban kyau Miki ba"""

Mama ta Wago da fuskarta ta kallesa da sauri mamaki fal a fuskar iya zamanta da Daddy bai taSa yi mata

mafi komin anantansa ya bata hauri haka kwai ta ji bata aminta da shi ba.

"""Akwai abin ta Sawa?"""

"""Ga abinci can saman Darning"" ta ba shi amsa ba tare da da ta kallesa ba."

"""an zubomin yunwa nake ji sosai"""

A hankali ta mike ta nufi Darning ta zuba Mishi a binci a plate dai dai wanda zai iya canyewa ta

"buWe fridge ta Wauke gorar ruwa da Happy Hour mai sanyi ta kawo ta aje a gabansa, ta zauna inda tashi tana kallonsa har ya kammala cikin Abinci ta kwashe kayan ta maida kishin ta dawo ta zauna, so take ta yi masa maganar yaron da tagani a TV ila shi yana da masaniya kan lamarin tunda duk wani motsin"

"Aliyu ya na sane da shi,"

Har ta buWe mabaki tayi masana magana taga ya yi masa wani irin kwarjinin maganar ta maele abakinta

"ta kasa fitowa, Daddy ya dago ya kalleta,""Laila lafiya?"""

"A daburce ta ce ""lafiya lau"""

"""Kin tabbatar? Naga ya yinki ya sauya"""

"""Ba bu komi"""

"""Shi kenan ni zan ta fi"""

"A sanyaye ta ce,""A dawo lafiya"""

"Yana fita kai tsaye ya wuce Sangaren Umma koda ya shigo zauna ya same tare da aanta suna hira, ga"

"baWa suka mike tsaye suna gaida Daddy cikin girmamawa,""Daddy Ina wuni"""

"Ya kallesu fuskarsa dauke da Murmushi ya ce, Haroon, Abbas, Hannatu, kuna lafiya?"""

"""Lafiya lau Daddy"""

"""Ma sha Allahu"""

Daga haka suka fice daga falon.

"""Ya gida?"""

Umma ta amsa mishi tare da binsa kallon tana yamutsa fuska tamkar wanda ta yi tozali da ka shi.

"""Ashe a na ganinka?"""

"orafin da Mama ta yi masa na rashin kulawar da bata samu daga wajensa, ita Umma orafin ta yi masa,"

"Daddy ya sauke Nannauyan Numfashi yana kallon Umma a sanyaye ya ce ""nasan ko da nayi muku"

"bayani ba zaki fahimta ba, ya kama kuyi uzuri a wannan gaSa tunda kusan ba hali na bane Wallahi aiki ne ya yi min yawa a company Ni karan kaina ba jin daWin hakan nake """

"Umma ta tsura mi shi ido tunda ya fara magana ko kyaffatawa bata yi,"

"""Ina magana kinyi shiru ki ce wani abun mana Shukura"""

"""Toh nikam ne zan ce tunda hakan ka zaSama kanka Allah ya ba da Sa'a, amma dai a ria jin tsoron"

"Allah kuma shi Allah ba Azzalumi kowa ba ne, taya muna zaune da kai a gari Waya kuma a gida Waya amma a ce tsawon kwana goma ba mu saka a ido ba, Bama sanin fitarka balle dawowarka ina aka taSa yin haka? Koda tsakiyar dade kake dawowa ya kama kalea inda muke, amma kai harkar gabanka kawai"

"ka ke"""

"A fusace ya Wago ya Kalleta yana faWin,""Dakata Shukura!"" Ya faWa yana Waga mata hannu."

"Kawar da kai ta yi gefe tana taSe baki kana ta ce,""matsalar ka kanen baka son gaskiya, duk mutumen da"

"ya ce baya son gaskiya karshensa bazaiyi kyau ba ita gaskiya gaskiya ce ba a can zama tuwo suna, kai shikenan bazata taSa zaman lafiya da kai ba indai ance za'a faWama gaskiya da ranka da lafiyar ka amma"

"a ce baka damu da farantawa na tare da kai ba bayan Aliyu ba wanda ke cin moriyarka, ka saka"

"Mahaifiyar yaron nan a damuwa kullum cikin tashin hankali take da fargaba Abin Aliyu yake aikatawa ace kaman Aliyu yana aikata abu tamkar marar ilimin, shekaru sun ja amma bai san ciwon kansa ba, yan warinsa har sun kai ga jikoki shi ko Auren bai natsu ya yi wanda zai amfa na ba,ga annensa duk kowa na zaune da matarsa lafiya lau Wallahi ku canza hali duk damar da Allah ya baku bata kuSuce muku ba, lokacin baya jiran mutum idon Allah ya ba mutum dama ya yi oarin wajen amfani da damar ta yadda"

"zai umfaneshi da sauran Al'umm"""

tana kara maganar ta sauke Numfashi.

"""Lalle Shukura wuyanki ya yi kauri ya isa yanka, daman nasan hasadar Aliyu kike, wallahi ban taSa"

"tunanin zaki iya furta baaken magana akan Aliyu, me Aliyu ya tare muku?"""

"""Ni wallahi bari kaji Aliyu baya ko gaba balle har nayi hasadarsa"""

"""Ni dai na faWa Miki karki sake faWar mugayen kalamai akan Aliyu, kuma da kike maganar sauran aana"

"Ni Waya suke a wajen na!"""

"Yana kai arshe maganar ya fice daga falon a fusace tamkar wanda zai ta shi sama, yana fita su Haroon"

"suka shigo falon,""Umma lafiya munga kamar Daddy ya fito ransa a Sace"""

"""Ba bu komi Haroon"""

Kallo juna sukayi

"Abbas ya ce,""Umma Kodai wani abun ya faru ne?"""

"""Na ce muku ba komi ko"""

"Lokacin Waya suka sauke Ajiyar zuciya,""Umma mu zamu tafi gida Saida safe Namra da Jawahir since nan"

"zasu Weekend"""

"Sai a lokacin Umma ta saki fuska gami da murmushi,""to Allah ya kaimu"""

"""Amin Umma"""

"""Umma nima zan bisu sai Weekend mu dawo tare"" Hannatu ta faWa tana kallon Umma,"

"""Ni kaWai zaku bari?"""

"A shogoSe Hannatu ta ce,""Allah Umma bazan zauna ba gidan shuru shuru ba daWi"""

"""Hannatu ki zauna kinji"""

"Haroon ya faWa yana kallon Hannatu,"

"""Barta kwai ku tafi, tunda ta ce bazata zauna ba"""

Hannatu ta saki murmushi.

"""Umma tunda dare baiyi ba zan kawo miki su Muhsin su zauna"""

"""Yaya Haroon idon ka kawosu gidan ba daWi, indai nan zasu zo bari kwai na zauna"""

"Gabaki Wayansu sukayi dariya, kana suka fice daga falon kai tsaye suka wuce gidansu mai kyau da tsari"

"Sangaren biyu kasancewar tun kafin su iso Horoon ya kira Namra ya sanar da ita ta shirya kayan su Muhsin, yana isowa ofar gida ya yi hon Namra ta fito rie da Wan aramin Akwati mai kyau ta nufi inda Haroon ya yi parking ta buWe ofar baya ta saka akwatin dai dai lokacin kyawawan yara guda biyu suka"

"fito ta buWe musu mota suka shiga, Abbas ya buWe motar zai fita,""Ina zuwa kuma?"""

"""Zanje na fito da Farooq"""

"Ka bari mana Jawahir ta fito da shi"""

"""Bari kwai na je kasan tayi nauhi sosai, bazata iya yin aikin sauri ba"""

"Haroon ya yi Murmushi ya bi bayan Abbas da kallon har ya shige angarensa, maida Kallonsa ya yi ga"

"Namra,""ina fatan baki manta komi ba?"""

"""A'a"""

"""Good"""

Dai dai lokacin Abbas ya fito daga Sangarensa rike da hannun Farooq dayan hannu kuma rie da a

"kwatinsa ya buWe bayan mota ya Farooq ya shiga ya rufe sannan shima ya shiga gaban mota tare da a kwatin Farooq, suka fice daga gidan kai tsaye suka wuce da su gida wajen Umma suna shigo yaron suka"

fara tsalle tsalle murna da farin ciki su Abbas ta fita suka wuce angaren Mama suka gaisheta.....

**********

Wuraren arfe goma su Dr Kamal da Hamza suka wuce Airport wajen tarbo Asad aiko suna isa da minti

"biyar jirginsu Asad ya sauka, suna tsaye suna kallon masu fitowa Asad shine na Shidda da fitowa, Sanye ya ke da farar Jallabiya mai kyau sosai da laushi ya kara haske sosai, ya saki murmushi lokacin da Idanunsa suka sauka wajen da su Dr Kamal suka tsaye, cikin tafiyarsa mai cike da natsuwa ya isa wajen"

da suke tsaye Dr Kamal da Hamza suka rungumesa cike da murna da farin ciki marar misaltawa.

"Dr Kamal ya Wan bugi kafaWarsa yana faWin ,""I'm proud of you my Son!"""

"Asad ya saki murmushi yana sunkuyar dai asa, Adnan da su Afra suka rungumesa, suna masa sannu"

"da zuwa, Deedat ya karSi a kwatinsa suka cuwe mota...."

**** ******* ****

"Cikin ankanen lokacin suka iso gida, Su iya na jin tsayuwar mota suka fito da sauri zuwa farfajiyar gida"

"suka tsaya, Deedat na fitowa Asad ya fito Iya da Baba har rige rigen rungumesa suke cikin matsanancin farin ciki Iya da Baba suka rungumesa cike da so da kyauna da kewarsa dake Wawainiya dasu tun bayan tafiyarsa. haka suka Wumguma zuwa falo, kallo Waya zaka musu kasan cewa suna cikin farin ciki, Balaraba ta tsaya Cak lokacin idanuwanta suka sauka a kan Asad, ta yi saurin sunkuyar da kai saboda wani irin kwarjinin da ya yi mata, idanunta suka ciko da kwalla bugun Zuciyarta ya tsananta, ta lumahe ido ta bude su a hankali, Asad ya nufi wajenta da sauri ya rungumeta, Balaraba ta zanyeshi daga Jikinta ta nufi"

"Wakin iya tana kukan da bata san na miye ba,"

"Asad ya bi bayanta da kallo, yana jin zuciyarsa ba daWi,"

"Duk a Binda ke faruwa akan idon su Iya, hakan yasa iya ta bi bayan Balaraba koda ta shigo Wakin kwance"

"ta sameta ta yi ruf da ciki tana kuka, A hankali iya ta zauna kuka da ita tana sauke Ajiyar zuciya,"

"""Haba Balaraba! Karki kasance Waya daga cikin bayin da suke butulci daga rahamar da Allah ya yi musu"

"me ya saki kuka?"""

"Cikin shesshear ta ce,""Iya wallahi kukan kukan farin ciki ne na ke"""

Iya ta saki murmushi.

"""Amma kin sa haka da ki ka yi Asad bai zai ji daWi ba, kin Asad yaro ne da ke gudun Sacin ranki komin"

"kanantansa don haka ki dena kuka yau ranar farin ciki ce a gare mu"""

Balaraba ta share hawayen tana sakin Murmushi Iya ma murmushi ta sakar mata. tare suka fito daga

"cikin Wakin suka zauna saman kujerar da ke fuskantar in da Asad ya ke zaune, a hankali ya sauko daga"

"saman saman kujera ya durusa asa cikin girmamawa ya ce,""Ummi ina wuni"""

"Wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarta Balaraba lokacin da taji sautin Muryar Asad, a hankali Lumshe"

"idanunta ta buWe a akan kyakkyawar fuskarsa Murya a sanyaye ta ce,""Lafiya lau, ya hanya?"""

"""Alhamdulillahi Ummi"""

Hannunsa ya saka cikin Aljihu ya fito da wani Wan aramin Akwatin roba pink colour mai Masifar kyau

"ya buWe shi, zoben Azurfa ne mai kyau da Waukar ido ya kamo hannun damanta ya zura mata zoben a yatsarta ta kusa da karami, cip cip zoben ya yi mata tamkar an auna, Balaraba a hanzarce ta kwace hannunta da ga rikon da Asad ya yi ma Hannunta yana gyara zaman zoben, da sauri ya Wago ya Kalleta, da ita ta mai nuna da mutanen dake cikin falon. Ya yi saurin sunkuyar da kai lokacin da ya juya suka haWa"

"ido da dr Kamal da Uncle Win sa,"

"""To ni ina tsarabar tawa?"""

Iya ta faWa tana kafeshi da ido.

Akwatinsa ya buWe ya Wauko lambar yabo da sauran kyaututtukan da ya samu ya zamu saman tafin

hannun Balaraba.

Falon ya yi tsit Hankalin kowa na akan Balaraba da Asad.

Fuskarta dauke ta farin ciki lokacin da ta kammala karatun ta miama Baba shima ya karanta kasancewar

"rubutun Arabic ne,"

"""Ma sha Allah!, Allah ya yi Albarka"""

"""Amin ya rabbi Ummi na gode sosai"""

"Abinci na musamman da Iya ta dafa misihi, Fiddausi ma ta haWo nata da na Balaraba da tazo da shi daga"

"gidanta ko wane Saida ya ci, tun kafin su kammala cin abinci mutane sun fara cika a gidan an uwa da"

Abokan Azziki.

******* *******

Kusan kwana ukku sukayi suna fama da jama'a. Ranar da Asad ya shiga sati Waya da dawowa manyan

manya Malamai jahar Kebbi suka shiryama Asad taro na musamman da za'a karramashi.

********

Sanye ya ke da shedda sky blue mai kyau da tsada sabuwa dal da ita ya Wauko hularsa mai ratsin sky blue

"ya sanya sumar kansa ta fiffito gefen dama da hagu ya sanya takalmansa tsadaddi masu matukar kyau da agogon sa bai, ya fesa turarensa BLUE DE CHANAL, lumahe Idanunsa ya yi lokacin da ya shai daddaWan turarensa mai sanyi da saka natsuwa, kallon kansa ya yi ta cikin aton madubin dake lie a waldurof Win"

sa ya gayra zaman hularsa yana sakin tattausar murmushi mai ara fuskarsa kyau da kamala.

"""Asad! Kana ina? Fito mu tafi lokacin ya ure sosai"""

"Hamza ya faWa yana buWe ofar Wakin,"

"Hamza ya tsaya Cak yana kallon Asad ta madubi, a hankali Asad ya juyo yana kallonsa fuskarsa dauke da"

Murmushi.

"""Wow! Ma sha Allah, Tabarakallahu Ahsanul khaliqin!!Allah Yayi halitta awurin nan!! Hamza ya faWa dai"

"dai lokacin da yake kusantar in da Asad Win ya ke tsaye, yau zaka haWa an matan garin nan faWa Asad,"

"Allah kadai yasan zuciyoyin an mata da zaka sace a yau"" ya arasa maganar cike da zolaya,"

"Asad ya sunkuyar da kai cike da kunyar Uncle Winsa, don shi Soyayya bata gabansa a yanzu har ya gama"

"secondary school bai ta Sa yi girlfriend ba, a maza ba da kowa ya ke hulWa ba sai mutum ya kasance natsastse dake maida hankalinsa wajen karatu."

Hamza ya fito da wayarsa mai tsada ya daui Asad hotuna masu kyau kana ya yi musu tare sanna suka

"fice daga Wakin, tuni su Iya har sun fita suna tsaye wajen mota suna duk sunyi kyau cikin shigarsu ta Alfarma. suna fita bakin gate motar Dr Kamal na parking Hamza ya yi mishi Hannu ya juya a jere"

motocin suka hau saman titi kai tsaye suka wuce inda za'a gudanar da taron...

"""Daddy Ina zaka je haka naga kana ta sauri lafiya?"""

"""Lafiya lau Aliyu zanje ne wajen wani taro mai mahimmanci da shek Jabir ya gaiyatan na wani yaro da"

"yaci gasar Alqur'ani ta duniya jiya bayan salla jumma'a bani katin gayyata ya faWa yana nuna ma Aliyu katin,"

"""Muhammad Asad Bin Maryam"""

"Ya furta sunan a hankali, ya yi da Zuciyarsa ya yi Masifar tsinkewa gashin jikinsa ya ria tashi, nan take"

"yanayinsa ya sauya jikinsa ya yi sanyi, Zuciyarsa na mai mai masa sunan sam yai fita a ransa....."

"""Aliyu Lafiya?"""

"La....fi...ya lau Daddy"""

"Ya faWa Murya na rawa"""

"""Ka tabbatar?"""

Aliyu ya gyaWa masa kai.

"asa cewar Daddy sauri ya ke bai lura da halin da Aliyu ya ke ciki ba, har ya kai bakin ofa ya juyo ya kalli"

"Aliyu ko zaka je mu tafi ba bazan jima ba"""

"A'a Daddy ba zan je ba"""

Ya faWa ido a rufe.

"Daddy ya fice abinsa, ya kasa samun natsuwa a Zuciyarsa da sauri ya fice daga falon yana faWin ""zanje"

"Daddy"" tuni Daddy har ya shiga danareriyar motarsa mai kyau da tsada ganin Aliyu tafe yasa ya tsaida"

"motar, Aliyu ya buWe ya shiga sannan suka fice da ga gidan kai tsaye suka wuce inda za'ayi taron cikin"

"ananen lokaci suka iso, kusan lokaci Waya motocin suka iso "

(Na ce me ya hwaru? Jama'a ruwan birona ya are Ali ya ga Asad )

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 25-26

"kusan lokaci Waya motocinsu suka iso, Dr Kamal ne ya farayin parking sannan Hamza, Aliyu dake"

"zaune cikin mota hankalinsa duk a tashe ya ke bugun Zuciyarsa ya tsananta sosai yasa hannunsa ya dafe satin zuciyarsa ya kwantar da kai gefen kujera ya rumtse idanunsa da arfi, Daddy ya yi parking kusa da motar Hamza ya juyo yana kallon Aliyu, ""Badai Bacci ka ke ba?"""

"""Shuru Aliyu baiko motsaba balle ya amma masa, A karo na biyu ya ce,""Aliyu mu ta fi"""

"A hankali ya buWe fararen idanunsa da suka kaWa sukayi jazir Murya a raunace ya ce,""Daddy mu tafi"

"gida bana jin daWi jiki na"""

"Hankali a tashe Daddy ya ce,""Aliyu mi ke damunka?"""

"""Daddy wallahi nima ban sani ba Zuciyata ta ke bugawa sosai tamkar zata fito""ya faWa yana Wora"

hannu Daddy saman irjinsa.

"""Subuhalillah!"" Daddy ya faWa a ruWe yana janye hannunsa. Aliyu me same ka? Innalillahi!"" da saurin ya"

"juyarda a kalar motarsa suka bar wajen,"

Dai dai lokacin su Dr Kamal suka fito daga cikin mota ya bi bayan motar Daddy ya da kallo har ta Sace

"masa, a ransa ya ke mamakin me ya kawo Daddy wajen nan?."

"A jere suka wuce cikin Hall Win ya sha ado na musamman, Shek Jabir na ganin Asad ya yi ma Wan Agaji"

"maganar ya kai Asad Win wurin zamansa na musamman da aka tanadar masa, Wan agajin ya iso wajen da suke tsare ya raWa masa a kunne, Asad ya juyo ya kallesu kana ya faWa masu, Wan agaji a gaba Asad na biye da shi baya har suka isa wajen da zai zauna, su iya ma suka nemi wajen suka zauna suna kallon Asad"

daga in da ya ke zaune.

"Bayan wasu an mintuna Aka buWe taro da Addu'a, Hall Win ya yi tsit kowa ya natsu suna sauraren"

"mahimman jawabai da shek Jabir ke yi, daga nan kuma suka fara gabatar da abin da ya tara su a ciki harda Waukar Nauhin karatun Asad da wasu manyan mutane sukayi duk asar da ya so a fadin duniyan har ya kammala karatunsa kyauta, Shek

Please Login or Register in order to submit comment