gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 1 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com 555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 1-2

"""Aliyu! don ALLAH kayi hauri ko don cikin dake jiki na!, Aliyu idon ka koreni yanzu ina zan je cikin"

"daren nan?. ""Wallahi sai kinbar gidan Bazan iya zama dake ba!""."

"""Innalillahi na shiga Ukku! Aliyu yau da bakin kake kiran na tafi na bar ma gidan ka? Mena tare maka?"

"Aliyu Ni Balaraba kake kora?""."

Wani irin mugun kallon ya watsa mata tamkar ya yi tozali da kashi cike tsana kafin ya daka mata wata

uwar tsawa ya na ce wa.

"""Na ce ki fice min da ka gida tun da ba ubanki ya gina shi ba!""."

"Jikinta Gabaki Waya ya daui rawa cike da tsoro matsanancin da fargaba, ya sake daga mata wata tsawa"

"cike da hargagi,""nace ki fice min daga gida, bari kiji ki saurareni da kyau Ni Aliyu daga yau babu Ni ba bu"

"ke Balaraba,duhu ya yaye daga idanuna an yi waliya na ganki a yanzu tsirara nake kallonki, kije na sake"

"saki Ukku!""."

"""Innalillahi wa'inna Ilahi rajiu'n lahaula wala uwwata Illah billahil aliyul Azhim Hasbunallahu wani'imal"

"wakil Allahumma Ajirni fii musibati wa'ahlifli khairan minha"" sune Adduo'in da take iya maimaitawa afili da kuma ranta."

"Tashin hankali jiri da buguwar Zuciya su ne suka same ta a lokaci guda, cikin wani irin watsanancin"

"tashin hankali,""shi kenan Murja kinyi nasara akan Aliyu kin shiga tsakanin mu. ta raba Ni da wanda yake shirin in ganta Rayuwata da soyayya da tausayi da kulawa, a yau Soyayya da tattalin da yake nunamin"

"sun koma zazzafar iyayya,mai muni. Wai yau ni Aliyu ke jifa da waWannan miyagun kalamai masu zafi."

"Kuka take rusawa harda shashshea muryarta ko fita sosai ba ta yi tana cewa,""Haba Aliyu Me yasa"

"kake oarin cutar da ni? Me nayi kama zakayi irin wannan Sakayya?""."

"Sai muryarta ta yi rauni tana ci gaba da kuka,"" ka gayamin Aliyu wane laifi na aika maka?Aliyu idon"

"baka ji tausayi a wannan hali ka nake ciki wa gareni da zai nuna tausayi a kaina bayan ALLAH!, Aliyu ka tuna Auren Soyayya mu kayi bana iyayya ba!.Aliyu yanzu don ka tara abin Duniya shine zaka guje ni? ""Bari jiki na gaya Miki ban taSa jin son ki a raina ba! Na Aure kine saboda kyawunki na mori surar jikin. Baki da wani Amfani a wajena yanzu, cikin dake jikin ki kisan yadda ki ka yi dashi don ni ban shirya zama"

"Uba a yanzu ba,idon Kinga dama ki haifeshi ko ki zubar ya rage naki""."

Ya arasa maganar ya na ya mutse fuska.

"Ta sake rushewa da kuka mai tsuma zuciya,Aliyu ya kalleta yana sakin maetashin Murmushi, na gama"

"dake har abada ba za ki taSa samun kulawa daga gare ni""."

"asa ta durushe tana kaka tana faWin ,""Aliyu ka cuceni kaci Amana ta, Macuci Azzalumi!"".Tas! tas!! tas!!!"

"taji saukar zazzafar Mari. da arfi ta mike tsaye ba zato ba tsammani yaji saukar Zazzafar Mari a fuskar sa. Murya a disashe ta ce,""Ban yi lalacewar da Wa namiji irinka zai mare ni na kyaleshi"", tai magana tana nuna shi da yatsa. Aliyu ga baki Waya jikinsa ya yi sanyi,ko a marki bai taSa zaton idon ya daki Balaraba zata iya ramawa ba, Bama Balaraba bayan mahaifiyarsa ba wani ma haluki da ya taSa marinsa, da arfi"

"ya yunura zai mareta tai saurin rie Hannu sa tana faWin ""ko a lama karka kuskura. ta sauke hannusa da"

"arfi har Saida ya bada wani sauti at,""Balaraba Ni zaki mara?,"""

"""Aliyu Abinda da yafi Mari ma zan Aika ta maka muddin kace zaka ta Sa Lafiyar jiki na, Aliyu kaine"

"mutum na farko da ya fara sani na zubar da hawaye na a Rayuwa,Sannan kaine mutum na farko da ya fara karya min Zuciya ta a rin mutanen da na yarda dasu a rayuwa ta,Bazan yi maka mummunan fata ba, Amman kasan da cewa duk mutumen da kaiyi sanmadiyyar zubar Hawayen sa kaima naka zubar"

"Hawayen ka na tafe""."

"A fusace ta wuce Waki ta ta haWa kayanta cikin A kwati ta fice daga Wakin tana share hawaye, ba tare da"

"ta sake kallon inda Aliyu yake tsaye ba ta fice daga falon, a farfajiyar gidan tai tsaye tana kallon lungu da"

"sao na gidan, gida ne na Alfarma mai Wauke da angaren biyu, Numfashi taja mai zafi kana ta"

"fesar.ganinta tafe yasa mai gadi ya nufi wajen ta gadan gadan yana faWin, ""Ranki ya daWe ina zuwa cikin raden nan?"". ya tambaye tana mai nuna tausayi a kanta, ""gidan mu zanje""."

"""Ranki ya daWe dare ya yi sosai kusan 12:30 yanzu"". ya faWa yana kallon A gogon Hannu sa, Ranki ya"

"daWe koda kin fita ba zaki samu abun hawa, kuma Sata gari na nan ta ko'ina za su iya cutar dake. Idon ba damu don Allah ki koma ciki cikin gida""."

"Kallon sa tai hawaye na zuba a fusakarta ""Baba Musa wallahi ko gawata bana fatan ta a shigar da ita"

"gidan Aliyu mutumen da ya yaudare ni ya lalata min Rayuwa me zan koma nayi a gidan sa, wallahi tallahi kaji rantsuwar Wan Musulmi nida gidan Aliyu har Abada. Yadda nake jin tsanarsa a raina wallahi zan iya kashe indon muka kasan ce a wajen Waya"". Baba Musa ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciya."

"""Baba Musa son ALLAH ka buWe min gate na wuce bana son na ara koda Minti Waya a cikin gidan nan"

"Zuciyata zata buga""."

"""Ranki ya daWe idon ba damuwa muje na kaiki gidana ki kwana idon gari ya waye sai ki wuce gida,"

"Hankali zaifi kwanciya akan ki kama hanya a matsayin ki macce""."

"Sosai taji daWi yadda Baba musa ya nuna tausayi a kanta, Wakinsa ya koma ya Wauki fitila da sanda"

"sannan ya fito ya Wauki A kwatinta suka fice daga gidan, tafiyar mintuna goma sukayi, suka iso gida, Wan ma dai-dai cin gida mai Wauke da Wakuna Biyu suna isa ofar gida ya kira Matarsa Ubaida ta buWe musu ofa saboda ta ciki aka rufe ofar, bayan mintuna Biyu ta iso tana buWe ofar idanunta suka sauka kan Balaraba dake tsaye, Mamaki fal a fuskar Ubaida ta kalli Baba Musa ta kalli Balaraba,""Baban Nana lafi....."

"da sauri Baba Musa ya tari Numfashinta ""Kinga kaita ciki tana buatar hutu"". A kwatinta Ubaida taja zuwa cikin gida Balaraba tabi bayanta, kai tsaye Ubaida ta wuce da ita Wakinta, ta sauko da yarta Nana yar kimanin shekara HuWu a duniya za Kwantar da ita asa, Balaraba tai saurin da Katar da ita,""Ai da kin"

"barta saman gado asa ya isheni""."

"A'a kam taya zaki kwanta a asa? Anty Balaraba""."

"""don Allah ki kwanta saman gadon nan kodon Cikin dake tare dake, bari Naje na rufe gida, ba tare da"

"taji me zata ce ba ta fice daga Wakin, ""Baban Nana Nifa a tsora ce na ke, anya ma Anty Balaraba zata iya kwana a gidan nan? Wakin da ba A.c Balle fanka"""

"""To ya Za tayi, Kaddarorin Rayuwa ne ba yadda ba zasu soma dan Adam ba, ALLAH dai ya bamu ikon cin"

"jarabawar duniya""."

"""Amin Baban Nana""."

"""KarSi nan gobe A saya mata koko da osai ta samu na karyawa""."

cikin ladabi da arSi kuWin tare da yimai godiya. Bayan ta fiyarshi ta rufe gida ta wuce Wakin.Nana da

ta bari kwance asa ta tarar da ita saman gado.

"""Anty Balaraba don ALLAH ki tashi a asa nan ki koma saman gado"","

"""A'a Ubaida kibarni a asa nan na kwanta taya zan kwanta saman gadon Baba Musa, ki barni ka wai a"

"nan, nafi jin daWin kwanciya a asa""."

Balaraba. A daren kasa bacci ta yi duk sanda ta juya Aliyu take gani ta ria tariho Soyayyarsu ta baya har

"kawo yaudarar da butulci da ya yi mata, a yanzu Kum shine mutum da tafi tsana a duniya,"

"Assuba fari Balaraba ta fito daga Wakin tai Alwalla ta fara nafila kamin ta gabatar da Salla Assuba, ta saba"

"da wannan Wabiyar tun tana arama da Askar Win safe da na maraice duk da kasancewar tana da ananan shekaru hakan bai sa na watsar da koyarwa Iyayenta, Balaraba ko kaWan bata wasa da Salla ko wacce sallah tana yinta cikin lokacin ta duk abinda take komi mahimmancin sa idon lokacin salla ya yi takan da Kawar da shi har sai tayi salla, Addu'oi safe da maraice ba su wuce ta a bin har ya zame mata"

jiki. Idon bata yi sai taji bata cikin natsuwa.

"Saida Rana ta fara fitowa Ubaida, ta tada Nana tayi Sallah, tana gama salla ta mia mata jug da kudin da"

"Baba Musa ya bata,"" Kije wajen Inna mai koko ta baki kokon Wari Ukku osai Wari ukku ta ara Nera Warin Akan kuWin da Baba Musa ya bata."

"Wutan Murhu Ubaida ta kunna ta Wora ruwan zafi, tana zaune a wajen har ruwa suka tafasa ta juye a"

"bokiti ta surka dai dai yadda mutum zai iya yin Wonka, ta sake cika tukunyar ta maida saman wuta, ta"

"wuce Bayan gida, Zaune ta tarar da Balaraba ta Wan jin gida da bango bacci ya fisgeta, har zata juya taji Murya Balaraba tana faWin ,""Maman Nana An tashi lafiya?"""

"""Lafiya lau Alhamdulillahi, ga ruwan Wonka can na kai miki ban Waki, da kyar ta mike tsaye jijinta duk"

"ya yi tsami saboda kwanciyar da tayi a asa, kayan Jikinta ta cire da daura zane ta saka hitabi ta wuce ban Waki, tana fita Ubaida ta gyara dakin tsab, tana zauna Nana ta shigo,""Nana kin daWe yau kam"". cikin Wan tsamin baki irin na yara da basu kware da magana ba ta ce,""Mama mutane Sunyi waya a jen saida"

"nabi ya yi"""

"Ubaidah tayi Murmushi tana Kallon yarta, "" mutane sunyi yawa ake ceba ba waya ba, Layi ake cewa ba"

"ya yi Kinji"""

"Balaraba ta shiga Wakin tana Murmushin da kasan na arfi hali ne kwai take,"

"Fita Ubaida ta yi daga dakin tare da Nana don ta samu damar kimtsa Jikinta, bayan Mintuna biyar Ubaida"

"ta shigo zauna ta sameta tana naWe kayan da ta cire, ta sanya doguwar riga ta shadda hakan ya ara fito da aton cikinta, sosai rigar tayi mata kyau, ""Anty Balaraba ga kayan kari nan tayi maganar tana nuna mata jug Win koko da osai, ""kaman ko ta san tana buatar Abici saboda wata irin jahilar yunwa taje ji"

"har jiri jiri take ji, abin cikin sai shure shure yake kaman zai fasa cikin ya fito. ""Ki zauna muyi karin a tare""."

"""A'a Alhamdulillahi""."

"""Nana zo nan mu karya kinji""."

"""A'a na oti ""(oshi)"

"Fita Ubaida tayi daga Wakin, daga ita sai Nana da ke bata labari"". Saboda akwai sabo mai arfi tsakanin ta"

da Nana da Ubaida wani irin lokacin idon taje kaima Baba Musa Abinci takan shiga wajen Balaraba suyi hira wani lokaci har aiki take mata. Duk Aure Auren Aliyu bai taSa Auro macce kirkin Balaraba ba da son

"mutane duk da tana kaima Baban Nana Abinci hakan Baisa Balaraba ta dena bashi ba,"

"sosai tasha kokon da osai, sunyi mata daWi musamman koko da take jin tsami tsamin sa,"

"arfe tara da rabi Baba Musa ya shigo gidan, bayan sun gaisa ya sanar da Balaraba ga keke nan na jiran"

"ofar gida. ""Na gode sosai""."

"""Miye na godiya Ranki ya daWe?""."

"Kayanta Ubaida ta fito dasu ta mia ma Baba Musa ya fita dasu waje, ta ciro 5k cikin handbag Win ta, ta"

"miama Nana gashi kisai Alawa ko""."

"""A'a Anty Balaraba ra don Allah ki bari kudin nan sunyi yawa""."

"""Wallahi banza karSa ba"". ta faWa cikin gaskiya da gaskiya."

"Godiya sosai Tayi musu da irin karamci da kulawa da suka nuna akanta, suna tsaye a ofar gida har Saida"

suka Dena ganin mai keke.

"Mai keke bai sauketa a ko'ina ba sai a ofar gidan su, gida ne irin na talakkawa, tana sauke kayanta"

"dai dai lokacin wani kyakkyawan Saurayi da bai wuce shekara Ashirin da biyar ba, sanye da farar Jallabiya,"

"kusan kamammi su Waya da Balaraba, ya nufo wajenta da sauri yana faWin ,""Balaraba Lafiya da sassafe haka? Ina Aliyu?""."

"Kaman abinda take jira ke nan ta fashe da kuka mai tsuma zuciya. ""Hamma Aliyu ya sake ni!""."

"""Me kika ya masa?""."

"""MiwaWaimo komi,(Ban masa komi ba)"

"Kayan ta ya shigar dasu cikin gida,"

"""Hamza Ba uwa mukayi?""."

"""A'a Iya Balaraba ce""."

"""Daga subaka? Jam waddi mo""( da sassafe? Lafiya me ya kawota?)"

Sumi sumi ta shigo cikin gidan kaman wadda kwai ya fashe a ciki.

"Kallon ta iya tayi daga sama zuwa asa tana taSe baki, har asa ta dua da kyar saboda halin da ta ke"

"ciki tace,""Iya ina Kwana?""."

"""Lafiya, mi ya kawo gidan tunda safe haka?"""

"""Murya wa naje ji haka?"""

"Ya yi maganar yana a je biyar dake hannun sa, da Wan sauri sauri Balaraba ta nufi wajensa ta"

"rungumesa,""Maryam! Ya kira Ainihin Sunanta wanda shi kadai ke kiranta dashi. Malam Ahmadu farin mutum ne, dago Wan siriri Baida jiki sosai, kana ganinsa kasan Bafulatanin Asali ne. Matarsa Waya Saudatu, da aan sa Biyu Hamza da Maryam wanda suke kira da Balaraba, Balaraba daguwa ce fara Sal, gashi har gadon baya, Siriri ya kusan kamannnta Waya da malam Amadu, Balaraba ta, taso cikin so da kyaunar iyayen ta, Musamman malam Amadu da bai san ida zai a jeta ba, Balaraba Shekarunta goma sha"

"tara A duniya,"

"""Ki yi A hankali baki ganin yadda ki ke, ya faWa yana ara rungumeta, A hankali ta sauke Sassanyan Ajiyar"

"zuciya,"

"""Baba Ina kwana?""."

"""Lafiya lau, ina mijin na ki?""."

"""Baba Aliyu ya sake ni"". ta faWa tana kuka,"

"""Innalillahi wa'inna Ilaihim rajiu'n!, Me kika masa?""."

"tana kuka ta zai yana musu komi,"

"""Daman Abinda ke faWin Akan rayon nan gaskiya ne?"""

"""Ai ga irinta nan, Abinda ake gudu ya faru, ba yadda banyi da Balaraba akan karta Auri yaron nan"

"tayi banza da magana ta, ba wanda bai san Halin yaron da Auri saki yake Amman duk da haka tace ta Amince yanzu wa gari ya waya?, Kinbi son Zuciya kinyi abinda ya sha Miki kai, da ananan shekarunki kin Sata rayuwar ki, ya sakoki da ciki, daman irin wadannan rana zata zo da bata da wata Amfani a wajenki"

"da kinbi Magana da kan bai faru dake ba, duk da Mutum baya gujewa kaddarsa""."

"zamewa Balaraba tai asa tana kuka tana faWin ,""Iya don ALLAH ki gafarce Ni, nayi da nasani na reshin"

"bin maganar ki, Hawaye ta share kaman yadda Iya ma ta share hawayen ta, ""Iya don ALLAH ki yafe min kona samu Rahamar Ubangiji""."

Hamza ya share Hawayen da suka zubo Mi shi.

"""Maryam ki Dena kuka kinji duk wani Wan Adam baya gujewa kaddarsa, ya faWa yana nuna tausayi"

"akan ta, ta shi ki je Waki ki huta ALLAH ya yi zaSi na Alheri ya sauke ki lafiya""."

"Haka Ranar ta yini cikin kunci da bain ciki, daga ita har Iya cikin damuwa suka kwana har garin ALLAH"

"ya waye. tayi Nisa Sosai daga dogon Tunanin da taje, hakan yasa bata ji Shigowar Hamza ba. ""Balaraba!"

"""Taji shigar sunanta har oon ranta, sai dai ba ta W'ago ba ta amsa da ""Na'am Hamma""."

"Zama ya yi suka da ita suna fuskantar juna, cikin tausasa Halshe ya ce, ""Balaraba ke! Yanzu ba aramar"

"yarinya bace, duk da kasan cewarki mai ananan Shekaru, ya kama ki cire damu a ranki tunanin da kike ba shi zai maida Aliyu a wajenki ba, Haia Balaraba kin tabba Babban Kuskure a Rayuwar ki na bijirewa Baba da Iya da ki ka yi, Baba ya goyi bayan ki ne kwai don farin cikinki Amman ba don yana son Auren nan ba, Balaraba kowa a faWin farin nan ya san Halin Aliyu da irin Waurin gindi da yaje samu daga wajen Mahaifinsa na lalata Rayuwar aan mutane musamman talakkawa irin mu marar galihu, Soyayyar Aliyu ta ruWeki ta sa kin bar mazaje na gari kin zaSi Azzalumi da bai san kimar macce ba, kin san irin son da Baba ya ke mi ki, Amman duk da Haka kika kasa gano Reshin son Auren ki da Aliyu, tun da aka Waura Auren ki, ki ba bar gidan nan kullum Baba cikin tunanin wanne hali kike ciki, Kullum Addu'ar sa Allah ya kareki daga sherrin Aliyu karya ya maida ke aramar Bazawa, a kullum da tunanin ki yake kwana da shi yake tashi, kiran ki da kike ganin inayi a kullum Baba ne ke sani na kira yaji ko ba wata Matsala,ba don komi yake yin haka ba sai don son da yake Miki, kwana Ukku da suka wuce kafin wafuwar Al'amarin nan, Baba ya yi Marfinkin Aliyu ya sakeki sannan ya yi Miki korar walaanci, Wallahi Gabaki Waya bamu runtsa ba, Saboda hawan jininsa ya tashi ya tsananta sosai, tunda safe muka wuce dashi Asbiti, Baba ba samu Natsuwa har Saida kukayi waya dashi ki ka tabbatar mai da kina cikin oshin Lafiya. Iya ma da kike ganin kaman ta sauya Miki badon komi tayi hakan ba sai don biji re mata da kika yi, da kinbi shawarar"

"Iyayenmu ta tabbatar da hakan bai faru da ke ba!..."""

"""Hamma yanzu shikenan nan Rayuwa ta lalace?, Hannunsa yasa ya share mata Hawaye, Hamma shi"

kenan duk Abinda

Aliyu ya yi min ba wanda zai kwato min Hakina? Hamma yanzu haka za'a bar maza irin Aliyu a duniya

"suyi yadda suka ga dama ba wanda ya isa ya dakatar da su?""."

"""A'a Rayuwar ki bata lalace ba, zaman ki Bazawa ba shine arshen jin daWin ki ba, Ba gareki farai ba, don"

"Haka ki cire duk wata damuwa a Ranki kodan cikin da ke jikin ki, Ki Wauka a Ranki jarabawa ce komi zai"

"wuce kaman ba'ayi ba, Hamma Nidai a ciremin cikin nan bana so!, Yadda na tsani Aliyu haka na tsani cikin nan""."

"""Ha ba! Balaraba taya zaki zubar da cikin nan da ya isa Haihuwa, kisan ki ke son Ki yi? da sauri ta"

"girgiza kai, Miye laifinsa da kike son kashe tun bai shai iskan duniya ba?, Ko Alama karki kuskura ki ce zaki zubar da ciki nan, kin san Me zaki Haifa? Kin sani ko shiadai ne Wan da Allah addara zaki haifa a duniya daga shi ba wani? Kar laifin Mahaifinshi ya shafe shi, Kibar Aliyu da Halinsa duniya zata koya Mishi hankali, ki Kwantar da hankali ki cire duk wata damuwa a ranki, ki kula da kanki da Wan cikin ki,"

"idon kikayi hairu komi zai wuce kaman ba'ayi ba""."

"""Hamma ce wa fa ya yi na zubar da cikin ko na haifeshi bai damu ba, shi bai shirya zama Uba ba""."

"""Ki fi ta batun sa, in dai muna raye Aliyu zai gane kurensa, ke da Wanki zaku za ku zama masa Wutsiyar"

"Raumi, in sha Allahu, ALLAH zai Waga da darajjarki fiye da tunani sa. Kedai kwai Kici gaba da Hauri in"

"dai muna da rai da lafiya kaman gobe ne farin cikin da walwalarki zata dawo""."

"Wani irin Sanyi ne taji a Ranta, ganin ta Wan saki jiki sata ya rina janta hira...."

*ALIYU*

"Washegari tunda sassafe ya wuce family House Win su, Alhaji Usman Marafa shine Mahaifin Aliyu,"

"Asalinsa Buzu ne Wan Nijer, Nema ya kawo sa Najeriya ya fara ne da Saida ruwa a bairo daga haka ya buWe shagon kasan yana Saida kayan probitions sannu a hankali kasuwancin nasa ya haSaka ya zama babban Wan kasuwa mai zaman kasan, bayan wani Wan lokacin ya koma karatu inda ya karanci harkar kasuwanci, daga nan ya soma Aikin gwamnati, kafin nan ya Auri Laila wanda ta kasance yar mai gidansa bayan Auren su Saida ta shafe tsawon shekaru Ukku sannan Allah ya basu Aliyu, Alhaji marafa ya dauki son duniya ya Worawa Aliyu, tun yana Yaro Alhaji marafa ya sagartashi, duk abinda ya ga dama shi yake baya tsoron kowa wannan Abin na matuar onawa Laila rai tayi iya oarin wajen gani Aliyu ya shiryu amman ina, wannan dalilin yasa tace In dai irin tarbiyyar da Alhaji marafa zai ria iyawa aansa ta haura da haihuwa, Aliyu nada Shekara goma a duniya ta haifi yarta macce Sumayya, cikin ikon Allah ko Sumayya bata biyo halayen Aliyu ba, Sumayya na da shekara HuWu Alhaji marafa ya Auri Shukura, kusan lokaci Waya suka haihu da Laila ta haifa masa yan biyu Hanafi da Hanifa, hajjiya Shukura aanta Ukku"

"Haroon,Abbas, Hannatu, dai dai gworgodo suna zaman lafiya...."

"Aliyu dogo ne fari tas kaman Mahaifinsa, ga manyan Idanu da dogon hanci, suma kansa baa wulik ta"

"sauko har saman wuyansa, kyakkyawa ne Ajin farko. Duk da ya tashi sagartacce hakan bai haka shi"

"samun ilimin na Allah dana zamani, Aliyu yaro ne mai oari sosai ta ko wanne Sangare, hakan yasa"

sauran Abokansa ke kiransa Aliyu Genius ( an Baiwa) Shekarunsa Ashirin da tana a duniya.....

"Yana shigo kwanar da zata kai shi gidan su ya danna Hon Win matar sa, Wa bi arsa kenan saboda baya son"

"jira sai dai a jirasa, tun kafin ya araso mai gadi ya wangale masa gate a guje ya wuce cikin gida ya yi"

"parking ya fito, gidan ne na Alfarma mai Wauke da angare Ukku gida irin na zamani ko'ina a awatashi da folawowi masu kyau da amshi, a hankali ya nufi Wayan angaren dake gefen daman sa,"

"""Mama don Allah kiyi sauri tun Yah Aliyu bai shigo ba taji shigowarsa yanzu zai zo duk ya shi mutane da"

"iko kaman wani sarki, "" Waton Gulma ta kika a gidan nan ko?, Wanna ya zama na farko ya zama na"

"arshe da zan sake jin sunana a bakin ki, Hanifa taja bakinta tayi gum kaman bata wajen, tasan halin Aliyu sarai baya son yayi magana a maida mishi koda ko shine da Gaskiya."

"Zaman yayi saman kura ya dora afa Waya saman Waya, Mama ta kallishe ta kawarda fuska gefe kaman"

"bata san da zamansa a wajen ba, ""Ina Kwana Mama""."

"""Lafiya"". ta bashi Amsa a takaice"

"""Ke! Tashi ki haWo min Breakfast""."

"""Ke! dawo ki zauna, Mama tayi maganar tana kallon Hanifa da ta gama da burcewa sai zarar ido take."

"juyowa tayi ta kalli Aliyu da ya haWe fuska kaman Hadari""."

"""Ma......m...a don Allah ki bari na Webo ma. sa"". ta arasa maganar Murya na rawa."

"""Me ya ha na ka yin Breakfast a gida?""."

"""Na Saki Balaraba"". Ya baya amsa kai tsaye ba tare da yaji shakkun ta ba."

Wata irin zabura Mama tayi cikin matsancin Gigicewa Mama ta Wora Hannu biyu a irji gani da juyowa

"da ido tana kallon Aliyu ta kasa furta komi sai kallon Aliyu take da ke karkaWa afa,"

"""Aliyu wacce Balaraba?,"

"""Mama Balaraba dai da kika sani""."

"""Aliyu kana da hankali ko wa?"

Aliyu me ka ke son Maida kanka?

Aliyu ke san miye Aure?

Aliyu Allah ma da yace Ayi saki duk lokacin da akayi sai Al'arashi ya girgizar Aliyu me ka Wauki macce?

daga ganin yadda take magana kasan a firgice ta ke..........

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 3-4

"Da ganin yadda take magana kasan cewar a firgice ta ke, Mama ta zauna ta na kuka mai haWe da"

"surutai, ""Innalillahi Wa Innalillahir rajiu'n! Ni Laila na ga ta kaina Aliyu ka saki Balaraba? Wa'iyazubillahi!"""

"ta juyar da kallonta ga Aliyu idanunta sun anance kamannita sun sauya,"

Sumayya tuni ta fara kuka ta cusa kanta tsakanin cibiyoyinta Zuciyarta na wani irin tafarfasa da wani

"irin kunci saboda halinda Mahaifiyarsu take shiga, duk lokacin da ta shiga halin damuwa Aliyu ne Sila,"

"da kyar Sumayya ta mike tsaye ta nufin wajen Mama, ganin kwai ta yi Mama tayi wata irin Super ta dire"

"saman Aliyu, ""Laila!! Daddy Ya kira kira sunanta da arfi, hakan yasa tai saurin juwa tana kallon sa, ""ka"

"shemin Waya zaki?""."

"Aliyu na gefe yana bin kowa da Kallon bai ce Uffan ba,da kyar Sumayya da Hanifa suka Waga Mama da ga"

wajen da take tana faman hai

"Mama ta matse wasu zafafan Hawaye ta kasa cewa komi illa ido da ta zubawa fuskar Aliyu,ya yi misisi"

"baya ko kallon ina take, Mama ta sunkuyar da kai Zuciyarta na wani irin raWaWi da una, sai kuma wani"

"sabon kuka ya kwace mata, a zafafe Mama ta kwace daga rikon da Su Sumayya sukayi mata tana"

"cewa,""ku barni na kashe Aliyu ko na samu sassauci daga raWadin da nake ji akan sa, Daddy ya ara so wajenta da sauri ya rie ta gam ta kasata arasawa wajen Aliyu, sai ta saka Kuka tana faWin ,""Alhaji don Allah ka barni na kashe Aliyu bai da wani Amfani a wajena gara mutuwarsa da irin Allah ya isan da iyayen matan da yake yaura suka faWi a kansa, Allah ya gani ina iyaka oarina wajen ganin Aliyu ya natsu. Sai kuma taci gaba da kuka gaba daya

Please Login or Register in order to submit comment