gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 5 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ke ma Win Kyawawan halayenki na Waya daga cikin Abin da yaja hankalina akan ki, domin ke Win mace kwarai ce da wane namiji zai yi kwaWayin mallakar ki a matsayin uwar aansa bayan"

"tsantsan kyau da Allah ya baki harda kyawun sur. """

"Ta yi saurin rufe fuskarta tana dariya tare da faWin ,""Banda zuga fa"""

"Dr Kamal ya sake katseta da ,""Gaskiya ce babu maganar zuga ke kyakkyawa ce ta ko wanne angare,"

"Allah dai ya kika muna burinmu, in sha Allahu za ki same ni bai baki kulawa da tattali da Soyayya har Abada ba zaki yi da nasanin Aure na ba, idon ba da muwa nan da wata ayi bukin mu ina son a haWeshi da"

"Auren anena da za'ayi"""

"""Wannan tsakanin ka ne da Baba Ni dai na gama nawa"""

"""Auww haka ma zaki ce?"""

"""To me zance bayan wannan?""."

"""A shirye na ke ko yanzu bani a Waura muna Aure ba, bana bukatar komi Matata kawai nake"

"buata,kin san matsalar gauro wallahi a matse nake shea Biyar Haba! Ki tausawa Wan Bawon Allah"""

"Ina ma asa ta tsake ta shige kwai ta huda saboda kunya, Hannayenta biyu ta sa ta rufe fuskarta, ""wai"

"kunya ta ki ke ji?, gwara ki ajiye kunyar nan tun yanzu ni da nake son mu gina sabuwar Rayuwa da zata"

"Wore har abada, idon munyi Aure zamu ria Kwana wajen Waya muci abinci a plate Waya na baki a baki muyi Wonka a tare muyi girki ta re""."

"duk maganar nan da yake Fuskar Balaraba a rufe take, ""Ohh ni Kamaludden yau na samu suruka, tunda"

"ba zaki magana ba zan ta fi Saida safe"""

"Jin haka yasa ta janye Hannayenta amma ta i yadda su haWa ido, shi ko sai kallonta ya ke yana"

"Murmushi, ""Ki ga yama Baba zan shigo Mu gaida gobe in sha Allahu""."

"""Allah ya kai mu"""

"""Amin My Dear!"""

"Tana tsaye a ofar gida har sai ta dena hangen motarsa, A hankali ta sauke Ajiyar zuciya tare da"

Rungume Hannayenta tana saki tattausar murmushi.

"Da gani yadda yake tui kasan yana cikin tsantsan farin ciki, yana isa ofar gida ya yi parking a wajen"

"gidan ya fito ya wuce ciki, aton gida ne mai matukar kyau da tsari angare biyu, Kai tsaye ya wuce angaren dake gefen daman sa, a hankali ya buWe ofar ya shiga Idanunsa ba su sauka a ko'ina ba sai a kan Aliyu da ke zauna saman kujera ya Wora afa Waya saman Waya yana rie da Mug da dayan hannusa"

"Wayan hannu kuma na rie da tsadaddiyar wayarsa yana dannawa cike da orewa,"

"Dr Kamal ya Wan murza idanunsa ya buWe akan fuskar Aliyu, cike da mamakin ganin wanda bai taSa"

"tsammanin ga ba, ya ara sa cikin haWaWWen falon da sha kayan Alatu ya nemi waje ya zauna yana kallon Aliyu, ""Hajiya wai Aliyu ne ko idanuna ne ke min gizo?""."

"Wata kyakkyawar tsohuwa dake zaune kusa da Aliyu ta killi Dr Kamal ta ce,""Aliyu ne Kamal ba gizo"

"ba""."

"""Haba! Ni wonder yau Aka tashi da sanyi sanyi Ashe comrade Aliyu ne zai zo, Wallahi Hajiya rabon da"

"nasa Aliyu a idona kusan shekara biyu kenan, muna gari Waya Wallahi Aliyu sam baka da kirki"""

"Aliyu ya Kallesa ya taSe baki,"

"""Iyakarka kenan ban dai buga ga re ka,"

"""Malam kana cika min kunne da surutu"""

"Hajiya ta kallesu ya yi Murmushi tana faWin,""ku kan dai ba ku rabuwa da rigama duk kuka haWu sai kunyi"

"rigama"""

"""Hajiya Wallahi Aliyu ya rena ni, kusan sheka biyu na ba shi, amma ki duba yadda yake sako min"

"magana kaman wani anensa"""

dai dai lokacin Sumayya ta fito Waki tare da Zainab anwarsu Dr Kamal har asa suka duka suka gaida

"Dr Kamal,""Yah Kamal sannu da zuwa"""

"""Yauwa my Sister's"""

"Ya faWa fuska a sake,"

"""Sumayya ina Gwoggo Laila?"""

"""Tana angaren Mommy"""

"dai dai lokacin kuma Su Mama suka shigo falon,"

"""Gwaggo Ina wuni"""

"Dr Kamal ya kaWa cikin girmamawa,""Lafiya lau Kamal ya Aika?""."

"""Alhamdulillahi gwoggo ina su Twins?"""

"""Suna angaren Anty Aysha ta re Nasir"""

"""Gwaggo a she tare ku ke da Comrade"""

"Mama ta kalli Aliyu dake zauna,ita kam ma bata san da zuwan sa ba,"

"""Wai Aliyu ne can Zaune?"""

"Cewar Mommy,"

"""Shine Mommy"""

"Dr Kamal ya bata amsa,"

"""Ikon Allah wallahi rabon da na ga Aliyu a gidan nan har na manta"""

"tare suka arasa cikin falon suka zauna,"

"""Ina wuni"""

"ya faWa ba tare da ya Wago ya kallesu ba,"

"""Lafiya lau Aliyu ya kwana da ya yawa?""."

"""Lafiya lau"""

"ya Wan Wago ya kalli mama, ita ma shi take kallo,""Mama! Ina wuni"""

"""Lafiya"""

"ta bashi amsa a sanyaye,"

dai dai lokacin Su Twins da suka shigo tare da wani kyakkyawan saurayi kamanninsu Waya da Dr Kamal

"sai dai shi ya fi Dr Kamal yarinta, ga baki dayan su suka haWa bakin wajen gaishe su,""Yah Kamal Yah Aliyu Ina wunin ku"""

"Kamal ne kawal ya amsa musu, Aliyu kam ko kallon inda suke bai yi ba,"

"""Sumayya ke kam ki ce wajen Nasir ki ka zo""."

"""Sumayya ta rufe ido cike da kunya ta ce,""Aa wallahi Yah Kamal"""

"Ai basai kin rantse ba, ke da gidan ku yarinyar da aka yaye a gidan nan""."

"""tunda haka ne ga ga Sangaren ta can sai ta tare"""

"Sumayya ta kalli Nasir ta sunkuyar da kai asa ta na Murmushi,"

"""Bana son sa ido fa kana ta kuramin a da yawa"""

"""Wace wainaar kike toyawa amshi ya shika ko'ina a gidan nan"""

"dariya sukayi gabaki Wayan su banda Aliyu, dottijawa ne guda biyu sanye da Jallabiya, Dr Kamal da"

"Nasir kuka mie tsaye suka taimaka Wan dottijon ya zauna saman lallausar kujera chaise lounge dake cikin falon ya Wan shin giWa gareta rie da sandarsa agefe,""Bappa"" sannu da zuwa suka faWa a tare,"

"""Dady sannu da zuwa"""

"""Yauwa Twins Sumayya kuna lafiya?"""

"""Lafiya lau Uncle"""

"""Uncle sannu da zuwa"""

"""A'a wai Aliyu ne nake gani haka?"""

"""Shi ne Dady"""

"""Ikon Allah!, Aliyu ya kwana dubu"""

"""Alhamdulillahi Uncle"""

"""Yaya Sannu da zuwa"""

"""Yauwa Laila ya mai gidan ki?"""

"""Lafiya lau ya ke"""

"""Ma sha Allah, tun yaushe kuka shigo Hlm?"""

"""Bayan maggariba"""

"Bayan sun gama gaisawa Dr Kamal ya yi gyaran murya tare da faWin,""Dady na samu matar Aure har"

"mun dai dai tsakanin mu manya kwai suka rage shi shiga"""

"""Bappa ya Wago yana faWin,""ma sha Allah, ko kai fa Ina yarinyar ta ke, ""Bazawa race Bappa amma"

"tana da Hankali da natsuwa sosai""."

"Aliyu ya Wan Wago ya Kallesa yana taSe baki,"

"Ina son idon Abubuwa suka dai dai ta a haWa Aurenmu da na su Sumayya domin samun saui"""

"""Haka ma za'ayi in Sha Allahu"" cewar Hajiya, Allah ya tabbatar da Alheri"""

"""Amin Hajiya"""

"Mama ta faWa tana Murmushi,"

Sauran anne suka taya shi

maurna da fatan Alheri

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 13-14

Sauran anne suka taya shi

"maurna da fatan Alheri,"

"""Na gode sosai, Gwoggo zan tura miki kuWi ki haWa min kayan lefe da kayan Waki"""

"""Me ya samu kayan gidan"""

"""Gwaggo kayan sun tsufa"""

"""Ina wani tsufa Kamal ba sheka biyu kenan da ka sauya kayan gida ba? zanje gidan na duba duk Abin da"

"ya kama a sauya sai A sauya shi, tunda Waki huWu ne sai aka tsoffin kadaje a Waki biyu, biyun kuma sai kasa sabbin kaya"""

"""Gwaggo aiki duka Waku nan da falo akwai kaya a ciki kuma duk sabbine ban jima da canza su ba"""

"""To tunda haka ne ba sai an sauya ko mi ba"""

"""Ita Amarya ta saka nata ina?"""

"""Ai na Wauke mata komi saboda iyayenta ba masu arfi ne ba"""

"""Tunda haka ne A sauya kayan Babban falo ya isa, Lefe kuma na Wauke ma ni zan haWa tawa"

"gudummawar kenan"""

"""A'a gwaggo karmuyi haka da ke pls"""

"Mama ta yi Murmushi tana faWin ,""Ka re na kenan?"""

"Ya yi saurin girkiza kai yana faWin ,""A'a wallahi gwaggo, na gode sosai Allah ya saka da Alheri"""

"Suka amsa da ""Amin"""

"""Gwaggo idon an cire kujerun falo na aba Sumayya gudummawa ta kenan a matsayin na na Babban"

"Yayan Amarya"" ya ara sa maganar cike da zolaya,"

"Gabaki Wayan su suka sanya Dariya, Mama ta ce,""An ko gode kaga sabbin da a ka yasa mata sai abaka"

"kai kuma"""

"Nan ma suka sake yin dariya,"

"Mommy ta kalli Mama ta ce,""Sannu da oari Allah ya saka da Alheri"""

"""Haba Aunty Aysha miye na godiya Kamal a nane idon banyi masa ba wa zanyi wa? Kamal tamkar"

"Wan da na haifa ne da ni da Ubansa Uwa Waya uba Waya"""

"Hajiya ta ce,""Mahaifiyarsa kuma Babbar Aniyarki"""

"Mommy da mama sukayi Murmushi,"

Aysha da Laila tare suka taso tun suna yara tare suka yi Primary da University ko da yaushe suna tare

"komin irin Waya kaman an biyu,ko Hutu suka samu a makaranta giWa suka suke hutunsu gidansu Laila ko gidan su Aysha, da haka har Soyayya ta shiga tsakanin Aysha da Aminu tun daga lokacin kuma Laila ta koma kiran Aysha Anty saboda Aminu kusan lokaci Waya akayi Auren. kuma har yanzu awancen su na"

"nan ba abin da sauya sai dai su da suka manyanta,"

"""Zainab Hanifah ku je ku Wauko abinci"""

"tare suka mike zuwa angaren Mommy Win Hanafi ya mara musu baya, kuloli ne n Alfarma kusan kuda"

"Ukk suka aje su a tsakiyar falon,tuwan shinkafa ne da miyar kuka ta musamman sai soyayyen Naman kaji, haka suka ci Abinci cikin nishaWi da farin ciki banda Aliyu,"

"Bayan sun gana cin Abinci su Zainab suka tattara wajen,Hira suka Wan taSa kafi nan Mama tayi musu"

"sallama,""Hajiya zamu tafi, Anty Aysha, Yaya, Bappa, Saida safenku"""

"""Laila har zaku wuce?"""

"""Ehhh Hajjiya"""

"""Allah ya yi Albarka mun gode sosai da ziyara"""

"""Amin Hajiya"""

"""Gwaggo wazai kaiku?""."

"""Direba ne"""

"""Tun bai zo ba bari na aje ku gida"""

"""Ai ya iso tun Wazu mu kawai ya ke jira"""

"""Gwaggo Anty Sumayya ta ce nan zata kwana"""

"""Saurin me ki ke haka Sumayya?"""

"""Kamal kadai sakama Sumayya ido"""

"Hajjiya ta faWa yana kallon Kamal Win,"

"""Ai gaskiya na faWa Hajiya"""

"""Kunga ku tashi mu tafi dare na yi""."

"Su Twins suka mie suna yi musu Saida safe,"

"""Toh Allah ya tsare"""

"Gabaki Waya suka yi musu rakiya,"

"""Ki kira Daddyn ku ki sanar da shi nan zaki kwana"""

"""Na gaya mi shi tun kafin muzo"""

"""ki ce da shirinki ki ka zo, Kayan sakawa?"""

"Hajjiya ta yi saurin cewa,""sai na bata nawa ta saka"""

"""Na zo da kala biyu suna cikin Handbag Win"""

"""Kwana nawa zaki yi?"""

"""Biyu Mama""."

"""Allah ya Kaimu"""

"Amin"""

"Basu bar ofar gidan ba Saida suka wuce sannan Dr Kamal ya kalli Aliyu yana faWin,""kai fa me ka ke jira?"""

"""Aliyu ya taSe baki yana,"" faWin Bana son sa ido fa"".."

"""Hajjiya Saida safen ku"""

"""Allah ya kaimu"""

 Amin

"Aliyu ya kalli Dr Kamal yana faWin ,"" ka dai ji kunyarKai yanzu ka rasa wa zaka Aure sai bazawara, ga an"

"mata nan burjik a gari amma duk basu yi maka ba sai bazawara ragowar wani"""

"Dr Kamal ya saki baki yana kallon Aliyu da ya Wauke fusakarsa tamkar ba shi ya yi maganar ba,"

"""Haba! Aliyu wallahi ka bani kunya, da ilimin ka kake irin wannan maganar? ta ina Aure bazawara ya"

"zama abin kunya?, Karka mata Annabi Muhammad (S.A.W) Aurensa na farko Bazawa ya Aure(Nana Khadija) miye Aibun Bazarawa wata bazawarar ma tafi wata budurwa kamun kai, Idon Ance dole sai saurayi da budurwa kawai ke Aure ta ya irin Gwauraye za mu yi Aure, Karka mata nifa Bazawari ne""."

"""Matsalar ka kenan wallahi da an yi magana sai kara yiwuwa mutum wa'azi, Amman Maganar gaskiya ni"

"Bazan iya Auren Bazarawa ba na fi son na Auri budurwa domin na more""."

"""Matsalar ka ke nan Aliyu, wai kai yaushe zaka san ka girma ka zauna ba kada Aiki sai Auri saki, wallahi"

"kaji tsoron Allah abinda kake ba zai haifa ma Wa mai ido ba"""

"""Kai dai ake ji, kaga tafiya ta"""

"Dr Kamal ya rakashi da kallo har ya isa bakin motarsa ya buWe ya shiga ya bar ofar gidan a guje,"

"Dr Kamal ya girgiza kai yana faWin ,""Allah ya shirye ka Aliyu""Kana ya shiga motar ya wuce gidansa....."

Washegari ko kaman yadda Dr Kamal ya faWa da Daddare bayan Isha'i ya yazo wajen Baba ya faWa masa

"Abinda ke tafe da shi, Baba da Iya kar harma da Hamza da Fiddausi sunyi matukar murna da farin ciki..."

"Nan da nan sai ga Balaraba da Dr Kamal kamar sun shekara suna soyayya, ita kanta Balaraba ta yi"

"matukar mamaki yadda ta saki jiki da Kamal suke hirar Soyayya da sabuwar wayar da ya saya mata, bata"

taSa zato ko tsammanin akwai wani lokaci da zai zo ta saki jiki da wani Wa namiji har ta faWa soyayya irin

"wannan haka ba,domin tun lokacin da Aliyu ya yaudareta ta tsani maza tsana mai muni, a tunaninta duka maza macuta ne, ta Wau Alawarin ba zata sake yin soyayya ba,"

Aliyu ya kimtsa mata tsanar maza da tsoronsu amma sai ga shi lokaci Waya Dr Kamal ya sauya mata tsari

"ba ta ankara ba Zuciyata ta kamu da sonsa matua,"

*******

"""Ya Tukur don Allah karka ta fi ka barni bani da kowa a yanzu sai kai,"

"Murjanatu na yi maganar tana sakin kuka mai tsuma zuciya, Tk dake kwance saman gadon Asibiti ya"

"rame ya yi bai fuskarsa duk tayi huri bakinsa a bushe duk ya tsage, idanunsa sun anance sunyi jawur,"

"wahaye ne masu Wumi suka zubo mishi ya dame Hannu Murja Murya a disashe ya ce,""Murjanatu!, ki yi hauri ki dena kuka kinji, cuta ba mutuwa ba ce"""

cikin Wauriya ya dami hannu saurayin dake tsake kusa Murja ya Wora saman hannu Murja Murya na

"rawa ya ce,""M...u..r..ja.. Y...u..suf ga Amanar anwata Murjanatu na barmaka don Allah kakula da ita"

"bata da ko a yanzu sai kai Dada da malam duk sun rasu nima ina ji a jikina ciwon nan bana tashi bane, bana son Murjanatu nayi maraice ka zame mata garkuwa"

"Girgiza kai Yusuf yayi idanunsa na tara walla ya ce,""In sha Allah zan zama yanda kake da buri har ma"

"fiye da haka Yah Tukur"""

"""Nagode Yusuf tabbas ko bayan ba nan Idan ka kularmin da Murjanatu zanyi farin ciki, sannan ka kula"

"min da an da zata haifa da kada ka bari hawayen bain ciki ya zubo daga idanunsu ni dai burina kayi min wannan al'awari Yusuf"""

"""Nayi maka alawari Yah Tukur Murjanatu da anta baza su taSa bain ciki dani ba, kullum zan saka su"

"farin ciki sannan zan kasance mai rion alawari aduk inda na tsinci kaina""."

"""Na gode Yusuf Allah haka sa da Alheri Allah kuma ya yi muku Albarka Allah ya saui Murjanatu lafiya"""

"A hankali ya juya ya kalli Murjanatu dake kuka harda shashshea,""Murjanatu ki rie Yusuf Amana karyi"

"saSa mishi baki da koma a duniyar nan daga Allah sai Yusuf don haka ki bi mijinki sau da kafa ki kula da aanki idon kin hauhu ki basu ingantacciyar tarbiyyar da Al'umma zasu amfana da su,Allah ya sauke ki lafiya Allah ya dafa kiki,Allah ya zama gatanki Murjanatu Allah bai kaddareni da yin Aure ba balle na"

"samu aa da zasu ria min Addu'a bayan raina! Kirima min Addu'a tare da aan ki Mur. ja."""

"Ya ara sa maganar da kyar sabo Amai da ya taso miki, A firgice Murja ta mike tsaye ganin jini na fito ta"

"baki da hanci, Yusuf ma duk ya rikice ya fita haiyacinsa,"

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un! Ya Tukur! don Allah Karka tafi ka barni"""

"Wani irin tari ne ya taso masa tari yake guda guda jini na faWowa, murja ga baki Waya ta fita Haiyacinta"

"kallo Waya zaka mata kasan ce wa tana cikin matsananciyar damuwa da tashin hankalin idanunta sun kaWa sunyi jazir, Tukur ya kalli Murja yana murmushi arfin hali yana kallon Murja,karki damu anwata saui ya zo in sha Allahu! Alhamdulillahi burina ya cika na dama amanarki hannu wanda ya dace Hannayenta duka biyu ya sumbata ,""Allah ya zama gatanki Murjanatu sai kuma ya dame hannuta sosai"

"ya faWin murya can k'asa numfashi na fita yana dawowa yace,"

"""anwata ki dena kuka matso matso in mutu a jikin ki Murjanatu yafe miki duk abinda kikayi min""."

sai kuma ya rink'a mimmie afafunshi jikin shi duk na rawa jini nata fitowa ta baki da hanci

"Murjanatu matsoshin ta kumayi kanshi ta d'ago ta d'ora kan cikin ta cikin kuka tace,"

"""Baza ka mutuba Ya Tukur karka mutu ka rufamin asiri""."

"ara ruggume shi tayi a gigice tace,"

"""Ya Tukur Karka tafi kabarni"

sai kuma tayi shiru jin yadda ya had'a tafin hannun ta da nashi ya damk'e da k'arfe sai kuma yayi

"murmushi cikin sanyi da tafiyar numfashi da kyer take jin abin da yake faWi,""Allah.... ya. zama.. gatanki"""

"sai kuma yayi mik'a a hankali yace,"

"""LA'ilaha'illahu MuhammadS'A'W!!!""."

Murja bata koma jin motsin saba

nauyin shi ya k'aru fuskarshi tayi haske sai d'umin jininshi da takeji yana ratsa fatar cikin ta har zuwa

"cinyoyin ta,"

"Kukanda take ya tsaya cak,"

"sai ta k'ara ruggumoshi a jikinta ta rieshi gam tana kiran ,""Ya Tukur! Ya Tukur!! Ya Tukur !"""

"*Allah kasa mu cika da Imani, Allah kayi muna kyakkyawan arshe, Allah ka jian magabatanmu, Jama'a!"

"Wallahi mu koma ga Allah mutuwar nan bata da rana, bata lokaci ko wanne lokaci taza iya zuwa kuma"

idon tazo dole a tafi *

Ayi hauri ba yawa.

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 15-16

"Kukanda take ya tsaya cak,"

"sai ta k'ara ruggumoshi a jikinta ta rieshi gam tana kiran ,""Ya Tukur! Ya Tukur!! Ya Tukur !"""

"ta kasa kukan sai tayi zuru da idanun ta kallon Tk Yusuf ya iso wajen da sauri tare da Nurse guda biyu,"

"Nurse Win suka janye Gawar Tk daga jikin Murja, Yusuf gabaki Waya jikinsa karkrwa ya ke, kwantar da shi sukayi tare da shafe fusakarshi saboda idanunsa dake kafe suna kallon sama sai gashi tamkar mai yi"

"bacci kaman karisa sunansa ya tashi suka ja zane suka lulluSe shi,"

"Murya na rawa Yusuf ya ce,""Allah ya jianka Ya tukur Abllah yasa yasa ka huta"" Sai kuma kuka ya kwace"

"masa harda shashshea,"

"Murja dake zaune Mararta ta yi Masifar murWawa wani irin tashin hankali line ya dabaibayeta, da gaske"

"Ya Tukur ya rasu?"" ta mie tsaye da kyar jini na Wiga a asan afafuwan amma bata sani ba"

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!Ta furta daker tana kokarin dawowa hayyacinta. ""Ya Yusuf da gaske Ya"

"Tukur ya rasu?"""

"Kai Yusuf ya Waga mata yana faWin ,""Ya Tukur ya rasu Murjanatu!"""

Ciwon Mararta ne ya tsananta sosai har ya kaitaga durushewa asa jini da ruwa naci gaba da zubo

"mata tamkar an kunna fomfo, ta dami afar Yusuf da arfi tana faWin,""Mutuwa zanyi, nan take gumi ya"

"ria karyo mata ta ko'ina,"

"""Sister Nauda ta ke fa"" cewar Nurse Win, da sauri nurse Win ta fice daga Wakin sai gata ta dawo tare"

"wasu mutum biyu tare da keken marar lafiya da kyar suka Waga Murjanatu suka Worata saman keken zuwa Labour room zuwa yanzu ta gama fita Haiyacinta, Yusuf duk ya ruWe ya rasa ina zai tsaya wajen Murja ko wajen Gawar Tk, da kyar ya dai dai tatsuwarsa ya bi bayan nurse Win zuwa Labour room, dai dai"

"lokacin Dr ya fito yana tambatayar ina an uwan Marar lafiyar nan?"""

"""Likita ga Ni nan"" Yusuf ya faWa a sanyaye, Dr ya ce,"" Wane Asbiti take awo?"""

"""Nan ne Likita"" Yusuf ya ba shi amsa, ""Ina katin file dinta don muna buatar file Winta domin musan inda"

"matsalar take"""

"""Likita katin ya na gida jima ta sati Waya kenan da ta zo awo"""

"""Bawon Allah kaje kakawo katinta a nemi file Win ta domin mu san ta ina zamu fara"""

"da sauri Yusuf ya wuce gida cikin ya fara neman katin, can ya tuna da jakar da take zuwa Asbiti da ita"

"yana budewa ko ya ga katin ciki ya yi godiya ga Allah kana ya fice daga Wakin daman mai mshin na tsaye a ofar gida yana jiransa haka yasa sukayi saurin isowa da gudu gudu ya wuce Labour room ya ba nurse Win katin kai tsaye tawuce Record room ta miama wani saurayi tana faWin ,""ayyabu duba mata file"

"Winnan Emmacency ne"""

"""Okey"" ya arSi katin ya dubi numbers dake jikin katin sannan ya soma neman file Win cikin ananen"

"lokaci ya ganshi,""Gashi Sister"" ya faWa yana bata File,"

"""Thank you ayyabu"""

"""Ur wlcm"""

"da sauri ta wuce Labour room ta miama Dr file Win, daga nan muka suka soma bincike ta yadda zasu"

"Sullowa lamarin bayan taimakon da ake bata, saboda cikin nata watansa bakwai..ga baki Waya ta gama jigata ta fita Haiyacinta banda surutai ba abinda ta ke, likitoci kusan guda biyar ne a saman kanta suna oarin ceto rayuwarta saboda Wan cikinta ya mace sanadiyyar ruwanda ta zubda..."

"Yusuf ya yi tsaye a ofar Labour room ya rasa me ke masa daWi a duniyar nan, da kyar ya tattaro duk kan"

"arfi jikinsa ya nufi wajen gawar Tk, ya na isa ya ciro wayarsa cikin Aljihu ya kira babban Abokin Tukur Win ya sanar da shi halin da ake ceki daman basu jima da barin Asbitin ba, gama wayarsu duka baifi mintuna goma saiga Safiyanu da sauran Abokan Tk Win suka shiga Wakin suna kuka mai cike tausayi ko wanensu idanunsa ya yi jazir, haka suka saka gawar a gaba suka kuka mai tsuma zuciya ba wanda ke lallashinshin wani a cikin su Yusuf ma sai yanzu ne ya samu damar yin kukan, Saida suka yi mai isarsu sannan Safiyanu"

"ya kalli sauran Abokansa Murya a sanyaye ya ce,""Ya'u kuje ku nemo mota mu wuce da gawar gida"""

"Haka ya mie jiki a mace tare da wasu samari guda biyu suka fice daga Wakin,""bayan Mintuna talatin Ya'u"

"ya shigo Wakin yana faWin ,""Ga motar can mun samo""."

"""Safiyanu ya Wago ya Kallesa da Idanunsa da suka aWa suka yi jazir,""ku tashi mu Wauki gawar"""

"Mukewa suka yi tare da Waukar gawar zuwa mota, suna isa shiya ta kaWe da koke koke, Haka aka yi"

"mishi Wonka yadda addinin musulunci ya tanadar,"

bayan sun gama ya shiryashi tsab cikin likkafanin shi aka kawo makara motor da babu taya motar da ta

zame mana dole shigarta bayan an sashi a cikine aka fitar dashi akayi mishi sallah bisa koyarwar annabi sannan aka d'auki Tukur aka nufi da shi gidanshi na gaskiya.

"*Allahu Akbar! ko wanne Wan adam arshen sa kenan, Allah kasa mu cika da Imani Allah ka ji an"

magabatan Allah yasa mutuwa ya zama hutu ga dukan musulmi*

*MURJANATU*

"Saida suka shafe tsawon awa ukku akanta, cikin ikon Allah da taimakon Allurorin da suka mata ta haihu,"

"saidai har zuwa yanzu bata cikin haiyacinta, Dr ya fito daga Wakin jikinsa duk jie da gumi ya nufin wajen Yusuf dake tsaye ya jinjina jijin bango ya rungume Hannayensa,""kaine Wan Uwan Murjanatu salihu?""Dr ya jefomai tambaya, ya Waga kai da kyar ya Kalli Dr ganin ba wancan na farkon ba ne Murya a sanyaye ya"

"ce ,""Ni mijin ta ne""."

"""Munyi na sarar ceto rayuwarta amma. """

"Yusuf ya nufo wajensa da sauri yana faWin ,""Amma me likita?"""

"""Kwantar da hankali munyi nasar ceto rayuwarta amma Wan cikin bai zo da rai ba"""

"Likita ya faWa a sanyaye,"

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!"""

Yusuf ya faWa Murya na rawa.

"""Likita Murja fa?"""

"""Sai idon ta farka zamu san me ake ciki"""

"""Likita don Allah ko zan iya ganinta?"""

"""A'a sai nan da awa Waya""ya na kai arshe maganar ya wuce, Yusuf rakashi da ido,"

**********

"Mama ko kaman yadda ta faWa, bayan kwana biyu ta shirya zuwa gidan Dr Kamal domin ganin abin da"

"za'a sauya, gida kam tsab Hadda kujerun da take tsammanin a sauya suma basuyi komi ba kasan cewar kujeru ne na Alfarma iya ganin da ta yiwa gidan baya bukatar komi,Kiran Dr Kamal ta yi ta sanar da shi gida kam baya bukatar komi idon wani Abu za'a saka bai wuce kicin ba duk Kicin dinma akwai kayan aiki"

a ciki....

*******

*MURJANATU*

"Satinta biyu a Asbiti aka sallameta, ta rame ta yi bai sosai kaman ba Murjanatu ba, Babban tashin"

"hankali da Yusuf ke fuskanta yanzu shi ne Kwata kwata Murja ta sauya sosai banda surutai da dariya ba abinda ta ke wani lokaci ma sam bata gane mutane hatta shi Yusuf Win haka suka shafe tsawon wata Waya a haka ba wani sauyi, Ranar wata Alhamis ya kaita Asbiti domin duba lafiyar ta iya binciken da likitoci suka yi sun gano cewa kwakwalwarta ta taSu hakan yasa take abu iri na marar hankali, Yusuf sosai ya shiga tashin hankali musamman da likita ya faWa masa adadin kuWin da za'a Murjanatu aiki tun a Asbitin ya ke kuka har suka iso gida abu Waya ne idon ya nuna shine maganar Tk maganar ta yi mugun tsaya masa rai, shi babban tashin hankali ma ina zai samo mauddan nan da likita ya faWa daman magana biyu likita ya faWa masa ciwon nata baiyi tsauri sosai ba idon an Waurata

Please Login or Register in order to submit comment