gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 15 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da har ya saka shi tsaki. Be shiga cikin gidan ba ya tsaya bakin gate ba tare da ya danna horn ba, Afrin na ganin hakan ta san baya son shiga ciki ne, sai ta bude motar ta fita shi kuma yai ribas ya juya kai tsaye ya wuce gidan Iya......"

"Sam bana jin dadin ganina Asad a yanzu, saboda jin kai da yake fama da shi ga uban nuna isa da yake yi"

"kamar shi ya fi kowa a duniyar nan. Wato shi ba zai iya cewa ya jikin Amma ba, ba kuma zai iya shigowa da sallama ba, sai amsawa mutane magana tsaitsaye da gadara. Abincin daya kawo ma kin ci tai saboda shi ya riko dan haka ita za ma ci abincin daya kawo ba. Sai kawai na zuba na rana da suka zo da shi"

sannan tai sallah isha'i ta kwanta.

"Washegari Alhamdulillah Amma ta farka da dama sosai don har gane Nainah ta yi,Misalin tara da wasu"

"yan mituna Afra da Afrin suka shigo suka kawo mudu abun karyawa, ina cikin amsa ya mai jikin da suka mata Amma ta farka , a nan suka shiga gaisheta suna mata ya jiki ta amsa musu don maganar ta da bata fitowa sosai, sannan suka mata sallama suka tafi ba laifi sukan suna da son mutane babu nuna kyama,. Toilet na shiga na dauko karamin bokiti da ruwa a kofi na kawo na wanke ma Amma baki da sannan na zuba tea din da Ummi ta aiko musu na bata ta sha sannan na goyota ta kaita bandakin da taimakonta tai"

alwala suka fito ta rike da ita na saka mata hijabina tai sallah daga kwance...

"Bayan ta gama ta, wani likita ne ya shigo ya dubata wata nurse ta shigo ta bata magani sannan ta fita sai"

a lokacin ita kuma na zuba abincin ta ci amsawa Amma tambayar da take mata wai yaushe ta dawo.

"""Amma yau kwana Ukku da dawowa"""

"""Nainah na sha wahala sosai bayan tafiyar tun Jamila da Mahaifiyarta suna kula da ni suka dena saboda"

"ba haya da fitsari da neke a kwance nasan ba wanda zai jure zama dani sai ke Nainah! Na gode Allah da kika dawo Allah ya yi miki Albarka Allah ya baki miji na gari"""

bata san lokacin da idonta ya cika da hawaye ba ta aje abincin da take ci tana kallonta

"""Amma ba zan sake tafiya na barki ba in sha Allahu duk runtsi ina tare da ke"""

"""Nima Junainah bana son ki sake tafiya ki bar a nan, da ki je neman kudin maganina ki bar ni mutu a"

"wulakance kara ki tsaya kusa da ni a haka na mutu a suturce"""

"""Amma ina sha Allahu ba zan sake barinki ba"""

"Ta fada tana share mata hawayenta, sannan na zauna kusa da ita ina dauko mata labarin Gidansu Asad"

"da irin walaanci da Anty Amarya ta yi mata,"

"""Ki bar musu kudin can ba zaki koma ba, waya kawo ni asibiti?"""

"""Wannan mutumen da nake cema Aljani ashe a gidansu naje Aiki shine ya kawo ki Asbiti"""

"Misalin sha biyu Adnan ya shigo dakin da suke fuskarsa Wauke da murmushi kamar yadda ya saba, ina"

ganinsa dadi ya lullube ni na hau murna domin na san shi ne likitan da zai ma Amma aiki don Afra ta faWa mata ta bangaren kashi yake....

"""Junainatu shine sunan da yake kiranta,"

Ya fada yana mata dariya sai ita ma ta masa murmushi

"""Ina kwana"""

"""Yauwa ya jikin Mama"""

"""Da sauki Sosai"""

"Ya karasa kusa da ita ya rike Hannunta yana faWin ""Sannu Mama Allah ya baki lafiya"""

"""Amin na gode"

"Sannan ya nufi files din da suke nan yana dubawa sai ya fita da su, bayan wani lokaci ya sake lokowa ya"

"kira ni, sai na tashi na fita na same shi tsaye jikin kofar."

"""Yauwa yanzu zamu shiga da ita aiki"""

ta yi kasa da kai shi kuma sai kallon irjinta yake da fuskata kasancewar babu Hijab a jikinta

"""Wani abun nake son na tambaye ki, daman Mahaifiyarki ta taSa samun matsalar kwakwalwa?"""

A take fuska ta canja.

"""Ehhh Abba na ya faWamin lokacin da aanta ya rasu ciwon ya sameta amma daga baya ta warke """

"""Okey daman aikin nan da za a mata akwai yiyuwar bayan aikin ta iya manta wani bangare na rayuwarta"

"ko ma gaba daya zuwa wani lokaci saboda ciwon bai gama warke ba"""

"""Wani abun zai sake samunta kuma?"""

ta tambaya hankali a tashe.

""" zata samu lafiya amman akwai yiyiwar hakan ya faru shiyasa na fada miki haka tun yanzu,"

Hawaye ne suka fara zubo mata sai ya miko mata wata takardar da biro ya ce na saka hannu.

"""Ki kwantar da hankalinki wannan na dan lokaci ne amman zata samu lafiya, saka mim hannu zamu shiga"

"aiki yanzu"""

"""Allah yasa ayi cikin nasara"""

"ta fada bayan ta saka hannun a inda ya nuna mata ta mika masa, da jagwolgwolenta."

"""bari naje na saka kayan theater amman ki min alkawari ba za ki yi kuka ba?"""

Ta gyada kai ina hawaye.

"""Yauwa my dear"""

Ya fada sannan ya wuce ita kuma ta resina a gurin tana kuka. Wasu nurses ne suka zo da kujera suka

dora Amma akai suka fito da ita daga dakin ita kuma tai saurin share hawayena gudun kar ta sakata cikin damuwa fargaban aikin da za'a mata.

******* *

Da yamma Asad bayan ya taso daga kamfani kai tsaye ya wuce gidan Ummi zaune ya same su a falo su

"Afra suka gaida shi,"

"""Ummi ina Abba?"""

"""Ya fita, ka je ka dubo su Nainah?"""

"""A'a daga wajen aiki nake, Ina Adnan?"""

"""Yana Asbiti tun safe bai dawo ba"""

"""Ummi yunwa nake ji"""

"""Ka bari idon ka dawo sai kaci, ga abinci su can ka kai musu."

"""Ina abincin da za a kai mata?"""

"""Gashi can a dinning"""

Ya mikawa Afra keys dinsa hannunsa.

"""Saka min abincin a mota"" Hannu biyu ta saka ta karbi keys Win.cikin ananen lokaci ya iso Asbitin ya yi"

parking ya buWe ofa ya fito da Basket da sauri wata Nurse ta karSi Basket ta bi bayansa zuwa Wakin da Nainah ta ke.

"""Thank you"""

ya faWa lokacin da nurse Win ta aje Basket...

Kallon Nainah dake zaune kan gado cikin haWe fuska Asad ya ce.

"""Mi akai miki kike kuka?"""

Bata ce masa komai ba bayan turon karamin bakinta da tai ta saka hannayenta ta share hawayen

"fuskarta. Wata kila tana tsoron Aikin da aka shiga da mahaifiyarta take,""Ga abinci nan"""

Ta Wauke kai tamkar bata gansa ba

"""Bana ci"""

A tunaninsa ko tana tsoron kar ya saka mata wani abun ne ko kuma ya cutar da ita shiyasa ba zata ci ba.

"Kujerar da ke gefen gadon ya janyo ya zauna ya dauki plate din ya zuba jalop din da sannan ya bude dayar kular ya zuba soyayyen Naman kaza da ke cikin ya saka spoon ya soma ci, abinci yake ci amman"

idonsa akan Nainah ne har ya ci rabi ya mika mata sauran.

"""Karbi ki ci"""

"""Na oshi na ce ko ana dole?"""

"""Bana son gaddama""Ya fada yana kokarin danna fushinsa. Sai ta girgiza kai"

"""Sai kuma ka yi"""

Cikin wani irin fushi marar misatuwa ya jefar da plate din hannunsa ya mike tsaye yana huci kamar zai

"dake ta, sai kuma yai saurin kawarda fuskarsa daga barin kallon yana kokarin saita numfashinsa. Mikewa"

"tai tsaye wanda hakan yai daidai da shigowar Adnan dakin, tana kallonsa fuskarta da hawaye ta ce.""na"

"ce bazan ci ba dole ne?"""

Ta fada kanta a sama tana kallonsa hawaye ke mata zuba sosai har wani dauke numfashi take kamar

"zata mutu, Jawur idanun Asad sukai yana kallon Nainah take rabe masa biyu babu ko kyafta ido. Adnan"

ne ya matsa kusa da su yana Kallon Asad sai kuma ya kalli Nainah

*Alhamdulillahi!!! Allah abin godiya da ya nuna muna wannan wata mai albarka Allah ya arSi ibarmu

"Allah kuma yasa muna Waya daga cikin bayinsa entattu Allah ka yafe muna kurakurranmu Allah ka bamu ikon yin ibada yadda ya kamata,In sha Allah idon Anyi sallah da kwana Ukku zanci gaba da Update in sha Allahu idon Allah ya Kaimu, sannan don Allah duk wanda na taSa yi ma laifi cikin kuskure don Allah ku ya"

"femin, Allah ya yafe muna gabaki Waya, RAMADAN KAREEM*"

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 39-40

"""Junainah lafiya?"" Sai a lokacin Asad ya kalli Adnan ya sake kallon Nainah sai kuma ya nufi kofa"

ya fice cikin wani irin bacin rai marar misaltuwa.

samun kansa tsaye jikin motarsa ba tare da ya san ya iso ba saboda tsananin bacin rai da zafin kalaman

Nainah wani irin bugawa zuciyarsa ke tamkar zata fito waje. Ita kadai ta kai haka duk duniyar nan ta fada masa magana irin wannan mai zafi da daci kuma ya kyaleta ita kadai ce mutum ta farko da ta taba taba martabarsa da duk wani abun daya takama da shi tana a talakarta ta fada masa magana son ranta.

Bude motarsa yai ya shiga ciki ya zauna naWan wani lokaci sannan yai mata keys ya fita daga harabar

"gurin. Driving kawai yake ba dan yasan inda zai je ba, gida gurin Iya ko kuwa gurin Ummi Ko gurin kamfani Kalamanta na ta maimaita kansu a kwakwalwarsa tun yana jin zai iya jurewa har ya kai ga runtse ido yana damke sitiyarin motar, sam ya manta cewar tuki yake kuma babban titi ba har sai da yaji ya"

"bugi wata motar wata motar kuma ta bugu bayan tasa, da sauri ya bude ido yana kiran sunan Allah ."

"""Wannan wane irin dabbanci ne haka? Ko baka san tui ka ke ba"""

"""I'm so sorry ina cikin damuwa ne"""

"""Allah ya ya ye maka"""

"""Amin"""

Sannan ya shiga motarsa mutane sai kallonsa suke yai mata key ya sake hawa titin yana ta tasbihi

"saboda samun fin karfin fushinsa, kai tsaye ya wuce gidan konarsa can kusa da iccen mangoro ya faka motarsa ya fito yana shakar iskar gurin. Har yanzu ya kasa daina jin kalaman Nainah a kunensa sai dai wannan karon a maimaikon ransa ya bace kamar dazun sai tausayinta ya soma rabar zuciyarsa fiye da da, yarinyar da ke tsoronsa da masu kudi tun da har ta iya bude baki ta fada masa magana irin wannan tabbas tana cikin damuwa da bakinciki, ya sani ko Nainah zata fahimcin ba nan kusa ba kuma ba a yanzu ba. Yanzu ma laifin ba nata bane na Adnan ne, saboda me zai fada mata cewar mahaifiyarta zata manta"

da ita? Komawa yai cikin motar a fusace ya dauki hanyar gidansu Ummi.

*NAINAH*

"""Nainah pls ki zauna"" Zaunawa tai kamar yadda Adnan ya ce shi kuma ya fice daga dakin. be dade ba ya"

"dawo dauke da gorar ruwa masu sanyi da tissue ya miko mata, karba tai ta share majina da hawaye sannan ya bude gorar ya dauki kofi ya zuba ruwan ya ba ta, ta sha sai ta ji wani sanyi a ranta har da sauke Sassanyan ajiyar zuciya."

"""A karo?"""

Ta girgiza masa kai alamar a a sai ya karbi kofin ya aje ya zauna a kujerar da Asad ya tashi yana kallonta.

"""Daman kin san shi ne?"""

"""Ehhh"""

"""Amma me ya saka ki ke faWa masa magana kai tsaye? Ya fa girmeki nesa ba kusa ba don ko warin su"

"Afra baki yi ba"""

"Cikin shesshear kuka ta ce,""ai shine bai ja girmansa ba, sai ya ria bani umurni sai ka ce ya a jeni"""

"""Yah Asad fa yayana ne uwa Waya uba Waya, in mamaki sosai yadda kike faWa masa Magana son ranki"

"ba tare da ya Wau mataki a kan ki ba, ki dena abin ki ke ba kyau rena na gaba nasan ke ta dabance yasa Ya Asad ke Waga miki afa, har fa jininsa ya bawa mahaifiyarki jiya gora biyu aka saka mata, mahaifiyarki ma a yanzu shi ya biya kuma ya biya na magani da komai sannan ya fada min cewar yana son mahaifiyarki a raye duk da nan Asbiti sane amma haka ya biya komi kaman sauran mutane, Mahaifiyarki ba zata farka da wuri ba wata kila sai nan da awa 48 hours, ba lallai ne idan ta manta komai ya zama ta tuna ba, ba lallai ne kwakwalwarta ta dawo ba, gaskiya kin yi kuskuren barin mahaifiyarki tana cikin"

"wannan ciwon na tsawo lokaci haka, da an dauki mataki da yanzu duk hakan ba zai faru ba"""

Har yanzu hawaye kawai take har bata iya ganin fuskar Amma da take Kwance. Ji tai an dago fuskarta sai

hawayen suka kwanto mata ta ga fuskarkar Adnan da ke kallo na ido cikin ido.

"""In sha Allahu Mahaifiyarki zata tashi ta ji sauki na tabbatar miki wannan, amman ba zata iya gane"

"wacece ke ba ba kuma zata iya tuna komai ba, sai dai karki nuna mata cewar akwai wata rayuwa ta baya da tai a yanzu, sai nan da wani lokaci idan ta fara shan magani"""

"Sai a lokacin ta iya bude baki ta amsa masa da ""To"" tana kawar da fuskarta daga rikon da ya yi mata."

********

*ANTY AMARYA*

"Tsawon kwana uku kenan tana cikin tashin hankali da damuwa, tun bayan barin Nainah gidan washegari"

"ta tun safe take kiran number Mansura ta sanar da ita duk wanda yazo neman Nainah karta faWin in da take wayarta a kashe da wannan damuwar ta yini ta kwana har matar da ta haWata Mansura ta tun tuSeta amma ba wani labari, gashi ta kira malamin ta kora mashi bayanin duk abin da ya faru shi kuma ya tabbatar mata da ce Nainah tana kusa da Asad Iya abin da ya iya gani kenan saboda wani haske da ya shiga tsakanin su hakan yasa bai iya gane komi ba, maganar malamin ya yi Masifar ta da mata da hankali duk wani wurin da take tunin Asad zai iya kai Nainah tasa a bincika mata nan ba wani labari ta so ta binciki Umma amma ganin ba wani abu da ke shiga tsakinsu yasa ta fasar tun kararta da zanje a tunanin za'ayi ya mats wata fassara haka dai ta yi ta ume bain cikinta a Wayan angaren kuma Ramla tunda"

abin ya faru kullum cikin kuka ta ke abu yabi ya sha mata kai fiye da tunin mai hasashe.

"A angaren Deedat ya saka samun sukuni, ji yi gabaWa baya jin daWin rayuwarsa."

*NAINAH*

Ta zauna a kujerar da take nan na rumtse ido tana hawaye. ta jin lokacin da ya fice daga dakin ya barta

"nan a nan ta samu damar yin kuka ta tausayawa kanta kuma ta tausayawa Amma na halin rayuwar da suke cikin, bata taSa tunanin zasu. jidadi ba amman a kullum ta a fatar zata samu sauki su cigaba da rayuwarsu kamar yadda suka saba. Misalin biyar da rabi Ummy ta zo ita da wata bakuwar fuska ta riko musu lemu da ayaba da kankana. Ta gaishe ta da muryata mai sautin kuka sai ta amsa mata tana kallon"

yanayi ta.

"""Nainah ki kwantar da hankalinki Mahaifiyarki zata samu lafiya in sha Allahu"""

"""Ya Adnan ya ce idan ta farka zata manta da komai, ba zata iya tuna komai ba kuma ba lallai ne"

"tunaninta ya iya dawowa ba"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'u, kuma dai? Kai Subhanallahi wannan abun babu dadi ji ko kaWan!"""

Ta fada cike da tausayawa sannan dakin yai tsif kamar babu kowa a ciki. ita ma hawaye ita kuma tana ta

"kallonta ta kasa yin komai.Shiru tai tana nazari maganarsa, wata kila da gaske ne."

Hannu tasa ta share hawayenta ta kawar da fuskarta.

"ta kwanta a saman gadon tana jin zuciyarta tana mata wani mugun zafi, idan har Amma.ta manta da"

"komai ciki har da ita ban san yadda zan yi rayuwa ba, addu'a kawai take tana rokon Allah kada ya kaddara hakan ta faru"

"Sai kusan la'asar aka fito da Amma daga dakin tiyata, ko da aka dawo da ita dakin tana bacci suka saka"

"mata jini tare da lullube ta da zanen da Ummi ta aiko musu. Ita kuma ta tsaya a kanta ta kallonta hawaye na zuba kamar ba gobe, tsoro take kar abunda Adnan ya fada ya zama gaskiya."

"""Nainah ke wai ba ki gajiya da kuka ne?"""

Adnan ya fada bayan ya shigo dakin yana nufo inda take tsaye tana kallon Amma.

"""Alhamdulillahi Anyi tiyata cikin nasara sai dai fatar samun sauki, dan haka ki daina kuka"""

Dagowa tai ta kalleshi.

"""Ya Adnan yanzu da ta farka mantawa za tai da ni ko? Daga tsayen da take ta zo kusa da ita tsaya ta kai"

hannu ta dafa kafaWarta.

"""Kiyi Hauri Junainah duk abin ki ka ga ya faru da bawa muaddari ne daga Allah, Allah baya taSa Wowa"

bawansa abin da bai zai iya ba ki sa a ranki wannan jarrabawa ce kuma zaki cita da yarda Allah komai zai

wuce kaman ba'ayi ba babu abin da ke tabbata a duniyar nan farin ciki ne ko bain ci duk basa tabbata

wannan ya wuce wannan ya zo haka rayuwa take.

"daga lokacin da na saka ki a idona kuma sai na fara miki kallon yata, ba fata na ke ba amman ko"

"mahaifiyarki bata raye ni nan mai rikonki ce kuma na kula da ke, ki kwantar da hankalinki Junainah In Sha Allah za ki samu duk wani jindadi da wata rayuwar da kika rasa a baya"""

Fashewa tai da kuka kalaman da take mata sai take jin kamar Amma mutuwa zatai ta barta idan ko ta

"mutu ta shiga uku bata da kowa sai Allah. sai gab da maggariba Ummi ta tashi domin ta wuce gida,"

"""Junainah wannan su nanta Ladiyo"

"zata rika kula da Mahaifiyarki ke kuma kina dan samu kina hutawa, kamar yanzu za mu iya barinta sai ki"

"bini muje gida idan kina so, kin ga sai ki samu ki yi wanka ki huta kamin ta farka"""

"""Aa ni dai ki barni a nan, na fi son ko zata farka ta farka a gabana, ji nake kamar idan nai nisa za ta mutu"

"ta barni"""

"""Okay ba zan takura ki ba, amman ita ma zata zauna a nan tana da waya a hannunta kinji kina bukatar"

"wani abu ki yi mata magana zata kira ta fada min"""

"""Toh na gode Allah ya saka da Alheri"""

ta fada tana kallonta da idonta da suka gama kumbura. Kudi ta ciro mai dan dama ta mikawa matar

wacce ta kira da ladiyo

"""Ladiyo ki rike wannan idan tana bukatar wani abun sai a siya, kuma kin san halin yarinya sai dan lallaba"

"duk da nasan ba halinki bane fada amman dai a kula"""

"""To Ummi In Sha Allah, Allah ya tsare"""

"""Amin"""

Bayan ta gama sallah maggariba da Isha'i ta dawo saman kujerar ta zauna ina ta kallon Amma zuciyata

"na mata wani irin zafi, babu abunda ya dame ta a yanzu kamar sanin dangin Mahaifinta lalle rashin yan'uwa a kusa da mu ya saka mu cikin rayuwa mai wahala da tsanani. A yanzu kuma da take da bukatar sani sai a ace mata zata manta da komai? Kife kanta tai gurin tana kuka kalaman Mahaifinta na dawo mata. ""Ban so rayuwar mu a haka ba, ban so komai ya zama yadda yake yanzu ba, amman wata rana komai zai zama tahiri, Murjanatu zata samu lafiya da gata Junainah ke kuma ki zamu gata mai kyau, sai dai ban sani ba ko kusa ne ko kuma nesa, idan ina da rai zan jidadi idan kuma bana da rai sai ku min"

"addu'a"""

"A lokacin da yai wanann maganar yana rike da hannunta da na Amma.A zuciyarta yake magana,Abba ka"

"rasu, tsakanina da Abba ban san wanda zai riga wani ba, amman ina fatar na rigata, sai dai wannan jindadi da ka ce mana ba zai zo ba har a bada"" Hawaye ne ya sauko mata masu zafi."

*ASAD*

"Kwata kwata Be iya labartawa Ummy abunda ya faru ba, domin yasan ita ma ba fahimta za tai ba, wata"

"kila ma shi zata dorawa laifi sabanin Adnan Yanayinsa kawai ta gani tasan yana cikin bacinrai, Ummi tana ganewa idan Asad yana cikin damuwa da bacinrai. Karya yai mata dan kar ta tambaye shi ya ce mata aiki ne ya yi masa yawa a company A gidan ya wuni sai yamma Ummi ta wuce Asbiti Deedat ya faWo gidan kaman wanda aka jefo, cikin zumuWi ya je tambayar Asad,""Ina Nainah take? ta kira Ummi Wazu ta cemin tana Asbitin da na tambayeta waye baida tace yarinar da ta yi aiki a gidan mu Mahaifiyarta ce aka yi ma"

"aiki"".."

"""Mtsssss!"" Asad ya ja tsaki"

Deedat ya juyo ya kalleshi.

"""Daga magana?""Asad ya masa banza yana ciro wayarsa ya danna."

"""Asad wai Kodai Son ta kake yi?"""

"""Son ta nake yi ko akwai abunda zaka yi? Yanzu ma kaje ka fada mata cewar ina son ta shikenan"""

"""No wonder"""

Deedat ya fada yana dariya sannan ya nufi akin Adnan Asad ya bishi da wani kallon banza.

" Zan yi kokarin hana duk wani kusanci na ku ko kebawa ka fada mata magana son ranka, ba zan kyaleka"

"ka rika shigar mata jiki ba kana son cutar da zuciyarta da ita sakare kawai"""

Shine abunda Asad ya fada a ransa sannan ya tashi ya fice daga gidan gaba daya zuwa gidan Iya.Yana

"zaune a gidan har tsakiyar gida babu abunda yake tunani sai Nainah ta masa maganganu masu zafi amman yai mata uzuri saboda tana cikin damuwa da bacin rai, zancen zata manta kowa ya fi komai tsaya masa a rai shi yana mamakin yadda ciwonta zai taba kanta har ta manta da kowa. Ko da yake daman can an ce tana da ciwo...""Ashe haka jarrabawar nan take? ni kuma tawa kenan?"""

"tunda sassafe Ummi ta aiki direba tare da Afra su akai musu breakfast daga nan su wuto da Nainah,"

******* *******

Bayan sun je sun dawo Ummi ta ce Afra ta haWawa Nainah ruwan Wonka bayan ta yi Wonka aka haWo

"mata Breakfast Win ta mai rai da lafiya bata wani ci abin kirki ba,"

Da safe ya kira Ummi ya tambaye ko za'a kai abinci Asbiti ya biyo ya kai musu Ummi ta sanar da shi an

kai musu tun da safe Nainah ma na gida suna gama wayar bada jimawa ba ya iso gidan Ummi.

A hankali ta sauka daga kan gadon ta nufi kofa ta fita daga dakin Tun da ta fara takawa ta sauko

downstairs ya dago daga zaune da yake saman kujera yana kallonta har ta sauko.

"""Jan koma Asbiti wajen Amma"""

"""Koma ki kwanta sai idan za a kai abincin rana zaki koma"""

"Ya fada fuskarsa babu alamar wasa, juyawa tai ta dawo dakin ta sake haye gadon ta kwanta, amman"

"bacci ya ki Waukar ta har rana, Ji tai an turo kofar dakin an shigo hakan yasa na bude kaina daga cikin bargon ina kallon Afra."

"""Ta shi Kiyi Wonka rana ta yi sosai"""

Har ta fadi hakan sai kuma ta nufi bathroom din tana fadin.

"""Bari dai na hada miki ruwan wanka"""

"""Idan kin yi wanka ki dauro tawul ki fito karki maida kayan za a kawo miki wasu kaya"""

"""To na gode sosai ""ta fada tana nufar bandakin, wanke bakin ta fara yi da sa brush sannan tai wanka da"

"ruwan data hada min da kuma sabulu mai tsada ta dauki tawul din da ta gani rataye guda ukku ta daura ya tsaya mata iya Quiwa. Haka ta fito daga bandakin na samu gafen gado na zauna, bata son na taba wani abu ta zo ta ga ta mata ba daidai ba, ta fin son sai idan ta zo ta fada mata man da zan shafa. tana tana zaune kallon yatsun afarta masu tsawo kuma sirara ta ji an bude kofar dakin ta yi zaton Afra ce sai na ga Deedat yana rike da wayarsa. daga can bakin kofar da yake ya tsaya yana kallonta tun daga kanta har zuwa kafafuwanta. Ba zata iya fassara mana'anar kallonsa ba, domin a yadda ta ke makaskanciya bata yi zaton wani mutum zai mata kallon sha'awa ba, balle har yai tunanin yi mata wani abu, sai dai yaba kyauwo na wannan na san wani abu ne da ba ko wane namiji ne zai iya rike bakinsa daga furtawa ba, sai miskilin mutum kamar Asad wanda take ganin kamar ba shi be taba ganin kyau"

"nawa ba domin be taba yaba wa ko nuna zai yaba din ba, kallon ma da yake min ta jin kamar na kurilla ne dan kawai tai magana ko kuma ta tsargu. Ya dade yana kallonta kamin ya karaso kusa da ita yana yawo da idonsa a kan Jikinta. Tsarguwa ta soma yi irin tsarguwar nan ta jin haushi idan wani na kallonka"

"tsabanin Asad da bata jin haka,ta soma jin ba dadi"

"""Wow! gaskiya

Please Login or Register in order to submit comment