gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 12 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki"""

"""Wane ne gani nan kaman Mansura?"""

"""Madam ni ce ya gida?"""

"""Lafiya lau kina tafe a she?"""

"""Eh Wallahi,ai dama na fada miki zan shigo"""

"""Haka ne, suna wadannan yaran?"""

"""Eh sune sai ki zabi wacce kike so, idan ma duka za ki dauka"""

Mansura ta fada tana dariya.

" Aa daya ta isashe mu,wanke wanke ne kawai sai shara da mopping da dan aikin da zai taso, kin san ni"

"bana yarda yar aiki tai min girki, haka ma..Maman Deedat bata son girki"""

"""Wannan ta ishemu"" ta faWa tana nuna Nainah."

"""dubu Ashirin zamu ria biyan ki duk wata, ina fatan ya yi Miki?"""

sauri ta gyada mata kai zuciyarta cike da murna da farin ciki har dubu 20k.

"""Ki fada mata yadda komai ya ke, sannan ki kai ta bangaren Maman Deedat ta ganta kuma ta nuna mata"

"aikin da zata ria yi mata, Idon Iya ma na bukatar aiki ita ma zata ria yi mata"""

" Wannan sunanta Anty Rashida amma ana kiranta da Anty Amarya. haka ake kiranta, waccen sunanta"

"Anty Ramla anwar tace uwa Waya uba Waya"" ta faWa tana nuna mata Ramla dake kwance saman sopa,"

aikinki idan kin tashi da safe kamin kowaya farka saki zo nan falon ki share ki yi mopping ki goge ko'ina ki

"shiga kitchen ki wanke kayan wanke wanke ki goge, sai ki jira idan sun farka sun fito daga dakinsu suna karyawa sai ki shiga dakunansu da na Madam ki wanke bayi ki share dakin ki goge ki kunna turaren wuta, a can ma idan zan kai ki haka za ki yi, kuma idan akwai wani dan aiki za a kira ki ki rika sannan idon an gama karin safe zaki ria mai surukarsu,.Maman Deedat kuma Umma aka ranta sannan Deedat shima Yaya zaki ria kiransa sai Saudat amma Ana kiranta da Baby itama Anty zaki ria kiratan sai Abban"

"Yayansa su Asa. """

"""Mansura ya isa haka"" Anty Amarya ta yi saurin dakarta da ita."

"""In Sha Allah zan yi duk yadda ake buata"""

"""To taso muje can dayan angaren "" "

"*Ana wata ga wata wai Dan sanda yaga gawar soja, jama'a! Wannan duk WanWano ne daga cikin labarin"

BIN MARYAM kudai ku kasance da Alalamin Sadeeya Ka'oje

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 33-34

"Kai tsaye suka wuce angaren Umma,komai irin na bangaren da suka baro ne ban da kujeru"

da color ne kwai ya banbantasu banbancin Umma da da Anty Amarya ita tana da far'a sosai da son

mutane ita da yayanta sabanin Anty Amarya da ke da izza da nuna isa ita da anwarta

A lokacin da suka shiga falon duka suka gaishe da Mansura Umma tayi mata Anty Mansura izini ta zauna

"saman sopa Bayan sun gaisa ta gabatar da zan yi kamar dai yadda tai mata a wacan bangaren,"

Umma ta sa Baby ta kawo musu abinci mai rai da lafiya. ruwa kawai suka sha Sannan Mansura tayi musu

Sallama ta wuce tare da sauran an matan.

"Nainah na zaune a wajen har Deedat ya shigo,"

"""Tun da na ganki na ke ta tunanin inda na san fuskar nan take, sai yanzu na tuna da na taba ganinki A Bin"

"Maryam Restaurant haka ne?"""

Ta dan yi shiru alamar tunani sannan ta gyada masa kai alamar ta tuna.

" Good girl, ashe zan sake ganinki, ya jikin Mahaifiyar taki"""

"""Da saui"" ta faWa a sanyaye,"

"""Allah ya bata Lafiya """

"""Amin"" ta bashi amsa."

To kin yi sallah?

Nan ma kan ta girgiza masa sai yai murmushi.

"Azumin Magana ki ke halam?"""

"ta yi shiru ba ce masa komai ba,"

"""Za ki sha wahala idan kika ce kunyata za ki ji, ga toilet can je ki yi alwala sai ki zo ki ci abinci"""

"A hankali ta nufar inda ya nuna mata ta yi Alwala ta fito ta shimfiWa Wan kwalinta ta kabbarta sallah, ta"

"kammala Sallah Baby ta kawo mata abinci cikin plate da ruwa masu sanyi da fanta ita ma mai sanyi, ta"

koma bayan kujera tana cin abinci ta yadda ba zai iya ganinta ba Deedat ya yi Murmushi sannan ya mike ya bar falon.

"tana gama cikin abinci ta wuce Kicin ta wonke plate Win ta aje shi mazauninsa,"

"""Gidan uban wa kika je kika zauna? daga zuwa ta nuna miki aikin da zaki ria yi yi mata shine zaki nemi"

"wuni ki zauna kaman a aiki bawa garin su Zo nan"""

"A tsawa ce take mata fada kamin ta ce na zo, ita kuma duk tsoro ya kamata jikinta na rawa kamar mazari"

"idonta har ya fara hawaye, domin na fahimcin kiran da take mata dukanta za tai."

"ta durusa har asa tana faWin don Allah kiyi hauri bazan sake ba"""

"""Anty don Allah me yasa kika zaSi yarinar nan a matsayin yar aiki? Ni wallahi sam bata kwanta min ba"""

"""Kin ci Abincin?"""

"""Ehhh an bani a wancan angare"" ta faWa Murya na rawa."

"""Ga wannan ki a jen a wajen ki da shi za'a ria zuba Miki abinci, ko da wasa karna ga plate Wina a"

"hannunki da sunan zaki ci a binci da shi"""

"Nainah ta sa hannu ta karbi plate Win roba da kofi, tare da yi mata godiya,"

"""Sannan da safe ki tabbatar sai kin gama min aiki nan Sannan kiwuce Wayan angaren, ki Wauki kayan ki"

"idon kin fita waje akwai Waki can gefe kusa da motoci nan ne wajen kwananki a kwai barma da borgo a wajen""."

Kai tsaye ta nufi dai dai inda ta kwatantamata ta aje jikkarta sannan ta Wan gyara Wakin. ta zauna a wajen

"ta zabga uban tagumi, har aka kira salla maggariba bata koma Sangaren su ba Saida tai sallah isha'i sannan ta fara zuwa angaren Umma ta baya abinci taci sannan ta aike ta Kaimu su Iya abinci daga can ta wuce angaren Anty Amarya karon nan ma faWa tayi sosai...Abicin da ta bata bata wani ci abin kirki ba bayan ta gama ta kwata, A gurin ta kwana har safe asubar fari na farka daman bata yi bachi kirki ba,"

"sakamanon rashin abun rufe gashi garin da sanyi, garden din ta nufa tai alwala ta sake dawowa tai sallah. tana gamawa ta nufi part din Anty Amarya kaman yadda take tana taba kofar ta ji ta a bude ta yi kitchen ta nufa neman tsintsiya ba dan na san tana nan ba, sai dan neman tunda babu wanda zata tambaya, ta can kofar fita daga kitchen din ta dayan bangaren ta samu tsintsiyar da mopper ta dauko ta zo ta share"

falon tas kamar yadda aka fada mata sannan na fara mopping.

Bayan ta gama da falon ta nufi falon Umma itama ta gyara mata ko'ina ta saka turare ta.

"""Har kin tashi?"""

"Ta juyo tana kallon Deedat dake tsaye yana kallonta,"

"""Ina kwana?"""

"""Lafiya lau"""

"Ya sunanki"""

"""Junainah, Amman aka kirana da Nainah"""

"""Wow Nice Name,Kin iya amfani da gas ki dafa min ruwan Tea"""

"""Ban taSa amfani da shi ba"""

"""Okay muje nuna miki saboda wata rana"""

"Shi ya nuna mata yadda ake kunna gas din sannan ya nuna mata inda zata kashe, ruwan na tafasa ta juye"

"cikin Mug Win ya nuna mata ta saka Wan aramin spoon ta kai Amin saman Darning,"

"""Thank you"""

"Sakin Murmushi kana ta wuce Kicin ta gyara shi tsab,"

"Dai dai lokacin Baby ta fito fuska a sake tace,""Nainah har kin ta shi?"""

"""Ehhh Anty Baby na tashi"""

"""Muma tunda sassafe kuma ta shi har mun gana breakfast idon kin gama aiki Breakfast Winkin na kinci"

"cikin uloli ki Wibi duk abin kike so"""

"""Na gode"""

"""Ya ina kwana?"""

"""Lafiya lau"""

Bayan ta gama ta nufi Kicin ta Wibi a binci dai dai wanda za'ta iya canyewa sannan ta dawo Palo can

"bayan kujera ta Zauna asa ta soma cin abincin hankalinta a kwance har taci ta koshi, rabon sa ta ci abinci da naman kazan tun asibiti lokacin da Zaliha take kai musu abinci, duk sai ta ji babu dadi ina ma ace Amma na kusa da ita da ta bata naman ta ci, sam banta son ta ci wani abu mai dadi ba tare da"

"Amma ba, sai taji a binci ya fice mata daga rai."

"""Wai har Nainah ta kammala aikinta? kai gaskiya karon nan munyi dacen mai aiki, haka na ke son yarinya"

"da kuzari kazar kazar da ke, ai to za mu shirya kuwa idan kina son aiki ba kamar yaran gidan nan ba, manya da su amman sai dai a gyara suna zaune"""

"""Nainah jirani ina zuwa"""

"""Toh Umma"""

Bata dauki lokaci ba ta fito rike da tufafi kusan kala shidda ta miko mata.

"""Ga wannan idan kin yi wanka sai ki canja naga jikinki sun dan tsufa"""

"Cikin wata irin murna da farin ciki ta saka hannu biyu na karbi tufafin tana godiya,"

"""Na gode sosai Allah ya saka da Alheri"""

"""Ba komai"""

"Cike da jindadi ta nufi dainta da take kwana,kasa hakuri tai har sai ta yi wanka ta saka sai ta soma"

"gwadawa ta jujjuyawa rabon da wani yai min kyautar tufafi har ta manta, kana ganinsu ka san masu tsada ne, ta san ba zai wuce na Baby ba, domin ita ce sa'arta ganin yadda tufafin suka mata cif kamar"

daman can tawa ne.

"Da yamma ta nufi angaren Anty Amarya, tana shiga, falon Ramla ta mie tsaye yana,""Kan Uban can!"""

"""Ramla lafiya?"" Anty Amarya ya faWa tana kallon Ramla."

"""Anty duba ki gani"" Anty Amarya ta kalli ida take nuna mata"" zuSut ta mike tsaye tana faWin,""A gidan"

"nan ina wallahi bazai yiyuwa ba maza koma ki cire yan nan, shegiya karuwa salon iskancin naki kenan? to wallahi ba a gidan nan ba"""

"Jikin Nainah ya yi sanyi, ta fice daga falon tana share kwalla ta nufi Wakin ta sauya kaya izuwa nata."

"""Anty Amman kan yarin nan a kwai kyau tamkar ita ta yi kanta, Ni wallahi har na rena kaina, an ya idon"

"yarinar nan naci gaba da zama a gidan bazan rasa Asad ba?"""

"""Haba taya ma Asad zai so wannan azamar Ralam sam ba irin class Winshi ba ce, kima cire shi daga"

"Ranki"""

"Nainah ga kwanta saman tabarma ta tunanin Amma ko a wane hali take yanzu oho, gashi ba ta da"

"waya balle ta kira ta ji muryarta, ko zata ji sanyi a ranta."

"Washegari ma ta yi aikina kamar yadda na saba, bayan ta gama da bangaren Anty Amarya ta je sashen"

"Umma tai.mata nata sannan ta karya,"

"""Nainah ina kayan da na baki kwana biyu kin Dena sakawa lafiya? Kodai sunyi Miki yawa ne?"""

"Nainah ta zanyana ma Umma komi, ""Kai wallahi Anty Amarya ta ga bone, shegiyar mata mai bain hali"

"shi kenan daga mai aiki ta zo a arashinta bata mori komai ba sai abin da tace, ni wallahi na tsani matar nan da anwarta Ramlat mai fuskar minahikkai""."

"""Baby kina da hankali kowa? Matar mahaifin naki kike zagi haka? a she baki da tarbiyya ban sani ba!"""

"""Umma ai gaskiya na faWa. """

"""Ba zaki rufemin baki ba, wallahi na sake jin kin furta wani abu akan Rashida nida ke ce a gidan nan"""

"Baby ta wuce Wakinta tana gunguni,"

"""Ki ria saka kayan Kinji idon ta tambaya kice nice nace na baki"""

"""Na gode Umma"""

"""Ba komi Nainah"""

Nainah tayi murmushi dake fitowa har daga zuciyarta.

Haka rayuwarta ta cigaba da tafiya a gidan kullum Anty Amarya da anwarta Ramla cikin nuna mata

"kyama suke, har ta saba da halinsu da halin Umma da halin Deedat tun tana kin sakewa da shi har ta soma sakewa sai ta ji kamar daman can ta basa da gidan, haka ma ta Sangaren iya sosai take jin Wadin"

ta don ko iya Waukar tayi tamkar jikanarta.

Da yamma bayan ta gama gyaran angaren Anty Amarya ta nufi Sangaren Umma ta soma jin kamshin

"wani turare mai dadi, da ta taba ji sai dai ba zanta iya tuna inda na ji shi ba. Tura kofar falon tai na shiga da sallamata suka amsa mata, Baby tasha jinin jikinta ko motsin kirki bata yi, Umma kuma na zaune a kujera daya da wani, ta na kalleshi da kyau sai ta ga she mutumen da buge ta mota hakimce a kujera"

yana kallona da mugun mamaki.

"Ba ita kadai yake kallo ba, gaba dayan jikinta da duk wani motsi takun da take na karasa gurin da ta saba"

"zama ta zauna yake kallo. Itama idonta na kansa tana ta mamakin abunda ya kawo shi gida, da alama yana da kyakkyawar alaka da mutanen gidan, domin yadda yake zauna kujera Waya da Umma ya nuna"

yana da muhimmanci sosai a gareta duk da bata san alakarsu ba.

(Hajjiya Nainah mutum da gidan sa ke ce dai Zaiyi mamakin ganin ki a gidan su )

"""You again?"""

"Ya fada yana kallonta, sai duk suka juyo suka kalli inda ta ke kokarin zama."

"""Daman ka santa?"" Cewar Deedat."

"Shuru bai amsa mishi ba,"

"""an renin wayo, mutum na magana kana jinsa don bain hali ba zaka iya amsawa ba"""

"""How dare you zaka fada min wannan maganar sa'an ka ne ni?"""

"Asad ya fada yana mikewa tsaye cikin zafin rai kamar zai da ki Deedat, Deedat ya mike tsaye yana kara"

jan tsakin.

"""Da anyi magana Kawi taso zaki dai mutum Nifa ba irin su Baby, Afra, Afrin, Adnan, Bane"""

"""Deedat Wai Asad ba yayanka ba ne kake fada masa wannan maganar?"""

Umma ta fada tana mikewa tsaye tare da shiga tsakaninsu.

"""Shikenan dan ya girmeni yayi ba daidai ba ba za ayi magana ba? Waye shi?"""

"""To ina ruwan ka don ya nuna ya santa, kaifa matsalarka kenan shiga abinda bai shafe ka ba"""

Umma ta fada cikin yanayin da ke nuna damuwarta karara. Deedat be sake cewa komai ba ya watsawa

"Asad harara ya fice daga falon, sai da ya fice sannan Asad ya koma ya zauna sai ya maida idonsa a kanta, tai kasa da idonta,lokaci zuwa lokaci idan ta dago sai ta ga ita yake kallo. A karo ta hudu suka hada ta"

watsa masa harara kadan sannan ta maida idonta kasa.

"Deedat ya sake cigowa Falon yana faWin,""Nainah, Baby, kuzo muje Sangaren Iya"""

"""Baby kam tuni ta wuce, Nainah ta mie a hankali ta fice daga falon, ta kasan ido Asad ya bita da kallon"

"har ta Sace,"

"Ki daina damuwa da lamarin Asad haka rayuwarsa take yana da wuyar sha'ani sosai, kuma idan yai miki"

"ki rama"""

"""Idan na rama ya dake ni fa?"""

"""Ba zai dake ki ba, wai baya dukan mata sai maza, Asad ba shi da kirki ko kadan, ya cika girman kai da"

"miskilanci ban san ta iya ya gado shi ba kap zuri'ar mu shine kawai ya fito da bam"""

"Bata sake cewa komai ba suka jero ita da shi suna tafiya har suka isa part din Iya, suna hira gwanin"

"burgewa sai gab da maggariba ta wuce domin ta yi Alwalla. Kamshin turaren da ta ji ne yasa ta saurin juyowa sai ganinshi tai tsaye nesa da ita yana ta kallonta da alama wata maganar yake son yi ya kasa ko kuma so yake ya ce me zo yi gidan su oho. Juyowa tai ta cigaba da Alwalla da ta ke, sai jin kamshin"

turaren ya karu hakan ya tabbatar mata kara matsowa yai kusa da ita.

"""Me ki ka zo a gidan nan?"""

"""Halak Wina na zo nema domin na nemawa Mahaifiya lafiya"""

"Ta fada masa sannan ta ratsa gefensa ta wuce sai ya juyo fuska a hade ya ce, ""me ya samu"

"Mahaifiyarki?"""

"""Ina ruwanka da abinda ya sameta"""

"aikin da na ke a nan saboda ita nake yi saboda ta samu lafiya, ka rufa min asiri ka taimake ni karka saka"

"nai abunda zai saka A koreni a gidan nan, tana kai arshen maganar ta wuce Wakinta ta kabbarta sallah. tana gama sallah Ramla ta iso,"

"""Ke ta so Anty na kiran ki"""

Jin hakan yasa ta wuce angaren Anty Amarya da gudu kaman zata faWi saboda sauri.

"""Don ubanki tsayuwar me kike tare da Asad? Meya yaje faWa Miki?"""

"""Ba komi ba"""

Bata gama rufe baki ba ta wanka mata kyakkyawan mari bata san lokacin da ta fashe da kuka ba tai baya

da sauri dafe da kuncin tana jin yadda yake mata wani mugun zugi.

"""Don Allah kiyi Hauri wallahi banza sake tsayuwa da shi ba"""

"""Waton ba yau ki ka saba ba?"""

"Tana kuka ta girgiza mata kai,"

"""Ki ma sake ki ga yadda zan yi da ke a gidan nan, yar iskar yarinya kawai, karuwancin da kika saba a waje"

"shine zakiyi a nan? to wallahi ba ki fita idona na rufe kuma wallahi ki fita harka Asad"""

"Da sauri ta fito daga falon jikina na rawa ta kuka na nufi Wakin da ta ke kwana, wani abun mamaki sai ta"

"samu Asad a ciki zauna saman shimfiWr da take kwana,"

"""Don Allah ka rufa min Asiri ka fice daga Wakin karka sake jamin wani masifa ina zaman zama ka saka a"

"dake tunda nake a rayuwa ba a taSa Marina ba duk da kasancewa talakka,"

Ta fada masa kai tsaye tana kallonsa da jajayen idonsa. Yana jinjina kokarinta yadda ta ke fada masa duk

"abunda ya zo bakinta, ba karamin burge shi take ba a karon farko ya hadu da mai iya fada masa magana kai tsaye bayan iyayenshi."

"ta sake cewa, shi kenan don kana da kuWi tsayuwa da mai ma sai a daki mutum? Ku masu kuWi me ki ka"

"Wauki talakka? Azzikin da ka ke taa ma dashi wani na can a matsayin Waya zai ajeka da talakkan da kake renawa,indan ka tara dukiya kamar karuna mutuwa za kai ka barta, ba za asaka ka kabarinki da naira biyar ba, na nice kai taimako zan yi da duniyar da zan amsawa Allah amsar inda da samo ta daga naira da kuma inda na kashe ta ba wai zalince ba,Allah waddan da dukiyar da zata rufewa mutun ido ya kasa"

"ganin darajar Wan 'adam din da Allah da kansa ya karrama. ,"""

"Tun da ta fara magana yake ta kallon cikin idanuwan, hawayenta na sauka da bugun zuciyarsa, ba a taba"

"hasali kamar haka ba, wani beisa ya tsaya gabansa ya fada masa marar dadi kamar haka ya kyale shi ba, ransa be tana baci kamar haka ba, wata magana bata taba shiga cikin zuciyarsa ta saka shi raina kansa kamar yau ba, ba a taba kaskanta tashi kamar yau ba. Wani irin abu ya ji kamar ya dake ta kuma ba zai iya dukan nata ba, da ace yau wani tsaye agabansa ba ita ba ya fada masa bakar magana kamar haka"

babu abunda zai hana shi taka shi yadda yake so.

"Jin be ce komai ba sai kallonta da yake da jajayen idonwansa jijinsa na rawa yasa ta juya da zimmar fice,"

"sai ya kai hannunsaya fisgota ta juyo da ita suna fuskantar juna cikin hargagi ya ce,"" wai me na tare Miki a duniya ki ka tsaneni haka?"""

"""Ba don talauci ba abin da zanyi a gidan ku, ba dan talauci ba da yau Anty Amarya bata daga hannu ta"

"mareni ba balle yar ta kirani yar iska Karuwa"""

Ta fada tana durkushewa a gurin ta fashe da wani irin kuka mai ratsa zuciyata. Kasa cewar komai yai

yana ta sauraren yadda take rare kukan yana shiga har kasan zuciyarsa.

Kuka ta yi sosai har ya sakar mata da zazzafar zazzaSi da ciwon kai. Haka na ta kwana cikin mawuyacin

"hali, washegari da kyar ta samu ta kammala aikinta,"

"""Nainah me ya Waki da Rashida?"""

ta bude baki tai magana sai kuka ya kubce mata ta saki tsintsiyar hannuna na durkushe a gurin tana kuka.

Umma ta zauna saman sopa tana ta kallona cike da tausayawa.

"""Nainah ki yi hakuri, duk wanda ya ce zai nemi halal dole sai yayi hakuri, musamman aiki a gidajen wasu,"

"dole za ki iya haduwa da abubuwa da dama, ban san dalilin na aiki a nan ba, amman dai ki yi hakuri wata rana sai labari zai zama kamar ba ayi ba"""

"ta gyada mata kai tana share hawayenta,"

"Baki da lafiya ne naga kamar fuskanki ya kumbura"""

"""Kaina ke ciwo, kuma ina jin zazzabi"""

"Tashi tai ta nufi Waki bata dade ba ta dawo rike da kwayoyin magani ta bata, tare da ruwan hira,""kin ci"

"Abinci?"""

"""A'a"""

"""Ki je cikin ki Wauko cup ki je Darning ki haWa tea sannan ki sha magani"""

A hankali ta nufi cikin Win ta Wauki Wan aramin cup ta wuce Darning ta haWa tea mai Wan kauri sannan

"ta zuba ruwa sanyi aWan domin ya yi sanyi saboda ruwa nada zafi sosai. tana shanye ruwan ta sha maganin,"

"""Na gode Umma Allah ya saka da alheri"""

"""Ba komi Nainah Allah ya baki lafiya"""

"""Amin Umma"""

"Bayan kaman awa Waya zazzabin ya sauka Jikinta ta jie sharab da gumi, ta ko'ina tun daga saman kanta"

"take jin gumin na karyo mata wani irin zafin take ji.sosai, hakan ta yasa ta nufi bayan gida can wajen"

"gadin dai dai wasu fonfuna da akayi guda shidda a tsaye kaman shawa dake ba Flower Win gadin Win ruwa sakan cewa wajen cike yaje da flowers da shuke shuke kala kala wajen ya yi wani lum, a hankali ta"

cire tufafin Jikinta daga ita sai zane tayi Waura gaba ta kunna fonfo Waya ruwan na sauko a jiki a hankali

"Lumshe idanunta sanyin ruwa na ratsa Jikinta,"

&&&

A harabar gidan yai parking amman be fito cikin motarba ya tsaya dannen dannensa har ya hango

"Nainah ta fito daga gadin daga ita sai daura gaba, Jikinta"

zanen ya manne a Jikinta hakan ya ara bayyanar da kyakkyawar surar Jikinta ga farar fatarta ta

"bayyana gashin kanta kwance har saman gadon Bayanta, be taba kula da surar mace karamar yarinya kamar yadda ya kula da nata a yau ba, karamar yarinya ce amman tana da abunda yake kauna a jikin mace wato Breast da gashin kai, ga gashin kanta kamar wacce akai wa dashe ya kwanta har gaban goshinta gwanin sha'awa, duk wani takunta jikinta motsawa yake fatarta na sheki kamar mai shafa wani tsadaddan mai. Kasa dauke idonsa yai daga kanta har ta shige Wan aramin Wakinta ba tare da ta"

kula da shi ba.

(Irin wannan kallon Asad? )

"Tana shiga Wakin ta sauya kaya zuwa riga da sikiret na Atamfa sosai kayan suka yi mata kyau,"

A hankali ya fito daga cikin motar ya nufi angaren iya ya gaisheta Saida sukayi Wan hira sannan ya wuce

"angaren Umma,"

Be yi zaman mintuna Ukku ba Nainah ta shigo falon sanye da wani pink Atamfa wanda ya kara fito da

"kyau sosai sam ba zaka ganta a hanya ka za ci yar talaka ce ba kuma mai aiki, kayan ya kara fito da kyauta da jan fatarta sosai ta yi mugun kyau duk da kasancewar bata shafa mai ba balle ma hoda haka ta fito naturally beautiful. Kasa dauke ido daga kanta Asad yai yana ta kallonta kamar yau ya fara ganin mace mai kyau, yanayin tausayin da ke fuskarsa yasa shi jin tausayinta ba tare da wani dalili ba, sai"

yanzu ya lura da tabom marin da Anty Amarya ta yi mata fuskar duk ta yi ja.

"""Umma zazzaSin ya sauka"""

Ta fada cikin sassanyar murya daya saka tsigar jikin Asad tashi.

"""Ma sha Allahu,Allah ya ara saui"""

"""Amin Umma, Ina Anty Baby?"""

"""Tana Sangaren Iya"""

"""Bari naje can muyi hira"""

"""Yauwa shiga cikin akwai kuloli guda biyu ki kaima Iya"""

"Kai tsaye ta wuce Kicin ta Wauki kulolin ta wuce,"

"Koda ta shigo angaren suna zauna a falo suna hira,""Iya ina wuni? Ga wannan Umma ta ce na kawo"

"miki"""

"""Fiddausi ar Albarka Allah dai ya saka mata da Alheri"""

"""Amin Iya"" cewar Nainah da Baby, da ga haka suka ci gaba da hira."

"""Ya Deedat ina zaka je?"""

"""Zanje gidan Supar Market"""

"""Ya Deedat zan je don Allah a kwai abinda nake so saye"""

"""Okay, Nainah shirya kema mu ta fi tare"" wani irin daWi ne ta shi ko ba komi zata ce ya kaita gida ta ga"

"Amma ta, cikin hanzari suka shiya suka wuce. Bazu tsaya ko'ina sai gaban wani aton mall suka shiga ciki,"

"Deedat da Baby sai jida kaya suke ita tana biye da su,"

"Deedat bayan ya gama Waukar a Binda yake so ya fara jidar mata kaya,"

"duk wani abun kwadayi daya gani sai ya dauka mata,A haka ya daukar mata kaWar mata da turare da"

man goge baki sannan muka zo gurin biya ya ciro kudi mai yawa ya bada sai suka saka masa kayan a leda

"wani daga cikin yaransu suka zo suka dauka suka kai masa a mota. A tare muka fito daga shopping Win,"" Nainah idon kin koma gida ki kamin kayana Waki"""

"""Ya Deedat ka ajeni gidan Ummi"""

"""Toh Anty babu""."

"Kai tsaye ya wuce da

Please Login or Register in order to submit comment