gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 7 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaye suka wuce inda Sumayya ta yi parking Win motarta.....

"Nasir tafiya ya ke kawai ba tare da yasan ina ya nufa ba, gabaki Waya ransa a jagule ya ke maganganu"

"Sumayya sun tsaya mi shi a rai, har ya kama hanyar gidansu Sumayya sai kuma ya canza hanya ya nufi gidansu, yana isa ya zaiyanama Mommy duk abinda ya faru,"

"""Ina ita Sumayya ta ke ?"""

"""Wallahi Mommy ban sani ba"""

"""Kaman ya baka sani ba Nasir"""

"""Kirata maza kaji inda ta ke"""

Number Sumayya ya kira yafi a irga amma ba'a Wa ga ba.

"""Mommy ba ta Waga ba"""

"""To kai mi ye alaar da ita Fadila Win da zata ce kama ku haWu a Hotel?"""

"Dai dai lokacin Dady ya shigo,""Aysha lafiya ya na ganku haka?"" Mommy ta sauke Ajiyar zuciya kana ta"

zaiyanama Dady abinda ya faru....

Suna barin gida kai tsaye suka wuce gidan Sumayya Mama ta yi hon mai gadi ya buWe mata gate ta shiga

"da motar,""Sannunku da zuwa Hajjiya"""

"""Yauwa Sannu"" Mommy ta bashi amsa, tare suka nufi ofar falo Mama ta buWe ta ji kofar a rufe,"

"""Shamsu Ina mai gidan ya ke? ""Hajjiya ai kina fita shima ya fita"""

"Barin wajen suka yi suka shiga mota kai tsaye Mama ta wuce gidansu,"

"""Toh kai Nasir me ya sa baka yi mata bayani ba, kasan sha'anin mata sai a hankali"""

"""tai bani damar na yi mata bayani sai faman surfa masifa ta ke"""

"""Ai dole ta yi Masifa""Mommy ta bashi amsa tana harrarsa,"

"Dai dai lokacin kuma su Mama suka shigo Sumayya na biye da ita a baya,"

"""Assalamu alaikum, Yaya Anty ina wuninku"""

"""Wa'alaikum Salam, lafiya lau"""

"""Mommy Ina wunin ku"""

"Sumayya ta faWa kai a sunkuye,"

"""Lafiya lau Sumayya ya gida"""

"""Lafiya lau"""

"""Gwaggo Ina wuni"""

"""Lafiya lau Nasir"""

"""Shi ba zaki gaida shi ba?"""

"Mama ta faWa tana kallon Sumayya,"

"Sumayya ta dago da jajjayen idanunta ta sauke su a kan fuskar Nasir Murya a sanyaye ta ce ,""Ina wuni"""

"""Lafiya lau"""

"""Sumayya ki yi Hauri ki dena kuka Kinji"""

"""Haba Aunty Aysha miye a ka yi mata na kuka?"""

"""Miye ma ba'ayi ba"""

"Nasir ya yi saurin cewa ""Wallahi Mommy abinda ta ke tunanin ba haka bane, ""rufemin baki ko na"

"sassaSa maka"""

"Nasir yaza bakinsa ya yi tsit,"

"Sumayya taji wani irin sanyi ya mamaye zuciyarta,"

"""Haba Anty Aysha ki barshi mana ya yi magana"""

"Dai dai lokacin kuma Hajjiya ta shigo tana faWin lafiya? na ganku nan kunyi cirko cirko?"""

"Mama ta zaiyanama Mama komi,"

"""Anya ko kunyi bincike akai, nasan Nasir bazai aika haka ba""."

"""Nasir wa ce Fadila?"""

"""Hajjiya Nurse ce abokiyar aiki na ina saman hanyar dawowa gida ta kirani tana da patient a hotel wata"

"friend Winta ce tazo daga Abuja bukin wata awarsu shine Labour ya taso mata a Hotel Win tana buatar taimakon gaggawa shine ta kirani na taimaka mata a matsayina na babban likita da nadawo gida na ci abinci na wuce Waki domin na watsa ruwa shine na bar wayar a falo to ni Wallahi na ma manta sam da muyi maganar da ita, shine ta yi ta kirana ta gayamin inda zan sameta ban Waga sai ta turomin text."

"Yana gama magana kira na shigo a wayarsa ya daga tare dasa speaker,""Hello Fadila"""

"daga can angaren Fadila ta ce,""Dr Nasir patient tana ta Bleeding sosai wallahi baby ya iyin kuka nayi"

"iya oarina amma na kasa pls idon baka zaka samu damar zuwa ba katurom Nurse's ko motar Asibiti mu wuce Asbitin ina ga ma haka zaifi saui"" tana tsaka da magana Baby ya yalla ara, ""Alhamdulillahi baby ya yi kuka"" ta faWa cike da farin ciki,"

"""Okay gani nan zuwa"" Nasir ya faWa kana ya she wayar,"

"""To ba ga irinta nan kin tada hankalin a banza, miye umfanin haka?"" Cewar Mama."

"Sumayya ta sunkuyar da kai cike da kunya,"

"""Toh Alhamdulillahi tunda gaskiya ta bayyana Sumayya a ria kiyaye wa Kinji a rika kai zuciya nesa Allah"

"ya ci gaba da baku zaman lafiya"""

"""Amin Hajjiya"" Dady ta faWa yana kallon Hajjiya,"

"""Oya ta shi maza kije ki nemi yafiyarsa tun ban SaSSallaki ba"""

"Ta mia jiki a mace ta nufi wajen Nasir murya a sanyaye ta ce,""kayi Hauri!"""

"Ya kawar da kai gefe yana faWin,""Ba ko mi"""

"""Ayi ta hauri da juna Sumayya kinsan ya na yin aikin nan naku dole sai anyi cuWanya, kai kuma don Allah"

"komi ya wuce Karka ce zaka Wauki wani mataki bayan kun koma gida"""

"""In Sha Allahu Hajjiya komi ya wuce"""

"""Allah ya yi muku Albarka"""

"""Amin ya rabbi"""

"""Ku ta shi ku tafi gida Allah ya tsare"""

"""Gwaggo muje na sauke ki gida"""

"""A'a Nasir bari na kira direba yazo ya Wauke ni"""

"""to ki tafi ta motar Sumayya, tunda ga motata"""

"""Toh ba damuwa idon naje zan ba Hanafi ya dawo da ita"""

"Sallama sukayi musu kana suka wuce,har sun kai bakin ofa Noor ta ce,""Ba jan je gida ba zan zauna"

"wajen Mommy"""

"tuni ta juya ta nufi wajen Mommy su kuma suka wuce, kai tsaye ya wuce da ita Safar Hotel, suna isa ya yi"

"parking,"" ta fita ya juya baya ya Wauki jaka sannan ya fito yana gaba tana binsa a baya har suka iso room 66 ya yi Knoking,""Yes shigo"" aka faWa da can cikin Wakin, Sumayya ta buWe ta shiga su biyu ne a Wakin Waya na kwance saman gado Wayan kuma na rie da Baby, ganin Dr Nasir yasa Fadila ta shi tsaye tana"

"faWin ,""Sannu da zuwa Dr"""

"Sumayya ta ji wani irin olon ya tsaya mata a maoshi, ganin yadda fadila ke magana da"

"Nasir,""Yauwa ga Sumayya nan zata taimaka Miki akwai in da zanje,"

"""Ai na maga zata iya tafiya"""

"""Kin tabbatar ba wata matsala?"""

"""Allah ba komi"""

""",Tah sai Anjima Sumayya kam tuni ta fice daga Wakin sam Fadila bata kwanta mata sai ta ke ganin"

kaman akwai wani abu a tsakanin su wani irin kukan takaici ne ya taso mata.....

"suna isa yayi parking sannan ya koma ya zauna ya jingunu da jikin kujerar yana jin yadda take kuka,"

a zahiri mamaki yake itace da laifi itace da kuka kuma

"har cikin ranshi yaji zafin marin da yamata Wazu,"

ajiyan zuciya ya sauk'e sannan yasa hannu ya d'an dagota ya jingina ta da jikin shi hannun ta ya kamo

"cikin sanyi ya cusa hannun kan k'irjin shi sai kuma ya kalleta a hankali yace."" Kiyi hauri kinji"""

sai kuma yayi shiru sannan yasa tafin hannun shi yana shafa fuskar ta a hankali yace.

"""Kukan ki nasa zuciya ta tayi nauyi sabida sai inga kamar na k'asa rik'e amanar dana d'auka ne kiyi hak'uri"

"ki gafar ceni banyi niyar tab'a lafiyar jikin kiba."""

"Murya na rawa ta ce,""me ya tsakanin ka da ita?"""

Ya yi Murmushi yasan kishi ne ke Wawauniya da ita.

"""Wallahi tallahi ba bu komi tsakanin mu. Ki yadda da ni kinsan ba zanyi mi ki arya ba, ta so muje cikin"

"gida"""

"""Allah ba inda zanje sai na rana marin da kayi min"""

"""Toh shike nan muje ki rama"""

"Murya na rawa ta ce ,""ba inda zanje sai na rama""."

"Na yarda mu shiga saiki rama."""

"baki ta tura sannan tace ""toh."""

"hannun ta yaja suka shiga cikin gidan ,"

"suna shiga Wakin ta ya nufa da ita,"

"""Zan rama fa."""

Ido ya tsura mata cikin mamaki ajiye wayarshi kan mirror sannan ya juyo a hankali yace.

"""Toh zoki rama."""

"ta sowa tayi ta tsaya a gaban shi ta Wan Wago kanta tana kallon fuskar shi,shi kuwa kollon d'an tsawonta"

"yake tunda ko fuskarsa in zata kalla sai ta daga wuya da kai,"

"kuma wai shine tana ikirarin tazo ta rama marin daya mata,"

cikin ranshi kuwa jira yake yaga iya rashin kunyarta zata mareshin neko aa

"ganin tana ta Wago wuya da k'afafun ta dan ta isoshi tsawo ta kasa,sai ya d'an rok'ofo kanshi ya sunkuyar"

"dai-dai tsawonta cikin sanyi Muryar ya ce,""Rama"""

fuskar shi ta tsurawa ido ta d'ago hannun zata dalla mishi.marin sai kuma tayi maza tayi asa da hannun

sai hawaye shar shar tamkar an kunna fomfo.

"""Don kasan Bazan iya marinka ba shine zaka ce na rama"""

murmushi yayi a ranshi yace.

"""Gaskiyar bahaushe wata fuskar tafi k'arfin mari."""

"fahimtar da yayi bazata iya ramawan bane,"

"sai ya mik'o mata hannu zo nan matar Nasiru da famin me ki ke so?"""

"""goyo na ke so"".ta faWa cikin shogoSa"

"""goWai goWai da ke zan goya"""

"""Allah sai ka goyani kona faWa ma Mommy"""

"Ya lumahe ido, ""zazzaSi nakeji"""

"ta fashe da kukan taSara tana bubbuga afa irin yadda ananan ya suke,"

"""Shi kenan ya isa"""

A hankali ya durk'usa ya mik'e tsawonshi kamar mai konciya sai kuma ya d'an taso ya k'afa hannun shi a

"k'asa sannan ya mik'e tsawonshi,"" zo ki hau"""

Ba kunya ta Wale sama tana Murmushi

"yana kallon ta duk abin da takeyi,"

a haka har

zuwa wani d'an lokaci sannan ya manna jikin shi kan lallausar carpet d'in ya kwanta yana maida

"numfashi akai akai,"

"itako murmushi tayi sannan ta mik'e zata tafi,"

sai ya rik'o hannun ta ya fizgota jikin shi ya matseta gam cikin maida numfashi yace.

"""hankalinki ya kwanta ko?,"

"""Sanyi na ke ji ki ba ni magani"""

"""Banda"""

"""Kina dashi mana."""

"""Toh ina yake?."""

hanun shi ya cusa cikin jikin ta tare da lumshe ido yace.

"""D'umin jikin kine kawai zai cire min wannan sanyin inba hakaba zazzaSi bazai sauka ba"

"tureshi tayi ta mik'e sai kuma ta d'an yi k'ara jin yadda yake murza hannun shi a kan k'irjin ta,"

murmushi yayi ya mik'a hannun kan gado ya jawo blanket sannan ya jawota jikin shi kan carpet d'in ya

"kuma rufesu da blanket d'in,"

"hannun shi yasa yana shafa jikinta, mutsumutsu kwace kanta ta ke."

sunkuyowa yayi ya rink'a kissing Winta gaba d'aya ya gigice ya gigitata a haka ya samu abinda ya ke

Sukata.

"*Muna gab da nutsawa cikin labarin in sha Allahu, a kwai badaala a book 2 zamu koma kan Comrade"

Aliyu Saurayi Zainabu *

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 21-22

Washe gari Daddy da Mama suna zaune a Darning suna breakfast Aliyu ya yi Sallama ya shigo su

"duka suka amsa masa, ya iso ya za kujerar kusa da Daddy ya zauna gami da mia masa hannu cike da fara'a Daddy ya dame nasa hannun yana cewa,""Aliyu ka ta shi lafiya?"""

"Murya a sanyaye ya ce ,""lafiya lau Daddy"" ya Wan kalli Mama a sakarce ya ce,""Ina kwana Mama."" ciki"

"ciki ta amsa dan,""Lafiya""Daddy ne ya haWa masa tea ya tura masa gabansa gami da dankali da ferfesun kifi, can Daddy ya dubi Mama don ya ga yau kaman fushi ta ke sosai tunda sukayi rigama jiya akan maganar Sumayya."

"""Wai ina Sumayya ta ke ko bata ta shi daga bacci ba?""."

"Batare da ta kallesa ba ta ce,""wa ce Sumayya?"" Ya Wan Sata rai gami da cewa,""Ban gane wacce Sumayya"

"ba muna da wata Sumayya ne bayan ita?""."

"Mama ta girgiza kai kana ta ce,""ai bata kwana a gidan nan ba"""

"Ya dube ta da rashin fahimta, ina ta tafi?"". har lokacin bata dubeshi ba ta ce,""tana Wakin mijinta"""

"Ya jinjina kai idonsa kanta ya ce,""don Me zaki zaki bari ta koma? bayan na ce miki baza koma ba, Nifa zan"

"lamunta ba a ria zaluntar ata ya zama dole Nasir ya saketa ta dawo gida"""

"Ranta ya Saci idonta ya ciko da kwalla sai ta Wago tana dubansa ta ce,""wacce gudunmawa za ka bayar"

"idon na gaya maka, kamar yadda ka kasa aiwatar da abin da ya dace a lokacin da ya dace, shi yasa nima"

"na aiwatar da abin da ka ke ganin ya kamata idon kai baka gudan abin kunya ni ina gudu, tunda dai"

"mijinta bai sake ta ba taya zance ta zauna gida idon ta zauna me zata min?"""

"Wayarsa ya Wauka ya kira number Sumayya ringing biyu ta Wago,""Assalamu alaikum Daddy ina kwana?"" a"

"tsawace ya ce,""Waton ban isa da ke ba ko? ni zaki maida mutumen banza Sumayya?"""

"Murya a sanyaye Sumayya ta ce,""A'a wallahi Daddy abinda nake zargi Bama haka bane ta soma bashi"

labarin yadda abu yake a fusace ya dakatar da ita dare da kace wayar yana sauke Numfashi...

Mama ta mie da sauri ta wuce Wakin saboda kukan da yake shirin taho mata a duk sanda ta tuno halin

"mijinta, daga Daddy har Aliyu suka bi bayanta da kallo, su kansu kawai suka sani ba su damu da farantawa wani ba ko da ko wa wanda suka ta re da shi ne duk abin da zai yi wa ransu daWi shi su ke yi"

"ko da ko wa zai baantawa wani,"

A hankali kwanaki suka ci gaba da shuWewa rayuwa na tafiya yadda ya kamata ta wane Sangaren.

*BAYAN SHEKARU GOMA*

Rayuwa ta yi dadi sosai a gidan Dr Kamal zuwa yanzu Balaraba ta kammala karatun na school of Nursing

"har ta fara aiki aanta Ukku Adnan, Aysha ( Afra) Laila(Afrin),"

"A Sangaren su Hamza ma Alhamdulillahi rayuwarsu suke cikin kwanciyar hankali, shekara biyu kenan da"

"suka koma sabon gidan da Hamza ya gina masu gidana ne mai matukar Kyau da tsari Sangaren biyu, Zuwa yanzu Asad shekarsa goma sha shidda Wan saurayi da shi kyakkyawa wata biyar kenan da ya"

kammala Sakandiri

*************

Sati biyu kenan a shirye shiryen zuwa Asad asa mai tsarki wajen gasar Alqur'ani ta duniya da za'a

"gudanar a Makka,zuwa yanzu an kammala komi na tafiyarsu. Asad tun yana jss3 ya sauke Alqur'ani mai girma tare da haddaceshi."

"Ranarda zasu tafi tunda sassafe Balaraba ta zo gidansu iya tare da Dr Kamal da su Adnan, zaune suka"

"same a falo suna Breakfast Asad na zauna saman kujera rie da cup ya dora afa Waya saman Waya, Balaraba ta kallesa ta kawar da kai fege tamkar ba tagansa ba, saboda duk lokacin da ta ga Asad sai ta tuna da Aliyu, sai ta ria ganin tamkar Aliyu ne, Asad ba inda ya baro Aliyu Kullum kammin Aliyu ne ke bayyana a jikinsa tunda daga surar jikinsa har fuskarsa da tafiyarsa da zamansa duk irin na Aliyu ne hatta"

"muryarsa irinta Aliyu ce, halayensa da Wabi'unsa duk irin na Aliyu ne."

(Su Zainab an ji daWi ko )

"""Mama ina kwanan ku?""."

"""Lafiya Kamal"""

Kana ya biWi wuri ya zauna.

"Balaraba ta shiko cikin falon ta zauna kusa da iya tana faWin,""Iya ina Kwana?"""

"""Lafiya lau Balaraba ya gida, ina su Laila da Aishatu"""

"""tare kuma zo suna angaren Hamma Hamza"""

"tana rufe bakinta suna shigo tare Hamza da Fiddausi, da gudu su Aysha da Laila suka nufi wajen Iya"

suka zauna saman cibiyoyinta.

"""Afra Afrin su sauka mana karki karya yata"" Dr Kamal ya faWa iya kafesu da ido,"

"""Ka barsu kawai"""

"Dr Kamal ya yi Murmushi ,dai dai lokacin Baba ya fito daga Wakin dake cikin falon fusakarsa Wauke"

"fara'a kamar ko yaushe,""Baba Ina kwana?"""

"""Lafiya lau Kamal, ya Iyali"""

"""Alhamdulillahi Baba"""

"""Ummi Ina Kwana"" cewar Asad,"

"""Lafiya lau"" ta ba shi amsa. Kana ya gaida Dr Kamal, ya amsa mishi fusakar Wauke da Murmushi."

"tare suka yi breakfast cike da natauwa,Bayan sun kammala masu aiki Iya suka tattara wajen, Baba ya"

"yi gyaran murya yana faWin,""To Alhamdulillah! Allah mun godema da irin Ni'imomin da ka yi muna Allah Alhamdulillahi, kana ya maida kallonsa ga Asad ya ce wa Asad Allah ya kaiku lafiya Allah ya bada Sa'a"

"tafiya Allah ya dawo da ku lafiya kusamemu Lafiya"""

"Sauke kai Asad ya yi kasa yi shiru duk ido suka zuba mishi falon ya dauki shiru na tsayin mintuna biyu, a"

"hankali ya dago idanunsa da suke cika taf da kwallah cikin wani irin murya mai sanyi wacce basu taSa saninsa da ita ba ya ce ""Amin Bana"""

Wayan bayan Waya suka soma yi mishi Addu'a da fatan nasara. Kasancewar 12 dai dai jirgin su zai tashi

"haka suka tatta zuwa Airport, tuni Abokon tafiyarsa sun hallara tareda manyan malamai da zasu tafi tare, Su Balaraba basu bar Airport Winba Saida Jirginsu ya Waga kana suna dawo gida cike da kewar Asad......"

*ASAD*

arfe Shidda jirginsu iya isa asa mai tsarki. Asad shine na biyar da saukowa a hankali yake sauko yana

"jin wani iska mai cike da rahama na ratsa ilahirin jikinsa Lumshe ido ya yi tare faWin,"", Alhamdulillahi a saman laSSansa Saboda murna da farin ciki, Kasancewar an san da zuwan nasu tuni an tanadar musu da abin hawa da zai kaisu masaukinsu, Babban Hotel ne dake kusa da masallaci... tarba ta musamman suka"

samu daga wajen ma'aikatan Hotel Win abinci kala kala na musamman don kowa duk wanda aka ba irin

abinci an gama karrama shi sun Wan ci ba laifi....

ranar habaki Waya basu runtsa ba sunata bitar karatu..

Har aka fara Kiran sallan asuba suna abu aya

Sosai yake Jin kansa yayi nauyi hakama har lokacin idanuwansa idanuwansa Basu koma yanda suke

"ba,Wanka yayi ya fito ya shirya cikin jallabiya fara qal me taushi ya zira takalmansa Yana amshinsa me"

Nutsuwa da sanyi musamman yau din da kusan komai nasa ya sake nutsuwa da Wani irin kamewa na musamman.

"Koda suka dawo wajen Salla har an kawo masu Breakfast Win su mai rai da lafiya, ruwan tea kawai ya sha,"

"bayan kammala Breakfast Winsu da awa Waya shugaban su ya tara su waje Waya, ya ara wayar musu da kai yadda abubuwan suke duk da dai sun san abubuwa da daman akai bayan ya gama masu tambaya sukayi tambaya shi dai Asad sai kallonsu kawai ya ke, basu bar Wakin ba Saida sukayi Addu'a da neman"

Nasara....

"Kai tsaye aka wuce dasu wani aton Hall mai masifar kyau da tsari, Haske ne ta ko'ina da manyan manya"

"Cameras ta ko'ina acikin Hall Win, cike ya ke da manyan manyan mutane kallo Waya zaka musu kan kuWi sun zauna a jikinsu duba daga ya yanayin suturar jikinsu ma abin kallo ce, Hall Win ya yi tsit banda ira'a Shek Al Sudais na karatun Alqur'ani mai girma, ko wannensu ya natsu karatun na ratsa su wata irin natsuwa na fizgar gangan jikinsu, bayan Mintuna talatin aka fara gudanar da abinda ya tara duk abinda"

ke faruwa acikin Hall Win ana nunanashi ne a live.

A nan gida Najeriya ko Balaraba ce zauna a falo tare da Dr Kamal sun saka atuwar TV a gaba suna

"kallon duk abinda ke faruwa a asar Saudiyya, Balaraba ko kwakaran motsi ta kasa hankali da gabaki Waya na wajen TV ta tsurawa Asad Ido dake karatu cikin zazzaar muryarsa mai cike da natsuwa karatu"

"ya ke a natse babu gargada, Balaraba ta lumshe ido Kwallar da ta cika mata ido ta zubo,"

"""La! Yah Asad cikin TV Afra zo ki gani tun ba'a wuce sa ba"" Afrin ta faWa fuskarta Wauke farin ciki,"

"da saurin Afra ta ara so cikin falon ta zaune tanaci gaba da kallon Asad ko kyaffatawa ba ta yi,"

Adnan ma da sauri ya fito daga Wakinsu ya nemi wuri ya zauna gabaki Wayan su sauka maida hankalinsu

da natsuwarsu ga Tv.....

A dai dai lokacin su Iya ma na zaune a falonta tare da su Hamza suna ganin duk abinda ke wakana.

Hawayen farin ciki suka zubo ma Iya. ta sauke Sassanyan Ajiyar zuciya tana jin wani irin farin ciki marar misaltawa.. Baba ma bakinsa har kunne saboda Murna da farin ciki.

Mama da ke zauna a falo hankalinta gabaki Waya na wajen TV mamaki da Al'ajabi ne suka rufe a zaunen

"da take ta kasa koda kwawaran matsi, dai dai lokacin wayarta ta rafa ringing da kyar ta iya Waya hannu ta Waui wayar ta a za saman kunne Murya a sanyaye ta ce,""Sumayya! ya ki...ke?"""

"Muryar Sumayya na rawa ta ce,""Mama ki kallon Kasar Alqur'ani da ake Haske? Mama Kinga mai kama"

"da Ya Aliyu? Wallahi suna kama Mama anya ba Wansa ba ne? Wallahi Mama kamanninsu ya yi yawa sosai ni ban ma taSa ganin irin kamamminan ba tamkar an tsaga kara"""

"Mama ta sauke Nannauyan Ajiyar zuciya kana ta ce,"" Ya zai zama Wan Aliyu ace bamu sani ba, bana"

"tunanin Wan Aliyu ne saboda duk matan da Aliyu yake aure aan talakkawa ne da Wan sa ne da tun lokacin da aka haifesa zasu sanar da shi, mama ta kalli Tv da har yanzu karatun Asad aka nuna ta ce, wannan fa sunansa *Muhammad Asad Bin Maryam*_duk matan da Aliyu ya Aure ba mai sunan Maryam"

"a cikinsu daga, Lubna, Surayya, Munira, Balaraba, sai Murjanatu"""

"""Mama duk da hakan nan dai a bincika Al'amarin nan ni. Wallahi Mama Matar Yaya Kamal Anty maryam"

"tana min kama da tsohuwar matar yah Aliyu, duk da so Waya na taSa ganinta lokacin tana matar ya Aliyu kuma Mama ita ma sunanta Maryam, shima Yaya Kamal lokacin da zai gabatar da ita wajen Daddy cewa ya yi bazawara ce"""

"""Sumayya abinda na ke so ki ga ne wannan yaro idon har Wan Aliyu da mun sani koda ko shegene balle"

"shi da aka sameshi ta hanyar halar, sanna ai ita sunanta Balaraba ita kuma Maryam, Sumayya ta ce,""Mama nidai gaskiya ban yadda ba"""

"""Ai ko gwara ki yadda saboda zaki ga mutum bai haWa komi da kai ba amma kamamninku tamkar an"

"tsaga kara,sanna idon har Maryam Win tsowuwar Matar Aliyu ce bata taSa nuna ta sanmu ba duk da so"

"Waya muga taSa ganinta lokacin tana matar Aliyu"""

"""Shi kenan Mama tunda baki yadda ba"" Sumayya ta faWa a sanyaye."

"""Ai da Wan Aliyu ne da Kamal ya sanar da mu sannan ban taSa ganin yaro a gidan Kamal"", daga haka"

"sukayi Sallama... Mama ta sauke Nannauyan Numfashi... sosai maganar ta tsaya mata a rai, ta wani Sangare zuciyarta ta raya mata Asad Wan Aliyu Wayan Sangare kuma na ce mata ba Wan Aliyu ba ne kamannine kwai, ta ya ma za'a ce Wan Aliyu ne amma ba su taSa sani ba gashi yaro har ya zama saurayi. haka dai ta zauna tana tubka da warwala, kamin ta mia da kyar ta nufi Wakinta ta Wauki Album ta dawo falo ta zauna tana kallon hotunan Aliyu lokacin da yake da shekaru irin na Asad Win, ta kalli hoton Aliyu"

"ta kalli Asad da ake nuna har Yanzu yana karatu cikin zazzaar muryarsa mai cike da natsuwa, ta sauke Nannauyan Ajiyar zuciya, kamamninsu ya yi matukar firgita ta,""tabbas a kwai ruWarwa acikin Al'amarin nan, wayarta ta Wauka ta kira Number Dr Kamal Ringing ukku ya Waga,""Assalamu alaikum! Gwaggo Ina"

"wuni?"""

"""Lafiya lau"" ta amsa mishi a sanyaye, Kana gida Kamal?"""

"""Ina gida Gwaggo"""

"""kaga rayon da ake nunawa a TV?"""

da jin haka Dr Kamal ya mie tsare tare da barin falon ya nufi Wakinsa yana shiga ya ya maida ofa ya

"rufe ya murza Key kaman wani marar gaskiya ,"

"""Kamal baka kamansu da Aliyu ba?"""

"""Wallahi na gani gwaggo suna kama sosai tamkar an biyu Aliyu shekaru kwai zai nuna masa"""

"""Wallahi nima abin ya Waure min kai, Aliyu Win bai taSa faWa maka cikin matan da ya Aure a kwai wanda"

"ta haihu nasan Aliyu Baida wani Amin sai kai baya Soye maka komai"""

"Dr Kamal ya yi shiru yana sauraren Mama, tun ba yau yake zargin Asad Wan Aliyu ne, ya yi iya oarin"

wajen bugun cikin Balaraba domin ya gano gaskiyar Al'amarin amma bata ba shi dama ba daga arshe

"ma ta ce mi shi mahaifin Asad Allah ya yi mi shi rasuwa tun cikin Asad na da wata shidda, a kwai ranar da ma ya nuna mata hoton Aliyu domin ta tabbatar Kamfaninsu, ita ma ta tabbatar da Asad na kama da"

"Aliyu har abin ya bata mamaki sosai, kuma ko kaWan bata nuna tasan Aliyu ba, duk wata hanya yabi"

"domin gano gaskiya amma haka hakan bai samu ba, abinda ke Waure mishi kai shine idon har Asad Wan Aliyu me ya sa sun Mama ba su sani ba, bazai yi yu ba ace Aliyu yana Wan amma denginsa ba wanda ya sani koda ko Wan ya kasance shegene, Iya saninsa ma da Aliyu baya zina baya kuma neman Mata banza duk matar da zai yaurada sai dai ya yaudare ta hanyar Aure, kuma duk Wan da aka haifa ta hanyar Aure dole ne a bayyanar da shi. amma kuma me yasa Asad baya amfani da sunan Mahaifinsa kaman ko wane yaro, sai dai kuma labarin da Balaraba ta bashi na iyayyar da dengin Mahaifin Asad suka nuna mata da shi kanshi mahaifin Asad Win lokacin da zai ara Aure irin walaanci da cin mutuncin da ya yi ma kafin daga baya Allah ya arSi ransa. tunda ta dawo gida da ciki harta haihu ba wanda ya nemata balle Wan da ta haifa, lokacin da aka sanarda su ta haihu cewa sukayi Wansu ba ne ba, sunyi haka ne domin sun mallake dukiyar da Mahaifin Asad Win ya bari. ba wanda yasan cin Asad balle suturarsa da lafiyarsa ko akasin haka ilimin shi da tarbiyyarsa duk basu sani ba a matsayinsu na Iyayensa. reshin imani duk ya wuce haka don me bazata ce Wan ta bane Banga laifi ta ba ko ni aka irin wannan cikin fuska matakinda"

zan Wauka kenan.

"""Kamal

Please Login or Register in order to submit comment