gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 10 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon Nainah wacce ta koma gafen titi tana kallon motarsu.

"""Wannan ya zama na farko ya zama na arshe da zaki sauke gilashin motata ki yi magana da wani"

"saman titi"""

"Ya fada ba tare da ya kalleta ba, tsif tai kamar babu ita a cikin motar, ta san halin Asad sarai dan haka"

bata sake yunkurin sake yin wata maganar ba har suka isa bakin gate din gidasu. Bata jiran ya ce ta fita ta

"shiga gida, tasan halinsa farin sani ya tana da wahala kaga Asad ya buWe baki ya yi magana musamman a inda zai iya isarda sakonsa ta ido. Bude motar tai ta fita shi kuma ya hau titi ya dauki hanyar gidan su iya,"

(Na gode Jinin Aliyu! )

"Afra ta nufi ofar falon ta buWe a hankali ta shiga, wata kyakkyawar macce ce zaune fusakar sanye da"

"glass mai kyau lap top a gaban tana dannashi cike da kwarewa, ta nufi wajenta da saurin, a hankali ta"

"Wago ta Kalleta,""Afra me ya Sata Miki jiki haka?"""

"""Ummi Ice cream ne ya Sata min jiki"""

"""Garin Yaya"""

"""Yah Asad ne ya taka mota da arfi shiyassa ya zube a jikina"""

"""Ina ya ke?"""

"""Ya wuce gidan Iya"""

"""Ai kin Kuru da bai lakkaWa Miki duka ba"""

"""Ummi gyara duka ma da wannan haWe fuska da yake, ni wallahi tsoron haWa ido ma nake shi kullum"

"fuska a haWe kaman hadari, matarsa na da aiki wallahi """

"""Ai kam dai"" Balaraba ta faWa tana Murmushi."

"""Asad ga Afra nan na zaginka"""

"Dr Kamal ya faWa yana zama saman lallausar kujerun Alfarma dake cikin falon,"

Afra ta nufi wajen Balaraba da gudu ta Soye bayanta Jikinta har karkarawa yake.

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!! Na shiga Ukku Ummi don Allah ki ce ya Asad ya yi hauru wallahi wasa"

"nake kuma bazan sake ba!"""

"""Asad ka gata can bayan Ummi"""

"Dr Kamal ya faWa yana kallon Adnan dake tsaye yana dariya asa asa, Balaraba ma dariyar take, Adnan"

"ya nufi bayan Ummi cikin haWe fuska ya ce,""Ke! zo nan"""

"""Wayyo Allah na!"" ta faWa tana ara shigewa jikin Balaraba tare da amamewa waje Waya"""

"""Ba zaki zo ba?"""

"Kasan cewar a ruWe take haka yasa bata gane Muryar Adnan ba ce""."

""" Karki bari na sameki a wajen"" ya faWa a karo na Ukku."

"A hankali ta janye Jikinta tana kuka shaSe shaSe ta Wago da Idanunta ta sauke su akan fusakar Adnan"""

"Adnan ya kyelkyace da dariya, Balaraba da Dr Kamal suma dariyar suke...."

"Afra ta sauke Nannauyan Ajiyar zuciya tana harar Adnan,"

"""tashi ki je Waki ki watsa ruwa Kinji"""

Jiki a mace Afra ta wuce Wakinta..tana gunguni da basu san me take faWi ba.

"Balaraba ta bi bayanta da kallo tana faWin,""ga tsoro ga jan faWa"""

"""Ai shine dai dai da ita"" cewar Dr Kamal."

"Kai kuma idon baka dena firgitanmi da a zamu shiga afar wondo Waya da kai"" Balaraba ta faWa tana"

kallon Adnan.

"""Afwan Ummin Asad"""

Balaraba ta jefa mai pillow da gudu Adnan ya wuce Wakinsa yana dariya

"""Allah yaran nan sun renani kaman wata awarsu"" Dr Kamal ya yi Murmushi yana faWin."

"""Wai ina Afrin?"""

"""Sarkin Bacci tana Waki tana bacci"""

"""Ina Afra ta fito"""

"Gidan Iya na aike ta kai mata abinci"""

"""Iya kika kaima Abinci ko Asad?"""

"""Iya"" ta bashi amsa ba tare da ta Wago ta Kallesa ba""Ya yi Murmushi ba tare da ya sake cewa uffan"

ba.......

*ASAD*.

"Horn daya ya yi mai gadin ya bude masa gate da sauri sanin cewar baya son jira, yayi minti Ukku a cikin"

motar sannan ya fito yana rike da wayoyinsa guda biyu masu tsada ya nufi wata katuwar kofar glass ya danna wasu numbobi kofar ta zuge da kanta ya shige ta sake kulle kanta.aton falo ne mai matukar kyau da tsari wasu irin kujeru ne Masifar kyau da laushi farare tas da ratsin golding falon ya Wau sanyi yana

kamshi mai sanya natsuwa...

"""Yauwa daman kai nake jira tun Wazu, ina ka aje wayarka ina ta kira baka Wagawa"""

Bai Wago ya Kallesa ba har ya gama cire tsadadden agogonsa.ya nufi Wakinsa

Inda sabo ya saba da halin Asad sai kayi masa magana goma ya baka amsa Waya idonma kaci Sa'a kenan

"wani lokacin kuma kayi magana harga gaji bazai kulaka ba,"

"tamkar Magana tana masa wahala kamar wanda aka ce idan yai maganar zata ragu,.."

"Baya son yanayin magana, magana tana masa wahala sosai gashi gaba Waya baya son hayani ko kaWan"

"baya son yawan kallon yana Sata masa rai koda ko shi zai shafe tsawon shekaru yana kallonka, bayan Ummi da Hamza da Dr Kamal"

babu wanda ya isa ya tsare Asad da kallo balle kuma har ya cilasta shi yin wani abu da baiyi niya ba.

Koda ya shiga Wakinshi kai tsaye bathroom ya wuce wonka yayi tare da al'wala a cikin bathroom nashi da

yafi makoncin wani kyau.

"Komai na bathroom Win glass ne bathroom Win katone, mai Wauko da babban drower'n glass wanda yake"

cike da ananun kayan gyara jikinshi kamarsu vets boxes and pants kana towels da rigunan wonka da

"jalabiyoyinshi masu masifar kyau da tsada,sai turaruka dasu brosh da su makilin da dai sauran kayan"

buata

"Bayan ya fitone, ya shirya cikin lallausar Jallabiya mai masifar kyau da tsada,A bakin gadonshi na"

"Alfarma ya zauna,idonshi ya zubawa woyoyinshi dake kan bedside drower' a hankali yasa hannunshin ya"

"Wauki Waya daga cikinsu data kawo haske, alamun ana kiranshi,Karawa yayi a kunnenshi tare da yin"

shiru.kadiyar shine koda shi ya kira ka sai dai ka fara yin magana sannan balle kuma idon kai ka kira

A can Waya sashin kuma Iya ce keta mishi faWan ina ya shiga tana kiranshi bai amsawa.

"A hankali ya lumshe idanunshi tare da mirginawa ya konta tattausan gadonsa, cikin sanyi Murya ya ce,"""

"zan shigo bayan Isha'i""ya ka she wayar,"

Deedat na zaune a falon Asad ya bi ta gabanta ya fice daga falon.

"""Oh ni Deedat Allah ka shirya min Wan uwana"""

haka ya mie ya bi baya Asad zuwa masallacin dake cikin gidan su. da akayi Isha'i suka wuce angaren

"Iya daman gidan angare huWu ne sabon gidane da Asad ya gwangwajesu da shi ne don baifi wata biyar da suka tare ciki ba,"

"Haka su Balaraba ma sabon gida ya gina musu mai masifar kyau, kuma ya na gida je masu yawa da filaye,"

Yana da private School *BIN MARYAM* da Private Hospital ita *BIN MARYAM* Asbiti tun daga aka gama

"gina ta ya damama Dr Kamal duk da ya yi ritaya Asbiti na arashin kulawarsa, Balaraba ma ya gina mata aton restaurant Mai suna *BIN MARYAM*"

Sannan yana da campany ninsa na kasan *BIN MARYAM* CONSTRUCTION shekaru biyar kenan da

kafata shine C.E.O.

"Duk karatun nan da ya yi a kasar wajen ya yi sa, a U.s ya yi degree Win sainda na farko inda ya karanchi"

"Engineering and Technology daga nan ya sake wani degree Win a Sangaren Architecture. A China yai Masters na shi kafin ya tafi Dubai yai Phd Win sa,"

"Ya taso cikin neman kuWi kuma Allah ya bashi duk wata Nima ta duniya, Asad Bin Maryam sananen"

"matashi ne don babu inda sunanta bai jeba ga ilimin Allah dana zamani ga wayewa ga izza ga iya Waukar Wonka,ko mai nasa da *Bin Maryam* yake amfani da shi duk dana number motarsa *BIN MARYAM* . A yanzu ba abinda ke gaban sa da ya wuce kamfanin sa. Zai iyayin komai saboda samun Waukakar kamfanin"

sa.

"Deedat shi ne babban aminin sa, jinin su ya haWu sosai duk da kuwa Asad ya girmeshi da shekara huWu"

"da wattani, su ka haWu su ka Waukaka kamfanin saboda shima Architect ne. Deedat shine mutum mafi kusa gareshi idan ka cire Balaraba, Hamza, Iya, Baba, Dr Kamal, Wani abin ma idon ya taso yakan rigasu sani saboda a koda yaushe suna tare don wani lokaci ma Waki Waya suka kwana duk Asad baya son haka a"

ce warshi yafi bukatar kwanciya shi kadai...

"""Iya Barka da warka"""

"Yauwa Deedat"""

"Asad ya zauna ya Wora afa Waya saman Waya, Fuskar nan tamau ta ke kamar bai taSa dariya ba a tarihin"

rayuwar sa.

"""Akwai abin kala kala wanne za'a zu bo ma?Balaraba ta aiko da abinci tuwon shinkafa da miyar kuka da"

"man shanu"""

"Sanin halinsa ba abinci Kowa yake ci ba daga na Balaraba,sai na Fiddausi, da iya, iya girki kawai yake iya"

"ci, Rashida Amarya Hamza tun tana Amarya bai taSa cikin abinci ba har zuwa yau kusan shekara shidda kenan da Aurenta. tayi mita har ta gaji bai ko san tanayi ba."

"Hannunshin yasa yana Wan shafa sumar kanshi cikin rumtse ido murya can asa yace."" Abinci Ummi"

"amma kaWan a haWo da fruit"""

"Iya ta mie a hankali ta nufi Darning ta zubo musu abinci a plate biyu ta aje a gabansu,"

"dai dai lokacin wata budurwa ta shigo falon kamamninsu Waya da Deedat,""Yah Asad ina wuni, Ya"

"Deedat ina wuni"""

"""Lafiya lau"" Deedat ya bata amsa."

"""Saudatu, je ki Wauki fruit cikin fridge ki kawo ma yayanki"""

"""Kai Iya wai Ni kam bazaki dena cemin Saudatu kaman mata tsohuwa"" ta faWa cike da shigwoSa ."

"""Ke!"""

"Asad ya daka mata wata irin tsawa yana faWin,""ki jayemin a kai"""

"Daman a a bayansu take tsaye. Nan take ta bar wuni,"

"""Ki wonke hannu ki kafin ki kawo"" cewar Iya,don ba aramin aiki Asad bane ya ce bazai shaba ba tunda"

"ta taSa bata wonke hannu ba,"

ta kawo boll Win ta aje a gansa jiknta har karkarwa ya ke saboda tsoron kai yace ta yi wani abun da ba

"dai dai ba, Hannunta ya kurama ido da kyau saida yaga alamun ruwa a hannunta sanna ya janye idanunsa,"

"Haka ya ria gutsurar abinci tamkar wanda aka wa dole, ba don abinci bai yi masa dariba... a tsanake ya"

"kammala cikin a binci yana fruit salat Win,"

"""Iya ina Baba?""Cewar Deedat"

"""Yana Waki"""

Suna zaune Fiddausi ta shigo tare da Hamza da wani Wan kyakkyawan yaro da ba zai wuce shekara

"shidda ba, cikin girmamawa Hamza da Fiddausi suka gaida Iya, ta amsa musu fuska a sake kana suka zauna. ""Uncle Ina, wuni Mama ina wuni"" ya faWa tamkar wanda aka yiwa dole."

"""Lafiya lau Asad"" suka amsa mishi a tare fusakarsu Wauke da murmushi,"

"""Iya ina Baba?"""

"""Yana Wa. "" Bata arare ba Baba ya fito daga dakin fuskarsa dauke da Murmushi yana faWin ,""gani"

"nan"""

"Baba ya zauna kusa da Asad, cikin girmamawa suka gai sai dukansu, daga nan suka ci gaba da hira kaman"

yadda suka saba duk dare idon sun haWe...................

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 29-30

"Nainah a hankali take tafiya harta iso gida ta sauke ruwan,"

"""Amma na dawo"""

"Ruwan randar ta tussuwa asa Sannan ta juye ruwan da ta shigo da su cikin randar, a hankali ta nufi inda"

"suke aje ruwa cikin jarka ta Webe ta zuba cikin randar, kana ta shiga Wakin tanaci gaba da kiran,""Amma!"""

"""Nainah gani nan"" Amma ta faWa daga wajen,"

"Cikin hanzari Nainah ta fito daga Wakin tana faWin,""Amma ina kika shiga?"""

"""Ina bayi"""

"""Ga ruwan can na siyo leda biyu harna zuba cikin randa"""

"""Ya yi kyau ya kasuwa?"""

"""Alhamdulillahi Amma"""

Bayan sun gama sallah Amma na zaune Nainah na kwance saman cinyarta tana bata labarin kudin da

"Afra ta bata,"

"""Amma bari na saka kudin a Asusu"""

A hankali ta mie ta nufi cikin bukkarsu ta Wauko Asusun laka ta dawo nan kusa da Amma ta zauna tana

"faWin,""Amma idon kudin sun taru mu sai kayan abinci mai yawa mu aje ragowar kuma mu gyara Wakin inda ruwa ke zuba"""

"Amma ta yi Murmushi tana faWin ,""Allah ya nuna muna Nainah"""

"""Amin Amma"""

Washegari bayan tayi sallah ta wonke musu an tsummokinsu da basu wuce kala shidda ba ta gyara

"musu bukkarsu, ranar bata tafi wajen talla ba sai wuraren 12.."

*******

"Zaune take a Waki saman kadonta na Alfarma,""Anty yanzu kina ganin Ya Hamza zai bari Asad ya Aure ni?"

Anty Kwata kwata hankalisa baya kaina ki duba ki gani duk wata Kula ina nuna Mishi amma bai taSa

"Waga ido ya lalle ba"""

"""Na ce ki Kwantar da hankalinki malam ya gayamin Asad shine mijin da zaki Aure, ya faWa min har yanzu"

yana nan yana aiki a kan sa Very soon hankali sa zai karkato gareki. Kinga ko daga lokacin da kika zama matar Asad shi kenan burinmu ya cika.

"""Bari na na kira shi naji ina aka kwana"""

"A waya ta labartawa Malaminta har yanzu ba bu wani sauyi akan Asad, har tana hada masa da magiya"

tare da alkawarin yi masa duk abun da yake so matukar ya taimaka mata wajen mallake Asad.

"""Haba Malam kai da ka mallaka min Hamza"".."

"""Wallahi Hajjiya waton, yaron nan iyayensa suna tsaye akansa, shima karan kansa ba'a banza yake ba,"

"duk lokacin da zamu yi aiki ba ma samunsa ko da ma ya kama zaki ga abin ya bi iska , amman duk da haka zamu kokarta zam sake yi masa aiki mai karfi"""

"""Dan Allah a taimaka, ina son duk yadda za'ayi a karkato muna hankalisa ga Ramla kafin ya fara hangen"

"wata"""

"""Hajjiya Karki damu zamu yi haka, yau da daren nan akwai aikin da da zan yi a kan shi, komai zai wuce"""

"""Toh shikenan zan sako maka kuWi yanzu a account Winka in Sha Allah"".."

"""To Hajiya sai na ga sakonki"""

"Daga haka suka yi sallama, bata aje wayar ba ta kira aminiyarta, ta labarta mata yadda sukayi da malam"

zakiru.

"""wannan yaro dai ya zama abinda ya zama"""

"Bari kedai Aminiya! Wallahi koda zan rasa abin da na mallaka sai Asad ya Auri Ramla"""

"""In dai buata zata biya ai duk abinda kika rasa zai dawo har ya linka"""

"""Malam yace min zai yi aiki a kan sa yau daddare"""

"""Yauwa hake na ke son ji,Allah ya taimake mu ki ara sayama Ramla kaya samu kyau da jan hankali"""

"""Kayan kam kullum cikin yasan su muke"".."

"""Sainaji daga gareki, Allah saya kuma muji Alheri""."

"Na lura da haka ai, sai dai kuma ki ja mata kunne ta jajirce gurin jan hankalinsa sosai saboda ta dauke"

hankalinsa daga kallon ko wacce macce.

"""Haka za'ayi, Allah dai ya hada kansu ya ba mu nasarar wannan aikin jihadi da zamu yi"""

"""Amin"""

"Daga haka suka yi sallama kowacce ta sauke waya da tunani na dabam, musamman ma Rashida da take"

"jin idan har Ramla ta auri Asad ta yi sa'a domin namiji ne mai kyau ga hankali ga kudi ga iya kula da gida, idon kaya yadda yake tafiyar da harka gida zaka Wauka magidanci ne."

"""Matukar kika auri Asad kin yi dace, amman na lura ke ma kamar kina son raba min hankali biyu toh ba"

"zan dauka ba gara ki tsaida hankalinki wajen Waya, ""Kin dai ji yadda mukayi da malam zakiru don haka ki Kwantar da hankalinki tamkar kina gidan Asad a matsayin matar sa"""

"Wani irin Sanyi ne ya ratsa zuciyar Ramla ta rungume Yayarta tana faWin,"",Allah ya barmin ke Anty"

"na!"".. Rashida ta shafa kanta tana Murmushi."

***********

*ALIYU*

Zaune yake a falonsa ya Wora afa Waya saman Waya yana dannar wayarsa kallo Waya zaka kasan yanzu ya

"manyanta Sai dai Wan tsamurarren jikinsa ya boye duk wasu shekarunsa, Mama dake zauna ta kalli Aliyu tana jin zafin da take ji a koda yaushe idon ta tuna bashi da Aure, kusan shekara talatin kenan rabonsa"

"Aure. ""Aliyu!"""

ta kira sunansa da wata irin murya.

"A hankali ya Wago ya Kalleta, ""Aliyu yanzu haka zaka arashe rayuwarka batare da kayi Aure ba?, ka duba"

"gani anenka maza da mata duk sunyi Aure hatta su Twins da aka haifa a gaban idonka duk sunyi Aure sun Barka, ba wannan ba Mahaifinka da ya tsufa yasan daWin Aure balle kai da kake da sauran yarinta, gidan cike yaje da jiko ki amma ace kai babu tsatsonka a ciki wallahi Reshin Auren nan naka yana damuna Aliyu babu abin da ka rasa kai ba aramin yaro ba ne idon da yarinya ke damunka ya kamata a"

"ce zanyu kasan ciwon kanka, Pls Aliyu don kayi oarin kayi Aure kodan kasamu masuyi ma Addu'a"""

"Jikin Aliyu ya sanyi, a hankali da ake ciki yanzu babu abin da yake so kaman haihuwa, yanzu ne yake son"

"ya yi rayuwar Aure, yanzu ne ya shirya zama Uba, yanzu lokacin da ya dace ya aurin matar da zata haifa"

"Mishi aa, ""Aliyu naji kayi shuru lafiya?"""

"Ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciya tare,""da faWin Ba komi Mama zanyi iya oarina in sha Allahu""."

"""Mama ta wani irin sanyi a ranta don Aliyu yunzu dai dai gworgodo yanaji maganarta amma bako da"

"yaushe ba"""

( Ance mai hali baya barin halinsa )

&&&........... &&&

"""Amma zanje gidan su Jamila, Kwana biyu banje wajenta ba"""

"""Idon kinje karki jima, Kinga akwai hadari kuma cike ina gaida innarta"""

"""Ina sha Allahu Amma"" daga ta nufi gidan awarta basu da wani nisa sosai suma dai talakkawa amma ba"

kamarsu ba gidansu bukka ukku ne sannan Bansu na aiki a wani Campany. tana isa gidan arwar Tata

"Jamila ta rungume tana faWin,""yau kin tuna dani?"""

"""A'a wallahi Jamila kinsan bani da lokaci kullum ina wajen talla, yanzu ma ban jima da dawo ba shine"

"nace bari nazo mu gaisa"""

"""tun Wazu kike faWomin a rai, yanzun nan nake da niyar zuwa gidan ku"""

"Nainah tayi Murmushi tana faWin,""Ina Inna da Baba?"""

"""Ina tana Waki Baba Kuma bai taso wajen Aiki ba"""

"A hankali suka wuce cikin Wakin kwance suka same Nainah ta durusa har asa tana faWin,""Inna ina"

"wuni"""

"""Lafiya lau Nainah ina Murjanatu?"""

"""tana gida"""

"""Ki gaisheta idon kinje gida"""

"daga haka ta fice daga Wakin ta barsu, Nainah ta Waui littafin fin dake gefenta tana karanta abinda aka"

"rubuta,""Jimilla Admus"" Jamila ta kyalkyece da dariya tana faWin ""Jamila Adamu yake ba Jimilla Admus ba"""

"Nainah tayi dariya domin itama sunan ya bata dariya sosai, ""Jamila wallahi ina son nayi karatu a"

"rayuwata ina son nayi boko, ina son nayi karatun Addini amma ba hali, Abbana ya so nayi karatu kaman"

"me amma babu hali gashi har Allah ya yi mishi rasuwa"" ta arshe maganar Kwalla na zubo mata."

"Cikin sanyin Murya Jamila ta ce,""kiyi hauri Nainah komi zai wuce wata rana sai labari, in sha Allahu"

"Allah zai cika miki burin ki nayi yin karatu"""

"""Ta ya Jamila?"""

"""Allah!"""

"""Kin gama Magana tunda ki ka ce Allah"""

"""Amman me zai hana ki canza sana'a Nainah ta yadda zaki tara kuWi masu yawa da zaki ware wani abu"

"daka ciki kina karatu, tun da ita makarantar Gwamnati baya da wani tsada, Uniform kawai zaki saya da littafai sai kudin P.T.A da ke biya shima bai wuce 500 ba"""

"""Kin kawo shawara mai kyau Jamila, sai dai ban san wacce sana'a zanyi ba a yanzu duka jarin ruwan"

"nawa nawa ne? kuma ga lalurori abinda zamu cima wata rana gagararmu yake, yanzu haka so nake na tara kuWi a gyara muna bukkarmu inda ke yoyo"""

"""Allah ya yi miki mafita na Alheri, damu ga baki Waya"""

"""Amin ya rabbi Jamila"""

"daga nan suka ci gaba da hira Jamila na koya mata karatu, sunyi nisa sosai a karatun suka ji saukar ruwa"

"kaman a bakin kwarya,"

"Nainah ta mie da saurin tana faWin,""Innalillahi ruwa Jamila wallahi na manta sam da hadarin nan"".."

"""Daman kin san ruwa tsakiyar damuna ba iska wani lokaci ma ko hadarin babu zakiji saukar ruwa"""

"""Jamila zanje gida wajen Nainah kinsan ba cikkaken lafiya ne da ita ba"""

"""Aa Nainah ina zakije cikin ruwan nan? ki ki duba ki gani yadda suke saukowa da arfin Allah ko'ina ya yi"

"dubu"""

"Hankalin Naina duk a tashe yake burin ta kwai ta ganta a gaban Amma"""

"Sou kusan Ukku Nainah tana yunkurin fita Jamila na kawota, daga arshe ta saka mata kuka harda"

"shashshea, tsawon awa biyu da rabi ana sheka ruwa masu arfin gaske. A na Wauke ruwan Nainah ta fice daga Waki a guje ta nufi gidansu da lalabe da komi ta samu ta iso gidansu saboda hanyar cike ta ke da ruwa ga duhu da ya mamaye garin gabaki Waya, ko'ina tsit banda kukan kwaWWin babu abin ke ta shi,"

tunda ta shigo gidan gabanta ke faruwa Jikinta na karkarwa saboda sanyi cikin wani irin yanayi da

"batasan na miye ta fara lalaben ofar shiga bukkarsu. dai dai lokacin kuma akayi wata irin waliya mai bala'in haske, dai dai lokacin kuma Idanuwanta suka sauka a kan Bukkarsu da rebinta duk ya zube ar"

gina kaWan ta rage.

cikin matsancin gigicewa Nainah durushe a asa tana wani irin kuka mai cike da tashin hankalin da

"fargaban abin Idanuwanta suka gane mata, a karo na biyu aka koma yin waliya mai haske hakan ne ya bata damar ganin wajen da kyau, hankali a tashe ta fara lalaben wajen tana kiran,""Amma"" cikin rawar murya kusan mintuna biyar ta dauka tana abu Waya saboda tsantsin dake janta, can Hannunta ya sauka a kan hannun Amma a gigice ta ria sauke ginin a Jikinta ta Wagota ta rungumeta a jiki ta fashe ta kuka mai tsuma zuciya, cikin arfin hali ta shiga jijjigar Amma tana kiran sunanta,""Amma! Amma!! don Allah ki ta shi bani da kowa a faWin duniyar nan sai ke! Amma don Allah ki buWe idonki ki kalleni Nainahr kice"" sai muka kukan yaci arfinta, Kuka take Jikinta na karkarwa saboda sanyi gawani irin ciwon kai da zazzabin dake taso mata so take ta koma gidan su Jamila amma kuma bazata iya Wagawa koda na daia Waya ne"

tabar Amma a cikin halinta dake ciki. Tana rungume da ita tana kuka har garin Allah ya waye.

"A gaggauce tayi Alwalla ta raSe wani Wan gefe da yasha iska tayi salla, tana gama salla ta nufi bakin titi da"

"matsanancin gudu har tana faWuwa saboda hanyar a jie take har yanzu, tsawon mintuna goma tana tsaye a wajen kafin ta samu mai Napep, har ya tafi ya dawo murya na rawa ta ce,""Don Allah Asbiti zaka kaini amma sai mun Wan shiga lungu can na Waui Mahaifiyata, ""Gaskiya banza Iya shiga hanyar bata da"

"kyau"""

"ta durusa har asa tana haWe Hannayenta kaman mai rogon gafara,""Bawon Allah don Allah kayi hauri"

"ka taimakeni karna rasa Mahaifiyata ita kaWai gareni"""

"Tana arasa maganar tana share kwalla, tausayinta ya kama mai Napep,""mu tafi"" ya faWa yana kallonta,"

""" Na gode"""

"Kai tsaye suka wuce wajen Bukkar tasu, da taimakon mai Napep Win suka shigar da Amma ciki Nainah ta"

"zauna tare da Kwantar da ita saman cinyarta tana hawaye, sai yanzu ta kare ma fusakar kallo duk ta kumbura ta sauya kammani tamkar ba kyakkyawar fusakar Amma ta ba, mahaifiyarta ita ce duniyarta, ta gwada kokarina akan ta tsagaita kukanta sai ta gano ashe ita ba ba Jaruma ba ce a gafen dauri, kai tsaye mai Napep ya wuce dasu Fati Lami. lokacin da suka isa emergency sai suka karbe ta cikin gaggawa, a sai a lokacin na tuna ba ko sisi a jikinta ta nufi wajen mai Napep tana zarar ido cikin Wan rawar murya ta"

"ce,""Uhmmm... Na wa... ne kuWin ka?"""

"A bazata ta ji ya ce,""ki barshi kawai Allah ya bata Lafiya""."

"""Na gode sosai Bawon Allah, Allah ya saka maka da Alheri"""

"Ya ce,""Amin"" kana ya ja Napep Win sa ya yi gaba,"

Kasan cewar koda suka iso ana mopping ta Wan raguSe ga gina kamar sauran talakawa irinta wadanda

"suka tsaya suna jira a gama mopping din sannan su wuce, masu hannu da shuni kan da masu galihu wucewa kawai suke ba tare da an tsayar da su ba, masu aikin sai mika musu gaisuwa suke."

"tana ganin an kammala mopping Win ta wuce idon Amma take kwance, wata daga cikin Nurses din da"

"suke tsaye a ta daka mata wata irin tsawa data saka hantar ciki ta kaWawa.""Ke! ki ka fi kowa a nan ne da za ki tsallako ki wuce gurin be gama bushewa ba"""

"da sauri ta koma ina take tsaye Wazu, alama idan ta sake yunurin take wajen za tai ta marinta."

"wata Nurse ta nufo inda take tsaye tana ya mutsa fuska tana mata wani irin kallo mai cike da reni,ta"

"kawarda kai gefe tamkar bata ganta ba,""ki je ki sai kati idon har kina son a duba Mahaifiyarki"""

ta fice da sauri zuwa bakin titi ta hau majin zuwa Unguwarsu lokacin da suka iso ta nufi cikin bukkarsu

"mai mashin dinda ya kawo ya biya da kallo, tsaye tayi tana kallon sai yanzu ta lura a she harda ban Wakinsu ya faWi.idonta cike da kwalla, tana jin tausayin kansu, cikin sauri ta shiga namen Asusun can ta hangeshi gafen ginar da bata faWi ba ta sauke Sassanyan Ajiyar zuciya tana godiya ga Allah, a hankali ta nufi wajen Asusun ta durusa a asa ta Wagashi da hannu biyu ta sake shi da arfe nan ta ke ya fashe ta"

kwashe kuWin ta zuba cikin pos sannan....

Suna isa Asbiti ta sallami mai mashin sannan taje ta biya kudin katin sai kuma aka ce likita na son ganina.

"Da sauri na nufi inda Nurse din ta

Please Login or Register in order to submit comment