gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 19 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

za'a zuba ido ? Gaskiya a san abin yi."""

"Adda Nazlah ta ce ,""gaskiya Kam ya kamata a san matsalar don a yi maganinta"". Da wannan shawara"

suka watse kowa jikinsa a sanyaye.....

*NAINAH*

lokacin da ta bar falon da kuka ta fito zuciyarta cike da jin haushi Asad da tasan cewar hana tafiyar zai yi

da tun farko ban fada masa ba. Gurin Amma ta dawo lokacin tana wajen zaune ita kuma ta wuce dakin ta hau kan katifa na kwanta tana ta kuka a hankali dan bata son Amma ta ji. tana in lokacin da Ummy ke

gaisawa da Amma.

"""Ina Nainah take?"""

"""Yanzun nan ta wuce tana Waki"""

"""Ko ta yi fushi ne saboda na ce ba a a gidan Iya da ita ba?"""

"""Ina na ne gidan Iya kuma?"""

"""Gidan Iyayena, Wazu nake faWa mata yan nenta zasuje can gidanmu shine ta ce zata bi su,amman"

"yanzu Yayansu ya zo ya ce ba za a je da ita ba, wai ba zata je ta barki ke kaWai ba"""

"""Ai Nainah haka take da kafiya ba kaman yar uwarta ba! Ita ba ruwanta ga zurfin ciki kaman haifinsu""."

"""Daman Nainah na da ar Uwa?"""

"""Ehh Nainah yan biyu ne"""

"""Ina yar uwarta take?"""

"""Tun suna yara yan shekara huWu ta Sata har yau kuma labarinta amma ina ji a jikina tana raye"""

"""Ku yan wani gari ne?"""

"""Ni Asalin yar zogirmane amman anan birnin Kebbi na ta shi, ga baki Waya"""

"""Mahaifin Nainah na raye?"""

"""Shekara huWu kenan da rasuwarsa, Mahaifin Nainah mutumen kirki ne ba shi da matsala ga ibada da"

"tausayi da taimakon na kasa da shi, ina Alfahari da shi a matsayinsa na mijina kuma uban aana ina"

"fatan yadda na kasance matar a nan duniya na zama matarsa a lahira"""

"""na jidadin da aka samu Nainah ta hanyar aure, shine babban farin cikina"""

"""Ta Aure aka haifesu Uba kuma na gari da ko wacce a Zatayi Alfahari da shi, ina jin daWin sosai idon na"

"tuna Yusuf shine uban aana""."

"""Kin taSa wani Aure halam kafin Yusuf?"""

"""Na taSa Auren wani Azzalumi ma yaudari maci Amana"". Ali !"""

"Bata asara ba Asad Ya iso wajen yana faWin,""Ummy Don Allah a ramin key Win motarta ki""."

"""Lafiya me ya samu motar taka?"""

"""Wallahi tun Wazu nake ta data tai tashi"""

"""Kodai ta samu matsala ne?"""

"""Ummy lafiya lau da na shigo da ita gidan nan kuma sabuwar mota ce"""

"""Ai arfen nasara ba shi da tabbas"""

"""Ummy tayi ma Amma sallama sannan ta wuce cikin gida ta dauko key Win mota ta ba Asad ya tadata"

"itama tai tashi"""

"""Ummy Kinga ita ma bata ta shi ba"""

"Kawo mu gani Ya mia mata key Win ta tada motar sai gata ta shi,"

"""Bari naje da ita gida sai na ba direba ya maida Miki""."

"""Okay"""

"Yana shiga mota tai kashe kanta ya kunna ta i ta shi. A hasale ya fito cikin motar yana faWin ,""wai me"

"hakan ya ke nufi?"""

Ummy ta karSi key Win motarsa ta nufi inda ya yi parking ta buWe ta shiga ta yi mata key ta tashi mamaki

arara a fuskar Asad Ummy ta fito ya shiga tana shiga mota ta kashe kanta

Wasa wasa Saida Ummy ta tada motocin gida duka suna ta shi amma da zaran Asad ya shigo sai su ka

"she kansu, daga karshe ta yenke shawarar kai shi gida ta dawo da mota ta tada mota lafiya lau Asad na shiga mota ta mutu."

(Haba Nainah! )

"""Ummy bari kawai na hau Keke na tafi gida""."

Ya nufi gate mai gadi ya yi juyin duniya gate da buWe ya i buWewa da aramar ofa da gate duk sun i

"buWe wa."""

"A hasale ya dawo wajen da Ummy take tsaye tana dariya asa, saboda ta gano in da matsalar take."

"""Jirani ina zuwa"""

"Kai tsaye ta wuce Bq har cikin Waki in da Nainah take kwance tana kuka, ""Autana ta kira sunanta a"

"hankali""."

"""Na'am Ummy""."

"""Ki yi hauri ki bar Yayanki ya tafi wajen Aiki ana jiran a office""."

"""Ummy ai ban hana shi tafiya ba"". ta faWa a shogoSe."

"""A'a Autana karmuyi haka dake, ki yi hauri kinji""."

"Sai ta saki murmushi, ganin haka yasa Ummy ta juya ta fice daga Wakin tana dariya asa asa..."

"tana isowa ta mia Asad Key Win motarsa tana faWin, ""Allah ya tsare, Mai gadi buWe masa gate. da"

mamaki ya bar gidan Abu sai ka ce Film.....

Yana tafiya bada jimawa ba Sun Afreen suka wuce gidan gidan Iya har Bq suka je suka ma Amma da

Nainah Sallama sannan suka wuce.

Washegari H.M Win makarantar ya kira Asad ya sanar da shi Copper Win ta samu lessons a wani gida don

haka bazata samu damar zuwa sai dai idon yana buatar Namiji.

Da yamma suna zauna a waje Adnan yazo gidan Nainah.ta bishi zuwa wajen da ake parking Win motoci

zaune ta same shi rie da littafai. ta gaishe shi ya amsa mata fuska a sake.

ya soma tambaya inda ta tsaya a karatuna na boko daga nan ta gane cewar malamin boko ne.

"""Aji nawa ki ka tsaya a makaranta?"""

"""Ni ban taSa zuwa ba makaranta ba"""

"""Kin iya karanta hausa?"""

"""Eh na iya amma kaWan kaWan"

"""Turanci fa?"""

"""Ban iya ba"""

"Ya rubuta wani abu a takarda ya bata ya ce ta karanta,"

Ta soma karanta ta sai dai ta yi tana gargada wani gurin kuma sai ya gyara min idan na fadi wani abun ba

"daidai ba sai yayi ta mata dariya, bayan ta gama ya bata turanci ya ce ta karanta sai n"

"Ta kafaranta da hausa ba tare da san ma'anarsa ko fassararsa ba, nan ma ya sha dariya sosai ita kanta"

tayi dariyar kanta domin duk turancin da ya nuna mata da hausa na ke karanta shi. Suna cikin haka Asad ya fito tare da Ummy ashe yana cikin gidan bata sani ba. Mutumen ya shiga masa bayani

"""tana da kai kuma ta yi kokari sosai, yanzu hausar ce za a dora ta akai sai kuma turancin da zamu fara"

"daga farko domin shi tace bata iya komai a ciki ba"""

"""Good"""

"Ya fada fuskarsa ba yabo ba fallasa, sannan ya saka hannunsa aljihu ya ciro kudin masu yawa nya"

mikawa mutumen.

"""Ga wannan idon wani abun ya taso zan nema ka""."

Mutumen ya yi masa godiya sosai sannan ya wuce.

"""Me ya faru kuma?"""

Bayan ya wuce Ummy ta tambaya.

"""Ya cika sakewa bana son namiji mai sakewa da mace sosai"""

Ya fada yana kallon Nainah.

"""Ba na ce ki daina fitowa haka ba?"""

"Na wonke su basu bushe ba"""

"""Wuce ki sako Hijabi"""

"""Ba su bu she ba"

"Ta fada ta turo baki. Ya dalla mata Harara Ummy ta ce,"" Su kaWai ne shijaban halam?"""

"""Ehh"""

"""Je daWin Afra ko Afreen ko Wauko hijab ku tafi Unguwa"""

"""Toh Ummy"" sannan ta wuce cikin gida ba jimawa ta dawo sanye da hijab pink color ya yi mata kyau"

sosai.

", ko da ta dawo yana cikin mota ya bude front seat da alama ita yake jira, shiga tai ta zauna da gangan ta"

"ki rufe motar sai ta ya mika hannunsa ya janyo ganbun ya rufe sannan ya soka taka motar daman tuni aka bude masa gate.Ba su yi wata lafiya mai nisa ba, suka iso gaban wata katuwar makarantar islamiya, wani irin dadi ne ya lullubeta ta kalleshi da sauri."

"bude motar ya nufi wani bangare na makarantar ya barta a ciki, be dade ba ya dawo ya bude mata"

"murmushi motar da kansa na fito ga tsaya a kusa da shi ya wani hade rai irin kar na ga damarsa din nan, wani malamin ne ya zo ta takardu ya ya tambayi sunana da sunan Baba lafiya ta da sauransu sai ya"

rubuta a form din hannunsa da ya bukaci number waya sai Asad ya bada tasa.

"""Shikenan yanzu sai uniform za a siya mata da kuma hotonta da za a laka a jiki file Win ta"""

"""Akwai Uniform Wunkakke"""

"""Okay a bata set biyar"""

Be tambayi nawa ba yake ba kawai ya saka hannunsa aljihu ya ciro kudin masu yawa ya mikawa

mutumen.

"dan Allah ka saka ido akanta bata iya komai ba, tun daga farko za a fara koya mata"""

"""In sha Allahu ba ka da matsala, ba ri na dauko mata uniform din "

Komawa yai cikin makarantar ya dauko uniform din cikin ya miko mata ta karba tana murna kamar ta

zuba ruwa a kasa ta sha. Sannan ta koma cikin motar shi ma Asad ya zagayo ya shigo yayi mata key.

 Na gode Allah ya saka maka da alheri

"Be amsa ko inda na ke be kalla ba, ita kuma bata damu ba farincika ya gama cika zuciyarta gaba daya,"

"daga ilslamiyar ya wuce da ni gurin daukar hoto aka dauki hotonta aka ba shi, fiye da kudin hoton ya bawa mutumen, abunda ta lura da shi idan zai maka alheri ko ya baka hakkinka sai ya ninka maka ko kuma ya baka abunda ya fi yawan nawa, ta yi zaton daga nan gidan za su koma sai ya nufi Mall da ita"

bata taSa shiga shagon ba tun da take ganinsa sai dai kawai ta bi an wuce

Yana gaba tana binsa a baya sai rabon ido take tana kallon kayan shagon ta kalle kalle da kansa yake

"zabon kayan ciki, yawanci dogayen riguna ne na abaya da riga da skirt na kanti, sai takalmi masu kyau da mayunka shafawa na gyaran jiki, sai da ya biya kudin sannan suka saka masa a mota muka fito muka shiga motar ya dauki hanyar wata plaza da ita wannan karon a motar ya barta ya shiga ciki domin be bude mata mota ba don ta fito kamar yadda yake mata, ita kuma na zauna a cikin motar har yayi abunda zai yi ya fito wani na riko masa manyan ledodi.A bayan mota aka saka masa musu sannan ya shigo motar yana cin wani abu mai kamar chocolate , ya ci kusan rabi sannan ya miko mata sauran sai ta karba ta saka gefen hijab ta goge yayun bakinsa sannan ta ci, ido ya saka mata yana ta mata kallon"

rainin wayo sannan ya tashi motar suka kama hanyar gida ana kiran sallah magariba.

A harabar gidan ya faka motarsa ya bude boot din ita kuma na bude na fito rike da uniform dina zata

wuce bq sai ta ji ya ce.

"""Wa zai Waukar Miki kayan dake ciki?"""

Da saurin ta dawo ta dauki kayan zuwa falon Ummy.

"""Kayan ku ne ke da Mama"""

Ta zaro ido tana bude baki.

"""Da gaske?"""

"""Da karya"""

Ya fada ba tare da ya kalle ta ba ya rufe boot din ya nufi angaren Ummy wani tsalle tai na dire ranta

"fes, a gaskiya yau Asad ya burge ta domin ta kura shi ma yana da mutunci kamar Deedat sai dai Deedat ya fishi son mutane da far'a. Amma ma ta yaba sosai da kayan da kuma halin Asad daman tun suna asibiti take ta yabonsa tana ganin kirkisa sosai, wannan karon har da cewat tana mamakin yadda hake ga hidima da ita haka. Bayan sallah isha'i Amma ta ce ta je na masa godiya kuma na ce ita ma tana masa godiya. Rigar jikin na cire ta saka daya daga cikin abaya da ya siya mata na saka na yafa mayafinta"

sannan na nufi part din rigar sai kyalkyali take ko'ina na jikinta.

"Da sallam ta tura kofar falon ta shiga, sai Ummy ta amsa mata da far'arta Asad yana zaune saman Sopa"

"ya hade rai sosai kamar an masa wani abu, tana juyowa sai ta ga Deedat tsaye yana sakar mata murmushi."

"""Yah Deedat sannu da zuwa"""

"""Yauwa Beauty na"""

Ya fada yana kallon yadda rigar ta karbe ta abun ka da farin mutum ya saka babaken kaya.

"""Kin yi kyau sosai rigar ya karSe ki"

Ya fada yana murmushi.

"""Eh dazun Asad ya siya min ita shine nazo nayi masa godiya."

"Ina zoben da na baki...?"""

Bata amsa shi ba tai saurin fisge hannunta tana kallon Asad hankalinta a tashe kamar wacce za ayi ma

wani abu.

"""Deeeeedat. !"""

"Asad ya daka masa tsawa a cikin muryar da shi kan shi be san yana da ita ba."""

"""Kar sake kuskuren yabon kyauwuta balle ka ce zaka kai dan iskan hannunta ka taba ta, wannan ya zama"

"na farko kuma na karshe""."

Nan take Yanayin fuskar Deedat ta canja sosai.

"""Ke wuce ki bani wuri"" Asad ya faWa a hasale."

Tayi kaman bata ji abin da ya ce ba.

Magana Asad yake ma Deedat cikin tsawa yana nuna shi da yatsansa kwayar idonsa gaba daya ta canja

"zuwa ja kamar ba shi ne da farin ido ba, shi kan shi Deedat sai da gabashi ya fadi domin ya razana sosai da yanayin da ya ga Asad Kamar kyalftawar walkiya haka Nainah ta bace bat a cikin falon kamin ta isa Bq har da gudunta, ganin irin tsawar da Asad yai ma Deedat da yake kanensa kuma dan'uwansa to ita kan ta san nata dukanta zai yi. Da sauri Ummy ta fito daga kitchen tana kallonsu, jin yadda falon gaba daya yake amsa muryar Asad har yanzu be janye yatsansa daga nuna Deedat da yake ba sai rawa yatsan yake kamar zai da ki Deedat da hannunsa.Wani irin abu yake ji yana masa yawo cikin jini wanda be taba jin irinsa ba, duk wani kishin Nainah da yake a can baya na yanzu ya ninka shi ninka shi, ya yaba kyauta ya janyo hannunta ya rike, da irin kallon da yai mata da kalamansa na har lokacin Deedat be iya cewa"

komai ba banda kallon kallon da suke da juna shi da Asad.

"""Kun samu matsala wallahi shine nan akan macce kun maida kanku kaman kanurka baku da aiki sai faWa"""

Asad ya juyo ya kalli Ummy

"""Ummy Ki fada masa ya daina shiga gonata"""

"""Kaman ya In daina shiga gonarka ko ka daina shiga gonata?, Don an yaba kyau Nainah anyi magana da"

"ita ko taba ta miye matsalar ka da wannan?"""

"""Idon kana ganin ba matsala ba ce ka sake ga ni"""

Asad ya fada yana sauke yatsansa sannan ya fice daga falon zuwa Bq.

"""Tabbas zan sake ko"""

Deedat ya fada a fusace yana bin Asad da wani irin kallo.

"""Don Allah ku ba zuciyoyin ku hauri"""

"""Banda renin hankali Ummy miye ruwansa da ni? Naga dai ba shi da alaka da ita kamar yadda ni ma ba"

"ni da, kuma son Nainah na ke son ta na ke be isa ya hana hakan ba..."""

"""Ka yi hakuri Baba na zan masa magana"""

Maganar da Ummy ta masa ce ta saka ya zauna saman kujera yana ta huci da mamakin yadda Asad yake

son masa fin karfi.

cikin wani irin yanayi ya nufi Bq

be taba jin kanshi a cikin irim wannan yanayin ba kamar yau. Ji yake kamar ba zai jure wani ya kara

"yabon kyau Nainah ba, ko da mace ce balle namiji. Yana shiga bq din Nainah ta ruga da gudu tana ihu ta yi bayan Amma da ke zaune ta boye gabanta sai faduwa yake ta yi zaton ko dukanta Asad ya zo ya yi, duk da bata tsoronsa a yanzu amman tana tsoron yanayin da ta ganshi a yanzu. Yayi kokarin sauke fushinsa ya dan saki fuska sannan ya isa bakin kofar dakin da Amma take ciki ya tsaya ya cire takalminsa sannan ya shiga, risinawa yai har kasa kamar jiya ya gaishe ta ya mata ya jiki ta amsa masa fuska a sake Nainah"

na bayan Amma zaune tana dan lekoshi ya kawar da kai.

"""Mama don Allah kar a sake bari Nainah ta fita tsakar gidan nan babu mayafi a jikin, kin ga akwai aljannu"

"masu shiga jikin mutum"""

"""In sha Allahu zata ria sawa, mun ga kaya mun gode sosai Allah ya yi Albarka"""

"""Amin"""

Yana amsawa da amin ya mike tsaye yana watsawa Nainah wata muguwar harara domin mugun

"haushinta yake ji, ita kuma ta murguda masa baki ta kara shigewa bayan Amma."

Yana fita ta fito daga bayan Amma ta zauna tana turo karamin bakinta.

"""Wai shi baya son ya ga wani na min far'ah ko muna wasa ko magana, ya fi son ya gan ni cikin bacin rai,"

idan yaga wani ya sakar min fuska sai wani haWe fuska kaman hadari mtsssss...!

"""Nainah tunda ba ya so ai sai ki daina, namiji baya jindadi idan yana Son mace yaga wani namijin na kula"

ta.

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

PAID BOOK

"Littafin *BIN MARYAM* na kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta"

"wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan"

number 08149979652. Nagode

5w5؂5 5 49-50

"""Amma wa ke so na? mutumen da duk ya bi ya tsane ni ban san abu da nai masa ba, idon ma"

"tsana ce ni ce ya fi dacewa da na tsane shi ba shi ba""."

"""Ki tsane shi aka ce mi? Ai baki da wata hujja ta tsanarsa, domin ya gama mana komai a rayuwarmu ba"

"mu da wanda ya fi shi""."

""" kila ma dan yaga na fi shi kyau ne, sai wani ji da kan banza, kuma sai na kula Deedat din haka kawai sai"

"na yi ta shiga kunci ina bakin rai kamar shi, haka jiya ya kori mai koya min karatun nan da ya zo, wai ya cika far'a ya fi son ya ga ina ta bakinciki, shi fa dariya ta bakinciki take sa shi"" ban san abunda na tsare"

"masa ba yake bakin cikin ganin dariyata, wani lokacin ma sai yai ta abu kamar ba shi ba, dazun da naje"

"tambayarsa ai dariya yai min, da yai min siyayya har ina jindadi amman yau ya canja kamar ba shi ba."

Murmushi kawai Amma take tana kallota kamin ta koma murza yatsun hannunta.

""" yaron nan yana tuna min da mahaifinku haka yake kishi a lokacin da yake so na, ni kuma ina kishinsa"

"saboda kyausa, Hawaye masu zafi suka silalo mata"

"""Mutuwa mai yankan kyauna, Allah ya yi maka rahama Yusuf"""

Ta fada tana son fashewa da kuka. Ita ma hawayen ta soma yi tunawa da Baba na ta san da yana raye

"duk wannan rayuwar da basu shige ta ba, balle har Asad ya nemi takura mata domin Babanta yana son ta sosai. Ganin tana hawaye yasa Amma tai saurin share nata kukan tana dariya kamar ba ita ba."

"""In sha Allahu Yusuf yana can cikin rahamar Ubangiji ya mutu da ciwon ciki ya cika da kalmar shahada a"

"ranar juma'a kuma"""

"""Allah ya yi ma sa rahama"""

"""Amin, ina matukar kewar Baba da yanzu ina kwance a afafuwan shi yana min ta tatsuniya""."

"""Ke kin fi son Babanki shi kuma ya fi shauwa yar uwarki saboda ta fi ki hauri halinsu Waya da haifinku"

"yana da hairu da zurfi ciki sosai""."

"""To Amma ke kuma wa kika fi so?"""

"""Ina son ku duka""."

"""To wa kika fi shauwa da ita?"""

"""Ke!"""

Nainah ta yi Murmushi.

"""Ba kowa ce uwa Allah ya ke azurtawa da ya kamar ki mai damuwa da matsalar uwarta da nema mata"

"mafita ba, kin jefa kanki cikin matsala saboda ni, kina bukatar abubuwa da yawa amman kika watsar da su kika maida hankalinki a gurina, ban yi zaton samun ya mace wacce zata kula ni kamarki ba"""

Ta fada tana kallonta wani dadi da farinciki ta ji ya lullube ta ashe haka ko wane Wa na kwarai yake ji idan

mahaifiyarsa ta yabe shi. ta kwantar da kai jikinta tana jin wani wata irin soyayyar Mahaifiyarta tana ratsata.Hannunta ta dora saman kanta tana shafawa a hankali a hankali...

*DEEDAT*

zaune ya ke falon har Asad ya fito daga bq ya shiga motarsa ya dauki hanyar gida. Tunani yake ta yi

"yadda Asad ya zo rana tsaka yake son hana shi mallakar Nainah idan ma wai wani sonta yake to shi mai gaba daya zai yi idan take takensa kenan shi zai fito kai tsaye ya aureta ya ga yadda zai yi. Har Ummy ta gama jera abinci saman Darning Deedat na zaune a gurin be huce ba, a dinning ta jera sauran ta fada masa ya tashi ya ci abinci sannan ta wuce bangare Abba dan kai masa na shi Bayan ta gama ta sallame"

shi ya wuce masallaci sannan ta dawo dinning din ta ja kujerar da ke fuskantar ta Deedat ta zauna.

"""Har ka gama cin abincin?"""

"""Ummy ina tunanin ya kamata na fadawa Daddy da Umma zancen Nainah kara su san da maganar, idan"

"ma karatun za tai ko wani abu sai tai a gidana"""

Ummy ta dan yi shiru na waji lokaci tana sauke ajiyar zuciya. Kamin ta kalli Deedat a natse ta fara

magana.

"""Kwanakin baya Hamma Hamza ya sanar da cewa Wan Uwanka ya gabatar mishi da Nainah a matsayin"

"matar da zai Au !"""

"Sai ta kasa karasawa kamar mai jin nauyi. Deedat ya kashe kunne sosai ya maida hankali yana saurarensa,"

domin ya fara fahimtar inda zancen Ummy na dosa.

"""Na faWa mishi alaar dake tsakaninka da Nainah shine ya ce tunda baka riga da ka gabatar da ita ba a"

"ganinsa kawai ka haura Wan Uwanka ya Aureta. """

Wani irin abu ya ji ya daki kirjinsa sai yai murmushi ya sauke Nannauyan Numfashi.

"""Ummy Asad fada miki cewar son iskanci nake wa Nainah ke nan? Kuma kin yarda duk da kin san ni"

"bana neman matan banza, dan na ce ina son Nainah saboda tana da kyau ai ban yi laifi ba, kina tabbaci idan bata da kyau Asad ma zai so ta?kin nuna min Asad Wai ki ka haifa da kanki kuma kin nuna masa son"

"kai, kuma Ina masa farincikin samun uwa kamar ki wacce zata so abunda danta yake so"" "

Yana fadar hakan yaja kujerarsa baya ya mike tsaye. Tuni idon Ummy ya cika da kwalla zuciyarta kuma

tana mata babu dadi.

"""Allah shine shaidata, ban aikata hakan dan nuna son kai ba, sai dan ganin kamar Nainah zata fi samun"

"kwanciyar hankali idan ta aureshi, idan har bana son ka ba zance ka Auri Afra ko Afreen ba, ba zan baka yar cikina ba Wallahi ban rike wani dabam ba, kai da Asad duka daya ne a gurina,"

Juyowa Deedat yai ya kalleta.

"""Ummy Ashe kin dade da yanke hukunci kika barni ina da lalabe cikin duhu, ni da Asad ba daya ba ne a"

"gurinki da ni ma kin dauke ni da da kin hana Asad son Nainah ko da zai mutu kin ba ni, domin na fishi sonta kuma na fi cancanta na aureta fiye da shi ita kanta idan kika tambaye ta zata fada miki ni take so""."

"Yana fadar hakan ya fice daga falon a fusace, ya bar Ummy tana hawaye.Sai a yanzu take jin cewar bata"

"kyauta, sai a yanzu take jin girman kuskuren da ta aikata, da tasan cewar Deedat ba zai fahimce kamar haka ba da bata aikata ba tun farko. Fashewa tai da kuka a gurin ta tashi da sauri ta shige dakinta."

(Wallahi Deedat ya ba ni tausayi sosai sai da na yi kwalla )

"'Sam be dace nai haka ba, Hamma Hamza ba su cancanci komai a gurina ba sai farin ciki da goyon baya,"

"ban za ci cewar Deedat zai min mummunar fahimta ba ban tsammaci zai dauki haka ba, Wallahi ban yi wannan abun dan son kai ba sai dan dukansu su samu farin ciki'"

"'Balaraba Kema kin sani ba zai taba fahimta ba, tsakani da Allah fa ya riga Ya Asad sonta, kuma shi Asad"

ba ma cewa yai yana son ta ba kawai dai kina son yin hakan ne' duk cikin Zuciyarta take zancen.

*NAINAH*

"Bayan Isha'i ta fito zuwa angaren Ummy domin Waukar musu Abinci,"

"""Ki saka mayafi kamin ki ita"""

Ta dan turo baki domin ita dai a cikin gida a ce ka saka mayafi tana takura min sosai. ta Wauki hijab da

tayi salla dashi ta sa ta fito ta hango Deedat tsaye yana kallon kofar dakin su.Da sauri na ta araso

domin yanayin fuskarta ya nuna akwai damuwa sosai a tattare da shi.

"""Yah Deedat Lafiya?"""

"""Yanzu Nainah kin gwammace ki Auri Asad da ni?"""

amman ta ina wannan maganar ta fito mai kamada tatsuniya dan lekawa tai ina kallon fuskarsa to ko

wani abun ya sha ko kuma bachi yai ya tashi yana mafarki? Idan ba haka taya zai furta irin wannan maganar da hankali ba zai dauka ba balle har ta zauna a kwakwalwa.

"""Aura kuma? da Asad,wanne Asad ma?"""

"""Haba! Nainah karki renamin da hankali kin fi kowa sanin abunda na ke nufi, amman tabbas Nainah kin"

"ba ni mamaki ashe ba

Please Login or Register in order to submit comment