gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 13 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita gidan Ummi ya yi parking sannan Baby ta fita, "",ina gaida Ummi"""

"""Za ta ji"""

"A hanyarsu ta koma gida Nainah ta buWe baki da niyar ta faWa mashi ya biya da ita gida taga Amma, sai"

"wayarshi ta yi Ringing ,""ina hanya"" ya faWa sannan ya kashe wayar,"

"A hankali yake tuka motar yana ta kallo har ta soma tsarguwa ta takure guri daya, sai yai murmushi yake"

ya

"""Miyasa baki son yawan magana ne? Ni fa labari na ke son ki ba ni"""

"""Labarin me?"""

ta tambaya tana dago kai ta kalleshi sai ya sakar mata murmushi.

"""Kin taSa zuma makaranta?"""

"""A'a"""

Kallon yai da mamaki.

"""Mi ya hana ki zuwa?"""

"""Ba komai"""

"""Ba komai hakan nan kawai zaki ki zuwa makaranta? Ba ki son karatun ne?"""

"""Ina son karatu sosai"""

"Shiru yai ya cigaba da tukin can kuma ya kalleta, dai dai lokacin da suka iso Saloon, mu tsaya a gyara Miki"

"gashin kan ki naga ranar da kika yi Wonka a gadin duk ya jie sai iya sassarewa"""

"Wata irin kunya ce ta lulluSe daga zaunen da take,"

"""Duk wani motsinki a kan ido na yake"""

"Ya fada yana dariya ita kuma tai murmushi, bata kara ce masa komai ba shi ma be ce mata sai dai ta lura"

da yadda yake ta kallonta ta Sai da ya fara fita sannan ya zagayo ya bude mata motar ta fito.

"Ita ce a gaba shi yana baya har isa bakin kofar shagon, sai ya kai hannu ya bude mata kofar ta shiga"

"sannan ya shigo shi ma, dukan wadanda suke shagon kabilu ne ba hausawa ba, da yaren turanci yai magana da su sai wata ta zo taja hannunta ta kaita wani kebantaccen daki mai kamar falo an gyara ko'ina kamar kana gida, kujera ta ja mata ta zauna gaban wani katon madubi shi kuma ya zauna a kujerar dake bayana ya dauki magazine yana dubawa. Wani garin tawul ta dauko ta dora min a wuya"

sannan ta cire dankwalin kaina tana fadin.

"""Wow...!"""

"Sun kusan shafe awa daya a shagon sannan aka kammala gyaran gashin, kamar wata ba indiya haka ta"

"fito gashin kanta ya kwanta irin yadda na indiyawa yake yi, yana ta shei ita kanta sai da ya burge balle kuma Deedat da ke ta kallonta ba ko kyata ido. Wayarsa ya saka yana ta dauka ta hoto, ita kanta wace ta gyara mata gashin sai da ta dauki hoto a wayarta, sannan ya biya kudi muka fito yan matan da ake ma gyaran gashin sai kallon nawa kan suke, domin kowa ya ga nawa gashin yasan cewa nawa ne ba kamar su da ke sakawa ba. Wannan karon ma shi ya sake bude mata motar ta shiga ya rufe sannan ya zagaya"

ya shiga mazaunin direba ya tashi motar suka hau titi.

"""Har yanzu baki faWa min me ya hanaki yin karatu ba"""

"""Rashin kuWi"" Abba na ya so nayi karatu kamar me amma Allah bai kaddara ba har ya rasu"""

"""Ayya Sorry Allah ya yi mi shi rahama"""

"""Amin"""

"""Mike da mun Mahaifiyarki?"""

"""Gina ta faWo mata a baya ta samu matsala shiyassa nake aiki domin na samu kuWin da za'a mata aiki"""

tsantsar tausayin ta gani a idon Deedat da fuskarsa bata taba ganinta a fuskar wani mai ganin tausayinta

kamar haka ba. Da kansa y ciro tissue gaban motarsa ya miko mita

"Ki de na Kuka"""

ta karba ta share hawayen da suka zubo saboda tuna da irin rayuwar da ta baro da kuma kalubalen da

ke gabanta.

"""Gaskiya Kin yi kokari sosai Nainah kin zama jaruma, kula da mahaifiya ba abu ne mai sauki ba ko a gurin"

"babba balle ke da ba zaki wuce 15 to 16 years ba, amman ina yan uwanki ba ki da kowa wanda zai iya kula da ku bayan rasuwar mahaifinki? Ya kamata ace sun kula da mulallinku ba"""

"""Ban san kowa a dengin Mahaifi na ba, Amma ma ta ce bata san kowa ba daga dengin mahaifina ba"""

"Ajiyar zuciya ya sauke yana ta kallonta be sake ce komai ba sai kallonta yake har suka isa gida, a bakin"

gate ya yi parking motarsa ya mika hannunsa baya ya dauko ledodin da aka saka masa a bayan mota ya

"mia mata ga wannan na Baby ke kuma ga baki nan"""

in aSar ta yayi

"""A'a ka barshi ka wai na gode"""

"""Ki arSa"""

"ta saka hannu biyu ta karba, sai ya saka hannunsa aljihu ya ciro kuWi ma su yawa ya bata ,""ga wannan"

"idon kin samu mai zuwa gida ki ai kama da Amma na san abu ne mai wahala a barki kije gida a yanzu"""

Tsoro ne ya kamata saboda a tarihin rayuwar bata taSa ria kuWi masu yawan wannan ba a alla kuWin

zasu mai 50k.

"""A'a ka barshi kawai na gode"""

""" karba ki aje, karki bari ta kowa ya gani, idon na samu lokaci ni da kaina zan kaiki gida kiga Amma"" wani"

"irin farin cikin ne ya bayyana a fusakarta wanda rabon da ya yi irinsa harta manta,"

"Babu yadda ta iya bayan ta karSi kuWin domin ita kanta ta san tana da bukatar kudin, dan haka ta saka"

"hannu biyu ta karba cikin tsoro da firgici har ta manta bata masa godiya ba, shi ya fara fita cikin motar ya zagaya ya bude mata ya fito sannan ya rufe motar, wani abun da ban sani ba ashe Asad yana tsaye bakin"

gate din yana kallonsu amman bata lura da shi ba.

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

5w5؂5 5 35-36

"""Umma ina kuma samo yarin nan?Ina take zama halam? Waya kawo muku ita?"""

"Cewar Asad,"

"""Wannan matar ce mai kawo mana yan aiki Mansura"""

"""Ina take zama"""

"""an aramin Wakin can dake kusa da gareji a nan take kwana"""

"""Why!"""

"""Kasan Rashida ta sa a ka wota gidan nan"""

"""Umma amman yanzu duk faWin gidan nan ta rasa wajen zama sai store don wanna Waki bai da maraba"

"da store"""

"""Haka ne Nima nayi tunanin nan sai dai ka san halin Rashida bata da mutunci da ita har anwarta,"

"shekaran jima ma kaya na bata amma ta hata ta saka kayan ban san miye dalili ba"""

"""Umma ke ce Babba a gidan ta ya zaki zauna Kamar Rashida tana juya kaman waina, wane toilet dake"

"amfani da shi?,""wallahi ban sani ba amma kwanaki na kanta a toilet Win mai gadi kasan Wakin baida toilet"""

"Wani irin abu ne ya tokale Mishi maoshi ya haWe yahu mai Waci,"

"""Umma ga BQ kusan guda ukku ta koma Waya taci gaba da zama ciki"""

"""Okay in Sha Allahu"""

"daga haka suka ci gaba da hira, sannan ya wuce Sangaren Iya,""Iya ina su Baby?"""

"""Sun fita tare da Deedat"""

"""Shida wa?"""

"""Da Saudatu da Nainah"""

"""Ina suka je?"""

"""Ko shipin ko mi ye oh ho"""

"""Shopping?"""

"""Ehhh ni wanna yaren naku kasan gane masa Ni kai ba"""

Haka kawai yaji zuciyarsa na masa zafin da bai san na mi ye ba. A hankali ya fito da tsadaddiyar wayarsa

"cikin Aljihu ya kira Deedat Ringing ukku ya Waga,""Kana ina?"""

"""Ina saman Hanya gida"" ya bashi am sa a taaice sannan ya kace wayar,kasa zama ya yi a falon kai"

tsaye ya nufi bakin gate ya yi tsaye.

yana tsaye a gurin sai ga Motar Deedat ta karyo kwanar yana ta kallonsa har ya karaso kusa da su sai dai

"ba sosai ba, ya faka motar, sai kuma yaga yana magana da Nainah a cikin motar baya iya jin abunda yake cewa, amman wani irin abun yake ji yana masa yawo a cikin jinin, komai na jikinsa rawa yake har gumi ke karyo masa a take idonsa suka canja kala, bacin rai ya bayyana karara a fuskarsa, wani abu yaji yana masa yawo a zuciya wanda be taba jin irinsa, har numfashinsa na fita da karfi wani na tura wani, ji yake kamar yaje ya bude motar ya fito da Deedat ya shae shi a gurin, sai kuma wata zuciyar ta hana shi, lokacin da Deedat ya fito motar ya budewa Nainah ta fito ya daga masa hannu yana masa sannu ji yai kamar ya narke a gurin saboda zafin rai da wani haushi daya kama shi. Nainah ta wuce cikin gida gashin kanta ya kwanta luf kana ganinsa kasan ya sha gyara gwanin sha'awa. Be san lokacin daya isa gabanta ya"

kware mata ido.

"""Ina kika fito?"""

"""Cikin gari"""

"Ta fada tana turo baki. Hannu yasa ya fisge ledar hannunta da kudin ya ya nufi wajen Deedat a fusace,"

"ita kuma ta fashe da kuka ta durkushe a gurin tana kuka mai tsuma Zuciya, taga samu ta ga reshin,"

"""Mi ye haka Asad?"" Deedat ya faWa yana kallonsa,"

"""Kar ka sake daukar ta ku fita, har ka bata kudi, ba ar iska bace kaman sauran mata, ka je can ka nemi"

"sa'ar ka wannan aiki ta zo ba shashanci ba"""

Da mugun mamaki Deedat yake kallon Asad yana karantar abunda ke zuciyarsa da kuma mamakin bacin

ransa akan ya fita da ita har yana fada masa abunda be taba ba ko da wasa.

"""Shopping ka wai fa muka je?"""

Asad ya nuna shi da yatsa.

""" Da wane dalili zaka fita ida ita kuje shopping,Na dai fada maka ba irin yan matanka ba ne, wannan na"

"zama na farko kuma na karshe, Karka sake fita da ita"""

"Asad na fadar hakan ya juya, Deedat yai murmushi."

"""Zai zama na farko amman ba na karshe ba, miye naka a cikin dan na fita da ita? Kaji haushi ne?"""

Asad ya tsaya cak kamin ya juyo yana masa wani kallon wulakanci.

"""Abun kunya ne ma ace kana yawo da ar aikin gidan ku har ka kaita saloon a gyara mata gashi"""

Deedat yai murmushi ya matso kusa da shi.

"""Abun kunya ne dai kai a ganka kana fada kan yar aikin dake arashin matan Uncle Winka"""

"""Na dai faWa maka, Ba zan taba barinka ka lalata mata rayuwa ba"""

"""Na lalata mata rayuwa? Waton kallon Wan iska ka ke min?"""

Deedat ya fada yana dariya. Harara kawai Asad ya watsa masa ba tare da ya sake cewa komai ba ya juya

dan ya fahimci bata lokacinsa kawai zai yi a nan. A fusace ya wuce cikin gida tuni Nainah ma ta wuce can bayan gida tana rena kuka.

Asad kai tsaye ya wuce Sangaren sa yana huci.

"""Nainah mi yasa kike kuka? Asad ya yi miki wani abu ne?"""

Hannu ta kai ta taba sai na ji hawaye a fuskarta sharewa tai sai wasu suka sake zubo mata.

"""Miyasa kike kuka? Ko kin marmarin gida ne?"""

Bata ce masa komai ba ta daga kai ta sama tana kallon kokari ta ke taga ta tsayar da hawayen amman

suni tsaya wa.

"""Yi magana mana Junainah!"""

"""Ni nima ban san dalilin kukana ba, gida na ke so ko wani abun yake damuna ban sani ba"""

"fada tana fashewa da kuka, kuka take yi sosai irin kukan nan da ke fitowa mutum da ko ina, wanda bata"

san dalilinsa a yanzu ba. Sai ya ciro handkerchief dinsa ya miko mata

"""Share hawayenki fada min Abin da Asad ya yi miki"""

"""Ba komi"""

"""Toh faWa min me ya saki kuka"""

Ta yi shiru bata ce komai ba sai kallonsa ta ke. Sai ya dago fuskanta ya ya share min hawaye.

"""Ki de na kukan nan kin ji bana so"""

"Ta kauce fuskata daga rikon da yai mata, sai ya cigaba da maganar ba tare da ya damu ba."

"""Fada min dukan ki yai?"""

"""Be min komai ba"""

"Ta fada tana share hawayenta Idanuwanta sun ji ja sosai, domin ba kadan tayi kukan ba."

"""Be miki komai ba za ki yi kuka? Fada min gaskiya mana, dukanki yai ko?"""

"""Be min komai ba, kawai kaina ne yake ciwo"""

"""Za mu shirya da ke idan kin fada min abunda yai miki"""

"Shuru bata sace cewa komi ba har Deedat ya yi fushi ya bar wajen,"

"""Ke Tashi ki koma Bq karna sake ganin ki anan"""

"""Ba zan koma ba, ni babu inda zan je, matar gidan a nan ta aje ni dan haka a nan zan zauna ba zanje ko"

"ina ba"""

ta bashi amsa kai tsaye ba tare da fahimtar inda yake nufin naje ba. Matsowa yai kusa da ita ya kai

hannunsa ya rika gashin kanta ya matse shi sosai ya mikar da ita tsaye da shi yana kallon idon cikin wani irin bacin rai ya ce

"""Kin renani ko? Ina magana kina magana ni tsarar ki ne? zan SaSalleki"""

"""Idon ka Sallani sai me?kadan ya rage kuma sai ka karasa ni a yadda kake so ai, ba zan taba tsoron ka ba"

"Asad, ba zan taba kaunar ka ba, ba kuma zan taba kyale ka ka fada min magana daya marar dadi ba, ko"

"wace magana da zaka fada min ina da amsarta, duk muka haWu sai kasamu zalunci da kamin azzalumi kawai kai"""

Tana magana yana matse mata gashin kanta da dukan karfinsa har sai da ta fashe da kuka sannan ya

sake ta fadi a gurin na fashe da kuka.

"""Allah ya isa ban yafe ba, mugu Azzalumi"""

"Daf da zai fice na fada masa haka sai ya juyo ya kalleta da lumsassun idanunsa , sai kuma ya juya ya fice"

ba tare da ya sake cewa komai ba.

" Nainah Ya Asad ya ce ki taso ki koma Bq"""

"""Anty Baby idon na je Anty Amarya duka na Zatayi"""

"""Ba zata dake bi"""

"Ta fada tana turo bakinta tare da mikewa tsaye tadauki kayanta ta bi bayan Baby, tana gaba ta biye har"

"suka isa wani bangare na can gefen part din Umma, an zagaye gurin da wani dan karamin ofa, suka shiga ita dai ta jin tsoro daman can gida mai fadi sosai tsoronsa ta ke ji, wasu kanann dakuna ta soma hangowa gefen dakuna, suna isa gurin dakunan sai ta tsaya ta ki karasa ciki har sai da Baby ta tura kofar"

daya daga cikin dakunan da suke gurin ta shiga.

"""Nainah karaso ciki ba komai"""

"Ta girgiza kai alamar ba zata zo ba, dan tsoro taya zata iya kwana a nan ita kadai. Dage labulen tai"

"hakan yasa ta karasa kusa da ita tana kallon dakin, katuwar katifa ce a kasa an lullube ta da zanen gado mai kyau da filo da lallausar borgo , a gefen dakin kuma wata kofa ce wacce nake saka ran bandaki ne a"

can.

"""Ki shiga"""

"""Ni ba zan kwana a nan gaskiya tsoro nake ji wajen ya yi lungu sosai"""

"""Ba komai fa kuma kin ga akwai wuta a ko'ina"""

"""Ni dai bana so"""

Ta saki kofar taja kofar ta juyo ita ma ta juyo ta biyota har sauri take kar ta barta a baya. Suna fito daga

bangaren suka hango Asad tsaye jikin wata kyakkyawar mota yana kokarin bude ganin mu ya yasa shi tsayawa yana kallonsu.

"""Yah Asad ta ce wai bata so ba zata zauna a can ba tsoro ta ke ji"""

Kallota kawai yai ya dauke kai ya shiga motarsa aka bude masa gate ya fice daga gidan. Ita kuma na

koma garejin na shimfida tabarmar ta aje kayanta ta kwanta a gurin hankali ya fi natsuwa da nan din duk da a nan ma a kwai tsoro amman gwara nan da can din.

"""Junainah!"""

"Deedat ya kira sunanta da wata irin murya, a hankali ta mie zauna tana kallonsa da manyan Idanunta"

"farare tas,"

Gyara zamansa ya yi suna fuskantar juna tare da soma min magana a hankali.

"""Nainah A tarihin rayuwata Ban taba zabar abokin rayuwa a wajen mu'amala ta abota ko ta aiki ko wani"

"abun ba, ban taba gabatar da wata mace a matsayin wacce na ke so ba, duk da kasancewar akwai matan da zan gani na ji sun kwanta ko kuma su nuna ra'ayinsu a kaina, a talaka da mai kudi duka daya ne a gurina, domin duka mutane na dauke su, banbanci kawai su suna da kudi mu kuma bama da su, abota da talaka ko auren talaka ko zama da talaka ba zai taba damuna ba, matukar ni zuciyata ta kwanta da"

"mutum"""

Shiru ya yi yana murmushi sannan Hannunsa ya kai ya kama Hannunta sannan

ya cigaba da ce wa.

"kina da abubuwan da ke so a jikin mace, fari kyau gashi kurciya hankali ladabi da kunya , kin kwanta min"

"sosai a raina Nainah tun ranar dana fara ganinki A Bin Maryam Restaurant Allah ya rabbaceni da kyaunarki Ina son ki Nainah """

"Be karasa ba tai saurin fisge Hannunta tana kallon cikin idonsa da mugun tsoro, tsoro na kalamin daya"

"fito daga bakinsa ji tai kamar kunnuwanta ba za su iya dauka ba,"

"Da sauri na kwanta saboda nauyi da naji irjinta yayi tana fitar da numfashi da kyar, wani be taba fada"

"mata magana mai nauyi kamar wannan ba, a cikin talakawan yan'uwana babu wanda ya taba fada mata haka, bata taSa kawo wa ranta wani zai sota ba, shiyasa ita ma ban taba jin son kowa a cikin ranta ba."

"""Ina son ki"""

"Kalmar tana ta maimaita kanta ta cikin kunnuwanta, a take ta fashe da kuka ta jin wani sabon al-amari"

"da taba ji ba, kuka ta rika yi sosai kamar wacce aka mata Amma ta rasu, ji tai ina ma ce Amma na kusa da ita ta rumgumeta ta rarrashe ta amman ba dama."

*ASAD*

"Tun ya bar gidan ya saka samun sukuni da walwala a yadda yake, zuciyarsa na ta raya masa Deedat zai"

"iya cutar da Nainah, ya san Deedat ba dan iska ba ne, amman ai ba a shaidun mutum a yanzu, kuma yadda Nainah take da kyau zai iya rudarsa ya jefata cikin wani halin, dan haka ba zai bari rayuwarta ta lalace ba, ba zai taba yarda ta rika kebewa daga ita sai Deedat ba, domin yana ganin kamar cutar da ita kawai Deedat zai yi, yana da tabbaci zai iya kare kansa daga duk wani abu da zai kusantar da shi daga Zina amman ba shi tabbaci wani zai iya kare kansa daga hadawa hallakar zina, ba kuma duk wannan yake damunsa ba, babban damuwarsa zuwan Nainah gidan saboda nemawa mahaifiyarta maganin, Babban burinshi da ke gabansa na ya taimaki mahaifiyar Nainah ne ya nema mata magani ta samu Lafiya amman ya kasa tunkarar Nainah kai tsaye da hakan, saboda tana fada masa magana son ransa a duk lokacin da yai maganar mahaifiyarta shi kuma girma kai da jin kai ba zai barshi ya iya tsayawa ya"

fahimtar da ita ba.

Da wannan tunanin ya isa gidan Ummi......

"Horn daya yai aka bude masa gate ya shiga cikin gidan ya faka motarsa a inda ya saba fakawa, sannan ya"

"bude motar ya fito ya nufi kofar shiga falon ya buWe, zauna ya same su gabaki Wayan su suna hira,"

"Afra da Afreen nan take suka sha jinin jikinsu daman game suka bugawa tare da Adnan suna ta hayaniya,"

"""Yah Asad sannu da zuwa"""

"ala bai ce musu ba ya nemi wuri ya zauna ya Wora afa Waya saman Waya,""Ummi ina wuni"""

"""Lafiya lau, ya su Iya da mutanen gida?"""

"""Lafiya lau suke"""

"""Ma sha Allah"""

"Daga haka ba wanda ya sake cewa uffan, har Dr Kamal ya shigo ya gaida shi cikin girmamawa....."

"""Nainah"""

"Muryar Anty Ramla ce hakan yasa ta saurin amsawa na mike da sauri na nufi part din Anty Amarya, a"

bakin kofar falon na same ta tsaye.

"""Don Uban ki ina ka je?"""

"""Ina can bayan Wakunan Umma"""

Ta bata amsa murya na rawa.

"""Uban ne kika je yi can?"""

"""Umm daman Asad ne ya ce na koma can da zama"""

"Anty Amarya ta zaro ido waje cikin mamaki ta ce shi Asad Win?"""

"""Ehhh Amman na ce bazan zauna can ba"""

"Ramla ta fashe da duka tana faWin,""Anty Kinga abin da nake faWa Miki? Tunda na zo gidan nan ko kallon"

"Azziki ban taSa samu dake ga Reshin ba Amma ita har ya damu da ita, Anty ki na gani zan rasa Asad?"""

"""Ina bazai yi yu ba wallahi sai kin bar gidan yau don Ubanki"""

Durkusawa tai daga inda take tsaye bakin kofar na hade hannayenta tana rion ta.

"""Dan Allah dan girman Allah ki yi ki bani naci gaba da aiki na"""

"""Wallahi yau sai kin bar gidan nan"""

"""Don Allah Ki tausaya min dan Allah saboda Mahaifiyata nake wannan aikin, bata da lafiya kudin"

"maganinta nake nema"""

"""wuce kije ki hada kayanki yanzu nan bana son ko minti Waya ki kara a gidan nan"""

Ta fada cikin daga murya tana nuna mata kofar fita.

"""Za ki wuce ko ba zaki wuce ba"""

Anty Amarya ta daka mata tsawar da ta sakata mikewa tsaye a razane ta fice da sauri. ta kuka mai karfi

"wai ko wani zai ji ya zo ya tambaya dalilin kukanta ya bata hakuri amman babu wanda ya zo,""ga wannan kudin Aikin kin ki ne na sati biyu"""

"Anty Amarya ta faWa tana watso mata kuWin,"

"Da saurin ta mie tsaye ta tattara kayan tana kuka,da siyayar Deedat yai mata, sannan na saka Hijab ta"

"fito tana hawaye, ta so ta biya angaren Umma amma ganin Anty Amarya tsaye a wajen ya sa ta fice daga Win zuciyarta ta zafi.tana fita ta tari mai mashi ta hau ta faWa mishi inda zai kaita.ba dowowar dadi tai ba amman idon ta tuna cewar da Mahaifiyarta zata gana sai ta ji sanyi a ranta, a wani bangaren kuma tana zullumi da tunanin abunda zan fada mata domin ta san ba zata ji dadi idan ta fada mata"

kororta aka yi gashi kuma bata samu kuWin da taje nema ba.

Kai tsaye mai mashin ya ajeta ofar gidan su Jamila ta sauka ta biya shi kudinsa sannan ta wuce cikin gida.

"""Oyoyo Nainah"""

Rumgumeta tai yi duk da tana cikin bacin rai hakan be hana ta murna ta rumgumeta suna murna da

ganin juna.

"""Ya kwana da yawa?"""

"""Alhamdulillahi"""

"Cikin hanzari ta nufin bukkarsu gabanta na faWuwa,Mutuwar tsaye ta yi a bakin kofar bukkarsu ta saki"

"jakar da ke Hannunta tana kallon Amma da ke kwance kaman wanda aka fito da ita cikin rame ta rame sosai babu tsoka a jikinta sai assa,Wakin gabaki Waya warin kashi da fitsari kallonta take ba dan ta ganeta ba bata san lokacin da hawaye suka fara zubo mata ba masu zafi."

Cikin wani irin yanayi ta Waga afarta da kyar da nufi cikin bukkar hawaye na ci gaba da zubo mata ta

"nemi wuri ta zauna Murya na rawa ta ce,"

"""Am..ma Amma Amma"""

Sai kallonta take bata amsa mata ba

"don kallonta take kaman bata ganeta ba, nan take ta fashe da kuka mai tsuma Saida ta yi mai isarta"

"sannan ta fito da Amma daga cikin bukkar ta shareta tas ta Wobo ruwa ta wonke da ragowar sabulu da Oma Umma ta bata ta wonke bukkar bayan ta gama sa sake Webo wasu ruwa ta kai bayi ta Waui Amma ta wuce da ita bayi ta cire mata tufafin Jikinta ta Waura mata Wan kwalin kanta sannan ta fara ya yi mata Wonka ta wonke ko'ina na jikinta bayan ta gama ta goyata ta maida ta Waki ta shimfiWa zane ta Kwantar da ita ta saka mata kayan cikin waan da Umma ta bata kana ta tattara kayanta duka ta wonke, bayan ta gama ta wuce bakin titi ta seyo mata fura da nono da kayan tea ta dawo gida ta haWa mata mai kauri ta zauna ta rungume tana Wiba da ludde tana bata tana sha a hankali har ta sha ya ishe sai ta debo mata ruwa ta bata ta ta sha da yawa, sai ta sauke wani irin sassanyan ajiyar zuciya ta ara jin tausayinta fiye da da, zaune ta yi tana kallonta kamar yadda ita ma take kallonta irin kallo da ke nuna bata gane ta ba, ko"

kuma bata san inda kanta yake ba kawai dai tana gani ne.

"""Amma"" ta kira sunanta cikin sassanyar murya."

"Shiru Bata amsa mata ba kuma bata daina kallonta ba, hakan yasa ta fashe da kuka na kama hannunta ta"

"rike, na dawo amman babu kudin maganin kuma na tararda ciwonta ya fi na da, sai dai tana tunanin dawowar tawa tai amfani domin gashi yanzu tana zaune gabanta tana kula da ita Jamila ce ta shigo dakin"

ta tsaya daga jikin kofa tana kallonta.

"""Nainah ki yi Hauri Bayan tafiyarki abun yai tsamari sosai ga shi ba zama mu ke ba wani lokaci koda"

"zamu dawo tayi kashi da fitsari a inda take kwance munyi iya kokarinmu wajen kula da ita, daga baya Baba ya hana mu da Ni da Inna"""

Hannu ta saka ta share hawayen idonta.

"Jamila Kin san ba zaki iya kula min daita yadda ya kamata ba, miyasa kika ce za ki yi? Miyasa kika bari na"

"tafi? Aminta ba ta ce haka ba Jamila yanzu da mahaifiyarki ce kina tunanin zan iya barinta a haka? Wallahi ba zan iya

Please Login or Register in order to submit comment