gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Bin Maryam Raɗaɗin Cin Amana 1 by Sadiya Kaoje Chapter 17 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta wannan"

number 08149979652. Nagode

Anty Hauwa

Maryam angiwa

Aysha Muhammad

Ina matukar godiya Allah ya saka da alheri Allah ya bar zumunci

5w5؂5 5 43-44

Babu wani canji a yanayinta saima abin da ya aru domin a yanzu ne ta tsunduma cikin kogin

"damuwa da tashin hankali,bata bacci duk iya tsayin dare tana tunanin mutum Waya wanda ta ganshi a filin jirgi na Sokoto, sai dai kuma bata taSa Sanin ina zata nemo shi ba, ta rasa inda zata ganshi wanda Tunanin hakan yana sata cikin tashin hankali mara misaltawa, ta tsani komi a duniya ba ta son komi, matsalar a'a Waya ce yadda iyayenta suke tada hankalinsu akan ta, damuwarsu tamkar suna ara jefa ta ne cikin matsala,tafi son su barta ta yi ta tunanin, tana jin daWin yawan tunani duk da takan WanWana bain cikin da takaici da Sacin rai na rashin sanin taka manmen inda zata ga wannan mutum, kyansa mai"

yawa ne ga kuma yawan tunaninsa da take.

"Zaune take a falo sanye da doguwar riga ta less tayi Kyau sosai duk da reshin kwalliyar da bata yi ba,"

"amma zaka iya tabbatar da kyauta sai dai kamar kullum tun da ta shiga wannan hali idonta jawur suke saboda aikin kukan da take, duk san da ta mia duniyar tunani ta tuna kyakkyawar fuskarsa da ta kanji so da tsatsanin kaunarsa, ta yi nisa sosai cikin WanWanon so, ko menene ya kamani to haia dai shi ne so, ""lallai nayi ganganci da na gaza fahimtarsa a rayuwa sai dai ya aru ina zan samo wannan mutum da ya zagaye min Zuciyata tare da sarafe ta? Ina zan gan shi? Waye shi? me ya sa ba kasa manta da shi? Anya zai so ni kaman yadda na ke son shi? ba ni da madafa, so ya kamani ina ganinsa ya min una a cikin"

Zuciyata.

"Jumayma ce ke duk wannan tunanin, Hankalinta ya yi Masifar ta shi matua, ina amfani wannan, lalle"

"yau na yadda kalmar so tabbas so gaskiya ne, wani irin Waci da fargaba da faWuwar gaba suka kamata, wani irin sarawa kanta ya yi wanda ya sanya cikin ananin lokaci ta fara fita haiyacinta, da kyar ta tashi hannuwanta da de da kanta ta yi cikin Wakinta ta haye saman gadonta,ta ja bargo ta rufe nan take wani irin zazzafan zazzaSi ya rufe ta Jikinta sai karkarwa ya ke kaman mazari, a hankali take nishi saboda wani irin zafi da Jikinta ya Wauka ga wani irin numfashi mai zafi da take fesarwa, ta kwanta ne kawai ba wai don ta yi bacci ba, kasancewar sani bacci ya daWe da aura ce mata tun tsawon watanni huWu da suka"

"shuWe, haka ta raba yini tana sae sae a zuciyarta"

"Tana kwance ta jiyo murya Sadiya na gaisawa da yannenta wani irin daWi taci ya mamaye zuciyarta, ta"

"Wanyi murmushi mai kama da yae tana mai oarin ta shi dake kwance da ta ke, cikin sanyi murya ta"

"ce ,Adda Nazlah sannuku da zuwa yau she ku ka zo?"""

"ga baki Wayan su suka zauna saman gado suna faWin,""Jumayma tunanin me ki ke haka? Har muka shigo"

"baki sani ba.""Jumayma ta yi shiru ba tare da ta ce komi ba, Adda Aysha ta ce,""Amman dai ba ki da lafiya ko? naji jikinki da zafi sosai."""

"ta kawar da zance tana faWin,""Adda Aysha sannu da zuwa."""

"""Ki ba ni amsar tambayata"""

"""Lafiya lau nake Adda"" ta faWa ta kyar, a hankali ta shi tana tafiya da kyar ta nufi falo bata jima ba ta"

"dawo Hannunta rie da tray Wauke da ruwan goda da lemu ta zuba musu cikin cup ta basu suna sha suna hira wanda hirar tasu daga Nazlah sai Aysha ne yi, domin Jumayma tuni ta faWa duniyar tunani, Aysha ta taSata a karo na biyu ta na faWin Lafiya ki ke ko Jumayma?"""

"""Lafiya lau Adda"""

"""Hmmmmmm!. """

******* *******

Satin Baba Musu biyu a Asbiti aka sallameshi a ranar kuma Ummy ta dama mishi makullin gida mai kyau

"da tsari tsabar farin ciki har Saida sukayi kwalla, gida ne mai kyau Waki ukku da falo duk wani abu dake ake bua acikin gida Ummy ta sa Asad ya tana dar musu da shi tun daga Abinci zuwa bubuwan buata na yau da kullum sannan da jari kusan 200k, Baba Musu ma bai barshi hakan nan ba ofar gida Asad ya buWe masa shagon yana Saida shadda da su Atamfa.. Ummy da kanta ta kaisu har gidansu, bayan kwana biyu Maman Nana ta je gidan mijin Nana ta Wauko jikokinta suka ci gaba da zama tana kula su. tun daga lokacin rayuwarsu ta sauya suka dawo suna rayuwa mai kyau da tsabta, lokacin lokacin Ummy na kai"

musu ziyara tare da Alherai masu Wimbin yawa....

*NAINAH*

"Wasa wasa sai da Amma ta shefe tsawon wata ukku a Asbiti tana jinya, ranar da suka cika wata ukku da"

sati biyu a ranar aka sallameta.

"da kafafunwanta take tafiya, Ummy na tare da ita yayinda Nainah da Afra suka yi gaba suna tafiya,"

"motar Adnan suka shiga Ummy da Amma kuma suka shiga motar Asad. Ta yi zaton gidan Su Jamila zasu nufa domin sauke su acan sai ta ga an nufo gidan Ummy. Asad ne ya budewa Ammy mota da kansa ta fito tana takawa a hankali tana bin bayan Ummy wacce ta wuce gaba zuwa cikin falon. ta lura da yadda Amma take karewa ko'ina gidan kallon, wata kila ita ma ya burge ta kamar yadda ita ma gidan ya burge"

ta a farkon zuwanata

"A falon suka zauna Ummy ta murmushi ta ce,""Nainah daga yau nan zaku ci gaba da zama in sha"

"Allahu.idan kin dan huta za ku koma Bq na saka an gyara muku can za ku zauna ke da Amma kuma Yayan su Afra yace Saka Nainah makaranta nan kusa sai ta fara zuwa islamiya, ta bokon ma za a samu wanda"

"zai fara koya mata a gida kamin a saka ta makaranta"""

"Bata san lokacin da idonta ya cika da kwalla ba, na dade ina jiran zuwan wannan ranar da zata koma"

"makaranta ta samu ilimi, amman bata samu ba. Kallon Asad tai sai naga yana danna waya yana murmushi kadan suna hada ido ya murtuke fuska kamar be taba yin dariya ba,""Allah ya saka da Alheri"""

ta fada murya kasa kasa. Be amsa mata ba sai ma dauke kansa da yai daga barin kallonta ya kalli wani

gurin can dabam.

"Amma ta ce ,""An gode Kana ta hidima da mu, bayan nema mana magani yanzu kuma kun kawo mu"

"gidanku kuma za ku saka Junainah makaranta? Abunda muka dade muna buri tare da Mahaifinta, bamu taSa haduwa da mutane masu kirki da sanin darajar dan 'adam ba irinku, taimakon da kuke mana"

"ya yi yawa"""

"Cewar Amma tana hawaye kamar yadda Nainah ma ke yi. Ummy ta yi murmushi tana faWin,""Ba komai ai"

"yi ma kaine, lokacin sakarwa zai zo lokacin da zan nemi wani abun daga gareki ina fatar ki amsa min da hannu biyu"""

" Zan karba miki ko minene a duniyar nan, matukar ina da iko da karfi akansa, ku ne mutanen da kuka"

"taimake mu, ban taSa mafarki haduwa da ku ba, kuma ba ku taimake ni dan ku samu wani abun daga gareni ba"""

Amma har yanzu hawaye take hawayen jindadi da farin ciki. A nan suka sukaci abinci sai da suka koshi

"sannan Afra ta raka su zuwa Bq din, wani bangare ne na gidan da aka kawatashi sam ba zaka dauka"

"cewar Bq bane sai idan an fada maka, aki ne da falo da ban Waki a ciki, komi an zuba musu a ciki."

"Da yamma Afree na zaune wayarta ta yi Ringing ta Waga tana sallama,""Ya Deedat ya gida?"" daga can"

"angaren Deedat ya ce,""Lafiya lau, halam an sallai su Nainah na je asibiti ban gansu ba"""

"""Ehhh Wazu da safe aka sallamesu suna nan gidanmu"""

"""Okay ki Kai mata waya Please ina son zanyi magana da ita"""

"""To Yaya"""

"Asad dake zaune duk sai yaji ransa ya yi mugun bain zuciyarsa har wani zillo ta ke,hankalinsa na can"

"gurin Nainah da Afreen ta kai mata waya, kamin ta dawo duk ya takura, ji yai ba zai iya hakura ba ya tashi ya fice daga falon gaba zuwa Bq, a gurin aje motoci ya samu Afreen tsaye tana jiran Nainah dake"

can gefen ta gama wayar ta bata wayarta.

"""Ke! kar Deedat ya sake kiran wayarki ya ce ki bawa Nainah ki kai mata"""

"""Toh Yaya"""

Ta amsa da sauri tana gyada masa kai. Ya nufi inda Nainah take zaune wayar a kunnenta tana murmushi

"hannu kawai ya mika mata alamar ta bashi wayar, sai ta tsaya kallonsa ba dan ba ta fahimce shi ba sai dan jira take sai ya furta."

"""Bani wayar"""

Ya furta a fusace sai ta mika masa tana kallonsa da fararen idanuwanta masu kamar madara ta turo

"masa baki alamar ta ji haushi, katse kiran yai sannan ya nuna ta da wayar."

"""Karki sake waya da Deedat a cikin gidan nan"""

Bata ce masa komai ba bayan idon da ta sakar masa shi kuma ya juya ya koma gurin Afreen ya mika

mata wayarta sannan ya bude motarsa ya shiga ya bar gidan a guje.

Duk abunda suke Ummy na hangensu ta tagar kitchen murmushi tai tana ta kallon yadda Nainah ta turo

"baki, ta sani da ace wata ce a cikin kanensa ta turo masa baki yau sai ya fasa bakin nan amman da yake Nainah ce gashi ya tafi ya kyaleta, yadda Asad yake nuna kishinsa akan Nainah ta sani sarai son Nainah yake ba wai yana gudun shigarta wani halin ne kawai ba, sai dai shi din be san yana yi ba. Shigowar"

Afreen kitchen din yasa Ummy barin jikin tagar ta kalleta tana murmushi.

"""Ummy kin ga Ya Asad da fusata wai kar na sake bawa Nainah wayata su yi waya, gashi tun Wazu Ya"

"Deedat kirana ya ke"""

" Ina ganin duk abin da ya faru idan ya sake kira kice ni ya kira a wayata zan bata su yi magana"""

"""To Ummy"""

Lokaci Waya suka fice daga Kicin Win.

*ANTY AMARYA*

"""Anty wai yanzu shikenan haka zamu kyale lamarin nan? Anty wallahi bazan iya haura da Asad ba,"

"kullum wutar son shi ara ruruwa ta ke a cikin Zuciyata ban taSa son wani Wa namiji kaman yadda nake son Asad shine mutum na farko da na fara so kuma shine mutum na arshe bazan ara son wani mahaluki ba bayanshi, ina son shi fiye da yadda nake son kaina, Anty don Allah ki ceto rayuwa wallahi"

"idon na rasa Asad ki sani nima zaki rasani reshi na har abada ko miye zanyi domin na mallaki Asad!"""

"ta ara maganar tana kuka mai ban tausayi, rungumeta Anty Amarya ta yi tana share mata Hawaye"

"tana faWin,""Ki Kwantar da hankalin ki Ramla in sha Allahu in dai Ina raye sai kin Auri Asad ko da ko zan rasa duk abin da na mallaka!"""

"""Anty kullum haka ki ke faWi, gashi har ina gab da rasa Asad"""

"""""Ki ara hauri Kinji ki bani nan da Wan wani lokaci komi zai dai dai ta in sha Allahu, tunda yanzu Nainah"

"Win tana gidan Balaraba komi zai zo da saui"""

"Ramla ta tashi zaune daga kwance da take tana kallon Anty Amarya,""Da gaske tana gidan Ummy? Amma"

"ya aka yi ki ka sani?"""

"""Nima shekaran jiya nake samun labarin"""

"""Yaushe zamu je gidan Anty?"""

"""Sai gobe"""

"""Wallahi sai nayi sanadiyyar barin ta gidan"""

"tana kai arshen maganar ta wuce Waki tana wani irin irin murmushi, da Kallo Anty Amarya ta bita har ta"

shige cikin Waki.

*NAINAH*

"Da wani irin mugun kallo mai cike da tsantsan tsana tabi Asad da shi, bata san dalilin son nuna isa da"

"yake mata ba,  abunda yake mata ko kanensa baya ma haka, saboda su suna wayar be taba hana su ba sai ni Haka ta tunzure baki ta nufi Bq din su ta jin haushin karbe wayar da Asad yai domin ban gama"

"waya da Deedat ba, kuma tana son ta tambayeshi yaushe zai zo, Amma ya zo ya karbe wayar."

"Haka ta yini ranar cikin Sacin rai, bayan Isha'i Afreen ta kawo musu abincin su mai rai da lafiya, tuwon"

"semonvita da miyar Wanyar kuSewa da taji kifi da nama da man shanu suna cin abinci suna hira har suka kammala, Bayan Amma Nainah ta kwanta ta rungumeta kaman zata shige bayanta ta baccin tai cikin"

kwanciyar hankali har safe...

Washegari bayan sunyi salla suka koma bacci sai wuraren karfe 8:30 suka tashi Nainah ta gyara musu

"Waki tayi shata da mopping duk da bani dauWa ya yi ba ta, ta Wonka bayi sanna Amma tayi Wonka tana fitowa Nainah ta shige toilet Win domin ta yi Wonka koda ta fito tuni Amma ta shirya har an kawo musu"

Breakfast lafiyaiyar masa da ferfesun ganda da kunun Aya.

Bayan sun kammala Nainah ta tattara kayan zuwa angaren Ummy a falo ta same su kai a sunkuye ta

"ce,""Assalamu alaikum, Ummy ina kwana"""

"""Lafiya lau Nainah, ya jikin Amma?."""

"""Da saui sosai Ummy"""

"""Ma sha Allah, Allah ya ara saui"""

"""Amin Ummy"""

"Sannan ta gaida su Adnan kana ta wuce Kicin ta aje kulolin ta dawo falo, dai dai lokacin kuma Dr Kamal"

"ya fito sanye ya ke da Jallabiya hannunsa Wauke da Laptop, har asa Nainah ta durusa ta gaishe shi ya"

amsa mata fuska a sake.

"""Abba Ina kwana"" suka haWa baki wajen gaishe shi"

"""Lafiya lau"""

Zama ya yi ya Wora afafuwansa saman center table dake tsakiyar Falon sanna ya Wora laptop Win saman

"cinyoyinsa yana dannawa,"

"""Ummy ko a kwai wani aiki da za'ayi?"" Cewar Nainah."

"""Ba wani aiki"""

"""Nainah pls ki gyara min Wakina"" Adnan ya faWa"""

tun kafin Adnan ya rufe baki Nainah ta nufi ofar Wakin sa.

Kaman wanda aka jefo ya fito daga cikin Wakin sanya da ananan kaya blue jeans da plaid shirt mai ratsin

blue sosai kayan suka yi masa kyau.tuni Nainah ta shige Wakin.

"""Ummy..."""

"Ya kwala mata kira ta nufo wajensa da saurin tana faWin,""Lafiya?"""

"""Ummy kar yarinyar nan ta sake shiga akin Adnan da sunan gyara masa daki, miye amfanin Afra da"

"Afreen?idan ba zasu gyara masa ba ya hakura da gyaran kawai"""

"""To miye idon ta gyara masa Waki?"""

"""Ni dai a ga ni na kaman bai da ce ba tun da ba muharramarsa ba ce"""

Da mamaki Ummy ta kalli Asad.

"""Wani Abun Adnan Win ya ta Sa yi mata?"""

"""A'a Ummy"""

"""To miye hujjar ka da zaka ha nata shiga Wakin sa"""

"""Saboda ba muharramarsa ba ce ko mi zai iya faruwa."""

"""Ya Asad ni ba dan iska ba ne ka fi kowa sanin haka"""

Asad ya watsa masa harara da rinannun idanunsa da suka sauya launi iya ja saboda Sacin rai.

"""Kai baka iya kyautatawa kowa zato? A yadda kaga dama haka kake son taka mutane? Ba zai yiyu ba"

"Wallahi idan zaka taka kowa yadda kake so ta ba a gidan nan ba sam bazam lamunta ba"""

"""Wai hayaniyar me nake ji ?"" Cewar Abba, Asad lafiya?"""

"""Ba komi Abba. """

"""Kaman ya ba komi, me aka masa?"" Abba ya fa Wa yana kallon Ummy"" nan ta zaiya Nana komi"""

"""Abba ya saki murmushi tare da faWin,""Ai gaskiya ya faWa ba muharramarsa ba ce kin san sheWan komi"

zai iya faruwa.

"""Am.... ma.....ai..."" Ya isa pls kira Nainah Win ta fito, Ba musu Ummy ta kwala mata kira,""Nainah..."""

"""Na'am Ummy"""

"""Barin gyaran Wakin nan Afra zata ara sa"""

Asad be sake cewa komai ya nufi falo ya zauna a sofar da ke kusa da kofar yana ta huci kamar wani

kaman wani bain kumurci....

"Abba ya kalli Ummy ya ce,""Abin da ki ke bai da ce ba kina ja Mishi reni a wajen annensa."""

"""Ai shine ba ya rie girmansa taya zai ria shiga abin da bai shafe sa ba, ni ban san me yasa ya kwana"

"gidan nan ba"""

"""Yaro da gidan Ubansa"""

"""To wallahi ya fita har kar aana idon ba haka ba zan Wau mummunan mataki a kansa, ya bi duk ya"

"takura basu da sakewa idon ya na kusa, shi sai ka ce ta kurasan a ke"""

"""Wai me ya yi zafi haka Ummy Asad?"""

Ummy ta dalla mishi harara tana ji gaba da jininta sai da ta yi mai isarta sannan Dr Kamal ya ja

Hannunta suka wuce Waki....

"Bayan la'asar Su Ummy na zaune a falo suna kallo har da Amma, Anty Amarya ta shigo tare da"

"Ramla,""maraba da bai Anty Rashida ke ce a gidan namu yau?"""

"ta Kirata da Anty badon ta girmeta ba sai don tana matsayin matar aanta, Har asa Ramla ta durusa"

ta gaida Ummy.

Fuska a sake Ummy ta amsa mata.

"Dai dai lokacin Nainah ta fito daga Wakin Afree, Cak ta tsaya tana kallon su, suma ita suke kallo Ramla sai"

"hararta ta ce, A hankali ta araso cikin falon tana faWin ,""Ina wunin ku"""

Suka amsa mata ba yabo ba fallasa.

"""Hajjiya zan tafi"" Amma ta faWa tana oarin barin falon, ""Ai da kin zauna matar yaya nace yan gida ne"

duka.

"""Bari kawai na tafi"" Ummy ta batun magana Anty Amarya ta katse ta ta ce,""Ummy Asad ki barta ta tafi"""

"Amma kam tanu ma ta fice daga falon,"

"""Nainah kawo musu ruwa"""

"""Ai a oshe muke daga gidan wata friend Win ta nake nan bayan layin ku shine na ce bari na biyo mu"

"gaisa"""

"""Allah sarki aiko na gode, kwanan nan nake waken zuwa gida, Allah bai addara ba."""

"""Ai ko wa dai kin Wan jima baki je gida ba"""

"""Ramla ya makaranta?"""

"""Alhamdulillahi Ummy"""

"""Ai ta gama karatu kusan wata Biyu ma kenan"" cewar Anty Amarya."

"""Ma sha Allahu,Allah ya taimaka ya bada Sa'a, sai Aure yanzu kam ko?"""

Ramla ta sunkuyar da kai alamun kunya. Ummy ta yi Murmushi.

Daga nan kuma hira ta Sarke tsakani Ummy da Anty Amarya har zuwa lokacin sallah maggariba sannan

Ummy ta wuce da ita Wakinta domin ta yi Salla

"Ramla kuma ta wuce Wakin Afra tayi Alwala ta kabbarta salla,"

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un Me zan gani haka? Afra waya shigo Wakin nan bayan na shiga toilet?"""

"""Lafiya me ya faru?"""

"""Zoben zinarina da na aje saman mirror ban ganshi ba"""

"""Zoben Zinari?"""

"""Ehhh zan shiga toilet na cire shi tare da abin hannu yanzu na duba ban Ganshi ba"""

"""Da ina falo naga kaman Nainah ta shigo Wakin nan Amma bana tunani zata Waui zaSen sai dai idon"

"faduwa ya yi asa"""

"""Wallahi bai faWi ba sai da na tabbatar ya zauna da sannan na shiga toilet kuma a tsakiyar mirror na"

"ajeshi ba gefe ba balle a ce ya faWi"""

"""Anty Ramla ki duba dai da kyau maybe ya faWi asa baki gani ba"""

"Nan take Suka hargitse Wakin wajen neman zobe lungu da sao na Wakin ba inda ba su lea ba, ba zobe"

"ba labarin sa,"

"Ana cikin haka Ummy ta shigo dakin tana faWin,""Ramla ki fito ku wuce Anty Rashida na jiran """

"Maganar ta maale mata a baki ta tsaya Cak tana kallon Afra da Ramla ,""Lafiya? Me samun Wakin?"""

Afra ta faWa mata abin ke faruwa.

"""Ramla kin tabbatar kin a je zobe?"""

"Murya na rawa Ramla ta ce,""Wallahi Ummy da hannuna na aje shi saman mirror"""

"""Ikon Allah"""

"Ana cikin haka Nainah da Afreen suka shigo Win, da mugun sauri Ralma ta nufi wajen Nainah ta kama"

"wuyar rigarta tana faWin ,""Bani zobe na da kika Wauka"""

"Da wani rin mugun mamaki Nainah take kallon Ramla,""wane Zobe?"""

"""Anty Ramla don Allah mubi a bin nan a hankali"" cewar Afra."

"""arauniya na ce ki bani zoben da kika Wauka"""

" Innalillahi Wa'inna Ilaihiraji'un, ni kuma? ban Wauka ba, Wallahi ban dauka ba"""

"""Waya shigo Wakin nan bayan ke?"""

Hawaye ya fara mata zuba tamkar an kunna fonfo

"""Anty Ramla wallahi ban Wauka Miki zobe ba, kuma da kike maganar na shigo dakin nan zuwa nayi na"

"Wauki hijabi na, don Allah karku min haka wallahi ban taSa yin sata ba"""

"Ummy ta yi saurin kiran Nainah dake kuka kamar zata ranta zai fita,"

"""Nainah ki Dena kuka, Ramla ki sake ta, nawa ki ka saiyi zoben naki? a biya ki"""

"""arauniya nan ma Saida ki ka kai halin na ki ko, arawo dai bai ji daWin duniya ba"", cewar Anty Amarya."

"""Ummy na rantse da Allah ban Waukan mata zobe ba"""

"""Nainah ina son ki fada min gaskiya, na san baki taba min karya ba, ke kika Wauki zoben?"""

"""Ummy wallahi ban Wauka ba!"" ta faWa marya na rawa."

"""Munafuka wazai Wauki zoben bayan ke, Ai tsintacciyar mage bata mage"""

"""Rashida ya isa!"""

Ummy ta faWa cikin tsawa.

Basu an kara ba kwai suka ji ihun Nainah koda suka juyo Ramla na kai mata duka ta ko'ina a jikinta tana

"faWin arauniyar wallahi sai kin fitomin da zobe na"""

Sai kuma ta tsaya Cak daga dukan Nainah da take ta fara tsalle tana ihu tana soshe soshe kaman wata

"marar hankali kuka take sosai mai haWe da ihu, cikin ananen lokaci ta fara fita haiyacinta gabaki dayan"

zuka zuba mata ido suna kallon ikon Allah.

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un na shiga ukku na lalace"" haka ta ria sambatu."

"Hankalin Anty Amarya ta yi Masifar ta shi ganin halin da kanwarta ta ke ci, kan kace kabo Ramla ta fara"

"yaga kayan jikinta sai ga zobe ya fado kasa, ga manya manyan kuna baaken irrin manne a jikinta ta"

ko'ina

"""Innalillahi wa'inna Ilaihir raji'un!! KunamuA jikin Ramla"""

"Da sauri Afree ta nufin wajen da zoben ya faWin ta Wauka tana faWin ""wannan ai shine zoben da aka"

"nema"""

"Nan take kunamun suka Sace Sat a jikin Ramla kaman anyi ruwa an Wauke, da matsanancin gudu ta fice"

daga daga dakin Anty Amarya ta mara mata baya.....

"A fusace Ummy ta juyo tana kallon Afra da Afreen tana faWin,""Ba na hanaku yin ohi ba?"""

"""Ummy wallahi ba mu ne ba!"""

"""Kaman ya ba kune ba waye an biyu a gidan bayan ku "

An yanka ta tashi

More comments and share pls!

*Sadeeya Ka'oje ce *

555
5 55555

5u5؂

5z5؂5؅5؆5؆5ؚ5؂ 5r5؂'5ؐ5؋5؆

08149979652

https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj

PAID BOOK

"Littafin *BIN MARYAM* na kudine akan 500 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta"

"wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan"

number 08149979652. Nagode

5w5؂5 5 45-46

"""Na ce su waye an biyu a gidan nan bayan ku? Na hanaku yin oyin nan Amma ba zaku dena ba"

"ko? Kun maidani mutuniyar ban za ko?"" da ganin yadda take maganar aka a hasale take."

"""Ummy wallahi ba ni ce sai dai idon Afra ce"" Afreen ta yi maganar tana nuna Afra."

"Da sauri ta girgiza kai tana faWin ,""Ummy wallahi ba ni ce ba"""

"""Karku renamin da hankali"""

"""Afra ta ce ,""Wallahi tallahi+ ba ni ce ba"" kaman yadda Afra ta rantse haka ita ma Afreen ta rantse kan"

cewa ba ita ta ai kata ba.

"Afreen ta ce,""Ummi Allah ne ya nuna mata abin ta, wata ila ma kunamun sun jima a jikin bata sani ba"""

""",Allah ya Kyau ta"""

"""Amin Ummi"""

gaba ki Waya suka nufi wajen da Nainah take durushe tana kuka. Ummy ta rungumeta a jikinta tana

"share mata hawaye tana faWin ,""Kiyi hauri Kinji Nainah,"""

"""Ba komi Ummy"""

"""Yauwa yar Albarka"" Ummy ta faWa tana shafa kumatunta."

"""Ta shi muje ki wonke fuskarki, sannan kar ki bari Amma ta fahimci wani abu ya faru""."

"""Toh Ummy"""

"Har bakin toilet Win Ummy ta kaita ta wonke fuskarta sannan suka wuce falo, wayar Afreen dake Ringing"

"yasa ta nufi wajen da wayar take da sauri ta Waga tana faWin ,""Ya Deedat ina wuni?"" daga can angaren"

"ya ce,""lafiya lau, Ina Nainah? ina son magana da ita"""

"Afra ta zaro ido tunawa da gargaWin da Asad ya yi mata, sai ta fara inda inda tana ,""Ya Deedat"

"daman "" Ummy tayi sauri cewa Bata wayar""."

"Afra ta mia ma Nainah wayar ta koma can gefe tana magana, dagani yadda ta ke maganar kasan cewa"

tana cikin farin ciki.

"dai dai lokacin Asad ya shi go falon, fuska a Waure kamar ko yau she, kai tsaye ya wuce wajen Nainah."

"Cikin tsawa ya ce,""Ba ni wayar"""

Bata ba shi ba ta tsaya tana kallon sa ya sake daka mata tsawa.

"""Ki ba ni wayar na ce !"""

A razane ta mika masa wayar idonta na kokarin cika da hawaye.

"""Gashi"""

Dagowa yai ya kalleta kamin ya kai hannu ya karbi wayar ya buga ta da kasa iya karfinsa a take wayar ta

watse Nainah kuma tai ihu tai baya Jikinta na rawa a zatonta wani abun zai mata.

"""Karka sake daka mata tsawa balle kuma ka ce zaka nuna nata dan yatsa, bata jidadi a wani gurin ba ba"

"zaka zo

Please Login or Register in order to submit comment