gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 2 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai falon ya yi shiru illa sautin kuka Mama da ke ratsa falon, daga Sumayya har Hanifa da Hanafi da shigowar kenan ido suka zubawa Aliyu shima Win kallon su yake"

"fusakarsa babu ko gezau balle alamun firgici ko ruWewa, Daddy yace ""Lafiya wai me Aliyu din ya yi?"

"Sumayya ce tayi karfin halin cewa ""Daddy Ya Aliyu ne ya saki Aunty Balaraba har saki Ukku!""."

"""Son da gaske ka sake ta?""."

"Babu ko War ya gyaWa kai ya ce ,""Yes Daddy na sake ta har saki Ukku! Cikin Jikinta ma nace ta zubar don"

"ban shirya zama Uba a yanzu ba""."

"Mama ta doka Salati da arfi gaske tana kallon Aliyu Win tace, Aliyu Kaji tsoron Allah ka Dena cutar Wiyan"

mutane.

"""Mama ni fa can dama ba sonta nake ba!,"

"Mama ta ringa girgiza kai cike da Wimaucewa tana kallon Aliyu, ""Aliyu cikin shekaru biyu kayi Aure Wai Wai"

har Aure Biyar me ka son maida kanka?

"ta maida kallonta da Daddy don ta ga wanne irin hukunci zai Wauka, babu wata da muwa a fuskar Daddy"

"yace ,""Aliyu ta ya kayi sake Har ciki ya shiga tsakanin ka da azamar yarin nan?""."

"Aliyu ya sosa kai yana murmushi ,"" Wallahi Daddy Nima ban san yadda kayi ba ta samu ciki har ya tsufa"

"haka ban sani ba, Daddy ya yi murmushi kana yace ,""Ai kasan ita doguwar macce ba kasafai aka gane girman cikinta har sai ya girma musamman kuma cikin farin""."

"""Alhaji iya matakin da zaka dauka kenan wallahi kana cutar rayuwa yaron nan Allah saiya tambaye ka,"

Ta ringa girgiza kai tana bin Aliyu da Daddy da wani irin mugun kallo mai cike da tsana.

"Daddy yace ,""Ai ina ga wannan ba wata damuwa bace da zaki ria tada hankalin ga banza akan aan"

"talakawa da kwaWa yin su ke zamu su da basu kawo kansu da hakan bata faru da su,"

"""Gaskiya ne Daddy, duk kansu kwaWayi ne ya za musu musamman Lubna, Surayya, Munira, a'yan"

"matsiyata kawai""."

"Yana gama fadar haka ya fice daga falon cikin sauri yana hura iska daga bakinsa , su duka suka raka shi"

"da ido har Mama da wani aton Abu ya tokale mata maoshi ya kuma i wucewa ganin take abin kaman a mafarki ko Al'mara. abubuwan suke faruwa ta runtse ido ta sake buWewa sa ta saki kuka mai tsuma zuciya tana cewa,""Alhaji wallahi Abin da kake zalunce ne duk Abinda Aliyu yake kai ke daure masa Gindi"

"Wallahi ina guce muku ranar da Duniya taza juya muku baya""."

Sumayya da ke durushe a wajen tana kuka ta mike da sauri ta nufi wajen mama tana bata Hakuri tare

"dasu Twins da kyar ta mike tsaye ta nufi Waki,"

"tayi Nisa a cikin kuka ta yi ruf da ciki kaman wata aramar yarinya, tunani duk ya kare mata yadda"

"Rayuwar Dan ta zata kasance nan Gaba, Sumayya ta janyo ta Jikinta cikin rigar lallashi duk da cewa ita ma Win kukan ta ke yi ta ce,""Mama ba Kuka ya kamata muyi ba Addu'a Yah Aliyu yake bukata daga wajen mu, Mama wannan kuka ma da kike wani bala'i ne akan Yah Aliyu, Cikin Raunatattiyar murya mama ta.ce,""Sumayya do ke na yi kuka duk wata uwa ta gari ba zata so Wan ta ya kasance haka ba, Wallahi ina"

"tausayin Aliyu fice da yadda nake tausayi ku,""Mama dole ne duk wata uwa taji tausayi Wanta""."

"""Mama koyi Hauri ki Dena kukan nan zaki sanyawa zucuyarki damuwa bayan wanda ki ke tare da ita,"

"ki ringa Ambaton Innalillahi Wa Innalillahir rajiu'n! Komi ya yi tsakani yana tare da saui, Babban tashin"

"hankali ma shine taya zaki tun kari Daddy da maganar Yah Aliyu baya son laifinsa yaya ki ke ganin za'ayi?"""

Kukanta ya tsananta ta kasa cewa komai.

"""Nima ban san yadda zanyi ba Sumayya sai dai nayi da Addu'a Allah ya shirya min da Aliyu tare da"

"Mahaifinsa!""."

"*ALIYU"""

Yana fita daga angaren Mama ta nufi angaren Hajjiya Shukura (Umma) bayan sun gaisa ya wuce

"angaren Daddy ya zauna a tanfatsantsen falonsa ya sha kayan Alatu zama yayi ya dora afa Waya saman Waya yana dannar wayar Hannusa, ya mike kenan zai fita Daddy ya shigo falon, "" Ina zaka je? Ina son ka rani Unguwa""."

"Cikin sauri yace,""A'a Daddy a kwai inda zanje Bby Murja na jira na"". Daddy ya yi Murmushi yana ce wa,"

"""Angon Murja Aliyu ya yi Murmushi ya fice daga falon cikin sauri Ya shiga motar sa Hon guda Ya yi mai gadi ya buWe mishi gate ya fice daga gidan da gudun gaske kaman wanda zai tashi saman,"

Yana isa gida ya wuce dakinsa ya faWa toilet tsala wankansa cikin an mintuna ya fito ya shirya cikin

"ananan kaya farar riga da wondonsa mai kyau da tsada bai ya Wauko cambus Winsa baae ya Waura a gogonsa mai kyau da tsada ya gyada sumar kasan tana ta kyalli da daukar ido, sai amshin sassanyan turenshi da ke tashi, cikin sauri ya fito daga Sangarensa ya nufi sabuwar motarsa da bata wuce kwana biyu da saye ba, mota ce mai masifar kyau da tsada ta zamani, ya ja ya fita Baba Musa ya buWe masa gate ya cilla motar saman titi, kana ya saki tattausar wakar yana bin wakar Auta waziri (Ina kewar"

masoyiya) Aliyu kenan matarshin saurayi da ake ya yi ga kyau ga kuWi ga iya kwalliya.

"Kai tsaye ya nufi Gidan su Murja suma dai Marar karfine kaman su Balaraba, yana isa ofar gidan ya kira"

"ta, bayan Mintuna biyu ya fito taci Ado sanye da farar sheda da bakin gyale sai ya zama kaman tamkar an ko sukayi,tayi kyau Abinda,"

Ya tsura mata ido da shegen kallonsa yana murmushi ta burgeshi matua ta muka dau hankalinsa fiye da

kullum da ido ya yi mata mata nuni da ta karaso cikin ta kunta mai cike da tsanuwa ranta farikal don ta san ta farantawa Aliyu rai yau tana mamakin irin jararbar son da take masa wanda har take bijirewa

"iyayen Akan turbar da iyayen suka Worata na saka Hijabi saboda ta faranta masa, a hankali ta buWe mota"

"ta shiga sassanyan turarenta ya dagi Hancinsa ya Lumshe ido gami da kwallonta Murya can asan maoshi ya ce,"" Ina son Kamshin turaren nan naki mai sanyaya zuciya, kiyi Masifar kyau baki taSa yin"

"kyau irin na yau ba""."

"Ta saki siririyar Dariya ba tare da ta ce komi ba, ya kunna motar gami da cewa muje kiga gari ko?""."

"Murmushi ta sakar mai,"

A guje ya bar ofar gidan su. Bai tsaya a ko'ina ba sai a sha'aban Super market ya yi mata seyayya mai

"yawa sosai sannan suka wuce Azbir Arena suka huta Saida da La'asar ya maida ta gida tare da tabbatar mata nan da kwana biyu Zai Turo iyayensa ayi maganar Aurensu, wani farin cikin ne ya lulluSe Murja har ji tayi kaman ta rungumesa, yara unguwa ya rabawa suka suka shigar mata da kayan cikin gida......."

"Kamar Yadda Aliyu ya faWa bayan kwana biyu Daddy da wani Abokin sa, suka zo nema masa Auren Murja"

"an tsaida magana nan da Sati biyu za'a daura Aure, duk wata hidima Aliyu ya Wauke musu ita yace"

"matarsa kwai yake buata idon An daura Aure yaba murja kuWaWen masu yawa domin tayi hidima, Mama sam tasa san wanar da ake toya ba, daga shi sai Daddy ke hidi marsu."

"Yau Assabar A yaune kuma Aka daure Auren Aliyu da Murja, bayan Isha'i Amarya ta tare a Wainta."

"Sun kammala duk wani Abinda Shari'a ta Addini ya tanadar, Murja na kwance saman gado Aliyu zauna a gefenta wasu kwayoyi magani ya ciro daga Durowa ya Salli Waya ya mia mata tare da ruwa.""KarSi nan ki"

"sha""."

"Cikin Wan shakkunsa da take ganin ya Waure fuska tace ,""Miye wannan?""."

"""Magani ne""."

"""Amman Ni lafiya ta lau""."

"Ya Wan sake fuska cike da yaudara yace ,""Kinga karSi ki sha kinji bana son kiji RaWadin da macce take ji a"

"daren farko""."

"Hakan yasa ta karSi maganin tasha, ""Haa buWe baki na gani kin sha?"" Wan karamin bakinta ta buWe ya"

leka harda saka yatsarsa lungu da sao na bakinta don ya tabbatar.

"""Good girl"""

Ya faWa yana murmushi.

A hankali ta dago tana kallonsa da dara daran Idanuwanta masu kwanta bata ce komai ba sai

"murmushi da ta yi cike da auna tana matuar Kaunar Aliyu a ranta, na mijine da kowacce mace take da burin mallaka ya haWa komi da take so, ga kyau ga iya kwalliya ga kuWi ga iya Soyayya dole ne mace ta so shi matua zaiyi tsayuwar Awa da mace yasan duk yadda Zaiyi ya saye zuciyar mace, mafi Waukar hankali ga Aliyu shike kwalliyarsa shi yasa kyau nasa ke daWa fitowa domin ko mace da kaWan zata Warashi wajen gyaran jikinta domin mayunka masu kyau da tsada yake Amfani dasu haka sutura ta Alfarma"

mota ma duk wanda yaga dama ita yake hawa.

"da wannan dama yayi Amfani wajen saye zuciyar Murja, tun kafin ya saki Balaraba suke tare, farkon"

"haWu warsu wata rana ta fito daga Islami a saman haryarta ta komawa gida Suka haWu da Aliyu, tunda daga lokacin yake zuwa gidan su yana musu hiWima,"

"Murja ta faWa tarkonsa ta yi zurfi sosai bana wasa ba, ba kuma kuWinsa ne ya ruWeta ba, domin gidan su"

"ba haka suke ba,kudinsa basa gabanta tana son sane tsaki da Allah,da kyawun halinsa da ya nuna ma"

"Iyayenta, da iya Soyayyarsa ta san idon ta Auresa zata more ta ko wanne fanni, haka ma yan gidan su duk suna kyaunarsa saboda Halin kirki da yazo musu dashi,"

"(Ba wai ina nufin duk mutumin da yazo ya kyakkyawan hali ba mutumen kirki bane, A'a ba duka a ka"

"zama daya ba, A kwai Na Allah a fili da zuciya, ya kamata iyaye kafin Ayi Aure a tsananta bincike sosai saboda kar a faWa tarko da nasani!)"

"Aliyu ya zuba mata saxy Eyes dinsa da murmushi kwance a fusakarsa cikin sanyi Murya yace,"" kiyi"

"magana Baby na, Kun koma waje Waya kin takure kaman wata bauwa. Anya kowa kina sona kamar"

"yadda nake mutuwar Sonki Murjanatu!""."

"ta sake yin murmushi kai a sunkuye tace ,""Ina sonka Aliyu, kai ba irin namijin da mace zai ba ne,"

"wallahi ban taSa son wani Wa na miji kaman yadda nake son ka ba, Aliyu don Allah ka rie Ni Amana"

"karka gujeni duk runtsi Ni mareniyace""."

"Ya lumahe ido ransa fari tas ya gama da Murja, tun har ta yadda dashi haka, ya buWe ido yana kallonta"

"haoransa a wajen kaman Anmai Albishir da gidan Aljanna, ""Haba Sweetheart daman nunanin da kike son da nake Miki na wasa ne? ta bari kiji idon baki sani ba ki sani wallahi ke kaWaice macce da na taSa so a Rayuwata, kuma ke ce ta arshe Bazan sake duba wata Waya mace da darajja ba, ke ta daban ce a wajena, Don haka ki sanyawa Ranki Aliyu naki ne Har Abada, duk wuya duk daWi ina tare da ke, ko Me zakimin bazan iya rabuwa dake ba, balle nasan ke macce kwarai ce ba zaki saSamin ba, Nima Na daui Alawarin kuma da ke, don haka ki saki jikinki sani karkiji wata damuwa domin kina tare da wanda yafi"

"kowa sonki da sanin darajjarki bayan iyaenki,"

"Bakinta ya sumbata har yana neman fasa ma shi, gaba daya Jikinta ya daui rawa ta kuma kasa cewa"

"komi illa oarin kwace kanta da take son yi kuma ta saka don ba karamin rio ya yi mata ba, da kyar muryarta ta fito cike da tsoro,"" Aliyu don Allah ka barni bana so! Miye haka?"", Sai kuma ta fara kuka ya sassauta rion da ya yi mata yana ce wa,"" miye na kuka Baby Sunna fa zamu raya"". tayi saurin girgiza kai"

"idanunta na fidda kwallah ta ce ,""A'a Aliyu Nidai tsoro nake ji an ce Akwai zafi""."

"""Kin taSa yi?""."

"""A'a ta girgiza mai tana share kwalla."

"""To waya gaya Miki a na jin zafi?""."

"""awaye na da sukayi Aure""."

"Ya yi shu'umin murmushi,""suma saboda basu sha irin maganin da baki ba shiyassa su ka ji za fi""."

"""Yanzu Ni ba zanji zafi ba?""."

"""Ko kaWan""."

Jikinta Gabaki Waya ya gama mutuwa da kalamansa gami da wasu Abubuwa da yake mata masu wuyar

"ganewa ta kasa cewa Uffan sai dai har lokacin Jikinta rawa yake, shi kanshi Aliyu jikinsa rawa yake cikin tsananin farin cikir burinsa sai da komi ya kankama Murja ta raina kanta tare da neman Agaji, Amman"

ina bai ma san tana yi ba aikin gama ya gama.....

"tun daga wannan lokaci Aliyu ya maida Murja ta hannu, Tsawon sati Waya kaman da Auren kullum dare"

"sai ya bata kwayoyin magani ta haWiye wanda bata san na miye ba,"

*****

"Cikin sati Ukku Al'amuran gida suka sauya, damuwa da bain ciki suka samu kyakkyawan muhallin zama"

a gidan Musamman Mama kullum dare sai ta zubar da hawaye tun lokacin da taji labarin Aliyu ya sake

"Aure, bain ciki ya yi mata yawa,"

Zaune take a kan gado Wakin nata ta zabga uban ta gumi da hannaye biyu cikin tsananin bain cikin

"yadda zata Sullowa lamarin Aliyu da Mahaifinsa, Shin wani Hali Balaraba take ciki? Shin zata yadda ta haifi cikin ko kowa zubar da shi Zatayi? kaman yadda Aliyu ya ce, Amman ai cikin ya wuce a zubar da shi a alla zai kai wata ba takwas, ba irin kalar tunanin da bata yi ba a ranta, har ga Allah ta na son Balaraba"

"ta haifi cikin duk Aure Auren da Aliyu ya yi ita ka Waice ta samu ciki,"

"Tana tsaka da Tunanin aka Turo ofar dakin aka shigo tare da Sallama, a sanyaye ta amsa gami da janye"

"tagumin da ta yi tana kallonsa cikin wani irin yanayi, ya nemi wuri ya zauna nace Uffan ba illa wasa da take da yatsun hannunta,"

"""Laila! Mi ke damunki? tun nanin me kike yi haka?"""

"Ya taSo mata inda ke mata aiayi, ta Wago ta kallesa a fusace ta ce,"" Mi ye ma bai faru ba! Alhaji?"

Wanna wane irin Reshin Adalci ne da son kai irin na ka? Kana kallon Abinda Aliyu keyi Amman baza Wauki

"mataki ba? Duk duniya bai daui kowa da mahimmanci ba kaman yadda ya Wauke ka hadda Ni mahaifiyarsa!""."

"Ya Wan gyara zamansa yana kallonta bayan ta gama maganarta ya ce,"" Laila ya ki ke son na yi, ina iya"

bakin oari na wajen ganin Aliyu ya natsu Amman hakan ya ga Gagara shiyassa nake lallaSashi ta yadda

"zai Dena komi a hankali ake bin mutum, kiyi hauri da wannan magana Laila bana son Sacin ran Aliyu, da"

"mukayi Aure Saida muka shekara Ukku baki haihuba, bayan kin haifesa kuma Saida kika shafe tsawon shekaru goma sannan kike haifi Sumayya, ta ya Bazan so Aliyu ba? Taya zan ki farin cikin sa""."

Idanunta suka yi jawur saboda Sacin rai da bain ciki suka bayyana a fusakarta ta daWe tana dubansa

"cikin wani irin yanayi kafin ta buWe bakinta Murya a Raunace ,""Tir! da hali irin wannan hali naka marar kyau Alhaji a ce ka haifi Wa da cikin ka Amman a ce shi ke mulkarka? Kana bin umurninsa mugun son da kake masa shiyassa ka ke tsoronsa da gudun fushinsa, wallahi ina jiye muku ranar da Duniya taza juya muku baya wannan soyayya da kake nunawa Aliyu wata rana sai ta saka kuka da hawaye, wannan wane"

"irin mugun hali ne?""."

"""Ke!"" Ya daka mata wata muguwar tsawa yana zare Idanuwa gami da nuna ta da yatsa,"

"""Saurara Laila rashin mutunci baki ya kai har ki dubu kwayar idona ki gayamin baayen maganganu"

"akan Wana?, Wallahi ki kiyayi bakin ki da yin wannan furucin, akan Wana zan dauke mummunan mataki akanki ,"

"Yana gama faWar haka ya juya ya fice daga dakin a fusace gami da doka ofar dakin da karfin gaske,"

"wani irin kuka ta saki mai kike da nadamar Aurensa da tayi bata san haka yake da muguwar ta'ada irin haka ba, ta dafe kanta dake tsakanin juyawa tana karanto ""Innalillahi wa'inna Ilahi rajiu'n lahaula wala uwwata Illah billahil aliyul Azhim Hasbunallahu wani'imal wakil Allahumma Ajirni fii musibati wa'ahlifli"

"khairan minha"""

*BALARABA*

"Boyar Allah dake dauke da cikin Aliyu a Jikinta, cikin satin ukku nan cikin ya ara girma ya yi tulele zama"

"da kyar tashi da kyar, bata iya aikin komi daga ci sai kwanciya,wanda shima ba sosai take iya ciba wani lokaci sai Iya tayi tsaye akan take iya cikin abin kirki,don tunda cikin yashiga wata tara take shan wahala sosai, kullum a cikin kuka take bata iya cikkaken bacci, damuwa da nadama da tsanar Aliyu sune cike a"

"Zuciyarta,"

"Zuwa yanzu ta gama gane aton kuskuren da ta tafka na biyewa ruWin soyayya Wa namiji,ga shi ya tafi"

"ya barta, shi yanzu yana can yana rayuwarsa cikin kwanciyar hankali, koda yake har yau ba ta fasa kai ararsa ba gurin Allah akan ya yi mata sakayya bisa cutar da ya yi mata, dole take zuwa dakin Hamza hira wani lokacin kuma shi da kansa yake zuwa suyi hira, saboda wani ciwo da ta yi kamar za ta mutu da aka kaita Asbiti ake ce jininta ya hau sosai kuma tunani ne da damuwar da ta sanya a ranta, likita ya yi ta mata faWa akan ta rage damuwa, tunda ita ba aramar yarinya ba ce domin za ta cuti Wan cikinta,"

"Kallonsa kwai tayi don baisan Halinda take ciki ba ne,"

Saida tayi kusan sati a Asbiti sannan aka sallameta ta ta dawo gida Baba da Iya da Hamza suka saka a

"gaba suna yi mata nasiha dole ta rage damuwa, Baba"

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 7-8

"Ranar Suna yaro yaci Suna MUHAMMAD ASAD, babu wani taro Illa Suwaiba matar malam Iro da"

"awayen Balaraba Jamila, Fa'iza da suka zo sai wasu daga cikin maotan su, haka suka gudanar da bukin cikin kwanciyar hankali zuwa yamma koma ya kama gabansa, Haka Iya ta sake gade damtse wajen kula da Balaraba da Asad sai ko gashi koda Sukayi Arba'in sunyi kyawunsu sosai Asad Ya yi ulSul dashi ya daWa kyau da Haske kaman sashe shi ga gadu saboda da kyau Abunka da ruwa biyu Wan Buzu da"

"bahillata abin dai sai wanda ya gani,"

*MURJA*

"Zaune take a falo saman lallausar kujera tana kallon wani Film da ake Haskawa a tashar Arewa24, sosai"

"ta maida duk natsuwarta da hankalinta Film Win ya tafi da hankalinta sosai musamman wajen da ake Haskawa Inda wani gidanci ya kama matarsa na haWiyar kwayoyin tsarin Iyali, Mamaki sosai ya kama da"

"ganin irin maganin da Aliyu yake ba ne, cikin sauri ta Wauki wayarta ta yi ma maganin hoton don ta"

"tabbatar shiWin ne, kai tsaye ta wuce dakin ta buWe side durowa inda take ganin yana Waukar maganin, Hankalinta ya yi mugun ya shi ganin maganin irin Waya ne,"

"""Na shiga Ukku! Ni Murjanatu, ta faWa a fili,"

"""Me Aliyu ya ke nufi da haka?"

Ko dai baya son Haihuwa da ni? A'a na san irin son da Aliyu yake min na san kuma zai so na

"haifa masa yara, Amman kuma ya cemin maganin rage raWadi ne idon gaskiya ne ya kama ace ya Dena bani maganin nan saboda yanzu bana jin zafi ko kaWan""."

"Haka ta ria yayin surutai kaman wata zararriya,"

Jin An buWe ofar falon Alamun wani zai shigo ta yi saurin maida maganin sannan ta goge hoton a

"wayarta, ta kama hanyar fita, Jikinta duk ya yi sanyi, Tana shigo falon Baba Musa ta gani tsaye rie da kaya, cikin girmamawa ta gaida shi, Fuska a sake ya amsa mata yana mai jin tausayin a Ransa, saboda yasan zaman a gidan bazai Were ba, Yakan yi mamaki halin wasu iyaye da basa bin cike kafin Auren da za'a rage yawaitar mutuwar Aure, Ya yi nisa sosai da tunani yaji Muryar murja tana faWin ,""Baba Musa"

"ina Nana kwana biyu taba shi go ba Allah dai ya sa lafiya?""."

"""Kwana biyun nan ta Wan yi zazzaSi ne Amman taji saui sosai""."

"""Ayya! Allah ya bata Lafiya""."

"""Amin"" kana ya fice daga falon Ita kuwa ta wuce cikin kayan fruit Win ta yanka mishi ta saka"

"fridge don ya yi sanyi, Ranar haka ta hiyi tana tunanin maganin har zuwa dare lokacin da Aliyu ya dawo ya sha fruit Winsa don Abinci bai da me sa ba kaman yadda yake matukar son fruit, bayan ya gama sha ta tattara kayan zuwa cikin tuni Aliyu ya wuce Wakin yauma kamar kullum ya Waui maganin ya bata ta sha, cikin dubara ta lae magani a kasan halshenta ta i haWewa bayan minti Waya ta zubar da shi a asa cikin dabara ta yadda Aliyu bazai ga ne ba, tunda daga wannan rana Murja bata sake yadda ta shan maganin"

ba har na tsawon wata huWu....

*BALARABA*

"Zaune take a tsakiyar gida tare da Asad zuwa yanzu watanninsa biyar a duniya, sosai ta tsura Mishi ido"

"tana jin kyaunar sa na rasta Zuciyata, saboda natsuwar yaron ko kaWan Baida iriniya Abune mai wahala kaga koda kukansa, ""Balaraba yau An tuna da saa?""."

"Ganin Iya a gabansa ya ria yarfa hannayesa sama alamar ta dauke sa,"

", zuwa yanzu ya gama sanin yan gidansu Musamman Mahaifiyarsa a duk lokacin da suka haWa ido da shi"

"sai ya sakar mata dariya irin da yara yana Waga hannayensa alamar ta dauke shi,"

"""Ka ganni har kafa yarfa hannaye? to Bazan Wauka ke ba Aiki na ke"", Iya ta faWa tana shafar lallausar"

"fatar fuskarsa, shi ko sai dariya yake Iya ma dariyar tayi tare da shafa kansa tana faWin ,""Allah shima Albarka!""."

"""Amin Iya"" Hamza ya faWa yana murmushi, Jin Muryar Hamza Asad ya maida Kallonsa wajen Hamza"

"Win, ""Waton yanzu kasan Muryar kowa ko?, Ko da yake shi da Kawunsa ne ba mai shiga tsakanin ku, kai da shi banza waya fi son wani ba""."

"Balaraba ta yi Murmushi tan kallon Hamza, da Asad dake kwance a irjinsa yana shafa bayansa,"

"Kyaunar Wan uwanta ne ya ratsa zuciyarta saboda irin son da yake nunawa Asad shine ya maye masa gurbin uba da ya sara, A koda yaushe Asad na wajensa wani lokaci har mantawa take tana da goyo musamman idon ya tafi dashi shagonsa, tsakanin ta da Asad ta bashi Abincinsa, sauaran Wawainiyar Iya take masa komi, duk da wonkinsa Hamza ke masa kowa kyanar yaro yake, hakan na faranta tawa Balaraba rai sosai, hakan yasa yanzu Gabaki Waya ta cire duk wata damuwa a ranta ta maida hankalinta wajen kula da Wanta, sai saar kayan sanyi da take wanda ya kasance sanarta ne tun kafin tayi Aure badon komi take saarba sai don rage mata damuwa cikin rahamar UBANGIJIN da muwar ta rage mata"

sosai a Zuciya.... haka suke rayuwarsu cikin kwanciyar hankali da rufin Asiri......

*MURJA*

Kusan sati biyu keman tana fama da matsanancin ZazzaSi musamman idon maraice ta yi haka take

"kwana cikin mawuyacin hali har garin Allah ya waye, ga kasala da yawan tashin zuciya d take fama da shi, Yaukam tun wayewar garin Allah take Kwance zazzafar zazzaSi ya rufeta Jikinta har ararwa ya ke, tana kwance ta lumume cikin Bargo Aliyu ya shigo Wakin ya same kwance kaman yadda ya barta, ""Mujuriheart! Lafiya ki ke?"". Ya faWa yana yaye Blanket Win da ta yi rufa da shi, Murya na rawa ta"

"ce ,""Don...... ALLAH.....ka... ru..feni sanyi nake ji""."

Wani irin kallo ya watsa mata mai cike da tuhuma.

"""mi ke da munki?"""

"""ZazzaSi""."

"ta bashi Amsa cikin wani irin yanayi,"

"""Kin tabbatar kina shan maganin da nake baki?"""

"Cikin wanin irin yanayi ta gyaWa mi shi kai,"

"""Kin tabbatar"""

"""Ehhh"""

Ta bashi amsa a sanyaye

"""Ta shi muje Asbiti A dubaki"""

"da Kyar ta mie zaune ta Wan Kwantar da kai gefen gado tare da to she baki da hanci,"

"""Ke! Lafiya mi ye na wani toshe hanci wari nake halam?""."

"Da kyar ta fizgo maganar saboda Numfashinta dake barazanar barin gangar Jikinta ta ce ""bana"

"son warin turaren ka!"""

"Aliyu ya waye manyan Idanunsa yana kallon Murja, a riki ce ya ce ,""M....e.....ki kace? Sake faWa"

"Naji"""

"""Bana son warin turar. "" ta mie da sauri ta nufi toilet tana shea Amai kaman zata Amaye hanjin"

"cikinta, da kyar ta gyara Jikinta ta fito toilet kallo Waya zaka yi mata kasan A wahalce take,"

"Wani irin kallon walaanci yake jifanta da shi,"

Durowar dake kusan dashi ya buWe ya fito da Pregnancy test strip tare da faWin je ki kawo min

"fitsarin ki"". Yadda

Please Login or Register in order to submit comment