gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 4 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwai matuar wahala,"

"ka duba haka lokacin da Asad ya yi reshin lafiya shi ya Waui Nauhin komi, Allah yasa ya gama da duniya"

"lafiya"""

"""Amin Baba"""

"Hamza ya kalli Asad da ke zaune ku sa Baba ya sunkuyar da kai asa, ""Asad! me ya sa meka?"""

"Baba ya yi Murmushi yana faWin,""Wajen Balaraba ya ke son A kaishi, Bana son yaje wajen kasan idon ya"

"ga Balaraba a halin da aka fita da ita a gida Zaiyi ta kuka, yanzu Haka komi baici ba tunda safe ba yadda banyi da shi ba"""

"Hamza ya kalli Asad yana murmushi cikin sanyi Murya yace,""Zo nan Wan gidan Ummi Baba ne ya"

"hanaka zuwa jen Ummi?"""

"A hankali ya gyaWa kai ya na share kwalla, ""To Kwantar da hankalinka yanzu zan kai ka wajen Ummi"

"amma sai kaci Abinci zamu tafi ga fruit nan na zo maka da shi kai Wai karka tsamma Baba"""

"""Uncle na oshi wajen Ummi"

"zan tafi"""

"Baba ya girgizar kai yana faWin ,""Lalle duk abinda yasa Asad reshe shan fruit ba aramin Abu ba ne,"

"Hamza ta shi ka kaishi wajen Mahaifiyarsa don ba zamu iya rigimar sa ba"""

"""Baba Likita ne ya ce Ba'a son a tashe har sai ta farka da kant......"

"""Uncle Wallahi ba zan yi Magana ba"" ya faWa cikin sauri,"

"""Ta shi kawai ku tafi Allah ya bata Lafiya ya ta shi kafaWunta"""

"""Amin Baba"""

"Basu wani jima ba suka fice daga gidan,"

"Suna isa Asbiti kai tsaye suka wuce Wakin da Balaraba ta ke kwance, a hankali Hamza ya buWe ofar"

"Wakin suka shiga ya koma rufeta a hankali, Asad ya kalli Balaraba dake kwance saman gado tana bacci, gefen gado ya koma ya yi tsaye ya tsura mata Ido tsawon mintuna goma, A hankali ta fara buWe idanunta da suka yi mata Nauhin Bishi Bishi ya ria ganin fusakar Asad a hankali ta Wan ware idanunta tana Ambaton sunan Allah, Asad ya arasa wajenta da sauri ya rie mata Hannu yana kiran,""Ummi! Ummi!!"

"Ummi!!!"""

"Balaraba taji sautin Muryarsa a cikin Zuciyarta, ""A...s..a...d...!"""

"ta kira sunansa cikin rawar Murya,"

"Hamza da Iya suka nufi wajen ta cikin sauri suna faWin,""Balaraba kin tashi ya jikin naki? Baki jin"

"komi?"""

"""H..a...m...m..a.! I. ya!"""

"dai dai lokacin Dr Kamal ya shigo ya nufin wajenta,""Mama Allurar bata gama sakinta ba har yanzu, Ina"

"dai fatan ita ta farka da kanta?"""

"""Ehhh"""

"Hamza ya bashi amsa,"

"""Karku damu zata wastsake in sha Allahu""."

"Kallo Asad ya yi da tuni wahaye sun wanke masa fuska, ""Ka Dena Kaka kaji Ummi zata samu lafiya, ka"

"ci Abinci ko?"""

"Hamza ya ce,"" Komi bai ci ba tun safe"""

"""Baka son Ummi ta Samu lafiya?"""

"""Ina so"""

"""To je ka ci Abinci kaji"""

"""A...s...a...d! Je kaci Abinci kaji"""

"Balaraba ta faWa ido a rufe,"

Murmushi su ka yi gabaki Wayan su.

"""Ni zan ta fi Allah ya ara lafiya!"""

"""Amin mun gode sosai Allah ya yi Albarka"""

"Sai bayan Awa biyu Balaraba ta sake farkawa, zuwa Yanzu Alhamdulillah ta farka da Wan dama damanta"

"sai Wan abinda ba'a rasaba, Iya ta haWa mata tea ta sha don Dr ya ce musu Abu mai Wan ruwa ruwa zata"

"ria sha na kwana uku sannan ta soma cikin Abu mai nauhi,tunda ta farka Asad ke manne kusa da ita,"

"a hankali aka Turo ofar dakin, Yan mata ne guda Ukku ta farkon rie da Basket ta biyun kuma rie da"

"leda, suka shigo Wakin suka durusa har asa suka gaida Iya cikin girmamawa Iya ta amsa musu fuska a"

"sake, ""Mardiya Rahama Fiddausi kune tafe haka? Ya mamanku"""

"Mardiya da Rahama suka amsa, Lafiya lau suke, sunce a gaisheku juwa Anjima zasu shigo"""

"Iya ta kalli Fiddausi dake durushe kanta a sunkuye tana wasa da yatsun hannunta,""Fiddausi tashi"

"mana ki zauna"""

"a hankali ta mie kai a sunkuye ta nufi wajen Balaraba cikin sanyi Muryar ta ce,""Adda Balaraba ya"

"arfin jiki"""

"""Alhamdulillah Fiddausi ya shirye shiryen buki?"""

Murmushi kawai tayi tana kallon Hamza ta asan Ido dake Binta da wani irin mayen Kallo tamkar

"wanda bai taSa ganinta ba, Rahama da Mardiya suka asaro wajen Balaraba,""Adda Balaraba ya jiki?"""

"""Da saui sosai"" ta faWa tana Murmushi,"

"""Hamma Hamza Ina wuni"" suka faWa a tare,"

"""Lafiya lau an annena masu Albarka"""

Fiddausi ta Wago ta kallesa shima ita yake kallo a karo na biyu ta Wago still ita yake kallo ta Wan dalla

"mishi harara Lumshe idanunsa ya yi ya sake bude su akan fuskarta,"

"A hankali ya matso ya zauna inda Asad ya ke zaune ya Wora shi saman afafuwansa, cikin raWa ya"

"ce,""Wai mi ki ke nufi da Bazaki gaidani ba?"""

"Kallonsa tayi tamkar ba shi ya yi maganar ba,"

"ta Wan turo Wan aramin bakinta tana watsa mishi wani irin kallo mai cike da so da kyauna da shauwa,"

"""Asad yau ba bu Magana"" cewar Mardiya,"

"Iya ta ce,""Yau an sarauta yake ji"""

"Gabaki Wayan su suka yi Murmushi,"

"Kusan mintuna talatin sukayi a Wakin kana sukayi musu sallama, Fiddausi daman A takure take ta masu"

"su fice daga Wakin, ""Iya ta masu godiya sosai, Suna fita Hamza ya bi bayansu tare da Asad Iya ta bisa da kallo tana Murmushi,"

"Jin Alamun mutum a bayanta yasa tayi saurin juyowa ganinsa tsaye yasa ta sauke Ajiyar zuciya,"

"""Da izinin wa ki ka fito?"""

"Ya yi Maganar fusakarsa a Waure tamkar bai taSa yin dariya ba,"

"A shagoSe ta ce,""Da izinin mijina na fito"""

"""Yaushe na baki izinin fita?"""

"""Tun lokacin da ka sanar da ni Adda na kwance a Asbiti ba lafiya"""

"""daga na gaya Miki muna Asbiti shine zaki Wonko afa kizo ba tare da kin sanarda Ni ba"""

"""Kai Hamma yanzu don zanso duba Adda shine zaka ce saina sanar da kai? Allah Ni zanma fasa Auren"""

""" Ke! baki san wasa ba?"""

"dariya sukayi gabaki Wayan su,"

"""Wata Waya fa ya rage yanzu ai idon kaka fasa mutuwa zanyi"""

"""Kana mutuwa Nima zan bika, ina so sai a Waura muna Aure a can"""

"""Adda Fiddausi mukam mun tafi Asad Min dilli""(Asad Mun tafi)"

"""Ku zo nan ku ma ya kama na tuhumeku Waya baku izinin fito min da mata cikin wannan rana salon"

"kawai ku sa tayi bai ko?"""

"""Wallahi Hamma ba laifin mu bane Saida Ayya ta ce karta biyomu taje sai taje kar Adda Balaraba ta"

"yi fushi"""

"""Kin gankinan"" ya faWa yana jan kunne ta guda, ""Ashhh! Hamma zafi don Allah ka dena"""

"""Zaki sake fitowa?"""

"""Allah bazan sake ba!"""

"ya saki kunjenta yana faWin,""sai shegen tsoro da raki"""

"""Allah sai na rama"""

"""Haka ma zaki ce? anshi rama na gani"" yana faWa yana sunkuyo da kanshi dai dai fuskarta"""

"Bazato ba tsammani yaji saukar kiss a kunnensa, kafin ya Wago ta rugu da dugu ta bayan su Mardiya,"

"Ya saki murmushi yana bin bayanta da kallo har saida ya dena ganinsu,"

"Sai yanzu ya lura da Asad baya wajen, a hankali ya juya ya nufi cikin Wakin yana sosa kai,"

"""Iya ta ce,"" zo ka Wibi Abinci kuci kaida Wan ka"""

A hankali ya buWe kulolinda su Fiddausi suka kawo shinkafa da wake da miya da naman kaza da kayan

"marmari cikin leda da ruwa, cike da zolaya iya tace ,""Wannan abinci ai kai aka kawowa"""

"Hamza ya yi Murmushi, ya Wiba musu Abinci suka ci tare da Asad,"

Wuraren arfe biyar iyayensu Fiddausi suka zo kaman yadda suka faWa sun Wan jima sannan suka yi masu

"Sallama, bayan ta fitar su Baba ma yazo sai bayan Isha'i ya wuce gida tare da Hamza,"

**********

"Cikin sati Waya ta ji sauki sosai kaman ba ita ba, sai dai har lokacin ba'a sallameta ba, Dr Kamal ya yi"

"murna sosai da ganin irin ci gaban da aka samu aka, cikin ikon Allah ta warke wajen da akayi mata Wunki ya warke ba wata matsala, a'idar magungunan da take sha da Allurar da ake mata ba'a son a kauce a'ida shiyassa ba'a sallameta har sai an gama, duk a arashin kulawar Dr Kamal da ya tsaya sosai wajen"

ganin ta samu lafiya.

Sosai Balaraba ta jinjinawa Dr Kamal da irin na mijin oarin da ya yi a kansu tamkar an uwansa ya

"damu da Al'amarin ta sosai duk abinda yake musu babu ko sisinsu ciki Hatta abinci da suke ci shi yake kamo su duk da gidan su Fiddausi kullum sai Rahama ko Mardiya sun kawo musu abinci har sau ukku, hakan yasa ya samun muhimmin matsayi a gare ta, halayensa da Wabi'unsa abin koyi ne, Kullum cikin yi masa Addu'a take Allah ya taimake sa kaman yadda ya taimake su,tasan babu abinda zata iya saka masa"

"da abinda ya yi mata sai ta hanyar Addu'a domin irin kaWan nan a cikin Al'umma,"

"Iya ma da Baba kullum cikin yi masa Addu'a suke,"

"ta buWe baki kenan zayi magana Dr Kamal ya turo ofar Wakin da sallama abakinsa, sanye da suit, Dr"

"Kamal kyakkyawa ne dogo fari tas yana Wa iba kaWan,"

"Balaraba ta saki murmushi lokacin da ya araso cikin Wakin ya dua har asa ya gaida Iya, ta amsa fuska a"

"sake, a hankali ya mike ya nufi gadon da Balaraba take kwance yana sakin wani tattaunsan murmushi na musamman murya a sanyaye ya ce,""Ya jiki ?"""

"Ta Wan sunkuyar da kai saboda wani irin kallo da yake bin ta da shi, cikin sanyi Murya ta ce,""lafiya lau"""

"""Ina fatan baki jin komi?"""

"Ta gyaWa kai, ""Alhamdulillahi! Bana jin komai yanzu zaman Asbiti ne kwai ya ishe Ni a sallameni na koma"

"gida na gaji"""

"Dr Kamal ya wurga mata harara cike da zolaya ya ce ,""ba za'a baki sallama ba yanzu sai nan da wata"

"Waya"""

"Iya da Hamza suka sanya dariya, Balaraba ta Sata fuska tana faWin,""Wallahi Nidai na gaji da zaman"

"Asbitin nan Naji saui sosai ina bukatar gida"""

"Cike da zolaya ya kwaikwayi yadda ta yi magana yana faWin,""ba zamu sallameki ba sai nan da wata"

"Waya"""

"ta yi dariya ta gano cewa tsokanar ta yake yi, Halayensa na matukar burgeta ko kaWan bashi da girman"

"kai duk da kasancewar sa babban mutum a alla Dr Kamal zai kai shekara ta Talatin shidda da bakwai,"

Tayi nisa sosai a tunani Dr Kamal ya katseta

"""In sha Allahu nan da kwana Waya zuwa biyu za'a baki sallama amma zan ria biyoki gida ina duba ki da"

"tabbatar cewa kina shan maganin kan lokaci don na sanki baki son magani ko kaWan"""

"Tayi dariya na faWin ,""Kaman wata aramar yarinya"""

"""Ai ke da Asad baku da bambanci ta wani Sangare ma Wana ya fiki jarunta"""

"""Allah ya ki ya ye"" ta faWa tana Dariya, shima Dariya ya yi yana cewa ,""Ba wani nan, zanje duba mara"

"lafiya zan dawo da Yamma in sha Allahu"""

"""Allah ya tsare ya bada Sa'a"""

"""Amin"""

"Kana ya fice daga Wakin, cike da kunyar Iya da Hamza shi kam sam ya manta da suna cikin Wakin,"

**********

"tuni a sallami Balaraba ta koma gida, suna ta faman shirye-shiryen buki ba kyakkyautawa, ta ko wannen"

"Sangare shirye-shirye ake ba batun kama afar yaro, har zuwa ranar Aure, a yaune dubban Al'umma suka sheda Auren Hamza Ahmad da Amaryasa Fiddausi Sanusi, Aure ne da samu halattar dubban mutane yan uwa da Abokan Azziki, ciki harda Dr Kamal, Bayan gama Waurin Aure suka yi gudanar walima da Dr Kamal ya shirya musu Alhamdulillahi Anci an sha haka dai taro ya matse lafiya da Daddare Amarya ta tare Wakin mijinta dake nan cikin gidan Baba Waki biyu da falo sai Kicin,ba laifi wurin ya yi Kyau Sosai,"

"musamman da gida ya sha gyara ba laifi,"

"Bayan sati biyu da yin buki aka koma hutun first time na makaranta, tuni Hamza da Balaraba sun"

"kammala duk wani shiri na saka Asad makaranta, makaranta ce mai kyau ita ba mai tsada ba ita ba mai arhaba, dai dai gwargwado suna karatu sosai ta kowanne bangare, washe gari tunda sassafe ta shirya shi cikin uniform Win su mai masifar kyau sosai Uniform Win suka yi masa kyau, wondo ne iya Quiwa da riga mai dogon Hannu da ar arama riga ta sama kalar wonda da hula sai baaken takalma da safarsa fara"

"al, School back Win sa da Wan aramin basket da kula da water bottle masu kyau,"

"Iya ta Kallesa tana faWin,""Ma sha Allah ango na!"""

"Asad ya yi murmushi yana kallon Iya da ta tsura mishi ido,"

"""Iya ina kwana"""

"""Lafiya lau Hamza ya iyali?"""

"""Alhamdulillahi"""

"Dai dai lokacin Fiddausi ta shigo har asa ta durusa ta gaida iya,"

"Iya ta amsa mata fuska a sake,"

"""Daga nan suka gaida da Balaraba,"

"""Yauwa sato mu tafi karmu makara"""

"Hamza ya faWa yana Kallon Asad,"

"""Ya karya"""

"""Ehhh Hamma"""

"""Balaraba ta dafa kanshi tana faWin ,""Allah ya baka Ilimi mai Albarka Allah yasa ka shiga a Sa'a Allah ya yi"

"ma Rayuwarka Albarka!"""

"Sai kuma ta fashe da kuka harda shashshea,"

"Nan take Asad ma ya fashe da kuka,"

(Wallahi Nima Saida kwalla ta zubo min)

"""Haba Balaraba miye Abin kuka a nan"" cewar Iya da Hamza,"

"""Daga Allah ya kaimu gaba Addu'a zaki mishi ba kuka ba"""

"Fiddausi ta zauna kuka gareta tana share mata hawaye,"

"""ta shi ku tafi kaji Allah ya kiyaye Allah ya bada Sa'a"""

"""Ummi Ni dai ba zanje ba tunda kuka ki ke"""

"""Na dena kuka ga gani"" ta faWa tana share kwalla,"

"Saida ta saki fuska sosai Sannan ya nufi wajen Iya ta yi masa Addu'a haka ma Baba da Hamza, da"

"Fiddausi, cike da farin ciki suka yi masa rakiya har ofar gida, kai tsaye suka wuce Makaranta saman"

"mashin Win Hamza,"

"Suna isa Hamza da kansa ya kaishi wajen Uncle Winsu daman tunda zuwansu aka nuna musu class Win su,"

"Bayan sun gaisa Hamza ya ce ga new Student nan, Uncle Win ya yi Murmushi yana faWin,""fine Boy what is your Name?"""

"tunawa da maganar Mahaifiyarsa da take ce wa,""Duk inda ka shiga a fadin duniyan nan Sunanka"

"Muhammad Asad Bin Maryam Saboda kai Wa na ne!"""

Cikin sanyi Murya ya

"ce,""*_MUHAMMAD ASAD BIN MARYAM_!*"

"(Su Hajiya Zainab Bint Lawal kuntatu, sai a rungumi sorry Asad dai ya tabbata *BIN MARYAM *"

"Uncle Win ya kalli Asad ya ce,""Wow Nice Name!"""

"Hamza ya mia shi hannu Uncle Winsu sannan ya wuce, cike da kewar Asad Wannan ne rana ta farko da"

zai yini batare da shi ba.

*More comments and share pls!*

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 11-12

No Editing!!!

"Hamza ya mia shi hannu Uncle Winsu sannan ya wuce, cike da kewar Asad Wannan ne rana ta"

farko da zai yini batare da shi ba.

"Tun daga wannan rana Kullum Hamza ke kaishi makaranta ya Wauko shi, idon sun dawo gida yaci"

"Abinci ya wuce Islamiyya su dawo arfe shidda, Idon yana da Homework ya yi da zaran ya yi Salla Isha'i ya kwanta. Asad yaro ne mai son Ibada tunda da ya fara wayo Hamza da Baya ke zuwa da shi masallaci ba bu salla dake wuce sa, kwata kwata yanzu yanzu ba shi da Hutu Ranar Alhamis da Juma'a kuma Hamza ya yi ma lesson cikin gida kaman yadda suka saba tun fafin ya fara zuwa makaranta, hakan na taimaka min shi sosai wajen gane karatunsa don duk abinda bai fahimtaba kan tambayi Hamza ko"

"Balaraba, Kasan cewar itama tana da iliminta dai dai gwargwado,"

"Haka dai kwana ki suka ci gaba da shuWewa Har su Asad na gab da fara exams na karshe zango, cikin"

ananen lokacin Sunan Asad ya kaWo ko'ina a makarantarsu saboda kwazonsa da natsuwarsa Kowa kaji *_BIN MARYAM*_

Hatta malaman makaranta BIN MARYAM suke kiranta Abu ne mai matukar wahala kaji an kira Cmplt

"name Win sa, saboda ba kasafai ake samun yaro mai amfani da sunan Mahaifiyarsa, wasu daga cikin su har sun fara zargin wani Abu akan Asad Ko dai ba ta hanyar Aure aka haifeshi ba shiyassa yake amfani da"

"sunan Mahaifiyarsa, Kowa dai da Binda yake saawa a Ranshi,"

"A Sangaren Islamiyya ma Alhamdulillahi sosai Asad ke maida hankalisa,"

"Lokacin da suka kammala Exams Win su kyaututtuka sosai Asad ya sama, shine yazo a naWa a class Win su,"

"shine most punctual, most neatest, Ranar Balaraba baki har Kunne, Haka sukayi Hutunsu na wannan zango cikin kwanciyar hankali, tunda suka samu Hutu ya koma maida hankalinsa sosai ga islamiyya, Lesson ba fashi kullum safe kafin ya wuce Islamiyya sai sunyi, haka dai har tunsu ya cika ya koma"

makaranta.......

*********

"""Balaraba zaman nan naki a haka bazai yiwuba ya kamata ki fitar da miji hakan kiyi Aure, Baba ya ara"

"maganar yana kallon Balaraba dake zaune ta sunkuyar da kai asa ta na wasa da yatsun hannunta,"""

"Gaskiya ne Malam ni kaina na sha faWa mata ta fitar da miji ta yi Aure, ta ce ta bamu zaSi mu zaSa mata"

"duk wanda ya dace, nace mata ai ya zu ita ke da hakin fitar da miji ba mu ba"","

"""Wannan gaskiya ne Maryam ke keda Hakkin fitar da mijin da kike so, Auren farin ne ya kamata iyaye su"

"zaSama aansu mazaje nagari domin gujewa samun matsala"""

"""Baba tunda hakan bai samu a farko ba na baku zaSin duk mijin da kuka zaSamin zanyi muku biyayya in"

"sha Allahu"""

"""Malam Nifa sai nake ganin yaron nan kamal kaman son Balaraba ya ke"""

"Malam ya yi Murmushi yana kallon Iya,""Wallahi Ni ma na daWe da fahimtar haka tunda bai fito ya faWa"

"mata ba sai dai muyi mata Addu'a Allah ya yi mata zaSi na Alheri"""

"""Amin malam"""

"""Haka kawai yaron ya kwanta min a Zuciya da zai Aure Balaraba da nayi matukar farin ciki"""

"Balaraba dai bata ce Uffan ba sai wasa da yatsun hannunta ta ke,"

"""Amin ya dai dai ta tsakaninsu"""

"""Amin ya rabbi"""

"Bayan an mintuna biyar Balaraba ta mie ta nufi angaren Fiddausi,"

"Iya da Baba suka bita da kallo suna Murmushi,"

*************

*_BAYAN SATI BIYU_*

"Balaraba ta daWa cika da haske dama ita Win mai jiki ce kyakkyawar Bafulatana, kyawunta ya daWa fitowa"

"sosai saboda kwanciyar hankali, sosai abun ya daWa firgita Dr Kamal saboda yanzu ba'a kwana Waya biyu sai ya kawo musu ziyara tare da tarin Alherisa daga ita har iyayenta da Asad basu manta Alherisa, time"

Win nan sayayya mai yawa ya yi Asad na zuwa karanta.

Suna tsaye a ofar gida jiki motar tayo masa raki zai wuce gida kaman yadda ya saba idon yazo gaida su

"Baba, ya yi gyaran murya sosai yana Kallon Balaraba da mayen kallonsa mai tsuma Zuciya da sanya kasala,"

"""Balaraba!"" Ya kira sunanta cikin sassanyar murya irin ta ma'abota bege da ke cikin mayen so, ta Wago"

da ido tana kallonsa amma yanayin kwallon da ya ke mata ya sanya ta yi saurin sunkuyar da kanta asa Nauhinsa da kungiyarsa ya lulluSe ta musamman idon yana mata irin wannan kallon sai ya ria yi mata kwarjini ya cika mata idanunta ya sake tausasa Murya ya kira sunanta a karo na biyu.

"""Balaraba!"""

"taji sautin Muryarsa har jikin oon ranta, amma ba ta Wago ba ta amsa masa da ,""Na'am"""

"Cikin sayin Murya ya ci gaba da cewa,""Ya dace na dena Soye Soye abin da yake cikin Zuciyata na fito"

da shi fili kowa ya sani ko don na samu sauin raWaWin da nake ji game da abin da ke cikin Zuciyata

"Balaraba daga ni har ke ba ananan yara ba ne"""

"Ta Wan ta go ta kallesa cike da shakku ta ce ,""Dr me ya faru?"" Ya saki murmushi yana kallonta,""A"

"gaskiya Balaraba ba zan iya bayyana Miki tsawon lokaci da na shafe ina Wawainiya da ciwon Sonki a Zuciyata tun lokacin da Hamza ya sanar da ni cewa ba ki da Aure"""

"Tun a lokacin nake fama da sonki, ga shi yana nema ya yi min Illa."

"Abubuwa da da suka ja Hankalina game da ke,Na dade ban ga macen da ta tara abubuwan da ake so"

ga mace tagari irinki ba kin haWu ta kowanne fanni lokacin Waya Allah ya sanya min aunarki a raina tare

"da tausayin ki,"

"Sunana Kamaludden Aminu shekaru talatin da shidda, mu Ukku ne a wajen Mahaifiyar mu, Kamal, Nasir"

"sai ar Autarmu Zainab, Na taSa yin Aure shekaru Biyar da suka shuWe, amma Allah ya yi mata rasu wajen Haihuwa tare da abin cikinta tun daga lokacin kuma ban sake yin Aure ba"""

"""Allah ya jianta da rahama"""

"""Amin"""

"""Wallahi Balaraba Aurenki nake son nayi, manufata a gareki Alheri ki manta da Abin da ya faru dake a"

"baya ki Wauka hakan na daga cikin addarorinki kuma ki san bawa bai wuce kaddarsa ina son ki fuskanci sabuwar rayuwa, nasan kin san halina a yi Wan zaman da mu ka yi, ya ki ka gani Maryam!, Don Allah kada jiki Nauhina ki faWa min gaskiya abin da ke cikin zuciyarki""."

"Kunya da farin ciki suka haWu suka cika a Zuciyata, duk da shakkun da take yi akan ara yin soyayya da"

"wani Wa namiji tun bayan makauniyar Soyayya da ta yi da Aliyu, amma yanzu tana da ya inin halin Dr"

"Kamal ba Waya da na Aliyu ba, a iya Wan zaman da su ka yi da shi ba zata ce ga wa Ai'bunsa ba"

"Lallal wani halin ga Allah baiwa ne ,Dr kamal ya cika Wan Halak in dai ba butulci ba ta ya zata ce ba ta"

"sonsa mutane da tuntuni ya dade da samu muhimmin matsayi a cikin Zuciyata,"

"Ta yi shuri cike da tunanin ta kasa wwaran motsi balle ta ce Uffan, ta kuma kasa Wagowa ta ta"

"kallesa tunda ta fuskanci hakan ya ke so ku kunyarsa take ji sosai, Dr Kamal ya tausasa Murya idanunsa akan yatsun Hannayenta da take wasa da su zara zara da su farare tas da su sun sha jan lalle,""Maryam kiyi magana mana kin barni ciki zullumi da fargaba, wallahi Maryam duk sanda nazo gidan ku da niyar bayyana mikin sirri Zuciyata nake zuwa, amma tsoro da fargaba ke hanani faWa sai na tafi da abin a raina saboda ban san irin arSar da za ki min ba, in jin tsoron reshin amincewar ki, daga arshe naga Soyewar"

ba shi da wani Amfani shi yassa yau na yi ta maza na sanar da ke.

"Na san cewa idon na rasa ki Maryam na yi reshin mace tagari, sai dai na yarda na Amince da cewa komi"

"nufi na Allah ne, matar mutum kabarinsa kuma Allah shi ke cusa so a zuatan bayinsa ba zan ji haushinki ba don kin ce ban yi Miki ba, zan yi yai da Zuciyata na danne son ki, don Allah Maryam ki buWe baki kayi magana"""

"Kalamansa sunyi matukar tasiri a Zuciyata sun kuma ara masa girma da ima a idanunta, babu Abin"

"da zata cewa Allah sai godiya ya yi mata kyakkyawan sauyi da miji nagari abin so,"

"Cikin sanyi Muryar ta ce ,""Dr Babu abin da zance, ba zan iya kwatanta Alheri da karamcin da kayi min"

"a rayuwa, tausayi da imaninka sun baka muhimmin matsayi a Zuciyata tuntuni,samun irinka a wannan zamani sai an tona masu yin Abu don Allah ba don wata manufa ba, duk macen da ta sameka a matsayin miji a bokin rayuwa Kuma uban aanta to tabbas ta gama dacewa duniya da lahira, halayenka abin so da koyi na yadda kai Win wata Rahama ce a gare ni,Allah ya aikomin lokacin da ban taSa zato ba a lokacin da nake jin cewa bazan sake rayuwar Aure ba, bana son na sake irin makauniyar Soyayya da zata Kaini ga bijirewa iyayen ba, sai gashi a lokacin da na cire tsammani ka Sullo gareni da kyakkyawar"

"niya idon na ce bana sonka Dr nayi butulci,"

"Na gode Dr da aunarka a gare ni, ba ni da abin da zan saka maka da shi illa idon na zamo matarka zan"

"dongwama wajen faranta maka har arshen Rayuwata"""

"Ji ya yi tamkar ya rungumeta saboda murna da farin ciki,bakinsa ya i rufuwa ya kasa natsuwa wata"

"sabuwar aunarta ta fizgesa Balaraba ta ko'ina ta haWu yadda take tsara lafuzanta ma kwai abin so ne,"

"don ya sake samu tabbacin auna daga gare ta ya dubeta cikin sanyi Murya ya ce,"

"""Na ji daWi sosai Maryam da abin da ya fito daga bakinki na kuma gode kwarai da gaske sai dai ina son"

"don Allah ki gaya min da bakinki shin ki na so na, soyayya ba ta dole ko kunya ba,ko kuma saboda abin da nayi miki za ki ce zaki Aure ni babu sona a cikin ranki""."

"Ta yi saurin girkiza kai tana cewa,""Ko Waya Dr tuni Zuciyata ta kamu da sonka tun lokacin da na gane kai"

Win namiji ne nagari abin so mai kyawun hali da iya mu'amala ka san kwayun hali na sanya a so mutum

"kyawawan halayenka sun taimaka wajen jefa Zuciyata cikin aunarka"""

"tsabar farin cikin ji ya ke tamkar ya rungumeta, shi kaWai ya ria tsuma ya rina jifanta da Kallonsa mai"

"kashe Zuciya Murya can asan maoshi ya ce ,""Na gode sosai, kin sake cika Zuciyata da tarin farin ciki mara misaltawa

Please Login or Register in order to submit comment