gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 16 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Junainah kina da kyau sosai karamar yarinya da ke amman Allah ya miki sutura mai kyau"

"da Waukar hankali"""

"Ya fada yana kokarin zama kusa da ita sosai yana kallon kirjinta, ""Junainah A gaskiya ina son macce mai"

"sura irin """

"A dai dai lokacin Asad ya shigo Wakin,fuskarsa babu annuri ko kaWa yana kallonta da kuma Deedat."

"""Deedat she baka da hankali? wai kai baka jin kunyar kanka? Ka shigo cikin daki ka kebe da yarinya"

"kamar wannan kuma da tawul kawai a jikinta? Ji yadda ka zauna jikinka na kusan taba nata""Deedat yayi murmushi yana mikewa tsaye."

"""Kai kullum ba zaka kyautatawa mutane za to ba? Ka dinga min abu kamar baka san inda na fito ba? To"

"yanzu muka fara tsakanina da kai Asad dan kana son ta be isa ka hana ni sonta ba, kai ma din ban san kalar son da kake mata ba"""

Yana fadar hakan ya fice cikin bacin rai. Asad kuma ya nufo inda take zaune ciki ba fada.

"""Wai mike damunki ke baki san haramun ne ka keSe da mutumen da ba muharramin ka ba?"""

"""Ba fa abin da ya taSa min"""

""" sai ya miki komai ne zai zama matsala? Kallon jikinki ko taba jikinki shi duk ba matsala ba ce? Ta gyada"

"kai alamar bata sani ba"""

"""Kina zuwa islamiyya?"""

"""Bama zuwa"""

Ta amsa masa tana dan turo baki kamar wanda akayiwa wani abu. Kallonta ya rika yi irin kallon nan na

mamaki furucinta.

"""To haramun kallon jikin mace da ba muharramar ka ba, kin san abunda ake nufi da muharrami ko?"

"""Ban sani ba"""

Ta fada tana gyara daurin tawul din a kirjinta Asad ya yi saurin matsa kusa a ita ya Wauki jihabin dake

"saman gado ya mia mata,""ma za karSi ki saka"""

Hannu biyu ta saka ta karba garin karbar hannuna ya taba na shi.

"""Kar hannunki ya sake taba nawa idan za ki karbi abu, kar kuma ya sake taba na kowa in dai na miji ne"""

Yana fadar hakan ya juya ya fice daga dakin.

"Rai a matuar Sace ya fito daga dakin ya rasa dalilin son shiga jikin Nainah da Deedat ke yi, ya sani"

"Deedat ba dan iska ba ne amman ba shi da tabbacin zai iya rike kansa be fadawa Nainah ba Allah kaWai ya san abin da zai faru da bai shigo Wakin ba, shi kansa a yadda ya ganta a yanzu haka ya ji wani abu dabam a lokacin da yai arba da surar jikinta wace rabin jikinta ke waje cinyoyinta gashin kanta ta ya jike"

da ruwa ya kwanta a jikinta da goshinta ga fari da kuma gurin wuyanta da ke ta sheki.

balle kuma Deedat da kyau mace kadan kan iya jansa balle kuma Nainah ba zai iya misaltata da kowa

ba.A falon ya samu Deedat zaune yana lasa wayarsa.

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 41-42

Bayan fitar Asad ta shirya cikin riga da sikiret Win da Afra ta kawo mata.

"""Ma sha Allah Junainah""Gaskiya kina da kyau ma sha Allah ga gashi, na ga har kin fi.Maihaifyarki kyau"

"ma duk da ita Win ma kyakkyawa ce kuma da gani ku Fulani ne ko?"""

ta yi murmushi tana kallon kanta ga aton madubin dake cikin Wakin.

"""Mahaifin a na biyo Babana yana da kyau sosai harma ya fi ni kyau"""

"""Kai! harma ya fiki kyau fa ki ka ce? nazo ko na ga Mahaifin naki"""

"""Allah ya yi masa rasuwa shekara huWu da suka shuWe"""

"""Ayya! Allah ya jiansa da rahama."""

"""Amin, na gode"""

"""Bari na gyara miki gashinki naga duk ya ya mutse, don na san ba gyaran shi ki ke ba, kin san masu gashi"

ba su fiye son gyara ba Allah ya ba su amma ba su da mu da shi ba haka Ummy ma ta ke gata da ga shi amma bata fiye son ta gyara shi ba wani lokaci ma idon na ga yana bukatar gyara na gyara mata ko

"Afrin"""

tana faWa tana kwance ribon Win ta ta Wauko man da Ummy ta haWa musu na gyaran kashi ta sha fama ta

akai sannan ta sata mataji ta shashe mata shi ta ara shafa mata mai da turaren kai ta sa ribon ta Waure mata shi.

"Nainah ta yi Murmushi tana faWin,""Na gode"""

"""da ni ke da ga shin nan wallahi da kullum ina hanyar Saloon"" Afra ta faWa tana shafa sumar Nainah. ta"

"madubi ta Wan dago da fuskarta ta kalli Afra tana kallon yadda take shafar kanta tana Murmushi da gani abin yana nishaWantar da ita,"

"""Kema fa kina da sumar nan Anty Afra"""

"""Ni wallahi haushi ma nake ji da ni da Afreen ba wanda ya Wauko sumar Ummy sai Ya Asad da ke namiji,"

"da baya rage ma sumarsa tsawo da yanzu sumarshi ta kai ta ki"""

"""Nainah ta yi Murmushi don gaskiya ne Afra ta faWa bayan mahaifinta bata taSa ganin namiji mai suma"

"kaman Asad ba"""

"ta Waura mata Wan kwalin sannan ta yi musu hoto da wayarta ta Snapchat, bari na turama friends Wina na"

"faWa musu na yi awa mai kyau da suma"""

"Koda suka fito Deedat na zaune falo yana tea,ganinta yasa shi mike tsaye yana kallon fuskarsa da"

murmushi.

"""Junainah """

Tsayawa tai ta kalleshi ba tare da ta amsa ba har ya karaso kusa da ita ya kai hannunsa zai kamo

"hannunta sai ta yi saurin janye hannunta, fadada murmushinsa yai ya saka dayan hannunsa aljihu."

"""Asad ya ce miki wani abu kaina ne? Ya ce miki ni dan iska ne?"""

ta yi asa da kanta tamkar bata ji me ya ce ba

"""Allah ne shedata ni ba dan iska ba ne ni, tun na ke a rayuwata ban taba aikata zina ba, dan kuma na ce"

"ina son ki ba laifi ba ne"""

Dagowa tai ta kalleshi sai ya sakar mata murmushi ya nufi kofar fita daga falon ya bar ta tsaye ya fice da

ga Falon.

"""Afra Wauko Abinci mu wuce Asbiti Adnan ya kira ya ce mahaifiyar Nainah ta farka"""

"Kai tsaye suka wuce Asbitin, tana jin bata ji daWin yanayin da ta ga Deedat ba,sam kalamansa ba su mata"

"dadi ba. Bayan Direba ya yi parking motar ya suka fito suka nufi cikin asibitin, kusan mutane duk wadanda ya Kalleta so Waya sai ya sake Kallonta wasu har da sakar mata murmushi suke. Ita dai tana biye da Ummy har suka isa cikin dakin da Amma take, Adnan suka samu a ciki da Dr Yanusa suna duba Amma wacce ki kwance idonta bude tana kallon mutane, Ummy ce ta karasa cikin yayinda Junainah na tsaya bakin kofa kallonta ta kasa karasawa tsoro da fargaba ta ke kar ta je kusa da ita tace bata gane ni"

"ba, Adnan ya sakar mata murmushi ita kuma idonta na kan Amma har ta fara hawaye."

"""Shigo mana Nainah"""

"Cewar Adnan daker ta iya daga kafarta ta fara takawa cikin dakin, karar sautin takalmin kafata ne yasa"

"Amma ta kalli inda ta ke wani abun mamaki sai ta ga Amma ta sakar mata ta murmushi,wani irin daWi ta ji ya lulluSe ta da sauri ta karasa kusa da ita tana ta kallonta kamar wanda ta sheka bata ganta ba."

"""Amma!. """

"""Na'am Junainah!. """

"Kwata Kwata ta manta da aiki aka yi mata, ta Wagota da niyar ta rungumeta tana kukan dadi, bata manta"

"ni ba ko da ta manta komai ni bata manta ni ba, sai da Ummy ta dago tana dariya ta ce."

"""Karki ji mata mana ciwo yi a hankali"""

Na kalli Adnan tana hawayen farinciki ta ce.

"""Alhamdulillahi Allah na gode ma Yaya Adnan Amma bata manta komi ba!"""

"""Bata manta komai ba sai dai ki yi mata fatan samun lafiya mai Worawa"""

"""Alhamdulillahi!+ Allah na gode ma"" ta faWa har so Ukku lokacin da ta Wago daga sujada. Kallo Waya"

zaka mata kasan tana cikin tsantsan farin ciki a wannan lokaci bata da wani buri da ya wuce samun lafiyar Mahaifiyarta kuma Alhamdulillahi Allah ya cika mata birninta da alama muka yanzu ta doro

hanyar samun lafiyar.

"""Ummy na gode sosai Allah ya saka muku da Alheri Allah ya yi muki sakayya da gidan Aljannar Fiddausi"""

Murmushi tai ta na faWin

"""Ba komai ai yi wa kaine Nainah Allah ya ara mata lafiya"""

"""Amin Ummy """

*ASAD*

Daga wajen aiki ya wuce gidan Ummy duka kanensa suna zaune tsakar falon suna kallon a tare suke

gaishe shi ya amsa musu da dan sakin fuska sai dai ba Sosai ba ya nufi dakin mahaifiyarsa. Zaune ya

"same saman lallausar carpet tana rie da littafin Addu'oi tana karatu ta Wan juyo tai ta amsa masa sallamar da yai tana kallonsa.""Wa'alaikassalam"""

"""Ummy ina wuni?"""

"""Lafiya lau ina ka aje wayarka ina ta kira baka Waga, ina fatan kaje Asbiti? Mahaifiyar Nainah ta farka"

"kuma anyi nasara bata manta komi ba kaman yadda likita ya faWa."""

"""Ma sha Allah Alhamdulillahi! yanzu da na ke son na leka, ban sani ba ko za a wuce da wani abu shiyasa"

"na biyo"""

"""Nainah tana cikin farinciki sosai yau"""

Ya dada fadada murmushinsa shi kansa ya jidadin jin hakan balle kuma da aka ce masa Nainah tana

"farinciki, ya gyara zamansa yana kallon Ummy ya ce."

"""Allah ya ara mata lafiya"""

"""Amin, Deedat ya fada min cewar kana takura masa akan Nainah ya fada min sonta yake kuma son Aure"

"idon Abubuwa sun lafa yana son ya gabatar da iya a wajen iyayensa"""

"Asad ya kalleta da sauri mamaki kwance a fuskarsa karara,"

"""Shi Deedat din ya fada miki haka Ummy"""

" Eh yace ya fada mata hakan tun a gidan Iya"""

"""Me kika ce masa?"""

"""Na fada masa ita yanzu ba soyayya ne a gabanta ba, domin mahaifiyarta babu lafiya, wata kila kalaman"

"nawa ba su masa dadi ba,koda na fito mu tafi Asbitin ya wuce ko sallama bai min ba,kuma ban jidadin hakan ba ko kaWan"""

 Miye abun rashin jindadi a ciki Ummy ki fita batun sa kawai Ai gaskiya kika fada masa mahaifiyar

"yarinya ba lafiya ban dan rashin tunani ba har ya dube ta ya fada mata yana son ta? Kuma yarinyar nan yanzu abunda take bukata ilmi, bata san komai akan addinta ba, yarinyar da bata iya banbance wanda a muharraminta da wanda ba muharraminta ba ko mahaifiyarta ta samu lafiya ai ilmi shine Farko abunda"

"take bukata a yanzu"""

"""Talla ta ke i kaga ba lallai ne ace tana zuwa makaranta ba,ni kaina na fada masa hakan ne saboda na san"

"be kamata yai mata maganar a yanzu ba, komi a hankali ake binsa"""

"""In banda reshin hankali irin na Deedat ta ya da ganin yarinya kace kana sonta baifa son kowa a familyn"

"ta"""

"""Wannan duk ba matsala ba ce tunda dai ga Mahaifiyarta komai zai zo da saui, ni da kai na idon abubu"

"ya taso zan shige mata gaba , kuma ni mai masa komai ce Allah dai ya dai ya tabbatar muna da Alheri """

'Ba Amin ba'. Ya faWa a zuciyarsa'

"""Idon kuma bata son shi fa?"""

Ya fada yana mikewa tsaye domin shi sam baya son maganar ma Kwata kwata

"""Mi zai sa ba zata so shi ba, miye Deedat ya rasa? ya na da duk wani abu da wacce ta ke son mallaka ga"

"Wa na miji, Asali, tarbiyya, kyau, ilimi, hankali, Addini, kuWi, sanin ya kamata, bayan wannan akwai wani abu da ba shi da?"""

"""Zan ta fi Asbitin sai na dawo"""

"""Allah ya tsare"""

"""Amin Ummy"""

"Kana ya fice daga Wakin zuwa inda ya yi parking motarsa ya shiga ya fice kai tsaye ya wuce Asbiti, Har ya"

"isa asibitin be daina jin haushin Junainah ba shi ya rasa wace irim yarinya ce da har zata tsaya ta saurareshi, wace amsa ma ta bashi ? Wannan karon ba kamar yadda ya saba shiga dakin ya shiga ba, da sallama ya shiga tsabanin baya da sai dai ya tura kofar ya shiga a haka ba tare da sallama ba. Ladiyo ta amsa masa Junainah na zauna saman gadon da Amma take tana ta mata fira baki har kunne. Da wani irin far'a marar misaltuwa Junainah ta kalleshi kyau da tai da far'ar data haska fuskarta sai ta tasa gabansa faduwa a karon farko. Ba laifi ya saki fuska sai dai ba sosai ya karasa gurin Amma yana mata ya"

jiki.

"""Mama ya jiki na ki?"""

"A hankali Amma ta juyo tana kallon sa, gabanta ya yi Masifar tsinkewa lokacin da ta yi Arba da fuskar"

"Asad, fuskar da bata zata taSa manta da ita duk da shekaru sun shuWe, ta nuna shi da Wan ya tsaya yana Murya na rawa ta ce,""Ali...yu!"""

"""Nainah ta juyo tana kallonta mamaki arara shimfiWe a fuskarta ta ce,""Asad ne sunansa ba Aliyu ba!"""

"""Asad kuma? A'a Nainah wannan Aliyu ne ba Asad ba!sai ta je ganin abun kaman a mafarki, Kodai da"

"gaske Aliyu ne? ya bi yi bayanta sai ta ke ganin kaman lokacin da ya sake har ta yi jinya a Asbiti, "",Aliyu ka biyo bayana na ne domin ka arasa ni? duk irin cin Amana da tozarci da kayi min a gidan bai ishaka ba har sai ka biyoni a inda nake ka ara sa ni, duk halinda na shiga Aliyu kai ne sila, kai silar rugujewar farin ciki na ka son ba sona kane ba me ya sa zaka yaudareni mugu Azzalumi Wallahi arshe bazai kyau ba!"

"Hakina ba zai bari ka gama da duniya lafiya ba, kasa na rasa abin cikina duk saboda kai Aliyu!"" ta asara"

"maganar tana kuka mai tsuma Zuciya,"

"Junainah ta fashe da kuka mai arfi tana faWin,""mugu me ka aikatawa Mahaifiyata? me yasa a duk"

"lokacin da ka raSemu sai wani mugun Abu ya same mu ka ka fice daga Wakin nan bana son ganin ka!"""

Asad ya ya Waga ya kalleta cike da mamaki ya sake kallon Amma dake kwance har yanzu ta na kuka mai

ban tausayi.

"""Wani Abun ta ce na aika mata?"" Asad ya faWa a sanyaye."

"Nainah bata tsaya saurarensa ba taci gaba da tambayar Amma,""Amma me ya aikata miki? Amma"

"daman kin san shi?"""

"""Aliyu! ne wallahi, me yasa zaka dawo cikin rayuwata so ka ke ka kasheni tun lokacin na bai yi ba? na"

"tsaneka Aliyu!"""

"""Na shiga Ukku! na lalace! Asad hankali ya kwanta? ina farin cikin Mahaifiyata bata manta da komi"

"kaman yadda Ya Adnan ya ce"" ta faWa cikin tashin hankali ita a tunaninta Amma ta samu matsala ne a"

"kwakwalwa har take irin waan nan surutai,"

Wata uwar harara Asad ya watsawa mata daman wani bakin haushinta yake ji na rashin dalili. A fusace

"ya fice daga Wakin ya nufin ya wajen motarsa ya shiga, ikon Allah ne kawai ya kai shi gida domin wanin"

"irin tui yake mai kama da na ganganci, saboda Sacin rai"

"Bayan ta fitar Asad da kyar Nainah da ladiyo suka shawo kan Amma ta dena kuka, Nainah na zauna kusa"

"da ita ta rie hannu Wayan hannunta kuma ta nata share mata hawaye,""Amma daman kin san shi? ya taSa yi miki wani abu ne?"""

"""Aliyu! ne bazan ta Sa manta da fuskarsa ba!"""

"""Amma wannan fa Asad sunan shi ba Aliyu ba"""

"""Haba Nainah ta ya zaki ce min wannan ba Aliyu ba ne wani ne can dabam?"""

"""Amma gaskiya ne Nainah ta faWa Miki sunansa Asad Wan matarda ta wuce ne Wazu, sai dai idon kama"

"ce?"""

"""Amma gaskiya ne ta faWa Asad sunansa ba Aliyu ba"" Nainah na faWi hakan ne domin Hankali Amma ya"

kwanta.

"Washegari Ya farka da wuri saboda be samu kwanan ba har garin Allah ya waye, akwai gajiya sosai a"

"tare da shi amman ko da wasa bacci be ziyarci idonsa ba. Bayan sallah asuba ya dawo dakinsa ya zauna, idonsa na masa nauyi na rashin samun bacci da be yi ba jiya, a yadan bangaren kuma tunanin Nainah ya cika masa zuciya, baya jin zai iya janye ya bawa wani damar daukarta a matsayin mata bayan shi ya fi kowa cancantar ya malleketa tun Idanunsa suka yi arba da mata masu kyau masu aji masu natsuwa da hankali ya so mata da yawa saboda kyau amman be taba ganin wacce hankalinsa ya kwanta da ita kamar Nainah ba, kyauwonta ya dauki hankalinsa sosai be taSa jin son wata kamar Nainah ba, wani bangare na zuciyarsa yake jinta dabam, ta ina ma zai iya yafe ta a zuciyarsa idan har ya yarda yace zai yafeta hakan"

na nufin ya zama ragon maza kenan. Kurciyarta kyawunta na daga cikin abunda yasa yake sonta

"A hankali ya nufi gaban aton madubinsa ya tsaya yana ta kallon kansa, a zahiri kansa yake kallo amman"

"a baWili tunanin mafita yake, har ga Allah yana son Junainah shi a yanzu ma yaji yana bukatar aure daman rashin samun wacce tai masa ne yasa shi be maida hankali gurin auren ba, amman yanzu ya yana jin son aure sosai a ransa, kuma yana matukar jin kaunar Nainah a Zuciyarsa."

"""Wannan shi ne karo na farko daya kamata na mallaki abunda na ke so, wannan shine lokacin ya da ce"

"da zan tsayawa kaina da kaina, ba zan iya barin wannan ta wuce ni ba, idan har ba zata so ni to be kamata ta so Deedat ba, idan har zan iya hakura na kyaleta to ko ba sonta na ke da gaske ba!"""

"Magana yake da kansa yana kallon madubin dakinsa, yana jin wayarsa na ringing amman ya ki ya duba"

mai kiran ma balle ya daga. Toilet ya shiga yai wanka yana fitowa ya shirya cikin kananan kaya sannan ya

"dauki wayar yana duba miss calls din da Ummy ta jera masa, kiranta yai da dayan layinsa da be cika kiran mutane da shi ba."

"""Ummy ina kwana"""

"""Lafiya lau, arfe nawa ne jirgin naku zai ta shi?"""

"""2:30"""

"zaka shiga kafin ka wuce ko daga office zaka wuce?"""

"""Office zanje yanzu,zuwa 12:30 zan shigo"""

"""Okay"""

Sannan ya kashe wayar yana sauke Ajiyar zuciya. Yana fita ya nufi Sangaren Umma ya gaisheta daga nan

"ya yi mallama domin daga wajen aiki zai wuce Abuja, ta yi mishi Addu'ar a dawo lafiya. sannan ya wuce wajen iya, zaune ya same saman Darning suna karyawa tare da Baba, da Baby, ya gaishesu sannan Baby ta gaida shi a gaggauce ya sha tea sannan ya yi musu Sallama ya wuce office, kaman yadda ya faWa 12:30 nayi ya yi Sallama da mutanen Company kana ya barma Deedat sakon Ayyukan masu mahimmanci da"

zaiyi kafin ya dawo.

Yana isa gidan Ummi ya ci abinci sannan itama ya yi mata sallama ya wuce ya so ya biya Asbiti amma

ganin lokaci yana neman ya kure masa yasa kai ya wuce Airport 2:30 dai dai jirginsu ya Waga zuwa Abuja.

*********

*ASAD*

"Satin Asad Waya a Abuja ya tattaro ya dawo, saboda gabaki Waya hankalinsa da tunaninsa suna wajen"

"Nainah abin da ya Kaishi ma bai samu daman gudanar komi yadda ya kamata ba a kullum da tunanin Nainah ya ke kwana da ita yake tashi, hakan yasa ya dawo dole ba don ya so ba. ranar da ya dawo a"

ranar Deedat ya wuce Abuja saboda ya ara sa aiki da Asad bai samu damar arasa wa ba.

*NAINAH*

"Alhamdulillahi cikin satin Waya Amma tana ta samun lafiya,a yadda ta ke ganin ta samu sauki a yau kawai"

"ta gode Allah ba adadi, domin idan abun ya daure a haka Amma ta dauko hanyar samun sauki sosai, Da dare Afra da Afreen suka kawo musu abincin dare sosai suka so ta bi su zuwa gida amman ta ki, ko ba komai na san Amma zata fi sakewa idan ta gan ta zata fi sakewa ita ma kuma hankalinta zai fi kwanciya"

idan ina ganinta duk kuwa da na san ba wani maganin zata iya mata ba.

****** ****** *****

*BALARABA*

A hankali ta yi parking motarta gefen titi ta fito kai tsaye ta nufi wajen wani mutum dake zaune saman

"keke irin ta guragu wata mata na tsaye a bayansa, ""Baba Musa!"" ta fa dai dai lokacin da ta ara so"

"wajensu, mutum da aka kira da Baba Musu ya Wago ya kelleta, akaro na biyu ta sake cewa,'tabbas sune"" sai ta fashe da kuka tana faWin,'Baba Musu me ya same ka? Maman Nana me ya faru da shi?"""

"""Boyar Allah wace ce ke!"""

"""Balaraba ce tsohuwar matar Aliyu"" ta faWa hakan ne domin su gane ta."

"""Allah sarki! rayuwa kenan Anty Balaraba ashe zamu sakin ganin ki?"""

"""Me ya samu Baba Musa?"""

"""Ba shi da lafiya"""

"""Kusan duk lokacin da na biyo hanyarnan sai na ganku, Zuciyata na raya kune sai Allah ya kadda na tsaya,"

shekarun baya bar gidan naje amma ban same ku ba na tambayi makwota sunce ba su san inda kuka

"koma ba, tun daga lokacin nake roon Allah yasa na ganku, Alhamdulillahi kuma Allah ya karSi Addu'a ta,"

"bari na kira motar Asibiti a wuce da Baba Musu domin yana buatar ganin likita"""

"Nan take ta kira Adnan ta faWa masa inda take, bayan Mintuna goma sai kaga motar Waukar matar lafiya"

sun iso suka Waui Baba Musa suka wuce dashi Maman Nana ko ta shiga matar Ummy ta mara musu

baya.

Suna isa Asbiti Aka soma ba Baba Musa agajin gaggawa saboda yanayin jikinsa na tsufa.

"Maman Nana ko faman godiya ya ke Ummy, ""Ina Nana halam?"""

"Maman Nana ta yi zugum cikin wani irin yanayi ta ce,""Nana Allah ya yi mata rasuwa wajen Haihuwa"

"shekara biyar da suka shuWe"""

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un! Allah ya gafarta mata Allah yasa ta huta!"""

"""Amin ya rabbi"""

"""Ya bayan Rabuwa?"""

"""Alhamdulillahi, mun gode Allah"""

"""Ai a lokacin ina ta sauraren ko zanji labarin Haihuwar ki amma shuru"" Ummy ta yi Murmushi yana"

"wasa da key Win motarta.""tun yaushe Baba musu ke fama da ciwon nan?"" Ummy ta jefo mata tambatayar."

"Maman Nana ta sauke Nannauyan Numfashi kana ta ce,"" kusan sheka goma kenan yana jinyarnan munyi"

"yawon Asbiti amma ba wani ci gaba haka maganin hausa ma ba kalar da ba yi ba amma saui yana wajen Allah, dole muka haura saboda halin talauci ga reshin muhalli Abubuwa dai sai godiyar Allah"""

"Ummy bata bar Asbitin har Saida ta tabbatar da komi ya dai dai sannan ta wuce gida,"

"""Ummy sannu da zuwa"""

"""Yauwa"""

"""Ummy Yah Asad yazo baki nan Amman yace an jima zai dawo, Daddy ma ya dawo har ma ya sake fita"""

"""Okey"""

"Kana ta wuce Wakinta ta watsa ruwa, bayan Isha'i ko sai ga Asad ya sake dawo wa bayan sun gaida"

Ummy ta sanar dashi Baba Musa da aka kwantar a Asbiti.

"""Ayya Allah ya shi lafiya"""

"""Amin ya rabbi, ina buatar gida zan mallakama Baba Musa saboda wani taimako da ya yaSa min"

"wanda Bazan taSa mantawa ba."""

"""Okay Ummy """

AFTER THREE WEEKS

***** *****

"Gaba kiWayansu suka waigo don son ganin mi ke faruwa, saboda ihun da kiran da sukaji Sadiya ta yi har"

"so Ukku Jumayma!Jumayma!! Jumayma!!!"" cikin zafin nama suka juyo suna masu sassarfa kamar zasu tashi sama."

"Kwance take kamar bata Numfashi, Sadiya tsugunne yayin da Ammy ta tallafi kanta tana mai"

"duddubata ko zata iya gane wani abu, kallo Waya Bappa ya yi mata kwalla ta zubo Mishi daga idonsa, ya sanya hannunsa ya dauko yana dannawa don ya fahimci akwai bugun Zuciyarta, da sauri ya mie tsaye ya nufi. Wajen fridge ya dawo ruwa ya yayyafa famata da alama dogon suma ta yi. ya buWe gorar ruwa ya tsiyaya a hannunsa ya yi bismilla ya watsa mata ruwa a fuskarta kusan sau ukku sannan tayi wani dogon Numfashi, lokacin Waya suka sauke Nannauyan Numfashi, ""Ku Wauke ta mu tafi Asbiti."" Cak Ammy"

"ta Wauke suka sanya ta a mota, kai tsaye suka wuce da ita Asbiti."

"Likita ne ya fito sanye da fararen kaya ya doso wajen da suke tsaye sunyi zugum,"" Dr lafiya? me ke"

"damunta?.""Ya faWa cikin damuwa."

Dr ya ba shi hannu suka gaisa daga bisani ya fara jera masa bayanin kamar haka.

"""Babu wata matsala dake damun wannan yarinya baya ga damuwa da ta saka a cikin Zuciyarta,munyi"

"Aune Aune da gwaje gwaje Amma Lafiyarta lau,sai dai zuciyarta dake cike da damuwa mai yawan gaske,"

"saboda haka dole ne a ria faranta mata ranta da duk abin da ta ke so, saboda haka zuwa anjima kaWan idon ta huta zamu sallameta."" Ya faWa yana mai rissanawa da girmamawa,""Allah ya bata Lafiya."""

"Bayan awa Waya aka sallameta kaman yadda likita ya faWa, kasancewar sun samu tabbacin reshin ciwo a"

Jikinta.

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

PAID BOOK

"Littafin *BIN MARYAM* na kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta"

"wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya

Please Login or Register in order to submit comment