gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 3 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya yi maganar ba Alamu wasa, hakan yasa ta nufi toilet ba tare da ta kawo komi a ranta ba, sai dai ya nayin da ta ga Aliyu ya Wan tsoratar da ita, jim kaWan ta fito rie da Wan aramin cup ta miama Aliyu kana ta zauna gefen gado saboda jiri jiri da take gani. cikin ya nayin ama ya saka Wan"

"tsinken cikin fitsarin cikin Abinda bai gasa sekon talatin jan lati biyu suka bayya Saro Saro,"

"A fusace Aliyu ya juyo yana kallon, kallon da ya yi matukar tada mata Hankali,"

"""Cikin a gidan nan?"""

"Murja ta yi rau rau da idanu yana kallonsa,"

" Murja ci ke ne da ke!?"""

"Murja ta sauke Ajiyar zuciya tare da FaWin ""Alhamdulillah! Allah na godema""."

"""Kije na sake ki saki Biyu"""

"A Wimauce ta dago idanunta tana kallonsa cike da razana Abun yazo mata a bazata Muryarta na rawa ta,"

"""me...... Ka......ce..... Aliyu..."""

"A tsawace ya ce ,""Abin da kunnanki ya jiye miki da shi na faWa, tun Asali ban taSa jin Sonki a raina ba,"

"dama can sha'awarkice ta sanya na Aure ki domin na more hakan ta sanya na nemi Soyayyarki Amman zuwa yanzu soyayya ta are domin na gama dake da baki yi cikin nan ba wata il zan fara son ki a hankali, Amman kashh! Aiki gama ya gama""."

"Murja ta ria girgizar kanta cike da Wimuwa a ganinta marki ne take ba gaske ba ne, Aliyu ne ke faWa"

"mata gugayen kalaman nan masu Waci haka, ""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un! Wannan wace irin masifa ce wane irin bala'i ne yake shirin faruwa da ita? Wani irin kuka ya kwace mata murya na rawa ta faWin,"""

"""Aliyu kada ka yi min haka Don Allah idon ma wasa kace kace ka Dena don Allah karka yaudareni ka"

"tausawa mareniyar ALLAH! Aliyu!Aliyu Don Allah ka janye furucin sakin nan!"""

"ta sake sakin wani kukan ya gyara tsayuwarsa sosai yana cewa,""Ba kuka zaki tsaya kina yi min ba"

"Malama, gabaki Waya kinsan Ni bana gama biyu don haka tun wuri ki kama kank ki fice min daga gidan nan ki manta ma da kin taSa son wani Aliyu A duniya""."

Yana gama faWin haka ya juya ya fice daga Wakin.

Ya barta durushe a wajen tana kuka mai tsuma zuciya Hannayenta dafe da kanta dake tsakanin

"saramata kaman zai bare biyu, shi kenan Aliyu ya rabu da ita, yau ta shiga Ukku!!!"""

Tafi arfi Awa biyu durushe a wajen bata san inda kanta yake ba da kyar ta mie tsaye jiri jiri na

"Wibarta ta tattara kayanta ta saka cikin A kwati ta fice daga gidan tana kuka, A kan idon malam Musu ta fice, girgiza kai ya yi tare da faWin ,""Allah ya kyauta""."

"Cikin Sa'a tana fita ta samu Abin hawa ta shiga, Saida suka fita daga shiyar ta faWa mishi inda zai kaita"

"dafe da kanta da irjinta da take jin kaman zai rabe biyu, saboda tashin hankalin da take ciki akan Binda"

"Aliyu ya yi mata,"

Koda Suka iso bata sani ba Saida mai Adaidaita ya yi mata magana kusan so Ukku shuru hakan yasa

"ya juyo ya sameta a sanare a gigice mai Adaidaita ya fito yana faWin,""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!! Na shiga Ukku!! Jama'a ku taimaka min Wallahi bani na kashe ba! Lafiya lau tashiga keken Mai Adaidaita ga baki Waya ya firgice sai surutai yake na fitar Hankali, Samarin Shiya suka nufo wajensa gadan gadan, ""Murjanatu ce anwar Oga TK"". Sai suka ruga da gudu wajen Oga TK, zaune suka samehi yana zukar taba tare da wasu samari dogo ne bai Amman ba sosai ba bakinsa duk ya yi bakin saboda shan taba idanunsa"

"jawur da su, ""Oga TK Murjanatu ta mutu a Adaidaita""."

Da arfi wanda aka kira da Oga TK ya mike tsaye tare da zaro yua a jikinsa Baki a karkace

"yace ,""Murjanatu ta mutu a Adaidaita?"""

"Ya wuce da sauri sauran yaronsa suka mara masa baya,"

"Suna isa Oga TK ya kalli Murja dake sanare a wajen Waya, Ya runtse idanunsa Zuciyarsa na tafarfasa,"

"""Kai ka kashe min anwa? Yau saidai babarka ta Hai """

"Da kyar mai Adaidaita ya kwace kansa daga rikon da Oga TK ya yi masa yana faWin ,""Wallahi daga"

"Gesse pess I na dauota ita tace na kawo ta nan Saida muka iso na ganta a haka""."

"da ganin ganin yadda yake magana kasan ce wa a firgice yake,"

"Dada ta saka kuka tana faWin,""Tukur ba hayaniya zamu tsaya Ni ba mu kaita Asbiti,""Dada shiga mu"

"tafi"""

Nan da nan suka shiga A daidaita suka nufi F.M.C. da ita suna isa aka karSe ta sai yanzu suka lura da

"jinin da ke fitowa a jikinta, likitoci suka rufa a kanta domin ceto rayuwarta da Abin cikin, duk iya oarin da likitoci sukayi domin ganin sun ceto Abin cikinta Abu ya gagara, sunsha wahala sosai wajen ganin Murja ta farfaWo, ya ran TK suka rie mai Adaidaita da ya Wauki ta suna zargin wani Abun ya yi mata shiyassa suka dame shi har sai ta farfaWo, Bayan Awa Biyu Likita ya fito ya sanar sunyi nasanr ceto rayuwarta Amman Ana rasa Abin cikinta, ya ce su shiga su dubata don kuka take ta natsuwa sai surutai take da gudu suka wuce Wakin da take Kwance tun kafin su iso suke jiyo ihunta tana faWin ,""Aliyu ka"

"cuceni kaci Amanata Allah ya yi min Sakayya Bazan taSa yafe kama ba har duniya ta naWe!""."

"""Dada ta dami kanta ta mata Addu'a a hankalinta a tashe da niyar ta Dena kuka sai kuma wani"

"kukan ya kwace mata, Dada ta zauna a gefenta tana lallashinta, tana share kwalla ta ce,""Murjanatu kiyi"

"hauri ki Dena kukan kiyi muna bayani mi ke faruwa, mai A daidaita sahu ne ya yi Miki wani Abu? Tk ya"

"tambaye, kai ta girkiza ,""Yah Tukur ba ruwansa Aliyu ne!"".sai ta sake fashewa da kuka,"

"""Dada Aliyu ya sake ni har saki biyu saboda na yi ciki""."

"Tk ya yi saurin cewa wane ciki bayan wanda ya Sare?"""

"Dada ta yenke jiki ta faWi babu Numfashi a tare da ita, Murja ma ta dake kanta da ya yi wata irin bugawa"

da jin Abinda Tk ya faWa lululu! Ita ma sai gata ta sube saman gado ba Numfashi.

"A ruWe Tk ya ce,""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un! Dada! Murjanatu!""."

Dr Ne ya yi Nurse Win da ke tsaye a wajen umurnin ta yi sauri ta dauke ruwa a fridge da sauri ta Wauki

ruwan ta dawo ta buWe ta zubawa Dada can ta buWe idonta tana sauke Numfashi da kyar a hankali ta zubawa Murja ma ita ma ta buWe idonta gami da warosu a take hankalinta ya dawo jikinta kalaman Tk

"sukaci gaba da ratsa kwakwalwarta ""wanne ciki bayan wanda ya Sare"""

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!!!"""

"""Me kika yi masa?""."

Tana kuka ta zaiyana musu ko.

"Dada ta share kwalla tana faWin ,""Amman Aliyu nan Ya Sultan cika Wan iska! Macuci Azzalumi! a she"

"daman ba son ki yake tsakanin da Allah ba!, ALLAH ya saka Miki Allah ya bi mi ki Hakkin ki Murjanatu!,"

"Kiyi hauri Kinji Allah yana tare da mai hakuri komi zai wuce""."

"Dada ta ria lallashinta, tare da faWa mata kalamai masu sanyi."

"""A fusace Tk ya ce ,""Wallahi saina Waukar mata fansa shi din Wan gidan uban waye?"""

"""A'a Tukur ka gyalesa ba barshi da Allah shi zai saka mata,"

"""Haba Dada Kin fa san Murjanatu Amana ce a wajena taya zan kyalesa kaman yadda ta Wan Wani"

"bakin ciki shima sai ya WanWani fiye da nata, kai wallahi saidai Uwarsa ta haifi wani""."

"Murya a disashe Murja ta ce,""Ya Tukur don Allah ka gyalesa na barshi da Allah bana son ka ara"

"komawa gidan Yari a kaina don Allah ina roon ka, bana son Ana jama iyayenmu magana kaga basa raye"

"Addu'ar mu suke buata ba mu ria janyo musu magana Ana zaginsu Don Allah ka bar Aliyu da Halinsa na barshi da Allah shi zai kwatomin Hakina, Kuma don Allah ka Dena shaye shaye ya Tukur """

"Tukur Ya share kwalla da ta zubo Mishi, duk duniya ba wanda yake so kaman Murja tun bayan da suka"

"rasa iyayensu, su biyu ne a wajen iyayensu Dada itace mahaifiyar Babansu, halin rayuwa ne ta maida Tk dan shaye shaye saboda wahalar da suka sha a hannun kishiyar Mahaifiyarsu bayan rasuwar Mahaifiyar"

su sunsha a zaba sosai a hannunta Mummunan Tk da Allah ya Wora mishi son Murja duk wata wahala

"yakan jureta saboda farin cikin murja, duk duniya bayan Maganar Dada da Murja baya jin Maganar kowa, akan ka taSa murja gwara ka yi matsiyacin duka, komawar su hannu Dada ne Tk ya Wan fara natsuwa duk da haka idon akan taSa murja Zaiyi reshin kunya gab da Aliyu ya fara Soyayya da Murja Tk ya samu saSani da wani abun har takaisu ga faWa ya jima sa rauni sosai hakan yasa aka tura shi gidan yari na"

"tsawon shekara Waya,"

"Murya a sanyaye Tk ya ce,""Zan Dena kin ji murja Nima bada son raina nake ba!"""

"Dada ta share kwalla saboda tausayi,""Allah ya yi muku Albarka!"""

"""Amin Dada"""

"Tk ya kalli ya ransa yana faWin ku kyale mai ke ke nan ya wuce"""

"""An gama Oga"""

"Saida ta yi sati biyu a Asbiti sannan aka sallameta, ta rame tayi duhu kullum bata da Aiki sai kuka,"

"""Rabi'atu me zai haka mu roi yaron nan Aliyu ya maida Murjanatu Wakin ta ki duba ga ki gani"

"yarinyan nan tana cikin damuwa kullum cikin kuka take, Malam Tanimu na yi maganar yana kallon Dada,"

"""An ya Malam kana ganin zai yadda ya maida ta dakinta cewa fa. Ya yi Auren sha'awa ya yi ba sonta"

"ya ba!"""

"""So ma nake Naji wane laifi ta aikata Mishi haka har da Zaiyi mata Saki Biyu"""

"""Ni dai a ganina da kabarshi"""

"""So nake muje muyi maganar gemo da gemo da Ni da mahaifinsa"""

"""Allah ya sa A dace"""

"""Amin"""

"Malam Tanimu ya nufi wajen Murja dake zaune ta rabka Uaban ta gumi,"

"""Zaki iya gane gidan su Aliyu Win?"""

"Cikin ya nayin damu ta ce zan gane"""

"""Shi ki Wauko ma yafin ki muje"""

"Ita a tunaninta Aliyu ya maida Auren su,"

Cikin hanzari ya daui mafinta suka fice daga gidan Dada na musu fatan samun nasara.

"Cikin Sa'a suka tatar da Daddy gida kasancewar yau Weekend ne, malam Tanimu yajin dadin samu"

"Daddy a gida tunda shine ya nema sama Auren murja, Da aka sanar da Daddy ya yi bao kai tsaye ya ce"

"a shigo dasu Sangarensa tare da Mama, mama ta mike da niyar barin falon ya dakatar da ita,""ki yi zaman ki kawai"""

"Sallama sukayi suka shigo malam Tanimu ya gaida Daddy da Mama cike da izza ya amsa musu, Murja"

"ma ta gaishesu, kanta a asa,"

"""Malam Tanimu mi ke tafe da kai?"" Ya yi asa da murya ya ce,""Daman Aliyu ne ya saki Murmushi"

"tsawon saki Biyu kenan da yan kwanaki Amman munji shiru ba wanda yazo bikonta sannan mun tambayeta ko ta yi masa wani laifin ta ce A'a""."

"Mama ta gyara zama cikin Wani irin yanayi tana kallon su, Daddy Babu ko alamun damuwa tare da shi"

"ya ce,""Ai shi saki ba dole sai Anyi laifi ba ake yin sa!, Amman bari nakira Aliyu Naji"""

"Wayarsa ya Wauka ya kira Aliyu,""Ka na Ina ?"" daga can angaren Aliyu ya ce ,"" Ina gida Daddy"""

"""Ka same ni a gidan yanzu nan a kwai maganar da Za mu yi""kana ya kashe wayar,"

Bayan mintuna goma sha biyar sai ga Aliyu ya shigo sanye yake da Jallabiya baa yana zuwa ya zauna

"kusa da Daddy ya Wan Kwantar da kansa saman kafaWarsa kaman yadda ya saba, yana ganin Malam Tanimu, amma ya nuna kaman bai sansu ba, tun A lokacin Malam Tanimu ya sha jinin jikinsa, Aliyu dake masa ladabi kaman wani sarki, yau a shi ne ya i ko da gaida shi, Daddy ya kalli Aliyu ya ce ,"" wai sunzo"

"ne suji dalilin da yasa ka samar musu a ba tare da lafin komi ba"""

"""Ba tare da shayi ba ya ce,""Daman sai anyi Laifi ake saki?"""

"""Yanzu Aliyu Irin sakayyar sa zaka yi muna ke nan?""."

"Daddy ya yi saurin Waga masa hannu,""Tanimu ya isa haka taya zaka zo har cikin gidana kana gayama"

"Wana baaken magana, kwaWayin ku ne ya za mu ku""."

"Malam Tanimu ya girgiza kai idanunsa sun kaWa sunyi jazir saboda bain ciki,"" Shi kenan Alhaji daman"

"mun zone saboda a sulhunta su ya maida matarsa dainta suci gaba da zaman hauri""."

"Aliyu ya mie tsaye yana faWin ,""Wallahi Daddy da nasan a kan wannan maganar zaka kirani da banzo"

"ba""."

"""Sarry my Son!"""

"""Daman na Aurenta ne domin na more kuma na samu Abinda nake so, me zan yi da ita?"""

"Cikin jikinta muka ku san yadda ku kayi da shi"""

"Falon ya yi tsit sai kukan Murja dake tashi, Malam Tanimu ya saki saki baki yana kallon ikon ALLAH"

"cike da Al'ajabi bai taSa zaton Reshin kunyar Aliyu ta kai haka ba, A yadda Aliyu ya zo masu da siffa ta kamala da mutunci a she abin bai kai zuci ba, tuni idanun Malam Tanimu suka ciki da kwalla ya kalli Aliyu"

"kaman Zaiyi magana wani aton Abu Mai Waci ya tsaya Mishi a maoshi,"

"Har ya juya zai tafi ya juyo yana kallon Daddy ya ce,""Kaiconka! Usman wallahi kayi asarar hali, kuma"

wannan gata da kake nunawa Aliyu sai ya kaiku ga halaka da sannu zakuga sakamakon ku kana ganin kai mai kuWi ne ba zamu iya za da kai ba! Allah yana sama yana gani Allah ya yi ma Murjanatu sakayya akan

"cutar da Aliyu ya yi mana Allah ya bi mata Hakkenta""."

"Malam Tanimu ya dami Hannu Murja da ke kuka tana kallon Aliyu suka fice daga falon""."

Aliyu ya za tsaki ya fice daga falon yana faWin Ni wallahi Bazan ma ara Auren aan latakkawan nan

"ba, Auren ma yanzu ya fita a raina, ya nufi angaren Umma,"

"""Mama ta sauke tagumin da tayi da hannu biyu taba share kwalla, kana ta kalli Daddy cikin wani irin"

"yanayi ta ce ,""Alhaji"" ya juyo ya kalleta cikin oarin danne abinda ke ranta ta ce,""Alhaji wannan ba hanya da ka ke bi ba mai Sullewa ba ce, wallahi ina mai ba ka shawara ka yi gaggawar gyara halinka da na Aliyu ka daina goyon bayansa akan zalunci da ya ke tun kafin ya gamu da Abinda zai sha masa kai gatan nan da kake nunawa Aliyu Ya yi yawa kana tutar da Rayuwarsa, Ka bi ka shagwaSa shi yana lalata yaran mutane yana maidasu kanun zaurawa, saboda kana takarmar kana da kuWi shiyassa kuke cutar duk wanda ku ka ga dama?, Ni Mahaifiyar Aliyu ce Ko kaWan bana jin daWin yadda yake rayuwa Alhaji kamai fa kana da Wiya mata baka gudun Ayi musu Abinda Aliyu ke yiwa Wiyan mutane? Ya kamata ka farka daga Nannauyan barci da a ke kasan Halin da ku ke ciki kaida Aliyu, wallahi Wallahi matuar kuka ci gaba da"

"tafiya a haka wata rana Aliyu zai Wauko ma Abinda yafi karfin ka da zaka gwammace mutuwar k. """

"""Ke!"" Laila ya daka mata wata irin tsawa gami da miewa tsaye yana faWin ,""Dakata! Laila"" ke har"

"kiyi isar da zaki tsaya a gaba kina faWamin baaken magana akan Aliyu Bazan lamunta a ria cin zarafin Wana!"""

"Ya buga wawan tsaki ya juya ya fice daga falon, Mama ta rakashi da ido cike da Al'ajabi ta girkiza kai tare"

"da share kwalla, lalle Alhaji ya yi nisa baya jin kira, wanda ya kama mata ya tsaya masa baya tabbas Akwai ranar nadama ta na jiye musu ranar da Duniya taza juya musu baya, ta jima zaune a wajen tana tunanin da ta san haka halinsa yake da bata Auresa ba babu Abinda Auren sa ya tsinana mata face bakin ciki tayi nisa sosai da tunanin Umma ta shigo falon tare da Hannatu yar kimanin shekara Bakwai a"

"duniya, a hankali ta zauna kusa da ita tana sauke Ajiyar zuciya, ""Maman Hanifa don Allah ki yi Hauri"

"akan Abinda ke faruwa Tabbas Abinda Alhaji yake baya kyautawa tsakanin da Allah yana cutar da rayuwar Aliyu"""

"Ta rushe da kuka mai tsuma zuciya, Umma kwalla ta share har ga Allah tana tausayin mama, Hannatu"

"ta matso kuka da ita tana faWin ,""Mama! Kuka ki ke? Mama baki da lafiya na kira Daddy ya kaiki Asbiti, sai itama ta fashe da kuka harda shashshea,Mama ta rungumeta tana faWin ,""Autan Umma Nifa ba kuka nake ba Idanuna ne ke ciwo kingani tana faWa tana share mata Hawaye, ""Mama bari Naje na dauo Miki"

"maganin ciwon Ido"""

"da gudu ta fice daga falon Mama da Umma suka bita da kallo, lokacin Waya suka sauke Nannauyan"

"Numfashi,""Maman Hanifa don Allah ki Dena kukan ya isa"""

"""Na Dena Amarya"""

"Dai dai lokacin Hannatu ta dawo falon rie da Eye Drops tana faWin ,""Mama kawo na saka Miki""."

"Ba musu ta Wan Waga kanta sama Hannatu ta saka mata maganin tana Murmushi , ""Yauwa yanzu zai"

"deba ciwo"""

"""Thank you Hannah"""

"Umma ta ce yauwa je ki ce Aunty Sumayya ta tsefe Miki kai ko Anty Hanifa duk wanda kika gani, da sauri"

"ta fice daga falon tana faWin Umma zanje Saloon"""

Umma taci gaba da janta da fira tana Webe mata kewa.

*******

"Dada ta share kwalla da majina da ke zubo mata ba bu aautawa ta ce,""Amman Aliyu bai kyauta muna"

"ba yazo muna da siffa ta kamala ashe mugun nufi ne ransa, ALLAH ya saka Miki Murjanatu, ta dubi Murja dake kwance tana kuka, a hankali ta shafa kanta Muryarta a sanyaye ta ce,""duk mutumin kwarai ya yarda da addara mai kyau ko mara kyau mun Wauki wannan addara Allah ya yi Miki zaSi na Alheri Allah"

"ya baki wanda ya fi sa ki duk wata damuwa a ranki Allah zai saka Miki"""

"Sai a lokacin ranta ya Wan yi sanyi ta mike zaune ta rungume Dada tana faWin,""In sha Allahu Dada na"

"gode sosai !"""

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 9-10

"Sannu A hankali Murja ta Dena saka damuwa a ranta ta tattara su gefe ta aje, hakan ba aramin"

"daWi ya yi wa Dada da malam tanimu, A Sangaren Tk ma sosai hakan ya yi masa daWi zuwa yanzu ya fara rage shaye shayen da yake,"

"A Hankali a hankali kwanaki suka ci gaba da shuWewa, cikin Aminci Allah zuwa yanzu Asad shekarsa"

HuWu a duniya.

"A angaren Aliyu kowa tunda ya saki Murjanatu bai koma yin Aure ba, Hakan ba Sakin daWi ya yi"

"wa Mama ba, a ganinta Allah ya fara arSan Addu'arta,"

"Yau ta kasance Talata, Tunda safe Balaraba ta tashi da matsanancin ciro ciki, haka yasa aka wuce da ita"

"Asbiti,"

Suna tsaye Iya da Hamza cike da farin ciki mara misaltawa tare da Addu'ar Alkairi ga Dr Kamal da ya

"daui Nauhin ciwon Balaraba, tunda A haihuwar Asad ya ke Wawainiya da su tamkar dama can A kwai a laa a tsakanin su, tun a lokacin suka yaba masa, daWin daWawa tun isawarsu Asbiti Hamza ya kira shi daman sun Wan saba da shi tun wani ciwo da Asad ya yi suka kawoshi Asbiti tun A lokacin ya ke da"

"Number Hamza,"

Kyakkyawan Albishir da ya yi musu na cewa ya Waui Nauhin Aikin da za'ayi Balaraba kyaune

"Apendis da za'a cire mata, ""Kamal Mun gode sosai Allah ya saka da Alheri"""

"""Babu komi Mama in sha Allahu an jima kaWan za'a shiga da ita wajen aiki, kuma in sha Allahu za'ayi"

"shi cikin nasara zata dawo Normal kaman ma bata taSa ciwo irin wannan ba"""

"Kallo suka ria binsa da shi cikin Al'ajabi da farin ciki marar misaltawa, bakinsu ya ulle sun rasa me"

"zasu ce, Hatta Balaraba dake kwance tana binsu da kallo na musamman Dr Kamal, Ita kai tasan wani halin da take ciki,"

"Iya ta share kwalla da suka zubo mata, ba wai kudin ne suka rasa ba zuwa yanzu Alhamdulillahi babu"

"Abinda suka rasa saboda tumaki Balaraba Allah ya sanya musu Albarka, a bangaren Hamza ma Alhamdulillahi zuwa yanzu Shagonsa ya daWa bunasa kusanma duk jiyar tasu ba bu mai irin Shagonsa"

"zuwa yana har ya kammala gidansa Aurensa ma baifi wata Waya da ya rage ba,"

"""Allah ya yi maka Albarka Kamaludden Allah ya kare ka Allah yasa ka gama da duniya lafiya Allah ya"

"kareka daga sherrin maiya Allah yasa kafi haka Waukaka"""

"""Ba bu komi Mama Ai Balaraba kaman anwace a gurina bana son godiya, fata na Adai Allah ya bata"

"Lafiya yasa Ayi aikin cikin Nasara"""

Ya faWa yana kallonta da murmushi Kwance a fusakarsa Balaraba ta yi asa da kanta tana Murmushi

"tun bayan abinda Aliyu ya yi mata bani ta tsani dukkan wani namiji ba musanman saurayi matashi amma har ga Allah Dr Kamal yana burgeta ta rasa da wane baki zata gode masa Murya a sanyaye ta ce,""Na gode ba ni da wata kalmar da zanyi maka godiya Allah ya saka maka da Alheri Allah ya faranta maka fiye"

"da yadda ke ke faranta mana Allah ya. """

"Ya Waga mata hannu da sauri yana faWin ,""Ya isa haka tsakaninmu babu godiya an zama Waya Ummin"

"Asad"""

Murmushi ta yi tana sunkuyar da kai mugun kunya take ji idon ya kirata da sunan(Ummi Asad)

"Ku shirya nan da Awa biyu za'a shiga da ita wajen Aiki"""

"Kaman yadda ya faWa Awa biyu nan na cika aka shiga da Balaraba Wakin da za'ayi mata Aiki, likitoci wajen"

"guda huWu ne a kanta ko wanne da Aikisa harda Dr Kamal, Iya da Hamza na zaune a waje suna binsu da Addu'ar samun nasara,"

A alla Saida suka shafe tsawon awa biyu sannan suka ga An Turo Balaraba akan gado ta kwance

tamkar Matacciya iya zane ne kawai a jikinta Blue aka wuce da ita wani dakin na musamman da aka

"tanarda mata, Dr Kamal ya iso gare su fuskarsa dauke da Murmushi yana faWin,""Alhamdulillahi aiki ya kammala da Alama akwai nasara ina sha Allahu zata warke"""

"Lokaci Waya Hawayen murna da farin ciki suka zubo musu Iya ta ria zuba Mishi Albarka,"

Kuzo muje ku ganta saidai ba'a son hayani ko kaWan kuma ba'a son A tasheta anfi son ta farka da

"kanta, da sauri suka nufi Wakin"

aki ne mai girma ga kyau gado biyu ne a ciki sai kujeru ukku da A.c bayan fanka da Wan aramin fredge

a tsakiyar gadajen.

"Bayan Awa Waya sai ga Dr Kamal ya buWe ofar Wakin ya shigo da kaya nii nii, a hankali Hamza ya"

"mike ya arSa masa kayan,""Yauwa Mama ga wannan Aliyu Hauri ba yawa dai saboda na san a alla zaku"

"kai tsawo sati Waya kafin a sallameta, don Allah duk a Binda kuke buSata kada ku ji Nauhin tambayata Ni"

"Wan ku ne kaman Hamza da Balaraba""."

"daga haka ya fice daga Wakin,Iya da Hamza suka bishi da kallo, kana suka maida kallonsu ga kayan"

"Hamza ya buWe kayan shayi ne da fruit da kaji guda biyu da aton flask Win shayi da na Abinci, Iya ta yi ta saka mishi Albarka."

*ASAD*

Zaune yake ya rabka Uaban tagumin kaman wani Babban Mutum kallo Waya zaka Mishi kasan cewa

yana cikin matsananciyar damuwa Idanunsa cike da kwalla ya kalli Baba dake zaune kusa da shi Murya a

"sanyaye ya ce,""Baba ta shi ka kaini wajen Ummi na! Baba Ka kira Uncle Hamza ya zo Kaini wajen Ummi"

"na"""

"Baba ya Kalli Asad dake zaune kusa da shi yana share hawaye, tausayin yaron ya cike a Zuciyarsa,"

tunda aka wuce da Balaraba Asbiti ya saka sukuni gabaki Waya a firgice ya ce ko karin safe ya i banda

"kuka ba Abinda yake, ""Ai na faWa maka idon baka ci Abinci nan ba, ba inda zaka je"""

"Rau rau ya yi da ido Kwallar da ta taru ta zubo Mishi, yasa ta fin hannusa ya share, bai koma cewa"

"Uffan ba illa kawai Ido da ya tsurawa Baba ko kyattawa ba shiyi, Baba ya Kallesa yana murmushi sanin Halin Asad ba zai koma yi Magana ba Abinci ma bazai ci ba har sai an cika mi shi burinsa, Baba ya shafi"

"kansa yana faWin Haba Asadullah fushi ka ke da ni?"""

"Dai dai lokacin Hamza ya shigo gidan yana murmushi, Kallo Waya Asad ya yi masa ya kwarda kai gefe"

"tamkar bai gansa ba,""Hamza ya jikin Balaraba?"""

"""Jiki Alhamdulillah Baba"""

da ga nan ya sanar da Baba irin hidimar da Dr Kamal ya yi mu su.

"""Kai ma sha Allah, Allah ya saka mi shi da Alheri samun irin sa wannan lokaci a

Please Login or Register in order to submit comment