gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 11 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nuna na tura kofar office din ta shiga hankalina a tashe fuskata duk hawaye ya bata ta,"

"""Wata mata mai farin kaya ta ce kana son ganina"""

"""What'sis your Name?"""

"Likitan ya tambayeta yana mata wani kallo daga sama zuwa kasa, duk wanda ya kalli sutura baya bukatar"

"ta fada masa cewar ba mu da shi, tufafin da take sanye da su kawai sun wadatar su isarda sakon talaucin da suke tare da shi."

"""Hey I'm toking to you"""

"Ya sake yin magana a garo na biyu,"

"Ya Wan sauke Numfashi cikin hausarsa da bata fita sosai ya ce,""Ya sunanki?"""

"""Junainah Yusuf"""

"""Okey, Kai ka kawo Murjanatu Usman""."

"""Ehhh Mahaifiyata ta ce"""

"""Mamanka ya samu matsala a ashin bayanta saboda wani abu mai Nauhin da ya faWo mata a baya, don"

"haka sai anyi mashi aiki Kuma yana bukatar aikin cikin sauri"""

Juyowa tai idonunta na zubar da kwalla ga girgiza masa kai dan bata ko iya magana saboda kukan da ta

ke.

"Kaje ma biya kudin da za'ayi mata aiki,"

ta gyada masa kai.

"""Bude baki kayi magana mana"""

"""Wallahi ba ni da su ban san inda zan samo ba, bani da kowa sai Mahaifiyata"""

"""Okay zaka iya tafiya idon ka samu kuWi sai kazo a mata aiki"""

"Ta fice daga Wakin zuciyarta na mata zafi, can bayan wani icce ta koma ta lissafa kuWin duka duka dubu"

"takwas da Wari biyar ne. ta mike tsaye cikin kuzahari ta nufi wajen Zaliha mai abinci kasan cewar daga fati lami zuwa tasha ba wani nisa, tana isa wajen Zaliha ta rushe da kuka, da kyar Zaliha ta kallesa tare da tambatayar mike faruwa tana kuka ta zaiyanama komi, Zaliha ta sake Nannauyan Ajiyar zuciya, ta kalli"

"Nainah da tausayin ya cikata,""kayi hauri Nainah Allah ya kawo muku mafita Allah ka Amma Lafiya, ta"

irga 5k ta bata ga wannan ba yawa kaji in sha Allahu an jima zan shigo.

"Nainah ta yi mata godiya sosai kana ta wuce,"

"an kudin da suka ragemata ta biya kudin magani da ruwa daka ara mata, Hankalinta ya tashi sosai"

"lokacin da yamma ta gabato Amma bata ko matsa ba balle ta bude ido, . ga yunwa ta sata a gaba tana ta cinta ta gagara kai ko da ruwa a bakinta Shiru shiru babu wanda ya sake leko inda Amma ta ke"

"kwance har bayan Isha'i,"

"Bayan ta gama salla Isha'i ta Waga Hannayenta sama nata kai kukan ga Allah,"

"tana zaune ta hango Amma na motsa har tana oarin bude idanunta, da sauri ta mike tsaye cikin farin"

"ciki,"

"""Amma! BuWe idonki ki kalleni Nainah ce"""

".Shiru bata amsa ba sai juya kan take kamar bata cikin hayyacinta,"

"Da sauri ta nufi wajen Nurse's,"

"""Don kuzo ku duba min Mahaifiyata ta farka Amman bata magana"" ta faWa cike da damuwa."

"wani irin kallo kamar na kyama suka ria binta da shi, a hankali ta kalli tufafin jikinta sunyi Masifar"

"WauWa don jiya da Daddare duk birgimar da tayi a cikin lakar Bukkarsu kayan ne a Jikinta, sai dai ba da dauWar ta ke a yanzu ba ta lafiyar Mahaifiyarta take."

"""Wannan azamar fa daga ina? Wallahi har Woyi take"""

Ita dai bata ce musu uffan ba.

"""idan kuma ba ka kula su ba ace ba ka yi aikin ka ba"""

"Sai sauran suka saka dariya, sai duk ta ji babu dadi amman hakan be hanakin sakin Murmushi arfin hali."

"Jiki a mace ta dawo wajen Amma ta zauna, har washe gari bata runtsaba kuma baci komi ba."

"Wuraren arfe goma na safe Zaliha ta shiga Inda muke tare da kular abinci da ruwa da kunu, ta saki"

murmushi farin cikin bayan mun gaisa ta tambaye ya mai jiki.

"""Alhamdulillahi Anty Zaliha"""

"""Nainah amma yunwa kake ji ko?"""

"ta fashe da kuka tana faWin,""Anty Zaliha tun jiya banci abinci"""

"""Subuhalillah! Haba Nainah ka Kyau ma kanka nna zama da yunwa?"""

"Kunun ta tsiyayamata a kofi ta zuba ruwa ta motsa sannan ta mia mata,""maza arSi ka sha"""

"Jikin Nainah na rawa ta arSa ta shanye shi kunun tas, Zaliha ta mia mata abinci da ta zuba a"

"plate ,""Oya maza kaci"""

"""Na oshi Anty"""

"""Oya muci tare"""

"""A'a na oshi"" Zaliha ta watsa mata harara ba musu ta saka hannuta suna ci tare Zaliha na janta hira"

"har suka canye a binci tas,"

"""Na gode Anty Zaliha"""

"""Ya ake ciki batun aiki?"""

"""Sunce saina mawo kuWi masu yawa sannan zasu dubata"""

"Zaliha ta suke Ajiyar zuciya kana ta mia mata kuWi, ""ga wannan jiya na faWa ma mutanen shata abin da"

"ya faru dakai shine suka haWa kuWin nan suka ce a baki dubu goma ne"""

"Nainah ta rungumeta Zaliha yana cin kyaunar na a ranta,""Na gode sosai Allah ya bar zumunci"""

"""Amin"""

"Ni zan zafi"""

"""Allah ya tsare"""

ta bita da kallon kauna kauna irin ta wanda ya taimake ka a halin da kake da bukatar taimakon. A daren

Amma ta farka sai dai tana yawan orafin bayanta na ciwo sosai. Harda kunu ta sha a daren sai da tai tas

ta ci ta koshi sannan na kwanta kan shimfidar da Anty Zaliha ta kawo mata.

Washe gari mutanen ta sha suka zo tare da Anty Zaliha da ta kawo muna abinci wasu daga cikinsu ko

saninsu bata yi ba da zasu tafi suka ara bani 5k.....

"Wasa wasa Saida suka shafe sati biyu a Asbiti,har zaman ya fara gundurarta ita kanta Amma da ke ciwon"

"ta fara gajiya, kullum addu'ar Allah ya bata lafiya take bar asibitin, kullum nata kwance tsawon satin nan biyu kullum sai Zaliha ta kawo musu a bunci sau ukku a rana."

"Ranar Amma ta tashi da matsanancin ciwon baya harda kukanta, Hankali Nainah ya yi Masifar tashi, ta"

shirya ta je gidan an kwanan su da kayan aikin su masu amfani ta haWa takai jari bola ta Saida aka bata

3k ta nufi pharmacy aka haWa mota maganin ciwon jiki masu Wan saui ta bata Amma ta sha ko zata zamu sauin raWadin da take ji.

"Idon ta fito wajen sai ta zauna a ciki tai ta kuka, bata san abunda Allah ya tsara ba, ban san abunda zai"

"faru gaba ba, Amma zata tashi ko ciwon zai yi ajalinta duka bata sani ba, zata rayu da ita na wani lokaci ko a'a duka bata sani ba. Iyakar abunda ta sani kuma ta ke da tabbaci akansa shine mutuwa kuma Allah baya barin wani dan wani, sai dai ta san twna son rayuwar Amma fiye da ta kowa duniya, ta rasa mahaifi"

"shekara huWu da suka shuWe, sai ta ji kamar ba zata iya hakurin rasa Amma a yanzu ba."

"Saida tayi kukanta mai isarta ta koma wajen Amma ta zauna a kujerar da ke fuskarta Amma, ita kuma"

tana daga

"Kwance ta rame sosai sai sauke ajiyar zuciya take tana kallon mutane da ke kai kawo a cikin Waki, wani"

irin tausayinta Amma ne ya kamata da kuma tausayin kanta.

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 31-32

"""Amma"" ta kira sunanta a hankali, a hankali ta juyo ta kalleta sai ta ga hawaye a idonta, ba ta"

damu da sharewa ba saboda tasan koda ta ga hawayen babu abunda zata boye mata.

"""Amma"""

"""Mike damunki ?Wani gurin na miki ciwo? na kira likita""ta tambaya hankali a tashe ta komawa saman"

gadon asibitin inda take kwance ta zauna kusa da ita.

"""Nainah yanzu idon na mutu baki da kowa a duniyar nan, ba mu da gida ba mu da komi Nainah, don"

"Allah ki rie mutunci duk runtsi, kar wani ya yau dareki da sunan taimako ya keta kimi mutunci ki"

"Nainah!"""

"Iyakar kokarin da tai shine ta rike kuka da hana hawaye taruwa a idonta, cikin rawar Murya ya ce ,""Zaki"

"ji saui Amma da ar da Allah, muci gaba da rayuwar mu kaman yadda muka saba"""

Ta fada tana ina nuna mata kamar babu wata damu a tattare da ita.

"""Amma na yanke shawarar mu koma gida, zan ci gaba da neman kuWin da za'ayi Miki aiki. ki kwantar da"

"hankalinki zan samu kudi zan biya a baki magani, kuma za ki warke za ki tashi, domin sun ce idan anyi miki aiki za ki samu sauki da yardar Allah"""

"Hawayen idonta ta share tana sauke ajiyar zuciya,"

"""Nawa ne kudin aiki?"""

"""Dubu hamsin"""

"ta mata karya saboda hankalinta ya kwanta, Amma ta lumshe ido hawaye suka sauko mata, a take ta ji"

"duk wani kuka da ta ke kokarin dannewa ya tafi sai ta nemi rashin kuzarin ra rasa, wani karfi da shaukin neman mafitar inda zata nemi kudi..."

kai tsaye Nainah ta wuce wajen Zaliha ta bata kuloli da ta kai musu abinci daga nan ta faWa mata zasu

"koma gida ta nemi aiki koda aikataune, ""To Nainah Allah ya baka Sa'a"""

"""Amin Anty"""

"""Ga wannan kayi kuWin mashin ta bata 1k godiya sosai tayi mata sannan ta wuce, Kasancewar da"

maggariba tana shiga da faki idanun mutane ganin kowa na harkar gabanka ta goya Amma suka bar Emmacency zuwa bakin gate ta tari mai Napep ta shiga suka wuce gida

"Bukkarsu nan nan yadda suka barta,"

"Nainah ta goyota bayan ta sallami mai Napep, ta dauki wani zane ta shimfida asa sannan ta kwantar da"

"Amma a hankali, sannan ita ma ta zaune ta zabga uban tagumi tana tunin mafita, a hankali ta mike tsaye"

"ta nufin gidansu Jamila, ta isowa gidan cikin tsananin kewa Jamila ta rungumeta,""ta faWin Ina kuka shiga Nainah?"""

"Nainah na hawaye ta zaiyana mata komi, ""Ina Amma take yanzu?"""

"""Nata bakin Bukkarmu"""

"""Ina Inna da Baba?"""

"""Inna ta fita Baba kuma Bai dawo daga campany ba"""

"Suna cikin magana Inna ta shigo gida Nainah ta gaishe, Jamila ta zaiyanama komi,"

"""Subuhalillah! Wallahi tun ranar muke neman ku duk inda muje tsammanin zamu ganku muje amma"

"babu same ku ba"""

"Nainah ta durusa har asa tare da haWe Hannayenta tana fara magana hawaye na zuba ma,""Inna don"

"Allah ina neman Alfarma a wajen ku idon ba damuwa"""

"""Allah yasa wanda zamu iya ne"""

"""Inna don Allah Waki Waya nake son ku ara muna mu zauna kafin na samu kuWi a gyara muna"

"bukkarmu """

"Jamila ta kalli Inna, itama inna Jamilan take kallo, sanin halin Baban Jamila yana da wahala ya Amince su"

"zauna a gidan sa,"

"""Bari Idon Malam ya dawo na faWa mishi kin san bani da ikon zarce hukunci"""

"Suna cikin magana malam Adamu ya shigo ya jinginar da kekensa jikin bukkarsu, ""Sannu da zuwa"

"Malam"""

"""Yauwa"""

"""Baban Jamila ina wuni"""

"Malam Adamu ya amsa mata ciki, inda sabo ta saba da sabon halinsa, tun lokacin da ya so Auri"

"Mahaifiyarta Amma tai Amin cewa tun lokacin ya sauya musu Amma da Mahaifiyarta Jamila Aminaine sosai, bayan Mahaifin Nainah ya rasu ta gama takaba malam Adamu ya so ya Auri amma taki amince a ganin kaman zati amanar Amintakarsu da Inna, tun daga lokacin ta dena zuwa gidansu Jamila Saida wani"

lokaci Mahaifiyarta Jamila ta kai mata ziyara.

Bayan Inna ta korama masa bayanin da kyar ya amince su zauna Amma da sharaWin zasu ria biyan kuWi

"dubu ukku duk wata,"

"Kasancewar Bata wani mafita yasa ta amince da sharaWinsa, godiya sosai tayi masa sannan, Jamila ta"

"kama mata suka gyara Wakin tsab sannan suka wuce gida tare da Jamila ta kama mata ta kwance ragowar kayansu ta wuce dasu gidan su, ita kuma ta goya Amma suka wuce gida....."

Tunda suka dawo gidan suka fara fuskarta sabuwar rayuwa saboda abinci da zasuci ma wahala yake

"musu suna ji suna gani Mahaifin Jamila ya hana a basu a binci a cewarci bazai iya ciyar da su, wani"

"lokacin sai da Jamila ta raba abincinta biyu ta basu rebi Innar Jamila ma haka take raba na Abinci ta basu, kusan sati Biyu suna rayuwa cikin kunci da wahala,"

Ya yamma ta nufi cikin gari domin neman aiki dai dai wani aton restaurant mai kyau da tsari ta yi tsaye

"a wajen tana kallon a hankali ta nufi wajen mai gadi ta durusa har asa ta gaida shi,""Don Allah ina neman Aiki a wajen nan"" ta faWa tana marairaicewa, dai dai lokacin wata atuwar motar ta yi parking mutum nan ne da ta gani kwanaki, tana tsaye a wajen suka shiga suko fito tana kallonnsu har sun shiga"

"mota Deedat ya zuge glass Win motar yana faWin,""Security Lafiya me ta ke nema?"""

"Cikin girmamawa ya ce,""Aiki ta ke name"""

"""Zo nan"" cewar Deedat"

"Da wani irin sauri ta nufi wajen,""lafiya boyar Allah?"""

"""Aiki nake nema, Mahaifiyata ta ce bata da lafiya ina son na saya mata magani"""

Deedat ya Kalleta daga sama zuwa kasa yasan abu ne mai wahala a Wauke aiki a wajen nan a yadda

"take da dattin nan"""

"A hankali ya cire kuWi masu yawa ta bata ga wannan kije ki saya mata magani kinji, wajen nan ko zaki"

"shekara za'a Wauke ke ki aiki ba"""

"Hannu na rawa ta arSi kuWin tana Mishi godiya,"

Kamar wacce akai wa bushara da aljanna ta nufo gida cike da farinciki tana tafe fuskarta dauke da

"murmushi duk wanda ya kalleta ya san tana cikin matsanancin farinciki,"

" Amma na samo kudi har dubu biyar kin gansu sabbin dal dasu"""

ta Wan Wago tai ta kalleta cike da mamaki.

"""Ina kika kudi har haka Nainah"""

"""A'a wani wajen Saida abinci naje ina neman Aiki shine wani ya bani kudin, bayan na faWa masa Abinda"

"zan yi da kuWi"""

"""Allah ya miki albarka, wannan kalubale da kika fuskata tun a yanzu da kurciyarki Allah ya tallafa miki ya"

"baki aan da zasu kula dake"""

"Kasa amsawa tai a fili saboda kunya, sai a zuciyata na amsa da Amin."

"Bari naje na seya Miki magani, idon sun rage na saya muna taliya"""

"""Junainah ki daina dorawa kanki damuwa da wahalar da kanki a kaina kinji"""

"""Amma Idan ban miki ba wa zan yi ma, ba ni da kowa a yanzu sai ke, idan na rasa ki ban san iya halin da"

"zan shiga ba"""

ta fada idona tab da hawaye. Amma tai murmushi tana ta kallona cike da so da kaunar ar gudaliyar

arta.

"""Amma ko zamu koma Asbiti?"""

"""Nainah kudin nan ba zasu iya ba koda mun koma Asibiti babu komai sai cin kudi, kara ma kije gurin"

"masu magani ki siyo abunda ya sawwaka, sauran kudin ki siyo mana abinci da su"""

"*Amman maganin chemist anya zai yi kuwa?Ai kara dai mu koma asibintin zai fi"""

"""Nainah na gaji da zaman asibitin nan, kuma wannan kudin idan ma muje karewa zai yi"""

"""Ko ya kare indai kin samu lafiya ba matsala ba ne"""

"""Aa kara dai mu ci abinci da su zai fi mana rufin Asiri"""

"""Amma rashin sha maganin zai iya janyo miki matsala fa, ni kuma bana fatan haka"""

"""Da muje a kashe kudin ba a samu biyan bukata ba kara dai mu san mun saka a ciki, tun da kika fita ba ki"

"ci komai ba, ni ma da nake nan ban cin ba, magani ma ai ba yayi sai da abinci"""

"Gaskiya ta fada, sai dai ita ta fi damuwa da ciwonta fiye da abincin, ta san kudin ba zai isa maganin duka"

"ba, fita tai daga Wakin cikin rashin jindadin duk farinciki da murnar da ta ke sai suka Sace a fuskarta,"

"Pharmacy ta wuce ta sai maganin dubu Ukku, Wani shagon provision ta nufa ta siyo mata biredi da"

"madara da suga, sannan ta dawo gidan, Jamila na zauna a bakin Murhu ta Wibi ruwan zafi a kofin sirba ta"

"wuce bukkarsu,Amma ta fara hadawa daga kwance da take ta ria yin tsoma tana bata a baki har ta oshi, ita kuma ta sha nata,"

tun daga ranar Nainah kullum sa ya fita neman aiki ko Allah zaisa ta samu tsawon kwana biyar kenan

"amma shiru hakan ya sa ta yanke shwar zuwa wajen Zaliha ko Allah zai sa a dace, haka ko a yi da marece ta nufi shata waje Zaliha bayan sun gaisa ta faWa abin dake ke tafe da ita."

"""Kazo a Sa'a Nainah jiya naji Yaya na maganar wani hajjiya ya ce a samo mishi mai aiki kuma gidan masu"

"kuWi ne"""

"Nainah ta yi Murmushi mai Wauke da farin ciki,""zaka iya aiki Nainah naka kaman baka saba aiki wahala"

"ba?"".."

"""Anty Zaliha wanda ya taso cikin talauci za'a ce bai saba da aiki wahala ba? Ko wanne irin aiki ne zanyi in"

"dai zan samu abin nake so"""

"""Allah ya taimaka"""

"""Amin Anty Zaliha na gode sosai"""

Nainah bata bar tasha ba har Saida Zaliha ta kira Yayarta sukayi magana ta tabbatar mata nan da kwana

huWu zata ne Meta.

"""Nainah ga wannan ka sai sabulun wonki ka wonke kayanka kafin ka ta fi kasan su masu kuWi basu son"

"azanta kuma ka ria yin Wonka a kwai akwai"""

"""Toh Amin Na gode sosai"" a hanya ta sai sabulu sannan ta koma gida tana zuwa ta haWa kayanta da na"

Amma ta wonke su tsab.

Tun daga lokacin da aka tsayar da maganar zuwa aikina ta fara koyon wanka akai akai kamar yadda

"Zaliha ta faWa babu son azanta,basu son gulma ba a wasa duk abunda ya kai mutum shi yake yi, wani"

"lokaci a rana sai tai wanka biyu ma, wankin baki kuwa ba a magana, akai akai take asawaki gudun kar"

"ace bakinta yana wari, yadda ta ke ta jin labarin gidajen masu kudi duk sai taji ta matsu ta tafi."

"Kasancewar Zaliha ta faWa mata saura kwana ukku ta wuce, kuma a gaya mata can zata ria kwana"

"Hankali ya yi mugun tashi ,Sai duk wannan zumudin da murnar da take idan tuna cewar zan tafi na bar Amma sai hankalinta ya tashi ta ji babu dadi, duk kuwa da tasan cewar tana bukatar aikin, kuma idan har ta daure tayi ta san zata samu kudi kuma, kudin za suyu musu amfani sosai. Sai kullum Amma cikin nuna"

"bata son tafiyata take, tana ta ganin kamar idan nai nisa da ita zata dawo na tarar ta rasu."

Ya yamma ta nufi shago ta sayi silifas murna ta cika mata zuciya domim rabon da ta saka talkami masu

"kyau da mai tsada kamar haka har ta manta duk talkamin da zaka gani a kafata ko dai Zaliha take bata ko kuwa wasu sun gaji da amfani da su ne sun jefar ta tsinta ta gyara tana sakawa, koda lokacin sallah ne bata taSa saka sabon kaya ba balle su takalmin,"

ta sai man shafa Wan arami ragowar canji kuma saya musu kayan abinci.sannan ta fito ta tsaya titi jikin

"wata mota tana jiran wasu motocin su gama wuce sannan tsallaka titin ta koma ta dayan bangare ta hau tana kokarin tsallakawa wata motar na kokarin parking kusa da wance ta ke tsaye sai ji tai motar ta ture ta da karfi har sai da ta fadi zaune. Lambar motar kawai ta kalla na gane cewar mutumenan nan ne da take gani kwanakin baya,saboda mugunta yaga ya kade mutum amman ba zai iya fitowa ya duba waya kade ba, waya sani ko da gangan ya kade ta a hankali ta mike tsaye tana faWin ,""wash Allah na"" ta nufi inda yake ta Wauki dutsi tana buga glass Win motar da arfin gaske har Saida ya sauke ya gilashin yana"

kallonta da lumsassun idanunsa

"""Mugu me nayi maka zaka kaWeni da Mota? Kuma ba zaka iya fitowa ka gi ba, so ka ke ka"

"kasheni?kayiwa Mahaifiyata hasara!, Haka ranar ka zubamin ruwan dotti hakan bai wadatar ba sai ka"

"kade ni? Kai wa wane irin mutum ne? Hakan bai maka ba yanzu kuma ka ganni zaka nemi ka sheni tun lokacin na baiyi ba!"""

"""Who are you?"""

Shine kawai abunda ya fada yana hakimce cikin motarsa yana kallona ido cikin ido kamar ba shine ya yi

"maganar da bata san me ya ce ba, ba don taji maganar ba da sai ta rantse ba daga bakinsa ta fito ba,"

"""Me yasa ku masu kuWi baku da tsoron Allah ku zalunci ba komi bane a wajenku, kuWin da kuke taama"

"da su ba dabar ku bace ta baku Allah ne ya gama damar baku ita ba don kunfi mu a wajen shi ba, ya"

"baku dukiyar ne domin ku taimaki na asa daku, ba wai ku zalunce su ba"""

"tana gama faWar haka ta zuya ya wuce, tana ganinsa yana kallonta har na tari mashin ta hau, har ta iso"

"gida zuciyarta na mata zafi,bata faWawa Amma abinda ya faruba kuma bata nuna mata cewar wani abun ya faru ba, ta isa ya haWa musu gari da sugar suka sha tashi gaba da shirya kayanta"

"Bayan sallah isha'i suka kwanta da Amma, sai da ta tabbatar baccinta ya yi nisa sosai sannan ta taso ta"

"baro mata dakin ta zauna a tsakar gida cikin farin wata ta kallo taurari, tunani a zuciyata lallai ba dan talauci ba babu abunda zai nisanta ta da Amma. Kuka tai Mai isarta babu mai bata hakuri bayan ta gama kukan ta wonke fuskarta na koma dakin na kwanta Amma bacci ya kasa daukata, sai ta juyo da"

fuskata kusa da ta Amma tana kallon kyakkyawar fusakarta

Washe gari tunda sassafe bayan tayi salla Jamila ta kitse mata gashin kanta da ta wonke jiya da yamma.

Bayan sun gama ta haWa musu abinda zasu karya Sannan ta shafewa Amma Jikinta kamar kullum.

"Wuraren arfe goma Anty Mansura ta iso gidan su, lokacin da zasu tafi Nainah ta kalli Jamila tana"

"faWin,""Ga Amanar Mahaifiyata nan na baki, ki kula min da ita iya gwargwadon ikonki, ki yi mana gwargwadon abunda za ki iya, kin sani Jamila ba dan talauci ba babu abunda zai nisanta ni da Mahaifiyata, tana da bukatata sosai a rayuwarta amman dole na tafi na nemo kuWin da za'ayi mata aiki, Dan Allah ki kula min da ita bani da wanda zai kulamin da ita ba yan ke ina son ki Wauke ta tamkar"

"Mahaifiyarki"""

"""Na miki alkwari Nainah ina sha Allahu zan kula da Amma"""

"ta rumgume ta tana kuka kamar yadda ita ma take, ta sake ta nufi wajen Amma ta rungumeta daga"

"kwancen da take tana kuka mai tsuma Zuciya,"

"Murya na rawa Amma ta ce ,""Allah ya tsare Nainah Allah ya kareki a duk inda kike Allah ya zama"

"gatanki,tashi kije Allah ya tsare ya kai ku lafiya Allah ya baki Sa'a abinda kike je nema Allah ya yi Miki Albarka"""

"""Amin Amma"""

kana ta mike tsaye tana kuka sosai ta fito tai ma Innar Jamila sallama da Baba a damu ta karasa gurin

"Anty Mansura. Har suka fice daga gidan tana kallon Bukkar da iya take ciki, jitai kamar kar ra tafi ta barta"

amman tafiyar ta zame mata dole. suna fita suka shiga Napep tare da wasu an mata su biyu ko wacce

rungume da jikkarta da alama suna aiki zasu je. Suna shiga mai Napep ya ja suka bar wajen..

**********

*ASAD*

"Zaune a ke a falonsa ya saka laptop a gaba ya kasa dannata, abunda Nainah ta fada masa jiya kawai"

"yake tunani, wani be taba karfin halin fada masa magana mai zafi kamar ta jiya da Nainah ta fada masa ba, shi be san ya yaushe ya zuba mata ruwa a jiki ba"

Sannan kaWewar da yai mata ma bada gangan yai ba. Sai dai ko ba komai yadda take ta karfi hali ta burge

"shi sosai,har yanzu fuskarta yake gani irin kyau da ta yai arba da shi a fuskarta a yau ko a mafarki be ci karo da macen da kallonta ya saka shi faduwar gaba ba sai yau. Kalamanta suka ria dawo mai Wai Wau a kunne, kalma zalinci."

"yana da right din yi mata Uzuri tun da Azzalumi take ganinsa,"

"Kai tsaye suka wuce G.R.A, A bakin wani kato gate Mai Napep wani matashi mai siffar karfi ya leko ya"

zo har gurin Napep suka gaisa da Mansura sannan ya bude musu afar ofa suka shiga katon gida

an awata wata katuwar rumfa mai kyau wance ta lullube wasu manyan motoci da ban taba ganin irinsu

"ba, da alama gidan kashi huWu ne, gaba daya gidan da duk wani abu na kwalliyar gidan na glass ne, ya wasu furanni kananan da suka kara haska gidan,"

"aya daga cikin part huWu dake cikin gidan suka nufa, Anty Mansura na gaba suna biye har suka isa,"

"gaban kofar ma duk furanni ne masu kyau da amshi Wani dan maballi ta danna taja baya ta tsaya jiran bude mata amman ba a bude ba, sai ta sake danna bayan wasu mintuna, nan ma sai da aka kara bata lokaci sannan aka bude kofar falon. suka shiga Nainah ta sauke Sassanyan Ajiyar zuciya lokacin da sanyin"

A.c ya ratsata ta lumshe Idanunta tana sharar daddaWan turare mai sanyi.

Wata kyakkyawar budurwa ce zaune tana kallon wani aton tv mai girman gaske

"""Hajjiya Ramla.Madam tana

Please Login or Register in order to submit comment