gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 20 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki da tunani ba ki da zuciya."""

"*Ba ka san abunda kake fada ba Yah Deedat, ni Asad be taba nuna min so ba balle har ya furta min,"

"kuma ba zai taba so na ba har abada saboda ya tsanni ni ma kuma ba zan taba son sa ba, babu wannan a tsakanin mu idan ma wani yai maka karya to karya ce kawai ba gaske ba"""

"Ta fada ta girgiza masa kai tana hawaye,"

"""Ummy ta fada min Asad za ki aura, ba ni ba"""

"""Ba gaskiya ba ne,ni kai na ke so ba Asad""."

da karfi Deedat ya janyota ta faWa jikinsa ya rungumeta da Masifar karfi ta yadda ko oaran motsi ba

"zata iya ba ya yi oarin haWe bain su yake Nainah ta i bashi dama yasa hannunsa Waya ya toshe masa bai ta yadda ba zata iya yin ihu ba, nan take hawaye masu zafi suka silalo mata ta fara kicinayar kwance kanta shiko kaman tunzurashi take saonni masu zafi yake aika mata ta ko'ina a jikinta da kyar ta kwance"

kwanta.

"""Na tsane ka Deedat na tsane ka, kai da Asad duka na tsane ku, bana son ka bana son sake ganin"

"fuskarka karka sake shiga rayuwa ta"""

"ta fada da iya karfin muryarta tana hawaye, matsowa yai kusa da ita yana girgiza mata kai ta ara"

"matsawa da arfi tana faWin,""karka kuskura sake taSani"""

Ihun da ta yi ne ya fito da Ummy hankali a tashe.

"""Junainah ! Ki yi hauri Sherrin sheWan ne Wallahi da gaske son Aure na ke mi ki""."

"""Karka sake kiran sunana mugu Azzalumi na tsaneka Deedat"""

Kallonsa Ummy tai ta Nainah sai kuma ta sake kallon Deedat

" Me ka ce mata Deedat"""

"""Ummy kin Sata komai, kin sa na aikata abin da ban taSa aikatawa ba""."

"""Me ka aika mata?"""

"""Ummy haddina ya so ya keta!"""

"Deedat ya ce,""Ummy wallahi Sherrin she. !"""

"Be kai Ayaba Ummy ta tsinka masa mari,"

""" kai ba mutum ba ne, ba ka da tunani irin na mutane, sakare da bai san ciwon kansa ba"""

Tana fadar hakan ta juya ta fice daga bq din a fusace ta bar Deedat tsaye dafe da kuncin idonaa sun kade

sun yo ja sosai. Sai da ya kalli Nainah sannan ya kada kai ya fice.

Kasan cewar Amma tana bacci mai nauyi saboda maganin da ta sha hakan yasa bata ji abin da ya faru

tsakanin Nainah da Deedat ba.

harabar gidan ta fito ta nufi gadin ta zauna a wani gurin da wani be zai iya ganina ba. Abunda Deedat yai

"mata ya fi tsanarda Asad ke nuna mata zafi a yanzu, kuma yana bata kulawar da ta dace ciki har da taimaka mata na samu ilmi, sai dai duk da hakan hakam ta fi jin sakewa Deedat saboda shi be nuna mata tsana ba be kuma taba musguna mata ba, sai dai Abunda yai mata a yau yasa na ji na fi tsanarsa fiye da Asad. Bata san shirin ba, wata kila ta shirya Asad ya aure ta ko da baya sonta saboda ya kara goge laifinsa ko kuma saboda tana so a matsayin surukarta, amman be dace ta yanke wannan hukunci ba tare da jin ra'ayina ba, ko kuma saboda wani dalili na ta na dabam domin ta tabbatar bata da kima da darajar da Asad da kansa zai bukaci aurenta ko ya furta cewar yana son ta, Haka tai ta sake sake na na na kulla wannan na kwance wacan har aka kira Assalatu, hakan yasa ta nufi Wakinsu ta yi Alwala tana fitowa daga toilet Win Amma ta farka, ko kaWan Nainah bata bata wata ofar da zata sa Amma ta fahimci"

wani abu....

"Warwaren arfe bakwai da rabi Ummy ta shiga Bq kai a sunkuye Nainah ta gaida ta, sannan ta nemi guri"

"ta zauna kusa da Amma,""Ina neman gafararki a matsayinki na. Uwa da muka yanke hukunci batare da"

"saninki ba kina da damar hana Nainah auren Asad ki aura mata Deedat ko wani dabam wanda zuciyarta ta natsu da shi, bayan zaSin da nayi mata""."

"""Wallahi Allah ne shedata ban yi niyar aikata komai a gurinki ba sai alheri, dukan kudirina na kiji dadin"

"rayuwar ki a gaba ne, ina da yakinin Asad zai rike ki amana, kuma zai zauna da ke ya rike ki da kima saboda yana son ki""."

"""Ummy kin rike ne kamar yar da kika haifa ko da rana daya ba ki taba nuna min kyama ko banbanci da"

"yayanki ba,na san baka zaki zaSa min abin da zai cutar da ba""."

"Ummy ta saki murmushi ""Na gode da kika fahimta Allah ya miki albarka Auta na""."

"""Murjanatu ina fatan zaki karSi buata ta hannu bibbiyu?"""

"""Na yadda da ke na zan ba zaki zaSi abin zai cutar da mu, ina fatan hakan ya zame muna Alheri gabai"

"Wayan mu, mun gode da karamci""."

"""Amin Ni ce da godiya""."

Tana fadar hakan ta tashi ta fice daga dakin. Nana ta bi Ummy da kallo.

Jiki a mace Nainah ta nufi parking space ta zauna ta rabka tagumi.

"cikin wannan tunanin ne motar Asad ta kunna kai cikin gidan, kawar da fuskata tai dan kar ya ga"

hawayenta ta sunkuyar da kai asa sai dai hakan be hana daya fito daga motar ya doso inda ta yana

sauri.

"""Me ya same ki?"""

"Ya tambaya fuskarsa ba yabo ba fallasa, sai ta kara yin kasa da kanta kamar tana kokarin boye kukanta."

ya dua yana leken fuskarta.

"""Baki da lafiya ne?"""

ala bata masa ta kawar da fuskarta sai ya mike tsaye ya nufi cikin gidan ya barta da kanshin turarensa.

"kitchen ya fara lekawa domin ya fiye tarar da ita a can ganin bata nan yasa ya wuce dakinta sai ya same ta zaune saman gadonta da magani a hannunta tana sha Adnan a zaune kusa da ita, yana ganin"

"yanayinta gabansa ya fadi, da sauri ya karasa kusa da ita ya zauna bakin gadon."

"""Ummy baki da lafiya?"""

Ummy bata iya ce masa komai ba sai Adnan ya labarta masa abunda ya faru. Cikin wani irin bacin rai

Asad ya mike tsaye da zimmar fita sai Ummy ta dakatar da shi.

"""Dawo ka zauna"""

"""Ummy ba a haifi dan da zai fada miki magana na kyale shi ba, idan ba shi da hankali yau zan nuna mishi"

"kalar reshin hankali na"""

"""Ban yarda ka ce masa komai ba, ban yarda wata magana marar dadi ta fitowa daga bakinka ba"""

Dawowa yai ta zauna babu wani abu a duniyar da ya wuce bin umarni uwa ko da ko ba shi da

"dadi.Zaman sa da minti biyu zuwa uku Abba ya shigo shi ma hankalinsa a tashe, domin ko kadan baya son tashin hankalin matarsa kamar yadda ita ma take gudun na shi."

"""Maryam Kin yi kuskuren aikata abunda kika aikata ba lallai ne Deedat ya fahimce ki ba, kuma tabbas zai"

"dauka kin yi hakan ne saboda ki hana shi ita ki aurawa Asad""."

Dagowa Momy tai ta kalli Dr Kamal

"""Dr ban san na yi kuskure ba sai a yanzu, kuma ban san wacce hanya zan bi domin na gyara kuskuren da"

"na tabka ""."

"""Hanya Waya ce shine ki bata zaSin wanda take so tsakanin Asad da Deedat ko wani can dabam idon bata"

"ra'ayin su,idan kuma bata son auren zai tai ta karatu har lokacim da zata ji karatun ya fita ranta."

"""Ummy don Allah karki bata damar za bi Wallahi Nainah bata san wanda take sonta tsakani da Allah ba""."

"""Asad!""."

"""Tashi ka fita"""

Mikewa Asad yai ya fice yana jin cewar abunda Ummy take son ta aikata be masa dadi ba.

"""Deedat ya fi cancanta da Auri Nainah"". Cewar Ummy"

" Amman ko ma minene ai be dace yai miki abunda yai ba, tun da ba karamin yaro ba ne""."

"""Ina neman izinin zuwa gidan iya""."

"""Amma sai ba yanzu ba ko?"""

"""Hanlina ba zai kwanta idon ban tafi yanzu ba""."

"""Okay Adnan sai ku tafi tare""."

"""Toh Abba""."

*DEEDAT*

"Cikin wani irin mummunan yanayi ya iso gida, be taba nadamar yin wani abu kamar yadda yai nadamar"

"zuwan sa gidan Ummy a yau ba, domin ba be so ba da duk wannan be faru ba da be ji wata maganar marar dadi daga Ummy ba, balle har Nainah ta ce ta tsane shi. Kai ta tsaye ya wuce angaren Umma kai tsaye domin labarta mata abunda ya faru har lokacin ya kasa sauke fushinsa. Tura kofar falon yai ya shiga sai ya same ta zaune bakin saman kujera tana kallon tv. Karasa yai kusa da ita yana wani bata rai shi ala dole fushi yake yana kuma son nuna mata damuwar, kusa da ita ya zauna, ganin bata kalleshi ba"

yasa ya kira sunanta.

"""Umma"""

Tana juyowa ta tsinka masa mari mai zafi ta mike tsaye a fusace tana kallonsa ta ce.

"""A she baka da Hankali Sha sha sha marar tunani sakarai ashe baka da hankali ban sani ba sai yau? Waya"

"kai ka taba Adda Balaraba Wa kake a da zaka fadawa Adda Balaraba magana marar dadi Ka taba kowa ka yi ma kowa amman ban da Adda Balaraba ban aminta ba, daman kai nake jira dan sannan za ka zo""."

(Wayyo Deedat )

Ta furta a tsawace tana nuna masa kofar fita. Hawaye shar suka wanke fuskar Deedat tuni yai mutuwar

zaune.

Kasa cewa komai Deedat yai sai kallon Umma yake hawaye na sauko masa kamar ba shi ba. A fusace ta

"bar masa gurin ta haye sama dakinta. Ya dade zaune a gurin sannan ya mike tsaye ya nufi part dinsu,"

keys bude dakin ma daker ya iya sakawa ya bude yana shiga ya zube a falo zaune saman kananan cushion dinsa.

"Abunda ya faru ne ya tsaya masa a rai, ta ina ne be kyautawa Ummy ba? Miye illar abunda yai? Har ga"

"Allah be ga da inda yake da wata matsala ba, Ummy ta nuna masa son kai, kuma maganar da ya fada mata babu laifi a ciki, ta sani sarai yana son Nainah taya zata juyar abun akan Asad saboda yana danta? Ya sani be kyautawa Nainah ba, har ta furta kalmar tsana a gareshi ba, wannan babin kam ya yarda yayi kuskure amman da wanne zai ji rashin goyon bayan Ummy ko kuwa yanke masa hukunci da mari da Umma tai, ko kuwa auren Nainah da Asad zai yi? Anya ma zai iya zai iya kallon Nainah da Asad a guri daya bayan shi ya fi cancanta ya zauna da ita? Domin shi ya ce yana son ta kuma yana da tabbacin tana"

son sa.

A daren be yi bacci ba duk kuwa da irin gajiyar da ke tattare da shi Ta ina zai shirya da Nainah? Asubar

"fari ya fita daga gidan zuwa masallaci be dawo ba sai bakwai da rebi na safe, kamar zai wuce part dinsu sai kuka ya shigo part din Umma, Daddy ya samu tsaye a tsakiyar falon yana kai koma, jiki a mace ya nufi"

"wajensaya durusa har asa ,""ina kwana Daddy""."

"Tas! Tas!! Ya wonke kyakkyawar fuskarsa da lafiyayyun mark har guda biyu, da sauri Deedat ya mike"

tsaye dafe da kuncensa hawaye masu zafi na silalo masa.

",A she baka da tunani Deedat?"

"""Daddy don Allah Kiyi hauri"""

"Ban taSa tunani haka daga gare ka ba, so hauka ne Halam?"""

"""Wallahi wannan ya zama farko kuma ya zama na arshe, idon wani abu ya sake shiga tsakanin ka da"

"Balaraba na reshin daWi in mai tabbatar ma da cewa zan cireka daga cikin jerin aana"""

A razane Deedat ya juyo yana kallonsa fuskansa jie da hawaye ya Wuka har asa yana mai neman

gafarar mahaifinsa.

A fusace Daddy ya fice daga cikin falon zuwan angaren Iya.

""" ina kwana Umma"""

Ta yi kamar ba ta ji shi ba sai cigaba tai da aikinta.

"""Umma yah Deedat na gaisheshe ki"""

Baby ta fada a zatonta bata ji abunda Deedat yace ba ne.

"""Na ji ai"""

Ta fada ba tare da ta kalleshi ba. Shi kuma ya mike tsaye cikin rashin jindadi ya fice daga falon.

**** *****

BAYAN KWANA BIYU

Asad na zaune a office Winsa yana dannar wayar aka turo mishi sao ta WhatsApp da Sakuwar number

"kaman ba zai buWe ba sai kuma ya buWe video, Video Nainah ne a sirara tare wani saurayi suna aika"

"baWala, daga ita har shi babu mai tufafi a jikinsu. "

Alhamdulillahi anan na kawo arshen Book 1.

END OF BOOK

(Tashin hankali me ke shin faruwa da Nainah? ?

Ga mai buatar ci gaban labarin zai biya uWi 500 kacal ta wannan Account Littafin *BIN MARYAM* na

"kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number 08149979652."

Nagode


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment