gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 6 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan magani za'a iya dace mummunan idon maganin ya arSeta, amma abu mafi muhimmanci shine ayi mata aiki, hakan yasa tunda suka dawo gida ya soma neman kudi ba aautawa cikin Amin Allah da rahamarsa ya samu dai"

"dai gworgodo, suna komawa Asbiti aka Worata kan magani......"

*BALARABA*

Ta yi bala'in sauyawa tamkar ba Balaraba ta daWa haske da iSa fatarta har wani glowing ta ke saboda

"gyara, sati biyu kenan cip cip da kawo lefenta Akwati shidda, kaya ne na Alfarma sunyi kyau har sun gaji Abin dai sai wanda ya gani,"

"Tunda daga lokacin kuma aka soma shirye shiryen Aure ba batun kama afar yaro, A Sangaren"

"Sumayya ita sosai ta yi kyau kaman ka saceta ka gadu, Angwaye sun saki kuWi mummunan Dr Kamal da duk abinda Balaraba ke sai ya kunka mata shi sosai saboda farin cikinta, su iya ma yanzu ne suka san arsu zata yi Aure, haka dai aka ci gaba da hidoma har zuwa ranar Aure, bayan an gama Aurin Aure"

"sukayi gagarumar walima anci an sha Alhamdulillah,"

"Da Daddare aka mia Amare Wakinsu, Balaraba taci kuka sosai Asad ma ya yi kuka sosai tamkar ranshi"

zai fita da kyar aka cire daga jikin Balaraba aka wuce da ita tana kuka mai cike da tausayin Wanta....

A Sangaren Sumayya bayan Isha'i aka wuce da ita Wakin mijinta...

**********

Cikin wata Biyar komi ya yi daWi tsakanin Dr Kamal da Balaraba Dr Kamal ya zage ya dawo tamkar saurayi

sai shan Soyayya suke da Amaryasa

Sumayya da Nasir ma Rayuwarsu suke cikin kwanciyar hankali.

"Asad duk Weekend gidan Balaraba ya ke kinsa, Saida baya jin daWin gidan kaman yadda yake jin dadin"

"gidan Iya, Aurensu da wata Ukku matar Hamza ta haifo Wanta namiji mai kama da Mahaifinsa sak tamkar an tsaga kara ranar suna yaro yaci Baba Ahmad suna kiransa (Deedat) tunda Fiddausi ta yi Arba'in ta koma Wakin mijinta Asad ya rage zuwa gidan Balaraba kullum yana nanne da Deedat wani irin so yake masa na musamman, tun Balaraba da Dr Kamal na damuwa da reshin zuwan Asad har suka saba, sun san kadaice ne ke sa baya jin daWin maza gidan su, duk dai suna iya oarin wajen deba masa kewa a duk lokacin da yazo gidansu duk da dai Asad Win ba mai surutu ba ne sai dai ba za'a haWa gidan su da"

gidan iya ba saboda sun fisu ya wa.......

"Yau ta kasance Weekend, wuraren 12 Dr Kamal ya shirya zuwa gidansu tare da Balaraba, sanye take"

"cikin doguwar riga larabawa pink colour, har asa ta saka fashion sara pink colour da zobe da abin hannu,ta yi Kyau Sosai ta daWa cika da kyau mummunan cikin da ya daWa sanya ta kyau don Kwata kwata ba ta yi laulayi, a lokacin ya shiga wata huWu har ta fara jin nauhi da Wan motsinsa duk lokacin ya"

yi mata sai taji wani irin farin ciki marar misaltawa saboda son da Dr Kamal ke ma ciki tun lokacin da ya

gano ta na dauke da cikinsa ya ke bata kulawa ta musamman idon yana mata wani abun har mamaki ta

"ke, saboda a ba'a baya bata samu irin wannan kulawar ba,"

"ta mike a hankali jin kiran Dr Kamal daga falo ya faWin,""Darling! ke nake jira"". a hankali ta shigo falon"

"tsaye ta sameshi sanye ya da ananan kaya sunyi Masifar yi masa kyau, a gogon dake rie a hannunsa ta arSa ta saka mishi, ya rika kanta ya sumbanci goshinta,""Kin kyau sosai kin fito sak Balaraba""."

"Tayi Murmushi tana faWin ,""Dama ni kyakkyawa ce""."

"""A'a kam Baby na dai ya ara Miki kyau"""

"""Haka ma zaka ce"" ta faWa cikin shagoSa,"

"""Ha Win ne ma"" ya bata amsa yana dariya,"

"""yaudara ta ki da daWin baki kenan kana zuzutani ya yi maka kyau ni gidanmu zan tafi"""

"Ta yi maganar tana barin wajen,"

"""Ina zuwa"""

"""Gidan mu zanje tunda ka ce bani da kyau"""

"Ya kwaikwayi yadda ta yi maganar,""Allah ba ida zaki je kyakkyawa ta"""

"tuni Balaraba ta fice daga falon ya mara mata baya, wajen motar ya tarar da ita tsaye buWe mata motar"

"ya yi ta shiga sannan shima ya shiga suka fice daga gidan, yana zolayarta har suka iso gidansu tarba ta"

"musamman Balaraba ta samu daga wajen dengin mijinta kamar ko yaushe..sai bayan isha'i suka wuce gidansu Balaraba koda suka iso tuni Asad ya yi bacci, Balaraba ta tsura mishi ido yadda yake baccinsa"

"hankali kwance, kaman ko yasa kallonsa aka a hankali ya fara buWe idanunsa akan fusakar Balaraba ya"

"mike a hankali ya sauko saman gado ya zauna kusa da ita tare da Kwantar da kansa saman cibiyoyinta ya Fuskar fuskarta, hannuta ta Wora saman lallausar sumar kasan tana yawo da hannunta shiko sai lumahe ido ya ke hannunsa ya Wora saman cikinta jin motsin a cikin ciki yasa ya yi saurin janye hannunsa tare da tashi zaune,""Ummy irin Deedat ne a cikinki Ummy Deedat ma hake yake duk lokacin da na taSa cikin"

"Anty"""

Balaraba duk kunya ta lulluSe ta saboda Iya dake zauna a wajen.

"""Ummi cikin Anty ato ne amma ke naki baiyi a. """

"Balaraba ta yi saurin atseshi,""Ya Makaranta?""."

"""Lafiya lau Ummi, ina Abba?"""

"""Yana waje tare da Uncle Hamza"""

"""Bari naje na gaidashi"".."

"Iya ta ce,""Gaskiya ba kar ya yi fushi da kai""."

"Tuni Asad ya fice daga Wakin zuwa wajen tsaye ya same suna hira har asa Asad ya dua ,""Abba ina"

"wuni"""

"aukar Dr Kamal ya yi cak ya rungumesa,""lafiya lau Asadullah, ya school?"""

"""Lafiya lau Abba"""

"""Allah ya bada Sa'a"""

"""Amin Abba"".."

"""Iya ta kalli Balaraba dake zaune ta sunkuyar da kai kaman wata bauwa, ""Ya mijin na ki?"""

"""Lafiya lau ya ke Iya?"""

"""Ma sha Allah, ba dai wata matsala ko?"""

"""A'a Iya"""

"""Allah ya ara musu zaman lafiya mai Werewa Allah ya kauda fita a tsakanin ku"""

"""Amin"" ta faWa a hankali."

"""Satin can da ya wuce ya aiko muna da kayan Abinci na mu dana Asad na zuwa kamaranta sannan ya ba"

"Hamza dubu talatin ya sa mai a mashin Winsa"""

"dai dai lokacin Hamza ya shigo dakin yana faWin ,""Iya ga Dr nan zai shigo ku gaisa Ina Baba?"""

"""Yana Wakinsa"" Iya ta bashi Amsa."

Fita Hamza ya yi zuwa wajen ya shigo da Dr Kamal kai tsaye suka wuce dakin Baba ya gaishe ya ba shi

"10k ya saye goro, da kyar Baba ya karSi kuWin, kana suka wuce dakin Iya ya gaishe ita ma ya bata 10k kana suka fice daga Wakin suka koma waje, Balaraba basu bar gidan sai shaWai rausa tuni Asad kam ya"

koma Bacci......

"""sannu da oarin Allah ya saka da Alheri Allah ya ara buWi mai Albarka""."

"""Da aka yi me?"""

"""Ai ka fi ni sani"""

"""Nikam ba abinda na sani"""

"Zata fara magana ya yi saurin canza magana saboda ya gano Abinda take nufi, ""Ashe Hamma Hamza ya"

"kammala karatunsa aiki kwai ya rage masa"""

"""Ehhh Wallahi ya jima da kammala karatunsa"""

"""Sai Wazu ya ke gaya min, in Sha Allahu zan tuntuSi Daddy da maganar muga yadda hali Zaiyi"""

Wani irin daWi ne ya lulluSe Balaraba haka ria zubamai godiya har suka isa gida.....

"Washegari Dr Kamal ya wuce gidan su Aliyu. ""Manya manyan angon Bazawara ragowar wani saukar"

"yaushe. ?"" "

Ayi hauri ba yawa.

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 17-18

"Washegari Dr Kamal ya wuce gidan su Aliyu. ""Manya manyan angon Bazawara ragowar wani"

"saukar yaushe?"""

"Dr Kamal ya wulga masa wani irin kallo kafin ya ce,""kaiconka Aliyu wallahi ka yi asarar hankali ta addinin"

"da kake irin wannan magana, wai kai Aliyu me ka ke taama da shi ne?, Kyau. KuWi ko ilimi da har ka ke aikata wannan reshin mutunci ko ka manta cewa akwai iyama ranar da kowa zai karSi sakamakonsa, Na ga alama Aliyu abin naka ya wuce Hankali kullum gaba ya ke ba baya ba, to wallahi ka yiwa kanka faWa"

"kai dai ba yaro ba ne,"

"""Ai gaskiya na faWa Allah ya sani ba zan iya Auren Bazarawa ba haka ka wai sai kace marar gata"""

"""Wallahi ka ki ya yi kanka da rayuwarka wata rana zaka Waukowa kanka abinda ya fi arfi ka kada gaka"

"Allah ya sanya ma ido ka yi ta abinda ka ga dama lokacin da Allah ya tashi kama ka za gane kuskurenka da kai da mai Wauke maka gindi """

"""Da sauri Aliyu ya mie daga zaunen da ya ke ransa a matuar Saci ya Waga ma Dr Kamal Hannu ya"

"faWin,""Saurara Kamal cin mutuncin ya isa haka ta ya zaka zo har cikin gidan ubana ka ria cimin mutunci abotar dole ce ka bar ganin kana Wan Uncle Wina wallahi zan karta maka reshin mutunci, gaskiyar ce bana so ka rie abuka, wannan sa ido har ina? Muddin kana son zaman lafiya daga yau babu kai babu shiga harkarta babu abinda ya shi Rayuwarka balle har ta kai ga kafaWamin maganar banza indo ba haka ba"

"Wallahi za mu yi mummunar saSawa da kai""."

"""Dr Kamal ya zuba mi shi ido tunda ya fara maganar sai a yanzu a motsa yana Kallonsa wani irin kallo ya"

"ce,""Aliyu ba zata kai mu ga haka ba, ni Wan uwanka ne na jini Aliyu kuma masoyinka Amininka, shiyassa nake faWa ma gaskiya tunda baka so na kyaleka, Allah ya kyauta, ya juya da sauri ya bar wajen yana"

"oarin danne abinda ke cikin Zuciyarsa, Aliyu ya ja wani tsaki yana binsa da wani irin banza kallo......"

gabaki Waya baiji daWin zuwa gidan ba Mama ta fahimci yana cikin da muwa lokacin da ya iso Sangaren

"tambatayar duniya na yinsa sama amma bai gaya mata ba saboda yasan bata zata ji daWi ba, haka ya yini cikin damuwa da abinda Aliyu ya yi masa sai bayan La'asar ya wuce gidansu bayan sun gama gaisawa Dr Kamal ya yi ma Daddy maganar aikin Hamza bai baro gidan ba saida suka tattauna duk a Binda ya da ce,"

yana koma gida ya kira Hamza ya ce ya kawo ta kaddunsa cikin daren nan ya kawosu da duk abinda ya

dace washegari da Dr Kamal ya kai takardun gida wajen Daddy sannan ya wuce wajen Aiki tun daga

lokacin kuma aiki ya koma kan Daddy shi ya shiga ya fita akan duk a binda ya dace wajen Abokan Aikinsa da akayi zaman mutunci da su. cikin wata biyar komi ya kammala ranar Dr Kamal ya damama Hamza offer aikinsa a daren ranar kuma Balaraba ha haifo Wanta namiji kyakkyawa da shi murna bibbiyu ne ya

"haWe musu, ranar Balaraba taga gata wajen Dr Kamal don ji yake tamkar ya haWe saboda farin ciki,"

Washe gari an uwa da abokan arzii suka fara isowa gidan ganin Wan jinjiri. Kwana huWu da haihuwar

"Balaraba Sumayya ma ta haifo arta mace mai kyau, Family kowa sai murna da farin ciki ya ke har zuwa"

"ranar suna,"

Washe gari aka raWama yaro sunansa Muhammad Adnan a masalaci. Tare da doguwar addu'a a

garesa. Kowa yaji daWin wannan suna musamman Balaraba da taji kamar ta haWiye Kamal dan farin ciki. Kayan Baby da ita kanta Balaraba Win ba'a ko magana Dr Kamal ba aramar dukiya ya narke ba wajen

"sayen kayan,"

"Kowa kam ya yaba oarin sa, Iya ma ya dinga faWa hidimar tayi yawa."

Amaryar jego tasha yau harta gaji. hakama Wan jinjiri Adnan da Asad. Da yamma akasha walima.

Ranar sunan ar Sumayya ta ci suna Mommy A'isha (Noor)

"Bayan gama suna da kwana biyu Baba, Iya, da Hamza suka je har gidan su Dr Kamal sukayi iyensa godiya"

"akan namijin oarin da ya yi wajen nemawa Hamza aiki, sun matuar farin ciki da yadda aka tarbesu cikin mutunci da girmamawa, sun ma rasa tantance tsarkin Dr Kamal da iyayensa wa ya fi kirki.rayuwarsu ta yi matukar burgeta duba da irin lokacin da muke ciki mai kuWi sai mai kuWi Wan uwansa talakkama sai Wan uwansa talakka, amma su basu da irin wannan hali,har suka dawo gida cikin yaba"

musu suke....... da Daddare suka je har gidan Dr Kamal suka yi masa godiya sosai tare da fatan Alheri...

****

*MURJANATU*

Ciki ikon Allah da rahamarsa maganin ya arSe sosai tsawon wata biyar kenan da sati biyu kenan da

"Wora kan magani Kuma Alhamdulillahi an samu ci gaba sosai,zuwa yanzu ta rage surutai da take sosai ta fara dawo haiyacinta don kowa wani lokacin tana tunawa da Tk ta yi kuka har ta jigata, Yusuf duk lokacin da ya ganta cikin yanayi yana shiga tashin hankali sosai saboda likita ya faWa masa a dena barin tana"

"shiga damu amma ba yadda ya ita, yana iya oarin wajen ganin ta samu lafiya da kwanciyar hankali"

hakan yasa ko maganin bata bari ya yanke mata duk da tsadarsa ko amma hake ya daurewa ya nemi kuWi

"domin kula da ita kasance shima Maraya bashi da kowa, ba nauhin kowa a kasan sai na matarsa shiyassa"

komi ke zuwa mai cikin saui......

Tsakar dare Dr Kamal na kwance a Wakinsa ya saka bacci sai juyi yake kawai yake tare da Suna zantukan

"Aliyu iri iri a cikin Zuciyarsa ya kuma kasa tantance halin da ya ke ciki, tausayi Mama ya lulluSe shi ta haWu da a dabai san ciwon kansa ba, har gabanin Assuba tunanin ya ke sai da aka kira Assalatu da yake akwai masallacin a daf da gidansu, sannan ya tashi ya yi Alwalla ya gabatar da sallah raka'atainil fijir, sannan ya wuce masallaci yabar Balaraba kwance tare da Adnan. ya daWe a masallaci yana Addu'oi tare da mia buatunsa ga Allah, sannan ya dawo gida, tuni Balaraba ta gyara gidan tsab sunyi Wonka ko'ina sai amshi ya ke, zauna ya same saman Darning tana haWa tea, ya sumbaci goshinta sannan yana zauna"

"yana sakin Murmushi,""Ina Kwana""."

"""Lafiya lau Darling, ina Adanan?"""

"""Yana Waki Bacci ya ke"""

"""an nan naki naga alama aje bota ne ba shi da aiki sai bacci""."

"""Kai ba Wan ka bane?"""

"""A'a nikam Asad ne Wana"

"Balaraba ta yi dariya ranta farin al, saboda yadda Dr Kamal ke mugun son Asad duk dai abinda ya"

"faWa ba lalle bane ya zama gaskiya saboda duk yadda ke son Wan wani bai kai naka ba,"

"""Baki yadda ba ke nan?""."

"Ya jefo mata tambatayar yana kallonta ta gefen ido,"

"""Kaman ya ban yadda ba?"""

"""Uhhm kaman yadda kike raya a zuciyarki"""

"Yaushe na raya?"""

"""Ya ina tambatayar kema kina tambayata"""

"""Ba dole na tambaye ka ba kana neman ka min sherri"""

"""Ki rantse da Allah ba kiyi maganar a zuciyar ki ba?"""

"""Na shiga Ukku! Dr wai yaushe ka fara sa ido?"""

"""Ni dai na san gaskiya na faWa"""

"""Da alama kam """

"Dr Kamal ya dariya ya na faWin,""Ummi Asad kin rena ni ko?"""

"""Ba wani reni gaskiya na faWa"""

"""Ya yi miki kyau"""

Bata sake cewa uffan har suka kammala Breakfast Winsu ta tattara kayan zuwa kicin ta Wonkesu tsab ta

"maida ko wanne wajen zamansa sannan ta wuce Waki, zaune ta sameshi rie da Adnan da alama tashi ya"

"yi a hankali ta zauna kusa da Dr Kamal, ""Asad ya fi Wan nan naki kyau""."

"""Wai baza rabani da maganar yaro nan ba"""

"Wane yaro?"""

"""Shi mana"""

"Ta faWa tana zare masa manyan Idanunta,"

"""Daga faWar gaskiya"""

"""Kinga yaro Wan fari tas kyakkyawa da shi tubar kalla ma sha Allah, TaSe baki ta yi, fuskarta ya juyo"

"suna fuskantar juna,""ya yi da Adnan ke tsakiyar su,"" duba da kyau ki ga ni ko mahota ya sha fuskarsu ya san Asad ya fi Wanki kyau"""

Ta Wan yi ta gumi tana kallonsa da dara daran Idanuwanta masu daWa birkita kanta ba ta ce komi ba illa

murmushi da take tana matuar son Dr Kamal a ranta namiji ne da ko wa ce Macce mace ta ke son

mallaka ya haWa komi da take so ga Wa namiji. Shima ya tsura mata ido da shegen kallonsa yana murmushi

"A ba zata ta ji yana faWin,""ke ma ina matukar kyaunarki ke mace ce da ko wanne namiji yake da burin"

"mallaka ina sonki Maryam! Ina kyaunar! harcikin raina"""

"Jikinta ya yi sanyi kalamansa sunyi matukar tasiri a Zuciyata, ina kanta sheda ce, bata taSa zaton rayuwar"

"Aurensu zai kasance haka ba sai ga shi fiye ma da yadda ta ke zato murya a sanyaye ta ce ,""nima ina sonka Dr ina kyaunarka fiye da yadda ka ke kyaunata""."

"HaWe su ya yi wajen Waya tare da Adnan ya rungumesa cike da so da kyauna,""I love with all my heart"""

"ya raWa mata a kunne tare da hura mata iska, lokaci Waya suka sauke Sassanyan Ajiyar zuciya, hannunsa Waya na yawo a jikinta hannu bibbiyu tasa ta rie ugunsa tana kara shigewa jijinsa,""I love you so much Dr!"""

Yanda tai maganarne a sakalce ya sakashi yin murmushi. ya fahinci kuma da iya gaskiyarta take faWin

"abinda ke a ranta. Hannu ya kai saman fuskarta a hankali yana faWin, ""Love you too"". Kallo Waya tai masa ta janye idanunta batare datace komaiba. Sai dai taji daWin Hannu tasa akan hannunsa dake saman fuskarsa ta janye, dan yanda yake mata a kumatu jitake tsigar jikinta na tashi. Murmushi ya kumayi yana"

cigaba da shafa jikinta. itako tai yarda su haWa idanu sam.....

(Nidai na yi nan da alama Dr a m )

A hankali a hankali kwanaki suka ci gaba da shuWewa ta ko wannen Sangare Rayuwarsu na tafiya cikin

"Aminci Allah da rahamarsa, zuwa yanzu Adana shekarsa biyu a duniya Asad na da shekaru shidda da watanni......"

*SUMAYYA*

Zaune take a falo tare arta Noor ar kimamin shekara biyu a duniya hankali ta gabaki Waya ya karkata

"kan Noor dake wasa da abinci da suna ci ta ke, Wayar dake saman center table ta fara ringing har ta atse bata Wagaba aka karo na biyu ta koma yin ringing ta ko inda wayar take bata kalla ba, Saida wayar tayi Ringing har so huWu amma ba'a Wa ga ba,arar shigowar sao da ta ji yasa ta nufi wajen wayar tare"

"da dauka,"

"Fadila, shike sunan da ta ci karo da shi,"

*Pls ka sameni a Safar Hotel room 66* shine saon da taci karo da shi.

"Gabanta ya yi Masifar tsinkewa nan take jikinta ya soma ararwa tamkar mazari, Idanunta sun"

"anance kamannita sun sauya Sai faman zirga zirga take daga karkon falon zuwa arshe,cikin yanayin"

"Nasir ya sameta, gadan gadan ta nufi wajensa ta cakumo wuyansa a fusace ta ce macuci Azzalumi Nasir kaci Amana me bana yi maka da har kane neman matan banza a waje Nasir yanzu zin """

"Kuka ya kwace mata harda shesshea,"

"Nasir ga baki Waya mamaki ya cika sa ya kalli Sumayya dake kuka tamkar ranta zai fita,""ke! Lafiya"" ya"

tambaye cike da mamaki.

"Sumayya ta Wago da jajjayen idanunta murya a disashe ta ce,""Karka renamin Hankali mugu Allah ya isa"

"tsakanin da kai Nasir wallahi Bazan yaSa yafema b. """

tas!!! Ya Wauke da mari mai masifar zafi Dif kunnuwanta suka Wauke ta dena jin sautin komi sai

"""Dummmm!"""

Noor ta fashe da kuka tare da komawa bayan Sumayy ta amame jikinta waje Waya tana kuka mai cike

da tsoro.

"""Nasir ni zaka mara?"""

"""Don me ba zan mareki ba! ta ya zaki tareni kina faWamin baaken magana""Ya faWa cikin zafin rai."

"Sumayya ta saki murmushi mai ciwo tana faWin, Wallahi zama na da kai ya are Nasir Bazan iya ci gaba"

"da zama da mazina ci ba"""

"A ruWe ya ce,""Sumayya wai mike damunki? Kina cikin Haiyacinki ko?"""

"ta Waui Noor ta wuce Wakin tana kuka mai tsuma zuciya, kayanta ta haWa Cikin akwati tare da na Noor"

"ta fito,"

"Nasir ga biki Waya a ruWe ya ke ya bi bayan Sumayya da kallon har ta fice daga falon, yana tsaye ya kasa"

"wawaran motsi tamkar wanda aka dasa, tana kuka ta shiga motar ta zaunar da Noor a gaban sit ta"

Waura mata Bell ta fice daga gidan da matsanancin gudu tamkar wanda zata sama.

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 19-20

"Ringing Win wayar ta dawo da shi daga dogon Tunanin ya je, a hankali ya kalli inda yake jin"

"sautin wayar saman kujera ya ganta da kyar ya tattaro ya arfinsa ya nufi inda wayar take ya Waga ba tare da ya ce Uffan ba, daga can angaren Fadila ta ce,""Nasir ina ka aje wayar tun Wazu ina kira baka Waga ba lafiya? na turama ma massages ba reply, tun Wazu ina Hotel Win harma ta Haihu"".tut! tut! ya ka she wayar yana sauke Nannauyan Ajiyar zuciya, da sauri ya mie tsaye ya nufi Waki ya Wauki key Win motarsa ya fice da sauri ya nufi wajen Mota ya shiga a guje ya bar gidan, mai gadi ya bi bayan motarsa da kallo ya faWin,""Allah dai ya sa lafiya Madam ta fita a wuje shima ya fita a guje"". Ya maida gate Win ya"

rufe ya koma saman kuje ya zauna yana sauraren redio...

*SUMAYYA*

"Ikon Allah ne kwai ya iso da ita gida, tui take cike da tashin hankali ko gabata bata gani sosai, a gigice ta"

"iso gida ta fito cikin mota rie Noor tana sharSar kuka kaman ranta zai fita ta nufi angaren Mama,"" Mama da su Twins suka mie tsaye da saurin ganin yadda Sumayya ta shiga,""Sumayya lafiya?"""

"Mama ta faWa tana nufo inda ta ke,"

"Sumayya ta rushe da kuka,""Mama Nasir ne!"""

"Cikin ta shin Hankali Mama ta ce,""Me ya faru da Nasir Win?"""

"Banda Kaka ba abinda Sumayya ke yi, Hankali Mama ya yi Masifar tashi,""Kinga Sumayya ki dena kuka"

"nan ki faWa min me ya samu Nasir Win,Ko sakin ki ya yi? ta faWa Murya a sanyaye"" ta girgiza kai."

"""Mutuwa Ya yi?"""

A karo na biyu ta girgiza ma ta kai.

"""Don Ubanki ba zaki bani amsa ba, me ya samu Nasir Win?"" Mama ta faWa a tsawace, Murya na rawa"

"Sumayya ta ce,""Ma...ma! Nasir Ma..zi...na. ci ne, wallahi bazan iya ci gaba da zama da shi ba! Mama"

"don Allah ki ce ya sake ni"" ta arasa maganar tana share kwalla."

"Mama ga baki Waya jijinta ya yi sanyi ta rasa ma me zata ce, Iya saninta da Nasir ba shi da wata matsala"

hasalima bai taSa yin burwaba sai Sumayya amma aan Yanzu baka shedunsu ka haifesu ne amma baka

haifi hakinsu ba

"""Zauna"""

"Mama ta yi Maganar tana nuna mata wajen zama, zama tayi Hanifa ta anshi Noor suka suka bar Falon"

"daga Mama sai Sumayya kwai suka gare, Mama ta kalli Sumayya fuskarta duk ta sauya idanunta sun kumbura saboda Kuka, ta sauke Nannauyan Numfashi,"""

"""Kama sa ki ka yi?"""

"""A'a"""

"""Toh miye hujjar ki da zaki kira shi mazinaci?"""

Sumayya ta zaiyanama Mama komi.

"""Haba! Sumayya wallahi kin bani kunya da ilimin da wayonki kike abu tamkar jahila! Wallahi kin bani"

"mamaki daga ganin text a wayar shi ne duk zaki bi ki tada hankalin a banza sai ka ce baki san halin mijinki ba, shike nan duk mai zuwa Hotel Wan Iska ne? Maza ta shi ki koma Wakin mijinki"""

"""Wai hayaniyar me na ji haka Laila?"""

Mama ta kalli Daddy da Aliyu tuni har sun nemi wuri sun zauna suna jiran me Mama zata ce.

"""Sumayya ce wai daga taga text a wayar Nasir shine ta kwaso afa tazo wai Nasir neman Mata banza ya"

"ke"""

"Daddy ya kalli Sumayya yana faWin Ke! Gaskiya ne abinda Laila ta faWa?"""

"""Gaskiya ne Daddy"""

"""Kiyi zaman a gida ba inda zaki je tunda bai san darajar ki da har ya ke neman matan banza a waje"""

"""Kaman ya ba inda zata je? Me ka ke nufi da hakan?"""

"Kaman yadda kunnuwanki suka jiye miki ba inda zata koma"""

"""Bafa sakinta ya yi ba!"""

"""Toh ai gwara sakin da irin wannan zaman cin amana wallahi bazan lamunta ba"""

"A fusace ya fice daga falon Aliyu ya masa masa baya, ta bisu da wani irin kallo mai cike takaici, ""Ina"

"wallahi bazai yiyuwa Sai kin koma Wakin mijinki"""

"""Mama wallahi bazan iya zama da shi"""

"""Sumayya wai kina da hankali kowa, kisan hukunci matar da ta nemi mijinta ya sake ta? so ki ke ki koma"

"aramar Bazawa? ta shi maza masa ki koma gidan ki tun ban saSa mi ki ba"""

"Sumayya ta fashe da kuka mai tsuma Zuciya,"

"""Mama ai da kin kaita kartayi driving a yanayin nan za'a iya samun matsala"""

Hanafi ya faWa cikin sanyi Muryar.

"""ta shi maza muje"""

"da kyar ta mie tsaye ta arSi Noor hannu Hanafi, ""je Waki ka Wauko min Hijabi"" da saurin Hanafi ya nufi"

Wakin mama ya Wauko hijabin ya mia mata kai

Please Login or Register in order to submit comment